Showing 63001 words to 66000 words out of 193749 words

Chapter 22 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4387

da ?ba?banta da ma manta*, ki garzayo yar uwa dan samun na ki._




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:49 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



???j%??]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j???
_*NI ZAN LADABI*_
???j%??]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j??_Sq?V? ?]?j???


*NA*


*SAJIDA NIGER*

Asalamu alaikum wa rahamatullah, makaranta novel dina gani na dawo da sabon takarda, sabuwar tafia, sabon salo mai dauke da darusan rayuwa, da karfin ikon sunnah, da gwagwarmaya da kula kula, rayuwa ce irin ta talaka bawan Allah dake gannin hawa da sauka dan ya rayu da mutuncinsa, rayuwa ce ta Mace mai dauke da hatsari, sadaukarwa, Biyaya da karfi.......zai zo maku da shafuka na gyara tun daga kan fatar jiki, ppart, sirika irin na cikin kurya a gangaro kan sabulai na sana'a da kuma turaran HUMURA wace kowace mace zata iya yiwa kanta tsumamen hadin tada hankalin mai gida

Wannan Novel na kudi ne ba free bane

Yan Nigeria jama'ata ga naku : 500 Naira
account number: 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ka turo shedar biyanka ta numberta kamar haka +227 93811618 SAJIDA NIGER

Wa'inda suke da matsala da harkar banki zasu iya turo kati ta numberna, ko su yi pos in sha Allah, kuma a kan number nawa kamar haka 93811618..... Sai kun zo

Jama'ata yan NIGER ga naku : Dala dari , 500 francs cefa ta katin AIRTEL ko SAHELCOM ka turo ta numberna kamar haka 93811618 sai na saka ka

*NA gode sosai, Allah ya saka da alkhairi, sai kun zo???0???0???0*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_24_




Da taimakon Allah da jajircewar Saleema Nafissa ta samu kanta tamkar kowace amarya, kwalliya aka mata sosai, sai dai ana ??auko kayan da zata saka riga ta gagara shigarta, Saleema kam dariya tayi ta she)?awa tana cewa ai dama ta fa??a, ita tana ganin rigar ta ga ba lallai ta shigeta, mai kwalliyar ce ta ce a je a canza ko kuma a gyara kafin magriba. Saleema ce ta kar?i rigar tace "Ina aka miki ??inkin?"

Mai kwalliyar ce tace "Nan ma akwai mai ??inki, ki kai mata can."

Girgiza kai Saleema tayi tana sake kallon rigar tace "Akwai ??inkin d wanda ya yi shi ka??ai ke iya gyarashi, idan aka ba klwane irin tela yanzu ba lallai rigar ta dawo yadda take ba."

Cike da gasgata ta mai kwalliyar tace "Wallahi hakane kuma."

Kallon da ta ma Nafissa yasa ta cewa "Shagon da muka je ranar tare da ke, muka kar?o ??inkin su Hajia."

Da zumu??i ta mi)?e tana ??aukar jakarta tace "Na gane, ina zuwa."

Adaidaita ta samu ta kama hanyar zuwa shagon, ta shafe mintuna kusan sha biyar kafin su isa, sai dai yau wani sabon al'amari ta samu, dan kuwa shagon a rufe yake da kwa??o, dafe gaban goshinta tayi da tunanin abun yi, can sai ta tuna ai ranar wannan sarkin surutun ya fa??a mata gidansu ne nan kuma ana ??inki ciki ma.

Da sauri ta )?etara titin ta kutsa kanta cikin gidan tana ranga??a sallama a nutse, hayaniyar da ta tabbatar mata gidan ma taro ake yasa ta dakatawa da tunanin suma ko biki suke ko wani abun? Sai kawai ta juyo da sauri da niyyar barin gidan ta kai wani shagon tunda kusan ta ga ma??inka a wurin ba su ka??ai bane. Karo sukayi da wata matashiyar budurwa da ba za ta wuce tsarar Hadeeya ba, da fara Saleema tace mata "Sannu."

Ita ma da fara'a ta amsa da "Yawwa sannu, wani kike nema?"

Nuna mata shagon tayi da suke hange daga soron gidan tace "E, shagon can na zo kuma na ga rufe."

Murmushi tayi tace "Ayya! Ai yau basu bu??a ba, mai shagon aka ??aurawa aure yau, kuma gobe ma ba lallai su fito ba dan gobe ake bikin."

Tsura la??anta idanu Saleema tayi tana nanata kalmar "Mai shagon?" Sai kuma tace "Kina nufin malam Alhudahuda?"

Da mamaki a fuskar matashiyar tace "Alhudahuda kuma? Waye haka?"

Zaro idanu Saleema tayi sai kuma ta ??an sosa girarta tana murmushi tace "Am...ina nufin,... *HUZEIFI*."

Dariya yayinyar ta sakar ma Saleema kamar ta ga wata sirikarta sannan tace "E shine, shi kike nema dama?"

?aga kai tayi alamar e tace "Wallahi kayan wata amarya ne za'a gyara, kuma muna tsoron a ba wani mai ??inki a samu matsala."

Hannu ta mi)?a mata tace "Mu ga kayan?"

Ledar hannunta ta mi)?a mata ta shiga warwarewa Saleema kuma dake kallonta tace "Ko dai ke ma kin iya ??inki?"

Jinjina mata kai tayi tare da fa??in "E, )?anwarsa ce ni."

Bu??e baki tayi tace "Lahhh! Amma kina da kirki."

Murmushi sosai tayi tana ci gaba da kallon rigar kafin tace "Me ye za'a gyara?"

"Ta matseta ne daga wajen )?irji, shine za'a bu??a ka??an." Jinjina mata kai tayi tace "Zan gyara miki, amma sai dai mu shiga cikin gidanmu, dan shagon a rufe yake kuma Yayan baya nan bare ya bu??e mana."

Da fara'a sosai Saleema tace "Ba damuwa ai, nagode sosai."

Cikin gidan suka shiga mata na ta gyaran kayan miya da masu kai da kawowa, ita dai Saleema na biye da ita duk wanda ta ji matashiyar ta ma magana sai ta gaisheshi da girmamawa, saida suka isa gaban mahaifiyarsu matashiyar ta tsuguna ta na fa??a mata sa)?on aiken da ta mata, ganin ita tana tsaye dattijuwar kuma na zaune sai ta ji ba da??i, due)?usawa tayi kamar yadda yarinyar tayi tace "Ina wuni Mama."

Cike da kulawa ta kalleta fuskarta ??auke da murmushi mai cike da kamala tace "Lafiya lau ?ban mata, muna lafiya?"

"Lafiya lau." Ta amsa da shi tana sinne kai sakamakon kallon da dattijuwar ke mata, mi)?ewa matashiyar tayi tace "Mama riga ce ta kawoma Yaya za'a gyara mata , kuma kinga shi ko yana nan baya da dama, shine zan gyara mata."

Da fara'a ta amsa mata da "To shikenan, amma ki hanzarta kinga yanzu an fara kiran sallah magriba."

"To Mama." Ta fa??a tana juyawa ta kalli Saleema tace "Muje."

Bayanta Saleema ta bi har suka shiga wani ??akin da ya tabbatar mata lallai ??inki kawai ake ciki, cike da so da )?auna da kuma sha'awa Saleema ta zauna tana kallon duk wani motsin matashiyar komai na sake birgeta tana jin ina ma a ce ita ce, kasa ha)?ura tayi sai da tace "Ya sunanki?"

Da fara'a ta amsa mata da "Fareeda."

Murmushi Saleema tayi tana kallon hannayenta da take tashin waccen ??inki da reza sannu sannu saboda ??inki ne mai wahalar gaske a shiga tanan ne a fita ta can, idan tayi garaje za ta iya ha??awa ta tashi har ??inkin inda ba bu)?ata, cikin sanyayyar murya Saleema tace "Za ki iya koya min ??inki?"

Da murmushi ta kalleta tace "Kina son koyon ??inki ne?"

"Sosai ma." Ta fa??a tana. Jinjina mata kai, ??orawa tayi da "To ai da Yaya kika gani tunda duka gareshi muka koya."

Kya?e baki tayi tace "Kai! Wannan ??in? Ranar fa da ina tambayarshi ya koya min cewa ya yi ba ya koyawa mata."

Dariya tayi tace "Ya dai fa??a ne, amma shi ya koya mana har ma da wasu cousins ??inmu."

Marairaicewa Saleema tayi tace "Ni dai ke nake so, sai dai in kema ba zaki koya min ba, kuma fa da ku??i nake so ba kyauta ba."

Kallonta tayi tace "Allah ba haka bane, amma tunda kin ce hala shikenan, zan koya miki."

Zunbur ta mi)?e tsaye ta )?arasa gabanta d farin ciki tace "Da gaske? Kai amma na ji da??i sosai, nagode Fareeda Allah ya biyaki."

"Ameen." Ta fa??a kafin ta ??ora "Yanzu dai mu samu a gama wannan, sai na baki lambata daga baya muyi magana."

Jinjina kai tayi tace "Hakan ma yayi, nagode sosai."

Kiran sallah magribar da aka fara ya ba Saleema damar fitowa ta ??aura alwala ta koma ??akin Fareeda ta nuna mata sallaya ta shinfi??a ta kabbara sallah, har ta ida Fareeda na zaune kan telar, saidai yanzun bata jima ba ta gyara rigar daga jirketa da tayi ta kakka?e sannan ta mi)?a mata "Allah yasa haka ya yi?"

"Za ma tayi in sha Allah." Saleema ta fa??a tana ninke rigar ta saka cikin leda, bu??a )?aramar jakarta tayi ta ciro jaka ta bata tace "Gashi ki sha ru..."

Tun bata gama fa??a ba tace "A'a wallahi, ai an biya ku??in ??inkin tun farko."

Da fara'a Saleema tayi tace "Kyauta ne na baki wannan."

Da fara'a ita ma tace "To ki bari watarana kin bani, amma yanzu da na amsa sai na ji kamar na aikin da na miki ne kika biya."

Tare suka taho da Fareeda da buta a hannunta za ta ??ebi ruwa a fanfo dake daf da )?ofar shiga, saidai samarin da suka shigo yasa Saleema raku?ewa dan basu damar shkga sannan ta fita, da zumu??i Fareeda tace" Yaya sannu da zuwa."

Wannan sarkin surutun Saleema ta kalla daya )?ura mata idanu duk da ba haske sosai yace" Sarauniyar jin kai, ke ce a gidanmu?"

Ba ta tanka mishi ba saboda Fareeda dake fa??awa Huzeifa" Yaya dama wajenka ta zo, amma har na gyara mata."

Sai kuma ta kalli Saleema tace" Ga alhudahudan ya zo."

A tsorace Saleema ta kalleta tana rarako idanu, sai kuma ya ??an sadda kanta ka??an tana satar kallon Huzeifa da ya kalli Fareeda da mamaki sannan ya kalli ?aren da Saleema take, da )?yar da lahaula ya cira bakinshi yace" Huda-huda?"

Da sauri Saleema ta ??aga kai ta kalleshi tana girgiza kai tace" Ni ban fa??a ba, kawai dai..."

Shiru tayi saboda kallon da yake mata irin na kana jiran )?arin bayani ne kawai, ledar hannunta ta sake tamkewa sosai ta kalli saurayin nan tace" Zan wuce, sauri nake."

&?in matsa mata yayi yace" Wai waye alhudahuda? Yayan na wa? Saboda iliminshi ko? Ai ya cancanci sunan, shi fa haka yake, yana ganin abu sau ??aya yake shiga kanshi, yanda kika san wata na'ura haka yake, kuma kinga a haka fa yake da..."

Wani kallo ya watsa mishi yace" *Kabeer*."
Tsittt! Ya ja bakinshi ya tsuke, Fareeda dake dariya ce tace" Yaya, ??inki take son koya dan Allah ka koya mata idan an gama sabgar nan."

Kallon da ya ma Fareeda yasa ita ma ta ja na ta bakin tayi shiru, kallonshi Saleema tayi da mamakin wai shi dodon ina ne? Sai kuma ta shagwa?e fuska tace" Dan Allah malam Huzeifi ka da ka hanata koya min, ka ga kai ka ce baka koyawa mata, shiyasa na ce ita ta koya min."

Saida ya ji ta dasa aya kafin ya juyo da dubanshi gareta, tsaf ya dire idanunshi kan la??enta da suka furta sunan *Huzeifi*, me ye kuma Huzeifi? Ya tambayi kanshi, da sauri ya ??auke idanunqhi a kanta saboda jin she??an na neman tuna mishi ranar can da ya ga sirrin da take ?oyewa cikin hijabi. Dake gidan ya ??an yi shiru saboda tafiyar wasu matan wasu kuma suna ??akuna wajen sallah, da mugun sauri ya dinga cira )?afafunshi zai bar wurin, Saleema da ranta ya fara ?acewa game da halin ko in kula na shi yasa ta gyara tsayuwa tana sake ri)?e ldar hannunta da kyau tace "Kai malam! Wai me ye matsalarka ne? Na ce ka koya min ka ce a'a, ita tace za ta koya min shima ka hanata ta hanyar bata umarni da idanunka, me kake nufi to? Ba ka so na koya ne? Ko ku??i ne matsalarka? Idan su ne ka fa??a min nawa zan biya sai k..."

Juyowa yayi a hassale jin tana neman kawo mishi zafin kai irin na Sharhasila dake ta)?amar za ta iya siyan komai da ku??in mahaifinta, da wani mugun kallo ya fara takowa zuwa gareta. Sam Saleema ba ta yi )?asa a gwiwa ba wajen saurin la?ewa bayan Kabeer tana fa??in "Ka ga magana ce fa ta fatar baki, me ye sai ka dakeni kuma? Allah baka ha)?uri *sarkin ma??inka*."

Cak! Ya tsaya tare da shafa goshinshi yana sakin murmushin da har ga Allah su?uce masa ne yayi, kawai abin da yake dubawa shine su yara ba ruwansu da damuwa, inba wauta ta yarinyar nan ba ta ya za ta yi tunanin zai daketa ne? Fa??a??a murmushinshi yayi ya juya zai ck gaba da tafiyar sai kuma ya tsaya ya sake juyowa ya kalleta tana fitowa daga bayan Kabeer dake ta she)?a dariya, cikin sakakkiyar muryar da shi kanshi yayi mamakin tsintar kanshi cikin farin ciki yanzu yanzun nan yace "Shikenan, za ta koya miki, abinda ya fi )?arfinta sai na koya miki."

Farin cikin da ta tsinci kanta a ciki yasa ta takawa da sauri ta )?arasa gurin Fareeda ta rumgume tana )?ara mata godiya, ba tare data raba jikinta da na ta ba ya ra?asu ya wuce ta bi )?eyarshi da kallo duk da yana sanye da hula da kuma manyan kaya na farar shaddar da ta sakashi fitowa a matsayin ango.

Ya bu??e ??akinshi kenan zai shiga Saleema data ??ago ta kalleshi tace "Allah ya sanya albarka a gareka, kuma ya yi maka albarka, kuma ya ha??a tsakaninku da alkairi."

A hankali ya juyo da mamakin jin addu'ar da ake yi wa wanda yayi sabon aure ko abun hawa a bakinta, a tausashe daga inda yake ya amsa mata da "Jazakhillaha khairan."

Murmushi ta sakar masa da ya sakashi waro idanu sai kuma ya lumshesu kamar zai suma, ??agawa Fareeda hannu tayi kafin ta juya bayan ta kalli Kabeer tace "Aku sarkin surutu sai anjima."

Da dariya ya bita da kallo yana fa??in "Wa ye akun wai? Ni? Zan kamaki."

Da farin ciki marar misaltuwa ta isa gidan mai kwalliyar, nan Nafissa ta saka kayan sannan suka tafi bayan Saleema ta biya ku??in, bata gushe ba har saida aka sada Nafissa da ??akinta wanda Mu'az na cikin ?ban ??aukar amarya kuma musamman saboda Saleema y zo kuma a motarshi suka tafi. Ganin dare yayi kowa na tafiya yasa ita ma sukayi sallama da Nafissa, har ta juya za ta fita Nafissa tace "Hajia Saleema."

Juyowa tayi ta turo baki tace "Hajia ko? Zan yi zuciya na tafi Hajj nan na huta, kinga sai na amsa sunan Hajiar."

Dawowa tayi ka??an tayi tsaye tace "Ina jinki? Wani abu kike so?"

Fuskarta da alamar damuwa tace "Tsoro nake ji..."

Cike da kulawa ta dafa kafa??arta tace "Keeee! Tsoron me kuma? Ai yanzu zai shigo gidan, kuma ba su Mama da aunty amarya suna nan ba?"

A rikice Nafissa tace "Ai shine matsalar, dubi fa yadda ta kar?i ?ban uwana, na tabbata basu ji da??i ba kawai sunyi shiru ne."

Girgiza mata kai tayi tace "Kar wannan ya fara ??aga miki hankali Nafissa, a gidan nan kina da goyon bayan Abba da kuma Papi, duk wanda ya sa?a miki kawai ki fa??a musu, na tabbata ba zasu bari a tozartaki ba, sannan ke kika fi kowa sanin Mu'awwaz, karki yarda ya bu??e miki ido na banza da wofi, ke da shi kar ta san kar ne fa."

Jinjina kai tayi tace" Hakane, in sha Allah zan )?warara kaina da )?arfin gwiwar da na samu daga gareki."

Murmushi ta sakar mata ta sake dafata tace" Ni zan tafi saida safe."

Har ta juya ta ji Nafissa ta ri)?e hannunta, juyowa ta sake yi ta zuba ido a kanta, mi)?ewa Nafissa tayi tsaye ba ta ?ata lokaci ba wajen fa??awa jikin Saleema tana fa??in" Nagode )?awata, kin )?wato min ?bancina, ha)?i)?a da kowane mai lalata ?ba?ba mata yana samun hukuncin daya dace da shi, da izuwa yanzu sun shafawa rayuwarmu lafiya."

?agota Saleema tayi tana kallon fuskarta tace" Hakane, amma ki sani ba kowane lokaci bane irin wannan hukuncin ke daidai da mai keta haddin mata, Nafissa wani she??anin hukuncin kisa ne ya fi dacewa da shi, amma mun bar hukuncin Allah shiyasa musibu suka kewaye rayuwarmu."

Sai kuma ta sauke numfashi tace" Kinga ni zan tafi dare na yi, kuma Yaya Mu'az na jirana a waje."

Da haka sukayi sallama Nafissa na jin kewarta sosai kamar ta zauna suka ci gaba da rayuwa, saidai ta wani ?angaren ta ji da??i tunda ita ma za ta auri Mu'az ta tare a gidan nan.



______________



A tsanake ya shiga ma)?ala machete ??in hannun rigar mai kalar maroon wanda ido ka??ai zai nuna maka mai tsada ne, yana gama sakawa ya ??auki agogon dake zagaye cikin ba)?in soso cikin wani )?aramin akwati kamar na sar)?ar mata, ma)?ala agogon yayi sannan ya ??auki kyakyawar al)?alamin da take zuwa tare da sauran kayan ya saka a gaban rigarshi wacce alkyabbar da ya ??ora sama ta ?oyeta, gilashin dake tare da kayan ya ??auka siriri fari ya rufe idanunshi da shi sannan ya ??auki )?aramar carbin dake da duwatsu masu )?yalli ?ban mul-mul ya ri)?e a hannunshi, juyawa yayi a hankali ya fara cira )?afafunshi dake rufe cikin maroon ??in takalmin sak kalar kayanshi wanda duka wannan kayan )?awar tafiyayyi ne daga kamfanin *Diamond Bleu*, ha??a????in turaruka kala biyu ya fesa, *Aman dior* ya fara fesawa a kayan dake ciki, sannan ya ??an fesa *chairman black* sama sama saboda ya ??an fi )?arfi.

Yana mur??a )?ofar ??akin fadawan da jiran fitowarshi suke duk suka dur)?usa aka kwashi kirari, takun nutsuwa da )?asaitarsa yasa duk suka sadda kawunansu saida ya yi gaba sannan suka mi)?e, wasu ne suka shiga gaba suna kula da duk wanda zai taho daga gaba, inda uku ke baya suna take masa baya ana masa firfita da wani sakaran mafici da ana yi ne kawai dan isa. Suna fita a falon nan ma wasu dandazon masu jiran fitowarsa ne, nan take masu busa dake gefe su uku suka shiga busa wacce ke nuni da sarki mai mara??wa ne ke tafe, da wannan takon na alfarma wanda kowa dake bin bayanshi da gabanshi haka suka dinga tafiyar har suka isa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login