Showing 180001 words to 183000 words out of 193749 words

Chapter 61 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4381

ta tuntu?i Abdus-samad ta fa??a masa, duk da shi kanshi yasan ko da ba zasu amsa bane dole dai zasu fa??a mata sannan su bata ha)?uri, to amma me yasa sukayi shiru? Hakan ne yasa bayan ya tashi daga nan da wayarshi ya shiga tuntu?ar wa??anda ya sani da kuma masu ruwa da tsaki na lamarin, amsar farko da aka bashi ita ce _"A yi ha)?uri yalla?ai, sanfurin da madame ta turo satar fasaha ne, dan an riga da an turo irinshi, a )?a'ida kuma wanda ya taka mana doka ana cireshi ne a gasar tare da hanashi sake shiga sai dai ya tarbi wata shekara."_

Sosai hankalinshi ya so tashi, da ya tuna ita ya za ta ji kuma? Sai ya kwantar da nashi hankali ya nutsu sannan ya mata cikakken bayani. A ru??e ta kalleshi idanunta na cikowa da )?walla tace" Amma...ta ya za'a ce...satar fasaha nayi? Ban ta?a ba wallahi, ban ta?a satar fasahar kowa ba, kai ma kuma ka sani ni ba..."

Rumgumota yayi jikinshi yace" Shiiii! Kwantar da hankalinki, ki nutsu kinji."

?agota yayi daga jikinshi yace" Wa da wa kika nunawa zanen?"

Duka ta fa??a mishi wa??anda ta nunawa hr da Yayan Fareeda wato Huzeifa, saidai ta ??ora da" Na yarda da su ne, shiyasa na tura musu."

Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon fuskarta yace" Ummu Abdallah, dama ai wanda ka ba wa yarda shi yake cutar da kai, baki ji an ce da ??an gari a kan ci gari ba? Wanda bai sanka ba ta ya zai samu damar zalintarka? Kiyi ha)?uri matanmu, mu ??auki a matsayin alkairin da zai riskemu a nan gaba, ko ma waye yayi hakan dan kanshi, wata shekara za ki shiga, sai dai mutum ??aya kawai za ki nunawa dan ya tabbatar miki."

Turo baki tayi tana neman sako da hawayen dake idanunta tace" Tom! Amma fa nasha wahala sosai wajen zanen nan, na ??auki sama da wata uku fa ina aiki ak..."

?ora yatsarshi yayi a kan bakinta yace" Shiiii! Kar ki ce komai Babyyyyy, kiyi addu'a kawai hakan ya zama alkairi."

Daga haka ta ha)?ura da wahalarta ta farko ta shiga harin shekarar gaba, sai dai duk da haka tana bibiyar abinda ke wakana a gasar tare da tunanin a cikin mutanen nan waye ya ci amanarta, saida ta ji sunan wanda yayi nasarar hayewa zagaye na kusa dana )?arshe a rukunin gasarar da kuma sunan kamfanin wato *KM fashion* ta fara zargin anya kuwa, dan ita dai ta san a shagonshi Iklim ke aiki, hakan yasa ta kirashi a waya take tambayar "Iklim dama mai gidanka ya shiga gasar nan amma baka fa??a min ba?"

Duk da a cikin waya ne amma sai ya dinga kame-kame yana murmushi da cewa "E..to, Hajiarmu dama, nima ban sani ba wallahi sai da suka bar garin ma."

Haka kawai ta ji bata yarda da shi ba sannan ta yarda lallai aikin Iklim ne dan a ranar shi ya ce ta bar musu zanenta su kara dubawa sannan shi ya maido mata da su. Murmushi tayi kamar tana gavanshi kafin tace _" Alhamdulillah, hakan ma nasararmu ce, tunda ??an garinmu ne kuma...fasaharmu ce."_

A hankali tace" Nagode Iklim, ka min hallaci." Daga haka ba ta )?ara ganin Iklim shagon ba dan shi da kanshi ya kori kanshi, inda ita kuma ta maida hankalinta kan sauran ayyukanta dake ta sake bun)?asa a kullum sannan tana )?ara samun gogewa a fannin.




*Alhamdulillah.*
02/07/2022 ?? 10:42 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_57_




Sake dur)?usuwa tayi tamkar za ta yi sujada tare da daidaita wuyan rigar tana yankawa fuskarta ??auke da murmushi ta ??aga idanunta ta kalleshi tace "Allah ya huci ran sarkina Abu Abdallah, saura )?iris fa na gama na bar maka ??akinka."

Sake tamke fuska yayi yace "Ki yi ta yi idan kina so, kika kaini bango za'a daina ??inki a gidan nan."

Da sauri ta ??ago ta kalleshi tana fa??a??a murmushinta tace "Haba dai, me yayi zafi haka? Idan na daina ??inki me zanyi?"

Saida ya sake mi)?awa Abdallah wayarshi sannan yace "Girki mana da kula dani, ko ba aiki bane?"

Ha??e murmushinta tayi tare da aje almakashin hannunta ta mi)?e tsaye ta tunkareshi, kawar da kai yayi yana sake ha??e fuska saboda kayan dake jikinta za su iya sakashi hasko wani abun daban alhalin tana halin rashin sallah, ba ta tsaya ko ina ba saida ta zauna kan cinyarshi sannan ta sagala hannunta a kafa??arshi tace "Abu Abdallah, fa??a min me kake so yanzu? Ka san dai ??inki ba shi zaisa na kasa baka lokacina ba ko?"

A hankali ya karkato kanshi har ya saka idanunshi a cikin nata a raunane yace "Da fari yunwa nake ji."

Da mamaki ta )?an)?ance idanunta tace "Yunwa? Na ??auka tare muka ci abinci."

Yatsina fuska yyi yace "To ai yanzu ni sam duk yadda zan ci na )?oshi idan ban...zam-zam, ki fahimta mana, idan fa ban jiki a jikina ba sai na ji ina kakkarwa saboda yunwa."

Waro idanu tayi sai kuma ta bushe da dariya ta )?ara sagalo hannunta sosai ta jawo wuyanshi ta danna a )?irjinshi tana fa??in" Rigima ko? To ai ka san bana sallah, ba dan haka ba ai kasan ni mai amsa kiranka ce a kowane lokaci."

?aga kanshi yayi dake kwance a )?irjinta yace" Na sani, yanzun ma tallafinki nake nema dan na samu bacci ya ??aukeni."

Murmushi ta sakar masa ta ??an juya ka??an ta kalli Abdallah dake zaune bakin gadon yana ta danna waya, kallonshi ta sake yi tace" Ya zamuyi da shi? Kafi kowa sanin rigimar Abbanmu."

Girgiza mata kai yayi yace" Ba dai Abbana ba, sai dai ??anki."

Murmushi tayi ta sunkuyar da kanta tace" A gafarceni to, ??anka."

?agata yayi ya tashi tsaye tare da nufa wajen yaron yace" Bari na mi)?a shi wajen Ummi."

Rusunawa yayi gaban Abdallah yana son kar?e wayar yace" Yarimana, ??an Abbanshi, tashi muje wajen Mamie, za tabka alawa mai da??i."

Kallonshi yaron yayi sai kuma ya sake maida dubanshi ga wayar, Mi)?ewa yayi tsaye dan dama yasan ba saurarenshi zaiyi ba, cak! Ya ??aukeshi daga shi har wayar ya fita daga ??akin yana ci gaba da rarrashinshi.

Ganin sun fita yasa ta saurin tattara kayan data baza ta ajiye kan kujera da sauri ta fa??a ban??akin shi dan sake watsa ruwa a jikinta.



*Bayan Wata Biyu*



Da fara'a da kuma mamaki ya )?arasa shigowa falon hannayensa biyu da ledoji, a tsakiyar falon ya aje yana kallon Safiya dake cin abinci saboda azumin da tayi yasa sai yanzu take ci yace "Umman gimbiya sa)?o ne daga ?barki fa, duba mana ki gani me ye?"

&?o)?arin cire hannunta tayi tana fa??in "To, sa)?o kuma? Wa ya kawo yanzu a daren nan?"

Kujerar kusa da ita ya zauna yana fa??in "Baki ji an ce ana sallama ba? Ina fita na ga dreban can gidan..."

Sai kuma ya kalli Ardiya dake fitowa daga falonshi tana kwashe kwanukan abinci yace "Yawwa uwar ?ban matana. Zo duba mana..."

Ya fa??a yana kallon Safiya da har ta mi)?e yace "Zauna ma bari ta duba."

&?arasowa Ardiya tayi tana aje kwanukan bakinta har kunne tana murmushi ta dur)?usa tace "Tohh! Abban Hadeeya me muka samu? Ba dai kayan sallah ka )?aro mana ba?"

Murmushi yayi yana kallon ledar da take kiciniyar bu??ewa yace "Ke dai bu??e mu gani."

A hankali ta fara ciro kayan ciki tana zazzaro idanu saboda dole ta nutsu wajen cirosu dan a goge suke a kwance, saida ta gama fito dasu gaba??aya ta aje kan ledojin sannan ta fara kallon kayan. Sak iri ??aya ne kayan, sai dai kowane an ??an li)?a wani )?aramin kati mai ??auke da tambarin sunan *gimbiya Couture* ??aya an rubuta sunan *Mama Sofee*, ??ayan kuma an saka sunan *Mama Deeya*, sunan data karanta yasa ta sakin murmushin da bata shirya ba dan kuwa zahirin gaskiya daga zuciyarta ya fito, abu ??aya da ta kawo a ranta shine *tabbas aikin Saleema ne*, dan ita ka??ai za ta basu wannan darajar.

A hankali ta kai hannunta ta shafi lafiyayyar shaddar nan da ake wa la)?abi da *miel*, kuma tabbas ta ci sunanta dan kuwa haka take mai)?o tana ??aukar idanu ga mai kallonta, a dai yanzu a saninta nan kusa shaddar nan idan ba ita ce ta farko a farashin )?arshe ba to ba zata gaza zuwa ta biyu ba. Ga kuma ??an uban leshen da ita dai ta san ku??inshi an ce mata dubu ??ari biyu har da sittin a haka fa wai daga Kano ma ba a nan garin ba. Ita yanzu abinda ba ta gane ba shine...

Sai kuma ta juyo da sauri ta kalleshi tace "Alhaji, kayan waye wannan? Wa ya aiko su?"

Ta?e baki yayi yace "Aka ce wai daga gi..." Wayarshi da tayi ruri ne yasa ya yi shiru ya shiga lalubenta a aljihu, yana ganin Saleema ce ya ??aga yace "Hajiata."

?aga ?angarenta a nutse tace "Abba, ai an kawo sa)?on ko?"

"E an kawo, gashi kuma sai tambayata suke wa ya aiko?" Ya fa??a yana tsare Ardiya da idanu, a ladabce tace "Abba, na kune mana kai da su Mama da aunty, kowane da sunanshi a kai."

Numfasawa tayi kafin tace "Envelope ??in kuma, shi ya ce a baku tun kafin su tafi Saudia."

Da fara'a yace "Masha Allah Hajiata, yanzu ke kika musu wannan ??inkin? To angode sosai."

A nutse sosai kuma a sanyaye tace "Abba..." Sai kuma tayi shiru tayi saurin fa??in "Saida safe." Kashe wayar tayi duk da ta so ta ro)?eshi sa albarkarshi, wanda har yanzu take tsumayin ji daga bakinshi, tana so ta ji ya ce ina alfahari da ke kamar yadda ya dinga sakawa su Hadeeya a gabanta tana )?arama, amma da ta tuna ai ro)?ane za ta yi kenan ba ta cancanta ba har yanzu? Sai kawai ba ta fa??a ??in ba ta )?yalleshi da tunanin watarana zai fa??a dan ganin damarshi.

Tunda ta fahimci wayar da yake fa tana tabbatar da wannan kayan nasu ne yasa ta sake ??aukan wanda ke da sunanta tana dubawa, har Alhaji Yusuf ya taso ya kai hannu kan kayan ya ??auki envelope ??in bata san yayi ba, Mi)?ewa tayi tsayetana fa??in "Ikon Allah! Aaaa... Saleema ce ta aiko mana wannan kayan?"
Sai kuma ta aje nata ta ??auki na Safiya data koma ta zauna ko kallon kayan ba ta sake yi ba tunda ta ji suna waya ta mi)?o mata tace "Kin gani fa *Maman Hajia*?"

?aga kai Safiya tayi ta kalleta jin sunan data kirata da shi, sai kuma ta kalli kayan ta yi murmushi tace "Masha Allah, Allah yasa albarka, idan na gama zan duba."

Dariya Ardiya tayi tace "To shikenan, bari na aje miki." Ta aje kayan kan )?aramin teburi ta ??auki nata ta juya zata wuce ??akinta dan magana ta gaskiya ihu take so ta tsala, idan tana gabansu kuma ba zata iya ba, dan yanzu ma wannan fara'ar so take ta ?oye amma ta )?i ?oyuwa, tana daf da wucewa Alhaji Yusuf yace "Ga ku??in ragunan layyarku ma sun samu."

Juyowa tayi tace "Kuma dai?"

Jinjina mata kai yayi alamar e, dariya tayi tace "Ina zuwa." Shigewa tayi shi kuma ya bita da kallo, yadsa ya santa da son ku??i ai ya ??auka za ta dawo ne ta tambayeshi nawa ne kafin ta yi )?o)?arin rabashi da wani abu, hakan yasa ya tabbatarwa kanshi lalle abinda aka bata yafi wanda ke hannunshi yawa. Sake ??aukar kayan yayi na maza da Ardiya ko ta kansu bata bi ba, galleliyar gezna ce wacce daga )?amshin ya gane haka, tasha babban ??inkin daya dace da ita ga kuma kwalin daya tabbatar masa da turare ne mai sunan 24h, murmushi ya saki a fuskarshi tare da furta " *Hajiata kenan, akwai sanin takamata.*" ?akinshi ya nufa da nashi kayan su ka bar Safiya ita ??aya a falon a zuciyarta tana ta saka mata albarka tana kuma kara kallon kayan wanda alamu suka nuna tabbas hada na Ahmad, amma Ardiya da ta ci karo da wannan tsadaddi ta kuma tabbatar hada ita sai bata sake bi ta kan komai ba duk ta rikice.


Tana shiga ??akinta wayarta ta ??auka ta kira Agaishat, saidai tana ??agawa Agaishat ??in tace "Ba dai ke ma abinda kika kira ki fa??a min ba kenan?"

Da mamaki Ardiya tace "Me fa?"

Daga wajen Agaishat tace "Ko baki ji yarinyar nan ta haihu bane?"

Da jin haushi Ardiya tace "Wace yarinya kuma? Wai ya kike bani bayani a dun)?ule?"

"Khairat mana, kishiyar Hajia Iklima." Ta fa??a tana daga murya, tsaki Ardiya tayi tace "To me ya dame mu, kinga can fa matsalarta ce, ita ba ta nuna ba'a isa a mata kishiya ba? To ai gashi nan da ranta tana gani kishiyar na ta haihuwa, sai me kuma?"

Kallon kanta tayi a madabi tace "Kinsan wani abu? Yarinyar nan fa..."

Sai kuma shiru kamar mai tunani kafin tace "Yaushe ta haihu?"

"Ta ce min ??azu da yamma ne." Cewar Agaishat, murmushi Ardiya tayi tace "Rana kamar ta yau suna kenan? Bikin matar gwamna, duk da tenure ta kusa )?arewa, amma dai nasan za'a tara manyan mata, dan haka na fasa fa??a miki abinda yasa na kiraki, ranar sunan idan mun ha??e kin gani."

Da mamaki Agaishat tace "Za ki je kenan? Bayan kisan haihuwarta ta farko ma da muka je muka dinga wula)?anta dangin amaryar saida ran Hajia I)?lima ya ?ace a wajen shi excellency?"

Yatsina baki tayi tace "Sai me? Zamu je, kuma babu abinda za'a fasa, kinsan me? Ita Iklimar nan ba tana ganin tafi kowa saka abu mai kyau da tsada ba? To za ta gani ranar sunan nan, ai na so ma ace ita ce ta haihu wallahi ta ga rashin mutumci, da ta ga yadda zan jera kafa??a da kafa??a da ita tsabar ha??uwa."

Dariya Agaishat tyi tace" Ga dukkan alama akwai babban kamun da kika yi, zan zuba idanu na ga wannan shirin naki."

"Zaki gani." Ardiya ta fa??a cike da tabbaci kafin tace "Saida safe malama, yau da gobe duk nice aiki, gyaran nama na can na jirana, dan ma na sa mai aiki ta fara kafin na fito."

Da dariua Agaishat tace "To sai da safe, ni ai nayi sa'a yau na saki, amma a banza tunda waccen uwar shishigin da matar Mu'az sune ke mata aikin ita tana zaune."

Dariya Ardiya tayi tace "To ai ta haifa ne, kinga dole ta huta."

Ta?e baki Agaishat tayi tace "Hmmmm! Ke dai saida safe." Da haka sukayi sallama kowa da abinda ke zuciyarshi.



_______________



Yadda duk suka zama )?awaye yasa Nafissa fitowa cikin ha??a????iyar atamfarta da ta sha ??inki a hannun Saleema wacce anko ce sukayi duka )?awayen Khairat din har da Fareeda, kallo ??aya Agaishat ta mata tare da ??aukewa, sai dai da sauri ta sake maido dubanta gareta, a wula)?ance tace mata "Ke zo nan."

?an waigawa Nafissa tayi ta kalli Mu'awwaz dake ri)?e da hannun yaronsu sai kuma ta tafi amsa kiran, bin bayanta yayi suka tsaya a gabanta, kayan jikinta ta sake )?arewa kallo sannan tace "Wannan ba ita ce ankon Khairat ba?"

A ladabce tace "E Mama, ita ce."

Kallon Mu'awwaz tayi da ya tsareta da idanu yana jira ya ji me za ta ce, cikin hushi tace "Ka ce min )?aramar atamfa ce jaka takwas ka siyo mata?"

"E, hakane." Ya fa??a yana gyara tsayuwarsa, da yanayin ?acin rai tace "&?arya kake, wannan atamfar ko makaho ya gani ya san babba ce, gashi nan kuma an mata babban ??inki."

Da sauri Nafissa ta marairaice tace "Wallahi Mama jaka takwas ne turmi ??aya, ki tambayi kowa ma ki ji zasu fa??a miki, kuma ??inkin nan ni kyauta ma Saleema ta min, kuma shima shaida ne..."

Ta fa??a tana juyowa ta kalleshi tace "Ko?" Cike da tabbatarwa yace "E, bata amshi komai ba, ni na je na amso kayan ma jiya."

Girgiza kai tayi tana ta?e baki ita dai sam bata yarda ba, irin ??inkin nan ne lafiyayye mai shigewa a jikin abunda aka ??inka, ??inki ne mai duwatsun nan manya da suke mayar da abu babba sai ka ga tamkar mai tsadar gaske ne saboda duwatsun manya ne, da hannu ta mata alamar ta tafi kawai tare da ??ora )?afarta kan ??aya tana sake aikawa drebansu kira dan ya zo ya kaita wajen bikin, kawai ba ta son tafiya tare da Nafissae ne da ta ce Mu'awwaz ??in ya kaita.



*Gidan Biki*



Wani sahihin murmushi ta sake saki ta ??aga kanta sama cike da kuri da hura hanci ta fara jijjiga )?afarta, Agaishat ma dake sake duban Ardiyar ha??e fuska tayi ta kawar da kanta a ranta tana ayyana "Na tabbata tijara kika wa Yusuf kafin ya iya siya miki shaddar nan, idan kuma ke kika siya to nasan tanadin aikinki ne na gaba??aya rayuwarki."

Hajia Rabi dake mamakin yadda Ardiya ke ta wani )?afafa ita ta sako kayan da babu mai irinsu a wurin hatta da Iklima ma, ita kayan data saka ba sune a gabanta ba kamar kwalliyar da ta ca?awa fuskarta kamar wata )?aramar yarinya, Iklima ma daga ??an nesa take kallonta tana yatsina fuska, a ganinta me ya sa Ardiya za ta ??auki wannan shirin a bikin kishiyarta? Gashi irin wankan da ta ??auka da kayan jikinta ka rantse da Allah ita ce matar gwamnan ba su ba, dan ko uwar bikin sai ta yi.

?aya daga cikin matan da suka zagayeta ne ta sake buga tagumi tana kallon Ardiyar tace "Gaskiya Hajia ba )?arya wankanki ya wanku, kuma fa shaddar naga kamar babbar ce ko?"

Wani yatsina fuska Ardiya tayi tace "Kama ce ma kika

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login