Showing 111001 words to 114000 words out of 193749 words

Chapter 38 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4399

ga kamar wani abu zai faru da ita.

Lubna dake ??akin kallon )?anwar mahaifiyarsu tayi da ita tana dai zaune ne ??akin amma kunyar Alhajin take ji tace "Ikon Allah, mata tayi ta gatsinar fuska tamkar tana gaban kashi."

Ta?e bakin )?anwar mahaifiyarsu tayi wacce ita ta rage musu a wanda dai zasu iya kira na iyayensu tace "Ita ta sani, in sha Allah Safiya lafiya za ta haihu."

"Allah yasa." Lubna ta fa??a suna kallon Saleema da ta zauna kusa da Mamanta tace "Mama na kawo miki madara?"

Girgiza mata kai kawai tayi, a shafwa?e Saleema ta ??ora kanta a kafa??ar Safiyar dan kuka ke son kwace mata, halin da Mamanta take yana bata tausayi sosai, ita ma a asibitin take kwana dan ba za ta iya zama a gidan ba babu mamanta, ri)?o hannun Safiyar tayi tana murzawa tana fa??in "Allah ya baki lafiya Mamana, in sha Allah za'ayi aikin nan lafiya."

Murmushi kawai Safiya tayi ita dai tana zaune kan gadon )?afafunta na )?asa, zaman ma ba da??inshi take ji ba bare kuma kwanciya. Shigowa Alhaji Yusuf yayi da alamar ?acin rai tare da shi, wanda Ardiya ce ta )?unsa masa wai wula)?antata yake ko gidan ma baya zuwa, ya so kwatanta mata a tsanake ?bar uwarta na bu)?atar kulawarshi, amma har take masa tsaki tace wai idan yana so su dawwama a asibitin sannan ta juya ta barshi, shi ga sakarai ba?

Kusan Saleema ya tsaya a sanyaye yace "Wai ke baki ga halin da take ciki bane za ki wani hayeta?"

Kamar jira take a mata magana kawai ta tusa kanta a kafa??ar Mamanta ta fashe da kuka, tsugunno yayi irin na maza ya ri)?o hannun Saleema yace "Haba Hajia, saboda Allah me ye irin haka yanzu? Ni ne kike so kiga ina kuka?"

Girgiza kai tayi amma ba ta daina kukan ba, ganin yadda take turmusa kanta a jikin Safiya kamar ma nema take tayi kwance yasa shi juyawa ya kalli Lub'a dake fa??in "Saleema kiyi ha)?uri mana, ki mata addu'a kinji."

Zaune yayi inda ya tashi ??azun ya jawo hannun Saleema ya zaunar da ita kusa da shi, karo na farko a rayuwar ta da dai wayonta da haka ta faru, kanta da ya jawo ya ??ora a )?irjinshi yana shafa kanta yana fa??in" Shikena to Hajajjuna ya isa, ki yi ta mata addu'a kinji, ba fa abinda zai sameta in sha Allah, aiki ne kawai za'a mata a ciro miki )?aninki, ba kina so ki ganshi ba?"

Cikin shashe)?ar kuka ta rufe fuskarta da hannu tana jin kunyar yau ita ce jikin Abbansu, ??aga kai tayi alamar e, murmushi ya saki mai sauti yace" To kula shine zakiyi kuka? Ke dai ki jira ta haihu lafiya ki gani, har ku??i zan baki masu yawa kiyi biki kema, ki tara )?awayenki ki gwangwaza shagalin da har a tv sai anyi labarinshi, kinji ko Baby."

Shashe)?ar da take saukewa yasa dariyar da ta saki ta fito cikin sigar da ta sa duka ??akin suka kwashe da dariya, )?anwar Mamansu Safiya kam tashi tayi ta fita dan ita gaskiya bata son rayuwar nan ta Alhaji Yusf da babu kunya a ciki, yo har ina za ta iya da wannan ita?


Cikin farin ciki aka fito musu da santalelen yaron da aka ciro bayan aiki cikin nasara, riga-riga ake wajen kar?anshi tsakanin Saleema da mahaifinta da saida yayi sujada ga Allah da wannan babbar kyauta, tunda ya ??ora idanunshi a kan yaron wasu hawayen farin ciki suka lullu?eshi, sumbatar yaron ya shiga yi kafin ya kalli Saleema da sigar tsokana yace "Hajiata sai dai kiyi ha)?uri, amma daga yau na yayeki ni dai, bayan shekara sha takwas an miki )?ane, lallai ke *?bar baiwa ce*."

Dariya tayi a ranta tana ayyana "Dama ni ?bar Mamana ce, na san ai ba za ta yayeni ba ita."

Ku??i dai ba wata tsiya ba Alhaji Yusuf kashesu yake dalilin wannan )?aruwa da ya samu, wanda hakan ke )?ona zuciyar Ardiya ka rantse ita ke bashi ku??in, saida sukayi kwana biyar a asibiti kafin a sallameta jikinta yayi sau)?i sosai, nan suka koma gida ana jego mai cike da nutsuwa, inda Saleema ta zama tamkar ita ma kishiyar Safiyar ce, san kuwa uta ke tsaye kan girkin gidan, dan takaici yasa Ardiya )?ara sammakon zuwa wajen aikinta, bata dawowa sai bayan magariba, idan ka ga ta le)?a wajen mai jego to dare ne yayi ba kowa a lokacin. Ba wanda ya damu da tsiyarta tunda ba abinda aka ce dole sai ita za ta yi, kamar yadda babu wanda ya damu hakan, dan iya kulawar da Saleema ma ke bawa Mamanta ka??ai ya isheta ta rayu cikin aminci. Dan kuwa takanas Saleema ta ??auki hutun zuwa wajen koyon ??inkinta, sai Fareeda da ta zo ganin jariri tare da Mamanta.




*Alhamdulillah.*
13/06/2022 ?? 17:25 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_37_



Zaro idanu Safiya tayi ta shiga ??aga )?afafunta da sauri tana fa??in "Na shiga uku ni Safiya! Saleema wa ya sa ki yi mishi wanka? Ko ni kinga ina mishi?"

Saleema kam da ta ta)?ar)?are ta )?wala yaron a cikin robar wanka da ruwan masu ??umi murmushi tayi tace "Mama na iya fa, gani nayi Mama Bilki tana wani aiki ke kuma kina wanka, kuma har mutane sun fara zuwa."

Tsaye tayi tana kallo, kuma wallahi wankan take masa ta tallabe yaron da hannu ??aya tana goga mishi lallausan sosonshi da sabulu a jiki, sala sala take bi tana wanke mishi ko ina, da mamaki ta yi zaune kan gado tace" Wa ya koya miki Saleema? Ni fa ban iya ba wallahi, ko ke dana haifeki sai da kika fara zama na fara miki wanka."

Dariya tayi tace" Abinda gabana Mama Bilki ke mishi, kullum ina so inyi dan nasan hanani zakuyi ai, Mama ba wuya fa."

Shigowar Mama Bilki ne yasa ta ita ma rarako ido ta taho a guje tana fa??in" Sallalahu alaihi wa sallam! Safiya kina kallo?"

Dariya tayi tace" Mama ki barta ta iya fa."

Dakatawa dattijuwar tayi sai ta ga kuma babu kuskure, ri)?e ha?a tayi tace" Ikon Allah, tun kina budurwa kin iya wanka jariri? Lallai."

Ba ta kulasu ba sai ??aga yaron da tayi daga cikin ruwa ta ??auki lallausan towel ??inshi ta na??eshi ciki, bushe masa kunnuwa da idanu tayi kafin tayi zauna gaban garwashin da Mama Bilki ta zauna tana jiran ta mi)?a mata yaron, saidai da kanta ta dinga ??ora hannunta bakin kaskon idan yayi zafi saita danna masa cibiyarsa wacce ta fita kwana biyu kenan, haka ta dinga tausa mishi jikinshi da ??umin wutar nan, hatta da kwalli da mai saida ta shafawa yaron sannan ta saka mishi pempers wacce dama ita ke saka mishi kullum dan Mama Bilki ta ce iya ba ta iya ?alla wannan jaraba ba. Tsaf ta fito da )?anenta cikin shirin riga da wando na kanti masu kyau ta shafa mishi turare na su na jarirai sannan ta mi)?e ta bawa Mamanta shi tace "A bashi yasha."

Juyawa tayi ta shige ban??aki ita ma dan yin wanka yau suna, da kallo Safiya ta bita tana murmushi, uta ka??ai ta san me take hangowa a tare da ?barta, idan ta ce ?barta za ta zama abar alfahari babbar mace nan gaba za'a iya cewa dan ita ta haifeta, amma ita ka??ai ta san me take gani a tare da ita, tana ji a jikinta za ta taka matsayin da ba lallai a samu mai kwatankwacin irinshi a danginta ba dana Babanta.

An gudanar da biki cikin farin ciki da kwanciyar hankali, yaro ya ci sunan *Ahmad* sai fatan Allah ya raya kan sunna. Kwana biyu da yin biki Saleema ta koma bakin aikinta, ma'ana Fareeda ta ci gaba da zuwa tana koya mata abinda ta iya, ranar Lahadi kuma sai ta je ga Huzeifa dan ??orawa, sai dai ta canza lokacin tafiya daga zuwan safiya da take, dan yanzu sai ta kai azahar bata tafi ba, kuma hakan ya faru ne sakamakon Abbansu da ya daina baccin safe, yana ida sallar asuba zai zo ??akin ya ??auki Ahmad, haka rana zata fito suna ta shawagi a farfajiyar shi da yaron da tsabar sha)?uwa har kamar ya fi yarda da mahaifin fiye da uwar.


A haka watarana Huzeifa ya ma Saleema hanyar da ta samu gurbi a wajen wani katafaren koyar da ??inki, wanda a shekara sau ??aya mamallakin gurin ke zuwa daga Niamey yana duba sauran jahohin, ana yaye wasu a lokacin ana kuma ??aukar wasu, a haka Saleema aka bata gurbin zama na sati biyu, dan zamansu a ajin farko kaf ta amsa tambayoyin da babban ma??inkin ya mata tare da nuna mishi a aikace, hakan yasa ya ce abinda zata koya ba bu)?atar jimawa dan dama ba haka suke so ba saboda gudun matsala. A lokacin saida ta nemi izini gurin mahaifinta kan tana son zuwa gidan aunty Lubna saboda bikin ?barta da ya tashi, bai hanata ba dan ya yarda bikin ne zai kaita gidan, hakan ya bata damar kwashe kwana goma cir tana abinda ya dace, ba )?aramin farin ciki ta ke da kasancewar hakan ba, duk da tana jin ba da??i wasu lokutan da take hakan ba da sanin mahaifinta ba. Kwana biyu ya rage ta kammala abinda take mahaifinta ya ce ta dawo, ba ta yi gardama ba ta dawo gidan, sai dai da ta zo daga inda ya kaisu ita da Hameeda da Hamdeeya ya nuna mata yana musu shirin tafiya ne, sai dai bai fa??a musu ba kuma ba ta tambaya ba.



*Bayan Wata Uku*




Da mamaki Saleema ta sake kallon Khairat ??in tace "Da gaske wai kike ko wasa? Ni dai a sanina ban ji an kawo kayanki ba? Kuma..."

Sai tayi murmushi tace "Kai ban ma yarda ba sam."

Dariya Khairat tayi ta ri)?o hannun Saleema tace "" Wallahi da gaske ne Saleema, kin san me yasa haka?"

Da kallon tuhuma ta bita tace" Yanzu Khairat har gobe za'a ??aura miki aure amma ki kasa fa??a min, halan wani abu na miki da kika ri)?eni?"

Girgiza mata kai tayi tace" A'a Saleema ko ??aya, ki tsaya ki saurareni mana sai ki ji dalilin da yasa haka ta faru."

Kawar da kai tayi tace" ina jinki to."

Cikin nutsuwa Khairat ta fara fa??in" Kinsan ai gwamna Alhaji Nasir ya zo lokacin saukarmu? To shine wata ??aya da ya wuce sakataranshi ya zo wajen Yaya (malaminsu) ya ce gwamna ne ya wakiltashi ya sama mishi yarinya mai hankali da nutsuwa yana so zai )?ara aure, to da sukayi shawara da Mamanmu sai ta fara tuntu?ata da maganar, dan ita a ganinta bai kyautu idan haka zai zama sharri ya faru ga waya ?bar da Yayana ya za?a mishi ba, amma idan ni ce ba wanda zai zargesu duba da bayanin sakataran ya ce sa)?o daga gwamna ko da an samu yarinyar to ana son wacce iyayenta zasu amince a )?an)?anin lokaci saboda baya so kowa ya ji bare a kawo masa tangar??a game da maganar, shiyasa Mamana ta shawarce ni ta ce na amince, idan alkairi ne zasuyi farin ciki da haka, idan kuma sharri ne ya tsaya iya kanmu kawai, amma idan kan waya ?bar ne da Yaya zai yi shugabanci za'a iya cewa dama an sani aka ha??ata da shi ??in, duk da a yanzu ma wasu na ganin kwa??ayi ne ya samu yin haka duba da mu ba masu ku??i bane, amma na taushe kunnuwana tamkar yadda Yaya da Mama suka fa??amin, to shiyasa kika ga ba'a sanar da kowa maganar ba, dangin mahaifina ka??ai dake da alhakin sani suka sani, dan ??aurin auren ma a masallaci za'a yi gobe bayan sallah juma'a."

A sanyaye cike da rarrashi tace" Kiyi ha)?uri Saleema da ban fa??a miki da wuri ba."

Murmushi Saleema tayi tare da nuna tamkar bata san ma waye gwamnan ba da abinda ya shiga tsakaninsu tace" A gaskiya Khairat na miki murna da samun nagartaccen mutum kamar wannan, Allah yasa hakan ya zama alkairi a rayuwarki, Allah yasa shine abokin tarayyarki ma fi alkairi, Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a ta gari."

Murmushi Khairat tayi tace" Nagode sosai, amma dai za ki zo goben ko? Dan a goben fa zan tare."

Waro idanu Saleema tayi tace" Iyee! Khairat a matse kike ne?"

Dariya ta )?yk)?yale da ita tace" To idan ban kasance haka ba ya kike so na yi? Kuma fa ni ba abinda nake nufi ba kenan."

Dariya Saleema tayi tace" Shikenan Allah kaimu goben."

"Ameen." Khairat ta fa??a tana sakin hannunta, wata hirar suka ci gaba da yi har azahar kafin Saleema ta koma gida dan dama kiran Khairat ??in ne ya sa ta zuwa gidan da ta jima ba ta je ba, dan malaminsu yana yawan yi mata maganar ta dawo makaranta, ita kuma tsoron abinda Abbansu zai ce yasa take kasa bashi amsar da ta dace, sai kawai take ??an )?ara zurfafa karatunta ta hanyar sanin Khairat ??in a waya shi ma ba kullum ba.



*Juma'a 02:30*



Hawayen da suka wanke mata fuska a )?an)?anin lokaci yake kallo da mamaki, a tausashe kamar mai son rarrashinshi tace "Yalla?ai kar ka min haka, ka fa??amin wasa kake yi dan Allah, wallahi idan wasar nan taka tayi nisa zan iya rasa rayuwata, ka ce wasa kake min ka ji?"

Lumshe idanunshi yayi daga cikin farin gilashinshi tas sannan ya bu??e a kanta ya ??ora )?afarshi ??aya kan ??aya a tsanake yace" Ba wasa a maganar nan, saboda ??aurin auren ne na dawo yau ??in nan."

A mugun razane ta mi)?e tsaye cikin tsawar da ta sakashi li)?e idanu tace" Me? Da gaske ne kenan? Lallai ma."

Kallon uwar gidan tayi mata mai cike da nutsuwa da dattako a haukace tace mata" Wannan ni dama ba kishi nake da ita ba, amma me yasa ita ba tayi mamaki ba?"

Fuskarshi ya fara ha??ewa sannan yace" Saboda ita ta sani ne tunda na fara neman auren."

Wani ihu tayi ta shiga juyawa a tsakiyar ??akin tana fa??in" E fa, na gane komai, wato ni ce ?bar iska a gidan nan, ni ce ban da matsayi da mu)?amin da za'a fa??amin ba, to ni a me ka ??aukeni?"

Ta fa??a tana tsaya wuri ??aya da kallonshi, a hankali ya sauke )?afarshi ??aya ya mi)?e tsaye, hakan yasa uwar gidan tasowa da sauri ta matso dan ita ta fita sanin waye shi, tsaf zai mata haukan da ya fi nata, dan kasancewar rigar dake jikinshi ba ita zata saka ka yi masa abinsa ka ga dama ba, tsaresu tayi da idanu jira take ta ga ya ??aga hannu zai gaura mata mari ta dakatar da shi, sai dai a sanyaye taga ya kalli Iklimar yace "Kina ji? Ki daina min ihu a kai bana so, aure ne an riga an ??aura min, ke baki isa kiyi komai ba, idan kuma kina ganin za ki tsorata tane kamar yadda kika tsorata Haleema, to bismillah."

Zazzare idanu ta fara yi hatta zufa ta mata sharkaf, baya ga ??imuwar da take ciki har da sanin ita ta lalata auren shi da Saleema a yadda take gani kuma su Ardiya ke nuna mata, ashe ya sani shine bai ta?a nuna mata ba? Juyawa yayi zai bar falon cikin gunjin kuka tace "Amma yalla?ai shine za ka ha??ani kishi da wata )?as)?antacciyar yarinya, talaka ?bar talakawa? Ni wallahi yanzu na yarda ka saketa ka auro Saleemar ta fi min dama-dama, ko ba komai ita ma daga babban gida take, amma wannan ai..."

Kawai ta fa??i gurin ta kifa kanta a kujera tana gunjin kuka tamkar sa)?on rasuwar iyayenta aka fa??a mata, girgiza kai yayi ya sa kai ya tafiyarsa dan shi gane yake hauka kawai take, yanzu ba ga ?bar uwarta nan ba da ta kwantar da hankali ta nuna masa tana tare da shi, da ita aka yi shawarar komai wanda hakan ya sake kankaro mata lodin mutumci a wajenshi, kuma a yanzun ji yake ko amaryar da yake zumu??i sai ya sa?a mata a kan uwargidansa, dan ba zai yarda wata ko wani su ba)?anta ranta ba.


_Daga nan za mu jingene labarin gwamna da rayuwar gdansa, daga dai yadda ya faru yanzun kunsan za'a samu hargitse, akwai abubuwa a gabanmu dan haka zan rufe a yanzu, wata)?ila daga )?arshe na ta?o mana su dan jin yadda aka )?arata, in sha Allah._



_______________



Tsaye take inda babban teburin da suke yanka kaya ke gabanta, hijabinta mai hannaye ta ??an tattara daga )?asa ta ??aureshi saboda yankan d zatayi, shigowar Mubarak tare da wani yasa Huzeifa saurin tasowa ya tare )?ofar shigar, daga Saleemar har su ??in kallonshi suke da tunanin wani abun ne ya sakashi yin haka. Mubarak ne yace "Yaya wucewa zamuyi, kayan nan nake son kammalawa."

Juyowa yaui ya kalli Saleema da ta fara yanka rigar tamkar yadda ya ce ta yi, ha??e fuska yayi sosai ??in nan murya a dake ba alamar wasa yace "Ke saki hijabinki."

Kallonshi tayi sannan ta kalli hijabin sai kuma ta sake kallonshi tace "Yana hanani aiki da kyau ne, shiyasa na d..."

Harara ya watso mata yace "Na ce ki saki."

Turo baki tayi ta warware hijabin ta ci gaba da aikin gabanta, shi kuma ya kauce musu a hanyar suka shigo Mubarak na dariya da fa??in "Idan ta yi wari ma ji wallahi."

Kowa aikinshi yake ba mai ce ma wani )?ala inda Mubarak ya ??an kunna sauti a wayarshi, hakan ne ya hana shagon yin shiru dayawa, sai da ta yanka siket ??in ne ta kalleshi tace "Duba min ka ga girman nan ya yi?"

Ba tare daya kalleta ba yace "Ki duba kayan matar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login