Showing 189001 words to 192000 words out of 193749 words

Chapter 64 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4420

ke so ta rufe maganar kawai saboda ita ba wannan ne gabanta ba."

Sunkuyowa yayi ya ??ora gwiwoyinshi a cinyoyinshi yana kallon ??an uwan nashi da yke fa??in "?awainiya? Su da suke can ni ina nan? Ta ya ya?"

Murmushi yayi yace "Kwana biyu ka??ai ka yi a nan, amma yanzu na ga recit na ku??in da ta turo guda biyu dan a siya maka magani saa da jaka ??ari uku da hamsin, ba ma wannan ne abun dubawar ba, ta dalilinta fa aka mana alfarmar da aka kawoka nan a )?asa da lokacin shigarka ha??ari, wallahi ba dan ita ba mu dai nan duk yadda zamuyi sai ka kai wannan lokacin ko ka wuce."

Mi)?ewa yayi tsaye tare da matsawa ya ??an dafa kafa??arshi yace" Ni zan tafi gaskiya, dan ba zan iya jiran matarkan nan ba, idan ta dawo ka gaisheta."

Juyawa yayi ya wuce yana fa??in" Allah )?ara sau)?i."

Da kallo ya bishi har saida ya fice a ??akin kafin ya sauke ajiyar zuciya yana sake nutsuwa sosai dan auna abubuwan da ya fa??a masa akan ma'aunin daya dace na hankalin ??an adam.

*Tun* yamma da ta fita taje gidan )?awarta suka hirarsu, kafin daga bisani ta canca??a ado inda ta ce ma )?awar "Muna da rendez-vous ne da Hajia Balaraba Seini, ni yanzu can zan wuce."

Da mamaki sosai )?awar ta kalleta tace "Balaraba Seini? A ina kika santa ke kuma?"

Wani sha)?iyin murmushi tayi tace "Hmmm! Ku zauna nan ba ci gaba a rayuwa, kin manta ina hul??a da mayan mata?"

Jinjina kai tayi dan ba za ta karyata ta ba tunda ta na gani tace "Lallai! Abun babba ne, Allah ya bada sa'a, ba dan ba sa kar?an wanda basu san da zuwanshi ba ai da na biki."

Murmushi kawai ta mata tare da mata sallama ta fita a gidan, abokin aikinta da sukayi aiki tare a shekara uku da suka wuce ta samu )?ofar gidan yana jiranta, ??aukarta yayi a galleliyar motar tashi suna tafe suna hira, a zahiri sun ha??u dan a gaisa sannan ya ajeta masaukinta a yadda ta fa??a masa, a ba??ini kuma tana kallonsa ne a matsayin wanda ke tu)?ata a cikin babbar mota zai kaita gidan gwamnati.

Tun a kan babban titin ta fara raba idanu tana kallon irin t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????saron dake wurin, ajiyar zuciya ta sauke tana sakin ?oyayyen murmushi saboda tuna idan ta ce ita ce Maman Saleema ta kuma zo godiya ne kan abinda aka musu irin tarban da za'a yi mata na musamman, a hankali ta kai hannunta kan robar ruwan dake kusa da giyar motar ta ??auka, bu??ewa tayi fuskarta ??auke da murmushi ta kifa kai ta )?arasa shanyewa dan dama ka??an ne.

Kallonta mutumin yayi yana fara'a yace "Nima dai gobe zan shigo na ga jikin mai gidan."

Kallonshi tayi tare da washe masa baki ta zura hannunta ta sauke glas din )?asa tare da jefa robar sannan ta sake ??agashi tace "Allah ya yarda, nima kuma kafin mu tafi zan samu lokaci na kai maka ziyara har gida."

Da sauri ya kalleta yace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Ina robar...? Ya fa??a yana taka birki, da mamaki ta kalleshi tace" Robar me?"

Zaro idanu ya sake yi yace" Ruwan da kika sha, baya jefar da sharar a layin..."

Glass ??in da aka )?wan)?wasa yasa shi saurin juyawa ya kalli ?angaren da yake, a hankali ya sauke glass ??in yana kallon sojan dake ri)?e da bindiga fuskarshi a ha??e a harshen faransanci yace" Yalla?ai fito."

Kallon jami'in tayi tace" Yalla?ai lafiya dai?"

Da hannu ya mata alamar tayi shiru sannan ya bu??e ya fita, ganin suna magana har yasa hannu aljihu zai biya tarar da aka masa (???iKwateeee) yasa ta bu??ewa ta fita, wato shi tsautsayi idan lokacinsa yayi kai kake binshi ba shi yake binka ba ma, sun gama duk abinda zasu yi, an fa??a masa tararsa ya biya, kawai Ardiya cike da )?warewa a harshen farasanci tace "Me ye haka malam? Ya zaka ?ata mana lokaci? Ka san ko ni wacece? Ka san ina zamu je da zaka tsayar da mu kana mana maganar banza? To ganin Hajia Balaraba zan je, ni ba)?uwarta ce ta musamman."

A sanyaye mutumin ya matsa kusa da ita yace "Kinga shikenan muje."

Sama da )?asa jami'in ya )?are mata kallo yace "A haka? Anya kuwa?"

A hassale tace "Kana mamaki ne? Idan baka yarda ba na kirata a waya yanzu na sa a baka takardar sallamarka, wata)?ila ka yarda."

&?ara ri)?e bindigarshi yayi da kyau ya shiga takowa inda take yana fa??in "Bana tunanin akwai wanda kika zo gani a Presidential, amma bari na fara tabbatarwa, dan kama kika min da masu )?unar ba)?in wake."

Kakkauran wayarshi dake ??aure a )?ugu ya ciro ya fara magana da jami'an dake gidan shugaban tare da tambayar ko akwai ba)?uwa da Hajia za ta yi ne? Amsa ta farko da aka bayar ita ce yau madame ta ??aga zuwa ganin likitanta a Egypt, dan haka ba ma ta )?asar, aje wayar yaui ya sake kallon Ardiya da kanta ke kallon doguwar katangar ba ta san me yace ba dan da zabarmanci yayi maganar.

Cikin dakakkiyar murya yace "Kika ci ganin madame kika zo?"

"E." Ta fa??a har da ??aga girarta, wayarshi ta musamman ya shiga daddanawa yana jinjina kai ya sake cewa "Ai kika ce ta san da zuwanki ko?"

"E, ba)?uwarta ce ta musamman." Ta fa??a tana tsareshi da idanu, mutumin nan da ya ga ruwa take neman kwanto musu ne ya kalleta yace "Madame, ni na iya tafiya ko?"

"Ba komai ka je kawai, nagode sosai." Ta fa??a tana ??auko jakarta daga motar, kallonshi jami'in yayi yace "Ba tare kuke ba dama?"

Da harshen zabarmancin da shima zaman tare ne ya sa shi iyawa yace "A'a yalla?ai, a hanya ne na ganta."

Jinjina kai yayi yace "Shikenan, za ka iya tafiya." Ba ?ata lokaci ya ja motarshi, har ga Allah Ardiya tsayuwar jiran ta ga kyawawan motocin da zasu )?arasata take, sai dai madadin mota mai kyau, wasu lafiyayyan mata ne suka sakata tsakiya da kayansu na kakin soja ??ayar ma )?wal kwabo ne a kanta sai hular da ta rufe da shi.

*Kwananshi* hu??u yau a asibitin, amma madadin a ce yana kwance yana jinya sai ya zama na hankalinsu tashe yake na rashin sanin inda Ardiya take kwana biyu, gashi sun ?oyewa mutanen gidan suna so su fara sanin me ya sameta kafin wani ya ji, nema suke ta yi har unguwar da ya zama ita ce ta )?arshe da Ardiya ta ziyarta, sai dai ??if yadda ka san saceta aka yi.


Kwana biyun da tayi ta canza kama sosai, kuma a haka ba dukanta sukayi ba sai dai yunwa ce kawai da )?ishin ruwa, tun ranar da suka kaita can suka rufe da wata bagwariya ta cizga mata wani sahihin marin da ya sa hannayenta fitowa a kumatun Ardiya tun shi ta nutsu ba ta sake ko tari ba idan ba da izninsu ba, tuhumar da suke mata shine me ya kawota gidan kuma har ta yi ikrarin ganin madame ta zo kuma ta san da zuwanta, sai gashi madadin tarba ta musamman ana tuhumarta da ?bar jam'iyar adawa ko ?bar tawaye, tabbas ta ga rayuwa kuma ta gane me rayuwa ke nufi.

Yanzu haka da take takure jikin bango kallon babban jami'in tayi da ya ??ora waya a kunne da girmamawa ya amsa da "E madame, yanzu haka muna tare da ita."

Ba ta ??auke dubanta gareshi ba saida ta ji yace "E madame, abu ??aya kawai take ta fa??a, mun so samun bayanai a kanta kafin ki dawo, amma cewa take ita mahaifiyar gimbiya Saleema, kuma mun tuntu?i mai martaba sarki Abdus-samad ??in, ya ce mahaifiyar matarshi tana tare dasu a Mara??i, dan haka koma wacece kawai ana so ayi anfani da ita ne dan a cutar da su."

Shiru yayi alamar yana saurarenta, da sauri ya juyo ya kalli Ardiya yace" Ke me ye sunanki?"

Da sauri kamar za ta yi fitsari a wando tace" Ardiya, Ardiya ne, wallahi tallahi ni matar Baban saleema ce gimbiya."

Maimaita sunan nata ta ji yayi kafin yace" Ok madame, to madame."

Ba'a fi minti sha biyar ba aka sake kiranshi aka basu umarnin sakinta, godiya ta dinga yi a zuciyarta tana gyara ??aurin ??an kwalinta, tana saka takalminta kenan ya nunota da yatsa yace" Nan gaba sai ki kiyaye, ki daina )?arya da sunan wani dan kina son shiga wurin wani, ba dan an kira gimbiyar mara??awa ta tabbatar uwa kike gareta ba, da ban san ranar fitarki a nan ba, ki *tsarkake zuciyarki*."

Yana fa??a ya shige ya barta nan ita kuma ta shiga takawa da kyar tana ayyana" Yanzu ma ita ce ta taimakeni? Yanzu ma alfarmarta na ci kenan? Idan hakane me ye anfanin yi mata hassada? Baya na ke yi yayin da take gaba da gudun tsiya, idan na ci gaba da watsa mata takin hassadar nan, zan fara ??aga kaina sama ne idan ina son hangota, dole na dakata daga nan... Ya isa haka."

Ko da ta zo asibiti a wannan hali Alhaji Yusuf bai ko kulata ba, dan duk abinda ya faru Saleema ta fa??awa Alhaji Rabilu da sai yau ya fa??a mata hankalinsu tashe yake da rashin sanin inda take shi kuma ya fa??a masa yadda aka yi, kamar jiranta ake aka bashi sallama, ko waiwayawa baiyi gareta ba suka bar asibitin. Ba ta )?ara sarewa ba saida ta ji yana maganar a ciro masa ticket na komawa, kuma da ciro ticket ??in da lokacin da motar za ta tashi bai fi minti talatin ba, tana ji tana gani ya tafiyarshi shi ka??ai ya barta kuma Alhaji Rabilu bai ce masa a'a ba, sai ma tambayarta da yayi ita ma yaushe za ta tafi ya sa a ciro mata na ta ticket din, abu goma da gomiya tara, sai lokacin da ta duba jakarta da tuda aka sakota sai lokacin ta bu??a ta ga tasss babu ku??a??en da take ganin duk ta kar?a a hannun mutane sanadiyar )?aryar da take musu da kuma babbar wayarta. Tsaf! Aka yashe mata tanadinta na komawa garinta wanda hakan ba )?aramin kassarata ya yi ba.


Ba )?aramin canji ta samu a gidan ba da ta zo, tsaf! Alhaji Yusuf ya fita a shirginta hatta da gaisuwar ina kwana idan ba a gaban mutane ba baya amsa mata, haka ma Hamdeeya sai wata irin sha)?uwa data shiga tsakaninta da Safiya wacce ta sa ta fi girmamata yanzu fiye da ta ta uwar da ta tafi ta barta a lokacin da take bu)?atarta, gaba??aya ba ta jin dadin komai, hakan yasa aikin ma da take zuwa yanzu ba ta wani jin da??inshi tana dai zuwa ne. Ana haka ta ji a bakin Safiya wai Alhaji Yusuf zai ma Hamdeeya aure a hutun da za'a yi na wannan shekarar da malaminsu Saleema Yayan Khairat wanda da Alhaji Yusuf ??in ya gala gane darasin rayuwa ya kai kanshi gabanshi ya fa??a mishi irin kurakuren da yayi wanda yanzu har suka fara shafar Hamdeeyar da ta rage masa, shine ya nemi aurenta kuma ya bashi sannan yayi al)?awarin auren kawai za'a ??aura miji ya ??auki matarsa su tare a binsu.



*Bayan shekara uku*


Rayuwa na ta tafiya tare da sababbin canje canje, rayuwa ta ba wa kowa isashen lokacin da ya shigar da dayawa a cikin hankulansu musamman Alhaji Yusuf da kuma Ardiya tare da Hameeda wacce ke cin wutar gashinta hannun kishiya, wacce sam ba ta tsammaci kishiya daga mijin nata ba, amma sai gashi ya mata tun ba'a je ko ina ba, Hadeeya dai ce suna nan ita da Zeid ka ce takalmin kaza ne, sai dai yanzu ta rage wannan haukan a kanshi da kuma tsoronshi, hasalima yanzu haka aiki take nema ido rufe, kuma ta ce idan ta samu sai dai a yi ??aya, ko ya barta tayi aikinta ko ya saketa, jin haka yasa Alhaji Yusuf taka lata birki da wasu mahaukatan ku??i ya ce ta kama sana'a kawai, sai dai ina? A gaba suka saka ku??in suka cinye ba dan babu ba sai dan mazanmu dama indai kana da shi to za'a karyaka ne ta hanyar ranta min bani bashi.


Saleema ma ta haihu kuma sai wannan shekarar ka??ai ta yi nasarar shiga gasar nan wanda ta zo musu a daidai za'a gudanar da ita a babban birnin Niamey, Alhamdulillah rayuwarta sai san barka, mijinta daya zama abokinta, babban ??anta na farko da a gidan ake kiranshi da mai jiran gado, ga kuma )?anenshi *Sa'ud* da shima ake kira da yarima, ga sarakuwarta mai sonta wacce girma yasa tafiya ma yanzu sai da taimakon sanda da aka ha??ata dasu a asibiti, ga kuma )?awayenta na amana wato Fareeda da Khairat sai )?anwarta yanzu da suke k)?ara sha)?uwa wato Hadeeya da Hamdeeya, Hameeda dai ce ta )?i sadda kanta kuma a yanzu ita ma kunya ce ke hanata hakan. Ta hanyar Fareeda kuma tana samun labaran da suka shafi Huzeifa da tsohuwar matarshi, a yanzu haka ta ji labarin mahaifin Sharhasila ya bu??e mata wuta dole ta auri wani mawa)?i da ake kiransu wurin biki suna wa)?a, ba maganar da??in rayuwa dan har aikinta ma ya hanata zuwa haka fita ba ko ina yake barinta zuwa ba.




*Alhamdulillah.*
02/07/2022 ?? 10:42 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_60_




Daga sama hawa na uku zuwa hawa na )?arshe duk mutane ne da suka cika kujerun wanda ilahirin ??akin taron ke ??aukar mutane sama da ??ari hu??u, dake manyan mutane ne a wurin da kuma manya masu hankali, sai wurin ya kasance shiru babu ko da )?wa)?waran motsi, lokaci lokaci ne akan tafa da kuma shewa yayin da aka kira wani dan bashi lambar yabo akan bigiren da ya bawa )?arfi.

Sunan *gimbiya Abdus-samad Haleematu* da aka kira yasa wurin sake ??aukar wata shewar, inda Saleema kuma ta zaro idanu ta kalli Abdus-samad dake gefenta, tattausan murmushin da ya sakar mata tare da jinjina mata kai ya mata alamar ta tafi, da sauri ta sake juyawa inda Mamanta take, ita ma murmushi ne shinfi??e a saman fuskarta, a nutse tace mata "Ki je, lokacinki ne ?bata, ki cancanta."

Wata zazza)?ar )?aramar muryar yaron matashi ce ta daki kunnuwan duk wanda ke wurin sanda ya furta "Mummmyyyyyyyy." Da iya )?arfin da Allah ya hore mishi, da sauri ta juya bayanta fuskarta ??auke da hawayen farin ciki, akan Sa'aud ta sauke idanunta daya mi)?e tsaye daga )?afafun Ardiya dake ta doka uban murmushi tana so ta ga Saleema ta tashi, sunanta da aka sake kira a lasifikar yasa ta mi)?ewa a nutse, a hankali ta shiga takawa inda kyakyawan sangen da ta ma siket ??inta kwalliya ke jan )?asa sautin takalminta kuma na fita ??aya bayan ??aya ga kuma alkyabbarta data rufe kaf jikinta.

Premiere dame da suke vip ne aka kira ta bata lambar yabonta na wani kyakyawan almakashi da aka yi na zinare, karo na farko kenan da suka ha??u ido da ido kenan, bayan waya sai a tv take ganinta, hakan yasa da ta ganta ta rusuna sosai ta kar?i kyautar tace "Nagode."

Kamo kafa??unta tayi ta rumgumata a jikinta da fara'a a fuskarta tace "Kin cancanta gimbiya."

Mai kiran sunayen ce ta ??an matsa tana fa??in "Ranki shi da??e, za ki fa??a mana wani abu a minti biyar kacal."

Kallonta Saleema tayi tana fara'a, a hankali ta shiga takawa har inda aka tanada dan maganar tare da lasifika, kallon kyautar ta sake yi sannan ta kalli tarin jama'ar dake wurin an yi tsit ta bakinta ake jiran ji.

Kan mahaifinta ta fara sauke idanunta kafin Yayanshi da kuma Mamanta zuwa kan sirikarta da auntynta da kuma ?ba?banta sannan ga mijinta ma duk a wurin, baya ga kamerorin ??aukar hoto ne ta ko ina ga kuma yan jarida suma na ta na su aikin.

?an matsa kanta tayi ka??an cikin sanyayyar murya da kuma girmamawa ga duka mutanen ta fara da "Ina mai farawa da godiya ga duka mutanen dake wurin nan, nagode, nagode da wannan karramanin da aka yi..., duk da cewa minti biyar aka bani, amma ya yi yawa wajen fa??in abinda nake son fa??a, dan ba wasu kalamai ne a bakina ba da zasu )?ayatar daku."


Numfasawa tayi ka??an sannan tace "Lokacin da kowa ke ta fafutukar neman kud'i dan rufawa kansa asiri, wasu na neman ilimi dan samun madogara a rayuwarsu, lokacin ni kuma buri ??aya ne dani a rayuwa shine na zama ma??inkiya, sai dai ??inkin kawai nake son koyo amma ban san ta yadda zan yi ba, dan ba ni ke da kaina ba a lokaci, akwai magabatana da dole sai da iziinsu zan fara cimma burina, an dakeni, an kulleni a gida, an hanani walwala dan kar na yi abinda nake so, na cire rai da cika wannan burin nawa, sai kawai mijina ya ??orani a hanyar sanin *wacece ni*? Sannan me ya kawoni duniyar nan? Dogon tunani nayi na gano hakan, to fa daga nan nan sai na sake dubawa ganin kowa yana da abinda ya ta'alla)?a rayuwarshi da shi, sai na tsaya a gaban madubina sannan na sake tambayar kaina me ce ce *BAIWATA*?"

?an numfasawa tayi kafin ta d'ora da" A hankalce cike da nutsuwa na fara hango wannan *baiwar* ta wa a jikin madubin da nake kallo, ma'ana ni karan kaina da tufafin dake sanye a jikina, zama nayi na tsawon lokaci ina tunani kan abinda na gani, zuciyata na ta raya min hakane, wani ?angare kuma na nuna min ba zan yi nasara ba, cike da zumma da )?warara kai na mi)?e tsaye sannan na fa??awa kaina *zan iya*, haka ma mijina ya fa??a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login