Showing 69001 words to 72000 words out of 193749 words

Chapter 24 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4424

zafi-zafi yana son since zanen dake jikinta yana fa??in" Ke kin isa ki dinga tureni haka? Dama ba abinda kike so ba kenan har kika yarda kika aureni, to zan miki shi yanzun nan ki ji da??inkiiiii."

Bakinta da yake laluba yasa kaucewa a rikice tace" Mu'awwaz karka wula)?antani haka mana, dan Allah ka da ka keta min haddi alhalin kana cikin maye."

Wawan mari ya kashe fuskarta da shi tare da cewa" Zan kasheki kika sake min magana a nan, ke za ki fa??a min me zan yi ne? Rayuwata ce fa, ina ruwanki?"

Fashewa tayi da kuka saidai ba ta sake )?o)?arin hanashi abinda yayi nufi ba, tana ji tana gani ya mata kaca-kaca a darensu na farko ba tare da bin ko wace irin )?a'ida da ya kamata abi ba, daga gurin bai sake motsawa ba baccin masifa ya ??aukeshi, sai ita ce ta yi jinyar kanta dan lokacin da aka ??an samu rabon da wani abu ya shiga tsakaninsu da taimakon wata )?awarta ta ??an kimtsa kanta, duk da ba wani gagarumin gyara bane, amma dai ta san jikinta ya kar?eshi daga abinda ya faru yanzun, dan ma birkitaccen ba a hankalce ya shigo mata ba.



_______________



Yau fa ko da suka tashi gidan da shirye shiryen shagalin murnar da Hadeeya ta shirya suka tashi, daga yadda suka fara kai da kawowa da kuma irin matan da suke taruwa a gidan da yadda ake iface-iface da shewa ya tabbatarwa Safiya kawai shiri ne na hassalata ko a ?ata mata rai tare da cin mutumcinta, dan kiyaye haka tunda ta shiga ??akinta yin sallah la'asar ba ta sake fitowa ba duba da a lokacin ne ma za'a fara taron. Kuma gaskiyarta ne dan kuwa da gayya Ardiya ta dinga gayyatar )?awayenta da ?ban uwa wai dan Safiya ta gani ba irin taron da ita tayi ba sa'ilin saukar Saleema, ku??in da ya bata kuma a )?alla saida ta zuba ninkinsu sau biyu wajen shagalin nan, dan kayan da take so Hadeeya ta saka kawai sai da ta bayar da ??inkinsu ga ma??inkiyar da ko baka kai mata ??inki aka ambaci sunanta za ka santa, musamman saboda shagalin nan saida ta ??an ci bashin bankin da take a aiki, a ganinga za ta biya nan kusa kuma a aljihun Abbansu Hadeeya ku??in za su fito.

Saleema ma dai duk da ba ta yi wani tunani game da taron ba, amma dai ta san ?bar uwarta ce ke shagali, tunda ta fito da niyyar kama musu aiki suka canza harshe daha hausa zuwa french da buzanci, sai kawai ta ji ta tsargu ta komawarta ??akin Mamanta ta yi zamanta. Saida ta yi sallah la'asar ta sake ??aukar wayarta dan yanzu ne take )?ara fahimtar wayar sai kuma Mamanta tace "Ki shirya ki fita kema, kar a ce ha??in bakine daga ni har ke babu wanda ya fita, yanzu za'a ce ba)?in ciki muke."

Ba ta musa mata ba illa "To Mama." Da ta fa??a ta aje wayar ta shiga ban??aki, shirin na ta ba wani dogon lokaci ya ??auka ba, dan kuwa bayan mai da ta shafa sai turare, ko hoda ba ta shafa a fuskarta ba sai kwalli da ya zama sabo a gareta tun tana )?arama, doguwar rigar shadda ce ta saka kalar ruwan zuma mai )?yalli, ??aurin zara buhari ta yi sai takalminta masu tudu da ta saka, sar)?ar da Gwamna Naseer ya sako mata a cikin kyautar nan ta ma)?ala mai shegen tsada duk da ba wani ??aukan hankali gareta ba, ba ta ??auki hijabi ba duba da a cikin gidansu take, kuma ko addini bai tilasta saka hijabi a cikin gida ba, hasalima wata mazhabar na gani indai a cikin gidane ko babu ??an kwali ba laifi bane indai ba waje ta fita ba, a nan ne mala'iku za su tsinewa kan da yake bu??e.

Tana fita jikinta yayi sanyi ta tsaya daga nesa tana hangen mutanen dake zaune can kusa da )?ofar shiga ?angaren mahaifinsu, wurin ya )?ayatu sosai da kujeru da hotunan Hadeeya kala kala wanda bbabu ??aya inda kanta ke rufe, ga flawowi da suma suka )?ara fito da kyawun wurin. Kujerar da ta gani ta musamman wacce ta saka wani teburin glas tsakiya da aka sha)?eshi da tsadaddin lemuka da ruwan gora ha??e da chacolate da su alawa da biscuit, abun ya yi kyau sosai.

Ba komai ya kayar mata da gaba ba sai yadda )?awayen na Hadeeya da suka fara halarta ta ga kowace ta )?ure kwalliyarta yadda ka san gasar za?en sarauniyar kyau za su je, ??inki iya ??inki, kwalliya iya kwalliya, shiri na musamman da ya fito da surar kowace, ajiyar zuciya kawai ta sauke ta ??ora hannayenta kan gajeruwar kagantar da ta mata shamaki da su ta tallabe ha?arta kawai tana ci gaba da kallon ??inkin jikin kowace, ba wai dan sun birgeta ba, a'a sai dan ji ina ma a ce dayawa daga cikin ??inkunan ita tayi su?


*&?ara* kallon fuskar Hadeeya ta yi ganin yanda ?barta ta fito ka rantse balarabiya ce ko ba'india, a gaskiya dole ma ?barta ta auri babban )?waro, irin wannan kyau haka da tsaruwa? Murmushi ta saki tare da mi)?awa mai kwalliyar da ta gama ha??a kayanta za ta tafi wacce suka yi babbar sa'a ta biyo gidansu ta mata kwalliya saboda ta riga ta fito yin kwalliyar kenan, ba dan haka ba sai dai su sameta har in da take, kar?ar ku??in tayi ta musu godiya su ma suka mata godiya ta fita.

Hadeeya dake tsaye gaban madubi wayar da a yanzun take tutiya da ita ke ri)?e da ita ta kara a kunnenta fuskarta ??auke da damuwa, duk da idanunta suna hango mata tsantsar kyawun da ta yi, irin ??aurin kallabin da aka kashe mata abun ya matu)?ar birgeta, ga doguwar rigar dake jikinta ta wani tsadadden cotton boil, irin ??inkin da aka mishi ya bi jikinta sosai ta yanda mai kallo zai ga kamar a tsirararta yake ganinta, dan hatta da shatin cibiyarta an fito da ita bare su )?ugu da gwiwa da kuma )?irji, hakan ya sa )?irarta fitowa sak tamkar wata kwalbar cocacola.

&?arasowa ta yi wajenta tana kallon fuskarta da ke mata haske tamkar zarah tace "Wai me ye kike yi? Ki zo ki fita mana ana jiranki."

Cike da qhagwa?a ta turo baki tana sake dan)?ara wayarta a kunne tace "Momma ni fa na yi al)?awarin ba zan fita ba sai tare da Mu'az ??ina."

?an zaro idanu Ardiya tayi sai kuma ta juya ta kalli )?awayen Hadeeya da ke saka tsarabar da za'a rabama kowa bayan gama taron, ganin hankalinsu yana kan aikin da ta sakasu yasa ta sake matsawa sosai kusan Hadeeya cike da ra??a tace" Dama jiya na so muyi magana da ke, sai dai ko da na dawo dare ya yi sosai, wai da gaske Mu'az ne ya ce yana sonki?"

Kallonta Hadeeya tayi da mamaki da kuma )?aguwa tace" Momma, to )?arya zan miki? Shi da kanshi ya fa??a min a ranar da muka je gidansu, nima kuma na bashi amsa, kuma ba ki ga muna waya da shi ba kullum."

Nauyayyar ajiyar zuciya Ardiya ta sauke ta du)?ar da kanta )?asa tace" Ina fata dai ba lalata min ke ya yi ba, sannan ya watsar da ke ya je ya auri Saleema."

Da )?arfi Hadeeya ta zaro idanu ta furta" Aure kuma?"

Da sauri Ardiya ta mata alamar" Shiiiiii! Sannan ta sake mata ra??a cewa "Nima jiya Gaishata ke fa??a min, wai maganar aurensa ake yi da Saleema."

Kiran da ya sake tsinkewa wanda ta aika ne yasa ta ??auke wayar a kunnenta tana kallon mahaifiyarta a gigice tace "Momma Mu'az Saleema zai aura? To ni kuma fa? Ba ni ya ce yana so ba?"

Sai kuma ta ??aga murya tace "Wallahi Momma na san ma asiri ta masa, dama na ga tana ta shigewa jikinshi da muka je gidan, wallahi Momma ba zan yarda ba."

Duk da ta san ba gaskiya bane kuma ba ta yarda cewa wai asiri Saleema ta ma Mu'az ba, amma dan ta kwantar mata da hankali duba da abinda ke gabansu sai kawai ta dafata tace" Hakane mana ?bata, ke dai yanzu ki je ki kwantar da hankalinki, ki saki ranki ki yi shagalinki yanda ya dace, ni zan ji da wannan matsalar, Mu'az zai dawo gareki ko ba ya so."

Jinjina kai tayi tace" Da gaske Momma?"

Cike da )?warin gwiwa tace" Na ta?a fa??a miki zan yi kuma na kasa?"

Girgiza kai tayi alamar a'a, nuna mata )?ofa tayi tace" Dan haka je kiyi murnarki, ni zan ji da komai."

Juyawa tayi za ta fita Ardiya ta kalli )?awayen na ta tace" Sai ku tashi ku tafi ko."

Aje aikin sukayi suka mi)?e, biyu a cikinsu ne suka ??auki gwangwanin abun fesawa mutum mai kama da flawowi yayin da yake tafiya, Hadeeya ce a gaba su kuma suna bayanta kamar yadda aka tsara, dama kayansu iri ??aya kusan kalar kayan Hadeeya, suma kuma duk doguwar riga ce a jikinsu, haka suka dinga fesa mata abun nan tana fita har suka kawo ?bar berandar da Saleema take.

Ha??ewa sukayi da Saleema za ta koma ciki sakamakon )?aton redio da aka kunna wanda ya kara??e gidan, ita kuma ta ji ba za ta iya jurar wannan )?ara a kunnuwanta ba, wani kallo Hadeeya ta bishi da shi kafin ta ja tsaki su wuce a ranta tana ayyana "Wallahi ba zaki rabani da shi ba, ta?! Ai ya fi )?arfinki yarinya."

Tunda Saleema ta koma ciki bata sake fitowa ba saida tayi sallah magrib, lokacin ne ta fito saboda jin har lokacin ki??a na tashi, a ganinta dai magriba tayi ya kamata a ce kowace ?ba ta tafi gidansu, amma abun mamaki data fito sai ta samu gidan cunkus da ?ban mata da samari wasu na rawa wasu na kallonsu da alama lokacin ne ma shagalin yake kan ganiyarsa, dan ko da yamma mutanen basu kai rabin haka ba, abun takaicin shi ne ganin )?anwarta Hameeda tare da wani she??anin matashin da ya sha zanzaro suna ta ti)?ar rawa. Girgiza kai tayi a ranta tace "Allah ya shiryaku."

Juyawa ta yi da nufin shiga falon Abbansu, sai kawai ta ga Ardiya na zaune tana kallon komai ita da )?awayenta suna ta hira da dariya, idanunta ne suka cika da hawaye na tausayin halin da ?ban uwanta ke ciki, ta ya suna irin wannan rashin kunyar, amma kuma tana kallo ba za ta tsawata musu ba? A fusace ta juya ta shigo falon ta shiga )?ofar dake kusa da tv dake jikin bango, ratsawa tayi da wajen cin abincin na mahaifinsu wanda ma fi yawan lokuta a nan yake cin abincin safe sannan ta shiga ta wata )?ofar sai ga ta a falon na shi.

Da mamaki ta kalli )?ofar data fita waje zuwa farfajiya wacce idan ya yi ba)?i suke shigowa ta nan, ko kuma shi yana shigowa ta nan musamman idan iyayensu basu nan ko ya ji an yi ba)?i, kwalayen lemu da robobin ruwa da sauran sharar data gani ya )?ara ?ata mata rai, tunaninta su waye dan rashin kunya suka shigo har ??akin mahaifinsu sannan sukayi haka?

Juyawa ta yi ta dawo kusa da teburin cin abinci ta ??auki tsintsiya da abun kwashe shara da wurin zubawa ta koma falon, a )?an)?anin lokaci ta share ??akin ta ??auki turaren gwangwani dake kusa da teburin da tv take ta feshe ??akin da shi, ??aukar kwandon sharar ta yi ta bi ta )?ofar waje dan zubarwa a babban kwando, niyyarta ita ce rufe ??akin za ta yi da makullayen dake jikin )?ofar sannan ta tafi da su duk da ba'a haka, mahaifinsu ko barin gari zai yi baya cire makullan yana barinshi ne a nan saboda yarda da iyalinshi, to amma fa ba za ta bari sakarkarin ba)?in can su raina musu uba ba.

*Sakin* kwandon ta yi sanda idanunta suka sauka a kansu, abun daga zuciyarta ne ya fito har ya sauka a sauran sassan jikinta, ko dan ba ta ta?a tsintsar kanta a halin irin wanda ta fara shiga sanadiyar Mu'az ba, hakan ya ki??imata sosai har ta ji hawaye sun fara mata zarya lokaci ??aya kamar wacce ta ga gawar mahaifinta.

Tunda suka juyo a tare su ka ga ko wacece, cike da jin haushi Hadeeya ta ??auke kanta bayan ta aika mata harara sama da )?asa. Hakan yasa ta juyawa da sauri za ta koma in da ta fito.

Da gudu ya ri)?o hannunta yana sauke wani huci ya tari gabanta yana kallon fuskarta yace "...




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:49 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_26_




Da gudu ya ri)?o hannunta yana sauke wani huci ya tari gabanta yana kallon fuskarta yace "Saleema..."

Da irin yanayi na gatse ta zuba mishi idanu tace "Me ye?"

&?asa ya yi da kanshi cike da kunya da kuma takaici, fincike hannunta tayi tace "In tambayeka mana, ni ka ke so ko )?anwata?"

Da sauri ya kalleta cike da sigar rarrashi yace "Saleema ke na ke so wallahi, ba wai da nufi na yi hakan, kawai dai t..."

Katseshi tayi da cewa "Ta yi me? Me ye kawoka wajen nan Mu'az? Me ya sa ba ka fa??a min zaka zo ba? Bayan munyi waya da kai yau sau ba adadi."

Kamar zai fashe mata da kuka yace "Saleema ki gane, wallahi Hadeeya ta matsa min da kira har tana i)?ararin idan ban zo ba za ta yi kuka s..."

Cikin ?acin ran da ita tasan daga zuciyarta ne yake fitowa dan magana ta gaskiya sha)?uwar da ta shiga tsakaninsu kwanan nan musamman lokacin bikin Mu'awwaz da irin taimakon da ya mata ya sakata jin shi a zuciyarta, a hassale tace" Dan kar tayi kukan kenan sai ka taho?"

Murya a sanyaye sosai da alamar jigatuwa kamar wnda ya yi tsere yace" Saleema ba haka bane, Hadeeya a matsayin )?anwata nake kallonta, kinsani Saleema ina sonki, ba ta yadda zan ha??aki da )?anwarki."

Idanunta jajir hawaye na sake silalo mata murya a )?asan ma)?oshi tana rawa tace" To ama me ya sa take ri)?e maka hannu? Ka fa min al)?awarin daina duk wani abu da ka ke aikatawa a baya."

Da sauri ya kalleta da yanayi na farin ciki hangon kishinshi a idanunta yace" Wallahi ni ba abinda na ji da ta yi hakan, hoto kawai ta sa aka ??aukemu, kuma fa ita ma Yaya Mu'az take kirana."

Fashewa tayi da kuka saboda suyar da zuciyarta ke yi tace" To me yasa ka zo ba ka fa??a min na?"

Sadda kanshi yayi )?asa yace" Babyyyyy! Ki daina min tambayoyin nan dan Allah, wallahi ji nake kamar zan mutu saboda fa??uwar gaba, dan Allah ki yi ha)?uri kin ji."

Shashe)?a ta fara yi tana share hawayen tace" Shikenan, amma ka min al)?awarin ba zaka sake ta?a hannun kowace mace ba."

Da alamar raha da tsokana yace" Iyeee! Kishi wai? ?wan matana kenan, na miki al)?awarin hakan ba zata sake faruwa ba, ni da gaba??aya jikina mun zama na ki kiyi yadda kike so."

Cike da kunya ta sadda kanta tace" Kuma ni dai wallahi ka tafiyarka, idan ba haka ba zan kulleka a ??akin Abba har sai ?ban matan nan sun tafiyarsu."

Yanda tayi magana cikin shagwa?a da nuna tsantsar kishinta a kanshi ya sa shi jin kamar zai suma a wurin, fa??a??a murmushinshi yayi yace" Sabo..."

Kafin ya fa??a Hadeeya ta taho cikin jin haushi ta sake ri)?e hannayenshi tana hararen Saleema tace" Wai me take fa??a maka ne? Muje zan yanka cake."

Sa?ule hannayenshi yayi daga na ta yana fa??in" Kinga Hadeeya ki daina ta?ani, ni..."

Harara Saleema ta watsa mishi ta ra?asu ta shige falon mahaifinta, juyawa yayi ya bita da kallo har ta rufe )?ofar, a hassale ya kalli Hadeeya da ta jawo masa wasu ruwan bayan ya gama daidaita komai, cikin saurin maganar da idan ranshi ya ?ace yake samuwa ya fara nunata da yatsa yana fa??in "Kinga Hadeeya ke )?aramar yarinya ce, ni dama can wasa nake miki da na ce ina sonki, ni da ke bamu dace ba ko ka??an, kuma yanzu haka maganar aurena ake da Yayarki, dan haka ki ??auki duk abinda ya faru tsakaninmu a matsayin raha."

Hadeeya da tunda ya fara magana ta fara hawaye na )?una da ra??a??i, ba ta gama sarewa ba saida ya ce wai ta ??auka a matsayin raha, da hawayen da suka wanke mata fuska lokaci ??aya kwalliyarta na neman lalacewa tace" Raha? Raha fa ka ce? Ka ce min kana sona har ka dinga ta?a min jikina wajen sirrina, sannan ka ce raha? Kana nufin ni ka latsi jikina a banza kenan? Ita kuma za ka aureta ka killaceta?"

Girgiza mata kai yayi yace "Ki yi ha)?uri da waccen abun da ya faru, ba zai sake faruwa ba in sha Allah, amma dan Allah ki manta da komai daya faru tsakaninmu."

Cikin kukan da ya sake taho mata tayi saurin ri)?e hannunshi tace "To amma me yasa ni ba zaka aureni ba? Me ka gani a jikin waccen bagidajiyar da ba ta kaini komai ba?"

Wani murmushi yayi yace "Ba zaki gane ba, wata)?ila dan ba namiji ba ce ke, ko kuma dan baki da wayewa ne."

Da mamaki ta ha??e kukanta tace "Wayewa? Ni ??in ce van da wayewa?"

Dariya ya sakar mata yace "Hadeeya, kowane namiji na san mace wayayya, amma ba irin wayewarki ba."

Gaba??aya ta game naman fuskarta yanayin mamaki ya kasa barinta ta yi magana, saida ya ra?ata zai wuce ta yi )?arfin halin cewa "Ban gane ba? Wai ni bana birgeka? Dubeni fa?"

Cak! Ya tsaya ya juyo a hankali ya kalleta, girgiza mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login