Showing 78001 words to 81000 words out of 193749 words

Chapter 27 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4421

dangi.

Yatsina fuskarta tayi gaba??aya hawaye sun cika mata idanu, daidai lokacin Hadeeya dake ??aki ta fito dan yau ita ka??ai ke gidan, su Hameeda na gidan )?anwar Mamansu kuma sai ta dawo daga aiki ta biyo ta ??aukosu.

Ganin abinda ke faruwa yasa ta ta?e baki musamman da mahaifinsu ke fa??in "Ni za ki zubarwa da mutumci? Ni za ki tozarta a idon jama'a? Yaushe aka haifeki Saleema?"

Da sauri ta kaikaita wayarta dake hannunta ta fara ??aukar hoto mai motsi, Safiya da ke jin kamar za ta kifa a wurin ta fa??i yasa ta sake matsowa hankali tashe tace" Dan Allah ka daina dukanta hakanan mana, me ta maka?"

Bai saurareta ba bare ya yi abinda tace, yanzu kam )?afa ya fara gamawa da ita yana harba mata wacce jigata yasa ta ja baya har siket ??inta dake da roba a )?ugu ya fara barazanar zamewa daga jikinta, dan tuni hular dake kanta yayi fatali da ita. Kamo hannun rigarta yayi yana )?o)?arin jawota dan lokacin ta shiga tsakanin )?aramin tebur da kujera, kuma idan ya kutso nan wurin ba zai ??aukesu ba, dan haka yake jawota da )?arfinshi, jinin da yake kwaranya ta hancinta har yana shige mata baki yasa Safiya takowa da sauri ta ri)?e hannunta ??aya ita ma ta kalleshi a matu)?ar hassale tace "Ka sake min yarinya, wallahi idan ka kashe min ?ba sai na yi shari'a da kai."

A haukace ya kalleta idanunshi sun yi jajir yace "Bismillah, ki kai )?arata Safiya, ke me yasa baki nunawa ?barki cewa ni ne ubanta ba ta bini sau da )?afa? Sai yanzu ne za ki min haukan ban..."

Jan rigarta da yake yi da )?arfi ita kuma tana ri)?e da hannunta yasa rigar dake na kanti ne masu ja a jiki gaba??aya rigar ta bi hannunshi, ganinta babu riga a jiki ne yasa shi ha??e sauran kalaman, da sauri Saleema ta dunkule jikinta da na mahaifiyarta da ta dur)?usa a lokacin ta fashe da kuka tana fa??in "Wallahi zan maka Allah ya isa ka ci gaba da tozarta min yarinya, mugu azzalumi."

?an kwalin kanta ta cire na atamfa ta rufe mata jikinta da shi, ita kuma sai )?ara tusa jikinta take yi ga na mahaifiyarta kukan ya ??auke mata tsaf sai shashe)?a take. ?ago kan da Safiya za ta yi suka ha??a idanu da Hadeeya dake ??auka har lokaci, muguwar harara ta aika mata a razane tace "Idan na zo nan sai na ci ubanki."

Da gudu Hadeeya ta juya ta shige ??akinsu tana ta?e baki, shi kuma da yake tsaye nan yana kallon jinin dake ta malalowa a hancinta, rikicewa ya fara yi hankalinshi ya fara tashi, a sanyaye ya matso zai sunkuya ya kamata ta yi saurin kallonshi tace" kada ka ta?a min ?ba malam."

Saleema kuma tuni tsoro yasa ta )?ara yin ram da Mamanta tace" Abba na tuba, na tuba Abba ka min rai, ba zan sake sa?a umarninka ba na yi al)?awari."

Sadda kanshi yayi )?asa saboda hawayen tausayin yarinyar da yaji na neman wanke mishi idanu, a hankali Safiya ta shiga shafa kanta da kwantaccen gashinta da babu kitso, wato Saleema ko babu kyau da hasken fata, Allah ya mata baiwar gashi, wani irin gashi ne da ita mai wayan gaske a cika sannan mai tsayin da har ya rufe mata duka kafa??unta, irin gashin nan ne mai laushi ga ba)?i ainun, sannan a ido ma yana da kyan kallo saboda wani zir-zir-zir gareshi tamkar gashin maza da zakaga yayi kunyya kunyya tamkar gonar da tasha gyara a lokacin damuna.

Sun jima a haka har saida ya gaji ya tashi ya sake barin gidan, sannan Safiya ta taimaka mata ta tashi suka shiga ??akinta, bakin gado ta zaunar da ita sannan ita ma ta zauna, tallabo ha?arta tayi ta ga har yanzu jinin na ??an fitowa ka??an ka??an, murya a raunane tace "Shiga ban??aki ki wanke jikinki ki zo mu je asibiti."

Jinjina kai tayi ta mi)?e da )?yar tana )?ara rufe jikinta da kallabin ta nufi ban??akin jikinta duk a jigace, saida ta shiga ban??akin ta kalli kanta a madubin dake ciki, wasu hawaye ne masu zafi suka )?ara silalo mata, a nutse ta shiga wanke jikinta sai dai a lokacin tana jin hannunta na hagu na mata zogi mai matu)?ar zafi, haka ta )?arasa ta fito a tsanake ta canza kayan jikinta, sanda take saka hijabi ne ta sake kallon kanta, ganin jinin ya daina zuba yasa ta cewa "Mama ya tsaya, kawai ba sai mun je, ga sallah nan an fara."

Da tauqayawa ta kalleta tace "Kin tabbata?"

?aga mata kai kawai tayi dan jikinta ya fara mata tsami a lokacin, ta ko ina ra??a??i take ji ta daure ne kawai, kusanta Safiya ta matsa tace "To jikinki baya miki ciwo ne?" A )?asan ma)?oshi ta amsa da "Um um." Sai kawai ta koma ban??akin dan ??auro alwala.

Fitowarshi kenan daga ofishin likitan )?ashi ya kar?o ??aukar wani hoto da yake jira ya saka hannu ya bar asibitin kenan ya ji sa)?o ya shigo wayar, dubawa ya yi ya ga Hadeeya ce ta na umartarshi da ya shiga manhajar sadarwa ta turo mishi sa)?o kasancewarshi mai sauke data wasu lokutan, saida ya ja tsaki kafin ya yi yadda ta ce dan ganin wane shirmen ne kuma? Tsaye yayi wuri ??aya yana )?ara )?ura idanunshi dan gasgatawa, irin kallon mamakin da yake ma hoto mai motsin tamkar wanda ya ga fatalwa, to wai me ta yi haka? Wa...meee? Sai ma ya rasa a kan me zai yi tambayar? Abunka ga babbar waya hoton ya ??auko iya dauka, sanda ya fizgo rigarta ta bar jikinta hannunshi ne yayi wata muguwar rawar da ya sakashi sakin wayar )?asa ba tare da ya sani ba. A hankali ya du)?a zai ??auki wayar hawayen da bai san da su ba suka shiga kwaranyo masa yana furta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Abba me yasa za ka tozartani haka? Matata ce fa."

?aukar wayar ya yi da sauri ya nufi motarshi duk da a lokacin akwai marar lafiyar da yake kan dubawa, amma tashin hankalin da ya samu kanshi a ciki yasa shi mantawa da haka, tafiya yake saisa-saisa yana sambatu shi ka??ai, kiran sallah da aka fara yasa shi jan birki ya lumshe idanu, a hankali zuciyarshi ta raya mishi "Ka fara gabatar da sallah kafin komai, haka Saleema ta fa??a maka, sallah dan neman yardar Allah ne, amma ba dan ya zamar maka dole ba."

Jinjina kai yayi kamar tana gabanshi sannan ya gyara fakin ??in motar ya fito, tabbas yayi sallah kuma ya kamanta nutsuwa, saidai wani lokacin she??an na farmakarsa a sallar ta hanyar bijiro masa da tunani akan halin da take ciki yanzu. Yana idawa ya mi)?e ya dawo mota, sa)?on Hadeeya ya sake gani kamar haka _"A ganinka ita ??in saliha ce ba, to kura ce da fatar akuya, ban da zubar mana da mutumci ba abinda take yi."_

A gajarce ya maida mata da _" Ki fara yin mutumcin mana, kafin ki yi )?orafin an zubar."_

Sosai sa)?on nan na shi ya sosa ranta, me kenan yake nufi? Shi ma kuma ya tura mata ne dan ranshi a ?ace yake kumaya fahimci kamar ?atanci take so tayi ga ?bar uwarta, da wannan yanayin ya isa gidan kuma kai tsaye shiga ya yi har farfajiyar, mai aiki ce ta sanarma da Safiya yana magana, a lokacin ita kuma bata yanayin farin ciki ta ce kawai a ce ya shigo.

Daf da zai shiga suka game da Hadeeya wacce ke ri)?e da waya tana ??aukar hoto, harara ya watsa mata ya ??aue kai ita kuma ta yi saurin tare gabanshi, rai a jagule yace "Hadeeya kauce min a hanya?"

Fari ta masa da idanu cike da salon shegantaka tace "Me ya kawoka? Ai ban ce ka zo ba ko?"

Rai ?ace yace "Ke gusa min daga nan kafin na takaki. Ke ce za ki fa??a min abinda zan yi?"

Tsaki ya ja ya sake )?o)?arin ra?ata ya wuce ta sake tareshi, wayar hannunta ta nuna mishi tace "Ka ga ka saurare ko kuma wannan hoton yanzun nan ka ganshi a manhajar tik tok, ka san dai labari ne mai zafi? Kuma ka yi tunanin abinda zai iya faruwa."

Da yanayin mamaki yace "Hadeeya, ?bar uwar ta ki? Za ki iya mata haka dama?"

Ta?e baki tayi tace "Ita da take son rabani da kai fa, bata san ina sonka bane?"

Girgiza kai yayi yace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Saboda ni yanzu sai ki tona mata asiri haka? Hadeeya har jikinta fa ya fito."

Irin kallon nan qna kai ka sani, ka yi ka gama take kallonshi alamar dai ko oho! Ba alamar wasa yace "Kinga bani wayar nan."

Da sauri ta ja baya tace "Ka )?wata mana."

Sai kuma ta soka wayar a cikin aljihunta na bayan dogon wandon dake jikinta sannan ta juyo masa ??uwawunta tace "Ka ??auka mana, wurin ai ba ba)?onka bane."

Rintse idanu yayi wata kunya ta kamashi, sai yake ji da fa bai fara mata iskanci ba da ba ta yarda ta masa haka ba, kenan ya zai yi yanzu? Bu??a idanu yayi ya sauke numfashi yace "Yanzu me kike so?"

Nunoshi tayi da yatsa tace "Kai, kai na ke so."

Girgiza mata kai yayi yace "Me yasa kike sona? Jikina ko wani abun?"

Kanne masa ido ??aya tayi tace "Duka ma..." Sai kuma ta ??aga masa gira tace "Kuma ma ai kai ka fara, ni ina sonka kuma zan aureka."

Da yanayi na rarrashi yace "Hadeeya, ke yarinya ce, ba zan iya auren mai )?asa da shekara sha takwas ba, sannan ina son Yayarki da aure."

Da yanayi na rashin wayo tace "To ka fasa aurenta mana, ni sai ka aureni."

Ajiyar zuciya ya sauke ya sassauta murya yace "Hadeeya, ki goge hoton nan dan Allah, Saleema ba ta cancanci haka daga gareki ba, dan Allah Hadeeya."

Harara ta wanka masa tace "Sai ka yi kuma, ni kaga tafiya tunda ba za ka yi abinda na ce ba."

Da sauri ya taka )?afarshi zuwa gareta yace "Kinga Hadeeya..." Juyowa tayi tana kallonshi, a nutse yace "Kar kiyi komai dan Allah, ki bari zuwa gobe sai muyi magana."

Murmushi ta masa tare da watso masa sumbata tace "Shikenan rabin rai."

Shigewa tayi ??akinsu shi kuma ya ??an jim na wasu da)?i)?u kafin ya nufi ??akin su Saleema, yana shigewa mai aikinsu da ke shirin shigowa falon tana tsaye ta ji komai kuma ta ga komai, da mamakin da ya so kasheta ta shigo ta aje jug ??in a inda ya dace ta juya zuciyarta cike da tunani.

Tsaye yayi )?ofar ??akin bayan yayi sallama, sau biyu Safiya na fa??a masa ya shigo, Saleema na jin haka ta tashi daga sallaya ta shige ban ??aki tana rintse idanunta, dan ra??a??in jikinta )?aruwa yake ba raguwa ba, saida ya zauna kan kujerar dake daf da )?ofar shiga ita kuma tana zaune bakin gado suka gaisa, bayan gaisuwar kuma shiru ne ya biyo baya na wasu mintoci, numfasawa yayi cike da girmamawa ba tare daya kalli fuskarta ba yace "Mama, me ya faru haka? Me Saleema tai wa Abba?"

A )?ufule cikin ?acin ran dake ta azalzalarta kuma jiran dawowarshi gidan take ta amayar da abinda ke ranta tace "Fin )?arfi mana, daga yarinya ta nuna ga abinda take so ta yi shikenan sai ya rufe min ?ba da duka, na gaji wallahi zai zo ya sameni gidan, na gaji da )?iyayyar da yake nuna mata."

Shi kanshi Mu'az ya fahimci zuciya ce ta kai mata wuya, yau da gobe kuma sai Allah, a ladabce yace" A yi ha)?uri Mama, komai zai wuce."

Sai kuma ya ??an ??aga kanshi yace" Ina Saleema?" Nuna masa )?ofar ban??akin tayi tace" Yanzu ta shiga ciki, ba ta son ka ganta ne a halin nan."

Cike da tausayi yace" Mama ba ta bu)?atar ganin likita?"

Ha??e abunda ya tokare mata ma)?ogwaro tayi tace" Nima na so mu tafi, amma ta ce ba ta jin komai."

Ajiyar zuciyar ya sauke ya ??an yi shiru, da)?i)?u ka??an suka shu??e ya mi)?e yana mata sallama, dan ya san Saleema ba zata yarda ta ganshi ba, har ya fita sai kuma Safiya ta bi )?ofar da kallo, a kan la??anta ta furta" Amma wa ya fa??a masa? Ya akayi ya sani?"

Ta ??auki wasu sakanni tana wannan tunanin ssai kuma ta share ta hanyar kiran Saleema ta fito daga ban??akin, tana fitowa kan gado ta kwanta tana sauke numfashi idanunta na tara mata hawaye musamman hannunta da ya fi mata zugi.


*Ardiya* na dawowa Hadeeya ta sanar da su abinda ya faru har da ??aukar hoton ta nuna musu, tsaki Ardiya tayi dan lokacin ba)?i maza ne a gidan sun zo kayan lefen Saleema, dan haka ita abun bai wani dameta ba kamar yadda kawo k??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ayan nan ya fi damunta, gashi irin kawowar nan aka yi hatta da Safiya ba wani ??an uwa nata dan ba wanda ya san a yau ??in za'a kawo. Ardiya ba ta ji ranta ua sake ?aci ba saida )?anen Alhaji Yusuf ya shigo da ku??in da aka kawo ya nunawa iyayen mata dan su shaida tare da goro da kuma fa??a musu an tsayar da rana sati hu??u kawai garesu. Hadeeya na kan kujera gefe tana jin sanda basu ku??in, harara ta dinga galla masa tana yatsina baki tana ayyana ina ma Saleema za ta yi wannan sa'ar, ai wannan milyoyin da ita suka dace ba Saleema ba.



*Washe Gari*



Kiran Hadeeya ne ya tasheshi a baccin da yake na farin cikin jiya an sake tabbatar masa da Saleema za ta zama tasa, tunda ya ga lambarta bai so ??auka ba da fari, saida ta sake kira na uku ka??ai ya ??aga, bai ce mata uffan ba saida ita ta fara da "Ya yi kyau Yaya Mu'az, kaga kenan yanzu sai na tura wannan hoton kowa ya gani, tunda ba ka damu da wanda zasu ganta ba."

Tashi zaune yayi da sauri yace "A'a dakata!"

Gyara zamanshi ya )?arayi yace "Hadeeya, me kike nema ne gareni? Dan Allah ki fa??amin abinda kike so, daga ku??i, matsayi, aiki da sauransu, zan tsaya miki na ga kin samu, amma ban da maganar nan Hadeeya."

Wata lalatacciyar dariya tayi tace "Yaya Mu'az, duka abin nan da ka zana iyayena za su iya tsaya min na sameshi, ba dole sai kai ne za ka tsaya min ba."

Numfashi ya sauke yace "Shikenan, zan kiraki muyi magana."

Da yanayi na raini tace "Ka ga ni fa ba sakara bace, jiya ma haka ka fa??a min zamuyi magana, amma ba ka kirani ba bare muyi maganar, wallahi idan ka kuma shareni sai dai ka ga hoton tsiraicin matar da zaka aura a manhajar nan."

?if! Ta datse kiran shi kuma ya jefar da wayar ya shiga hautsina gashin kanshi kamar zai yi hauka, zuciyarsa abubuwa d dama take raya mishi game da yarinyar nan, ba tare da tsayar da abinda zai mata ba ya tashi ya shiga wanka.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:50 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_29_




Tun jiya Saleema ke lalla?arta amma ta )?i ko kulata, yanzu haka ma da take zaune har yanzu jikinta kayan jiya ne, a tsanake ta kalleta da ladabi tace "Mama, dan ki manta da abun nan, Mama ni fa na masa laifi, bai kamata a ce na kai )?ararsa gun wani ba, shi fa mahaifina ne, dan Allah Mama ki daina hushi da shi, kinga fa bai dace ba sam, jiya sa in sa kikayi da shi."

Wata uwar harara ta wurgo mata a kausashe tace" Ke! In zaki kama min bakinki ki kama min, in ba haka ba zan ha??a dake, wato ke ko kishin kanki ma ba kya yi, ya dakeki kamar jaka amma kina bani ha)?uri, dan ya haifeki halittarki ya yi? Baiwarsa ce ke? To ba zai yiwu ba, na fa??a masa sai ya sakeni na bar masa gidansa."

A razane Saleema ta furta" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Mama saki?"

Nunota tayi da yatsa tace" Kar ki kuma tanka min."

Hawaye ne suka gangaro mata tace" Dan Allah Mama kar kiyi haka, Mama a kai..."

Tattausar sallamar da ya yi tasa ta ha??e sauran kalaman ta kalli )?ofar, jikinta har ?ari yake ta sadda kanta tace" Abba ina kwana."

&?urawa fuskarta idanu yayi yana kallo, irin yansa fuskarta ta fa??a lokaci ??aya, da irin taushin yarinyar gareshi, ha)?i)?a sai a kanta ne yake sanin shi ma ubane, ba tare da wani ya tanka masa ba ya sauke ajiyar zuciya tare da kallon *rigimammiyar matarshi*, a rayuwarshi kaf bai ta?a sanin haka ta iya masifa da tijara ba sai jiya, wai shi Safiya ta ma tsaye ta tara hannu sai ya saketa? To ya saketa shi kuwa ya shiga gidan uban wa a duniyar nan? Ai wallahi mutu ka raba takalmin kaza, mutuwa ce ka??ai za ta rabashida Safiya, amma ko larura ta gidan duniya baya jin za ta iya sakashi rabuwa da ita.

&?ara takowa yayi a nutse ba tare da ya amsa gaisuwar Saleema ba ya kalli Safiya yace "Maman Hajia ina kwana?"

Kamar yadda tun shigowarshi ba ta ??aga kai ta kalleshi ba, haka yanzu ma kamar ba ta san yayi ba, wayarta kawai take ta latsawa, ??an kallon Saleema yayi da gefen idanu, hakan yasa ta saurin saukowa daga kan gadon tana saka hijabinta ta fice ta basu wuri, saidai ba ta )?arasa falon ba ta tsaya a iya corridor dan gaskiya tun jiya kunyar fita take.

Ganin Saleema ta fita ta mi)?e za ta ra?ashi, da sauri ya sha gabanta tare da ri)?o hannunta, da sauri ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login