Showing 141001 words to 144000 words out of 193749 words

Chapter 48 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4414

abuna, dan haka ba zaka rabani da shi ba."

Hararenta yayi yqce" Kika dawo karyaki zanyi."

Murgu??a masa baki tayi tace" Ka karyani ??in, ai ka san me zaka lalata min a jiki, ko ka manta ?ban biyunka ne? Da kuma mazauninka ha??e ma da rijiyarka?"

Kashe masa idanu tayi tana murmushi ta bar shagon????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  , da kallo ya bita saboda hasko masa abubuwan da tayi, da sauri ya karkatar da hankalinshi tare da yin wane wajen, sai kuma ya tuna wa??anda ya ta?a gani a makaranta, dafe )?ugu yayi yana tuna fuskarta, murmushinta, dariyarta, kunya da nutsuwarta kai da ma komai na ta, iska ya feso daga bakinshi yace " *Ya yi sa'a a rayuwarsa da ya sameta*, za ta haska masa rayuwarsa da gidansa."

Mubarak dake saurarenshi ne yace "Gaskiya kam, ni wallahi da baka sameta ba na so ma a ce ni na sameta, ko ba komai dai zata zama surukar Mam..."

Da gudu ya fice daga shagon saboda hannun da Huzeifa ya kai zai ri)?oshi yana dariya, da harara ya bishi yace "Zan kamaka ne marar kunya, ina kai ina wannan yarinyar, ba ka ga zubinta bane? Ta fi )?arfinka ai."

Dariya Mubarak yayi daga inda yake tsaye yace "Shi ma kuma ya fi )?arfinka ba, ko a gidan giya akwai babba fa Yaya." Murmushi kawai yayi ya koma wajenshi ya zauna.



_______________



&?arar da sabuwar wayar ta ta tayi yasa ta tasowa a nutse ta isa bakin gadon ta ??auka, a tsanake ta karanta gajeran sa)?o mai ??auke da tsararrun harufa kamar haka _"Kina lafiya? Jikinki da sau)?i? Ki ci abinci, anjima zan ganki."_

Yatsarta manuniya ta sa a baki tana tunnin waye wannan? Sai kuma wata zuciyar ta fa??a mata" Wa fa idan ba wanda ya turo miki wayar ba."

Zaune tayi bakin gadon tana mamakin yanda tun da asubar nan da ya sa aka rakota bata kuma ganinshi ba, haka mulkin yake kenan? A sau)?a)?e ta mayar masa ita ma kamar haka _" Ina lafiya, na ci, a dawo lafiya."_

*Murmushin* da ya su?uce masa a baki duk da fuskarshi rufe take yasa ya ??an sunkuyar da kanshi ka??an, wato a duniya an jima ana yi babu shi, duk da yasan lokaci ne kuma kowa rabonsa yake ??auka, amma dai an shawo dashi sosai, shi yau aka sa shi yayi rakiya ban??aki? Hmmmmm! Ya fa??a a )?asan ma)?oshi yana gimtse dariyar dake son ?alle masa.




*10:34 na dare*



Tsaf ta gama shiryawa da taimakon jakadiyarta cikin sassa)?ar shigar atamfa da alkyabbarta, tunda jakadiyar ta ce ta barta lafiya ba ta sake dawowa ba, ita ka??ai ke zaune a ??akin na ta. Ta jima zaune har ta ??auko Al)?ur'ani )?arami ta fara karatu, ahankali wayarta ta ??an yi haske alamar shigowar sa)?o dake ta cire )?arar, ??auka tayi tana dubawa ta ga sa)?o kamar haka _"Ina jiranki zam-zam."_

Murmushi ta saki dan sunan nan tana so ta san ma'anarsa, mi)?ewa tayi ta isa gaban madubi ta aje Al)?ur'anin sannan ta sake duba fuskarta da tayi fess saboda kitson da aka mata ga kuma sassau)?ar kwalliyar da ta fito da ?oyayyen kyawunta na fuska da idan babu kwalliyar ba kowa ke gani ba.

Zaune ta sameshi kan sofar nan da waya a hannunshi daga shi sai dogon wando na tattausan cotton mai ??amara daga gaba. Tun sallamarta ta farko ya ji kuma ya amsa a matu)?ar sanyaye tamkar yadda ita ma tayi, saidai bai aje wayar hannunshi ba kuma bai kalleta, a haka ta maida )?ofar ta rufe sannan ta tako ka??an ta tsaya kusa da gadon, a hankali ta zauna bakin gadon tana fa??in "Barka."

Bai ??aga kai ya kalleta ba bare ta san ya ji abinda ta ce kuma ya amsa, ??auke dubanta tayi daga gareshi, ita bata san me za ta yi ba dan haka take sauraren ta ji yadda zai yi da ita.

Ta fi minti biyar zaune kafin ta ji wata )?ara *puppppp!*, a hankali ta juya ta kalli inda yake, yatsunshi ne ya )?yasta mata saboda yana son ta dubo inda yake, da yatsu biyu ya mata alamar ta zo, a nutse ta mi)?e ta shiga takawa gabanshi, tun kafin ta isa ya kamo hannunta ya zaunar da ita kan cinyarshi ??aya, tsammm! Jikinta ya kwashi wani yam yam har saida ta lumshe idanu ta sadda kanta )?asa.

Aje wayar hannunshi yayi ya tallabo ha?arta ya tsurawa fuskarta idanu, cikin taushin murya da sigar saukar da kasala ya ??an hura mata iskan bakinshi a idanunta wanda hakan yasa ta saurin bu??ewa ra kalleshi yace "Me yasa kike gaishe da sarkinki da barka?"

Tsurutsuru tayi da idanu ta sake sadda kanta cikin rawar murya na kusancin da suka samu ya haifar mata tace "Ban san yadda ake bane, amma zan koya."

Lumshe idanu yayi ya sake bu??ewaa kan hannunta na dama daya ri)?o yana kallon irin tsararren lallen da aka mata wunin yau yayi ja sosai a hannayen yace "Ba bu)?ata, ya jikinki?"

Cike da kunya ta sinne kanta ba tace komai ba, tallabo ha?arta yayi yace "Uhum!"

Jinjina kai kawai ta yi ba tace komai ba, shiru yayi yana ??an wasa da yatsunta na wasu da)?i)?u, ??ora ha?arshi yayi a kan kafa??arta ya lumshe idanu yana sha)?ar wani sanyayyan )?amshin dake fita daga jikinta, cikin kasalalliyar murya yace "Zam-zam..."

Turo baki tayi gaba da yanayin shagwa?a tace "Ni fa ba sunana zam-zam ba."

Ba tare da ya bu??a idanunshi ba yace "Jiya ban ji miki ciwo ba ko?"

Hannunta na hagu tasa ta rufe fuska tana cunno bakinta, a hankali yasa hannunshi cikin rigarta da alamar wani abu yake son kamowa tare da sake fa??in "Ki fa??amin gaskiya, bana so na raunataki fa."

Girgiza kai tayi tace "Na warke fa."


A hankali ya bu??a shanyayyun idanunshi da suka fara canzawa ya kalleta, hakan ya haifar da gaurayar numfashinsu wuri ??aya, cikin da)?ilalliyar murya yace "Kenan zan iya )?arawa ba matsala?"

Zage mata alkyabbar yayi ta fa??i kan cinyarshi yana neman cire mata zip yace "Ina so na sha wannan..., bacci nake ji sosai."

Cike da kunya ta sake rufe fuskarta gabanta na fa??uwa da tunanin anya kuwa za ta iya, saida fa mahaifiyarshi ta sa aka mata sabon gashi da sabon gyara a jikinta, ya za ta iya da wannan )?osashen mutum jama'a? A ido kana ganinshi suffarshi ba irin ta )?arfafa ba ce, amma idan ya mur??e sai ya zama abun tsoro. Cak! Ta ji anyi sama da ita, da sauri ta ??an bu??a idanunta ashe shine ya ??auketa gaba??aya ya nufi gado da ita, wai ita duk tsayinta da girman jikinta amma a haka bawan Allahn nan ke ??aukarta tamkar baby.

Yana direta kwance ya koma ya kashe hasken ??akin ya dawo, daga kan )?afafunta ya fara shafawa har yayi sama ya shige rage mata kayan jikinta, idanunta rintse hannayenta a )?ame tana jira ta ji yadda za ta faru, ?bar bras ??in da ta rage mata ya tallaboto jikinshi ya ?alle sannan ya maidata kwance, a rikice ya kallesu da kyau, sai ya sake ru??uwa irin na jiya ganin wani )?yalli )?yalli da suke kamar na mai yaron ciki. A daidai cibiyarta yasa bakinshi a nutse ya zuro harshenshi mai ??umi ya shiga wqsa da shi a kurmin cibiyarta.

Daga kan cibiyarta ya dinga yin sama yana yawo da hancinshi a duka ilahirin jikinta saboda da??i da )?amshin nan ke masa, sannu a hankali ya dam)?i ??aya a cikin nonuwanta ??ayan kuma a masa muhalli a cikin bakinshi, lamarin da ya haddasa ma Saleema sakin wani numfashi tare da marayan kuka ta ban)?aro )?rijin na ta, kasancewar yau ba kamar jiya bane da yake mata lamarin da garaje da kuma saurin fitar hayyaci, a hankali yake binta yana kula ba wa kowace ga?a ha)?)?inta, duk da kasantuwarsa a yanayi na tsananin mugun bu)?atuwa da ita, amma tunanin anya ba ji mata ciwo ba jiya? Kawaici da kunya na ?ba mace ne ya hanata sakin jikinta ta fa??a, hakan ya sa yake so ya ribaceta ta haka, idan jikinta ya saki duk wata ni'imarta ta halarto sai lamarin ya musu sau)?i.

Tsoron dake ??awainiya da ita, da zafin da take ji musamman a )?irjinta da ya cika murzawa son ranshi yana tsutsa, sai ta kasa wani kata?us, sai dai duk da haka dake jikin an tsuma mata shi daga jiya zuwa yau da kayan kur?e kur?e musamam madara da zuma da kanunfari domin samun ??umin jiki, sai ya zama daga )?asanta tana jin sabon lamarin da tunda take a rayuwarta bata ta?a ji ba.

Sama ya ??anyi da kanshi wajen fuskarta, idanunta a li)?e har yanzu duk da duhun dake ??akin ta gagara )?are masa kallon, a hankali ya sa harshenshi a duk inda hawayenta ke zuba ya fara lashewa, hakan ya sake tsumata ta saki wani yaron kuka mai kama da na neman taimako, a hankali yayo )?asa da bakinshi ya sa akan na ta la??an, sannu sannu ya shiga tsutsar la??anta inda daga )?asa hannunshi ya )?arasa cire mata pant ??in ta, da )?afarshi ta dama ya ??an ware )?afarta ??aya ya samu hanyar da ya kai yatsunshi a hanyar da ita ka??ai yake hangowa a lokacin, lokaci ??aya komai ya nemi kwance masa, da hanzari ya yo )?asa ya bu??a )?afafunta da kyau dan gasgata abinda ya ji, ganin abinda ya gani har ya kai hannunsa yana furta " *Ya Allah."*

A hankali yanayinsa na son ya bita a sanyaye ya yi masa hijira wanda shi kansa bai san hakan ya bar kwanyarsa ba har saida ya danna kanshi izuwa duniyarta ta ban)?are tare da sakin )?ara kamar ta jiya, hakan ne ya fargar da shi a yadda ya shigeta ba tare daya risinawa lamarin ba,

Faratunta ta luma a damatsenshi ta kuma sakin kukan da ya taho mata tare da ha??e jikinta tana jin idan ta motsa zata tsage ne.



*Alhamdulillah.*
20/06/2022 ?? 22:07 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_46_




Lallai jiya sharar fage ne mutumin nan yayi, abu ??aya da za ta iya cewa shine *azzalumin sarki* Allah ya ha??ata da shi, sai da ta rasa ina ke mata da??i ta kasa gane komai, ta darzu iya darzuwar da ba zata kuma anfanuwa ba, gaba??aya tamkar wanda ke son )?arar da dabararshi a kanta a yau. Jin babu alamar sassauci a lamarinshi, ba tunanin zai rangwanta mata, bai yi haramar dakatawa da tura mata tsumammiyar bulallar da kan iya sakata suma daga yanzu zuwa ?ban da)?i)?u ka??an ba, ba shiri ta aro jarumtar da bata san tana da ita ba ta ri)?e hannunshi gam gam dake kan kafa??arta tare da gantsara masa cizo, ba tare data cire hannunshi a bakinta ba ta saki sanyayyan kuka tace "Na gaji... Yalla?ai, ka min rai dan Allah."

Tunda ta cijeshi ya rintse idanu, shi kanshi fatanshi ya kawo dan ya sarara mata, dan magana ta gaskiya dole ya jinjinawa yarinyar nan da bata da hargagi a rayuwarta, shi kanshi ya san ta yi jarumtar da dole yau ya lalla?ata fiye da jiya. Sai dai abun ba da ga shi bane, yana so ruwan nan su kawo amma abun ya ci tura.

Jin abinda ta fa??a cike da tausayi ya sake daddafe kafa??unta ya )?ara kwantawa luff a jikinta ya saka wani )?arfin bala'i dan in ba hakan yayi ba ba zai zo ??in ba da wuri kamar yadda shi kanshi bu)?atarsa kenan, bakinta ta bu??e za ta saki kururuwar da duka gidan za'a ji a kawo mata ??auki, da azama ya rufe mata baki da na shi bakin, hakan yasa ta rarako idanu tana masa kallon )?arshe, ko ba komai za ta tafi da hotonshi a idanunta, idan ta yi sa'a fatalwarta ta dawo ??aukar mata fansa a kanshi.


*Bayan wasu mintuna*


Da ??an sauri ya dawo gaban gadon tare da jaye mata zanin rufar ya rufa mata )?aramin towel ??in da ya ??auko sannan ya ??auketa zuwa ban??akin, a hankali ya dinga rusunawa har yayi nasarar sakata a cikin bahon wankan da ya tara mata ruwan ??umi, zabura tayi ta ri)?o hannunshi tace "Washhhhhh, zafi...zafi wallahi."

A hankali ya maidata ta zauna yana kallon fuskarta da duk ta yakuce dan kuka yace "Shiiiii! Ki zauna."

Girgiza kai tayi tana jin ruwan gaba??aya har cinyoyinta suke duka tace "A'a wallahi, zafi ni dai ka sakeni."

Sake yun)?urawa tayi ya kuma ri)?eta ya girgiza mata kai, ba yadda zatayi dole ta zauna hannunta )?am)?am da nashi hannun tana ta jujjuyawa a cikin ruwan saboda ??umin na ratsata sosai, saida suka fara hucewa ta iya zaunawa da kyau, a hankali ta ??an kwantar da kanta a bahon ta rufe idanu tana sakin hannunshi ta kare )?rijinta da ta ga yana ta )?are mata kallo.

Murmushi yayi yana shafar sumar kanshi yace "Ina zuwa, ki yi wanka."

Fita yayi a ban??akin ta bi bayanshi da kallo, sake rufe idanunta tayi tana jinjina kai da ayyana "Lallai za ka san ni ka wa haka, dama jiya ka min da sau)?i ne dan na saki jikina da kai? To wallahi ko sarkin duniya ne kai ba abinda zai sa na sake zuwa inda kake, haka kawai ka halakani."

Saida ruwan suka huce kamar yadda sukayi da safe ita da jakadiya kafin ta fita ta juye ruwa a magudanarsu sannan ta )?arasa gaban fanfo tayi wankan da ya hau kanta a lokacin.

Rigarshi ta wanka ta sako ta fito a sanyaye da )?afafunta da har yanzu ke mata wani zanzana, fitowarta tayi daidai da shigowarshi ??akin hannunshi ??auke da babban kofin glass da sanyayyar madara, da sauri ya )?araso ya kama hannunta ya nufi kusan gado da ita ta zauna, mi)?a mata madarar yayi yace "Sha."

Kar?a tayi dan kam tana bu)?atar wani abu a cikinta, da bismillah ta kifa kanta saida ta sha fiye da rabi ta mi)?a masa kofin, girgiza kai yayi a da)?ile yace "Shanye duka."

Marairaicewa tayi sannan ta sake maida kofin a bakinta ta shanye sannan ya kar?a ya aje )?asa, since mata zariyar rigar data ??aura yayi yace "Kwanta kiyi bacci zam-zam, na san kin gaji ko?"

Ba ta ko kalleshi ba ta ??ora )?afafunta akan gadon ta ja baya ta haye sosai sannan ta ja sabon zanin rufar daya shinfi??a ta rufe jikinta ta rufe idanu, tana jin shi ya shiga ban??akin ya fito sannan ya kashe wutar ??akin, saida ya cire doguwar rigar da ya saka sannan ya haura kan gadon ya shiga zanen da take ciki ya jawota jikinshi ya rumgume.

Shiru sukayi hakan yasa bacci ya fara fizgarta na gajiyar wahala, kamar daga sama ta ji an ra??a mata _"Nagode zam-zam."_

Idanunta rufe da alamar bacci sosai a tare da ita tace" *Mugun sarki*."

Murmushi ya mata mai sauti ya sake )?am)?ameta yace" Sorry zam-zam."

Numfasawa yayi kafin yace" Na fa??a miki sabo ne ni a harkar, ba da gangan na miki ba."

A hankali ta bu??a idanunta tace" Bacci zanyi, ka daina surutu dare ne."

Dan waro idanu yayi da mamaki yace" Ni ne ke surutun?"

Sai kuma ya fa??a??a murmushinshi ya sumbaci kanta dake fitar da )?amshin man karanfani saboda lemar dake jikinshi yace" Saida safe *matar Abdus-samad*."

A hankali ta bu??a idanunta haka kawai har )?asan zuciyarta ta ji da??in sunan, ??an murmushi tayi a ?oye tace" Dama Abdus-samad ne sunanka?"

Cike da yarinta ta daki )?irjinshi da ??an )?arfi tace" *Abdul* ka daina mugunta, ba kyau fa."

Murmushi ya saki mai )?ayatarwa yace" Zan daina, amma kema ki daina min mugunta."

Girgiza kai tayi tare da )?ara gyara kwanciyarta tace" Nagode."

"A kan me?" Ya fa??a a sanyaye, a nutse tace "Da sade zamuyi magana, yanzu a gajiye nake, ban ta?a jin ciwo irin na yau ba a rayuwa ta, ko da ma wajen al'adata ne."


Matseta yayi sosai a jikinshi yana shafa kanta yana jin wani sabon lamari na shigarshi game da yarinyar da a baya ya ??auka mahifiyarsa kawai ta shigo da ita rayuwarsa ne a rashin sani.



*07:30 na safe*



Hannunshi ya sa)?ala a cikin nata yasa ??aya hannun ya )?ara jawo mata hular alkyabbar, hakan yasa ya rage bakinta kawai ake iya hange, murmushi yayi a sanyaye yace "Yeah! Muje?"

?aga kanta tayi sosai dan fuskarshi take son )?ara kalla a cikin kyakyawan rawanin nan yadda ya rufe tas, a ladabce cikin sanyin murya tace "Bana gani fa."

A nutse ya fara jan hannunta yana fa??in "Matar sarki kenan, ko hadiman gidan nan basu isa su ga fuskar matar sarkinsu ba."

Turo baki tayi gaba suka fita a ??akin, a daidai falo ya dakata tamkar wanda ya tuna da wani abu ya juyo ya kalleta ba tare daya saki hannunta ba yace "Jiya da dare kin ce zamuyi magana akan godiyar da kika min?"

?aga kanta tayi tare da saka hannu ??aya ta ja hular baya hakan ya bata damar ganinshi, hannunsu ??aya na sagale dana juna, ??aya kuma ta dora a kan )?irjinshi tana wasa da ma?allen babbar rigarshi sannan tace" Dama munyi waya da Mama ta fa??amin an kai kaya, shine nake godiya kuma ita ma tace na yi godiya a madadinta, ta god..."

Da sauri yasa yatsarshi a kan la??anta, hakan yasa ta zuba mishi idanu tana kallo, a tsanake ya girgiza mata kai a sanyaye cikin fito da sautinshi da rawani ya rufe bakin yace" Um um! Ba su ne da godiya ba..."

Lumshe ido yayi sannan yace" Ni ne, ni da aka ba zam-zam."

Cike da shagwa?a ta kya?e fuska ta shiga bubbuga )?afafu tace" Wai ya ka canza min suna ne haka, ka manta sunana?"

Zuba mata idanu yayi ta cikin farin glashin yana kallo yana murmushi, a hankali ya jaye rawanin daya rufe masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login