Showing 153001 words to 156000 words out of 193749 words

Chapter 52 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4389

yanzu wannan ne sakamakon na ki? Ina )?o)?arinki da na sanki da shi ne? Kinga zauna..."

Ya fa??a yana nuna mata kusa da shi, zaunawa tayi tana turo baki tana kauda kanta, duk da kuwa Hamdeeya tana shekara sha ??aya ne yanzu, amma ba ta san girmama mahaifi ba, cikin nutswa Alhaji Yusuf ya fara fa??in" Kina ji ko, kinga yanzu ke ka??ai kika rage a gabana mace, sauran ?ban uwanki babu wacce har yanzu take ta tsarawa rayuwarta abu mai kyau, dama dama ma Yayarku Saleema tana auren babban mutum mai matsayi, amma kinga Hadeeya ciki kawai take yi tana haihuwa, Hameeda ce ma da ta fara gyaran takardunta tana son fara aiki a ma'aikatar tura ku??a??e, to kinga ke a gaskiya ina so sai kin fara aiki kafin kiyi aure, amma kuma sai ki fara zuwa da wannan sakamakon? Ta uku fa kika zo? Ba kya ganewa ne a makarantar? Ko kuma dai wasa kike da kula )?awayen banza?"

Cike da rashin girmamawa ta turo baki tace" Ni fa ina ganewa Abba, kawai dai darasin malamin lissafi ne ke wahalar dani."

Murmushi yayi ya shafa kanta yace" To dan wannan ai ba abun tashin hankali bane, kina so na samo miki wanda zai dinga koyar da ke har gida ne?"

?aga kai tayi tace" E, amma bana son mai duka da fa??a."

Dariya yayi yace" Wa ma zai dakeki har gidan nan? Shikenan zan samo miki."

Mi)?ewa tayi ta nufi ??akinta tana fa??in" Saleema ba gabanmu ka ke sa ana zaneta ba idan bata gane karatunta ba."

Da kallo ya bita kafin ya girgiza kai yana sake kallon sakamakon na ta, a ganinshi tana ??aukar na uku yaushe za ta zama abunda yake burin ta zama, gwara ta fara zuwa ta ??aya tamkar Hadeeya da hakane ai za ta cika mishi burinshi. Aje sakamakon yayi ya mi)?e da niyyar shiga na shi ??akin, )?ofar falon aka banka??o da yanayin tashin hankali tare da sautin kuka, dakatawa yayi yana kallon )?ofar, da sauri ya shiga takawa ya tarbeta da tashin hankali tyana fa??in "Subhanallah, Hadeeya! Lafiya? Me ya sameki haka?"

Ya fa??a yana kallon fuskarta da ta lalace tsabar bugun da tasha, zubewa tayi kan gwiwoyinta tana sake fashewa da kuka tace "Amma kasheni zaiyi, Abba Zeid ne zia kasheni wallahi, ni dai Abba na gaji kawai ka ce ya sakeni."

Ardiya ce ta fito hannunta ri)?e da waya tana dannawa, amma ganin Hadeeya da halin da take ciki yasa ta saurin sakin wayar ba tare da ta sani ba ta nufosu tana fa??in" Hadeeya, lafiya? Me ya sameki?"

Kamata tayi tana son tayar da ita tsaye Safiya ta fito ita ma daga ??akin ri)?e da hannun Ahmad, ita ma da kulawa ta )?araso tana tambayarta, Alhaji Yusuf ne ya sake kallonta yace" Ke wai me ya faru?"

Cikin kuka Hadeeya ta tsaya da )?yar kan )?afafunta tana fa??in" Abba Zeid ne, daga na tafi wajen bikin Yayarshi da ta haihu, shine ina dawowa gida na sameshi da mace a ??akina, dan na mata dukan tsiya shine ya rama ma... "

A tsawace Ardiya tace" Ke..." Tare da saka hannunta da )?arfi ta rufe ma Hadeeya baki, kallon Safiya tayi dake kallon Hadeeya da tausayawa yadda jar fatar nan tayi wani iri duk ta guggurje tsabar duka, sama da )?asa ta kalli Safiyar ta ja tsaki kafin ta kama Hadeeya suka nufi ??akinta tana fa??in "Muje ciki, ke baki iya sirri bane, ka??an ake jira a gani dama a mana dariya."

Alhaji Yusuf da bai gane komai bane yace "Ina kuma za ki kaita bayan tana magana?"

Ba tare da ta juyo ba tace "Maganarmu ce ta iyali, idan ka damu da ji ka biyomu ciki, ba zan yarda a kasa matsala a farantin tsakar gida ba salon a mana terere."

Wani murmushin baki da aikin yi Safiya ta mata tare da kama hannun Ahmad suka fita a falon dan dama farfajiyar za su je tana son kiran Saleema, kuma yanzu sam sai ta dinga jin wani irin nauyin yarinyar ko waya suke, kunyarta kasancewarta ?bar fari da kuma ita kanta Saleema yadda take mata wata hirar yake sa take jin kunyarta, shiyasa idan zasuyi waya ta fi tana tsakar gida yadda za ta dinga kallon shukoki suna cire mata duk wani ??ar da shakku.

*?akin* ya samesu tana sake maimaitawa Ardiya abinda ya faru, rai ?ace a matu)?ar )?ufule yace "Lallai yanzu kam ba zan lamunci wannan lamarin ba, wallahi )?ararshi zanyi a hukumar kare ha)?)?in mata da yara, jaka ce na kai masa da zai dinga dukanki a kan wasu ?ban iska? To ba zai yiwu ba, Allah kaimu safe lafiya."

"Ameen." Ardiya ta fa??a tana kawar da kai ita ma ta ??ora da "In ba iskanci ba ta ya ma zaki kamasa da mace a gadonki? Sannan ya dokeki haka? Ce masa akayi baki da gata ne?"

Da sauri ta kalli mahaifin nata dake shirin ficewa a ??akin tace "Abba, Abba )?ararsa fa ka ce za ka kai, a Unicef?"

Juyowa yayi yace "Ko ma a wace )?ungiyar ta kama kaishi zanyi, amma dai na gaji da wula)?ancinshi."

Turo baki tayi ta kawar da kai tace "Ni dai wallahi Abba kar ka je, kasan fa su ba imani ne da su ba, idan ka kai )?ararshi kuma suka rufe min miji fa?"

A tare suka wara idanuwansu kanta ba ma kamar Ardiya dake kusa da ita, dawowa yayi baya yace "Ban gane ba? To so kike a barshi ya kasheki kenan?"

Cike da raini tace "Tunda dai bai kasheni ba Abba ai sai kuyi ha)?uri ko? Amma ni ina son mijina kuma fa har da yarinya a tsakaninmu ga kuma cikin jikina, shikenan ?ba?bata su tashi ba tare da ubansu ba."

A haukace tare da ?acin ran dake ??awainiya da ita ta kashe fuskar Hadeeya da )?osashen marin da ya sata kifewa )?asan gadon, da sauri ta mi)?e tsaye inda Hadeeya kuma ta tashi zaune tana kallonta a gigice, )?afa ta sa za ta fara )?wallo da ita yayi sauri rike Ardiya yana fa??in "Me ye haka wai? Kanki ??aya kuwa?"

A hassale ta nuna Hadeeya tace "Ka tambayeta mana, inba iskanci ba akan namiji kike neman lalata rayuwarki? To da kika zan kina sonshi kula ba kya son mu ??auki mataki, me ya sa kika zo mana nan? Tashi ki koma gidan nan sa dan ubanki ya jima bai kasheki ba."

Tashi Hadeeya tayi ta koma kusa da )?ofar ban??aki ta tsaya tana fa??in" Ai na zo ne dan na nuna masa ina da gidan uba, kuma nan zan zauna sai na yi wata ??aya lokacin ya gane kurensa."

Sake )?o)?arin fizgewa tayi za ta nufeta tana fa??in" Shegiya ?bar banza, ke dai wallahi kinyi asarar rayuwarki, akan n..."

A tsawace ya saketa tare da turata kan gadon ta fa??a yana fa??in" Wai me ye haka? Wannan wane irin wula)?anci ne? A gabana za ki dinga sheganta min yarinya?"

Wata uwar harara ta watsa mishi tare da juya kanta tana kallon bango ta rumgume hannayenta, )?wafa yayi ya kalli Hadeeya yace" Ai dai kin ce ba kya so a kai )?ararshi ko?"

?aga kai tayi alamar e, jinjina kai yayi yace" Shikenan, yadda kika za?a, amma ki sani daga yau na tsame hannayenki akan lamarin dake tsakaninki da mijinki, tunda na yi iya )?o)?arina amma ba ki gani ba."

Juyawa yayi ya fita ta bishi da kallo tana gunguna )?asa kasa da cewa" To ka cire mana, zan kasa rayuxa da shi cikin farin ciki? Komai yana min na rayuwa, ita ma wannan ??abi'ar ina fata ya daina nan kusa."

Ardiya ce ta nunota da yatsa tace" Wallahi ko zama zakiyi sai dai ki koma ??akinku na da, dan in kika zauna a kusa dani ina ganinki wallahi ba abinda zai hanani karyaki."

Yatsina baki tare da ta?e baki ta kalleta ta kasan idanu irin duba mai kama da harara sannan ta dice ba ta ce mata )?ala ba da tunanin safiya ta waye idan ta tabbatar lokacin fitar Zeid ne daga gida ta je ta ??auko kayanta, dan kuwa yaji za ta buga mai lasisi har sai ya zo neman da ta koma gidansa sannan ta koma bayan ta gindaya masa shara??in ba )?ara neman mata.




_______________



Cike da jin haushin maganar da yake mata hankalinta na kan goyon yaron da take gyarawa yace "Ke wai ba dake nake ba? Ri)?e min na ce."

Ya sake mi)?a mata takardun hannunshi tare da makulin mota, kallonshi tayi tana hararen sama da )?asa ta sa hannu ta kar?a tana fa??in "Na fa??a maka ka daina kira da ke wallahi, haba sai ka ce baka san sunana ba."

Du)?awa yayi yana ??aure igiyar takalminsa yace "Sunan naki uwar me zai min? Ke duniya idan ba nunawa kikayi ban da daraja a gurinki ba hankalinki baya kwantawa."

Hararenshi ta sake yi tace "Ni dai kar?i kayanka na gyara goyon yarona malam."

?agowa yayi tare da yin kamar zai mareta yana fa??in "Zan tattakaki a wurin nan, marar kunya."

Da sauri ta ja baya tana fa??in "Ka daina fa Mu'awwaz, ka daina fa bana son irin haka, wai kai idan baka taba jikina ba baka jin da??i ne? Kuma sai na ??aga hannu zan rama sai ka ce Allah zai tsine min."

Motar ya bu??e zai shiga ya tsaya ya kalleta yace "Wai anya kuwa kina neman albarka Nafissa?"

Zagayawa tayi za ta shiga mazauninta tace "Idan ma ina nemanta sai a gun wanda baya da ita ne zan nema?"

A mugun sukwane ya ya zagaya ya nufeta yana nuna kanshi da fa??in "Ke, ni ne marar albarka?"

Da sauri ta saka tafukan hannayenta ta rufe fuska, dan in ta ce ta gudu na iya tsere masa za ta yi duba da goyon dake bayanta, kuma ma Mu'awwaz idan yayi niyya ba inda ba zai bita ba tunda mahaifinshi baya nan haka ma Mu'az, su ka??ai ne yake shakka dama a gidan, )?arar da ta kwamtsa sanda ya zo daf da ita ta sa shi dakatawa yana kallon yadda ta tsorata ta rufe fuska, da )?arfi ya jaye hannayen nata yana tsurawa fuskarta idanu, gashi dai dukan mutuwa yake so ya mata yadda za ta kasa gane tsakanin ?ba?bansu ma, amma kuma sai ya dinga jin ba zai iya ba saboda tausayinta ke kamashi sai kuma ya ji to akan me zai ta?a lafiyarta? Ya barta mana ya horata a kan gado zata fi jin azabar.

Sakin hannayenta yayi yana )?wafa tare da cewa "Kinyi sa'a yau jama'a, da na ragargaza miki fuska."

Dan ya )?i yarda da sonta yake kamar yadda baya so ta gane yana jin wani abu a kanta, gwara dai a tafi a haka shi fa??an nasu )?ara masa farin ciki yake, dan kullum idan suna fa??a sai su gudanar da soyayyar dake ?oye a zukatansu ba tare da saninsu ba. Yanzu ma hakane ya faru, dan kuwa hararanshi ta sake yi ta bu??a motar ta shiga bayan ta murgu??a baki tace "Mugu."

Tayar da motar yayi zasu fita yana fa??in "Muguwa."

A )?ufule tace "Ka ga ni na fasa zuwa ma saukeni, ai dai dama bikin matar abokinka ne ko? To na fasa ajeni na koma gida, dama ina da abubuwan yi a ciki."

Hannunta ya ri)?o gam yana kallon idonta yace "Ke wai ba zaki iya tausasa murya idan kina min magana bane?"

Tsura masa idanu tayi ita ma, irin she)?in da gemunsa keyi da kyawun daya )?ara yanzu, shiyasa fa take haukan kishi akan Mu'awwaz, dan ta san ?ban mata rubibinshi suke.

Btare da ta rusuna idanunta ba tace" Wai ke ba zaka zauna dani ni ka??ai bane? Ka daina kula wasu matan mana."

Sama da )?asa ya kalleta sai kuma yace" Idan na daina zaki ban mmammman na sha ne?"

Da sauri ta ??aga kai tace" E mana, wallahi zan baka, ka ga ma..."

Ta fa??a tana kwance goyon bayanta hakan yasa shi tsayawa cak a daidai )?ofar fita inda tuni mai gadi ya bu??e musu )?ofar yana jiran fitarsu, ganin da gaske za ta ciro nononta ne daga rigarta yasa shi saurin rike hannayenta yana rufe mata )?irjin da gyalenta ya juya ya kalli inda mai gadi yake tsaye hankalinshi ko na kan motar yana son sanin me ya tsaidasu? Harara ya wurgawa mai gadin ya zura kanshi yace masa "Tafi ko malam."

Sai kuma ya kalleta cikin ra??a yace "Ke ashe baki da hankali, gabanshi za ki ciro min kayana? So kike ya gani ya yi sha'awa?"

Sai kuma ya fara )?o)?arin tayar da motar yana baya baya yace "Mu koma ciki, idan na gama sha sai muje."

Ba ta masa gardama ba suka koma ciki, Gaishata dake zaune a falon tana duba wasu takardu kallonsu tayi tace "Me kuma ya dawo daku?"

Ri)?e hantsar ??amammen wandonshi yayi irin na gayun zamani yace "Ba komai Momma, wani uzuri ne ya taso."

A hassale ta kalli Nafissa tace "Kuma sai tare da ita zaku dawo? Me yasa ba zata jiraka waje ba?"

Bai tsaya ba ya nufi ??akinsu yana fa??in "Ki ji Momma da wata magana, ko wa ya fa??amata uzurin zai yiwu idan babu ita."

Da harara ta bi Nafissa wacce ke sinne kai tana kwance goyon yaron dake bayanta wanda dama Gaishata ce ta ce sam ba za'a bar mata raino ba sai dai ta je da ??anta, dan yaranma ba wani sake musu fuska take yi ba, shiyasa ma har yanzu ba sa jituwa da Mu'awwaz ??in dan kai tsaye yake fa??a mata ba ta son abinda ya haifa, ita kuma sai ta ce ai uwar ce bata so, to fa da ya ce ai shi yana sonta tunda yana mata cikin sai ta hau masifa.




*Alhamdulillah.*
26/06/2022 ?? 22:53 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_50_





Duk wata hanya da za ra sa Abdus-samad ya ci abinda ya fito daga cikinshi yasa har yau )?udurinta ya kasa cika, ga tabbacin da malamin ke sake bata cewa zai yi aiki mai )?arfi akan sarkin, hakan ya )?ara jawowa Saleema tsana daga gurinta, dan tayi babakere kan komai ta hanata rawar gaban hantsi, ita ba ta yi nasara ba wajen cin abinci da ta sa ma magani ba, ita ba ta yi nasarar samun zanin gadon da suka kwanta ba, to ta ina ma za ta samu? Da kanta take gyaran ??akinshi harda ??akinta ma, ita ke sharewa ta goge sannan ta bayar da sharar a zuba. Cike da rashin wannan nasara da tafasar zuciya har aka kwashe sati biyu.


Sati biyu kenan da auren Saleema, yau ma ta sake kamawa ranar litinin ranar da suke ha??uwa gaba??ayansu, ba wata doguwar hira sukayi ba, ya dai tambayi ahalin nashi babu wata matsala daga garesu? Sun tabbatar masa da ba komai duk da Abdul Karim akwai abinda yake son fa??a masa, hakan yasa shi ??ora musu nasihar kowanensu ya kula sosai, kada matsayinsu da tunanin ??an uwansu sarki ne yasa su take wani ko su wala)?anta mutum, idan har suka yi kuskuren da za'a gabatar da su a gabanshi da wani laifi kuma ya tabbatar da gaskiyar abokin karawarsu, to tabbas za su fuskanci hukunci.

Daga bisani yun)?urawa yayi zai tashi a nutse, a sanyaye gimbiya Kubra ta ??an kalleshi ka??an tace "Ranka shi da??e ina da magana."

Komawa yayi ya zauna yana kallon inda take, kallon yaran tayi ??aya bayan ??aya da alamun dake nuna tana basu umarni su tashi, a ladabce suka shiga mi)?ewa suna fa??in "A huta lafiya." Wasu kuma na fa??in "Mun barka lafiya."

Saida suka gama fice gimbiya Zulaihat ma ta yun)?ura da niyyar tashi ta kalleta a sanyaye tace "Ki zauna mana, abu ne da ya shafeki."

Komawa tayi ta zauna tana ayyana "Wani abun kike so kuma kike bu)?atar ha??awa dani ko?"

Dan ita dai ta san da abu na sirri ne da ya shafeta ko ?ba?banta, ko kuma abu da ya shafi samu ne ba zata so ta tsaya a nan ba. Saida ??akin yayyi shiru ya rage duka gimbiyoyin ne, Saleema dake ganin kamar abu ne da bai shafeta ba mi)?ewa tayi cikin nutsuwa za ta bar wurin, da sauri gimbiya Kubra ta kalleta tace "A'a, zauna mana gimbiya."

Juyowa Saleema tayi ta kalleta sannan ta dawo a hankali ta zauna kusa da gimbiya Ramlat hakan yasa suke fuskantar juna ita da shi. Saida ta ga kowa ya bata hankalinta kafin ta kalleshi tace "Duk da ina jin nauyin kiranka da sunanka, amma domin biyayya ga umarninka zan yi kamar yadda ka ce mu dinga yi idan daga mu sai kai ne, hakan ya na )?ara maka jin kai ba kowa bane face wanda muka haifa a cikinmu."

Lumshe idanu yayi na da)?i)?u kafin ya bu??e yace" Hakane *Maamaa*."

&?ara rusuna kanta tayi tace" Abdus-samad, dama abinci ne da aka ware maka, wannan tsarin bai mana ba, gashi har ?ban uwanka ma suna )?orafi a kai, dan a kullum suna so ko da sau ??aya ne a sati su dinga cin abinci tare da kai, jin )?ananun maganar yayi yawa tsakanin ?ban uwanka ya sa na ce zan yi magana da kai, dan su suna jin nauyinka ba za su iya ba."

A sai?ance Saleema ta saci kallonta, sai kuma ta ??an ??aga idanunta ta kalli inda yake, kamar kuwa ya san ta kalleshi sai ya zuba idanunshi a kan fuskarta, da ido ta masa alamar" Ana kallonka fa."

Sai kuma ta sake zuba masa idanu ta kashe masa ido ??aya tayi saurin sunkuyar da kanta. Gyara zamanshi yayi tare ??an sanyayyan gyaran murya ya maida dubanshi kan gimbiya Kubra yace" Maamaa..."

Sai kuma ya kalli Saleema da kanta ke )?asa tana wasa da yatsunta, a dakakkiyar murya yace" *Gimbiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login