Showing 147001 words to 150000 words out of 193749 words

Chapter 50 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4429

shigowa madafar nan?"

Rusunawa tayi tace" To ranki shi da??e."

Gaban wayar tangarahon dake ajiye ta )?arasa, Saleema na kallonta tayi kira ta kuma fa??i ta)?aitacc????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? in kalmomi cewa su shigo madafa sarauniya na son ganin masu ruwa da tsaki a madafar, bayan ta aje wayar da kamar sakkani talatin mace uku namiji ??aya suka shigo.

&?are musu kallo tayi ta nunasu tace "Ku ka??ai ne a gidan nan ke iya shigowa nan?"

?aga kawunansu sukayi suka amsa da "E, ranki shi da??e."

Matse bakinta tayi ta zama irin ba wasar nan sannan tace "Ku kuke dafa abincin da gimbiyoyi ke ci kenan?"

Wata babba a cikinsu ce tace "E ranki shi da??e, yanzu kula hada na sarki ma."

" *To ya isa.*" Saleema ta fa??a tana juyar da kanta gefe, duk tsura mata idanu sukayi suna kallo, a hankali ta sake kallon inda suke tace "Daga yanzu abincin masu gidan kawai zaku dinga dafawa, amma banda na *sarkina*, ni zan dinga shigowa madafar ina girka masa da hannayena."

A da)?ile ta furta "Kun fahimta?"

Kallon juna sukayi jin wani sabon tsari, su fa shiyasa lamarin sarautar na yanzu ma ke basu haushi, kawai yara ne ?ban boko ke mulkarsu, a sai?ance suka ??aga kawunansu suka ce "E ranki shi da??e."

Jakadiyarta ce ta ??an matso kusanta ta ra??a mata "Ranki shi da??e, ba girmanki bane shiga madafa bayan ga mu, ki umarcemu da komai kike so a dafa za mu iya."

?aga mata hannu tayi tace "Ba bu)?ata, ni aura ba ku ba, akan me ku ne za ku kula da abincinsa?"

Maida dubanta tayi ga masu girkin tace "Zan iya samun makulli nima?"

Da sauri namijin nan ya laluba aljihunshi hannaye na mishi rawa ya ciro ya mi)?o mata, yadda hannayenshi ke rawa da ru??ewar da yayi har ya mi)?o mata makullaye dayawa haka yasa ta kallonshi sosai ??in nan, da sauri ya shiga cire )?waya ??aya sannan ya mi)?o mata, ??an waiga kanta tayi ka??an inda jakadiyarta take, hakan yasa ta saurin kar?an makullin, a hankali ta fara takawa za su bar madafar.

Saida ta kai bakin )?ofa ta juyo a nutse ta sake kallonshi ta nunoshi da yatsa tace "Ga bata makullayen, daga yanzu ita ce me alhakin bu??ewa da rufewa."

Wacce ta nuna suka kalla wato matar nan da ta fi su shekaru, )?ura mata idanu yayi kamar dai yana son )?arin bayani, hakan yasa Saleema ??aga girarta ??aya ta masa kallon "Me ye?"

Da sauri ya kalli matar ya bata makullayen ya sunkuyar da kanshi )?asa, rusunawa matar tayi tace "Nagode ranki shi da??e."

Kallon ki shiga taitayinki ta mata tace "Ba haka kawai na dam)?a miki ba, sanin wanda ya shiga da wanda ya fita ne aikinki, ya zama duk wanda zai shigo nan to da saninki."

Jinjina kai tayi tace "Angama uwargijiyata."

Ficewa tayi a madafar ta barsu da zulumi da kuma tunanin me ye haka? Suna fita daga ciki matashin nan kai tsaye ?angaren gimbiya Kubra ya wuce. Ba wanda ya masa shamaki da shiga ?angaren har cikin falonta, dake tana waya sadda ya shigo, hakanne ya sa ta tashi ta shige )?aramin falon tana sauraren ?an-galadima da yace "Ranki shi da??e, yanzu haka gani gaban malam na sake dawowa, ya ce na baki za ku yi magana."

A nutse tace "Uhum!" Bakin gado ta zauna tana kallon kanta a madubi, inda malamin ke magana ta wayar yana fa??in "Allah ya taimaki gimbiya, uwar marayu gatan marasa gata, ranki shi da??e aiki fa ya tunkaroku."

Yatsina fuska tayi ta kya?e baki tace "Muje ga gundarin magana."

Ci gaba yayi da fa??in "Ranki shi da??e tun da aka ??aura aure da ??an-galadima ya zo min da bayani nake aiki akan lamarin nan, wallahi ranki shi da??e yarinyar nan *ba yadda zamuyi da ita*."

Da yanayin jin haushi tace "Kamar ya? Ita ta halicci kanta ne? Aljana ce ita? Ko mala'ika?"

A nutse yace "Ba ko ??aya ranki shi da??e, sai dai *baiwar Allah ce* ta gari kamar sauran salihan bayi, gimbiya! Duk wani )?ulunbotona da )?o)?arina akan yarinyar nan mun rasa hanyar da zamu tarwatsa ruhinta da gangar jikinta, ranki shi da??e tunda nake aikin nan ban ta?a cin karo da wanda ya gagareni ba, tunda nake a harkar nan ban ta?a ganin wata halitta da ake ba wa kariyar yarinyar nan ba, sannan..."

A )?ufule tace " Ba wannan nake son ji ba malam, ta ina zamuyi nasara a kanta? Shi kawai nake son ji."

Numfasawa yayi yace" Ranki shi da??e a gaskiya ba wata dama daga yarinyar, sai sai dai akwai mafita."

A da)?ile tace" Me ye mafitar?"

?orawa yayi da" Idan da zamu san abinda ke faruwa tsakaninta da sarki Abdus-samad, sannan mu samu zanin da suka kwanta a kanshi...ba wai kwanciya bacci ba, ina nufin zanen da sukayi mu'amular aure a kanshi, to zamu iya yin wani abu a kai, sannan..."

Shirun da yayi yasa ta fa??in" Sannan me?"

?orawa yayi da" Akwai rubutun da zan turo miki anjima a dinga sakawa shi sarki a abun sha, da sannu zamu sake samunshi, idan mun jaraba ta waccen ?angaren bamuyi basara ba, to ta ?angarenshi sai mu samu tazgaron da muke bu)?ata."

Dogon numfashi taja tace "Duka abubuwan daka lissafa masu sau)?i ne gareni in dai bu)?ata za ta biya, saidai ina so ka bani tabbacin tasirin aikin, dan bana son tsaiko dayawa saboda rashin isashen lokaci."

Cike da bata tabbacin da shi kanshi bai da tabbaci a kai yace "Ai wannan karan aikin nan idan muka samu nasara a kai bana tunanin ko mala'ika ya sakko daga sama zai iya gano bakin zaren (wal'iyazubillah), bare wata )?aramar yarinya da ko tafasa batayi ba bare ta )?one."

Ajiyar zuciya ta sauke tace "Shikenan, ka bani nan da gobe, zan sa a samo mana zanin gadon, dan na fa??a maka yarinyar nan ba haka take zaune ba, a daren ranar da aka ??aura musu aure a ranar ya je gareta, shiyasa bana so muyi sanya."

"In sha Allah ranki shi da??e, zamu nuna mata mu a tafiye muka kwana." Da haka sukayi sallama ta aje wayar ta fito ta samu matashin nan da har yanzu yana zaune yana jiranta, tana fitowa ya )?ara rusunawa yana mata barka da fitowa, zaune tayi cike da gadara tana kallonshi ta yatsina fuska tace" Uhum, me ya faru?"

&?ara sadda kanshi yayi yace "Ranki shi da??e, Allah ya taimaki gimbiya, dama wani labari ne ke yafe dani."

A ma)?oshi ta sake amsawa da "Uhum." ?orawa yayi da "Ranki shi da??e akwai matsala, wannan sarauniyar za ta bamu matsala, dan kuwa nema take ta ruguza mana tsare-tsarenmu, yanzu haka daga madafa nake, kuma ita ce ta bu)?aci da mu je, ta kar?e makullin hannuna na madafar ta ba wa Mariya, sannan ta ce ba za'a sake fiddawa mai martaba abinci, ita da kanta ce za ta dafa."

Da sauri ta ??ago daga jinginar da tayi cikin ??aga sauti tace" Me? Ita ce ta fa??i hakan?"

Rusunawa yayi yace" Ita da kanta Allah ya ja zamaninki."

Girgiza kai tayi tace" Ba zai yiwu ba, wacexe ita? Yaushe ta zo gidan da har aa ta nemi canza mana tsari?"

Wani huci ta dinga saukewa tamkar ta yi gudu tace" Shikenan, gimbiya uwar mai gado ta san da maganar?"

Girgiza kai yayi a hankali yace" Bana tunanin ta san da maganar."

Jinjina kai tayi tace" Shikenan, ka je zan sake nemanka."

?a hannu ya mata jinjina irin ta sarakai kafin ya fita a falon. Ita ka??ai ta dinga cika tana batsewa tana ayyana" Ina! Ba zai yiwu ba, wallahi )?arya kike, ni nan sai na sa ki zama tamkar hoto a gidan nan, ba iko shine burinki ba? To zai gagareki sai dai kiyi kallo."



______________



Saleema kuma na falonta aka ma mai ??inkin iso, )?asa ta zauna tana kwasar gaisuwa, saleema kuma duk sai ta ji ba da??i yadda babbar mace ke gaisheta haka, jakadiyar ce ta nuna matar tace" Alkah ya taimaki *uwar magaji*, mai ??inkin matan fada kenan, gimbiya uwar mai martaba sarkina ce ta ce na mata iso zuwa nan dan ta aunaki, saboda za ta tafi da kayan ??inkinki."

Gyara zamanta tayi a nutse tace" Shikenan, bismillah."

A nutse matar ta mi)?e tana aje jakar dake rataye a kafa??arta, mikewa Saleema ma tayi ta cire hijabin dake jikinta dan ta bata damar yin abinda ya kamata, sunkutawa tayi ta bu??a jakar ta ciro al)?alami da )?aramin littafin da take rubuta awon sannan ta matso ri)?e da abun aunawa. Cikin nutsuwa ta dinga aunata tana rubutawa a littafin har ta kammala sannan ta kalleta a nutse tace "Ranki shi da??e ko akwai irin kalar da kike so a miki?"

Girgiza kai Saleema tayi tace "Ki yi kawai, ban da za?i."

Rusunawa tayi alamar girmamawa sannan ta shiga maida kayan a jakarta, cikin nutsuwa Saleema tace "Ko zan iya samun almakashi wurinki idan za ki sake dawowa?"

Kallonta tayi sai kuma ta ciro na cikin jakarta tace "Ga wannan ranki shi da??e."

Girgiza kai tayi tace "A'a, wannan ai na aikinki ne, ki kawo min wani dai."

Murmushi tayi tace "Ba komai wallahi, indai anfani zakuyi da shi ki ri)?e."

Kar?a tayi tace "Nagode." Fita sukyi a falon jakadiyar ta mata rakiya har zuwa ?angaren Gimbiya Ramlat.

?akin baccinta ta shiga ta bu??a drower kayanta sabi da aka zuba jiya bayan an nunawa iyayenta, wata kyakyawar atamfa ta ??auka ta dawo kan gado ta aje hijabinta, a hankali ta shiga warware zanin atamfar sannan ta ??auki almakashi ta fara yankawa, komai tana yi ne a nutse ba hayaniya, haka take abun ta wani sa'ilin sai ta tsaya ta zubawa atamfar idanu tana jin kamar fa ta manta yankan sai kuma ta yanka har ta samu ta yanka riga irin doguwar nan dake saukowa zuwa gwiwa, sai dai tana jin dole ta aje idan mai ??inkin nan ta sake dawowa sai ta bata ta duba mata, dan ta san dole a samu kurakurai duba da ko can ma ba ta kammala abinda ta fara ba aka samu matsala sannan yanzu haka rabon da ta ri)?e almakashi da sunan yanka shekara sama da uku kenan.


*FADA*



Sosai ya rintse idanu yana sauraren jawabin tsohon dake neman adalci ido rufe, ba tare da ya tsagaita da kukanshi ba ya ci gaba da fa??in "Wannan ki??e-ki??en ba komai suke haddasa mana ba sai masifa, domin kuwa idan aka saka ki??an nan mata suka fara rawa, ko kiran sallah basa ji bare su tuna kiran ubangijinsu, a matsayina na babba mai hankali yasa na musu maganar ya kamata a kashe haka kowa ya je yayi sallah, duba da su kansu mawa)?an maza ne majiya )?arfi, amma sun saka matayen mutane gaba suna kallo suna ti)?ar rawa, kawai yaran nan marasa mutumci suka dinga min ihu a kunne har wata fitsararriya ta dinga zagina wai ni magulmaci munafiki ina ruwana? &?arshe fa yarinyar nan jifana tayi da takalminta ta watsa min ruwan leda a jiki...tunda na ke ba'a ta?a cin mutumcina irin haka ba sai yau, shiyasa na garzayo na zo wajen uba mai share kukanmu, baya goya marayu sarkin sarakuna sarki mai adalci, na san za'a ??auki mataki ko dan gaba."

Wanda ke kusa da sarki Abdus-samad a tsaye ne yace" Sarki ya ji kokenka Baba, ka share hawayenka ka samu adalcin mai adalci."

Bu??a idanunshi yayi da suka ??an canza launi, da yanayin ?acin rai sai dai a sanyaye sosai ya bu??a muryarshi yace" A garin nan? A gari mai cike da dattawa? Shine za'a samu wannan fitsarar?... "

Dakatawa yayi na sakwanni kafin ya ci gaba da cewa" Ba zamu lamunci wannan ba, ba za mu yarda )?alilan su ja mana hushin ubangijinmu ba, dan haka saga yau sai yau, ba maganar ana biki a ko ina ne a garin nan da kewaye a aza mana ki??a..."

Numfashi ya sauke kafin ya kalli wazirinsa dake zaune da ??an-galadima yace" Na ??oara alhakin hakan akan wuyanku, yau ba sai gobe ba a sanar a gidajen redio cewa wannan ??in umarnina, idan har muka kama wani ya taka mana doka, to ya kuka da kanshi."

Liman dake zaune gefen damanshi ne yace" Allah ya taimakeka, Allah kara lafiya da nisan kwana, wannan shine daidai, dan lamarin nan yayi )?azantar da ba za ka so ganinta da idanuna ba, wasu shekaru da suka wuce fa wata wa)?a aka zo da ita, haka za ka ga idan ana bugata mata na cire zanin jikinsu suna musaya a tsakaninsu, wasu fa har wuntsilawa suke tamkar suna kan katifar iyayensu."

Kallon liman ??in yayi a kausashe yace" A garin nan?" Sai kuma ya kalli ??an-galadima yace" Kana ina ake irin haka? Na ??auka kai ka dinga kula da harkokin da suka shafi masarauta tun bayan rasuwar mai martaba."

Sunkuyar da kanshi yayi yana hararen liman ta )?asan idanu yace" Allah ya huci zuciyar sarkin sarakuna, Allah ja zamaninka lamarin..."

?aga masa hannu yayi yace" Dakata, a ??auki mataki akan lamarin, kuma kar ku ??auka ya wuce daga yanzu..."

&?ara sautin muryarshi yayi yace" Zan bibiyi komai da kaina a lokacin da babu wanda yayi tsammani."

Dogarin dake tsaye bayanshi ya ma alama ya matso kusanshi sosai ya rusuna, a tausashe yace" Duk wanda aka kama a gabatar min da shi, ni zan masa hukunci da kaina."

Kirari aka shiga masa tamkar ba wani sai shi tare da ci wa tsohon nan albassa ana masa godiya aka masa izinin fita, a daddafe ya fita daga fadar yana mai godiyarsa a ransa da ka ??auki matakin da ya dace.


*Cikin* gida kuma Saleema na gama aikin da ta saka kanta ta tattare kayan ta aje sannan ta kwashe )?yallayen ta zubar, ta juya za ta shiga ban??akin kenan wayarta ta shiga ruri, dawowa tayi ta ??auka fuskarta ??auke da murmushi, a hankali ta zauna bakin gado kafin ta ??aga tayi shiru, gaba??aya shiru ya ratsa wurin har saida ya cira la??ansa yace mata "Barka."

A nutse ta amsa da "Barka ranka shi da??e."

?an gajeran tsaki yayi yace "Haba, a nan fa abinda ake ta kirana da shi kenan, a gidana ma sai a kirani haka?"

Da fara'a a fuskarta tace "To me zan ce? Kana so a ce na kiraka da wani sunan da ba wannan ba?"

A )?asan ma)?oshi yace "Um, ina jira."

Sanyayyen numfashi ta sauke kafin tace "Zan fa??a a inda ya dace."

Ajiyar zuciya yayi har saida ta ji sautinta kafin yace "Ya jikinki?"

Saida ta sinne kanta )?asa tace "Ba komai."

A nutse yace "Kin warke kenan?"

Da gatse tace "Kana tambayata ne dan ka sake famani anjima?"

Murmushi yayi mai sautin da yasa ta murmusawa ita ma yace "Kinga laifina ne? Sabon shiga ne ni, lamarin ne ke zautar dani."

Kya?e baki tayi tace "Nima haka, amma ni mutuwa nake akan wannan lamari naka."

?war dariya yayi yace "Na fi kowa sanin haka, dan kuwa ni na fara bi ta hanyar, kuma har abada ni zan ci gaba da wucewa."

Da mamaki tace "Uhummm?" Cike da tabbaci yace "Um! Ko kina shakka?"

Girgiza kai tayi kamar tana gabanshi tace "Ba wannan ba, yanzu fa??amin me zaka ci anjima da rana?"

A sanyaye yace "Me yasa kike tambaya? Akwai mai dafawa ai."

A tsanake tace "Hakane, amma daga yanzu ni ce zan dinga dafa abinda za ka ci."

"Me yasa? Baki san duk wanda kika sa aiki a gidan nan ba zai yi?" Ya fa??a a tausashe, cike da tabbaci tace "Na sani, haka kawai nake sha'awa, bansan zan auri sarki ba, shiyasa nake da burin hidimtawa mijin da na aura, da ya zama kai kuma me zai sa na yi )?asa a gwiwa saboda akwai hadimai? Kenan su zasu kwashe ladar?"

Girgiza kai tayi kamar tana gabanshi tace "Ban yarda ba gaskiya."

Murmushi yayi kamar tana gabanshi yace "Shikenan, na baki za?i yau, idan na ji kin iya girki sai na fara za?a da kaina."

Waro idanu tayi tace "Kai, na iya fa, a gida ma ni nake wa Abba."

Jinjina kai yayi yana lumshe idanu yace "Shikenan, zan tabbatar."

Numfasawa yayi yace "Zan iya sake kiranki anjima?"

Sadda kanta tayi tace "Yadda mai mara??awa ya so."

A yangance yace "Ki kula da kanki."

Asnyaye ita ma tace "Kai ma haka."

Da haka sukayi sallama ta aje wayar ta shiga ban??aki, tana fitowa hijabinta ta saka ta fito, tare da jakadiyarta suka shiga madafar inda ta samu Mariya har sun kama aikinsu, a nutse ta shiga gabatar da komai, su kansu saida suka dinga kallonta lokaci lokaci saboda aiki ne take mai wahala, amma a nutse take kai da kawonta cikin kwanciyar hankali tamkar bata son motsawa, duk da jakadiyarta na taimaka mata saida akayi sallah azahar suka kammala, tare da jakadiyar suka ??auki kwanukan suka nufi ?angarenshi, akan teburin dake falonshi na biyu suka jere kwanukan tare da jug ??in kwalba mai ??auke da sanyayan lemu, suna fita ta rufe ??akin ta shiga nata dan yin wanka.




*Alhamdulillah.*
26/06/2022 ?? 22:53 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_48_




Sosai ya zuba mata idanu yana kallon takonta, yadda take karya )?ugunta da Allah ya hore mata, da yadda ??inkin nan ya kam jikinta ya fito mata da komai, sai yanzu ne ma yake gama sanin da wa yake zaune, a kwana biyun nan ya dai shafa jikinta ne kawai a cikin siririn hasken da zai iya sa su gane junansu, amma bai ga ainihin zahirinta yadda take ba.

Shi fa yadda )?ugunta ke ka??awa ne ya fi bashi sha'awa, dan haka ma da ya ga za ta tsaya kusanshi za ta zuba masa abincin yace "Mi)?o min remonte?"

Rufe kwanon tayi ta nufi inda remonte ??in suke ajiye, juyowa tayi tace "Wace a ciki?"

Lumshe idanu yayi yace "Kowace ma."

Da mamakin amsar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login