Showing 57001 words to 60000 words out of 193749 words

Chapter 20 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4428

komai ya sa haka ba sai dan yana so ya tantance abinda mahaifiyarsa ta fa??a da kuma shi wanda yake gani, abinda yake gani kawai tsagerar ?ba ce marar kunya da zata dube shi ta ce masa wai Barka dai, Barka dai? Barka dai kamar ka fa??a ma irin )?anin an naka, barka dai gaisuwar da ko mahaifiyarsa ba haka suke yi ba, barka dai amsar da shi yake badawa ne ba wai wacce ake bashi ba. Yanzun haka mahaifinta ya baro mutum mai kamala, wanda saida ya du)?a ya gaisheshi duk da ya tareshi, sai dai ita ??in bata da kunya.

Gashi yanzu ma dan kuturun wula)?anci ya na tsaye yana kallonta amma gaba??aya ta maida dubanta kan tv da ba kunne take ba, Saleema kuma tsarguwa ce ta sakata )?urawa waje ??aya ido tana Allah Allah ta bar gidan nan mai cike da shiru da takura ta ko ina.

Juyawa ya yi cikin takun )?asaitarsa da ya sakata saurin juyowa tana satar kallonshi har ta0 sage wuya dan kallonsa, har ga Allah sai ta ji tausayinsa har take ji kamar ta mi)?e ta je ta taya shi ??aga kafar ya taka da kyau, wannan tafiya haka shi yake yi ama ita ce ta gaji daga zaunen nan, dan ya kai minti ??aya kafin ya fice a falon da ita a ganinta idan ta tashi ai kamar wal)?iya za ta wuce.


*Ga mai bu)?atar humra ta musamman ta yi magana kafin ta )?are, humra ce da sai kin gwada kawai za ki ga alfanunta ta hanyar ganin murmushin mai gidanki fiye da baya, humra ce da wasu sinadaren da ba'a saba ha??a humra da su ba??B? wacce ta shirya siya kawai za ta min magana. Ga anfani ga sau)?i, )?aramin awo bakin farashin 1000f ga ?ban niger, ga ?ban Nigeria kuma 1000k.*




*Ru)?ayya* (Mrs Abdul) wannan page ta ki ce kyauta.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:49 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_22_




Fitowar nutsatsiyar gimbiyar tare da wasu hadimai a bayanta yasa Saleema mi)?ewa tsaye tana mamakin ta ina suka shiga ??akin, idan ta canka daidai )?ofofi ne bila adadi a gidan na sarauta, al'amarin ya so zautar da tunaninta sanda gimbiya Ramlat da kanta ke feshe jikinta da wani ha??a????en turare mai sunan *Maryam*, sannan ta umarci jakadiyarta d ta saka mata alkyabbar nan, ba ?ata lokaci aka shiga sakawa Saleema wata rantsatsar alkyabba fara tass mai kwaliyya sosai da birgewa, ta ??auka an gama yanzu kam gida za ta tafi, sai jakadiyar ta sunkuya ta aje mata wasu takalmi na fara farare sak irin alkyabbar jikinta, wasu irin )?ananan jakunkuna guda biyu gimbiya Ramlat ta kar?a a hannun wata hadima ta ba wa jakadiyar dake kusa da Saleema sannan tace "Ki kai mata sa)?on nan motar da za ta mayar da ita gida cikin aminci."

Kallon fuskar Saleema tayi tare da yin takwaf takwaf d fuskarta, dan gaskiya ba dan ba ya daga cikin al'adarsu auren dole ba, da ta nemawa *yarimanta* auren kamilar yarinyar nan, ita dai kyawunta take gani fiye da kima, sannan nutsuwarta take gani fiye da tunanin mai hasashe, ba dan yau ne ha??uwarsu ta farko ba kar yarinyar ta ga wautarta, da ta fashe mata da kukan shagwa?a sannan ta ce mata "Dan Allah ki auri ??ana, ko shi ma zai shiga sahun masu cikar kamala wacce aure ka??ai ke samawa bawa ita."

Amma sai ta shafo fuskar Saleema tace "Allah ya miki albarka, Allah ya baki miji na gari kamar *??ana*, wanda zai kula da ke ya mutumtaki."

Cike da kunya Saleema ta sadda kanta )?asa sannan ta amsa )?asan makoshi da "Ameen."

Alamu ta mata da cewa "Ki je, na san yanzu Abbanki na jiranki."

Rusunawa tayi kamar za ta sunkuya tace "Nagode ranki shi da??e, Allah ya )?ara lafiya da nisan kwana mai albarka."

Murmushi kawai tayi tana jin kewar yarinyar na lullu?eta tun bata mata nisa ba, tana kallo jakadiyar da hadiman nan suka tisa Saleema a gaba har suka fice a falon na ta na musamman, tsintar kanta tayi da yi wa yaronta addu'a ya samu mata kamar yarinyar nan.

Abbanta na tsaye yana jiranta jikin mota, da idanu kawai ya rakata ganin wata shiga da aka mata tamkar wata gimbiya ko sarauniya, shi dai bai gushe yana kallon ?bar tashi ba har saida suka shiga mota aka ??auki hanyar mayar da su gidansu, a lokacin ne kiran sakataran gwamna ya kirashi ya shaida masa yalla?ai fa na ta jiransu, ha)?uri ya bayar tare da fa??in za su iso yanzu, dan haka yana aje wayar ya kalli ??aya galadiman da zaman banza kawai yake a motar hannunshi ri)?e da )?atuwar dorina yace "Ranka shi da??e, ko za ku iya ajemu gidan gwamna *Nasir Abdu*?"

Jinjina kai yayi yace "Yanda ka ke so yalla?ai." Kallon matu)?in yayi ya bashi umarnin ??aukar titin dan su ba ba)?in gidan gwamnan ba ne wanda yanzu ne ma ya daina yawan kai ziyara gidan da mai martaba ya rasu, amma da kullum cikin kai caffa yake da kamun )?afa.



*Bayan fitarsu*


Mai gadi ne ya sake shigowa a karo na biyu ya samu Safiya yake fa??a mata "Hajia wasu matasa ne suka zo, kuma sun ce Alhaji Auwal ne ya turo, to kuma na ga mai gidan baya nan shiyasa na ce bari na miki magana."

Da kula tace "Ka ce musu ina zuwa."

Karaf! Ardiya da fitowarta kenan ta ji me ake fa??a tace "Muje na gansu."

Ba ta jira komai ba tayi gaba mai gadin ya bita, Safiya kam ta?e baki tayi ta gyara zamanta ta maida dubanta kan tv, farfajiyar gida ta samesu tsaye suka gaisa kafin ??aya a ciki yace mata "Hajia dama Alhaji ne ya aikomu mu kawo sa)?o."

Rarraba idanu ta fara yi tace "To, sa)?o kuma? Wa ya ce a ba?"

Gaba sukayi alamar ta biyosu ??aya na fa??in "Gaya nan waje."

Bayansu ta bi har )?ofar gidan duk da babu mayafi a jikinta, irin motunan nan ta samu masu )?afa uku kuma ba adaidaita sahu, dan musamman an yi su ne dan ??aukar kaya har guda biyu, ??aya moton ledoji ne ba)?a)?e a shirge, sai ??ayan kuma dake ??auke da buhunan flawa da bududuwan mai da buhu siga. Ardiya dake kallon kayan da mamaki kafin ta tambayi abinda ke ranta wani matashi yace "Yawwa, Alhaji ya ce wannan a yi sadaka, duk ma)?ota da ?ban uwa a tabbatar kowa ya samu, wannan kuma..." Ya fa??a yana nuna inda buhunan suke yace "Ya ce a yi sabuwar tuya dan sadaka, sannan akwai matan da suke masa wainar sadaka duk sati zai turosu su kama aikin yanzu."

?an )?arni )?arnin da ya daki hancinta ne ta yamutsa fuska ta nuna inda ke da ba)?a)?en ledojin tace "Me a cikin wannan?"

?aya daga ciki ne yace "Nama ne, sa guda ne aka yanke, ko hanji Alhaji bai yarda an cire ba ya ce a kawo gaba??aya."

Wani wula)?antaccen kallo ta bisu da shi tare da yatsina baki ta juya tana fa??in "Bari in kira muku uwar yarinyar."

Da mamaki suka bita da kallo da tunanin dama ba ita ce uwar ba kuma ta fito? Ba tare da damuwa ba suka )?ara gyara tsayuwa, dan ko za su kwana sai sun jira an sauke musu kayan nan, dan daga yadda Alhaji Auwal ya dinha basu umarni alamu ya gwada yana daraja mutanen sosai. Jim ka??an Safiya ta samesu daga )?ofar ??akin mai gadi tsaya suka nuna mata, mai gadi ta umarta da ya bu??e musu )?ofa su shiga da kayan ciki sannan a sauke, komawa tayi falo ta barsu ita kuma ta fara kiran wa'da zasu zo dan taimaka mata a kan aikin nan.



*Governor's house*


Kasancewar yau lahadi gwamna yana gari kuma yana gida, hakan yasa akan )?ara mishi tsaro saboda yawan ba)?in da yake )?ara samu musamman na )?ananan ?ban siyasa masu tasowa, a iya ganin Saleema dai a inda motar ta faka duka jami'an tsaro ne suna ta shawagi, dake an san da zuwansu ba su wahala ba sai cajesun da aka )?ara yi har aka raba Saleema da alkyabbar da ta so zuwa gida da ita mahaifiyarta ta gani, wani jami'i ne daga cikin gidan ya dinga musu iso har suka wuce falo uku kafin su isa a na hu??u, kujerun alfarmar ya nuna musu a harshen faransanci yace " Restez ici, monsieur le Gouverneur ca arrive maintenent."

Alhaji Yusuf ne ya masa murmushi yace "Merci."

Ba jimawa kamilin dattijon ya fito mai cikar zati da haiba, yana fitowa kuma Saleema ta sadda kanta )?asa, har ya )?araso a nutse da fara'arsa ya cakumi hannun Alhaji Yusuf da ya mi)?e dan girmamwa, gaisawa suka fara yi da harshen faransanci hakan yasa Saleema mi)?ewa tsaye ita ma da tunanin to fa yan boko an ha??u kenan, a sanyaye ta gaisheshi, da wata sabuwar fara'ar ya kalleta yace "Haleema, comment va tu?"

?an satar kallonta Alhaji Yusuf yayi ya gimtse fuska dan ya san sai ta kwafsa mishi, wacce ko ha??a lambobi ke bata wuya ta ina za ta san me ya ce bare ta amsa? Kawar da kanshi ya yi yana jin ranshi na neman bacewa yanzu yanzun nan.

" Je vai bien." Jin haka daga bakin Saleema ya sashi saurin kallonta, amma sai ji yayi gwamnan ya sake fa??in "Et ta mere?"

A sanyaye cike da ladabi tace "Elle va bien."

Sakin hannun Alhaji Yusuf yayi yace "Alez y on va manger."

Kallon juna sukayi, ta haka Saleema ta fahimci kamar abin da ke ranta ne shima a ranshi, dan alamu sun nuna yana girmamashi sosai, amma kuma bai yi yun)?urin yin abinda ya ce ??in ba, jin ua sake maimaita musu su je su ci abinci yasa Saleema kallonshi a nutse tana fara'a tace "Moi j'etait plein, je manger a la maison."

Kallon Alhaji Yusuf yayi da mamaki yace "Hanata ka yi?"

Murmushi yayi kawai yayi dan shi dai ua fahimci idan bai mutu jiya ba saboda mamaki to yau kam zai she)?a barzahu, to in ba riga yaushe Saleema ta iya jin faransanci? Maida kallonshi yayi ga Saleema yace "Haleematu."

Sadda kai ta sake yi tace "Na'am yalla?ai."

Cike da kulawa yace "Kinyi karatu mai kyau jiya, Allah ya miki albarka."

Kamar za ta yi ruku'i ta sunkuya tace "Nagode yalla?ai, ameen."

Wani basaraken kallo ya mata ta )?asan idanu yana fa??a??a murmushinshi yace "Aure fa? An shirya? Ko karatu za'a ci haba da yi?"

Bayan kunya da maganarshi ta bata har da murmushi ma, da sauri ta rufe fuskarta da tafin hannayenta tana murmusawa, kallonta Alhaji Yusuf yayi sannan ya kalli yalla?an yace "Yanzu haka dai sa ranarta za'ayi, yaron ma ai ??an gidan Alhaji Auwal ne."

Mamakin jin kalaman daga bakin mahaifinta yasa ta saurin ??agowa za ta kalleshi, sai kuma ta kalli yalla?an da take yanayinshi ya canza daga sakakkiyar fuskar nan zuwa ba yabo ba fallasa yana ya)?e yace" Alhaji Auwal dai dana sani?"

" E shi." Ya fa??a da girmamawa, jinjina kai yayi da yanayin rashin walwala yace" Allah yasa alkairi."

"Ameen." Alhaji Yusuf ya fa??a, nuna musu kujerun yayi yace "Bismillah, ku zauna."

Zaunawa sukayi shi kuma yace "Ina zuwa ko." Da kallo duk suka bishi har Saleema na mamakin me ya ha??e fara'arsa lokaci ??aya haka? Gashi kamala ce da matsayi yasa shi zama babban mutum, amma shekarunshi ma bai wuce arba'in da shida zuwa da bakwai ba. Ganin shigewarsa ta ci gaba da kalle Kallen tana mamakin yanda gidan yake shiru ba alamar wasu mutanen bayan shi da masu gsaronshi, kuma hakan ya faru ne sakamakon nan ??in ?angarenshi ne, a irin wannan lokaci idan ba shi ya nemesu ba su kan barshi ne ya huta, musamman yau da zai yi ba)?in da shi ka??ai ya san me ya tsara ma kanshi, hakan yasa ya dakatar da kowa daga shigowa sashen nashi har amaryar da take ganin tana yadda take so haka ya taka mata birki ba dan ta so ba saboda ta so sanin me zai faru dan ta fa??awa Ardiya.

Fitowarshi tare da wani jami'in a bayanshi yasa suka sake mi)?ewa, jakunkunan takarda irin wanda ake zuba kaya a manyan kamfani ko shaguna ya nuna mata dake hannun jami'in yace "Haleematu, ga wannan ko, nagode da kuka amsa gayyata ta."

Hannu ta kai za ta kar?a cike da kunya tace "Nagode yalla?ai, Allah ya saka maka da alkairi."

Da sauri ya dakatar da ita da cewa "A'a ki barshi, ai bai kamata ki wahala ba, zai kai miki har mota."

Cikin ladabi Alhaji Yusuf yace "E to yalla?ai, da ya ke ba'a motarmu muka zo ba, daga gidan margayi mai martaba muke, sune suka aje mu nan."

Da fara'a a fuskarshi tare da ganin kamar wata damar ce ya samu da zai sake kusanci da su yace "Wannan ai ba matsala bane, ba ga motata ba, me ye anfaninta idan ba zata mayar da Haleematu gida ba?"

Sunkuyar da kai ta sake yi Abban ta kuma ya kalleta kafin ya kalleshi yace "E to yalla?ai, da za ka dinga kiranta da Saleema zan fi ganewa, dake sunan mahaifiyata ne, kuma tun tana jaririya muke kiranya da Saleema..."


Da alamar ban ha)?uri yace "Oh yi ha)?uri, ban sani bane ai, ina anfani da sunan da na ji ankirata da shine a makarantar nan."

Kallon jami'in yayi dake gefensu yace "A mayar da su gida a motata, kuma a kunna musu jiniya tamkar yanda ake min, ina so ta isa gida da wuri ba tare da ta samu tsaiko ba."

Da girmamawa ya amsa tare da fita dan shirye shiryen fita irin ta gwamnan kamar yanda ya bu)?ata, Alhaji Yusuf kuma da a yanzun ya ??an fara shinshino wata bu)?ata a dabam shinfi??e akan fuskar gwamnan Saleema ya ma nuni da su tafi, dan gaskiya ba zai so ya nemi bu)?atar nan ba in har abin da yake tunani gaskiya ne, saboda Alhaji Auwal kamar uba ne gareshi bayan kasancewarshi mai gida ma. A hankali suka shiga takawa Saleema na baya alamar girmamawa, amma lokaci lokaci sai ya juyo ya ??an kalleta yana murmushi, har saida ya kaisu farfajiya wanda hakan ya ba jami'ai dayawa mamaki duba da duk wanda zai rako har nan to fa babban ba)?o ne na musamman sai kuma idan mahaifiyarsa ce ta zo gidan, to ita kam da kanshi ma yake bu??e mata )?ofa ta shiga, idan yana da dama watarana ma da kanshi yake tu)?ata har gidanta.

Mota ??aya ce a gaban motar da su Saleema ke ciki, sai ??aya a bayansu inda ta gaban ita ke da jiniyar da ke shaida gwamna ne a kan hanya tamkar wata motar ??aukar marasa lafiya. Izuwa yanzu kam ita kanta Saleema wani tunani take daban, tambayar kanta take duk akak me safiyar yau take ha??uwa da manyan mutane? Da wannan suka isa gida nan ma suka tarda wata hidimar ta musamman, sai kawai Alhaji Yusuf ya sada)?ar ya bayar da tashi gudumawar ta hanyar sakawa a kawo lemuka baja-baja aka shiga shagali a gidan.



*&?amshi, )?amshi rahama ne mata, ku garzayo domin samun na ku wannan danda??an na ku turaren na musamman mai abun al'ajabi akan farashi mai sau)?i, don samun na ki tuntu?i wannan lambar 94-98-56-52.*



*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:49 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_23_



Kiran da ya mata ne ya tasheta a baccin da ta samu na rana, tana ??agawa ta saisaita muryarta ta furta "Barka."

Saida ya fara sakar mata murmushi kafin ya amsa "Babyta sarauniyar mata, an gama hushin da ni?"

Kunya ce ta sakata rufe fuska da tafin hannu tace "Ka yi ha)?uri dan Allah, na san na ?ata maka rai, nima ba'a son raina bane."

A nutse yace "Na sani Baby, idan ban miki uzuri a wannan halin ba wa zai miki? Shiyasa tun jiya na )?ara zage damtse wajen du)?ufa da addu'a dan Allah ya bani ke nan da sati ??aya ko biyu, ta hakane ka??ai zan sama miki lafiya."

Mamakin kalamanshi da rashin fahimtar inda suka dosa yasa ta fa??in" Ban gane ba? Kana da magani ne dama? Kuma ai baka san me ke damuna ba."

Murmushi ya mata mai sauti yace" Na sani mana, kowace mace ai da yanda zuwan na ta ba)?on ya ke..."

Cike da kunya da )?yama tace" Kaiiiiii!" Sai kuma tace" Ni sai anjima, kuma idan irin wannan maganar za ka dinga min ba zan )?ara ??aga kiranka ba."

Da sauri yace" Dakata Baby, shikenan to na daina daga yanzu."

A shagwa?e tace" Ka yi al)?awari?"

Cike da tabbaci yace" Na yi al)?awari."

Gyara zama tayi suka fara ta?a hira, saidai duk da haka wani abun kam kunya yake bata idan ya fa??a, saida agogon ??akin ta alamta mata bugawar )?arfe 03:30 sannan sukayi sallama dan yayi haramar gabatar da sallah dan ita ba sallah take ba.

Ban??akin falo ta shiga ta kama ruwa tare da canza pad ??in ta, tana fitowa ta ji muryar Abbanta shi da amarya yana fa??in "Kinga ni ban da wasu ku??in da zan )?ara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login