Showing 15001 words to 18000 words out of 193749 words

Chapter 6 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4385

ne kuma da baya son iskanci, sam ba zai lamunci ta mayar da shi wani lusari ba dan baya da kud'i sannan *mad'inki ne* shi, haka kawai ba za'a raina masa wayo ba, ta ya ma zai mata wannan alk'awarin? Ta san me alk'awari yake nufi a shari'ance? Ta san me zai faru da shi idan Allah bai nufeshi da cikawa ba? Ba ma duk wannan ba shi fa gaskiya *mace mai addini* ya ke da burin samu, hakan yasa ya ke tunanin ko ya aureta idan bai sameta yanda ya ke buk'ata ba to indai ya samu halin k'ara aure to zai k'ara, sai kuma ta nemi katse masa hanzarinsa da wani tunaninta irin na hayudawa haka kawai.

Tuk'i kawai yake a motar ta ya na kallonta jefi-jefi, yanda ta d'aga hankalinta akan tashin d'aukar mata alk'awarin nan da irin kukan da ta yi, a ganinshi ko iyayenta aka ce sun rasu iya hakan ne kawai za ta yi, idonta sun yi jajir sosai sun kumbura abu ga jar fatar da ba ta saba da hayaniya ba. Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon gabanshi yace "Ki yi shiru Bebe, kukanki fa ya na tab'a min zuciyata sosai."

"To idan ka hakane ka min alk'awarin mana." Ta fad'a kamar za ta matso daf da shi ta sumbace shi, d'an tab'e baki kawai ya ui ya girgiza kai bai ce mata komai ba, cikin tausa murya tace "Bebe me ye a ciki ne wai? Alk'awari fa kawai za ka d'auka da fatar baki."

Wata nauyayyar ajiyar zuciyar ya sake saukewa yace "Sharhasila hadisin Anas d'an Malik fa ya ji daga bakin Manzon Allah (S. A. W) ya ce" Alamomin munafiki guda uku ne, idan zai yi magana sai ya yi k'arya, idan ya yi alk'awari ya sab'a, idan aka amince mi shi ya ci amana..."

Kallonta yayi fuskarshi d'auke da damuwa sosai yace" Duka wannan alamomin za su tabbata a kaina idan na miki abinda kike so yanzu, na farko idan na fad'a miki ni na san k'arya na miki har cikin raina, idan kuma ban cika alk'awarin ba kin ga na sab'a, sannan na ci amanar yardar da kika min, to me ye ribar hakan? Me zai sa na jefa kaina a wannan halakar ? Alk'awari d'aya da zan iya yi miki shine, ko bayan aurenmu zan zama mai mi yi miki uzuri, sannan ko da Allah ya jarabceni da k'ara aure, to zan ci gaba da kare martaba da kimarki a idon d'ayar, ba zan tab'a bari ki zubar da hawaye ta dalilina ba kuma da sanina, sai dai abisa rashin sani, wannan alk'awarina ne gareki."

Wata arniyar harara ta maka masa ta gefen ido dan ita sam abinda ya fad'a ta kunnen da ya fi kusa da shi ya shiga ko d'ya kunnen bai kai ba ya fita abunshi, ya zai tsareta da wasu zantukanshi na daban kawai da wasu tatsuniyoyi? Ba ta ce mishi k'ala ba har suka isa k'ofar gidansu.

Fita duk sukayi inda ta zauna mazaunin dreba shi kuma ya kalleta yace "Ni zan idasa gida a k'afa, sai da safe."

A shagwab'e tace "Ba za ka kirani ba?"

Shafa sumar kanshi ya yi yace "E to...kin san fa jibi za mu fara jarabawarmu (BAC) karatu yayi zafi sosai, amma dai zan kok'arta na kiraki."

Turo d'an k'aramin bakinta ta yi tace "Tom, sai na ji ka."

Da haka suka rabu ita ma ta shige k'aton gidansu kowa da abinda yake ta sak'awa da warwarewa a zuciyarshi, inda Huzeifa ya fi maida hankali kan irin zaman da zaiyi da yarinyar da take ganin mahaifinta mai kud'i ne, shi kuma d'an ladanin da ya rasu ya barshi da nauyin k'annanshi da mahaifiyarsu wanda ya ke ciyar da su ta hanyar d'inkin da yake d'an samu idan ba ya karatu, yarinyar da aka ma hanya duk da takardunta ba su kai ba amma take aiki a babban reshen kamfanin shiga da fitar kud'i na *Al'izza*, shi kuma yanzu ne ma yake karatun, dan ko ya samu jarabawar nan yana da burin ci gaba da karatunshi.




*Ku yi hak'uri da rashin ganin update jiya, hakan ya faru ne sakamakon wasu uzurirrika.*



*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:37 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_8_




Kiran da aka mana cewa mu zo mu ci abinci ya sa Saleema fitowa daga ??akin bayan idar da sallah isha'i, rufe )?ofar ??akin ta yi ta fara takawa a hankali, cikin nutsuwa ta ke saukowa daga matakalar benen har ta sauko )?asa, za ta nufi teburin cin abincin da ta hangi mutanen gidan ta dan tsaya saboda jerawa da sukayi da Mu'az shi ma zai nufi teburin.

?an satar kallonshi ta yi ta gefen ido ta ta?e baki, Mu'az dake kallonta ya na so ya san wacece wannan? Cikin shan-)?amshi da tsareta da ido yace "Sannu."

Kallonshi ta yi sosai, ha??a????en saurayi mai ilimin boko da wayewa irin ta zamani, sa kawai ta ??an ??aga masa kai alamar "Kai ma sannu."

Da mamakin yanda ta amsa mi shi ya bita da kallo sanda take )?arasawa wajen teburin, tana isa ta dan dakata tare da fa??in"Ina wuninku."

Alhaji Auwal ne ya fara amsawa da fara'a yace" Lafiya lau ma puce, kin sauko?"

Cike da kunyar sunan da ya kirata da shi ta ??an jinjina kai sannan ta ja kujerar da Hajia babba ta nuna mata ta zauna. Dara-daran idonta ta ??aga ta kalli Mu'az da shi ma ya ja kujerar da ke fuskantarta ya zauna ya na binta da ido kamar maye, ??auke kai ta yi tana ??an gunguni ciki-ciki.

Ummeeta ta kalla da suke ma)?ale da juna ita da Hadeeya tace "Sannu Ummee."

Yatsina fuska Ummee ta yi tace "Sannu."

"Abba ita ma wannan ?bar tonton ce?"

A sanyaye sosai ta maida dubanga zuwa ga wanda ya yi maganar, wato ??aya she??anin ne ba? Mu'awwaz ko? Ha??a ido su ka yi hakan yasa ta yi saurin ??auke kanta, Alhaji Auwal da ke murmushi ne yace "Wai ba ka ganeta ba abokina? Mai sunan Hajia ce fa."

Waro ido sosai Mu'awwaz ya yi yana kallon Saleema yace "Abba Saleema fa? Ita ce ta koma haka?"

Wani mugun kallo ta aika masa cike da takaicin rashin sako hijab ??inta da ba ta yi ba, hakan kuma ya faru ne da tunanin doguwar riga ce jikinta kuma ban da samari ake cin abincin, murgu??a masa baki tayi duba da shi kan shi fa shekara biyu zuwa uku ne ya bata, amma abu ga ??an hutu ya zama wani karbcece masha Allah, ka rantse ba su yi wasar )?asa tare ba.

Hajia babba ma dake murmushi cike da dattako tace "Girman mace ai ba wuya, kai ma da ke namiji ba gashi ka ha??emu wajen tsayi ba."

Mu'az da ke ta kallonta yana taunar le?e ne yace "Gaskiya kam, gashi ta girma...sosai."

Da sauri Saleema ta kalleshi, amma sai ya dinga aiko mata da wani kallo irin na iskanci a ganinta yana kashe mata ido ??aya, ??an cire takalminshi ya yi daga )?afa ya zuro )?afar ta )?asan teburin ya zunguri )?afarta, da sauri ta jaye )?afar ta na waro ido ta kalleshi sosai, sake kashe mata ido ya yi hakan ya hassalata ta wurga masa harara.

Hajia )?arama da ta mi)?o masa abinci amma bai kula ba ne tace "Mu'az."

Da sauri ya kalleta sai kuma ya girgiza kai yace "Um um! Zan sha kayan marmarin nan kawai, kun san sun fi..."

Sai kuma ya kalli Saleema yana ??aukar tuffa dake kusanshi sannan yace "Sun fi da??i da )?ara lafiya ko ya ki ka ce mai sunan tsofaffi?"

Bu??e ??an bakinta tayi kamar za ta yi magana, sai kuma ta yi shiru dan bata san me yake nufi da abinda ya fa??a ba. Hadeeya da kujerarta ke kusa da ta shi a ?angaren ce ta kalleshi tace "Yaya ka ci abinci fa, wannan ba zai ri)?eka ba."

Kallonta yayi da fara'a a fuskarshi yace "Hadeeya ko?" Jinjina kai tayi alamar e tare da sakin murmushi, hannu ya mi)?a mata alamar su gaisa yana fa??in "Kina lafiya?"

Ba tare da tunanin komai ba ta mi)?a masa hannun suka gaisa, hannayen na su Saleema ta kalla sai kuma ta kalli Hadeeya, girgiza kai ta yi ta sunkuyar da kanta ta fara wasa da cokalin hannunta, babban abun takaici shine yanda ya yi haka a gaban iyayenshi amma ba wanda ya nuna ya damu.

Muryar Alhaji Auwal ce ta saka ta ??aga kanta sanda yake fa??in "Mu'awwaz idan kun kamala ka tafi da su alimentation idan akwai abunda suke da bu)?ata sai ku siyo."

Jinjina kai Mu'awwaz yayi yace "To Abba."

"Ka barshi ma ni zan kaisu." Cewar Mu'az yana ci gaba da kallon Saleema, bai san me yake ji ba a kanta ba, sai dai ya ji yana sha'awar komai na jikinta, duk da ba kyawun fuska ne da ita ba na nunawa a jarida, ba kuma jar fata gareta ba kamar ?ban uwanta, amma dai komai na ta ya birgeshi musamman da ya fahimci ya fi sauran ?ban uwan na ta nutsuwa da kamun kai.

Wani kallo Mu'awwaz ya masa dake nuni da bai ji da??in abinda Yayan na shi ya masa ba, wannan ai katse hanzari ne, ya na tunanin ya fita da ?ban mata su shanawarsu, musamman ma Hameeda da ta fi ??aukar hankalinshi, sai kawai ya ce shi zai kaisu? Wallahi ba dan ya na tsoron ya yi magana ya kabta masa mari ba, da ya masa magana sai dai a yi duk wacce za'a yi. Da harara ya bi Mu'az ??in da ya mi)?e yana fa??in "Ummee ina jiranku a waje."

Saida ya )?ara matsowa kusan Saleema ya ??ora hannayenshi a kan teburin ya sunkuyo sosai kamar zai sumbaceta, jaye fuskarta tayi daga kallonshi tana yatsina fuska cike da kunya, duka mutanen kallonsu suke, su Hadeeya mamakin yanda ya ke ma Saleemar su ke, ko bai gane ita ??in ba mai aji ba ce? Yayin da amarya ta ke ta?e baki da tunanin "?an iska kawai, a gaban mutane ma sai ya nuna halin iskancin da tamba??ewa."

Hajia babba kuma murmushi take a ran ta tana ayyana "In har Saleema za ta zama alkairi gareka zan fi kowa farin ciki." Dan kuwa ta fi kowa sanin ??anta, ba ta ta?a ganin ya wa mace haka ba, shi Alhaji Auwal kuma murmushi kawai ya ke saki a fuskarshi, ko ba komai ?ba?ban Alhaji Yusuf za su ji da??in zama gidan.

Cikin sanyin murya Mu'az yace mata" Ina jiranki, ki fito da wuri."

Juyawa ya yi kawai ya fice a falon, kasa ??aga kanta tayi bare ta kalli mutanen wurin, sai da ta ji sun maida hankulansu kan abincin sannan ta ??an ??ago ta kalli Alhaji Auwal, cikin taushin murya da ladabi tace" Am! Abba."

Cike da kulawa ya kalleta yace" Na'am ?bata."

A sanyaye tace" Ina ganin su tafi kawai, ni zan zauna a gida."

Da mamaki a fuskarshi yace" Me yasa? Ke ba kya bu)?atar komai ne?"

?aga kai tayi alamar e, wata harara Hadeeya ta jefo mata cike da takaicin me yasa wau ita take da kidahumanci ne? Ku??i ne fa za'a kashe musu, ??auke kai ta yi cike da ba)?in ciki, Saleema kuma da ta kula da kallon ba ta biyata ba bare ta samu damar fa??a mata wata maganar marar da??i.

Hameeda a da saida ta harari Saleema cike da rashin kunya tace "Abba ka )?yaleta ita dama haka take, mu za mu je mu siyo abinda mu ke so."

Kallon Hameeda ya yi da mamakin yanda ta ke magana akan Yayarta haka, shi fa duk bokonshi da iskancinshi ya na so ya ga )?arami na girmama babba, girman da ubansu ya ke bashi ne matsayinshi na wanda ke sama da shi a komai ya sa suke kamar abokai, ko Mu'awwaz da ke namiji bai yarda ya raina Mu'az ba tunda ya na gaba da shi, bare ita wannan da ba ita ke bi ma Saleema ba. ?auke kai kawai ya yi da tunanin idan ya )?ara ganin haka zai tsawatar mata, dan sam ba ya lamuntar irin haka.

Shigowar wata matashiyar yarinya da ba za ta wyce tsarar Hameeda ba yasa Saleema kallon )?ofar, Alhaji Auwal ma cike da kulawa ya kalleta yace "Kin kai musu abincinsu?"

A ladabce yarinyar da sai yanzu Saleema ta fahimci ?bar aiki ce tace "E Alhaji na kai musu, sun tafi masallaci ma sai da na jirasu."

Jinjina kai ya yi yace "To da kyau, kin gama aikin ki ne yanzu?"

Cikin ladabi tana ta rarraba ido tsakanin Alhaji Auwal ??in da kuma amaryar sa da ke binta da kallon )?yama a ??an tsorace ta amsa da "E na idar."

"Shikenan za ki iya tafiya." Ya fa??a yana ci gaba da cin abincin shi, tsaf Saleema ta kula da inda yarinyar ta kalla a matu)?ar tsorace, a hankali ta ??an )?yallara idonta ta kalli inda idon yarinyar ke kallo. Karaf! Idonta suka sauka kan Mu'awwaz da ke ta ma yarinyar signa da ido, da sauri Saleema ta sake kallon yarinyar ta ga ta juya ta fita, ta?e baki kawai ta yi da tunanin wannan shi ne abinda Mamanta ta fa??a cewa Mu'awwaz ya cika tsantseni, wato shigar da ke jikin yarinyar ya ke )?yamata? A karo na biyu sake ta?e baki ta yi ta ??auki cokalinta za ta ci gaba da cin abinci, Mu'awwaz ta ga ya mi)?e ya na fa??in "Na )?oshi."

Kallonshi amarya tayi tace "Bebe, ba ki ci sosai ba fa?"

Ba tare da ya ko kalleta ba ya kama hanyar fita ya na ??aukar tuffa ??aya yace "Ya isheni."

Da kallo Saleema ta bishi mamaki ya lullu?e na tunanin wai su mutanen nan ba sa jin kunyar kiran kowa Bebe ne? Haka matar Babansu ma take kiran ubansu Bebe, sai ka ce wani ??an goye.

Su Hadeeya ma mi)?ewa sukayi suka ce "Mu je mu shirya kar mu tsayar da Yaya."

Su uku ne suka nufi ??akin su dan shiryawa, Saleema kuma da ta kalli Alhaji Auwal ne tace "Abba, ya na ga yanzu gidan babu yara?"

Murmushi ya yi ya saki kallon amarya yace "To ai yaran da kika sani su ne suka girma yanzu, ga Mu'awwaz nan kin gani ya zama saurayi, ga Ummee, Safwan ne kawai kuma ya na )?asar waje karatu."

Jinjina kai tayi kawai ta ??an tsakurar abincin ta na jin duk ba da??i sai ita ka??ai yanzu a cikin iyayen, fitowar su Hameeda yasa ta juya dan ganin da wace shigar aka fito?

" A'uzubillah!" Ta fara ambata a ranta, dan kuwa a cikin shigar ta Hameeda ce ka??ai ta ga da ??an dama-dama, saboda ita ce ta sa doguwar riga irin na material ??in da ake ??ingawa da ??an-kwalinta, ??inkin ya bi jikinta yanda ya fito mata da surarta, kallabin kuma ta ??orashi a kan ne kawai amma ba ta ??aure ba. Amma shigar Ummee abun ya munana sosai, dan riga da wando ne da suka kamata, wandon ma irin wanda ya ??an ??age mata bai sauka ba sosai, sai takalma dake )?afarta )?afa ciki, kanta kuma wata ?bar yaloluwar hula ce ta ??ora sai gashinta na doki da ya bayyana.

Ajiyar zuciya ta sauke ta kalli fuskokin iyayen, dukansu fara'a ce a fuskarsu har da tagomashin fa??a musu "Sai kun dawo."

Da gudu Hamdeeya ta tashi ta bi bayansu tana fa??in "Ni ma zan je."

Dariya Alhaji Auwal ya )?yal)?yale da ita yace "Tafi a hankali to kar ki fa??i."

Suna fita ya ??auki wayarshi ya turawa Mu'az sa)?o cewa ya kar?i makullin morarshi hannun dreba akwai ku??i ciki sai su tafi.

Saleema da har yanzu ta kasa daina kallonsu da mamaki ne yasa ta ??an numfasa, a ladabce sosai cikin nutsuwa bayan ta aje cokalin hannunta tace "...



*Ku yi ha)?uri da wannan.*



*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:37 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_9_




A ladabce sosai cikin nutsuwa bayan ta aje cokalin hannunta tace "Abba, ku yi ha)?uri dan Allah idan abinda zan fa??a zai ?ata muku rai..."

Da hannunta ta ??anyi alama tace "Sai na ga kamar ba ku damu da yanda su ka fita ba kamar dai yanda yanke faruwa a gidanmu, Abba a ganinku haka dai-dai garesu a matsayinsu na ?ba?ba mata? Ina ganin kamar rufin asirinku da na su shine ku tayasu kare mutumcinsu..."

Ganin duk sun )?ura mata kamar mamakinta suke ko kuma dai wani abun sai ta tsagaita, ??an sake kallonsu tayi cike da kunya musamman ma amarya da ta ga kamar ta na mata kallon jin haushi, sunkuyar da kanta tayi )?asa tace" Ina )?ara baku ha)?uri, na yi aiki da fa??ar Manzon Allah (S. A. W) ne, ya koya mana hani ga mummunan aiki idan ka na da iko, sannan ya fa??a mana idan za ka iya ka hana da hannayenka, idan ba zaka iya ba da harshenka, idan ba zaka iya ba ya ce to da zuciyarka, ma'ana ka )?yamaci abun a zuciyarka, shiyasa na mu ku magana amma ban yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login