Showing 66001 words to 69000 words out of 193749 words

Chapter 23 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4388

fadar inda aka tanadi wajen zamanshi dan na??i kamar yadda suka bu)?ata.

Manyan ba)?in da suka halarci wurin masu matsayi da iko na fa??a-aji duk suna zazzaune a kujerun da aka tanada musu, inda wurin ya cika da mabiya kala kala kowane da na shi shugaban da yake bin umarninshi, busar sarewa kuma har yanzu tana tashi, ga kuma kirari da zigar da kowane san-)?ira ke yi wa wani babban dan samun abinda zai saka bakinshi. ?wan jarida na gefe )?asan carpet ??in da aka shinfi??a kowane hannunshi ri)?e da abinda zai ??auki rahoto da shi, lokaci kawai suke jira a basu dama su fara gabatar da abinda ya tarasu a wurin.

Tunda ya yi haramar zama kan kujerar suka rufeshi da manyan rigunansu suna ta gyara kimtsi tare da shaidawa kowa kanshi )?asa, sun yi ka??an su ga zaman sarki, a nutse ya zauna kan kujerar tare da rufe idanunshi ruf saboda jin kamar ana caccakarshi da tsini wu)?a da allura daga )?asa, wani irin masifaffen zafi ne jikinshi ya ??auka lokaci ??aya fiye da na mai zazza?i da ake yayyafawa ruwa, take hankalinshi ya gushe, nutsuwarshi ta gudu ta barshi, ya gigice ya ki??ime lokaci ??aya.

Sanda kowa ya gama zaunawa duk an zuba mishi idanu sai wanda zai yi na??in, kamar da wasa sai gani sukayi mi)?e tsaye cirrr! Kamar wanda ya ha??iyi ta?arya yana zazzare idanu daga cikin gilashin, waziri da sauran fadawa ne suka tashi tsaye suna kallonshi da tambayar lafiya a nutse? A rikice ya kalli limamin fadar tasu cikin muryarshi da ta nuna tashin hankalin da yake ciki yace "Liman, *an ??aura auren ne*?"

Da mamaki Liman ya kalleshi cike da tausasawa y dubi agogon hannunshi yace "Ranka shi da??e a yanda muka tsara tafiyar da komai, ina ga nan da minti biyar za'a ??aur..."

Bai dire kalmar da kyau ba mai gadon kamar yanda dayawa ke kiranshi yace "A dakatar da shi, a dakatar yanzun nan."

Yanzu kam kowa da mamaki a fuskarshi ya kalleshi saboda ??aura auren ne fa zai bashi damar zama sarkin d zai mulki al'umma, to idan ya ce a fasa bayan haka aka tsara, me yake nufi kenan? A gigice Liman ya kalleshi yace" Amma ranka sh..."

Bai jira fa??ar kowa ko masu take mishi baya ba kawai ya shiga takawa da mugun saurin da tunda Allah ya halicceshi bai ta?a sanin yana da shi ba sai yau, irin yanda zuciyarshi ke bugawa ga wani zafi da take masa tare da ga??an jikinshi, yanayi ne da yawancin lokuta ya ke shiga idan aka masa maganar aure, to gashi yanzu har kujerar da mahaifinsa ma ya bari tana neman gagararshi hawa.

*Tunda* ya ficedaga fadar ya bishi da kallo daga cikin ba)?in gilashin dake idanunshi, rawanin daya rufe mishi baki ya hana ganin murmushin da yayi a zuciyarshi ya ayyana " *Ba sai ka yi auren ba sannan za ka zama sarki*? To ka yi mu gani, in dai ina raye haka ba zata faru ba *Abdus-Samad*."

Galidimomi har ma da waziri da liman duk suna bi bayanshi, dan tashin hankalin d zasu shiga idan aka fasa auren nan Allah ka??ai ya san shi, dole ne ma a hura musu wuta daga sama dan su tsayar da wanda zai hau kujerar nan, amma idan ba haka ba lokaci yayi da zaman kujerar babu sarki zai zo )?arshe. Falon mahaifiyarshi da ya shiga kai tsaye yasa duk suka ja birki, dan duk haukansu basu da damar shiga wurinta kai tsaye haka.

Duk saurin da yake sai gashi labarin ya rigashi isowa wajen mahaifiyar tashi, saboda tazarar dake tsakanin fadar da kuma falon na ta, da ya bi ta sassau)?ar hanya da ya iso da wuri, sai dai hankalinshi baya jikinshi da )?yar ya kawo kanshi nan, shigowarshi tasa hadimai biyun dake tare da ita suka rusuna sosai suna gaisheshi, baida ??abi'ar wula)?anta na )?asa da shi, sai dai har ga Allah idan ya ji gaisuwar nan to tabbas wanda ya mutu ma yana jin kira, da sauri suka fice a ??akin suka barshi daga shi sai ita. Sarauniya da hannayenta biyu ke tallabe da kyakyawar farar tasar da take dama mishi fura a duk lokacin da baya azumi kasancewarshi mai irin azumin *Annabi Dawud*, yau ya ci abinci gobe ya sha ruwa, tunda ta ji labarin ta dakatar da komai ta shiga ??imuwar da ta kasa kwatantawa.

Har ya zube gwiwoyinshi )?asa kusa da )?afafunta ya rirri)?e )?afafun, idanu kawai ta zuba mishi tana kallonshi kamar bata gane shi ba, kallon fuskarta yayi da idanunshi da sukayi jajir alamar bala'in da yake ciki shi ka??ai yasan shi yace "Ummiiiii! *Ummina ki lamunce min na bar )?asar nan*?"

&?ara )?walalo idanunta tayi waje, sai kuma ta zabura da sauri ta aje tasar furar gefenta wacce ita ka??ai ke dama masa ita a duk duniyar nan, hannayenshi ta ??an ??agoshi yayi irin zaman nan daya tokare yatsunshi na )?afafu duka )?asa. Hawaye ne suka fara biyar kumatunta cike da dattijantaka tace "Babana, me yake faruwa ne? Me ya faru? Me ya sa ka ce a dakatar da ??aurin auren? Yarinyar ce bata maka ba da ka ga hotonta? Ko kuma ahalinta ne basu maka ba?"

Girgiza kai yayi da sauri da alamar ro)?o yace "Ko ??aya Ummi, ni dai dan Allah ki min rai ki amince na bar )?asar nan, Ummi zafi nake ji ta ko ina, idan na ci gaba da zama a nan mutuwa zan yiiii."

Ya )?arashe da kwantar da kanshi kan cinyoyinta, dafa kafa??arshi tayi a sanyaye tace "Babana me yake damunka? Ka fa??a min mana, ni fa mahaifiyarka ce, yanzu fa sau uku kenan sai za'a ??aura maka aure sai ka ce ka fasa, shin ?ban matan ne ke zuwa maka da wani abu da bai maka na? Ko kuma kai ne kake jin wani abu a game dasu?"

A hankali ya )?ara girgiza mata kai, burinshi a yanzun bai wuce kawai ya ga ya bar )?asar nan ba da yake jin ta masa )?unci, shafa bayanshi ta fara yi ta sake cewa" *Auren ne ba ka so*?"

A hankali ya ??aga kanshi ya kalleta, hannaye biyu yasa ya cire rawanin da gaba??aya hular da ke kanshi, cike da tausayin kanshi yace" Ummi ina so, ina so na yi aure nima, na samu wacce zan kira da *iyalina*, idan ina cikin damuwa na fa??a mata ta rarrasheni, idan ina farin ciki na sanar mata muyi tare, Ummi ina so na haifi ?ba?ban da zasu kirani da Abi, su kira *matata* da Ummi, sannan su kiraki Maami, amma..."

Sai kuma ya )?ara wara idanunshi a kan fuskarta ya ri)?o hannayenta yace" Ummi ki ce na tafi, Ummi ba zan iya awa ??aya a garin nan ba, na ro)?eki Ummi ki ceci rayuwata."

Jin kamar zai fashe mata da kuka yasa ta lumshe idanu a sanyaye ta furta" Ka sha furar sannan."

Marairaicewa yayi kamar zai yi kuka ya girgiza mata kai, tsurawa juna idanu sukayi tana kallonshi da tausayi tace" Babana, kai a ranka me kake ji game da mace? Ranka yana ?acewa ne idan ka ga mata?"

A firgice ya kalleta da tsoro da kuma mamakin furucinta, da sauri ya girgiza mata kai yace" A'a Ummi, Ummi ba wai ina )?in mata bane, hasalima dan kare kaina daga fa??awa halaka na za?i yin azumi duk kwana ??aya, Ummi ni ka??ai na san me nake ji, dan Allah ki barni na tafi."

Kukan da take ri)?ewa ne ya taho mata, hakan yasa ta fa??a jikinshi tana kuka, bayanta ya shiga shafawa shi ma kamar zai yi kukan sai dai dakakkiyar zuciya ta hana, jin ana )?ara ingizashi ya bar )?asar yasa shi saurin jayeta daga jikinshi ya mi)?e, kallonta kawai yayi yace "Ummi na tafi, ki min addu'a a duk inda na ke."

Juyawa yayi a sukwane zai bar falon, da ??an )?arfi tace "Babana..." Sai dai bai tsaya ba dan ba yin kanshi bane, barin masarautar nan ne ka??ai mudi'inshi a lokacin, dan haka kai tsaye ??akinshi ya koma ya ha??a abinda zai ha??a kawai ya fito dreba ya jashi zuwa filin jirgi.


*Yana* fita )?anenshi da shi ma na??in ne ya dawo dashi daga makarantar Say dake babban birni Niamey yana karatu kan shari'ar addini ya shigo, ganin mahaifiyarsu na kuka ya dinga rarrashinta, cikin kuka tace "Akwai abinda ke faruwa sa shi, tabbas akwai abinda Babana yake ?oye min."

Ajiyar zuciya yarima *Abdul Karim* ya sauke yana ci gaba da shafa bayanta yace "Hakane Ummi, nima na fahimci haka, mu masa addu'a kawai."

Shigowar sarauniyoyi biyu yasa suka kimtsa kansu dan kar a fahimci damuwarsu, musamman da sarauniya Ramlat ta fahimci kamar shiga gaban ??anta aka yi, zazzaune sukayi kowace da hadimarta kafin su basu wuri, cike da jimami uwar gidan tsaka da amarya suka jajanta mata kan abinda ya faru, amma sam ta )?i fa??a musu ai ya ma bar garin yanzu haka, kawai tana so ta san me ke faruwa da ??anta kafin kowa ya farga.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:49 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_25_




Har 11:00 na dare Ardiya na tare da Gaishata suna tattauna batu akan auren nan, daga )?arshe ne dai Gaishata tayi )?o)?arin fito ma Ardiya a mutum ta hanyar fa??in "Kinga )?awata, ni fa sai dai kiyi ha)?uri, amma gaskiya ?bar nan taki sai na koya mata hankali, wallahi na tsani yarinyar nan har zuciyata."

Da ma??aukakin mamaki Ardiya tace "?wata kuma? Wace ?bar ta wa? Me ta miki?"

Dan fahimtar da ita tace "Ba fa cikin ?ba?banki ba, Saleema nake nufi."

Wata ajiyar zuciya Ardiya ta sauke tace "Ohhh! Wannan? Hmmmm! Me ta miki ita kuma?"

Cike da balbalin bala'i tace "Alhaji ne fa ya ce ita ta bashi shawarar ya aura wa Mu'awwaz )?azamar yarinyar can, ita ta zugashi har ya ha??a ??ana da kucakar can, wallahi ba zai yiwu ba, sai ta gane kurenta."

Da wani sabon mamakin ta sake kallonta tace "Ita ce? Ta ya ya? Shi ma dai Alhajin kamar wani..."

Sai kuma tayi shiru tuna maganar ba lallai ta ma Gaishata da??i ba, Gaishata data fahimta jinjina kai tayi tace "Ai ni da fari zarginshi ma nake cewa yana son yarinyar, maganar aurenta da aka fara da Mu'az ne yasa na janye zargina."

Zaro idanu Ardiya tayi dan bata san da maganar ba sam, duk da ta ga ?ban ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????kwanakin nan yana yawan zuwa gidan, amma bata kawo komai ba saboda Hadeeya ta fa??a mata yace yana sonta, ba tare da mamaki ya bar fuskarta ba tace" Mu'az kuma? Yaushe suka fara soyayya da Saleema? Ta ya duk ban san haka ba?"

Cike da tabbaci Gaishata tace" &?warai, ta ha??a ??ana da ?bar aiki )?azama, ita kuma za ta shigo gidan nan a matsayin suruka, ta fito daga daula ta shigo wata daular, ba zai yiwu ba, in dai ina raye wallahi ko zanyi yawo tsirara sai yarinyar nan ta ??an??ana ku??arta, Mu'awwaz tanadi na masa da shi kanshi bai san burina a kan shi ba, kawai rana ??aya ta wargaza min komai, gashi Alhaji ya gindaya sharu??a masu tsauri, wanda idan na ce na dage to tass zai sakeni sannan ya tsinewa Mu'awwaz, duk a kanta ita ??aya? Ba zai yiwu ba."

Ardiya sa ta ji zuciyarta na tafasa na wai Saleema za ta auri Mu'az, to yaushe ma aka tsara haka ba tare da ta sani ba, ?barta kuma da ta ce ya ce yana sonta? Ta san dai Hadeeya ba za ta mata )?arya akan wannan maganar ba, kenn yanzu rashin matsayin na ta har ta kai a fara tattauna lamari irin wannan Alhaji Yusuf ya kasa sanar mata? Lallai da ita suke magana.

A sanyaye ta kalli Gaishata dake ta cika tana batsewa tace "To yanzu ke me zaki mata? An riga da an ??aura fa, ki barshi ya wuce kawai."

Girgiza kai tayi a hassale tace "Na fa??a miki ba zai yiwu ba, ita ba nan za ta shigo cikin farin ciki, tana murnar ta samu ha??a????e kamar Mu'az, to dole ita ma ta tasashi ko tana so ko bata so."

Da mamaki tace "Ban gane ba?"

Rai ?ace tace "Wai ke ba kya ganewa ne? Ba zan bari auren ya faru ba bare har ta shigo gidan, kuma wacce ta yi sanadiyar shigowar ta ta gidan nan sai na fitar da ita."

Wani shu'umin murmushi Ardiya tayi daya fito da ha)?oran makkarta guda biyu cike da siga ta makirci tace" Ke yanzu kika fara da ita, ni kuma da uwarta nake kishi, abu ne da ba zan yarda ya ta?a faruwa, ?ba?bana mata uku ban aurar da ko ??aya ba, a ce Saleema ta fara aure kuma da namiji kamar Mu'az, tana da)?i)?iya wawuya a ce ta samu namijin da ya kereta a komai."

Sassauta ?acin ranta ta fara yi ta kalleta sosai tace" Hakan na nufin za ki taimaka min kenan?"


Jinjina mata kai tayi sosai tace" *&?warai kuwa, ke burinki dakatar da aurenta da Mu'az, ni kuma burina akan Saleema, hanata auren duk wani wanda zai iya zama gata a gareta.*"

Yanzu kam mamaki ne ya bayyana a fuskar Gaishata tace" Ban gane ba? Gata kamar ya?"

Ba tare data ha??iyi murmushin muguntarta ba tace" Nufina shine, duk wani namiji da zai iya zama wayayye, mai zurfin ilimi na boko, sannan ??an manyan gida, bugu da )?ari wanda yana ri)?e da babban aiki na gwamnati ko kuma ?ba?ban banki."

Jinjina kai Gaishata tayi tana murmushi tace" Amma ta ya zakiyi haka bayan ba ke ce ubanta ba?"

Murmushi tayi tace" Ki zuba idanu ki gani, ba mahaifiyarta na tun)?aho tana rayuwa a gidan mijinmu ba duk da bata da ilimi kamar ni? Ba boka ba malam zan ruguza rayuwarsu ba tare da sun ankara ba, ilimina ne zai anfaneni a karo na ba adadi."

Ha??e fuska tayi sosai ta kalli )?asa cikin jin haushi tace" Har ni zai fara wula)?antawa saboda wata banzar nasara da Saleema ta yi, har yake fa??a min ka??an ya rage ya fara ciyar damu da arzi)?nta, hmmmm! Zan gani."

Kiran da ya shigo wayar Ardiya ne yasa ta kallon wayar dake kan gado, saida ta ta?e baki tace" Ka tuna bana gidan kenan?"

&?wafa tayi sannan ta ??auka, a ta)?aice daga ?angarenshi yace" Kina ina?"

A yatsine tace" Ina inda ka kawoni mana."

A dake yace" Ki fito gani )?ofar gidan." &?it! Ya kashe kiran ita kuma ta aje wayar ta mi)?e tana fa??in" Kinga wani sabon rashin mutumci kuma, sai da ya zo sannan ya kirani."

Da haka sukayi sallama ta fita da ba wa juna tabbacin zasuyi waya da safe. Haka suka rabu kowace zuciyarta fes na samun matallafi akan burinshi, wani ?angare kuma )?una ce ta ??aukar fansa akan bayin Allahn da ko tunaninsu ba sa yi bare su cutar da su.


_Zan iya cewa yanzu ne za mu fara wasar, *BAIWATA* ba wai iya baiwar Saleema ta ??inki bane kawai yake magana a kai, akwai wasu ?oyayyin baiwar ma da sai kun bini a sannu za ku fahimci haka, maudi'unmu ba wai wa zai koya mata ??inki bane, *wanda zai tallafa mata* wajen tsaya mata akan cikar burin na ta shine maudi'unmu, da ba dan haka ba ai za mu iya saka mahaifinta a matsayin tela wanda zai koya mata, amma anan burinmu shine fito da baiwar yaran da ake tauyewa ta hanyar hanasu nisawa wajen cimma burikan rayuwarsu, baiwar Saleema za ta fito ko babu *Huzeifa*, kamar yanda wanda suke ganin sai ta auri Mu'az ne burinta zai cika, ba haka abun yake ba a tunani, )?iyayyar wasu ga Saleema ba za ta barta zaman lafiya da farin ciki a gidan dayawa daga cikin mazajen da suke sonta ba, ni kuma littafina ban tsarashi da tunanin rubuta gwagwarmayar rayuwar aurenta ba, zan iya saka. Hakan dan nisha??i amma ba gundarin labarin ba, maudi'ina shine ta ya Saleema za ta cika burinta? Sannan yaushe burin zai cika? Kuma waye zai taimaka mata wajen cikar burin? Sannan *me ce ce ha)?i)?anin BAIWAR SALEEMA*? Wannan shi ne._



*Da* mugun sauri ta juyo tana kallon )?ofar, har ga Allah ta ??auka surukarta ce dan ita har yanzu a tsorace take da matar, ajiyar zuciya ta sauke ganin Mu'awwaz ne ya shigo, kakkare jikinta ta fara yi dan ta gaji da zaman, yanzu ma tashi ne tayi har ta cire zip ??in rigar da niyyar yin wanka. Tafiyarshi da yanayinshi take suka nuna mata ba lafiya yake ba, saidai ta fi ta'alla)?a hakan da maye, tsaye take bata gusa ba kuma bata daina kallonshi ba har ya zo daf da ita yana layi sai dai ba irin cancan ba, yadda yake matsota sosai yasa ta fara ja baya tana yatsina baki saboda warin sigarin daya daki hancinta.

Gaff! Ta dangane da jikin bango, amma sai ya sake matsawa yana )?are mata kallo da jajayen idanunshi yana fa??in "Wato amaryata, hahahahaha! Wai ke ce Abbana ya aura min ko? Kuma na san farin ciki kike, to ni bana yi saboda bana sonki, kawai dai..."

Sai kuma ya ha??ata da bangon tare da ??ora hannunshi na hagu kan cikinta, sannu sannu ya ??aga rigar ya ??ora hannun kan fatar jikinta ya matsa cikinta, rufe idanu tayi tasa hannaye ta turashi tace" Mu'awwaz ka dawo hankalinka fa,."

Kallon fuskarta ya yi duk da ba wani bu??a idanun yake ba yace" Keee! Ni ne ma ban da hankalin? A gidan ubana fa kike, sai in miki rashin mutumci."

Sake turashi tayi dan ita warin nan neman sakata amai yake tana sake fa??in" Ka matsa daga gareni."

Har yayi baya sai kuma ya sake saurin matse mata wuri sosai har numfashinsu na gauraya, hannu ya sake kaiwa jikinta da yanayi na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login