Showing 183001 words to 186000 words out of 193749 words

Chapter 62 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4426

gani? A ganinki zan saka )?aramar ne?"

Murmushi tayi tace "Ba haka nake nufi ba, gaskiya Hajia kin kashe masu gidan rana a wurin nan, irin wannan wula)?anci da kika koro ai ko matar gwamnan ta baki waje."

Wani murmushi tayi na jin da??i tare da ??an kawar da dubanta wajen Iklima a sanyaye tace "Anfanin nema kenan, da baka da abun yi ne sai a ce ka mallake miji."

Sai kuma ta gyara zamanta tana ha??e fuska tace "Ko da yake, ko aikinmu bai siya mana ba ai muna da surukai da aka sansu a gar..."

Tsaf! Ta ha??iye maganarta sakamakon ido hu??u da sukayi da Safiya da ta shigo falon dake cike da hamsha)?en mata suna ta raharsu, tabbas saida gabanta ya fa??i ganin Safiya a wurin dan ita dai ta san ta barota gida ta ce bata jin da??in jikinta, hakan ya )?ara mata )?arfin gwiwar tahowa da kayan nan tayi birgimarta yadda ta so. Ba wai ganin Safiyar ka??ai ba sai ya zamana sanye take da leshen nen wanda Saleema ta musu iri ??aya, matsalar ita ce ranar sallah shi ta saka kuma ta ??ora kanta a statu, dayawa )?awayenta sun dinga ta??in leshen saboda kyawunshi da ??inkin da ya samu ga kuma tsadarsa, a yadda ta ce musu shine mahaifiyar Kabil ta ba sautu ta kawo mata shi daga Dubai.

Tuni ta gyara zamanta tana sadda kanta )?asa kamar mai son ?oye kanta daga ganin Safiyar, ita kuma bata damu ba sai ma )?arasawa da tayi suka dinga gaisawa da wa??anda ta sani kafin t kawo inda suke ta kalli Ardiyar tace "Kin ganni na zo ko? Gidan ne ya min shiru ba kowa kuma na ji dama dama shiyasa kawai na taho."

Murmushin ya)?e tayi tace "Ohooo! Ai dake nima ban jima da zuwa ba na ce musu ba kya jin da??i."

Murmushi kawai Safiya tayi ta karasa wajen Hajia Rabi suna gaisawa. Ardiya ba ta tsure ba sai da ta ga mata biyu sun shigo a tare da sauri sauri suna kula da hanyar shigowar tare da kirarin da ya tabbatar mata???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Saleema ce za ta shigo falon.

Duk tsarguwa tayi tare da tunanin asirinta ya tonu kawai, dan a ganinta Saleema za ta nuna ai ita ta mata wannan ??inki da kuma siya mata kayan ma, sai dai me? Saleema tabbas ta ga kayan jikinta kuma ta san wanda ta basu tare da mahaifiyarta ne, amma kamar yadda ta gansu ga mahaifiyarta farin ciki tayi da kuma godewa Allah da ta kai matsayin da ta fara taimakawa iyayenta tun suna da ransu, haka yanzun ma da ta ga Ardiya ta ji wannan abun a ranta bayan ta gaiseshu hadiman nan na gaba tana baya tare da jakadiyarta a bayanta suka shige ??akin mai jegon, da mamaki Ardiya ta bi bayanta da kallo yadda ba ta ko yi alamar ta gane kayan ba.

Haka abubuwa ke ci gaba da tafiya har lokacin da ta fara shirye shiryen sake shiga wata gasar, sai dai dalilin rashin lafiyar gimbiya Ramlat yasa ta dakatar da komai dan sosai ta yi jinya har saida aka fita da ita, daga )?arshe ba ta samu damar shiga wannan gasa ba a wannan shekara ba, hakan yasa shekara biyu kenan tana rasawa.


*Yau* ma suna wayar gari Allah ya ma gimbiya Kubra rasuwa wacce jikin nata dama ba wani lafiya yake ba tun waccen faduwar da tayi, haka suka gama jimaminsu kwana uku kafin kowa ya koma rayuwarshi kamar da. Yanzu ma ta gama shirinta na komai dan tun waccen shekarar da bata samu ta shiga ba ta )?arasa duk abinda za ta yi ta aje, dan haka wannan lokacin )?arasawa ne tayi kawai tana jiran lokaci ya cika, amma sai laulayi ya sakota gaba wanda ya sa dolenta ma ta aje dan har ranar ta zo bata san ta zo ba sai Abdus-samad ne idan yana son tsokanarta yake tuna mata.



*Wata shida*



Ihun daya kara??e gidan ne yasa Alhaji Yusuf da Safiya dake zaune falon suka tashi a tsorace suna waigawa ??akin Hamdeeya da suka jiyo abun, da gudu suka nufi ??akin suna rige-rige, dake )?ofar ??akin a bu??e suka sameta turus suka ja suka tsaya suna kallon Ardiya da tayi zaman ?ban bori akan tiles ??in idanunta kakkafe akan Hamdeeya.

Waro idanu sukayi da matu)?ar firgici suka sake kallon Hadeeyar dake kwance kan gado tamkar gawa ga kuma jinin daya wanke tsakanin cinyoyinta har kan gadon yayi jagab da jini.


Da mugun gudu ya )?arasa ga Hamdeeya data jima da somewa ba ta san inda kanta ya ke ba ya jijjigata yana kiran "Hamdeeya, ke! Ke Baby! Babyna..."

A gigice ya juyo ya kalli Safiya data matsa kisanshi tana duban Hamdeeyar da yanayin firgici yace "?auko min makullin mota mu kaita asibiti."

"To." Ta fa??a da sauri ta fita a ??akin da gudu, ta dauko suka ci karo ya ??auko Hamdeeya har farar rigarshi ta ?ace, hankali tashe ta kalleshi tace "Ita ma na ga kamar ta some?"

Da gudu gudu ya fita da Hamdeeyar yana fa??in "?aukota in za ki iya?"

Zaro idanu tayi sai kuma ta bi bayanshi da gudu ita ma, saida ta ga fitarsu sannan ta dawo ??akin ta samu Ardiya kamar yadda ya fa??a, a haujace Ardiya ta kalleta bayan ta mi)?e tsaye tace "Ina take? Ina Hamdeeya? Me ya samu ?bata???"

Ta )?arashe fa??a da )?arfi, nuna mata )?ofa tayi tace "Ya tafi ya kaita asibiti, ki kwantar da hankali ya ce mu sameshi a can..."

Da sauri ta bi bayan Ardiya data fita da gudu, ta manta bata da mayafi, sam bai ma zo gabanta a lokacin, haka ta fita Safiya na kiranta ita kanta bata samu damar aiwatar da komai ba sai mai aiki ta barwa sa)?on ta kula da gidan suna dawowa ita ma ta bi bayan Ardiya da gyalen mai aiki da ta kar?a dan ta bata ta yafa ko ya ya ne.

Asibitin ku??i da suka tabbatar can zai je suka nufa, da isarsu wata malamar asibitin ta nuna musu saman matakalar suka haye inda aka kwantar da Hamdeeya, suna shiga suka sameshi tsaye sai kai da kawowa yake, suna ha??a idanu a tare suka jefawa junansu tambayoyi mabambamta, shi yana tambayarta "Wai me ya sameta ne?"

Ita kuma tana tambayar "Ina take? Me aka ce yake damunta?"

Ba wanda ya amsa ma kowa tambayar sai fitowar likita daga ??akin da yanayi na hanzari yana tsaresu da idanu, Alhaji Yusuf ya kalla sosai a ??an ki??ime kuma murya a tausashe yace "Alhaji, muna bu)?atar jini da za'a )?ara mata, domin ta zubar da jini dayawa, komai zai iya faruwa idan ba'a saka mata jinin nan da gaggawa ba."

A rikice Ardiya tace "Me ya samu ?bata likita? Me ya sameta haka da take bu)?atar jini? Mutuwa za ta yi kenan?"

Kallonta yayi a nutse ya girgiza mata kai yace "A'a, muna dai bu)?atar jinin."

Ra?asu yayi zai wyce sai kuma ya dakata ya kalli Alhaji Yusuf yace "Sai dai fa kuyi ha)?uri, domin an rasa abinda ke cikinta."


Dammmmmmm! ???iKai wallahi na gaji jama'a???igashi ba kazi a kusa.



*Alhamdulillah.*
02/07/2022 ?? 10:42 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_58_



Tangal tangal yayi yana shirin kifewa a gaban likitan yayi saurin ri)?oshi inda Safiya ta zabura tana fa??in "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!"

Tallaboshi tayi ta baya duk da ya mata nauyi, irin kakkafewar da yake neman yi idanunshi tsaye kan likitan bakinshi na har??ewa da )?yar ya furta "Ta....ya...ya? ?wat..."

?iffff! Idanunshi suka rufe ya )?arasa neman zubewa Safiya da likitan suka ri)?eshi da kyau likitan na )?wala kiran malamar asibiti.

Ardiya data jingina da bangon tana kallon komai dake faruwa a idanunta sai dai hankalinta baya jikinta, tana gani aka kamashi zuwa wani ??akin sai Safiya da suka dakatar da ita a )?ofar ??akin.

Da sauri ta )?araso wajen Ardiya da ta bata tausayi gaba??aya saboda yadda ta yi wani iri sai idanun kawai, dafata tayi a nutse tace "?war uwa, kiyi ha)?uri ki nutsu, dan Allah ki saki ranki ki barwa Allah komai, kar ke ma wani ciwon ya sameki."

Luf! Ta lumshe idanunta wasu hawaye masu zafin gaske suka kwaronyo mata a fuska, a hankali ta bu??e ta kalli Safiya sai kawai ta fashe da kuka daga )?asan zuciyarta tana fa??in" Safiya ?bata fa, ?bata wai ciki, a ina? Yaushe? Wa? Garin ya ya? Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!"

Ta fa??a da sake fashewa da wani matsanancin kukan ta sulale )?asa, binta Safiya tayi ta dur)?usa ita ma tana rumgumota jikinta tana fa??in" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Tabbas akwai tashin hankali, amma mu kwantar da hankalinmu mu jira komai ya daidaita sai mu ji ta bakin Hamdeeya, sannan ma zan )?ara magana da likitan ya tabbatar mana."

Girgiza kai Ardiya tayi tana kuka tace" ?wata fa duka shekararta sha hu??u, yaushe ma ta zama macen da har za'a ce an mata ciki? Kai! Kai! Kai! Wallahi ba zan yarda ba, ko uban waye sai na yi shari'a da shi."

Mi)?ewa tayi tsaye tana shirin fita wata malamar asibiti ta fito daga ??akin da Hamdeeyar take ta tsaresu da idanu tace" Kunga ana bu)?atar jini da za'a )?arawa yarinyar nan, a gaggauta dan Allah."

A )?agauce Safiya tace" Dan Allah idan akwai na siyarwa a siya a saka mata zamu biya, idan kuma nawa zai dace muje a gwada sai a ??iba a saka mata."

Kallonta likitar tayi tace" Baki da ciki?"

Girgiza mata kai tayi, ??orawa tayi da" Hawan jini fa?"

Nan ma girgiza kai tayi tace" Sai dai ulcer."

&?asan matakalar ta nufa tana fa??in" Biyoni muje."

Ardiya na tsaye ta rasa ina ma za ta nufa me kuma za ta yi har Safiyar ta dawo ba tare da an ??ebi jinin ba saboda basu dace ba, )?arshe dai siyowa aka yi aka shiga dan saka ma Hamdeeyar. Hankali tashe Hameeda ta shigo asibitin kai tsaye wajensu ta nufa, tana zuwa ta kalli mahaifiyarta tace "Momma! Lafiya? Me ya samu Hamdeeyar?"

Kallonta kawai Ardiya tayi ba ta ce komai ba, Safiya ce ta kalleta tace "Hameeda ya aka yi kika san muna nan?"

Da saurin magana tace "Na je gida ne mai aiki take fa??a min, na san kuma wannan asibitin za ku zo, ina Hamdeeyar?"

Numfashi ta sauke tace "Tana ciki, jini ake )?ara mata."

"Abba fa? An ce tare kuke." Ta fa??a tana zazzare idanu tana dubashi, ?bar )?walla ce ta silalowa Safiya a sanyaye tace "Fa??uwa yayi da ya ji halin da take ciki, ban san me ya sameshi ba..."

Kuka ne ya )?wace mata Hameeda kuma ta zaro idanu tace "To me yake damunta? Na ga jiya ma sun je gidana tare da )?awarta."

Saida ta kawar da kanta tace "Wai ciki ta zubar."

Da )?arfin gaske Hameeda tace "Me? Ciki? Hamdeeyar?"

Sai kuma ta kalli Ardiya data fashe da kuka, a sanyaye ita ma tace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Ciki?"


Da sauri ta lalubi wayarta ta soma kiran Hadeeya, ba jimawa ita ma ta ji abinda ke faruwa ta kuma garzayo asibitin tare da Zeid, ganin duk sun taru kuma har lokacin ba'a fito aka fa??a musu jinkunan marasa lafiyarsu ba yasa Safiya ta kalli Hameeda tace "Hameeda, na ce ki kira Saleema mana ki fa??a mata."

Saida ta ??auke kanta ta ??an yatsina baki sannan tace "Uhum!"

Wayar ta fara dannawa sai kuma ta kalli Hadeeya tace "Kina da lambarta ne?"

Da sauri Safiya ta kalli Hameeda da mamaki tace "Na ??auka Saleema na fa??a min kuna waya?"

Juyar da kanta tayi dan ba za ta iya ce mata e Saleema na kiranta ba amma bata ta?a saka suna a lambar ba, wani lokacin ma gogewa take dan haushinta take ji sosai yadda ko gida zasu ha??e da Saleema sai dogarai da jakadiya sun dinga wani nuna musu su ba kowa bane, wani lokaci ma sai sun fara shigowa sun sanar wai za ta shigo kafin zata shigo, gani hakan take kawai a matsayin wula)?anci irin na Saleemar da samun dama, shiyasa ba ta shiga sabgarta kwata kwata. Da mamaki ta kalli Hadeeyar da take zayyano mata lambar Saleema a kai da alamar ta hardaceta tamkar ruwan sha, sai dai ita Hadeeya ta fita wayon zaman duniya, takanas ta Kano ma tana kiran Saleema su gaisa, hakan yasa ta fi Hameeda cin moriyar kasancewar Saleema Yayarsu, dan sallah ma da ta wuce da yan kwanaki ??inkin sallah ta aiko ma yaranta ?ban mata harda takalmi sannan ita Hadeeyar ta bata ku??i har da cewa tanyi ha)?uri ka??an, ranar kwana tayi tana zumdumawa Saleema albarka.

Jin wayar na )?ara yasa ta mikawa Hadeeya tace "Ke kiyi magana da ita."

Kallonta Safiya ta sake yi sai kawai ta girgiza kai ta ??auke kanta tana ayyana "Akwai ranar )?in dillanci."

Saleema na ??aga wayar Hadeeya ta gaisheta da girmamawa hakan kuma na )?arawa Hameeda ?acin rai kafin daga bisani tace "Aunty dama Mama ce ta ce a kira a fa??a miki Hamdeeya na asibiti, idan da za ki zo wai da ta ji da??i."

Hankali tashe Saleema ta amsa da tana zuwa yanzu, suna gama wayar ta kira lambar Abdus-samad da shima yake ta shirye shiryen dawowa kasancewar jirgi na biyu da zai taso na su ne, sai dai sam wayar ta )?i shiga, hakan yasa Ummi ce mata ta tafi kawai tare da dreba tunda larura ce.

Tana zuwa ta fara tambayar Mamanta "Me ya samu Hamdeeya Mama? Tana ina yanzu? Ya jiki..."

Fitowar wani likita duk ya ha??a gumi yasa su zuba mishi idanu, saida ya )?araso kusansu yana cire abun hancinshi ya dinga kallonsu yace "Gaskiya jikinshi ya tsananta, kusan awa biyu kenan muna )?o)?arin ceto rayuwarshi, sai dai abun ya ci tura..."

Da mamaki Saleema ta kalleshi tace "Wa ye kuma? Mama..." Ta fa??a tana kallon Mamanta tace "Mama ina Abba? Da Ahmad?"

Ba tare da ta kalleta ba tace "Abbanku ne." Tsareta tayi da idanu hawaye na neman gangaro mata, likitan ne ya katse mata tunani da cewa "Gaskiya awa takwas gareku da zaku kaisshi babban asibitin Niamey, idan ba haka ba zai iya zarcewa a doguwar suma."

A tattare suka zaro idanu suka furta "Doguwar suma?"

Sai kuma suka fara wa junansu kallon kallo, wucewa likitan yayi ya barsu Saleea kuma ta kalli Mamanta da ke fa??in "Awa takwas?"

Hadeeya ce tace "Awa takwas ko a )?aramar mota ba zamu isa Niamey ba."

Ardiya dake bayan Hameeda zaune ce tace "Hameeda ki kira mijinki ki fa??a masa, tunda suna da gwamnati a hannu ko jirgi ne zai iya sama mana."

Juyawa Hameeda tayi tana kallonta tace "To Momma."

Wayarta ta dandanna ta kira mijin nata, yana ??agawa a shagwa?e tace "Bab, jikin Hamdeeya da Abba ya yi tsanani, yanzu haka..."

Tsaf ta labarta masa abinda ke faruwa, cike da rashin damuwa yace "Shikenan, zan ga abinda zan iya yi, amma fa ba zaku samu jirgi ba, magana ta gaskiya masu iko ka??ai ke samun wannan dama sai kuma idan kana da kudinka a hannu..."

Sai kuma yayi niyyar kashe wayar tare da fa??in "Zan kiraki, na tsaya wani wuri ne."

Yanke kiran yayi ta bi wayar da kallo, Saleema dake share hawaye kallonta tayi tace "Ba'a dace ba ko?"

A gatsine ta amsa mata da "umm!" Takwaf takwaf ta sake yi da fuska tana )?ara aikawa Abdus-samad kira dan ta san zasu iya samun taimako daga wajenshi, sai dai har yanzu shiru kake ji ta ma )?i shiga.

Kanta ne ya fara sarawa, a hankali ta matsa jikin bencin dake wurin tana zama tare da dafe cikinta da taji yana ??aure mata wanda yanzun watanshi bakwai, cikin kuka ta sake furta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!"

Matsawa tayi kusanta ta zauna tana fa??in "Hajia, kar ki damu kanki kinji, kinga fa kema a halin da kike ciki."

Kallonta tayi tana ci gaba da kukanta tace "Mama ya zamuyi yanzu? Na kasa samun Abdul a waya bare ya san halin da ake ciki."

Hadeeya ma matsawa tayi kusanta tace "Aunty, to da mu tsaya surutun nan ko a ??aukesu a motar a jaraba a gani."

Kallonta tayi tace "ina ga hakan zamuyi, tunda bamu yadsa zamuyi yanzu, ko iya visar jinyar ka??ai idan muka ce a wa Abba zai ??aukemu kusan kwana takwas ??in idan ba an bi ta wasu dabarun ba."

Yun)?urawa tayi za ta tashi tsaye tana ri)?e )?ugunta, sallamar dogari ??aya da suka taho tare ne bayan dreba ta kara??e kunnuwansu, da sauei sauri ya )?araso inda Saleema take tare da zube gwiwoyinshi )?asa yana fa??in" Allah ya taimaki gimbiya, Allah )?ara lafiya da nisan kwana, kira ne daga fadar shugaban )?asa..."

*Kafataninsu* zaro idanu sukayi har ita Saleemar da ta yi mamakin ashe mota ta baro babbar wayarta, a sanyaye ta maimaita" Fadar shugaban )?asa?"

Rusunawa ya sake yi yace" E ranki shi da??e."

A hankali ta mi)?a hannunta ta kar?i wayar tana tunanin anya kuwa? Wa zai kirata a fadar nan ita kam? Wa ta sani a wurin? ?ora wayar tayi a kunne a nutse tace" Assalama alaikum."

&?asa )?asa ta ji an ce" Gata ranki shi da??e, ta amsa."

Cikin sanyayyar muryar dattako aka ce" Assalama alaiki."

Duburburcewa Saleema ta nemi yi daga zaunen nan ta furta" Wa... Amm, ina wuni."

A nutse ta amsa da" Lafiya lau, gimbiya Saleemat."

Shiru tayi tana rarraba idanu ta rasa me za ta ce, cikin kamilalliyar murya matar tace" A gafarceni, na kira kai tsaye, sunana Hajia Balaraba Seini, mun yi waya da )?anwata Mardiya, shine take fa??a min ta je bata sameki gida ba, ko )?anwarki ne ba lafiya."

Shiru tayi da alamar ta gama magana kenan, da sauri Saleema ta kalli ahalin nata ta dinga musu alama da yatsa cewa su yi shiru,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login