Showing 30001 words to 33000 words out of 193749 words

Chapter 11 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4386

tare da ita?"

Kallonta tayi ta kalli Saleema tace "Me ya sa za ki tafi tare da ita? Wajen mai ??inki ne za ta je."

Amariraice tace "Mama na gaji da zaman ne ni ka??ai, kuma ai na ga ba )?asa za ta tafi ba."

Ba wai dan ranta ya so ba tace "Shikenan, tashi ku tafi, amma kar ku jima." Dan ita a ganinta ?bar aiki ba tsararta ba ce da za su fita har su jera tare a gansu. Cike da zumu??i Saleema ta shiga ??akinsu ta ??an fesa turare sannan ta ??auki hijabinta kalar ruwan )?asa mai hannayen roba da hula mai kallabi, tsaf ta ??aure abunta a baya inda a baya kuma har )?asa ya ke ja idan ta na tafiya saboda tsayi, fitowa tayi ba tare da ?ata lokaci ba suka kama hanya dreba ya ja su zuwa shagon.


Ganin irin tafiyar da aka yi yasa Saleema kallon Nafissa tace "Wai yanzu tun daga can su Hajia ke kawo ??inki har nan?"

"E, ya yi nisa ne?" Nafissa ta fa??a tana kallonta, girgiza kai tayi tace "Gaskiya akwai nisa, wannan ya za su yi idan mai ??inkin ya sa?a musu al)?awari? Sai a yi ta kai da kawowa kenan?"

Dariya Nafissa ta yi tace "E to gaskiya sai na ce mi ki ba'a sa?a musu al)?awari, bai ta?a min ??inki ba bare na bayar da shaida, amma dai daga yanda Hajia babba da Hajia )?arama suke sa ni zuwa kar?o musu ??inkinsu, ya tabbatar min da shi ??in mai al)?awari ne, dan ban ta?a zuwa ya ce bai ida ba, shiyasa ba na zuwa da fargabar abin da zan tarar."

Jinjina kai Saleema tayi ta ??an maida dubanta ga titi. Dammmm! Ta ji gabanta ya yanke ya fa??i, da sauri ta wara idonta a )?ofar da tunanin ko wani abu ne ke faruwa a wajen, sai dai ba abin da ta gani kuma ba ta ga fuskar da ta sani ba, a hankali ta sulale ta jingina kanta a madubin )?ofar ta na ci gaba da kallon hanya, a can )?asan zuciyarta kuma a nutse ta ke jin gabanta na ci gaba da bugawa zuciyarta kuma na harbawa a tsanake. Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke ta lumshe ido tare da furta "Hasbunallahu wani'imal wakil, La'ilaha illa anta subhanaka inni kuntum mina zalumin!

Daga cikin kwana dreban ya faka motar suka fito saboda rashin sarari a inda shagon yake, hakan yasa suka ??an tako a )?afa suka tsallako titi, daf da titi shagon yake ga kuma samari da ke zaune )?ofar shagon da alama ma har da ma??inka, amma a haka kuma gida na kallon shago sai )?aramin masallaci a gefen gidan, Nafissa ce ta kalli samarin da ke zaune tace "Sannunku."

"Yawwa Sannu." Suka amsa mata, )?arasawa sukayi da sallama a bakunansu suka shiga ana amsa musu. ?an tsayawa ta yi tana sake bu??a idonta dan tabbatarwa kanta abin da take gani, tabbas dai shine tunda gashi shima ya mata kallon sani duk da ya ??auke kanshi kamar wanda aka tsorata, dogon bencin da ke cikin shagon ta zauna kamar yanda Nafisa ta zauna ta na fa??in "Ina wuni malam Huzeifa."

Taushin muryarshi da yanda ya amsa ba wani sakin fuska da irin rahar nan ta samari ya sa ta ??an saci kallon fuskarshi, kan gemunshi ta sauke ido da ke ba)?i-)?irin ya masa kyau a fuska duk da duhun fatarshi, ta na ji Nafissa na tambayar an ida, da sigar ban ha)?uri yace "Ki ??an yi ha)?uri ka??an Nafissa, shi na ke )?arasawa yanzu, idan akwai in da za ku je za ki iya tafiya sai ki dawo."

"A'a zamu jira, ba in da za mu je." Ta fa??a tana gyara zamanta, jinjina kai ya yi yana rintse idonshi da )?arfi sosai, to fa a dole zuciyarshi da she??an ke son fizgar idonshi ya kalli yarinyar da fitina ce kallonta a wurinshi, shiyasa ba ya so ya kalleta bare ya ji irin abin da ya ji ranar, dan ya fahimci abun a jikin *wannan ka??ai ya ke ji*, dan suna ha??a ido farkon shigowarta gabanshi ya fa??i tsikar jikinta ta yamutsa.

Shiru shagon ya ??auka, Saleema )?arewa komai na shagon kallon take, ji take ina ma tana ??aya daga cikin ma??inkan shagon nan, garin kalle-kallen har ta juyo da kanta ta sauke a kan shi ya na ??inkinshi a nutse da tela ta lantarki da ko )?ararta ba'a ji sosai. Ba tare da saninta ba ta saki baki cike da birgewa take kallon yanda ya ke ??inkin ta na jin kamar ta )?wawa masa *BAIWARSA*.

Tunda ya lura shi take kallo jikinshi ya ??auki makyarkyata yake ji ina ma yana da )?arfin halin da zai iya kallonta yace "Dan Allah sarara min haka, kawar da idonki a kaina."

Sai dai jikinshi ?ari yake sosai ta yanda idonshi suka fara disashewa yana neman yin abin da bai dace ba a ??inkin mutane, Allah ne ya ji tausayinshi ta hanyar jefo ??aya daga cikin samarin da ke zaune ya na fa??in" Sannunku."

Da sauri ta juyo sai kuma ta ??auke kanta jin Nafissa ta amsa masa har suna ??an hira yasa ta sake maida hankalinta gareshi ta na kallon aikin da yake, cike da tsokana matashin nan yace" Ustaza ba gaisuwa? Da alama sarauniyar jan aji ce ko?"

A hankali ta juyo ta kalleshi sai kuma tace" Sannu." Kawar da kai tayi tana yatsina fuska, hakan yasa matashin fa??in" Sai da na ro)?a? Wai me yasa ?ban matan yanzu ba ku san gaishe ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????da mutane idan kun gansu?"

A take yanayinta ya nuna sam ba ta jin da??in takuratan da yake neman yi, ta nutsu tana kallon abin da ta jima ba ta yi ba kuma take kwa??ayi, amma sai wani canzen iska yake mata.

Cike da jin haushi tace "Ciwon kawunanmu ne mu ka fara sani, ta ya kawai za mu yi arhar da maza zaune a titi za mu wuce sai mun gaishesu? A cikin can akwai Yayana ne? Ko akwai Kawuna a ciki? Ko kuma Baffa na? Ba ko ??aya? To a kan me sai na bayyanar da al'aurata gareku dan na birgeku?"

Irin a ??an zafafen nan ta ??auke kanta daga gareshi, karaf! Suka ha??a ido da Huzeifa da ya dakata da ??inkin yana kallonta da mamakin dama akwai ?ban mata ma su irin wannan tunanin? Ganin sun ha??a ido a tare suka kawar da dubansu kowa na ??an )?yafta ido, matashin ya kalla ya wanka masa harara mai cike da garga??in da ya fahimta ya kuma juya ya fice a shagon.

Kallonshi Saleema ta sake yi cikin nutsatsiyar murya da taushi sosai tace "Malam, am... Na ce, a nan kuna koyar da ??inki ne?"

Kallon fuskarta ya yi yana mamakin ashe dai ta ganeshi? Ya ??auka ta manta shi shiyasa shi ma yayi kamar bai ganeta ba, a hankali ya fara girgiza mata kai sannan ya maida dubanshi ga aikinshi yace "A'a, ba ma koyarwa."

Cikin sigar rarrashi tace "To amma ai kai ka iya ??inki, ba za ka koya min ba? Ina son koyon ??inki sosai."

Wani *sahibin* kallo ya aika mata yace "Kin ta?a koya ne a wani waje?"

Cike da zumu??i Saleema ta gyara zama tace "Na ta?a koya amma tun ina yarinya, amma kuma ban manta abubuwan da na koya ba, sai dai shekara takwas kenan yanzu, ina bu)?atar koyon irin ??inkin zamani."


Wani malalacin murmushi ya yi a ganinshi wannan ??in mai kama da ?ba?ban masu ku??i, ita ce za ta koyi ??inki? Ganin bai kulata ba ya ci gaba da abin da yake ya sa ta )?ara cewa "Malam, ka fa??a min ko na wa ake biyanka sai na biya ni ma ka koya min?"

Kallonta ya sake yi ba ko )?yaftawa, a kunyace ta sadda kanta )?asa da mamakin kallon me yake mata haka? Nan ma dai bai amsata ba, dan haka ta ??aga idonta tare da wanka masa harara... Sai dai tana fara hararan na shi na jin haushin ya )?i kulata caraf suka ha??a ido, da sauri ta juya kanta tana kallon titi cike da kunyar kamata da yayi.

Nafissa da tunda suka fara magana ba ta tanka mata ba cewa tayi "Haba malam Huzeifa, ba za ka koya mata ba?"

A hankali ya girgiza kai ba tare da ya kalleta ba yace "Ba na koyawa mata ??inki."

"To amma me yasa?" Cewar Saleema da sauri tana juyowa, satar kallonta yayi da tunanin wai me zai yi da za ta fahimci ba ya son suna doguwar hira ne? Ta kasa gane akwai wani abun al'ajabi a cikin nutsatsiyar muryarta wanda yake sa wa ga??an jikinshi na amsawa zuciyarshi na dokawa da sauri, tsoro ya ke kar ya biyeta su dinga zancen ne har ya kauce )?a'ida. &?ura masa ido da tayi alamu ne na amsarshi take jira, a hankali ya ??auke dubanshi daga gareta cikin sanyayyar murya kamar wanda ba ya da lakka yace "...




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:40 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_14_




A hankali ya ??auke dubanshi daga gareta cikin sanyayyar murya kamar wanda ba ya da lakka yace "Haka kawai."

?an ta?e baki tayi ta kalli Nafissa da ke fa??in "To amma ai za ka iya fara wa da ita."

Ko kallon Nafissa bai yi ba ya ci gaba da aikinshi dan ba zai iya abin da suke bu)?ata ba, sun ??auki mintin da ya kai goma zaune wata mace ma ta zo kar?an ??inkinta, a mutumce ya gaishe da matar da kuma alamar sani a tsakaninsu, kujerar da ke gaban wata tela ya nuna mata yace "Zauna ko, bari a ??auko kayan."

Zaune tayi shi kuma ya le)?a ta tagar da ke gabanshi wajen samarin dake zaune yace "Kai zo nan."

Jim ka??an matashin nan na ??azu ya shigo yace "Gani."

Kallonshi yayi yace "Ka ??auko kayan Hajia."

&?arasa shiga shagon ya yi ya bu??a drower da suke aje kayan, a sau)?a)?e ya ??aukosu tare da ??aukar leda ya saka a ciki ya bata, godiya ta yi ta fita shi ma saurayin zai fita Saleema tace "Kai ma ka iya ??inki?"

Kallonta ya yi yana dariy yace "Sarauniyar jin kai, ??inki ai a jininmu ya ke, a nan shagon Babana ya rasu, yanzu haka idan kika shiga gidan can za ki samu )?annaina suna yanka wasu ??inkuna ko suna gamewa, yayin da )?anena ke saka mana duwatsu idan akwai bu)?atar hakan."

Kallon gidan da ya nuna mata tayi tace" Can ne gidan na ku?"

?aga kai yayi yace" E."

Da sigar tausayi tace" Allah sarki, Allah ji)?an Babanmu."

Da fara'a ya amsa da" Ameen. "

Huzeifa kuma saida ya kalleta sanda ta ce *Babanmu*, ko a ina kuma ya za ma na su? Amma ko ba komai girmamawarta ga na gaba da ita ya birgeshi, uwa uba yanda ta kwatanta tsohon wasu da na ta, har matashin zai fita tayi saurin fa??in" Ba ka ji ba?"

Tsayawa yayi yana kallonta, a ??an kunyace tace" Dama ina da sha'awar koyon ??inki ne, ko zan iya koya a wajenku?"

Cike da lura ta fahimci ya kalli Huzeifa, sai kuma ya kalleta yace" To ki yi magana da babban Yaya, idan ya amince ba damuwa."

Da sauri Saleema ta juya ta kalli Huzeifa da za ka rantse ba ya gane yarensu, dawo da kallonta tayi ga matashin tace" Yayan ka ne?"

?aga kai ya yi yace" E, shi na ke bi wa, shi kuma shi ne babba a gid..."

?an gyaran muryar da Huzeifa ya yi ya ankarar da shi ya kalleshi, rufe baki yayi da tafin hannu yace" Yi ha)?uri Yaya."

Ficewa ya yi a shagon hakan yasa Saleema juyawa ta kalli Huzeifa ranta ?ace kamar ta ce" Wai me ye matsalarka?" Sai dai sam babu fuska a tare da shi bare ta yi maganar.

Yanzu kam ba wani jimawa ya gama ya mi)?e tsaye, cikin drower ya ??auko sauran an gogesu tsaf ya ha??a da wanda ya ida ya saka a leda, mi)?awa Nafissa ya yi yace" Gashi, dan Allah ki basu ha)?uri na jinkirin da aka samu."

Kar?a Nafissa tayi tace" Ba komai, ga ragowar ku??in." Ta fa??a ta na mi)?a mishi, kar?a ya yi ya sa aljihu yace" Ki musu godiya."

Mi)?ewa sukayi suka fita a shagon, Saleema ba ta sake juyowa ba bare su kalli juna, shi kuma yana tsaye har suka tsallaka titin suka shiga kwanar da mota ke jiransu yana kallon hijabinta da ke ta?a diga-diginta duk in ta ??aga )?afar, saida suka ?ace mi shi ya koma ya zauna kan kujera yana godiya ga Allah da ya bashi damar cika al)?awarin da ya ??auka na ??inkin nan tunda ga shi har ya kammala ya bayar.


*Suna* isowa kai tsaye ?angaren suka tunkara, daf da za su shiga motar Alhaji Auwal ta danno kai cikin gidan, dakatawa Saleema ta yi yana gaba biyu daga cikin mutanenshi na bin shi a baya, tarbanshi tayi cike da ladabi tace "Sannu da zuwa Abba."

Da fara'a sosai ya amsa da "Yawwa sannu Baby, ya gidan?"

Cike da kunya ta amsa da "Lafiya lau Abba, ya aiki?"

Cikin jin da??i ya amsa da "Aiki da wahala yarinyata, amma tunda na dawo gida yanzu zan ??an huta."

Murmushi tayi tace "Allah ya baku ladar ??awainiya da mu."

Jim ya yi yana kallonta kamar mai son gano wani abu a fuskarta, sai kuma ya jinjina kai yana murmushi yace "?awainiya da ku Baby ai dole, iyalinmu ne ku fa."

Ganin ba ta da niyyar shigewa ciki yasa ya nuna mata yace" Mu je ko."

Nuna masa hanyar bayan gida ta yi cike da son karkato hankalinshi tace" Abba zan je na ga Papi ne."

?an zabura ya yi kamar wanda ya manta da tsohon, sai kuma ya mata murmushi yace" To shikenan, ni ma zan shiga yanzu na gansu idan na yi wanka."

Jinjina kai tayi alamar to ta juya ta nufi bayan gidan, shima )?arasa shiga ya yi ya samu Hajia Rabi na mitar ina Saleema ta tsaya, shi ne ya bata amsa" Ta shiga wajen Baba ne za ta ganshi."

"Baba kuma?" Ta fa??a da mamaki kafin ta ??ora da "Me ya sa ba za ta zo ta huta ba?"

Ta?e baki ya yi alamar bai sani ba ya nufi ??akinshi, fitowar amarya daga ??akinta ne ta kalli Hajia babba tace "Kamar Alhaji na ji ya shigo?"

"E, ya shiga ciki." Ta bata amsa ba yabo ba fallasa, dan tsakaninsu ba wani sha)?uwa ba ce tsakaninsu da ake ma juna dariya ko sanin sirrin juna, ganin ta nufi ??akin yasa ta fa??in "Ga kayan nan an kar?o daga ??inki."

Da fara'a ta dawo da baya tana fa??in "Dukansu kuma?"

"Um." Ta amsa mata tana zama kan kujera, kayan ta bu??a ta shiga dubawa tana cewa "Kai! Gaskiya Huzeifa ya na da kirki, kin san ban ??auka zai gama aikin nan a ??an lokacin nan ba?"

?an murmushi kawai tayi tace "Ai ya wuce haka."

"Gaskiya kam, kuma ga shi kamar dai yanda mu ka fa??a masa ya mana."

Kallon ??inkunan da hirar da suke ta?awa musamman kan bikin da za'a yi jibi wanda kayan shigar bikin ne na yasa har Alhaji Auwal ya fito ba ta sameshi da maganar da ta yi niyyar zuwa su yi ba, dan ba za ta bari ta yi sanya ba, dole ta daki )?arfe da zafi-zafinshi.

Juyawa sukayi a tare suka kalleshi yana fitowa sanye da doguwar riga, cike da kissa da kwarkwasa amarya ta shagwa?e fuska tace "Baby, shi ne ka fito ba ka jirani ba? Gashi kuma ina son magana da kai."

?an murmusawa ya yi yace "To ai ba guduwa zan yi ba, wajen Baba zan shiga, tun jiya rabona da su."

Hanyar fita ya kama ta bishi da kallo cike da jin )?arfin gwiwar tabbas zai amince da abin da za ta zo mi shi da shi.

*Ya na* zuwa ya samu Saleema da mahaifinshi a ??akin suna ta hira da dariya, da mamakin irin dariyar da take ya )?arasa yana zama bakin gadon yace "Me ki ke ma dariya haka?"

Wata dariyar ta )?yal)?yale da ita ta nuna tsohon tace "Wallahi Papi ne ya ke ta cika min ciki da dariya, labari suke bani."

Murmusawa ya yi ya kalli mahaifin na shi yace "Baba, ya jikin na ku?"

Cike da tsantsar )?auna da kulawa dattijon ya amsa da "Alhamdulillah Auwalu, ka na lafiya?"

A tausashe ya amsa da "Lafiyata lau Baba, ka ci abinci?"

Cikin sar)?a)?)?iyar murya yace "Ban ci ba, amma kai ka ci ne?"

Da alamar damuwa da tambayar mahaifin na shi yace "Baba, sai ka dinga min tambayoyi kamar wani )?aramin yaro, hakan ya sa wasu lokuta bana son mu ha??u."

Shiru dattijon ya yi sai kuma a sanyaye sosai yace "To ka yi ha)?uri, na saba ne idan ban tambayeka ba bana jin da??i."

Da sauri Saleema ta katsesu ta hanyar dafa hannun dattijon tace "Papi, na kawo ma ka abincin ne?"

?aga kai ya yi alamar e, mi)?ewa ta yi Alhaji Auwal yace "Ki ha??o da maganinshi."

Jinjina kai ta yi ta kama hanyar fita, ta na bu??ewa Nafissa na shigowa ??auke da abincin, kar?a ta yi ita kuma ta koma dan wasu ayyukan. Dawowa ta yi ta zauna ta zuba da kanta sannan ta ??ago ta mi)?owa Alhaji Auwal da ke shirin tashi ya tafiyarsa, kallonta ya yi da alamar jiran )?arin bayani yace "Uhum?"

Saida ta yi takwaf-takwaf da fuskarta cike da sigar ladabi da biyayya a tausashe sosai tace "Abba, na yau kawai ka ba wa mahaifinka abinci da hannunka, a shekarun nan na shi zai yarda ka ciyar da shi ne ta hanyar bashi abinci a baki kamar yadda ya baka kana yaro, ba wai ta hanyar saka mai aiki ta dafa ba sannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login