Showing 21001 words to 24000 words out of 193749 words

Chapter 8 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4371

da rashin kirki Ummee tace "Malama me ye haka? Wannan wane irin jahilci ne? Ya mutane suna bacci za ki tashesu da ruwa? Ba ki da hankali ne?"

?an cije le?e Saleema ta yi ta lumshe idonta, hakan ya bata damar ha??e abunda ke ranta kafin ta bu??e ta kalleta tace "Ku yi sallah, lokaci na wucewa."

Hadeeya ce tace "Saboda hakane ki ka tashemu? Dan baki san darajar ??an adam ba."

Da alamu irin na ba ta jin da??in maganar ranta kuma ya fara ?acewa ta kawar da kanta ka??an tace "Da sallah ku ka je kuka gabatar ya fi muku alkairi."

Juyawa tayi tana cire hijabinta Ummee tace "An )?i a yi sallar to, dole n..."

Fauuuu! Cikin zafin nama Saleema ta kashe fuskarta da mari, a ki??ime Ummee ta dafe kunci tana kallon Saleema, Hadeeya da Hameeda ma a tsorace da kuma mamaki suke kallon Saleema, yo ko su dake )?annenta ba ta ta?a marin ??aya daga cikinsu ba, hasalima ko fa??a irin wannan na yara ba su cika yi ba. Girgiza kai Saleema tayi cikin jin haushi tace "Kin gani, kin hassalani, kina ?bar musulma ne za ki furta wannan kalmar? Kin kuwa san hukuncinki a wannan lokacin?"

Ummee da takaici ya gama kasheta a mugun haukace ta nuna kanta tace "Ni kika mara?"

A tausashe ka rantse ba ita ce ta mareta ba tace "An mareki, ki rama mana."

A harzu)?e Ummee ta sauko daga kan gadon ta yi hanyar fita tana fa??in "Na zan rama da kaina ba, amma zan kira wanda zai rama min."

Ta?e baki Saleema tayi da tunanin Allah yasa ma rayuka su ?ace ta samu damar tafiyarta daga wannan gida mai cike da kuraye ta ko ina, wa ya sani ma ko gado sukayi? A nutse ta gyara ??aurin ??an-kwalin doguwar rigar da ta saka ta jawo silifas ??inta ta saka, ta kala hanya za ta fita ta juyo ta kalli su Hadeeya da har yanzu ke kallon kamar ba sa hayyacinsu tace "Sallar fa?"

Da sauri Hameeda ta sauko daga gadon ta nufi ban-??akin da alamar ta tsorata, Hadeeya kula saida ta murgu??a baki kafin ta sauko ta nufi ban-??akin ta tsaya tana jiran fitowar Hameeda. Murmushi tayi da ke nuna "Ku shiga hankalinku tun wuri."

Za ta fita a ??akin amarya ta banko kai cike da masifa hannunta ri)?e da hannun Ummee, a bayanta kuma Alhaji Auwal ne da Hajia babba a gefenshi.

Kallon kallo suka dinga yi kafin amarya ta nuna Saleema tace "Ke! A kan wane dalili ki ka marar min ?ba?"

Saleema dake mamakin ganin yanayinsu dukansu, kayan da ke jikinsu bai nuna alamar su kansu sun yi sallah ba, dama-dama ma Hajia babba da alamar ruwa a jikinta, wata)?ila alwala ta yi dan ko hular kanta bata ??ora dai-dai ba, cike da kunya ta kalli amaryar a ladabce tace "Aunty, sallah na tashesu su yi ba su tashi ba, shi ne ita ta ke fa??in wai an )?i a yi sallar, shiyasa na mareta."

Da ??umbin mamaki amarya tace "Shiyasa kika mareta? Ke baki san fuska daraja ne da ita ba? Kawai sai ki mareta dan ta ce an )?i."

Da mamaki Saleema ta kalleta tace "Fuskar ce ke da daraja? Wa ya fa??a?"

Cike da sababi amarya tace "Ai ko a wa'azi ana fa??a cewa babu kyau dukan mace a fuska saboda tana da daraja."

Wani ??an murmushi Saleema tayi cike da raha tace "To aunty ai wanda ya ba fuskar daraja shi ne kuma ya ce shi ka??ai yake so a turmusa fuskar nan )?asa dominshi, kenan ya dace ta ce ba za ta yi ba?"

A hassale amarya ta sake nunota da yatsa tace "Ke Saleema! Tunda kika zo gidan nan dama na fahimci wani tsageran iskanci kike ji, to ni bana son irin haka, ki tsaya a matsayinki kawai, amma ya za ki zo gidan uban yarinya kuma ki mareta, ina aka ta?a haka?"

Gyara tsayuwa Alhaji Auwal yayi wanda da farko jikinshi ne yayi sanyi, duba da an mari ?barsa akan ba ta yi sallah ba, to ya kenan shi idan ta ji bai tashi ba sai kukan Ummee ne ya tasheshi shi da uwar Ummeen? Cikin nutsuwa ya kalli Ummee yace" Ke je kiyi sallah."

Sai kuma ya kalli Saleema yace" Shikenan ya wuce, kowa ta je ta yi sallah."

Cike da damuwa Saleema tace" Ni na yi sallah Abba, amma dai ka fa??a musu su dinga tsayar da sallah a kan lokacinta, kamar Ummee da su Hadeeya idan aka umarcesu suyi sallah su ka )?i kuma ba tare da wani uziri ba, sannan sun yarda babu abun bauta da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammad Manzon Allah ne, aka tabbatar sun yarda da duka shika-shikan musulunci, to fa wasu suna ganin kashesu za'ayi ta hanyar cire musu kai, wasu kuma suna ganin a'a za'a jinkirta musu ne su yi sallar sannan ya kashesu..."

Tausasa murya tayi sosai sannan tace" Abba, yanzu duk lamarin da aka tanadar wa wannan hukuncin bai kamata mu ri)?eshi iya )?arfinmu ba? Manyan Malamai magabata akwai masu fahimtar wanda duk ya bar sallah ta kubce masa da-gangan to ya zama kafiri, idan har zai yi sallah ta gaba ko ya ranka wannan sallar to a ganinsu sai an kuma bashi kalmar shahada, inda wasu malaman ke ganin a'a ba ka kafirta ba, sai dai ko kayi sallar ba lallai ubangiji ya amsheta ba saboda kayi kan lokacinta ba, dan haka wasu suke ganin kar ma kayi shi ya fi."

Raunana murya tayi kamar za ta fashe da kuka tace" Ta ya bayan na san wannan zan zuba ma ?ban uwana ido suyi wasa da sallah, bayan dukaninmu nan mun san ita ce kawai ta bambamta mu da kafiri, indiyawa su na azumi dan bu)?atunsu da al'adunsu, mu ma musulmi munayi, krista suna raba dukiyarsu ga mabu)?ata, akwai daga cikin wa??anda ba su da addini da suke zuwa ziyarar ??akin Allah, imma dan bu)?atarsu ko kuma ganin al'ajabin wurin da ??aukar rahoto, sannan kafirai dayawa sun yarda akwai Allah kuma shi ya haliccesu kamar dai mu, sannan sun yarda Annabi Manzonsa ne, imani da shi ne kawai ba su yi ba, to ku fa??a min a nan me ya rabamu da su? Sallah ce kawai ko arne ya ga mai yin ta zai sa wannan musulmi ba tare da ya yi tambaya ba."

Kallon Ummee ta yi da jikinta ya mutu sosai tace" Ki tsayar da sallarki, za ta zame miki haske a )?abarinki, sannan idan sallarki ta yi kyau a sikelin lahira, to hisabi ma bai zama lalle gareki ba."

Ita kanta amarya da bala'i ne ya kawota sosai jikinta mutu ta ji zuciyarta na dukan tara-tara tunawa da yanda ita ta ??auki sallarta, sai kawai ta juya jiki a sanyaye ta bar ??akin, haka Alhaji Auwal da Hajia Rabi ma suka fita suna jin gaba-??aya yarinyar ta gama ??auresu da wasu manya-manyan igiyoyi da ba zasu iya kwance kansu ba.

Ganin haka Saleema ta fita a ??akin ta hauro )?asa tare da Hajia babba wacce yanzu ??akinta ke )?asa sablda wuyar da hawa saman ke mata, cikin ladabi ta tabayeta "Mama, zan iya shiga madafa?"

Murmushi ta sakar mata tace "Me zai hana Saleema, ki shiga ki ??auki duk abinda kinke so."

Girgiza kai Saleema tayi tace "A'a Mama ba dan bu)?atata ba ne, abun kari zan ha??a, na ga mai aiki ba a nan take kwana ba."

Girgiza kai tayi ita ma tace "A'a Saleema, ki bari na gama sallah sai na ??ora, dama sai rana ta yi take zuwa, iya shara da wanke-wanke da sauran ayuka take yi, amma girki mu ke yi sai dai ta taimaka mana da wani abun kawai, dan Alhaji baya son cin abincin mai aiki."

?war dariya tayi tace" Hakan ya yi kyau, kamar Babana shi ma haka yake, amma ki bari ni zan ??ora, idan da bu)?ata ku sai ku ??ora na Abba idan kun ida sallah."

Fa??a??a murmushi tayi tace" Nagode Saleema, Allah miki albarka."

Da fara'a ita ma ta amsa da" Nagode Mama, amma me za'a dafa?"

Da fara'a tace" Saleema ko me kika dafa ma ai ya yi, ki duba a madafar akwai duk abun bu)?ata, idan kuma kin rasa wani abun ki min magana."

Jinjina kai tayi cike da ladabi ta wuce madafar inda ta fara da abinda ta gani kuma ta iya sarrafawa. Hajia Rabi na idar da sallah ta fito za ta shiga wajen Alhaji dan tambayarshi abinda zai ci, Mu'az ne ya shigo gidan dan bai kwana a gida ba, tsaye tayi har ya )?araso yana gaisheta da "Ina kwana Mama."

Na wasu da)?i)?u ta fara zuba masa ido kafin tace "Ba'a gida ka kwana ba ko?"

Ba tare da damuwar komai ba ya amsa da "E Mama."

Ba alamar wasa a tare da ita dan bata so ya kawo mata wargi duba da tambayar da za ta mishi ba ta ta?a kwatanta yi masa ita ba sannan tace "Ina ka kwana?"

Da sauri ya saka idonshi a cikin na ta kamar wanda aka ba wa tsoro, sai kuma ya saka fuskar mamaki yace "Mama, me ya sa kika tambaya? Wani abu ya faru ne?"

Sake ha??e fuskarta tayi tace "Sai wani abu ya faru zan tambayeka?"

?an girgiza kai yayi yace "E to Mama, na ga dai haka bai ta?a faruwa ba ai."

Tsareshi tayi da ido tace "Amsar tambayata?"

?an matse bakinshi yayi yace "Abinci na fara ci a restaurant, sannan na wuce majalisarmu, ba mu tashi a nan ba sai )?arfe uku na dare, daga nan mu ka )?arasa gidansu *Zeid* a can na kwana."

Wani sakaran murmushi ta yi tace "Ka kwana ko ka rintsa? Ai ka gama kwananka tun a majalisa."

Gyara tsayuwa ta yi tace "Sallah da, ka yi sallah kafin ka shigo?"

&?an)?ance ido yayi yana mata kallo mai kama da hangen nesa yana so ya gano me ke damun Mamanshi yau? Cikin mamaki yace "Na yi sallah Mama."

Harara ta galla masa tace "Yanzu ka yi ko?"

Sosai )?eya yayi alamar kunya bai ce komai ba, girgiza kai tayi tace "Allah ya shirya."

"Ameen Mamana." Ya fa??a yana binta da kallo, ganin za ta yi nisa ya matsa kusanta yace "Mama."

Juyowa tayi tana kallonshi amma ba ta ce komai ba, da ??ar-??ar din amsar da za ta bashi yace "Mama wani abu ya faru ne?"

Da mamaki tace "Me ka gani?"

Sunkuyar da kai ya yi yace "Na ga ai kina ta min wasu tambayoyi ne kamar )?aramin yaro ko wata mace."

Wani kallo ta mi shi tace "Au! Ina matsayin mahaifiyarka ba zan tambayeka ba tunda ka wuce munzalin?"

Girgiza kai yayi yace "A'a Mama ba haka nake nufi ba, abun dai ne ya zo min wani iri, baki ta?a haka ba fa Mama."

Jim! Ta yi ta kalleshi kuma ta san gaskiya ya fa??a, gyara tsayuwarta ta sake yi tace "Gaskiya kam, ni ma kuma na san tambayoyin da na maka sabon abu ne, amma dan Allah da na tambayeka ba ka ji da??i ba?"

Murmushi ya sakar mata tare da dafa duka kafa??unta ya ??ora ha?arshi a wuyanta yace "Na ji da??i sosai Mamana, hakan ya nuna min yanda ki ka damu da ni."

Turo ??an bakinta tayi gaba cikin shagwa?a tace "Zuwan yarinyar nan ya zamar mana alkairi, daga jiya zuwa yau ta haska mana abubuwa da dama da suke shige mana duhu, musamman ma a kan sallah da ta tunatar da mu yanzun, sai na ji kamar zan zauna na yi ta kuka saboda kurakuren da muka tabka a baya, amma in sha Allah na ??auki niyyar gyarawa da wannan nasihar da ta mana."

Hannu ta zura ta bayanta ta shafi kumcinshi a shagwa?e sosai tace" Gaskiya yarinyar kirki ce, ina ma za ta zama surukata?"

Da mamaki ya ??aga kanshi ka??an yace" Mama, wacece wannan?"

Hararan wasa ta jefa mi shi tace" Wa fa ban da Saleema."

Wani )?asaitaccen murmushi ya saki tare da maida ha?arshi a kafa??arta, haka kawai ya ji wani shau)?i da da??i na sunan da ta ambata, shiru ya yi ya lumshe ido a kafa??arta kamar bacck zai ??auke shi. Tureshi tayi tace" Kai ??agani, har yanzu ban shiga madafa ba."

Takwaf-takwaf ya yi da fuska yace" Mama yunwa fa na ke ji, shiyasa na shigo da wuri."

Nuna mishi )?ofar madafa ta yi tace" Ka shiga madafa ba za ka rasa abun da za ka ci ba."

Turo baki ya yi gaba ya nufi hanyar madafar ita ma ta )?arasa in da za ta je sam ta ma manta da Saleema na madafar.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:38 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_11_




Yana shiga madafar ya tsaya cak! Ya na )?are mata kallo daga baya, rumgume hannaye ya yi da tunanin to ita haka take shigarta kullum? Ko kuma dai ba)?unta ce ta sa haka? Sai kuma wata zuciyar ta raya masa "Idan ba)?unta ce ai ?ban uwanta ma ba)?untar suke, me ya hanasu kama jikinsu kamar ita?"

"Tarbiyya ce kawai." Wata zuciyar ta bashi amsa, abaya ce jikinta da kallabinta wanda sam jikinta bai bayyana ba, a hankali ya sauke hannayenshi daga )?irjin ya shiga takawa gareta, bayanta ya tsaya ya ??an dubi tukunyar da ke kan wuta wacce take soya naman da ta samu a fridge, tsilalar da yake na jajjagen da ke jikin naman kuma aka saka cikin mai me zafi, wannan tsuwar ce ta hanata jin tako daga bayanta saboda tana ta )?o)?arin kare kanta kar mai ya ki )?onata.

Ba ta ankara ba, ba ta san da faruwar abun ba, hannaye bibbiyu kawai ta ji sun zagaya kumkuminta an kwantar da kai a bayanta cikin wata tattausar murya yace " *Leema* sann..."

Tunda ta ji irin ru)?un)?umewar da aka mata ta sa ma ranta mace ba za ta mata haka ba, ko da ta ji muryar Mu'az tun bai gama maganar ba ta juyo a mugun tsorace kuma a fusace ta ??auke fuskarshi da mari ta bayan hannunta. Kallon kallo su ka tsaya kowa da irin fitinannen kallon da yake aika wa ??an uwanshi, ita kam mamaki da ?acin rai ne suka lullu?eta cike da dana-sanin zuwa gidan nan da ta yi wanda sam babu alkairi a ciki sai jafa'i da ta ke gani kala-kala.

Shi kuma mamakin )?arfin halin ta da kuma tsoron da ya ke hangowa a idonta mai ??auke da ?acin rai na aljabi yasa shi sakin murmushi, a hnkali ya jaye hannunshi daga kumcinshi ya ??a ja baya ka??an, cikin raha alamar dai abun bai wani ?ata ransa ba yace "Na samu abinda na ke so, wannan shi ne abinda ya kamata na gani a tare da wacce na ke so sa'ilin da wani wanda bai da hurumi a kan ta ya kai hannunsa jikinta, hakan alamu na cewa za ki iya yankar duk wanda ya yi )?o)?arin ta?a min *halaliyata*."

Wasu mugayen hawaye ma su zafin gaske ne suka kwaranyo mata daga kurmin ido na takacin wannan rana da ta risketa, tunda ta balaga ko Mamanta kunya take ji ta rumgumeta bare kuma Abbanta, amma yau )?ato da ba ta da ha??in komai da shi ne ya kwanta a bayanta tamkar wata matarsa. Hannu tasa ta share hawayen ta furta "N?(N??N ??? N?S?? ?N??k?2?? 2?2?? N?lN?(NN2? (Godiya ta tabbata ga Allah wanda saboda ni'imarsa ce kyawawan ayyuka suke cika)."

Da sauri ta yi azamar ra?ashi za ta bar wurin duk da kuwa ta na jin naman da take suya ya na neman )?onewa, da sauri ya tare gabanta har tana neman fa??awa kan shi ya yi saurin fa??in "Dakata."

Da sauri ta kalleshi cikin muryar kuka da kuma )?unar da ke cin zuciyarta tace "Ka matsa min a hanya, idan ba haka ba wallahi zan maka ihu."

Cike da isa ya rumgume hannaye a )?irji yana murmushi yace "Bismillah, yi, ko ba ihu ba? Yi ihu ki ce kwarto ne ni."

Da mugun sauri ta li)?e kunnuwanta tana fashewa da kuka ta dur)?ushe )?asa tana fa??in "Dan Allah ka rabu da ni, ka tafi ka bani wuri, wai me yasa ba ku da ??a'a ne? Ku wasj irin karnuka ne?"

Da wani mugun sauri ya finciko hannunta da alamar ya ji zafin kalmar ta )?arshe, ba tare da ya saki hannunta ba ya ha??ata da bango ya matse mata wuri sosai, tsabar tsoron da ya kamata yasa ta du)?ar da kanta ta gandarawa hannunshi cizo. Amma da ke ranshi ya ?ace da ta ha??ashi da kare sai ya yi kamar bai ji ba, matse hannunta ya sake yi sosai har ta saki )?ara tana matse fuskarta, Mu'az kam mutum ne mai son raha da barkwwanci, sai dai akwai abun da sam ba ya ??auka kuma a take ranshi ke ?acewa. Cikin jin zafi ya kalli fuskarta yace "Wa ye kare? Ni ki ke ha??awa da dabbar da ake ajiyewa dan tsaro kawai?"

Wani kukan ta sake sakawa mai ban tausayi tana neman sulalewa )?asa a )?asan ma)?oshi ta furta "Hannuna."

Da sauri ya kalli hannunta da ya matse, a hankali ya sassauta mata ri)?o yana jin tausayinta na mamaye zuciyarshi, saida ya saki hannunta gaba-??aya sannan ya sunkuyar da kai yace "Ki yi ha)?uri, kuma nagode da marina da ki ka yi."

Juyawa ya yi har zai fita sai kuma ya tsaya, a hankali ya tako ya dawo gabanta ya tsaya duk da ta rufe fuska tana kuka, cikin tattausan murya mai kashe jiki yace " *Ina son ki*."

Da sauri ya juya ya fita a madafar ya ma manta me ya shigo da shi da fari, tana jin ya fita da sauri ta )?arasa gaban gas ??in ta kashe wutar, tana kwashe naman ta na sako da hawaye har ta kammala abinda ta fara sannan ta barsu a nan ta fita a madafar, tana haurawa sama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login