Showing 90001 words to 93000 words out of 193749 words

Chapter 31 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4397

hakan dan farin cikinta, sannu sannu ta fara rayuwa a gidan )?anwar mahifiyarta wanda ba ta ta?a yi ba, gida ne cike da hayaniya da yara, dan akwai ?ba?ban mijin Lubna ga kuma na ta, hakan ya taimaka sosai wajen mantar da ita da kaso ma fi yawa na abinda ke damunta.



*Bayan Kwana Biyar*


Murmushi ta saki kafin ta ??ora hannunta a bayanshi ta dadda?ashi, a hankali ya fara bu??a idanu har ya gyara kwanciyarshi ya sauke ido kanta, da sauri ya zabura ya tashi tsaye yana rarraba idanu, sa'arshi ??aya doguwar riga ce jikinshi tunda bacci ya ??aukeshi akan sallaya bai farka ba, ha??e fuska yayi sosai da ya fahimci dai ba mafarki ne yake yi ba wanda yanzun ya zamar masa jiki cikin amon )?osasshiyar muryar namiji yace "Me ya shigo da ke ??akina?"

Gyara tsayuwa Hadeeya tayi tana ri)?e jakar hannunta da kyau ta kalli gadon dake gefe amma yana kwance )?asa tace "Wajenka dama na zo, shine Mama ta ce kana bacci."

"Me zan miki?" Ya fa??a yana nufa hanyar )?ofa, saida ya bu??e )?ofar kamar zai fita sai kuma ya tsaya cak! Ya juyo ya kalleta alamar ita yake jira ta fita, cike da kissa ta fara takawa gabanshi tana fa??in "Magana fa na zo muyi, kuma k..."

Ba alamar yanayin zai ??aga mata )?afa a tare da shi yace "Fita."

Cike da kafiya da taurin kai kamar yadda mahaifiyarta ta dorata tace "Um um! Ka saurareni ko na fa??a musu e ke tsakaninmu."

A ??an kausashe yace "Fa??a, fa??a mana Hadeeya, sai me? Iskanci a kaina aka fara? Je ki fa??a musu mana sai me."

?ora hannunshi yayi a kafa??arta ya turata wajen ??akin ya maida )?ofar ya rufe yana fadin "Marar tarbiya."

Har zai nufi ban??aki ya ji Hadeeya data lafe a jikin )?ofar tace "Uban da ya haifi mai tarbiyar, shi ya haifeni."

Cike da jin haushi ya ??an dantse le?e yace "Sai dai uwar kowace da ta ta, mahaifa ba ??aya ba."

Tsaki yayi ya wuce ya barta nan, cike da takaici ta koma wajen Gaishata dan dama ita ta turota ??akin na shi har da gyara mata kwalliya.




______________



Da saallama ta shigo shagon, )?asan ma)?oshi ya amsa mata yana tsareta da idanun tuhumar le ta shigo yi yanzu da rana? Bayan ta fi kowa sanin ya hanata shigowa a irin wannan lokacin saboda akwai maza da suke ??inki tare, kusanshi ta matsa cike da ladabi tace "Yaya, dama..."

Wurga mata idanunshi yayi dake tattare da ?acin ran da Sharhasila ta )?unsa mishi, sosai yake jin zafin rashin lokacinshi da bata da ita mai aiki, saida ta gyara tsayuwarta ta marairaice fuska kamar za ta fashe da kuka sannan tace "Yaya Huzeifa nifa tambaya ce zan yi."

?auke mata idanun da ya yi ya nuna mata ta ci gaba kenan, dan haka ta ??ora da "Dama Saleema ce na ga har yanzu ba ta fara zuwa koyon ??inkin ba, kuma ita ce ta kar?i lambata bare na kira, shine na ce idan kana da lambarta ka bani sai na kira."

Cak! Ya dakatar da abinda ya ke ya sake kallonta a karo na uku, sai dai wannan kallon ??auke yake da mamaki, har saida ta fara tsarguwa da kallon kafin yace" Wacece hakanan kuma?"

?an bu??e baki tayi alamar mamakin nan, kenan ma ya manta da ita? (to dama ya santa ne? ???i) dakewa kawai tayi tace" Yaya Saleema, wacce ta zo ranar?"

Yatsina fuska yayi kamar ya ga abun )?yama yace" Kin )?ara gindayar da ni, ban ganeta ba."

A fasarce ta shiga fadin" Yaya, wacce ta zo ranar ??aurin aurenka, har ta ce maka Huzeifi sannan ta maka addu'ar sa albarka, har ka ce na koya mata ??inki, idan abun ya gagareni sai ka nuna m.."

Da sauri ya sake tsurawa idanunta ido yace" To ni me zai ha??ani da lambarta da kike nema a wajena?"

A sanyaye tace" Yaya dama na ??auka kana da ne."

Maida kanshi yayi )?asa ya ci haba da abinda yake yace" Bani da."

Cike da zumu??i tace" To Yaya ka san gidansu ne? Ina so na je na duba na ga ko lafiya? Dan ta fa??amintana sha'aw..."

?uf! Ta ha??e maganar tana sadda kanta, a ??an hassale yace" Fareeda ina jayeki a jikina kina hanka??ani bango fa, in ba iskanci ba a ina zan san gidansu? Dillalin mata ne ni ko ma??inki? Ko wajibi na san gidan..."

Sai kuma yayi shiru da kanshi tare da sauke ajiyar zuciya kamar mai tausar kanshi, kallonta ya sake yi a sanyaye sosai kamar bashi ba yace" Ban sani ba, kuma ki manta da ita kema, dama ta ya yarinyar da aka tarawa dukiya za ta )?as)?antar da kanta ta koyi ??inki? Karatu take, tana idawa ko ba ta cancanta ba mahaifinta zai sama mata matsayin da take so a ma'aikatar da take burin mulka, ki koa gida yanzu."

Ita dai turo bakinta tayi gaba tana mamakin yadda Sharhasilar nan ta lalata musu tunanin ??an uwa, gaba??aya yanzu har ya fara ma ?ba?ban masu ku??i kallo ??aya, ku??in goro yake musu duk ya siyar. Gida ta koma kamar yadda ya ce sai dai ta na ji a ranta kamar wata rana Saleemar za ta dawo ta nemesu.



______________



Sosai yake cike da mamakin ganin yau wai harda kayan bacci aka saka masa bayan kwalliyar da aka she)?a, lallausan gashin nata daya kwanta a gadon bayanta yake kallo, )?aramar sar)?ar zinariyar data cire a wuyanta ta aje gefen gadon sannan ta zauna bakin gadon, suna ha??a idanu ta saki murmushi ganin kallon da yake mata kamar na ban yarda dake ba, kamar kallo irin na fa??i abinda kike son fa??a kawai (???ikalaman nan ko? Wasu ma da suka ce i luv u cewa aka na fa siyo sa)?on???i, kai maza mutanenmu, yadda muka san motsinsu haka suma suke gane namu). Shi kanshi murmushin yayi yace "Amarya kenan, me kike son fa??a ne?"

Cike da kunyar ganin har ya ranfota tace "Kai Alaji, wai har ka gane akwai magana a bakina?"

Girgiza kai yayi yana sake sakin murmushin yace "Amaryata, tun fa kina ?bar shekara sha bakwai kike hannuna, har yanzu da kika aurar da ??a, ta ya ne ba zan gane motsinki ba?"

?war dariya tayi ta shiga rarrafowa kan gadon har saida ta zo daf da shi, hannunshi ??aya ta ri)?o inda ??aya hannunta ta shiga shafa kanshi da farin gashi ya fara cikawa cike da kissa ta fara fa??in "Abban Mu'az, dama wata shawara ce na ke so na baka, sai dai ban san ko za ta yi anfani ba, tunda ka ga wanda na haifa ma ban isa da shi ba, bare wannan da ba ni na haifa ba, kuma ba lallai na samu darajar da dukanku zaku amince ba, amma zan fa??a ko da ba zaku so ??in bab, ni dai na sauke ha)?)?innku daya rataya wuyana na fa??a muku gaskiya."

Irin kallon fahimta ya shiga binta da shi kafin yace" Uhm! Ina jinki ci gaba."

&?ara narkewa tayi a jikinshi tace" Abban Mu'az, dama Mu'az ne yake bani tausayi wallahi tunda abun nan ya faru, kuma ka ga Mu'az ba yaro bane yana da bu)?atar yin aure, tunda aurenshi da Saleema Allah bai nufa ba, me zai hana a ha??ashi aure da ?bar uwarta Hadeeya? Ka ga zumuncin da aka so ha??awa a baya bai yi ba yanzu sai a sake ha??awa ta nan."


Tsaf ya gama fahimtar zantukanta kafin ya nisa yace "Gaskiya kin kawo shawara, kuma abinda nake so ki sani shine, ke ma fa uwa ce ga Mu'az, za ki iya zartar da kowane irin hukunci a kanshi, saidai abinda nake so ki fahimta, kinga Yayarta fa aka fasa aurenta da shi, kuma matsalar daga garemu ne, yau da a ce Saleema ce ta ce bata sonshi, ko kuma mutuwa mai raba tsakani ta ??auketa, ina ga zamu fi kowa murna da hakan, amma yanzu daya zama Mu'az ne ya ce ya fasa, ina ga kamar akwai nauyi mu kuma nema masa auren )?anwarta."

Numfasawa ya sake yi yace" Amma ki bar min komai a hannuna, zanyi bincike akan lamarin, idan na fahimci zasu iya fahimtar junansu sai a bashi, amma ina ganin da kamar wuya, dan shi uzurinshi akan duk wacce za ta zamo iyalinshi ne, duk da dai na san soyayyar da yake ma Saleema ce ta kawo rugujewar auren."

Da sauri ta tari numfashinshi tace" Ai Alhaji ni na lura kamar Hadeeya tana sonshi, dan na ga hakan a tare da ita, da nayi )?o)?arin tambayarta kuma saboda kunya sai ba ta yarda na san komai ba, shiyasa ma ka ji nayi maganar nan."

Jinjina kai yayi yace "Duk da haka, ki bar komai a hannuna zan bincika, idan dukansu sun amince sai a ??aura musu aure, amma ko da hakan ta kasance da gaggawa za'ayi saboda gudun matsala."

A sanyaye ta jinjina kai ba dan haka ranta ya so ba tace "Shikenan, Allah ya tabbatar da alkairi."

"Ameen." Ya fa??a yana gyara zamanshi, shiru ??akin yayi na wasu shu??a????in mintuna, Alhaji Auwal yana tunanin ta ya ma haka zata faru? A gaskiya ya so Saleema ta zama surukarshi, duk da ba wai yana )?in Hadeeya bane, sai dai ya fi ganin nagartar Saleema fiye da Hadeeya, dan a bayyane yake tarbiyarsu da nutsuwarsu ba ??aya ba ce, ko ??an zaman da sukayi nan bai ga wani abu a tare da Hadeeyar ba da zai zamar masa shaidar ta isa ta zama surukarshi kuma yayi farin ciki.


Kwana biyu kenan da yin maganar amma Alhaji Auwal ba wani yun)?uri da yayi, dama ya fa??a mata ne kawai dan ta shafa masa lafiya. Mu'az kuma har yanzu Hadeeya ba ta daina addabar rayuwarsa ba, ya shiryu ya koma ga Allah, babu abinda yake sai istigfari da sadaka tare da kusanta kanshi ga Allah ta hanyar yawaita sallolin nafila, amma Hadeeya tana yawan shiga rayuwarsa ta hanyar kira da turo masa hotunanta na shirme da hauka, sam yanzu kallon fuskar mata ma ya daina burgeshi, a yanzun da ya kusanci mahaliccinsa ya kuma ??aurin niyyar gyara halayensa, sai yake jin kamar ba bashi da sha'awa, tabbas ya yarda sallah maganin duk wata alfasha ce.

Yanzu ma yana tsaka da duba wani majinyaci ta kira wayarsa, yana gani amma ya share saida ya gama duba rahaton lafiyar )?ashin mutumin kafin ya mishi abinda ya dace ya fita, mutumin na fita ya ??aga wayar a matu)?ar sanyaye yace "Ina ji?"

Cike da sangarta da shagwa?a tace "Dear tun yaushe nake kiranka baka ??agawa? Wai me na maka ne? Me yasa kake wula)?antani dan ka ga ina sonka?"

Dafe goshinshi yayi ba tare da ya hassala ba yaxe "Me kike so?"

Cikin turo baki tace "Magana nake so muyi da kai."

&?a)?)?arfar ajiyar zuciya ya sauke yace "Shikenan, ba zan iya zuwa gidanku ba gaskiya, saboda ina kunyar mahaifinku, mu ha??u wani wurin sai muyi magana."

Cike da zumu??i tace "Yawwa, mu ha??u gidansu &?awata, anjima zan je can."

A ta)?aice yace "Shikenan, ki turo min kwatancen gidan."

Bai jira amsa daga gareta ba ya yanke kiran ya aje wayar yana jan tsaki da mamakin fitina ta wannan yarinya, )?arama da ita amma sai iya shege cike da kai. Wayar ya sake ??auka ya daddana, lambar ya )?urawa idanu da tunanin ko ya kirata ya ji ya take? Shin tana hushi da shi ko kuwa? Ta raunata kamar yadda shima yake fama da jinya har yanzu?

Ajiyar zuciya ya sauke ya jingina a kujerar yana jujjuyawa, babbar yatsarshi ya kai daidai lambar yana son dannawa amma kamar ana hanashi, kamar bazata sai kuwa yatsarshi ta danna kira wa lambar, kamar wanda ya tsorata sai ya zabura ya mi)?e tsaye yana )?urawa lambar idanu yana jin yadda take kururuwa da *??innn*! Ta ??auki sakanni tana ruri sai kuma )?it! Aka yanke kiran.

"Hasbunallahu wa ni'imal wakil!" Ya ambata tare da lumshe idanu ya koma ya zauna, sake aika kiran yayi amma aka kuma yankewa, daya aika na uku ma sai aka ce wayar a kashe take, matse bakinshi yayi guri ??aya yana ayyana "Na san haka za ta faru dama, Saleema mai aji ce da kuma kunya."

Rufe ya rufe idanu ya jingina sosai yana juya kujerar yace "Ya Allah ka bani kamar Saleema, ita kuma ka bata wanda ya fini da komai, Ya Allah ka bata wanda farin cikinta zai fi dukiya mahimmanci a gareshi."

Da kanshi kuma ya amsa da "Ameen ya Allah."


*Saleema* kuma kiran farko wayar na hannun yara suna wasa, mi)?o mata sukayi tana ganin kiran ta yanke tare da jan tsaki ta ayyana "Me kuma zan maka? Da??in baki zaka min Mu'az, na sanka fa."

Har za ta mi)?awa yaran wayar ya sake kira, sake katsewa ta yi ta tashi ta shiga ??akin Aunty Lubna, na uku ma haka ta yanke tare da kashe wayar gaba??aya, kan gado ta zauna ta )?urawa wayar idanu tana kallo, ?bar rayuwar da sukayi da shi take tunawa, irin so da )?aunar da yake nuna mata a zahiri, yanda baya hushi duk abinda za ta masa, wasu lokuta ba gaira ba dalili za ta hassala amma sai ya nuna shi fa ba komai bane, karshe ma ya ?ige da bata ha)?uri, tabbas ya koya mata sonshi, a lokacin da bata tunanin komai sai rayuwa da shi, sai kawai ya nuna mata ita ba ajinsa ba ce ba zai iya rayuwa da jahila irinta ba (wato ita abinda ta ??auka kenan), dan cuta kam ta yarda ya cuceta, amma kuma ba ta ri)?eshi ba ta yadda zata gagara yafe masa, can ya je shi da halinsa.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:50 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? *AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_32_




Tunda ta shiga dosowa inda yake tsaye shi da Zeid yake )?are mata kallo, wani murmushi ya samu kansa da yi shi ka??ai, ko dan Allah ya fara ganar da shi gaskiya ne? Gaba??aya sai yake ganin bayyana tsiraici yanzu a matsayin )?auyenci da rashin kunya, sam babu wani abu da yarinyar ke yi dan ta birgeshi da yake birgeshin, yanzu haka kwalluya ce ta ban mamaki tayi, amma sai ta zama abar dariya ba da kuma mamakinta da yake, a ganinta za ta birgeshi har ya amince da wautarta, to shi wace lalacewar ce za ta sakashi auren )?anwar Saleema? Ai ba Hadeeya ba da ya tsaneta wacce duk ita ta zama silar komai, ko Hameeda da yake ganinta bata shiga abinda bai shafeta ba ba zai iya ba.

?an zungurarshi Zeid yayi yace "Abokina, idan kai baka sonta ka min hanyar aurenta mana, ni ta min a yadda ta zo ??in nan."

Da mamaki ya kalkeshi yace "Ba ka ce ?bar islamiya kake so ba?"

Cike da basarwa yace "Kai dai a fara da wannan ??in."

Ta?e baki yayi ya girgiza kai ya maida dubanshi gareta sanda ta )?araso da fadin "Sannu."

Kallo mai kama da harara ya bita da shi jin ta kallesu duk sun haifeta amma ta ce musu wai sannu, da fa Saleemarsa ce sallama za ta yi kanta a sadde, sannan ta ce "Ina wuninku." Amma dake halayen ba ??aya ba, numfashi kawai ya sauke ya tsura mata idanu suna gaisawa da Zeid sai wani wasae baki yake shi ya ga )?aramar yarinya. Kallon da ya ma Zeid yasa shi ha??e fuska ya kalli Hadeeya yace "Bari na baku wuri."

Gefe ya koma yana hangensu wayarshi a hannunshi, Mu'az kuma kallonta yayi yace "Ina jinki, me za ki fa??amin?"

Farrr! Tayi da idanunta ta dan matso daf da shi tace "Dear, dama ina so na sake fa??a maka ne cewa ina sonka, dan Allah ka ce zaka aureni, tunda ba ka auri Saleema ba."

Sadda kanshi yayi )?asa yana murmushi na wasu sakanni sannan ya ??ago ya kalleta, gyara tsayuwa yayi sosai ya lafe a jikin motarshi ya kalleta yace" Hadeeya, aure da ni da ke ba zai yiwu ba, ban san me yasa kike sona ba, amma ni ina son mace ne kamar ?bar uwarki Saleema, Hadeeya ina yawan fa??a miki ke yarinya ce, idan na amince na aureki zuciyata ba ta sonki, zaki fuskanci matsi a gidana, sannan abunda ya faru tsakaninmu tun farko, ba lallai mu mutunta junanmu ba, sannan bana tunanin zamu iya zama lafiya, sannan kinga abinda ya faru tsakanina da ?bar uwarki, idan har kika ga iyayenmu sun amince da auren nan, to tabbas kawaici suka mana, amma ba dan rayukansu na so ba, dan dalilin da na bayar na fasa auren wacce na ke so, ba lallai ya gamsar dasu ba da har zai sa su sake daukarki su bani, amma kinga wannan...?"

Ya fa??a yana nuna mata Zeid dake gefe sannan yace" Aminina ne, ban da wani sama da shi, na sanshi sos1i fiye da yadda na san kaina, yanzu haka maganarki yake min wai yana sonki kuma zai aureki, ki amince masa Hadeeya zai ri)?eki da kyautatawa, saidai akwai abinda ba zan ?oye miki a game da shi ba, idan kin amince zan miki bayani dan abu ne da ya shafi rayuwarsa ta sirri."

Kallon Zeid tayi, ta sake kallonshi sosai kamar mai son gane ya mata ko a'a, sai kuma ta kalleshi duk da bata ga makusa a Zeid ??in ba tace" Amma fa ni kai nake so."

Wani murmushi yayi yace" So? So Hadeeya? Kin san shi ne? Me ye so?"

Yatsina fuska tayi cike da shirme tave" Kawai ka ji abu na birgeka, kuma kana bu)?atarsa."

Girgiza mata kai yayi yace _" Hadeeya, ba komai bane so face gizo, abune na ??an lokaci da akan ji shi farat-??aya, )?auna ita ke haifar da so, amma so baya kawo )?auna,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login