Showing 33001 words to 36000 words out of 193749 words

Chapter 12 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4382

ta kawo masa ya ci, na san an ??auki shekaru rabon da ka ji shau)?i na mahaifi na fizgarka, ka fizgo wannan shau)?in ko hakan ya sa ka tuna da mahaifinka na bu)?atar kulawarka, *kai ka??ai kawai* ya ke da bu)?ata."

Sadda kanta tayi )?asa ta saki murmushi tace" Abba, ka na damuwa saboda yawan tambayarsu gareka, ba komai ya kawo hakan ba sai *soyayyar mahaifi ga )?aramin ??ansa*, shi a wajenshi har yanzu kulawarsa ka ke bu)?ata, ba zai zama cikakken mahaifi ba idan har ya na nauyin baki wajen tambayar abin da ya shafi lafiyarka, harkokinka, farin cikinka da ma damuwarka, sannan abun farin ciki ne yau a rayuwa a ce kana da wanda ya damu da kai, Abba, wallahi duk soyayyar da iyalin nan na ka suke ta)?amar suna maka bai kai rabin soyayyar da bawan Allahn nan ya ke maka ba, hatta da ?ba?ban da ka haifa..."

Tunda ta fara maganar alamun komai na ratsashi ne ya bayyana a tare da shi, dan jikinshi yayi sanyi kuma kanshi a )?asa yake sai dai wani lokaci ya kan ??ago ya kalli mahaifin na shi da alamar jin kunya, amma yanzu da ta ce wai har yaranshi sai yasa ya kalleta da mamaki, kamar ta san me kallon ke nufi sai kuwa ta ce "E Abba, soyayyar da yake maka ta fi wacce suke maka, sai dai idan muka kalla a zahiri shi ya na sonka ne saboda shi ya haifeka, su ma kuma suna sonka ne saboda kai ka haifesu, ba fata na ke maka ba Abba, a yanzu ba na jin akwai wata larura da za ta saka tsohon nan ya gujeka, amma yanzu Mu'az ko Mu'awwaz da za ka hanasu auren wacce suke so, to fa idan ba Allah ya shirya maka su ba, tsaf za su bijire maka a kan mace, kenan soyayyarsu ba ha??i da ta wanda ya kawoka duniya."

Burinta bai wuce kar ya ga za)?ewarta ba, ba ta so su ga ta cika shiga shirgin da ba na ta ba, sai dai kuma akwai kurakuren da take ganin ya kamata su gyarasu, saida ta ??an fa??a??a murmushi a ladabce tace" Dan Allah Abba kar ka fahimceni ba daidai ba, na yi magana ne saboda girma da mahimmancin iyaye garemu, idan har shi ka??ai ya rage maka a rayuwa, ya dace ka ?ata ??an sauran lokacin da ya rage maka wajen kula da shi, duk rayuwarsa ya ?ata ta ne wajen kula da kai, a yanzu da ya kawo )?arfi yake kuma neman tallafi, kulawarka ka??ai yake bu)?ata, duk abin da ka ke nema da yake ??auke maka hankali daga nesantar mahaifinka, ba zai zama mai albarka gareka ba saboda mahaifinka ba ya farin ciki da halin da ka ke sakashi a ciki.."

Sai kuma ta kalli tsohon da ya )?ureta da ido ya ma rasa akan me zai auna yarinyar, cikin kulawa tace" Papi, ko kana farin ciki da zaman wurin nan kai ka??ai?"

Da sauri Alhaji Auwal ya kalleshi da son jin amsar da zai bayar, shi ma kallonshi ya yi da tunanin ko ya masa kara? Sai kuma ya sunkuyar da kanshi )?asa saboda ba ya so ya sosa ranshi ko ka??an, wani murmushi Saleema ta yi mai ciwo ta kalli Alhaji Auwal tace "Wani shirun ma amsa ce."

A hankali ta rusuna ta aje farantin abincin sannan ta mi)?e tsaye tana kallon Alhaji Auwal tace "Idan har ka yi ya)?i she??an kuma ka yi nasara, to na san za ka yi abin da ya dace kan lamarinshi, sannan za ka ci gaba da yi har sanda mai rabawa za ta rabaku kuna mai cike da alhini da )?aunar junanku."

Idonta cike da hawaye ta matso kusa da Alhaji Auwal ta ??an ri)?e hannunshi tace" Abba, kafin kai ko shi wani ya bar duniya, ya kamata ya shaida arzi)?i da ikon da Allah ya baka ta sanadiyar jajircewarshi a kan ka har ka zama hakan."

Juyawa ta yi ta kalli tsohon da fara sharar hawaye saboda ta?o masa ciwon da ya jima yana gwaguyarsa, cike da tsokana ta marairaice ta kama kunnuwanta tace" Ayya! Papi ya na kuka saboda na ta?a masa ??an gudaliyarsa."

Da sauri ta ri)?e hannunshi ??aya tace" To a gafarceni ba zan sake ba, na barku lafiya."

Ta fa??a tana ficewa a ??akin da sauri-sauri, jiki a matu)?ar sanyaye tsohon ya bita da kallo yana mai saka mata albarka, ko ba'a samu canji ba a)?alla dai ta sauke nauyin da ya hau kanta na fa??in gaskiya da gyara kayanka, Alhaji Auwal kuma kanshi na sadde ya kasa ??agawa saboda tsananin kunya da nadama da kuma )?udirin gyarawa da ya ??arsu a zuciyarshi yanzu yanzun nan.


Tsugunno ya yi a gaban mahaifin na shi ya ri)?o hannayenshi kanshi a )?asa cikin muryar da ke ??auke da amon nadama yaxe "Baba ka yi ha)?uri ka yafe min, na tuba Baba ba z..."

Da sauri yace masa "Shikenan Auwalu, ya isa haka ka ji ko, ni dama ban ta?a ri)?eka a zuciyata ba, saboda na san illar hakan, bana so mutuwa ta riskeni ina mai hushi da kai, shiyasa duk yanda raina ya ?ace a game da halin ko in kula da ka ke nuna min sai na yi gaggawar yafe maka."

Hannayen mahaifin na shi ya ??ago ya sumbata har sau uku sannan ya dur)?usa gwiwoyinshi ya rumgumo tsohon na shi ya sumbaci wuyanshi, shi kuma da abun ya zo masa da rashin sabo sai ya ji kunya ta kama shi, rintse ido ya yi sai dai yana jin )?aunar ??an na shi na sake narkuwa a cikin jikinshi, ?angare ??aya kuma soyayya yarinyar nan ya ji ta mamaye zuciyarshi da kuma saka mata albarka. Alhaji Auwal ma albarkar ya ke saka mata tare da ba wa kansa tabbacin wannan dole ma ta zama surukar gidanshi, wata zuciyar kuma na raya mi shi ba dan ??anshi ya rigashi ba ai da shi zai so samun wannan *zinariyar waliyiyar*, dan babu wanda ba ya son alkairi wa kansa? Amma a hakan ma idan har ta zama matar ??anshi, to shakka babu za ta ci gaba da ??orasu a sira??in rayuwa mi)?a)?)?iya.

Bai fita a ??akin nan ba sai da ya ba wa mahaifinshi abinci a baki ya sha maganinshi, wani abun farin cikin kuma yanda suke hira tsohon na ta?o yarinyar Alhaji Auwal wanda shi bai san ya yi ba, wani kuma ya sani amma ya manta saboda shekaru, sai ya sake yarda da abin da Saleema ta fa??a cewa har yanzu shi a )?aramin yaro yake kallonshi tunda shi ya haifesa, to in ba haka ba har fa labarin lokacin da ya yi bayan-gari yake bashi daga makaranta, haka ya ??auki awa biyu suna nisha??i kuma har zuciyarshi sai ya ji kamar ya sauke wani nauyi mai girman gaske da ya jima yana dakonshi a kai.


A farfajiyar gidan suke zaune kowa ya na abin da ya fisheshi, motar Mu'az ce ta shigo gidan ya nufi inda ake aje motocin, da gudu Hamdeeya ta tunkareshi dan tarbanshi, kamar an kirata ita ma sai kuwa ta mi)?e duk da kayan da ke jikinta. Ta wutsiyar ido Saleema ta kalleta sai kuma ta maida dubanta ga gyaran persil ??in da take taimakawa Nafissa, har ya fito daga motar yana ri)?e da hannun Hamdeeya, ita ma Hadeeya ta na )?arasawa ta ri)?o hannunshi tana kallon kyakyawar fuskarshi tace "Sannu da zuwa Yayana."

Kallonta yayi da fara'a ya amsa da "Sannu budurwata, kina lafiya?"

Farrr! Ta masa da ido alamar e, )?are mata kallo yayi ya kanne mata ido ??aya yace "Uhum! Kin ganki kuwa? Gaskiya kin yi kyau sosai."

Murmushi tayi tace "Dama kai na yi wa."

Da mamaki yace "Da gaske?"

Jinjina kai tayi, ??an kallon Hamdeeya yayi ya mi)?a mata wayarshi yace "Je ki ina zuwa."

Kar?a tayi da farin ciki ta juya shi kum ya kalli Hadeeya ya saki hannunta ya ri)?e ha?a yace "To juya na gani in dai ni aka wa kwalliyar."

Rufe fuska tayi da tafukan hannaye alamar kunya, a haka kuma ta juya masa bayanta sannan ta juyo, daga sama har )?asa ya )?are mata kallo, irin ??an guntun siket ??in dake jikinta da rigar, ba )?arya kayan sun mata kyau, matsowa ya yi kusanta sosai ba tare da ta ankara ba ta ji ya shafo mazaunanta cikin wani irin yanayi yace "Gaskiya )?anwata ke babbar yarinya ce..."

Da sauri ta kalleshi amma yanda ya yi narai-narai da ido kamar zai yi kuka yace "Ba ki ban amsa ba har yanzu, ko dai..."

Sai kuma yayi shiru ya jawo hannunta gaba-??aya ta fa??a )?irjinshi ya tsare fuskarta da kallo, kallon fuskarshi ita ma take tana ganin idan fa ta samu guyen nan ba )?aramin kamu ta yi ba, masha Allah son kowa )?in wanda ya rasa, ga wata )?asumba da gemu irin na ?ban zamani da ya ma fuskarshi )?awanya. Da sauri ta dawo hayyacinta sanda ya sake fa??in "Ina jinki mana cheri, ko dai ban miki ba ne?"

Lumshe idonta tayi tana tantance )?amshin me ye bakinshi ke fitarwa? Inibi ko tuffa? Take she??an ya saka mata wani tunani cewa "To ai dan ya ta?ani ba wani abu ba ne, wayewa ce kawai, kuma da babu kyau ai da Mamanmu ba ta yi a gabanmu ba ita da Abbanmu, dan haka ba komai ba ne, kuma ma ai so na yake shine zai aureni, dan haka ba komai a ciki."

Ta na gama wannan tunanin ta bu??e manya kuma fararen idonta ta sauke a cikin na shi, ba tare da tunanin komai ba ta zubar da ajinta ta kai la??anta a kan kumcinshi ta sumbata, sai bayan ta yi ne kuma she??an ya bijiro mata da wata kunyar )?ara durmiyata halaka sai ta rufe ido da sauri ta jaye jikinta ta ruga a guje. Da kallo ya bita bayan ya ??ora hannunshi inda ta sumbata ya saki wani sha)?iyin murmushi, a zuciyarshi ya furta "Tukuna ma, sai ranar da kika fara tatso min madarar da ke addabata da bakinki."

A hankali ya shiga takawa har ya isa inda bai tsammanin samun mutane, amma sai ya samu su Saleema zaune suna aiki, Nafissa ce tace "Ina wuni Alhaji."

?aga ido tayi ta kalli Nafissa cikin ra??a tace "Wai Alhaji, sun je makka ne?"

Ita ma Nafissa cikin ra??a tace "Ai har autan gidan nan ya je."

Ta?e baki tayi tace "Amm..." Zabura ta yi saboda sunkuyo kanshi da ya yi daf da wuyanta kamar zai ta?ata, )?urawa juna ido sukayi Saleema na kallonshi cike da jin haushin wannan ??abi'a ta shi, murmushi ya sakar mata ya )?yabta mata ido ??aya yace "Ina sonki."

Ra?ata ya yi ya wuce ta bishi da harara, tsaki ta ja sannan ta koma ta zauna, Nafissa kuma dariya ta yi ganin yanda Saleema ke ta kumbura kan wannan abu da ba komai ba ne a wajen samarin wannan gida.

Daga cikin falon Alhaji Auwal ya )?wala ma Saleema kira, da sauri ta amsa da "Na'am."

Aje farantin dake kan cinyarta tayi ta mi)?e ta shiga, tsaye duk ta same su shi da matan sun sakashi tsakiya, tana zuwa )?asa ta dur)?usa tace "Abba gani."

Ku??in da ke hannunshi ya mi)?o mata yace "Yawxa yar albarka, kar?i wannan kin ji, ku je ?ban kasuwa yanzu ku siyo labulen ??aki mai kyau da carpet, sannan ki siyo sababin kwanuka guda biyu da )?aramin tebur na tsakar ??aki."

Ba ta tambayi komai ba ta jinjina kai tace "To Abba."

Saida ta mi)?e sannan ta rusuna tace "Abba zan iya tafiya tare da Nafissa? Saboda dreba baya nan."

Jim ya yi kamar mai tunani sai kuma ya kalli ??akin Mu'az sannan yace "A'a, ku je ke da Yayanki Mu'az, bana son hawa abun hawa na waje."

Tsammm! Ta kalli fuskarshi, ta ya za ta nuna masa ba ta son kusanci da *tantirin nan*? Bare har ta fita da shi waje, kamar ya san a kan me take tunani sai yace "Karki damu kin ji, ku je tare da shi kuma kar ku jima."

A sanyaye kawai ta jinjina kai ta nufi ??akinta dan shiryawa ta fito, tana ji Alhaji Auwal na fa??awa Hajia babba ta sanarwa Mu'az za su fita yanzu.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:40 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_15_




A sau)?a)?e ta shirya kamar dai kullum cikin shigarta ta mutumci ta fito, Hajia babba ce ta mata nuni da )?ofa tace "Mu'az ??in na zuwa, ki jirashi a waje."

Hanyar )?ofar ta nufa inda amarya dake zaune kan kujera ta bita da uwar harara cike da takaicin wannan yarinya, ita gaba-??aya ma ta ga komai na gidan ya sauya tunda yaran suka zo, kuma Saleema ita ce silar komai, yanzu ma gashi Alhaji na wata banzar magana wai za'a gyarawa Baba ??akinshi, ga wasu uwayen dokoki da ya lafta musu cewa dole yanzu wacce ta yi girki ita za ta kai masa har ??akin da rana ko kuma a ba cikin yaran da ya haifa, na safe da dare kuma shi kanshi zai kai mishi, sannan wai kowace safiya sai sun je gaisheshi, abun da bai ta?a faruwa ba! To idan ba Saleema ba wa ye ua zigashi? &?iri-)?iri ya ??auko ma)?odan ku??i ya bata ta siyo kayan ??akin bayan sai da ta ro)?i ya bata dan ta san sauran canji za su zama na ta amma ya )?i. Dan haka ita gwara ma su gama kwanakinsu su bar gidan, idan ba haka ba za ta kasa ?oye ?acin ranta har ta fatattaki yarinyar nan ta koma gidansu, dan dama uwarta ma ba wani shiri suke ba, saboda ita ma dai kamar ?bar take, amma abun mamaki uwar ma ta fi Saleema wayewa da ??an cakarewa, dan ita tana saka mayafi musamman bikin )?awaye, sannan ta na kwalliya ga uya ??aukar wanka sannan ga ta kyakyawa ta fi ?bar, amma ita sai fama da hijaban da suka fi )?arfinta, da haka ta jinjina kai da tunanin za su ha??e idan ta sake kutse a rayuwarsu.


*Saleema* kam ta ??an jima a tsaye kafin ta hangeshi ya na tahowa, juya baya ta yi har ya )?araso ta bayanta yana fa??in "Matata ki gafarceni na saka ki jirana."

Bu??e mata )?ofa ya yi da kanshi yace "Shiga mu je."

Shiga ta yi ba tare da ta kula shi ba, dan niyya ce ta yi ba za ta biye mishi sosai ba bare har ya ga damarta ya kawo mata wargi, suna ??aukar titi ya kai hannu ga redio ya kunna pm3, take sautin tattausan ki??a ya kara??e cikin motar, sanyayyar wa)?a ce ta hausa ta soyayya ka rantse babu komai a duniya sai zallar soyayya saboda yanda baitukan suka fita. Hannu tasa ta na wasa da kuncinta saboda jin Mu'az na bin wa)?ar yana ka??a kai alamar dai da a tsaye yake zai uya taka rawa ma, dan yanayinshi ya nuna hakan ba ka??an ba, girgiza kai tayi a hankali yanda ba zai ji ba tace "Allah ya shirya."

"Ameen matata." Ya fa??a yana kallonta sannan ya ??ora da "Abinda na ke son ji daga bakinki kenan, ina ji a jikina addu'arki gareni kar?a??iya ce."

Numfashi ta sauke ta kawar da kai ba ta tanka masa ba, le)?a fuskarta yayi yace "Matata, hushi kikayi ne?"

Kallonshi tayi sai kuma ta sake maida dubanta ga titi, cike da tsokana yace "Gaskiya ki saki fuskarki, yanzu idan na ha??u da abokina ta ya zan nuna masa ke da wannan ha??a????iyar fuska? Ya ??auka satoki na yi?"

A hankali ta furta "Ya Allah." Waro ido yayi yace "Lahhh! Wai har na dameki hakane?"

Yatsa biyu ya sa ya dam)?e la??anshi yace "Shikenan na yi shiru, idan na sake magana ki mari fuskata irin na jiya."

Da sauri ta kalleshi dan ita kam ta ma manta da ta mari fuskar nan ta shi da alamu suka nuna yana kula da ita, sunkuyar da kai tayi cike da jin kunya, dubanta yayi da kyau yace "Hajia kin san da marin nan ko ka??an ba zafi? Shin tausayina ne ya hanaki marina da kyau? Ko kuma dai iya )?arfinki ne?"

&?ala dai ba ta ce masa ba, dogon numfashi ya ja yana kallon titi yace "To! Mu'az ka yi ha)?uri, ita dama soyayya haka take, fatana bai wuce wanna. Babyn ta so ni kamar yanda na ke sonta, idan kuma ba haka ba..."

Da sauri ta kalleshi da ??an jin haushin takura mata da surutu tace "Idan ba haka ba fa?"

Da hannunshi ya yi alama a wuyanshi kamar wanda zai yanka ma)?ogoronshi ya ??an zuro harshe waje kamar wata dabbar da ta yi mummunar mutuwa yace "&?itttt! She)?awa zan yi."

Me Saleema za ta yi? Sai kuwa ta bushe da dariyar da za ta rantse tun da suka zo gidan nan ba ta yi ba, dariya sosai take shi kuma yana kallonta cike da birgewa yanda ha)?oranta ke jere reras farare tas, cikin dariya ta dafe ciki tace" Wallahi ka na da abun dariya."

Cike da )?warin gwiwa yace" Na sani Matata, dan ma baki sakin jikinki da ni, da ba ke ba zama gum."

Wani kallo ta masa tare da ??an tsagaita dariyar tace" Ka ta?a ganin inda aka ba kura ajiyar nama?"

Tsammm! Ya yi yana kallonta, tabbas magana ta fa??a mai kyau, sai dai bai ji haushi ba tunda gaskiya ta fa??a, sai kawai ya bushe da dariya ya nuna kanshi yace" Ni ne kura?"

Wata yar harara ta galla masa tace" Ni dai ban ce ba."

Hannunshi ya kai da niyyar talla?o ha?arta dan ta kalleshi, wanda sabo ya jawo masa hakan ya manta da wacece ya ke tare, yana daf da zai kai hannun sai kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login