Showing 171001 words to 174000 words out of 193749 words

Chapter 58 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4395

kwashe mishi ita yanzu yanzu, shiyasa kwanakin nan baya son farkawar nan ta ta fitsarin dare saboda kafin wani baccin ya ??aukesu ba sai asuba ta kusa yi.


*Washe gari*: Hannun yasa zai figi ri??in da take ta ci hankali kwance ta yi saurin janye hannunta tace "A'a fa."

Kallonta yayi yace "Kinga fa ba)?o ne zai shigo, idan ba zaki daina cin abun nan ba ki koma ??aki to."

Mi)?ewa tayi ta nufi ??akin tana cin abunta ya bita da kallo, haka kawai fa ta sashi tsayawa a hanyarsu ta zuwa ya siyo mata shi mai yawa, shi wallahi ya ??auka tsaraba ce za ta yi, amma gashi nan sai ci take kuma ya nemi hanawa ranar wuni tayi tana kuka da fa??a dashi a gidan, )?arshe Ummi ta fa??a ma ita kuma ta ce ya bata ai baya komai dole ce ta sa haka, da ya nemi sanin dolen sai ta bashi bayani a ninke cewa yarinyar da aka sani da kunya da zurfin ciki, amma harbta iya buda baki ta ce a mishi magana ya bata abunta ai ko abun babba ne, to shi dai har yanzu bai gano komai ba bai kuma ga dalilin da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? zai sakata cin waccen abun ba mai za)?i da ??aci ??aci.

Kar?an sakamakon gwaje gwajen da aka yi musu yayi sannan ya sake maida hankalinshi ga likitan dake fa??in "Sannan yalla?ai akwai ?bar matsala dangane da tafiyar taku tare da uwar-gida."

Tsareshi yayi da idanu yace "Wace irin matsala kuma? Ta ta?a tafiyar nan fa."

A ladabce yace "E yalla?ai, ba wai daga takardun bane ko wani abu daban, kasan wannan sabuwar gwamnatin ta aza sabuwar dokar hana masu ciki tafiya aikin Hajjd ko umra saboda wasu wahala ta kan sasu ?ari musamman idan cikin )?arami ne, to kuma a gwajin da muka ma madame ya tabbatar mana tana ??auke da juna biyu har tsawon sati goma sha biyar, shine dai kawai ?bar matsalar, amma idan kuna so za'a iya goge rahoton dan..."

Mi)?ewa yayi tsaye hannunshi dafe da )?irjinshi yana kallonshi yace" Ciki? Da gaske ciki gareta?"

Jinjina kai yayi yace" Tabbas yalla?ai, dake gwajin )?wa)?wafi mukayi daga jini muka gano hakan."

Rintse idanu yayi wasu zafaffan hawaye suka silalo masa daga kurmin ijiyarshi ta dama yana furta" Alhamdulillah, Alhamdulillah, tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai, Allah kaine Allah kuma kaine abun godiya."

Aje takardun yayi akan )?aramin teburi ya fuskanci gabas yayi sujadu shukr ya kara ??aga hannu yace" Allah nagode maka, Allah ka sauketa lafiya, Allah ka raya mana abinda za ta haifa, Allah ka bamu ikon tarbiyarshi bisa tafarkin addininka."

"Ameen." Likitan ya fa??a yana gyara zama da murmushi a fuskarshi, tashi yayi ya juyo ya kalleshi yace "Ka zama shaidata ko da na mutu, na yi al)?awari tsakanina da ubangiji zan yi azumin wata ??aya bayan watan nan da muke ciki na gode masa akan wannan babbar kyauta da ya min."

Envelope ??in ku??i ya ciro daga aljihunshi guda biyu, niyyarshi dam zai ba wa likitan ??aya ne dayar kuma zai fita ne yanzun, amma sai ya mi)?a mishi duka yace" Goron albishir ??inka."

Kar?a yayi ya rusuna yana godiya har ya bar gidan bai bar godiya ba na jin da??in wannan kyauta. Yana komawa ciki ya zauna bakin gadon yana kallonta wai har bacci ya ??auke hannunta ri)?e da ri??in nan, murmushi ya saki tare da ??an jan rigar atamfarta sama ka??an ya tsurawa mararta idanu, dur)?usawa yayi kasa ya sumbaci daidai cibiyarta sannan ya gyara mata rigar ya tashi tsaye ya sumbaci goshinta, a sanyaye yana kallon fuskarta yace " *Ina sonki rayuwata.*"

Juyawa yayi ya fita a ??akin yana ayyana "Bari ta tashi ta min list na duk abubuwan da take da bukata na ci in siyo mata, idan babu a nan kuma zan sa Ummi ta turo mana."

Yana jin kunya sosai na fa??a mata wannan magana dan shi dai bahaushe ne ta wajen uba, ama da ya ce Ummi ta baro fada ta zo ta dage ba za ta zo ba haka kawai dole ya fa??a mata an fasa tafiyar ne da Saleema, kuma baya so ta koma gida ita ka??ai ya fi so su tafi tare da Ummin, dan barin masarautar ba shi ba Saleema kuma ba Ummi akwai matsala, hankalinta ta so tayarwa me yasa aka fasa tafiyar da Saleema? Shine kawai a ta)?aice yace mata "Ummina an ce ba ita ka??ai ba ce ba fa, kuma yanzu an hana tafiya da masu wannan abun..."

&?itt! Ya yanke kiran wanda ya sa Ummi mi)?ewa a rikice ta aniya sake tura masa kira, saida wayar ta tsinke sannan ya sake kiranta a take tace "Da gaske an tabbatar maka, dama ni nayi wannan tunanin, amma dai da ban tabbatar ba sai nayi shiru, ina take? Ba ni ?bata na ji muryarta dan Allah."

Murmushi kawai yayi yace "Ai daga cin ri??in nan bacci ya ??auketa."

Da zumu??i tace "To shikenan, Babana ka ga dai yarinyar nan ka kula min da ita dan Allah, kuma banda hushi dan kasna ba ita ka??ai ba ce sai a na ha)?uri."

Murmushi ya sake yi kawai bai ce komai ba har suka gama wayar a haka bayan tabbacin da ta bashi safiyar gobe d izinin Allah za ta ??auko hanyar zuwa. Cikin yardar Allah kam washe gari gimbiya Ramlat ta zo nan, sai dai basu koma ba har saida jirgin Abdus-samad ya ??aga sannan suka juyo cike da masa fatan alkairi da sauka lafiya. A ranar suma suka baro Niamey suka dawo Mara??i, sai dai kamar yadda Abdus-samad ya sani ne indai basu nan dole wani abu zai faru, suna zuwa suka samu labarin rasuwar mutumin da ya farmaki Abdus-samad ??in a masallaci wai an bashi guba a abinci ta hanyar wani dogarin, dan tunda aka rufeshi sarkin bulala ka??ai ke zuwa inda yake kuma yake bashi abincin.

Sam wannan bai damu Saleema ba kamar ta corridornta da ta ga an bu??a wata hanya ana gyara, ba ta san me ake ba dai saidai yawan hayaniyar da ake wurin yasa ta za?ar zama wurin Ummi, idan sukayi karatunsu da safe sai ta yi zamanta can tasha bacci wani lokacin sallah ka??ai take tashi yi akan lokacinta.


*Bayan sati uku*


Duk kallon kallo suke ma juna a falon kowa na son sanin dalilin wannan taro na gaggawa haka, shi kanshi fa Abdus-samad ??in dirowarshi kenan garin, amma ya wani kirasu a babban falonshi ya kuma zuba musu idanu yana ta kallo ??aya bayan ??aya. Gimbiya Kubra da a yanzu bata da damuwar komai, dama mutumin nan ne kuma sun san yadda sukayi suka gama da shi, dan haka take ganin bata da wani sauran fargaba a yanzu, dan su a yadda suka ??auka tunda har mutumin nan ke gidan horo to fa taurin kai yayi ya )?i fa??an wanda suka aikoshi kamar yadda akayi al)?awari, dan haka ma da suka kasheshi suke ganin sun ?atar da shaidar da ta rage ma sarki. Ita a yanzu Saleema ce a gabanta, bayan shiga hancinta da tayi a du)?un)?une ta hanata rawar gaban hantsi, sai ya zamana yanzu ta lura da wasu canje canje a jikin yarinyar, haske take )?arawa sai kuma kyau dake fito mata ga )?iba da take )?arawa, ma'ana indai cikine da ita to wanda ya kar?i jikinta ne ya kara mata kyau? A karo na ba adadi kenan ta )?ara kallon Saleemar da zaman ya fara gundurarta ta ??an yatsina fuska tare da fito da )?afafunta daga lan)?washewar da ta musu, a tare Ummi da Abdus-samad suka kalleta dan dukkansu motsinta akan idanunsu yake, tsaye ya mi)?e yana )?ara tamke fuske ya maida hannayenshi baya.

Sadda kai ??angaladima yayi da waziri da kuma liman da Sheikh Mukhtar kowanensu da mamakin mahimmancin abinda ya sa shi tarasu a falonshi na musamman sannan fuskarshi ba ko rawanin, ba ma maganar rawani ba kanshu ko hula babu, yana dai sanye da riga tazarce, da yanayin zafi zafi da kuma kaushi domin rikita magautashi ya kalli )?ofar shigowa yace "Na samu labarin mutuwar ??an kurkukuna tun ina )?asa mai tsarki, abun mamaki a nn shine..."

Sai kuma ya kalli galadima yace "Ta ya akayi haka ta faru?"

Sai kuma ya saki murmushin gefen la??a yace "Ko da yake, wa??anda suka turoshi suna tunanin zai fallasasu ne, shiyasa suke ganin sun ??auki ranshi kafin na san komai dangane da su, in ba hauka ba ta ya za'a yi tsammanin mutumin da ya ??auki sama da wata uku hannunmu a ce bamu samu wani bayani a gunshi ba? Mutumin da yake ?ari saboda tsoro, hakan yasa tun ranar da abun ya faru ya sanar dani komai... Hummmm!"

Sai kuma ya girgiza kai yana kallon kowa na ??akin yace" Allahn da ya halicceku shi ka??ai zai muku hisabi, talalar da ya muku kuna cin karanku babu bakakka ita ta bani tabbacin Allah yana son kamaku da kanshi ne, duk u)?ubar da zan muku ba za ta kai wacce ya tanadar muku ba daidai da cikin cokali, dan haka na barku ku rayu da abun kunyarku, sai dai ku sani..."

Ya fa??a yana nuna sama da yatsarshi manuniya alamar rantsuwa zai gitta, a kasashe sosai muryarshi a sama yace" Wallahi tallahi idan kuka sake shiga rayuwata ko ta ahalina, na rantse muku da Allah sai na aje rigar sarautar zan gicciyeku a tsakar gari yadda kowa zai ga gawarku, wannan rubutacciyar kalmata ce."

Sai kuma ya sake maida hannunshi baya ya goya ya kalli sheikh Mukhtar yace" Kawu, a rufe mana da salatin Annabi."

Dariya ce ta so kubxewa Sheikh, wato lamarin Abdus-samad sai Allahn da ya halicceshi, ta ya ma zai rikuta musu lissafi haka ya hautsina musu kayan ciki, sannan ya ce a rufe da salatin annabi? Sai kawai ya sake murmushi yana sadda kanshi tare da satar kallon mutanen. Tabbas gimbiya Kubra na bu)?atar ganin likita da gaggawa, dan jikinta rawa yake matu)?a inda idanunta ke ta kakkafewa tamkar wacce ke zanzana.

Haka ma galadima da waziri a matu)?ar ru??e suke dan sai kallon kallo suke suna )?ara sadda kawunansu, bai ce su ne ba, yayin magana bai kallesu ba bare kowa ya gane, amma su da suka san kansu duk firgici ya bayyana a tare da su. *Tiiiiff!* Gimbiya Kubra ta )?arasa kai wa kwance ta fa??i, hakan yasa yaran suka yi ca a kanta musamman ma ?ba?banta da babu wanda ya damu dan kasan kai dai ba ka yi komai ba, ko Izzatu ma da take da wasu daga cikin halayarta bata san komai akan abinda take shiryawa ba. Da azama aka ??auketa zuwa asibitin dake jere da gidan sarki duk da aqibitin maqarautar ce amma ta fi kar?an ba)?i daga waje fiye da daga masarautar.

A lokacin da suke likita cirko cirko galadima da waziri suka samu rufaffiyar wasi)?arsu daga mai martaba cewa an ciresu daga mu)?amensu washe gari kuma za'a yi sabon na??in wasu, hakan ya )?ara dagula musu lissafi da tunanin ina zasu kai wannan abun kunya, su basu samu babban matsayin ba kuma an tun?ukesu daga wanda suke da. Dan haka ma basu kula da kururuwar da ?ba?ban gimbiya Kubra suke yi ba sanda aka fa??a musu ta samu shanyewar ?aren jiki, sai dai akwai yiwuwar a kaita babbar asibiti.

*Kwana biyu* kenan gimbiya Kubra na babbar asibiti tana kar?ar kulawar likitoci, gashi asibitin dama tsari biyu gareta, in ma ka bar kulawar marar lafiya a hannun likitocin, ko kuma dai mai kulawar ya zama guda ce dan ba'a son tarwatu, gimbiya Kubra kuma duka ?ba?ban nata guda biyar mata uku ne dama biyu manyan sune masu aure, sai maza biyu duk suna karatu sai Izza, hakan yasa ita ka??ai ba za ta iya kula da ita ba dole aka barta hannun likitocin. Gashi yanzu tana kwance asibiti ba ma a masarautar ba bare ta ga me ke faruwa, kuma kusan hakan shi ya fi mata alkairi, dan kuwa a gidan soyayya da kulawa ce ta musamman ake ba wa Saleema da kowa ke ta fatan saukarta lafiya, ba ga hadiman ba baga uban gidan ba da Ummi.

Yanzun ma ayabar da ya bu??e ya saje mi)?o mata yace "Daure ki ci wannan to shikenan, kinga fa ce min akayi mai ciki ta dinga ci sosai tana koshi."

Juyar da kanta tayi kamar za ta fashe da kuka tace "Ni wallahi na gaji yalla?ai, ta isheni hakan."

Iska ya huro daga bakinshi ya aje ayabar ya sake matsawa kusanta yace "To yanzu me kike so.?"

Girgiza kai tayi tace "Ba komai, ni bana son komai yanzu."

Murmushi yayi ya jawo kanta ya ??ora a )?irjinshi yana shafa mararta yace "Kinsan me? Yanzu fa??a min burinki a kan ??inkin da kika koya?"

Numfashi ta sauke sannan ta kamo hannunshi tana wasa da shi a sanyaye tace "Da so samuna ne ko? Na bu??e )?aton shago na zuba teloli kamar guda biyar haka, sai na zuba yara da zasu dinga min dinki ni kuma ina biyansu."
Jinjina kai yayi yace "?inki na ki da zaki saka ko na mutane?"

?aga kafa??a tayi tace "Duka ma."

Sake jinjina kai yayi yace "To amma na ji kince ki zuba yara, maza ko mata? Dan kinsan fa ba na yarda a zuba min )?arti suna kallonki ba ko?"

Kya?e fuska tayi tace "Ka ji wata magana, to na ce maka tsirara zan je gabansu ne?"

Tallabo fuskarta yayi yace "Daina ma wannan maganar."

A sanyaye kuma yace "Kin san me? Na ji zan miki abinda kike so, saboda a yanzu dai a duniya cikar burinki shine nima burina, amma ki min wani al)?awari guda?"

Gyara zamanta tayi tace "Uhum! Ina ji?"

Suna kallon juna yace "Ki min al)?awarin duk sanda za ki shiga shagon zaki saka ni)?ab da babban hijab."

Da murna ta fashe da dariya ta rumgumeshi tace "Wayyo mijina, ai wallahi har )?asa ma zan saka."

Rumgumeta yayi shima yana jin )?aunarta na sake ratsashi sai dai har yanzu ba wanda ya ce ma wani ina sonka alhalin suna kallon juna kai ko da ma ta sa)?on waya ne.




*Alhamdulillah.*
29/06/2022 ?? 15:29 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_55_




Daf da ita ya tsaya yana kallon )?ugunta, masha Allah mazaunanta na birgeshi sosai, Hmdeeya kuma dake gaban allon dake kafe tana rubutun daya sakata bata san ma me yake ba, saida ta yi shirin juyowa ne yayi saurin kallon allon yana murmushi yace "Wow! Gaskiya kinyi )?o)?ari."

Karban allin yayi da ta gama rubutu da shi yana kallon allon, duk da akwai kuskure a amsar da ta bashi amma sai ya sake juyowa yace "Yayi sosai yar beauty, shiyasa nake sonki saboda )?wazonki."

Murmsuhi tayi tace "Nagode malam."

Juyawa tayi za ta zauna kan kujerarta ya riko hannunta yace "Zo mana, ai bamu gama ba..."

Ya fa??a yana jawota sosai har saida ya kwanta bayanta saboda gaban allon ya turata hakan yasa take gaba shi yana baya, babbaketa yayi saboda ya fita girma da tsayi da komaiqai ya zamana ba ko a ganinta, gashi kuma ya matseta sosai, a haka kuma ya shiga rubutu a allon.

Hamdeeya dake jin jikinshi gaba??aya a kanta ??an jaye jikinta take musamman ma abun da take jin yana ta?ata daga cikin kayanshi, amma da ta matsa sai ya sake matse mata wuri.

Basu ankara ba, basu ji motsi ba, ba su san da zai fito ba sai kawai muryar Alhaji Yusuf suka ji yace "Malam ashe karatun kuke har yanzu?"

A mugun tsorace ya ja baya daga jikin Hamdeeya yana zazzare idanu tsakanin Hamdeeyar da kuma Alhaji Yusuf ??in, jira yake ya ji ya balbaleshi da bala'i har ma ya tuhemeshi da irin tqayuwar da ya samu sun yi da yarinya da ya tabbata ko ba ta fara jinin al'ada ba to ta balaga ta wani fannin. Sai dai me? Tunda Hamdeeyar ta turo baki tace "E Abba, kuma ni wallahi na gaji."

Abinda ya fa??a ne ya tabbatar lallai uban nan kar Allah ya ba kowace ?ba irinshi shine da yace "Yi ha)?uri mana baby, kinga fa dan ki gane har lalla?aki yake, da alama ma bacci kika fara a jikinshi."

Ajiyar zyciya ya sauke yana jin hankalinshi na kwantawa har saida ya ga ya juya ya koma ciki, duk da daren da ya yi da kuma yadda ya samesu bai dameshi ba, a ganinshi me ye a ciki? Me zai mata a nan din? Yarinya ce fa.



*Lokaci* ya tafi kamar da wasa, inda da kowace shu??ewar safiya da abun da ke faruwa na farin ciki ko akasin haka, sai dai na farin cikin su suka fi yawa, kamar yadda ta bu)?ata an gama mata komai a matsakaicin shagon da aka bu??a mata )?ofar da zata dinga sadata da nan ba tare da ta fita ba, kuma an nemi matasa an zuba a wurin da haka aka rage wani zaman banzan, )?alubale na farko da suka fara fuskanta kuma suke kan fuskanta a yanzun shine rashin samun abokan cinikayya, dama kuma dole ne a samu haka duba da wurin sabo ne duk da kuwa ta )?ofar dake kusa da bakin titi aka fitar da ita, sannan ga komai irin n zamani an saka. Daga gurin wanda ya koya mata ??inki a yanar gizo ne ta samu shawarar ta dinga tallatawa ta kafafen sada zumunta, sannan akwai bu)?atar su dinga sau)?i sosai da hakane zasu jawo mutane a fari.

Cikin ikon Allah dake yaran da aka samo mata gogaggu ne a fannin ??inki dan biyu daga ciki ma idan suka bar nan shagon )?arfe 08 na dare wani shagon suke wucewa, hakan ya )?ara bata damar fa??ar da hannunta dan a lokacin duk ??inkin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login