Showing 168001 words to 171000 words out of 193749 words

Chapter 57 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4406

mata shaidar arziki, saidai akan haka ba fa za ta ta?a shiga hurumin da ba nata ba gaskiya, shi kanshi ba zai ji da??i ba idan ta yi, idan kuma ya zo ya musu kafiya to ribar me suka ci, sun zubar da mutumcinsu sannan basu samu biyan bu)?ata ba? Ba riba kenan.

Tun aurenta za ta iya cewa yau ka??ai ta kasance cikin walwala saboda sakewar da tayi a gidansu, tayi farin ciki tare da mahaifiyarta da )?aninta, dan Ardiya fita tayi daga gidan haka ma Hadeeya, hakan yasa gidan ya musu da??i ba kadan ba. Sai dai duk da haka kewar mutumin nan ta addabeta, hakan yasa duk sanda ya samu sarari to suna ma)?ale a waya, sai dai kuma rabin wayar tasu fa??ansu ne suke ??orawa, dan kiran farko ma da ya mata tana ??auka cewa tayi "Uhum! Rashina na wasu mintuna har ya sa ka fara kirana ne?"

Sai kawai ya buga kai ga kasa yace shi fa sam ya kirata ne dan ya tambayeta ko zai samu abinci daga wajenta? Yanzu ma da ya kirata cewa tayi dan fa yana shine ta ??aga, tund aya ce ba )?aunar ta yake ba me ye kuma na kiranta a kai a kai? Shi ma ya ce dan Ummi ta ce ya dinga kiranta ne shiyasa ya ke kira. Haka dai har dare ya mata a gidan bayan ya nutsu ya shirya ya zo ??aukarta.

Saida ta shigo motar kafin ta lura da kayan dake jikinshi, waro idanu tayi ta ??aga murya tace "Wai da kayan nan ka fito daga gida?"

Tsareta yayi da idanu yace "E, me ye?"

Rumgume hannaye tace "Ba komai, ina mamaki dai ne."

Murmusawa yayi ya tayr da motar suka bar gida, kallonta ya sake yi bayan sunyi nisa yace "Matanmu, zamu iya zuwa cin abinci? Yunwa fa nake ji, kuma kinga yau haka kika manta dani gaba??aya."

Da sauri ta kalleshi tace "A'a gaskiya, ni ban ta?a zuwa cin abinci ba wani wuri, kuma ma ko zan je ba da wannan babbar rigar ba."

Kallonta yayi yace "Ban gane ba? Ba dai nufinki sai kin cireta ba?"

?aga masa gira tayi alamar e, girgiza kai yayi yace "A'a wallahi." Ci gaba sukayi da tafiya ba jimawa ya faka motar a gidan abinci na Rosario kasancewar sun fi kusa da nan, bai fita a motar ba sai ma wayarshi da ya shiga daddanawa kamar ya manta a inda suke, ita kuma tana kallon motocin dake laye a wurin da alama su ma suna cikin gidan cin abincin.

Mutum biyu ta ga sun fito daga gidan cin abincin ??auke da runfar nan ta kakkauran leda mai kwalliya, a kusa da inda ake faka motocin taga sun aje suna )?o)?arin yi mata masauki, a nutse suka kafa ginshi)?anta har runfar ta tashi tsaf, da sauri suka koma gidan abinci ??aya na ??auke da kujeru biyu farare ??aya na ??auke da teburin shima fari )?ar na roba, suna komawa ciki mace ??aya da namiji ??aya suka fito da farantai a hannayensu suka )?awata wurin da abinci da abun sha, a daidai lokacin manager wurin ya fito kai tsaye motarsu ya tunkaro.

Fita yayi daga motar bayan sun yi musabaha taga suna magana kafin ya koma ciki shi kuma ya zagayo ya bu??e mata ta fito.

Yanayi mai da??i tare da wanda zuciya ke so, hakn yasa duka fuskokinsu ??auke suke da )?asaitaccen murmushi dake kwantar da hankalin junansu, sake kallonshi tayi a karo na adadi tana murmushin daya fito da ha)?oran makarta tace "Nagode *mijina*."

Ba tare da murmushi ya bar fuskarshi ba yace "Ba komai matanmu, kin cancanta ai, ya kamata ke ma kisan kina aure, ba kullum a takure a fadar masarauta ba da kuma alkyabba."

Wani farrr tayi da idanu tace "Gaskiya kam, na ji da??i sosai."

A haka suka kammala cin abincinsu ba hayaniya kuma babu hasken fitila cike da nisha??i kafin su bar nan su koma gida.

Kwana biyu kenan amma har yanzu bai sake tada mata maganar da Abbanta ya mishi ba kuma ba ta ji labarin ya sakesu ba, dan haka ta ba maganar baya kawai, shi kuma ya yi shiru ne kwana biyu ya ga ko za ta masa maganar, amma kuma sai ya ji shiru hakan yasa shi )?ara girmama lamarinta, har yau da yake zaune gaban mahaifiyarshi cike da ladabi yace "Ummina, kin san da yarinyar nan ?bar aljanna ce ko?"

Duk da ta gane da wa yake, amma sai ta share ta kalleshi tace "Wace yarinya kenan Babana?"

&?asa yayi da kanshi yace "Ummi wace yarinya kuwa face wacce ta kafa mana tarihi."

Da sauri tace "Ohhh! Saleema wai? Ai sosai ma, shiyasa na za?a maka ita."

A sanyaye yace "Ummina, me kika sani game da ita? Ina so na tambayeta amma kunya ke hanani."

Da mamaki ta kalleshi tace "Kunya kuma? Akan me?"

Ajiyar zuciya ya sauke yace "Sai nake ganin kamar ba za ta ji da??i ba idan na tambayeta labarin rayuwarta."

Murmushi tayi tare da ci gaba da damun furarta tace "Ban san abu dayawa a kanta ba, saidai bayan zuwanta nan muna hira sosai, a nan ne na san abunda na sani a rayuwarta ta baya, Saleema dai ta taso a gidan..."

A ta)?aice ta bashi labarin rayuwarta har zuwa wayarsu da Saleema ta )?arshe wacce take fa??a mata mahaifinta zai mata auren dole, dalilin da yasa kenan suka shirya da yayanta da kuma ??an uwan mahaifinshi aka nema mishi aurenta a ?oye saboda kada masu hana ruwa gudu su shiga lamarin.

Sake kallonta yayi ya saka hannayenshi biyu ya fara matsa mata )?afafunta wanda ya jima bai mata haka ba sai Saleema ce ke yi yace "Ummina, amma dai kinsan wallahi Allah ne ya ceceni ya wanke yarinyar nan ya bani, yanzu fa da ta auri waccen na farkon da aka saka musu rana?"

Sai kawai a zuciyarshi ya ayyana "Rabona."

Dariya tayi tace "Ai dan tana taka ce shiyasa ma lamarin ya wargaje."

A hankali ya ci gaba da matsa mata )?afafun ita kula tana damunta yace "Ummina, ranar ma fa haka na sameta ta gama yanka wai ita ??inki take yi, Ummi ba kya ganin ya kamata muyi wani abu game da burin nan nata?"

Ajiyar zuciya ta sauke ta kalleshi tace "Nima na yi tunanin haka, amma kasan gidan nan da kuma matsayinka, zai sa a yi ta )?ananan maganganu, shiyasa ma ban maka maganar ba, ni dai karatu ne dama na ke cewa zan fa??a maka ina so mu fara da ita."

Shi ma fuskarta ya kalla yace "Ummi makaranta za ki kaimin iyali?"

Murmushi tayi tare da hararenshi tace "Tun farkon zuwanta gidan nan fa na fa??a maka, ina so ta dinga koya min karatu."

Murmushi yayi ya sadda kanshi yace "Ba damuwa Ummi, za'ayi, za'ayi komai da kike so, kawai ki mana addu'a, amma bai kamata mu bari burinta ya ruguje ba."

Zumar dake gefenta cikin kwalba ta ??auka ta tsiyaya a cikin furar sannan ta ??auki gorar dake ??auke da kakkaurar madarar ta zuba sannan ya juya ta mi)?o masa, kar?a yayi tare da gyara zama ya aje tasar gabanshi sosai ya fara sha da bismillah.

Lumshe idanu yayi yana murmushi yace "Ummi, wato a duk duniya har yanzu ban samu wacen ta kaiki iya damun fura ba."

Murmushi tayi tace "Har *?war Baiwa*?"

Zuba mata idanu yayi kamar da mamakin ya take son )?ureshi haka? Sai kuma yayi murmushi, hakan yasa ta dungure mishi kai ta )?yal)?yale da dariya tace "Ja'irin yaro, wato na kamaka?"

Dariya yayi ya sunkuyar da kai yace "Ummi, da na gama shan furar nan gyara )?afafu za ki yi na kwanta na yi bacci, na jima ban samu haka ba ina so kuma yau hutun nan da na samu in yi shi a tare da ke."

Da farin ciki da kuma jin da??in hakan tace "Karka damu yarona, ka samu ai."


*Ba ta* san shirin me yake ba a kan ta, ita dai ya tsareta gabanshi ya dinga tambayarta me da me ta koya game da harkar ??inki a farko? Sannan me ta fi iyawa? Wata nawa ta yi? Ta iya kaza da kaza? Haka duk ta amsa mishi kafin ya tura cikakkun bayanai wa mutumin da yake son ??orata a inda ta tsaya. Yau kuma da ya bata babbar wayar tablet dole ya fa??a mata ya biya ku??i ne a koya mata ??inki, dan haka ta kula ta maida hankali dan ta waya ne za'a )?arasa koya mata kamar yadda mai dinkin ya ce in sha Allah ba zasu jima ba tunda duk abubuwan da ya tambaya ta ce ta koya kuma ta iya wasu ne take cewa ka??an ya rage ta koya aka samu matsala ta dakata.


A tafiyar mulkinshi kuma saida aka ??auki cikakken sati biyu kafin ya nemi jin ta bakin Inspecteur ??in da tun farko ya sa a kawosu Sharha gabanshi, bincike yasa aka yi mishi gale su idan suna da wani tsohon case a ofishin ?ban sanda ko babu? Hakanne yasa Zeid da biyu daga cikin ?ban matan da kuma biyu a cikin mazan aka sallamesu ya zama sai su hu??u ne aka mi)?asu hannun jami'an tsaro aka ce a kaisu kotu kawai, musamman ??ayan ma da aka ce an kamashi da laifin siyar da )?waya ne sai Sharha kuma da aka sameta da laifi har biyu na yi wa wasu mummunan rauni har yake sa ana rufeta. Babban abinda ya sake ??aga masa hankali da tunzurashi game da lamarin Sharhasila har ya umarci da lallai a gaggauta kawar dasu daga gabanshi kafin ya ari takobin ??anbaka ya cire kanta shine, a takardun case ??in da aka kawo ?aro-?aro ya ga sunan Haleematu Yusuf da kuma sukan Alhaji Yusuf Jiji wanda alamu suka nuna mishi su ma dai daga )?arshe rufe case ??in aka yi. *Tabbas* ba zai manta ranar da suke kwance da ita ba dake bras ce ka??ai a jikinta ya ga ??an shatin ciwo a cikinta kusa da cibiya ya tambayeta ta ce ciwo ne kawai, wato wannan she??aniyar ce ta so halaka masa mata.

Da kakkausan yanayi ya kalli Inspecteur ??in sannan yace "Ba dan iyalina ba, sai dai sauran al'umma, wannan yarinyar za ta iya zama gobara a cikin mutane, ko waye ubanta, ko wa ye ke tsaya mata, wannan karan da kaina zan ja shari'ar daga nan har duniya ta tashi, amma sai na tabbatar da ta kar?i hukuncin da ya dace da laifin da take aikatawa."

Wannan magana ta sarki ta toshe duk wata )?ofar da mahaifin Sharhasila zai bi dan ku?utar da yarinyar, duk inda ya nufa sai a ce ai sarki ya sa baki a maganar ba abinda za'a iya yi masa, dan harka ce ta iko kuma sarakunan gargajiya na da tasiri sosai a al'ummarmu sannan suna da ikon fa??a-aji, hakan yasa babu yadda ya iya da ya wuce ha)?uri da lamarin da kuma zubawa sarautar Allah idanu, sai dai kam ya yarda wannan karan Sharha ta ta?o *ubansu* daga ita har shi ??in.




*Alhamdulillah.*
29/06/2022 ?? 15:29 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_54_




*Bayan Wata Uku*: Da hanzari ya )?araso yana aje babbar envelope ??in dake hannunshi ya dafa kafa??arta yace "Subhanallah! Matanmu lafiya? Me aka miki kike kuka?"

Ture hannunshi tayi daga kafa??arta ta mi)?e tsaye tana kallonshi tace "Abdul kana sona ko a'a?"

&?an)?ance idanu yayi ya gyara zamanshi a hannun kujerar yace "Me ya kawo wannan maganar kuma?"

Jinjina kai tayi ta juya bayanta ta ??auki gyalenta tace "Na zan zauna ??in ba, ai dama cewa kayi muna zuwa nan zaka fa??a min komai dake ranka, shine da kaga ka raboni da )?asar iyayena za ka wani yi banza dani."

Juyawa tayi kamar za ta fita daga falon gidan da suka sauka a Niamey saboda )?arasa shirinsu na tafiya Umra, fizgo hannunta yayi da karfi har ta fa??a kanshi ta saki )?ara, ido cikin ido suka kalli juna yace" Me ye? Dole ne sai na fa??i abinda bana ji? &?arya kike so nayi?"

Turo baki tayi ta kawar da kanta tace" Ni ban damu ba, ko ma )?aryar ce ka yi min dan na ji da??i mana."

Yatsarshi yasa yana share mata hawayen data )?a)?aro ??azun yace" &?arya haram, in yi kuma ki zo ki yayatani."

Tsura masa idanu tayi a matu)?ar sanyaye tace" Yanzu kai Abdul baka jin ya dace ka min adalci? Me ye a cikin kalmar to da ba za ka iya fa??a ba?"

Murmushi yayi yana sake ri)?e )?ugunta da kyau yace" Idan hakane to fara fa??a?"

?auke idanunta tayi daga kanshi tace" To ai ni bana sonka ne, da ina sonka dana fa??a maka tuntuni."

Ha??e fuska yayi yace" Oho! Hakane?"

Jinjina kai tayi tace" E mana, hakane."

Tureta yayi daga jikinshi yace" To ni na fa??a miki ina sonki ??in ne da kike son tursasani? Bana sonki malama wuce ??akinki."

Ya fa??a da nuna mata )?ofar ??akin na ta, dafe )?irjinta tayi sai kuma ta dinga ??an bubbu??a hancinta kamar tana sha)?ar wani abu, yatsina fuska tayi tace" Nima bana sonka Abdul kuma bana son )?amshin turarenka mai kama da... "

Sai kuma tayi shiru saboda tasowar da yayi ya sake ha??ata da kugunshi yace" Uhum! Me kama da me?"

Sadda kai tayi tace" Wallahi gaskiya zan fa??a maka, turaren nan yadda kasan kayi wanka da Gwanda."

Tintsirewa tayi da dariya ta ja baya daga ri)?on da ya mata saboda mamakin da ta bashi, sau uku kenan yana canza turare tana cewa bai mata ba, wannan ??in fa ma da tsada ya siya amma wai kamar yayi wanka da Gwanda, girgiza kai kawai yayi ya ra?ata ya ??auki envelope ??in da ya shigo da ita yana fa??in "Ba dai sarkin naki kika raina haka ba, ci gaba *Sadiyayye* akwai ranar da zan rama, kuma na fasa miki albishir ??in da na zo da shi."

Da gudu ta bishi saboda ??akin da yake neman shigewa ta ri)?o hannunshi tace "A'a yalla?ai, ni wallahi iya gaskiyata ce na fa??a maka, amma tunda baka so ba zan sake ba, fa??a min me ka zo min da shi?"

Mi)?o mata envelope ??in yayi yace "Shaidar kammala koyon ??inkinki..."

Duk da ya kai )?arshe amma ihun da tayi tare da ma)?ale masa a wuya yasa dole ya ??auke wuta, sumbatarshi ta shiga yi a fuska har saida ta kunna masa caji ya shiga mayar mata da martani, da sauri kuma ta nemi zillewa ya fa??a da ita kan gado yace" Baki isa ba Salee baby, ke kika tsokanoni fa."

Daga nan suka sauya wata tashar aka mata da duk wata rigimar wa ke son wani wa ye ba ya son wani, sai dai suna mantawa idan suka shiga wannan falin na daga babu wanda baya fa??awa ??an uwanshi kalmar kna sonki ina sonka ina )?aunarki ina )?aunarka, amma idan suna duniyar mutane sai suyi ta zare idanu su a dole sai ??aya ya fara fa??a kafin ??ayan ma zai fa??a.


*02:43 na dare* ta dadda?ashi, ko bu??a idanu bai yi ba dan ya san me zaiyi ya mi)?e idanunshi rufe yace "Muje."

Tsaye tayi wuri ??aya tace "Shine kuma ko kallona ba za ka yi ba, kenan na fara takura maka ko?"

Bu??a idanu yayi da tunanin ya rasa me ke damunta da yanzu ita abun magana baya mata ka??an, haka kawai tayi ta masifa tana nemanshi da rigima, kama hannunta yayi ya )?akaro murmushi yace" muje matanmu."

Suna isa bakin )?ofar ban??akin ya bu??e mata ta shiga yayi tsaye kamar yadda yake yi kullum, saida ta gama ta fito ya dawo ya kwanta, ruwan data ??auka a cikin gora za ta sha yasa shi fa??in" Dan Allah karki sha, kinga ba na sake tashi rakaki ba sai dai ki yi shi a gado."

Marairaicewa tayi tace" Ma)?oshina ne fa sai ya bushe sosai idan ban sha ba."

&?wafa yayi yace" Ni dai na fa??a miki, kina sha ki nemi mai rakaki."

Kya?e fuska tayi ta bu??a bakinta da yanayi na jin rigima da koma waye tace" To dan All..."

Da sauri ya ha??e hannayenshi alamar ro)?o yace" Na ji, na ji sha Hajian Abbanta, zan rakaki."

Turo baki tayi ta ??aga gorar ta kifa kai cike da jin ta fa kai mafa??aciya ita ma, saida ta sha rabin robar sannan ta aje, matsowa tayi daf da gadon ta ??ora hannayenta, wara )?afarta ??aya tayi ta saka nashi )?afafun tsakiya, bu??a idanu yayi ya kalleya yana jira ya ga ta )?etara amma ba ta yi hakan ba sai ma ??ora kanta a )?urjinshi dake yana kallon sama, rufe idanu tayi tace "Yalla?ai dadda?ani bacci zanyi."

Girgiza kai yayi ya )?ara rumgume da kyau a jikin nashi yana ayyana "Allah ka sa wannan bala'in nata ya zamar min alkairi."

A zahiri kuma cewa yayi "To shikenan sarauniyar mara??awa."

A sanyaye tace "Um um! Kai ne sarkin mara??awar ai."

A sanyaye shima yace "A'a na bar miki, a duk garin Mara??i da kewayenta wa kika ta?a gani na raka ban??aki? Ko kuma kin ta?a ganin wacce ta hayeni hakane kamar dai ke ??in nan?"

Da sauri ta ??ago kanta ta kalleshi fuskarta da alamar tuhuma tace "Ban gane na ta?a gani ba? Yo dama kana hakan ne a ?oye ban sani ba? Inna lillahi wa'inna ilaihi...!"

Ganin tana niyyar sauka kuma har ta bu??e baki kamar za ta fashe da kuka yasa shi saurin ri)?eta gam yace "Shiiii! Baby ba fa abinda na ke nufi kenan ba, kinga kwanta dan Allah ki yi bacci kinji, da safe zan miki bayani."

Ajiyar zuciya ta dinga saukewa tana fa??in "Ta?! Idan abinda nake tunani ya zama gaskiya ko? Hmmmm! Yalla?ai ina kishinki fa."

Sai kuma ta sake )?am)?ameshi tace "Ina so...na yi ta zama a haka har abada."

Dariya kawai yayi shima ya sake rumgume a jikinshi yana addu'ar bacci ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login