Showing 87001 words to 90000 words out of 193749 words

Chapter 30 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4398

ya fara tambayar waye? Da sauri ya bu??e jin muryar Mu'az a yanayin da bai ta?a ji ba tunda yake a rayuwa.


Kallon juna suke kamar wa??anda suka rasa bakunan magana ko yaren da zasu fahimci junansu da shi, a karon farko Papi ya numfasa yace "Ina jinka?"

Gyara zama Mu'az yayi idanunshi a kakkafe kan dattijon sunyi jajir ga )?wala data cikasu yace "Papi, da gaske zina bashi ce?"

Tar! Tar! Ya kuma dasa mishi idanu yana kallo, ya ??auki kusan minti biyu a haka kafin ya saddta kanshi )?asa ya ci gaba da jan carbin hannunshi, a )?alla sai da ya ja kusan rabin zagaye na talatin da uku kafin ya sake ??agowa ya kalleshi, cikin dakakkiyar murya yace "Hakane, lafiya?"

Jiki a sanyaye ya tashi tsaye yana kallon gaba??aya ??akin, sai kuma ya dur)?ushe )?asa ya rarrafa ya matsa kusan Papi ya kama )?afafunshi, ??ora goshinshi yayi a kan gwiwar Papi ya fashe da kukan da gabadaya daga zuciyarshi ya fito, cikin kukan mai tsuma zuciya da saka zuciyar mai sauraro karyewa shima ya fashe da kuka yace "Papi na ha)?ura, na ha)?ura da ita har abada, ba zan zama silar lalacewar rayuwarta ba, Papi idan na bari ita ko zuri'arta wannan fantin ya shafesu, ban zama adali ba, sannan na zama mai saka alkairi da sharri, Papi ka fa??a musu na ha)?ura, wallahi na barta saboda Allahana."

Lumshe idanu Papi yayi ya ja wani dogon numfashi, wata)?ila wannan shine dalilin tsananta bugawar )?irjinshi tun safiyar yau, tunda Mu'az ??in ya tambayeshi kan zina ya san akwai wani abu a )?asa, dan haka bai yi mamaki ba, saidai jin ya ce ya ha)?ura ne yasa shi dafa kafa??arshi yace "Wacece ka ha)?ura da ita? Ban gane ba."

?agowa yayi ya kalleshi yace "Papi Saleema, na ha)?ura da son aurenta, ba zan gyara kaina sannan ita na cuta mata ba, Papi kai ma ka sani tsakani da Allah ban cancanci Saleema ba, sam ban dace da ita ba."

Girgiza masa kai yayi yace "Kada ka yi saurin yanke hukunci, ka tuba ga Allah a kurakurenka na baya, Allah mai gafara ne kuma mai jin )?ai, sannan Saleema shiriya ce a gareka, kada ka bari wannan damar ta wuceka."

Cike da damuwa da shashe)?ar kuka yace "Papi shine matsalar ai, ta ya ita tana anfanata ta kowane fanni, ni na rasa da me zan saka mata sai na saka zuciyarta ta ??an??ani amon zina, Papi ka kusan me ta fa??a min yyyyau..."

Ya )?arashe da sake fashewa da kuka, bubbuga )?irjinshi ya shiga yi yana fa??in" Papi Saleema fa ke cexa ita ta yarda za ta biya bashin dana ??auka, Papi ta ya zan yarda haka ta faru? Saleema!"

Sake ??ora kanshi yayi a )?afarshi yana kuka, a tausashe Papi ya sake cewa" Kar kayi haka Mu'az, Saleema alkairi ce gareka da gidan nan baki ??aya, idan ka fasa aurenta ba lallai ka samu mai nagarta kamar ta ba."

Da sauri ya ??ago yace" Dama kuma hakane ya dace da ni, Papi ban san fa adadin matan da na ga tsiraicinsu ba, yanzu da Saleema ta kwatanta kanta da biyan bashin wautata, sai na ji ina ma ba'a haifeni ba, Papi da nayi wani mafarki a yanzu a gaban idanuna wasu na )?o)?arin shiga gonata, Papi sai na ji ta ya zan rayu idan haka ta faru?"

?ago kai yayi suka ha??a idanu yace" Papi, idan wani ya keta min haddin Saleema ko da a bayan idona mutuwa zanyi, wallahi zuciyata ce za ta buga na mutu, idan kuma a kan ?barmu wannan masifar ta sauka, to fa ganin Saleema a cikin halin damuwa, to shi zai fi zama hukunci mafi muni a gareni, dan zan dinga mutuwa ne a bayan kowane sakan ??aya saboda ba)?in ciki, ka ga kenan Papi idan haka ta faru da me na )?aru Saleema? *Auren biya min bashina*? Ko kuma *haifa min ?bar da za ta biya*?"

A haukace, a gigice, hankali tashe Papi ya kifa nashi kan a kan Mu'az shima ya fashe da kuka yana fa??in" Ba laifinku bane Mu'az, kuma bashi kuka biya wa Kakanku..."

A gigice Mu'az ya ??ago da mugun )?arfi duk da kuwa Papi na jikinshi ne, da yanayi yanayin tsoro da kuma rashin ganewa ya dinga kallonshi, kanshi na sadde ua dinga jinjinawa yana share hawaye yace" Mahaifina ya yi rashin ji tun da )?uruciyarsa, ina )?aramin yaro a lokacin ban san komai game da abinda yake aikatawa ba, saidai a )?auyenmu na kan fuskanci tsangwama da zun??e har ma da habaici na mutane cewa ni ne ??an Bureima, a lokacin ban san me yasa aka wareni ni ka??ai ake kirana da ??an Buerima, saidai a ganina dan ni ka??ai ya haifa kuma yana sona, saida na )?ara hankalina na fara fahimtar mahaifina baya da wurin zama sai dandanlin ?ban caca, da sannu na fahimci wasu lokuta baya ma kwana gida, wata rana na ta?a jinsu shi da mahaifiyata suna rigima, tana koka masa kan yawan shigarshi birni yayi yawa kuma shi ba kasuwanci ke kaishi ba, sai yake fadamata bata isa ta hanashi hutawa da rayuwarshi ba, ku??inshi ne dole yayi yadda yake so, da sannu abinda yake tutiya dasu suka )?are, dan dama gonar da mahaifinshi ya bar mishi yasa ake noma mishi, bai damu da ci gaban gonar ba sai anfaninta dan ya siyar kawai yayi shagalin gabanshi, kwatsam wata ranar da har yau bana mantawa, ranar da ita ce ta zama silar zamana maraya, an kama mahaifina da matar abokinshi, daga inda aka dinga dukanshi ya samu ya fita da gudu, jin wannan labari ya sa mahaifiyata fa??uwa, ko motsawa ba ta )?ara yi ba a wurin, daga ranar na zama maraya gaba da baya, dan kuwa ban sake bi ta )?auyenmu ba tunda na baroshi, kamar yadda ban kuma ganin ko da mai kama da mahaifina ba."

Dogon numfashi yaja tare da ajiyar zuciya, Mu'az na kallonshi ba ko )?yabtawa, saida ya ??ora da" Na yi sa'ar gina sabuwar rayuwata tare da Kakarku, wacce ta )?aunaceni duk da ban da komai ban da kowa, a haka har ta bani kyauta mahaifinku Alhaji da kuma )?anwarsa Bara'atu."

Kallonshi yayi yana murmushi yace" Kuna dai jin labarin mahaifinku na da )?anwa Bara'atu wacce ta rasu tun tana shekara sha biyu, amma kun san dalilin rasuwarta?"

Mu'az da ya zama kamar gunki kasa amsa mishi yayi, sadda kai yayi yace" Fya??e aka mata, ta )?arfi na fara biyan bashin mahaifina, na yi fata hakan ya tsaya daga iya nan, tu'da na wayi gari wannan lamari ya fara ??auke min ?bata da kuma matata da na fi so, na sadaukar da komai na wa dan na ga Alhaji yayi karatu ya zama mutum, burina da hasashena a kanshi shine idan yana da ilimi ba zai zama mai ?arna a doron )?asa ba, na siyar da duk abinda na mallaka dan ganin na cimma haka, kuma na yi nasara dan kuwa duk da baka shaidar yaro, ni zan iya shaidar Alhaji cewa bai ta?a shiga hurumin da ba nashi ba, hatta da mahaifiyarka Rabi saida na amince masa sannan ya fara neman aurenta, kullum idan na tsaya a gaban ubangijina addu'ata ??aya ita ce zuri'ata, sai dai...ban yi nasara ba, tunda na ganin wasu alamomi a tare da Mu'awwaz na san shima yana ??aya daga cikin wanda Allah ya jarabta da wannan lamari."

Ajiyar zuciua ya sauke ya yi shiru na wasu sakanni, kamo hannun Mu'az yayi yace" Iya zina illarta yawa ne da ita, ba sanin ta inda ka fara bane matsalar, sanin yaushe kuma ta ya ya za ka gama, kai za ka iya farawa, amma jikokinka ne za su )?ar)?are lamarin, zai za ka iya gamawa cikin rufin asiri, amma zuri'arka za ta iya gama na ta a wula)?ance cike da rashin daraja da kima, kai za ka iya gamawa lafiya har ka koma ga mahaliccinka, Allah ya maka talala sai ka sameshi can, amma ba lallai zuri'arka su sha ba, idan ubangiji ya so *kun* (kasance) kawai zai ce, *fa ya kun* (sai ya zama mai kasancewa), ka ga fa ba ya kasance ba aka yi magana a kai, ya zama mai kasancewa, shin da haka kasan ina illar za ta tsaya? Ka san wace irin annoba zata faru sanadiyar haka? Ha)?i)?a kayi gaskiya, Saleema yarinya ce da babu ruwanta, kuma akwai yiwuwar wannan zunubi na Babanmi ya shafeta, ka ga za ta zama cikin mutanen da Allah ya ce ku ji tsoron taso da fitina, domin idan aka turota zata shafi kowane, da wanda ya san hawa da wanda bai san sanda aka hau ??in ba, da haka kaga ita ma zuri'arta za ta zama mai wannan mummunan fantin, sai dai kuma Allah da kanshi ne yace *rahamarsa ta yalwaci komai*, ba lallai ya zama Saleema za ta ??an??ani )?unar da mu muka ma kanmu ba, baiwarsa ce ta gari mai )?o)?arin bin dokokinshi, Allah zai iya kareta da karewarshi, sanadiyar haka har albarkarta ta shafeka da kuma zuri'arka baki??aya, kada ka yanke )?auna Mu'az, ka yi ta tuba ga Allah, in sha Allah zai gafarta maka, musamman ma tsayuwar dare, a lokacin da Allah ke saukowa yana neman bayin da suke tsaye dominshi, yana cewa ina masu ro)?ona na amsa musu, sannan Annabin Tsira ya ce, Allah yana kunyar bawan da zai ??aga hannu sama yana ro)?onshi ya sauke hannun ba tare da ya amsa masa ba."

Jinjina kai Mu'az yayi yana sauke numfashi sannu sannu, cike da gamsuwa yace" Hakane Papi, kuma na ji zan nemi gafarar ubangijina, amma dan Allah Papi ka fa??awa Abba ya je gidansu Saleema ya fa??a musu na janye neman aurenta, duka maganganunku a )?auli ma fi rinjaye yana nuna tabbas bashi ce kuma ko wanda bai san komai ba yana biya, dan haka ba zan iya jazawa wanda basu san hawa ba basu san sauka ba, dan Allah Papi ka yi ma Abba bayani yadda zai fahimta, ku gafarceni."

Da kallon tuhuma ya kalleshi yace "Ka tabbata Mu'az? Me zai hana ka )?ara tunani kafin ka yanke hukunci."

Girgiza masa kai yayi yace "Hukuncin kenan Papi, dan Allah ka fa??amasa."

Tashi yayi jiki a sanyaye har ya fice Papi yana kallonshi cike da tausayi. Tashi yayi ya ci gaba da abinda yake dan Allah ka??ai zai kawo musu mafita a wannan hali, dan magana ta gaskiya ba zai so rasa Saleema a zuri'arsa ba, sai dai kuma baya ganin laifin Mu'az, tabbas gaskiya ya fa??a kuma hakan da yayi adalci ne na rayuwa, dan in har ire-irensu zasu dinga samu mata kamarsu Saleema, akwai cutarwa ta wani fannin, dan wani ba zai tuba ya gyara ba, hakan zai sa laifin ya )?ara girmama ga kuma ha)?)?i, ya fi kyau a ce mace ce ta tuba daga aikata sa?o irin wannan sannan ta shiryu ta daina ta samu kamilin namiji, duk da mafi yawan lokuta suna fuskantar tsangwama da kyara kamar yadda Nafissa ke fuskanta a yanzu. Amma idan namiji ne shi fita yake, sai yayi da gaske yake manta wannan rayuwa ta baya, ga kuma matan da yayi hul??a da su wanda zasu iya kawo masa tazgaro a sabuwar rayuwar da ya gina, wata za ta nuna sam bata amince da yankewar ala)?arku ba lokaci ??aya, wata ta ce ita ka lalata shine zaka manta da ita, wata ma ta yi )?o)?arin yi maka bita da )?ulli, matsaloli irin haka dai da dama zasu iya kunno kai, yarinya kamar Saleema kuma haka ta faru ba zata iya maganin abun ba sai dai ta rumgumi kuka da damuwa a matsayin maganin matsalarta.




*A gurguje*


Kwana hu??u aka ??auka ana yayyada maganar daga nan gidan zuwa can gidan, hankulan iyayen ya tashi sosai, rayuka na neman ?acewa inda wasu ke ganin ana neman tozartasu ne, saida Papi ya shiga maganar ya nusar da iyayen maza suka fahimci dalilin Mu'az ??in kafin wutar tayi sanyi, dan kuwa Safiya saida ta tisa Saleema gaba ta binciketa tas a ganinta ko ya lalata mata ?ba ne shiyasa zai wula)?antata yanzu, Alhaji Yusuf dai yanzu ya fahimci lamarin duk sun ??an baya shi a gajarce kuma a jirkice, saidai a )?asan zuciyarshi ba da??i kam dan duk ya gama shelanta auren ?barsa ta fari kuma mai sunan mahaifiyarsa, amma sai ya shanye na shi damuwar dan kwantar da hankalin uwar da ?bar da ya ga sun damu sosai, musamman Saleema da abun ya zo mata wani iri.




*Luv u guy's???0???i*




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:50 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_31_




Irin zaman da tayi da jijjigar da take ya fahimtar dashi a ??ane take, dan haka ya bawa kanshi ha)?uri da niyyar ha??e komai dan su fuskanci junansu, a nutse ya kalli Saleema dake )?asa ta ha??a kai da gwiwaya sake fa??in "Uwata, kiyi ha)?uri kinji, haka Allah ya )?addara, kada ki sa damuwa a ranka, ki ??auka hakan shi ya fi zama alkairi a gareki, uzurinshi ya kai mu masa uzuri, kada ki fahimta b daidai ba."

A hankali ta sake lumshe idanu a kan la?a?anta ta karanta addu'ar yaye ba)?in ciki _" Babu abun bauta da gaskiya sai Allah mai girma (wanda babu abinda yake girmama a gareshi). Mai ha)?uri (mai jinkirin azaba tare da cikakken ikon aiwatar da ita). Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ubangijin Al'arshi mai girma, babu abun bautawa da gaskiya sai Allah, ubangijin Al'arshi mai yawan baiwa."_

Safiya da bakinta ke ta motsi tana hararen Ardiya dake zaune ne tace" Abbn Hajia, ni fa ban yarda da lamarin nan, ba fa zan lamunci a lalata min sunan yarinya ba, magana ta gaskiya na fi tunanin wani munafikin ne a cikin gidan nan ya aikata wani abun, ba ina ba)?in cikin Saleema ta rasa Mu'az bane, hasalima kna ji a jikina hakan alkairi ne, sai dai zan so na garga??i duk mai hannu a cikin lamarin nan, akan] ata fa sai na ci mutumcin mutum, akan ?bar gudaliyata wallahi sai na sa?a da kowa waye, dan haka a kiyaye."

Da mamakin kalamanta suka kalleta shi da Ardiua da take jin lallai da ita take, da yanayin jimami yace" Me yasa zakiyi wannan tunanin? Ki barwa Allah komai mana, kuma a gidan nan wa ye zai so a fasa auren Hajia ta?"

Ta?e baki tayi tace" Hmmm! Ban da tabbas, amma ina zargin ranar da ka daki Saleema Hadeeya hoton abinda ya faru ta ??auka, dan da idanuna na ganta tana ??aukar hoto a lokacin, ai ba da)?i)?iya ba ce ni."

Gyara zama Ardiya tayi duk da tana cikin farin cikin fasa auren, cike da garga??i tace" Kinga malama maganarki ta tsaya iya nan, dama tunda kika fara magana na fahimci mu kike nufi, idan ni kika ce ma sai na ??auki hakan a matsayin kishi, amma ?bata? Ki sani nima zan iya yin komai dominta."

A hasale Safiya tace" Kinga bana son haukan banza, ki bari har na sa da ke tukuna, kinsan dai ba )?arya zan mata ba ko? Na wa aka yi ke kanki ma balle Hadeeyar?"

Tashi tayi tsaye ta kalleshi tace" Ka ga Baby bana son haka, ba zai yiwu ka kirani nan dan matarka ta zageni ba, ka fi kowa sanin ina da aikin yi ni, ba zaman banza nake talauci na damuna ba."

Sosai ta ji zafin abinda ta fa??a mata, dan tana yawan fa??a idan suka samu sa?ani, da kallo ta bi Ardiyar da ta fita a falon na shi, tana fita ta bushe da dariya da sauri ta nufi ??akinta dan jinjinawa ?barta da ta ??auki hoton da ya zama silar duk wannan matsaloli. Tana fita ita ma ta mi)?e za ta fita, da sauri yace "Ban gama magana da ke ba."

Yatsina fuska tayi tace "Maganina zan sha, bana jin da??i."

Ficewa tayi ba ta jira me zai ce ba, maida dubanshi yayi ga Saleema ya sake tausasa murya yace "Mamana, ki yi ha)?uri kinji ko, kada ki damu kanki, da izinin Allah wani zai fito miki wanda ya fi shi."

Jinjina kai tayi alamar to, gyara zama yayi yace "Tashi ki je, kuma ban da kuka, idan ba haka nima zan zo na tayaki."

Mi)?ewa tayi a sanyaye tana fa??in "Ba zan yi ba Abba."

Murmushi ya mata yace "To da kyau."

Har ta kai bakin )?ofa sai kuma yace "Kina ji." Juyowa tayi a tsanake ya ??ora da "Ki shirya ki je gidan auntynki Lubna ki mata kwana biyu, na san zakiyi farin ciki."

Tabbas ta san yayi hakane dan ta saki ranta, dan shi bai yarda suyi nesa da shi ba idan ba inda ya yarda zasu je ??in ba, dan ta nuna masa hakan ya mata da??i sai tayi murmushi ta sunkuya kadan alamar ladabi tace" Nagode Abba."

Fa??a??a fara'arsa yayi yace" Yawwa, yarinyar kirki, idan kin shirya ki zo ki amshi ku??in kashewa."

Da fara'a ta amsa da" To Abba." Fita tayi a ??akin take fuskarta ta sake ha??e, dan kuwa yanayin sabo ne a gareta, ba ta san me ta wa Mu'az da ya ce ya fasa aurenga ba, mahaifinta dai na ta fa??in uzuri uziri amma bata san wane irin uzuri ne da zai sa shi fasa aurenta haka kwatsam ba, dama tun ranar da ya bar gidan basu sake ha??uwa ba ko da a waya, sai kawai wannan sa)?o da ya turo a fa??a wanda a cikin masu kawl sa)?on babu Alhaji Auwal, hakan ya tabbatar mata shi ma lamarin bai masa da??i ba.

&?warai ta ji da??in barinta gidan, musamman da ya zamana mahaifinta ne ya bu)?aci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login