Showing 177001 words to 180000 words out of 193749 words

Chapter 60 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4409

sai ta je ??akinshi, to fa ba yanzu za ta dawo ba.




*Alhamdulillah.*
29/06/2022 ?? 20:57 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_56_




*Bayan wata biyu*


Kallonta Saleema ke yi tana murmushi, ita ma da murmushin a fuskarta tace "Wallahi gimbiya ba zan ?oye miki, ni da na ga dinkin ya birgeni sosai, shiyasa na kai wa mai ??inkinmu na nuna mata hotonki na ce irin shi muke so, wallahi da aka mana ??inkin sai bai ma Yayata ba yadda ta ganshi a jikinki, shiyasa ta kuma siyan wata shaddar ta ce na kawo miki ki mata idan ba damuwa."

Wayar dake hannunta ta ??an daddana ta nuna mata tace" Kinga wanda aka mana ??in."

Kar?a tayi ta duba da kyau sannan tace" ?inkin yayi, sai dai a irin shaddar da akayi shi ne bai dace ba, sai kuma kwalliyar wannan da iya rabin wuyan aka saka da ya fi."

Mi)?a mata wayar tayi tace" Ba d??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????amuwa aunty, in sha Allah za'a mata kamar waccen ??in."

Kayan ta kar?a ta ??auki abun rubutu ta warware rigar da aka ba do a matsayin awo ta dinga aunawa sannan ta maida mata rigar tace" Jibi za'a iya zuwa a kar?i kayan."

Waro idanu tayi tace" Jibi ka??ai?" Dariua Saleema tayi tace" Gobe ma dan akwai wasu ayyukan da ke gabanmu."

Jinjina kai tayi tace" To shikenan Allah kaimu, nawa ne za'a bayar?"

Girgiza kai tayi tace" Idan aka zo amsa sai a biya."

"Tooo." Ta sake fada tana tsareta da idanu sanda ta mi)?e tana ri)?o gyalenta ta baya tare da ??aukar Abdallah dake neman )?iyawa.

Komai dama aka ce da sannu sannu ake farawa, )?alubalen da suka fuskanta a baya sai gashi yanzu nema yake ya zama tarihi, a da sai su kwana biyu babu ??inkin, amma dalilin ??inkin da ta zanawa kanta na sunan yaronta yanzu za ta iya kar?an ??inkin uku na manyan mata ko fiye ma da haka, yanzu haka su kansu yaran shagon basa zama babu aikin, kullum cikin aiki suke da kuma kar?an ba)?uncin mata. Mata kuma dama da zamani suke tafiya, ??inkin ko babu kwalliya indai zasu sa ya bi jikinsu a ce sun yi kyau to an gama, sannu sannu wannan ya ga ??inkin ya ce ina aka miki? Waccen ta ce kai ma wacce, sai komai ya fara tafiya musu daidai yadda suke da bu)?ata, yayin da wasu kuma su kan zo ne kawai dan gani da idansu da aka ce gimbiya Haleematu ce, hakan yasa yanzu kullum cikin kar?an ba)?i take iri daban daban, dan ma wasu idan ta ga irin wayayyu ne an zo mata gida da matsatsun kaya kai babu ??ankwali sai ta ce a jirata a shagon sai ta saka hijabinta da ni)?ab ita ta samesu a can, wasu kuma ta kan basu damar samunta a falonta gudun kai da kawonta kar yayi yawa tsakanin gidan da shagon. A haka har suka saba sosai da Hajia Mardiya da kuma matar shugaban )?asa Hajia Balaraba wacce aka fi kira da Hindu.


Kallon envelope ??in ta sake yi sannan ta )?ara ri)?e wayar a kunnenta tace "Saleema, envelope na gani, da gaske Yaya Huzeifa zan kai wa?"

Murmusawa Saleema tayi tace "Da gaske mana, zan miki wasa ne Fareeda?"

Jinjina kai Fareeda tayi tace "To shikenan, zan tafi yanzu na kai mishi, Allah yasa alkairi ne."

Dariya Saleema tayi tace "Alkairi ne ma in sha Allah."

Da haka suka yi sallama Fareeda ta ??auki adaidaita zuwa gidansu bayan ta sanar da mijinta ya ce ba damuwa, a shago ta sameshi daidai Sudeis ya kawo mishi ruwa daga cikin gidan ya fita, da kallo ta bi yaron da tausayi kafin ta )?araso ta zauna suna gaisawa yace "Daga ina kike?"

"Yaya daga gida." Ta fa??a tana ciro envelope ??in nan a jakarta ta mi)?a mishi, kallonta ya fara yi yace "Me ye kuma wannan?"

Murmushi tayi tace "Karb'i mana Yaya, sa)?o ne aka ce na kawo maka."

"In ji wa?" Ya fa??a yana kallonta sosai, saida ta sauke ajiyar zuciya tace "In ji gimbiya Saleema uwa ga mutan mara??awa."

Gabanshi ne ya fadi sosai har saida ya ??an dafe )?irjinshi ya furta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!" Sai kuma ya kara kallonta yace "Wasa kike min Fareeda?"

Sani dake zaune gefensu ne yace "Ta ya zata maka wasa da sunan gimbiya kuma? Kar?a ka gani malam."

Fareeda kuma sake mi)?a mishi tayi ya kar?a jiki a sa?ule ya shiga bu??ewa dan hada tambarin dake nuna lallai daga masarautar mara??awa sa)?on ya fito, fito da abun ciki take suka waro idanu dukansu, kallon Fareeda yayi yace" Ku??i ne fa."

Jinjina masa kai tayi tace" Ta tambayeni ko har yanzu kana ??inki ne na ce me kuwa zai sa ka daina, ta tambayeni maganar karatunka fa? Na ce rayuwa ce ta sa ka ajiye neman aikin ka ci gaba da sana'arka, shine ta turo wannan ta ce na kawo maka kayi anfani da shi."

Kallon ku??in yake irin yadda suke mi)?e zatt sai )?yalli suke, a hankali ya fara maidasu a envelope ??in yana fa??in" Kenan bata manta dani ba? Kullum gulmata kuke ko?"

Dariya Fareeda tayi tace" A'a wallahi Yaya, ni ina ga ma sau biyu ka??ai muka ta?a... " Da sauri ta nuna mishi wata ?bar takarda da ta fa??o daga ku??in tace" Yaya takarda."

Aje ku??in yayi ya ??auki takardar ya warware, da manyan ba)?i da kuma harshen hausa ne aka rubuta sa)?o kamar haka _" Ka ??auki hakan a matsayin kyauta daga )?anwarka, ban ji da??in yadda komai ya faru ba, hakan yasa ko godiya ban maka ba, ina ma za ka ga shagon ??inkina? Na san da ka fini farin ciki."_

Daga )?asa ka??an aka rubuta _*" Nagode Yaya Huzeifi, daga Saleema.*"_

Tun yana sakin murmushi har ya fashe da sanyayyar dariya yana )?ara kallon takardar kamar wani zararre yake fa??in" Allah sarki, Allah sarki, ka ji ita ma shago ta bu??e na ??inki, tabbas na ji da??i kula ina miki fatan alkairi, kuma dama na jima da hango hakan, da yardar Allah sai kin fini shahara da cin anfanin ??inki."

Sai kuma ya kalli Fareeda dake ta doka murmushi yace "Ashe bata manta sunan nan ba Huzeifi, ina ma zan ganta da idona ta kirani da Huzeifi ko alhudahuda?"

Mi)?ewa Fareeda tayi tana sa?a jakarta tace "Ba ko za ka ganta ba wallahi, dan ko mijinta ba lallai ka gani ba idan ba a tv ba."

Hannu ta tara mishi tace "A bani ku??in adaidaita to."

Dariya yayi ya ciro jaka goma a cikin ku??in yace "Fareeda ai kin fi k'arfin na adaidaita, kar?i ke ma kisha shagalinki."

Godiya ta masa sosai dan ta san dama zai iya yi mata hakan dan har yanzu tsaye yake a kansu da bu)?atunsu, har za ta fita yace "Idan kunyi waya ki gaidamin ita, kuma ki ce nagode sosai."

Jinjina kai tayi ta fita a shagon, Sani dake kallonshi da mmaki ne yace "Ban ta?a ganin an maka kyauta ka kar?a lokaci guda ba bare kuma har kayi ta wannan farin cikin."

Girgiza kai yayi yana murmushi yace "Wannan kyautar ta musamman ce, ku??in nan da takardar tamkar kayan tarihi haka zan adanasu."

Murmushi Sani yayi yace "To a bani ladar ganin idanuna dai kafin a kaisu gidan tarihin?"

Ba musu shi ma ya bashi kamar yadda ya ba Fareeda sauran kuma ya maida a envelope ??in tare da takardar sannan ya jawo ??an gidan da ake ajiye zae da allura ya saka ciki kafin ya tashi tafiya gida. Tsananin farin cikin da ya shiga ne ma ya mantar da shi yawan )?uncin da yake shiga idan Sudeis na kukan Mamanshi wacce yanzu ta kusa kile shekara ??aya a gidan yari tana kar?an hukunci, shi ba dan yaron nan ba da ko tunanin Sharhasila ba zai sake yi ba a rayuwarshi, shiuasa ma haka na faruwa ya tattaro kayan yaron dake gidansu Sharha ya mi)?awa matarshi amana, yanzu haka ta ha??a Sudeis ??in da )?aninshi da ta haifa mishi ko wata ??aya ba'a yi ba.



_______________



Abdallah na kwance kan )?irjinshi yana bacci ita kuma kanta na kan cikinshi tana zanenta a takarda kamar yadda ta saba, kallon yadda take zanen yake yi yace "Matanmu, wato ni ne aka ??auka shashasha ko?"

Kallonshi tayi tace "Lahh! Da aka yi me gwanina?"

Hararanta yayi yace "Sai kawai kika koyi ??inkin mata, ko sau ??aya ba ki yi tunani a kaina ba."

Dariya tayi ta mi)?e )?afarta ??aya tace "Kwantar da hankali shalele, ina nan ina zanen yadda babbar rigarka za ta kasance."

"Da gaske?" Ya fa??a yana kallonta, ??aga masa gira tayi tace "Da gaske mana."

Lumshe idanu yayi yace "Kin san me, ya kamata ki maida hankali kiyi zane na musamman da zaki shigar da kayan gasar fitattun ??inkuna na wannan shekarar wacce ake yi tsakanin )?asa da )?asa."

Bu??e baki tayi ta zaro idanu tace "Wace ni yalla?ai? Ka san da ko shiga nayi sai nayi nasarar lashe gasar a iya nan garin fa kafin na wakilci Mara??i mu isa ga matakin )?arshe a babban birni, haba daina maganar nan ma."

A hankali ya tallabo Abdallah ya kwantar da shi gefenshi sannan ya ??aga kanta sukayi zaune suna kallon juna, hannayenta ya ri)?e yace" Kinsan wani abu?"

Girgiza kai tayi alamar a'a, a nutse yana wasa da yatsunta yace _" Ni ba ma??inkiya nake gani a nan zaune tare dani ba, *?wAR BAIWA* nake gani, Saleema ba wai burinki na son ??inki ya kasa cika da wuri bane saboda an hanaki cimmasa, ni abinda nayi tunani shine, burinki bai cika da wuri bane saboda babban buri kike ??auke dashi, ba kowane mai ??inki bane ke iya zanawa sannan ya fitar, amma kowane mai zane ma??inki ne, *Ummu Abdallah*, ki kalli kanki a madubi sannan ki tambayi kanki wa??annan amsoshin, na farko wacece ke? Na biyu, me kike so a rayuwarki? Na uku, ya matsayin da kike kai yanzu? Na hu??u kuma ki tambayi kanki *Mecece Baiwarki*?"_

Mi)?e )?afafunshi yayi tare da jawo kanta ya ??ora a cinyarshi yana shafawa yace" Idan kika samo wannan amsoshin to za ki san manufar da ta sa kika ala)?antu da ??inki, baiwarki ba za ta tsaya wajen yi ma mata ??inkin biki ko na anko bane, idan kika yi tunanin ciyar da harkokinki gaba, ina mai tabbatar miki za'a kai matsayin da duk wata celebrity idan ba ke kika zana mata kayanta ba to za ta ji kamar ba ta cika mace ba."

Tunda ya fara magana zuciyarta ke kakkarwa jikinta na tsuma tamkar an fara mata ki??an gangi, yanzun da kanta ke saman cinyarshi sai ta shiga sakin murmushi tana shafa cinyarshi, tabbas gaskiya ya yi, kuma ya kamata ta yi wannan tunanin tun tuni, amma hankalinta bai zo nan ba sai yanzu da adalin mijinta ya hasko mata shi. Ha)?i)?a ba abinda za ta ce ma bawan nan sai godiya, da fari ya cika mata burinta wanda ko iyayenta basu iya taimaka mata da komai ba, yanzu kuma gashi yana son sake ??orata a hanyar da za ta nemo *BAIWARTA* a duk inda take.

*Washe gari* da safe tsaye take gaban madubi tana )?arewa kanta kallo tamkar yadda yace, irin yadda ta mulmuje tun bayan haihuwarta da kyawun da fatarta tayi, sannan wani leshe ne a jikinta da ta ma sassau)?an ??inki amma ya yi kyau sosai, )?an)?ance idanu tayi ta furta "Wacece ni?"

Ta jima tana kallon kanta kafin tace _"Wacce aka haifa da buri, sannan za ta mutu da buri, haka Allahn daya haliccemu ya fa??a."_

Sai kuma ya karkace kanta tana tuno tambaya ta biyu cewa me take so a rayuwarta? Tsayar da kanta tayi wuri ??aya tace _"Ina son mijina, iyayena, ??ana da wa??anda zai haifa anan gaba, surukata mai )?aunata, sai kuma jama'ar da mijina ke mulka... Ummmm! Sai kuma...*sana'ata*."_

Murmushi tayi sannan tace" Sai na uku."

Alamar tunani tayi kafin tace _"Matsayi ne na shahara da ban ta?a tunanin zan samu kaina a ciki ba."_

Rumgume hannaye tayi tace _*" BAIWATA?* TANA INA? TA YA ZAN SAN TA?"_

&?urawa kanta idanu tayi ka ??auka baiwar ce z ata fito a idanunta ta ganta, ta jima haka da sauri ta )?yasta hannu tace _*" Ilimina na addina, Zanena, ??inkina, mijina shine *BAIWATA.*"_

Da sauri ta juya ta fita a ??akin ta nufi ??akinshi dan sanar dashi ta gano *BAIWARTA* itama yanzu, abu ne da bata ta?a tunanin kawoshi a ranta ba bare ta tambayi kanta mecece baiwar ta ta, amma sanadiyar mijinta gashi yau ta gano baiwarta, a hakan ma wai wanda suka bayyana a gareta ne, baya ga hadda data samu ta Al)?ur'ani a yanayin da babu wanda yayi tsammanin za'a samu duba da a tarihi ita kanta ba ta san wani da ya samu karatu a yadda ta samu ba ba tare da ya dur)?usa gaban malami ba, hakan ma babbar *BAIWARTA CE*, ta san kuma Allah ya yassare mata lamarin ne saboda halin da ta samu kanta a ciki na matsi da takuran mahaifi wanda suka dinga samun sa?ani da mahaifiyarta game da hakan.

Sosai ta nutsu kafin ta fara zana zanen da take son gabatarwa kamar yadda Abdus-samad ya )?arfafa mata gwiwa, saboda nutsuwar da take da bu)?ata yasa ba ma ta fara wa sai da dare idan Abdallah yayi bacci, dan yaron akwai rigima sosai musamman kukan dare wanda har yanzu suna fama da shi a kan haka, wasu lokuta ma jar shi kanshi sai yayi bacci ya barta zaune tana zanawa da gogewa da tsarawa. Haka ta ??auki sati tara tana aikin nan, bayan ta kammala ne ta ba wa Fareeda ta ce ta duba mata, ba komai ya sa ta yin haka ba sai dan ita ma mai ??inki ce wata)?ika ta gano mata wani kuskuren da ita ba ta hango shi ba, sannan bayan ta duba mata ta ce ita dai a nata ganin ba wani gyara tare da mata fatan alkairi, na gaba shine Huzeifa, shi ma ya duba mata kuma ba laifi duk da shi bai ta?a yin zanen kamar ita ba sannan ya ??inka, amma sai da ya nuna ma Fareeda wani gurin ya ce yana ganin da za ta gyara zai fi, daga Huzeifa ne sannan ta turawa wanda ya bata shaidar iya ??inki wanda dama shi mazaunin Niamey ne.

Cike da ??ar ??ar ta zauna jiran sakamakon sanda ya ce zai duba mata ta jirashi. Sosai ya jinjina mata da aikin nata, sai dai akwai inda ya )?ara bata shawarwari hatta da irin kayan da za'ayi ??inkin a kai da kuma kalar matan da ya kamata su saka kayan dan tallatasu.


*Shagon* ta shigo hannunta ??auke da takardun, duk tsaye matasan suka mi)?e suna mata barka da shigowa, amsawa tayi da fara'a duk da fuskarta a rufe take da ni)?ab sannan ta ce su zauna, Iklim shine yaron da ta fi nutsuwa da shi saboda yadda ya fi girmamata da kuma yadda yake fa??a mata komai, dan ko ya zo da wani ??inkin daga ??aya shagon sai ya fa??a mata zai yi wani aiki ne, dan haka yanzu ma shi ta nufa kai tsaye ta ??an zauna akan kujera ta mi)?a mishi takardun tace "Ka ga aikin da na yi?"

Kar?a yayi yana dubawa yace "Masha Allah, amma Hajiarmu aikin nan ya yi, wannan hala ??inkin matar shugaban )?asarmu ne?"

Murmushi tayi tace "Ba ka ga dinkunan sunyi na yara sosai ba, ai zan shiga gasar fitar da fitattun ??inkuna ne na )?asa."

Zaro idanu yayi yace "Na )?asa ranki shi da??e?"

Ba ta tanka masa ba sai sauran da ta kalla tace "Ku zo ku gani."

Tasowa duk sukayi suka duba suna ta yabawa sosai da cewa amma aikin yayi, murmushi tayi tace "Akwai Boyle da cotton swisse ??in da na bayar za'a kawo mana daga Dubai da wasu sauran kayan kwalliya, idan aka kawo zamu maida hankali mu ga mun fitar da ??inkin a jikin kayan tamkar yadda yake a zanen nan, dan haka nake so ku maida hankalinku sannan ku bani lokaci daga lokacin da zamu fara ??inkin har mu gama, dan wannan karan nima shago zan dinga wuni har sai mun gama aikin nan."

Jinjina kai sukayi suka ce" In sha Allah ranki shi da??e, Allah ya bamu sa'a." Mi)?ewa tayi tana amsawa da" Ameen."

Takardun ta fara tattarawa dan komawa ciki Iklim yace" Ranki shi da??e ki ??an bar mana su mana mu )?ara dubawa da kyau, ni fa har na ji shau)?in aikin ya kamani kamar mu fara yanzu."

Wannan magana tashi ita tasa shi jin ba komai bane tunda ta yarda da shi, dan haka ta jinjina kai ta bar mishi ??in ta tafiyarta tare da fa??in" Idan kun gama dubawa ka kawo min ciki, zan sanar da su kana shigowa yanzu su barka ka wuce."

"Angama uwar marayu." Ya fa??a yana murmushi, *wannan* yarda da ta ma Iklim ita ta jawo mata asara da kuma wahalar banza, dan kuwa tsaf ya kwafe wannan zane a wayarshi ya turawa ??aya uban gidan na shi a waya tare da masa cikakken bayani, a lokacin shi sam bai ma san me ake ba, amma da ya ga zanen sai ya nemi hanyar da ake bi dan shiga kawai tare da ba wa )?wararren wanda ya iya sarrafa computer ya maida mishi zanen a computer sannan suka fara shirin shiga gasar.

Duk wata kafa ta yanar gizo sanarwar gasar Mannequins (fashion designer) ake da za'a gudanar a ranar tallata al'adu ake, sai dai a wajen Saleema rana ta farko da ta gabatar da ta ta fasahar sai babu wani alamu da ya nuna an kar?i nata aikin sannan ba'a ce mata komai ba, hakan yasa ta shiga damuwa da zulumi har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login