Showing 117001 words to 120000 words out of 193749 words

Chapter 40 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4396

kalmar da Saleema ta fa??a cewa ta yi kewar komai nashi ba, sai kuma yadda ta san Huzeifa ko ita dake )?anwar matarshi ba ya mata fara'a, amma yau wata take ma dariya ha)?ora waje.

A haukace, a gigice, a kausashe, a matu)?ar hargitse Sharhasila ta fito a motarta, gyalenta ne ya fa??i )?asa amma ba ta bi ta kanshi ba, boot ??in mota ta bu??e sai huci take tana fa??in "Ni zai wula)?anta? Kenan mahaukaciya ya ??auke da bai yarda dana fa??a masa zan babbaka duk wacce na gani tare da shi ba? Yau zai gani, yau zai san ?bar tasha ce ni kamar yadda yake fa??a, wallahi ku??inmu da gatan da na samu bai sa na zama sakarya ba."

Babbar ma??aura (ban san me zan kirata da hausa ba, abar da ake ??aure ko kunce )?usa) ta ??auka ta nufi hanyar shagon, da gudu yarinyar ta biyota tana fa??in" Shar, Shar ki tsaya dan Allah, ki saka gyalenki mana."

Ko kulata ba ta yi ba haka ta tunkari shagon ba kunya ba tsoron Allah, ga cikin dake jikinta fiye da wata shida, amma haka ta biyo titin tamkar mahaukaciya sai sambatu take tana jinjina ma??aurar nan a hannunta.


Kwatsam fa??owarta shagon suka gani, kallo ??aya Saleema ta lata ta ??auke kai dan abu na farko da ya zo mata shine mahaukaciya ce, ita kuma mahaukaci indai ba mai bugu ba bata tsoronshi, Fareeda da ta san sai mummunan abu ya faru a take ta mi)?e tana zare idanu, Huzeifa ma da yana ganinta tsakaninshi da Allah saida gabanshi ya fa??i ganin yanayin da ta shigo da shi shagon, tabbas yasan ba lafiya ba! Da idanunshi ya ga ta jefi Saleema da mummunan kallo sannan ta nufo kanta gadan gadan, ganin abinda ke hannunta da mugun sauri ya mi)?e har yana neman yin gaba da telar dan gani yayi ta tsayar dashi sosai, kafin ya fito ya iso inda suke tuni Sharhasila ta shammaci Saleema da ba ta zaton wani abu kwatankwacin haka ya faru ta soka mata wannan zundumemen )?arfe a ciki, dan dama zama ne tayi duka hannayenta na bayan telar dake bayanta ta jingina, hakan yasa )?arfen nan ya shiga jikinta sosai.

&?arar da tayi ya sake tsumar da shi da gudu ya )?araso, Fareeda dake tsaye ihu ta buga ita ma ta juya da gudu ta nufi gidansu dan sanar da Mamansu. Huzeifa kuma na ganin abinda ta aikata ya ??ora hannaye biyu a kai ya )?walalo idanu yace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Inna..."

Juyawa yayi kan Sharhasila dake ysaye tana huci tana fa??in "Gobe kya sake kula mijin wata, banza ?bar iska kar..."

Marin da ya sauke mata yasa ta ??auke wuta duf! Daidai da shigowar )?anwarta ya sha)?i wuyanta da duka hannayenshi da iya )?arfinta yana fa??in "Kin kasheta fa, kin kashe ?bar mutane Sharha, me ta mikiiiiii?"

Duk da wuyar da take ji na sha)?ar da ya mata dan idanunta a waje suke, amma haka ta saki murmushi tace "Ka kasheni nima, ko ba komai na kashe ??aya daga cikin masu bibiyarka, ban da asara dan na mutu yanzu."

Sakinta yayi a haukace ya sake juyawa kan Saleema da tuni jini ya wanke mata doguwar farar rigar da ta sako da hijabi tana kwance a kan teburin da take zaune tamkar gawa. Kafa??unta ya kama yana jijjigta tare da kiran sunanta a haukace, a lokacin su Mama suka shigo a rikice ita da Fareeda.

Tashin hankali bayin Allahn nan sun ganshi tsagwaronshi, yarinyar da mahaifinta bai ko san tana zuwa wajen nan da sunan ??inki ba, a ce ita ce haka ya sameta? To yanzu me zasu fa??a musu? ?warku ta rasu? Rashin sanin abun yi yasa Huzeifa sake juyowa inda Sharhasila take lokacin da Mama da Fareeda suka tallabi Saleema aka saka a adaidaita sahu, kifeta ya sake yi da mari ya nuna mata hanyar fita daga shagon a )?ufule sosai yace "Fita daga nan Sharhasila, karki bari na sake ganinki, ke mai kama dake ma bana son sake gani a rayuwata, na tsaneki na tsaneki Sharhasila, sannan na sakeki saki ??aya."

A sukwane ya nufi hanyar fita sanda Sharhasila ta ??ora hannuwa a kai ta fashe da kuka, tsayawa yayi tare da kamo hannunta ya wurgo bayan )?anwarta da tsoro yasa ta fit a shqgon, da hannu ya shiga nuna mata yace" Ni kika kashe Sharha, saboda kin *kashe yarinyar da nake so*, ba zan yafe miki ba wallahi, na tsaneki, kin ci albarkacin ??ana da yake cikinki, wallahi da kema na kasheki in ya so a kasheni."

A hanzarce ya shiga adaidaitar suka ??aga zuwa asibiti, suna tafiya kuma dreban na dawowa, )?anwar Sharhasila ce ta fa??a mishi an tafi kai ta asibiti, dan daga kwatancen daya mata ta gane ita yake nema, bayansu ya bi cike da zulumin me ke faruwa.

Da fari kamar gaske haka ake kar?esu, amma da aka ga raunin sai likitocin suka ce dole a zo da wani jami'in tsaro saboda tayiwu fa??a ne aka yi, lokacin da aka tabbatar musu tana raye hankali tashe Huzeifa da ba mai son hayaniya ba yace "Duk da tana da rai har yanzu ba zaku dubata ba, wannan ai dokar banza ce da wofi, kenan sai abar rayuka su salwata saboda doka?"

Malamar asibitin cike da tausayawa tace "Ka yi ha)?uri, ni ba abinda zan iya yi muku, yalla?ai ne bai bada damar ba, kula yana ganawa da abokinshi ne ya ce kar a takura masa."

A gigice Huzeifa ya fita daga asibitin dan yin abinda ya dace, a shirye yake da ya mi)?a kanshi a matsayin mai laifin indai za'a duba Saleema ta farfa??o. Fareeda na kai kawo daga wannan bango zuwa wannan, Mama tana zauna kan benci ta kifa kanta sai gunjin kuka take tana ta maimaita "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!" Ita bala'in nan ta na dubanshi ne ta wata fuska daban, shiyasa take fatan Allah ya zame musu gata kawai, suna haka *Mu'az* daya fito daga ofishin babban likitan ya gansu, tausayin halin da ya gansu ne yasa shi tsayawa yana tambayar Fareeda lafiya Mama ke ta kuka? Da sauri Mama ta taso a rikice ta kalleshi tana fa??in "Yalla?ai dan Allah ka taimaka mana, yarinya ce muka kawo amma sun )?i dubata wai sai jami'in tsaro ya zo, dan Allah ka taimakemu ka mana rai."

Da yanayin tausayi yace "Tana ina yarinyar? Me ya sameta?"

A tare suka nuna mishi ??akin da aka kwantar da ita, da sauri ya shiga takawa ya nufi ??akin, yana bu??ewa idanunshi suka sauka kan Saleema daya kwashe watanni rabon da ya sakata a idanunshi idan ba hotonta )?waya ??aya tak da yake da a waya kuma yake kallo ba kullum.

A rikice ya isa gareta tare da kai hannayenshi yana neman rumgumota yana fa??in "Saleema, Saleema, ke, ke! Dan Allah ki bu??a idanunki, likita!!!! Likitaaaa."

Juyowa yayi da gudu zai fito sai ga Fareeda da Mama sun taho a sukwane jin )?arajin balagaggen matashin nan, a hukace y nuna Fareeda da hannu yace "Saleema ce wannan, me kuka mata? Me ya sameta? Jini fa take zubarwa, kira min likita..."

A duburburce ta juya ba tare da sanin ina zatayi dan kiran likitan ba, saidai tana fitowa ita ma suka ha??e da likitan wanda wannan )?araji da yayi na )?arshe ya fargar da duk wanda ke kusa a lokacin. Mu'az da wata malamar asibitin ne suka tsaya a kan Saleema dan ceto rayuwarta, wacce kafin komai saida aka fara )?ara mata jini, sun dai yi mata aiki da ya)?inin jijiyar wuyan hannunta dake harbawa a matu)?ar sai?ance, wanda hakan shi ya fi ??agawa Mu'az hankali har yake tunani zuwa yamma idan bata farfa??owa zai sa Abbanshi a maganar ne a ??auketa a jirgi marasa lafiya a fita da ita ko ina ne ma dan ta samu lafiya.

Huzeifa ya dawo tare da wani jami'in, saidai sun samu har an mata aiki, jin ba'asi da neman fitina yasa jami'in har ya )?uresu saida suka fa??a masa yadda komai ya faru, adireshinsu ya tambaya tare da ba da tabbacin dole Sharhasila ta fuskanci hukunci ko ?bar wacece, Alhamdulillah dake jami'anmu da zafin nama da kuma ba wa kowa ha)?)?inshi, sai ga Sharhasila a hannunsu a karo na ba adadi wanda ita hakan ba ba)?on abu bane a wurin, dan indai rikici zai ha??ata da kai to ta yankeka ko ta sokeka )?aramin aiki, hakan kuma ya samo asali ne daga ahalinsu. (bana so na fa??i sunan halin???0)


*Mu je da sauri*
_(Rikicin na gaba)_


Babu hankalin wanda bai tashi ba da jin wannan lamari musamman Safiya da tsabar rikicewa sai Alhaji Yusuf ne ya biyota da yaron a baya, ta yi kuka kamar ranta zai fita, Alhaji Yusuf da Alhaji Auwal da shima ya zo suka shiga kai da kawowa daga yadda za'a nema mata lafiya zuwa maganar Sharha dake ri)?e, a lokacin ita ma Babanta ya san maganar ya fara nuna na shi ikon wajen ganin an fito masa da ?ba dake ??auke da ciki. Har lokacin kuma Maman Huzeifa da Fareeda suna asibitin, Huzeifa kuma kunya da rashin sanin abinda zai fa??awa iyayenta yasa a )?ofar shiga asibitin yake zaune ya yi kuka har ya gode Allah.


Misalin 08:00 na dare Ambulance ta tsaya a daidai )?ofar shiga inda aka turo Saleema akan gadon majinyata za'a kaita babbar asibitin Reference dan an fi kayan aiki da kuma tsananta kula, a ganinsu nan duk wasa ake ba aiki ba, ana sakata cikin motar Alhaji Yusuf ya matsa kusa da Maman Huzeifa da ita dai bata da niyyar barin wurin nan sai ta ga yadda ta yiwu, cikin ha??e fuska da kakkawar da kai yace "Zaku iya tafiya gida, kunga ai asibiti ma za'a canza mata, mun gode sosai."

Cikin dasashiyar muryar kuka da ko ji ba'a yi da kyau tace "Dan Allah Alhaji kar ka hanamu ganinta, ka bari muje tare da ku muga halin da take ciki."

Ba alamar sassauci yace "Dattijuwa zaku iya tafiya, dan Allah ku barta haka ta huta."

?an tsaki yayi tare da wucewa ya barta nan tsaye, da gudun ceton rai Ambulance ??in ta fita a asibitin wanda yasa Huzeifa mi)?ewa tsaye ya bi motar da kallo, yana tsaye motar Mu'az ta wuce ya bishi da hararan da har yanzu zuciyarshi tambayar wanene shi take? Shishiginshi yayi yawa kan lamarin Saleema? Me ye tsakaninshi da ita? Shi dai a saninshi fa??a mishi take ba ta da saurayi, sannan ya lura shine ??a ga waccen Alhajin mai kirki da Hajia Rabi da ya sani ta dalilin ??inki wacce ita ma tana asibitin.

Motar Alhaji Yusuf ce ta biyo baya sai kuma ya tsaya tare da fitowa a motar, Safiya dake kallonshi da tunanin me zaiyi kuma ga ?barta can a wani hali idanu ta zuba mishi, tsaye yayi gaban Huzeifa yana )?are masa kallo, a tausashe yace "Ina kuka san juna da Saleema?"

Cike da ladabi kanshi a sadde yace "Alhaji tun a makaranta ne, wasu lokuta idan babu malami a ajinsu na kan shiga na koyar dasu abinda na sani, sai kuma dalilin ??inki da watarana suka ao kar?a na Hajia Rabi."

Fuka a ha??e yace "Tun yaushe?"

A sanyaye yace "A )?alla wata bakwai."

Jinjina kai yayi yace "Akwai wani abu a tsakaninku ne da har take zuwa gidanku?"

Da sauri Huzeifa yace "A'a wallahi, kawai dai ina koya mata ??inki ne, bayan haka ba komai."

Da mamaki ya )?an)?ance idanu yace "?inki? Ka koya mata ba izinin mahaifinta?"

?an sosa )?eya yayi yace "Ka yi ha)?uri yalla?ai, ta nuna min tana so ne sosai, burinta kuma na da mahimmanci a gareni..."

A tsawace Alhaji Yusuf yace "A gareka ??in banza, ni ne mahaifin Saleemaa, ni na haifi ?bata amma kai za ka min iko da ita?"

A ki??ime Huzeifa ya kalleshi idanunshi na )?ara kawo ruwa dan shi fa tunaninshi da yake zaunen nan shine, zuwa wayewar gari zai tattara duk abinda yake da shi ya dam)?awa mahaifinta a matsayin sadaki sannan su ??aura musu aure dan ya samu damar jinyarta shima, amma ba wai ya tsaya a )?ofar shiga ba saboda kunya da tsarguwa, dan haka yake so su rabu lafiya kar suyi husuma da future sirikinshi, a ladabce yace "Ka yi ha)?uri Alhaji, kuskure ne ba zan sake ba, dan Allah ka yafe min."

Sadda kai Alhaji Yusuf yayi bai ce komai ba, jim ka??an ya fara shashe)?ar kuka, hakan yasa a rikice Huzeifa ya kai hannu zai ta?ashi da sauri Alhaji Yusuf ya dakatar dashi ta hanyar ??aga masa hannu, ??aga kai yayi ya kalleshi hawaye sun wanke masa fuska, cikin muryar kuka da jimami da tausayin ?barasa da har yanzu ba wanda ya ce masa za ta rayu ya ha??e hannayensa alamar ro)?o yace "Dan Allah ka yi nesa da ita, kada ku sake shiga rayuwata, da gata na raineta har ta kawo yanzu, ko ciwon kai bana iya tuna ranar da tayi mai tsanani idan ba ciwo na al'adarta ba, dan Allah dan soyayyarka da iyayenka ka fita a rayuwarta, bana son sake ganinku a nan daga yau, dan kai ka sa ta bijirewa maganata, idan kuwa ka sake nuna mata fuskarka, to ka sani zan yi hushi da Saleema hushi na har abada, dan ??inki baya cikin tsarin abinda zan iya barin ?ba?bana su yi, dan Allah ka min wannan alfarmar a matsayina na ubanta, ka fahimci abinda ke zuciyata sannan ka kwatanta kanka da ni, kaima an ce zaka zama uba nan kusa ka??an."

Sakin hannayenshi yayi ya juya zai barshi yace" Nagode." shigewa yayi mota ya barshi nan tsaye tamkar baya da rai, Mamanshi ce suka )?araso ita da Fareeda suna tafiya kamar basa san taka )?asa, suna zuwa Maman ta ce" Muje ko Huzeifa, mu zamu je gida, amma kai ka je asibitin dan sanin me ke wakana."

A sanyaye ya girgiza kai hawaye masu zafin gaske na kwaranya a idanunshi yace" A'a Mama, ba bu)?atar hakan, muje gida kawai."

Da kallo suka bishi sanda ya )?arasa bakin titi yana son tsayar da adaidaita sahu, bayanshi suka bi da tunanin tabbas akwai abinda mahaifinta ya fa??a mishi dan sun hangesu tare suna magana.


*Suna* isa asibitin wasu sabin gwaje gwaje aka mata, oxygen aka saka mata da zai taimaka mata wajen numfashi ga kuma na'urar dake )?o)?arin daidaita bugun zuciyarta, tuni aka kusa saka mata wasu ruwan bayan sun tabbatar a yanzu bata bu)?atar jini, sai allurar tetanus da suka mata saboda )?arfen da ya shiga jikinta. Duk da haka sai wajen 12:00 dare Safiya dake tare da ita da Alhaji Yusuf dake ??auke da Ahmad a kafa??a suka ji na'urar na )?ara sosai tin! Tin! Tin!




*Alhamdulillah.*
14/06/2022 ?? 12:41 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_39_




Da yardar Allah ta farfa??o kuma tana kar?an kulawa daga hannun manyan likitoci, kwana biyu da faruwar hakan aka mata ecographie dan tabbatar da babu wani abu a kayan cikinta da ya samu lahani, ganin komai lafiya ba wata matsala sannan hankula suka ??an kwanta. Saidai Saleema ta lura mahaifinta na ??awainiya da ita ne amma baya son ko kallon fuskarta, hakan na damunta sosai sai take ganin hushi yake da ita mai tsanani, kuma hakane tabbas hushi yake da ita, haka take jinyarta har yau da aka sallamesu zasu koma gida bayan kwana goma sha ??aya. Safiya dake goye da Ahmad tana tattara kayansu mai aiki na kaiwa mota dake jiransu waje, tana zaune bakin gadon wayarta a hannu tana ta tunanin dalilin da yasa Huzeifa baya ??aga mata kira, yanzu idan ma ta kira sai ya dawo alamar ya saka lambarta a ba)?in jadawalin kenan? To me ta masa? Ko kuma me ta musu? Ko ??aya ba wanda ta gani a asibitin da sunan ya zo dubata, duk da dai asibitin na da lokacin shiga da fita, amma dayawa da suka zo dubata ai sun ganta, duk da ana hanawa shiga sai da bibbiyu.

Kallon Mamanta tayi tace "Mama, Fareeda ko Mamansu wani bai zo ba?"

A hassale Safiya ta juyo ta kalleta tace "Saleema karna sake jin kin ambaci mutanen nan, mahaifinki a hassale yake game da ke, ki rufawa kanki asiri."

Narai-narai tayi da idanu sun cicciko da )?wala, bata ha)?ura ba haka ta dinga kiran lambar Fareeda ma amma ita ma ba'a samu, saida suka isa gida ka??ai ta aje wayar ta shiga wanka.


*Komai* ya tsaya mata cak, gidan da take wuni a cikinsa babu da??i, ina kwana yanzu sai ta ce wa Abbanta amma kallo bata isheshi ba, ga Mamanta kanta data lura ba wani walwala tsakaninta da mahaifinta, idan ka ga suna hira tsakaninsu to akan Ahmad ne da yanzu har ??aukarshi yake su fita, kuma Maman ta fa??a mata duk ita ce sila. Ita ba zuwa islamiyya ita ba makarantar boko ba, tunda Hadeeya ta haihu ta shirya tare da mutane zasu tafi ya ce su suje amma ita ta zauna gida, sannan ko )?ofar gida bai yarda ta kuma zuwa ba saida izininshi, haka akayi hidimar bikin Hadeeya sai ranar suna ka??ai ta je, shila a bayan idanunta )?wa)?waran kashedi ya ma Safiya wacce uta ce tsaye akan lamarin haihuwar Hadeeyar da ya shafi su iyaye cewa idan har ta yarda Saleema ta je wani wurin ko kuma ta wuce )?arfe shida ba'a gidan nan ba tayi kuka da kanta. Sai ga ta a wajen bikin nan a takure, musamman dangin mahaifinsu da aka dinga mata wani kallo sai ta tsargu zuciyarta ta karye ta dinga kuka. Nafissa dama ba ta samu zuwa bikin ba saboda tana kwance asibiti akayi, tana so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login