Showing 174001 words to 177000 words out of 193749 words

Chapter 59 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4425

da suka samu daga gidansu zuwa gidan Alhaji Auwal da ya fi iyayenta farin cikin wannan nasara da ta samu da kuma Khairat matar gwamna ita take aikin sannu sannu har kuma tayi daidai.

??angare ??aya kuma ga tsufa da cikinta ke da??a yi har ta samu kanta a lokacin haihuwarta ya zamana ba ta iya le)?awa shagon wasu lokuta sai dai su yi waya dan basu damar shigowa gidan ba tare da )?wa)?waran dalili ba, duk da wasu lokuta sai ta ji lamarin ??inkin na son fice mata a kai saboda rashin aikin yi, dan wataranar ma sai su wuni ba wanda ya kawo ko ya zo kar?a gashi tsawon watanni yanzu.

*Yanzun* haka dariya ce ta kubce mata ganin ??inkin da Iklim ya turo mata tare da voice note cewa _"Wallahi Hajia wannan ??inkin ina ta ajiyarshi ne sai Allah ya sauke mana je lafiya sannan na miki shi dan shigar biki."_

&?ara kallon ??inkin tayi da kyau, kawai ??inkin ne irin na ?ban matan celebrities, ita iina za ta iya saka wannan ??inki, emoji na dariya kawai ta aika masa ba ta ce )?ala ba dan jinin nan nata yayi nauyi sosai. Aje wayar tayi taee da ??aukar al)?alaminta dake kan cinyarta sannan ta )?ara jawo takardar dake kan teburin cin abincin ta ci gaba da zanen da take yi tana yi tana gogewa tana yi tana gogewa, hakane take dama har sai ta gaji ko bacci ko kuma shigowar mai martaba ka??ai ke sakata dakatawa, idan ma ta gama da wani wani take dauka, hakan yasa take da takardun zanen nen masu tawa a ??akinta ajiye.

*Wata mahaukaciyar dadda?a da ta mishi yasa shi zabura ya tashi zaune yana bu??a idanu yace "Oh Allah, akan rakaki fits..."

Da sauri ya sauko daga kan gadon saboda ganinta zaune )?asa sai gumi take ha??awa, dur)?usawa yayi yace "Matanmu lafiya? Ko na)?uda ce kike? Haihuwa kike ji?"

Ri)?o rigarshi tayi cikin azaba da ra??a??i tace "Ita ce, ita nake ji... Ummi, kira Ummi."

"To to." Ya fa??a yana Mi)?ewa tsaye ya ??an nufi gaban madubi ya koma ya nufi )?ofa ya sake dawowa, wayarshi ya ??auka ya kira Ummi wacce a lokacin tana tsaye kan )?afafunta tana addu'ar Allah ya sauke Saleema lafiya, tana ganin kiran a wannan lokacin ba ta tsaya ?ata lokaci ba ta nufo ?angaren nasu tana amsar wayar da gata nan tafe. A halin da ta sameta kawai ta tabbatar haihuwarta kusa take, dan haka ta ce ya yi sauri ya kira malamar asibitinsu, ya fita falo dan kiranta a waya, ya kirata ta ??aga tana gaisheshi kawai ya ji wata )?a)?)?arfan nishi daga ??akin Saleema na fa??in "Wayyo Ummi, Mamana, ya taho wallahi."

A gigice ya dawo ??akin da gudu yana maida wayar aljihu ba tare da ya kashe kiran ba, ganin Ummi dur)?ushe gabanta ta yaye mata yaloluwar rigar baccinta sama tana )?ara ware mata )?afafu yasa shi )?arasowa da sauri, ita ma Ummi da sauri ta dakatar da shi tace "Maza bani kayan haihuwarta."

"To." Ya fa??a yana juyawa zai fita sai kuma yace "Ina ne suke Ummi?"

Kallonshi tayi tace "Ba kai da ita kuka san inda kuka aje abunku ba?"

Da sauri ya fita a ??akin yana fadin "Oh, na tuna."

Haihuwa dai kam an yi ta a ??akinshi dan haka sai dai daga baya a tsaftace masa wurin, yana shigowa ??akin da kayan ni)?i-ni)?i suka ha??a idanu da Ummi da take shirin fita a ??akin yana son ya tambayeta kukan jariri yake ji fa tun daga falo, da sauri ta kar?i kayan tace "Maza bani sabuwar re..."

Sallamar da aka kwa??a daga wajen falon yasa su kallon )?ofar dake bu??e, Ummi ce tace "Je ka gani waye."

Inda Saleema ke kwance )?asa kanta a kan filo ya kalla yace "Ummi kukan jariri nake ji."

A nutse tace "Ta haihu, duba ka gani."

Sake kallon Saleema yayi wacce idanunta ke rufe zufar da take yi ??azun tana bushewa a jikinta, washe baki yayi ya fashe da dariya ya rumgume Ummi duk da kayan dake hannunta yace "Ummi ta haihu? Ta haihu lafiya, wayyo Allahna."

Jin wata sallamar kamar an ??an shigo daga ciki yasa ya saki Ummi ya juya ya fita a ??akin, jim ka??an suka shigo tare da likitar da ko da ta ji maganarshi a waya cewar ina kayan suke? Ta tabbatar da abinda ta fara zargi da yasa aka kirata a wannan daren, dama kuma aikin kwana take a asibitin dan haka kawai ta shigo tare da sanar ma dogarin dake tsaye abinda ke faruwa shiyasa ya mata iso zuwa ciki.

Ko da ta yankewa jaririn cibiya ta jaye mata rigarta daga sama ta ??ora mata shi a kan )?irjinta, duk kukan nan da yake sai kuwa yayi shiru inda ita kanta Saleema ta ji wata azababbiyar soyayyar jinin nata ta )?ara huda duka sassan jikinta tamkar dai bu??a zuciyarta ne aka yi aka saka mata shi ciki, lumshe idanu tayi ta ??ora hannunta na dama ta dafe bayan yaron dake ta wutsilniya da )?afafu bakinshi kuma na ta ramumin abinda zai tsotsa. Hakan yasa Ummi dake tsaye tana gyara zanen da za'a sakashi ciki tace "Wannan miji nawa an ya ba acici bane?"

Dariya likitar tayi ta kalleta da kyau tace "Ranki shi da??e, an yi sa'a fa batayi )?ari ba."

Murmushi Ummi tayi tace "Alhamdulillah."

Matsowa tayi ta ??auki yaron ta tsaftace mishi jikinshi kafin ta na??eshi cikin tattausan zanen sannan ta nufo hanyar falon, tana bu??e )?ofar Abdus-samad da yake ta le)?e daga nan yayi saurin juya mata baya yana sosa )?eya, murmushi kawai tayi ta girgiza kanta tace "Ka dai yi ha)?uri a gyara mata jikinta, in ya so idan za ka iya ma ka wuni tare da ita."

Juyowa yayi da sauri tunda ta fara maganar, ganin jaririn a hannunta yasa shi tara hannaye yana son kar?arshi, a nutse ta ??ora mishi a hannayenshi ya zubawa fuskarshi idanu, murmushin daya saki ne ya ba )?wallar da ta jima tana taruwa masa a idanun damar zubuwa ta ijiyarshi ta dama, sumbatar bakin yaron yayi kafin la)?aba masa abinda shari'a ta koyar a kunnenshi na dama wato kiran sallah.

Suna tsaye likitar na taimaka mata tana mata durwa ()?unzugu) ya shigo ??akin, ita kanta Saleema sai da ta ji kunya duk da jikinta a rufe yake, da sauri likitar ta gyara mata ??aurin zanenta tare da fita a ??akin ta ??auki bokitin dake cike da ruwa da sabulu na ruwa na tsaftace muhalli masu )?amshi bayan an gyara ??akin tsaf.

Jirin da ya nemi ??aukarta ne yasa ta saurin Ri)?o hannunshi da sauri shima ya ri)?eta gam tare da taimaka mata ta zauna bakin gado, kallon fuskarta yayi tayi fess da ita sai lumshe idanu tayi, murmushi yayi yace "Dama ta ce za ki iya jin jiri, amma yanzu za ta kawo miki magani, ki kwanta ki huta."

A ladabce idanunta a rufe tace "Um um! Ummi ta ce zan koma ??akina ne."

Marairaicewa yayi yace "Me yasa? Saleema idan kika koma can ganinki wuya zai min, kinga mutane zasu yi ta kai da kawo."

Matse bakinta tayi sosai ta li)?e idanu, ra?ata yayi a jikinshi yana kallon fuskarta yace "Matanmu, nagode miki, kin canza min rayuwata gaba??aya, *ina alfahari da ke*."

Murmusawa tayi ka??an tace "Nima nagode maka da ka canza min rayuwata kuma ka min ciki."

Murmushi yayi ya kara rumgumeta a jikinshi yace "Nima nagode da kika yarda na miki cikin."

Turo baki tayi gaba tace "Bayan nan fa?"

Tallabo ha?arta yayi suka kalli juna duk da ita bacci da kuma jiri ne ke damunta a yanzu, amma haka take lullumshe idanun, a sanyaye sosai cike da salo da kuma tabbatar mata da abinda ke zuciyarshi ne yace "Sannan kuma *ina sonki*, ina sonki Haleematu, ina sonki fiye da yadda kike tunani, ina )?aunarki tamkar babyn da kika haifa min yanzu, har ma na rasa wane na ffi so a cikinku ku biyun."

Hannunta tasa a bayanshi ta zagayo )?ugunshi idanunta cike da hawaye a sanyaye tace" Bawan Allah, ka kusan irin farin ciki da ka sakani dalilin fa??an wannan kalmar? A kullum tunani shine ka da baka sona, kullum zuciyata tana raya min ko dan an tusa maka ni shiyasa ka kasa jin sona a zuciyarka, gashi kuma ni na kamu da naka son ta yadda ba zan rayu babu kai ba, shiyasa ka ga ina matsa maka da sai ka fa??a min kana so na..."

A hankali ta sake fa??awa jikinshi suka rumgume juna )?am-)?am tace" Ina sonka Abdul, ina sonka Abdus-samad, ina )?aunarka da gaba??aya zuciyata."

Lumshe idanu yayi ya kara matseta )?warai a jikinshi yace" Ni ma wannan fargaban ya hanani fa??a, yadsa aka dam)?aki gareni ba tare da shawararki ba yasa nake tunanin ko har yanzu akwai birbishin soyayyar wanda aka fara saka miki rana da shi, dan Ummi ta bani labarin komai daya faru, sai na ke jin tsoro kar na fa??a miki ke kuma ki ce ba kya sona, shiyasa na za?i muyi ta zama a haka, amma yanzu da na tabbatar mun zama ??aya ga kuma ??anmu, ban damu da komai zai faru ba, abu ??aya dana sani zan iya ya)?i a kanki dan na ga na sameki ni ka??ai."

&?ara matseta yayi yace" Ina sonki." ?war )?ara ta saki tace" Ahhh! Abdul ka za ?allani gida biyu..."

Sassauta mata ri)?on yayi yana murmushi yace" Yi ha)?uri matanmu."

Banko ??akin Ummi tayi tana ganinsu ta kawar da kanta tana kame-kame tace" Amm..kai...Babana fita ka bamu wuri za mu kaita ??akinta."

A sanyaye ya mi)?e shi dai ji yake kamar a barta ita da jaririn duka zai kula da kayanshi, amma sai gashi sadda likitar ta fita da Saleema a ??akin Ummi ta kalleshi tana jijjiga jaririn dake neman fashewada kuka tace" Babana, ka san da dai sai tayi arba'in ko? Kuma a ?angarena za ta yi wankanta."

Zaro idanu yayi yace" Arba'in na me Ummi?"

Da mamaki tace" Oho! Baka sani ba?"

Sai kuma tayi murmushi tace" Hakane, to tunda wannan ne farko a gareka za ka san me arba'in ke nufi."

Sosai Saleema ke jego cikin farin ciki da kwanciyar hankali, dan kuwa a ?angaren Ummi aka ware mata ??aki ita da jaririnta suna karbar kulawa ta musamman, Da kanta ta kira Iklim a waya ya shigo har falo na biyu na Ummi, bayan sun gaisa ta. bashi kayanta da za'a mata ??inkin shigar suna tare da takardun da take yin zane tace "Irin wannan nake so."

Sannan ta nuna masa kowane zane da kayan da take so ya kasance a kai, tunda ya )?urawa zanen idanu yake kallo da mamaki kafin yace "Ranki shi da??e, wannan ??in a wani wuri kika kalla sannan kika fitar da zanen? Ko kuma dai ke kikayi?"

Murmushi tayi tace" Ni nayi Iklim, dan Allah ka maida hankali ka min shi yadda ka ganshi a takardar nan."

Jinjina kai yayi mamaki da al'ajabi yasa shi kasa cewa komai, saida ta sake cewa" Ka ji ko?" Sannan yayi saurin cewa" To to, in sha Allah uwarmu za'a yi shi yadda yake a nan."

*Ranar suna* sosai ??inkunan Saleema suka zama abun kallo ga mutane, gashi abu ne da ya tara manyan mata da suka amsa sunansu, dan wani ala)?ar ko ta nesa ce ya kan zo dan shi ma ya kasance ??aya daga cikin wanda suka zo bikin gimbiya, sai ya zamana wasu na ??aukar hoto da ita ne a wayoyinsu dan kawai ??inkinta. Haka har Hajia Mardiya wacce )?anwa ce ga premiere dame ma'ana matar shugaban )?asa wacce suke ?ban uwa ga gimbiya Zulaihat data gayyacesu ita ma ta ga ??inkin kuma ta ke tambayar gimbuya ??inkin ya birgeta, shine ta fa??a mata ai shago gareta a nan gidan na ??inki, a haka fa ya zama komai dama da maffarinshi.

Haka akayi suna sau ??aya tak Mama Safiya ta zo ita dai kunya ba za ta barta ba, sai dai fa a waya idan ta dage tana fa??awa Saleema wani abun dan kula da kanta ko yaronta sai kuma ka rantse ba ita bace ko kuma idan ta samu wanda zai zo daga wajensu haka za ta bado sa)?o a kawo mata, haka akayi suna yaro ya ci sunan margayi sultan *Abdallah Abdus-samad Abdallah*.


Tunda aka yi suna ya kan le)?o sau uku, da safe kafin ya fita sai idan ya samu hutun cin abinci ya zo nan ya ci sai kuma da dare ya zo su sha hirarsu. A haka kwanakin ke ta kwararawa har an fara lissafin saura kwana ka??an ta yada wanka.

Shigowarshi tasa ta cire yaron daga nono tana goge masa bakinshi da ya ?ace da ruwan nonon ta aje shi kan gado, da sauri ya )?araso yana fa??in "Ya dai? Har ya )?oshi ne?"

"E mana." Ta fa??a tana )?o)?arin mayar da nononta a riga, sai dai cikar da yayi da ruwa kuma rigar ta kamata sosai yasa ta matso nonon har yayi tsartuwa a fuskar Abdus-samad dake shirin zama kusa da ita yana son ??aukar yaron, da sauri ya kalleta yana kallon nonon data mayar a riga yace "&?walele ne kike min?"

Girgiza kai tayi a sanyaye ita dai dan su rabu lafiya tace "A'a wallahi, ba dagangan bane."

Zaune yayi kusanta daf da daf ya kai hannu yana )?o)?arin ciro nonon, ri)?e hannunshi tayi tace "Baban ??ana, ka ga dai wallahi Ummi fa??a take min idan ta ga ka ta?ani sai ta ce banna da hankali, wai ko araba'in ??in Abba ban yi ba amma na yarda kake ta?ani."

Ha??e fuska yayi irin sosai din nan yace "Na ce miki wani abu zan miki? Ruwan da na ga suna ta zuba ne fa zan gani ya suke."

Da sauri ta )?ara matse rigarta tace "Farare ne, fari tas wallahi."

Harara ya galla mata yace "In gani to, idan ba haka ba wallahi a kai zan ??auke ki na kaiki ??akina, kuma dai kinsan me zai faru."

Bu??a tayi da alamar mamaki sai kuma ta sassautawa hannunshi ri)?on da ta mishi, ciro nonon yayi yadda yayi ?ul-?ul da shi ya dinga kallo yana ha??a yawu, satar kallonta yayi yace" Da za)?i sosai ko?"

Makale kafa??a tayi tace" Ni ma ban sani ba."Tana rufe baki ya kai bakinshi kan nonon yana fa??in" Bari muji ya ??an??anon yake, ai kinga mun manta sanda mu muka sha...umumumumum"

Lumshe idanu dukansu sukayi inda Saleema ta matse )?afafunta gam, dan fa ba laifi gyara na )?asa da )?asa ta sha a hannun Mamanta da kuma jakadiyar nan dattijuwa, madadin ya saketa sai ya tallabo bayanta yana kwantar da ita a kan gadon shi kuma yana ??agowa daga zaman da yayi har ya mata runfa. Jin yadda nononta ya saki alhalin ??azun a tumbatse yake da ruwa yasa ta saurin tureshi ta tashi zaune tana ta?a nono, kallonshi tayi shi kuma yana kallon ??aya nonon tace "Inna lillahi! Haba Abban Abba wannan wane irin abu ne? Dubi fa ka shanye mishi madara, ya zanyi kenan idan ya tashi anjima?"

Lumshe mata idanu kawai yayi yana lashe la??anshi, matsawa yayi kusanta idanunshi sunyi jajir alamar da magana a )?asa cikin rarrabe kalamai yace" Matan...mu, kinga...dai arba'in ??in nan..ba kyau in ji malamai, tunda kina sallarki...me zai hana ki ba mijinki ha)?)?inshi? Hakan fa...zai sa ki zama ?bar aljanna...lamba ??aya."

Turo baki ta ma)?ale kafa??a tace" Ni fa gaskiya tsoro naje ji."

Da sauri ya kalleta ya dakata daga shafar cinyarta yace" Tsoron me, ba gani nan ba?"

Girgiza kai tayi tace" Ummi ba za ta bari ba, kuma idan na sake ??aukar wani cikin fa? Abba ko wayo baiyi ba."

Da sauri yace" ba za ki ??auka ba, Ummi fa ta baki magani kinsha ko?"

Girgiza kai ta sake yi alamar dai ba ta yarda ba, Mi)?ewa yayi yana cije fuska yace" Shikenan, abun farin cikin shine da Allah ya yo ni sarki, gida cike da hadimai kala-kala, sai fa wacce na za?a ma za'a wanketa yanzun nan a kawo min ??akina ta tayani bacci."

Sunkuyawa yayi ya sumbaci yaron sannan ya nufi hanyar fita yana fa??in" Ke tunda ba ladar kike bu)?ata ba ai shikenan, gasu nan hadiman kullum cikin kwarkwasa suke da kwalliya dan dai na waiwayesu..."

Da gudu ta tare gabanshi tana kallonshi a marairaice tace" Tsakani da Allah za ka uya neman hadimarka?"

Kawar da kai yayi yace" Me zai hana? *Mallakina ce* fa."

Girgiza masa kai tayi ta tallabo kumatunshi tace" Dan Allah ka min al)?awarin ba zaka sake sa)?a hakan a zuciyarka ba, ni kuma wallahi zanyi dubara na zo ??akin naka yanzu."

Kallonta yayi yace" kin tabbata?"

Da sauri tace" Allah kuwa." Jinjina kai yayi ya tallabo ha?arta ya sumbaci bakinta yace" Sai kin zo."

Yatsa ya nunata da shi yace" Amma ki sani idan baki zo ba zuwa sade za ki ji shelar sarkinki ya bu??e wata sabuwar a leda."

&?ura masa idanu tayi tace" Wallahi dan kana sarki ne da sai in wanke fuskarka da mari, Abdul ya kake wula)?antani haka?"

Shafa kuncinshi yayi yana murmushi ya ra?ata ya wuce bai ce mata )?ala ba, da kallo ta bishi har tana jin yana ma Ummi saida safe ita ma ta amsa, zaune tayi tana tunanin yadda za ta yi ta je dakin shi Ummi idanu take saka musu sosai, shi kanshi da ya jima yanzu da ta shigo ta ce tana son ganinshi, ta kusa awa ??aya tana tunanin yadda za ta yi sai kawai ta mi)?e tana murmushi, hijabinta ta ??auka ta saka ta fito ta samu Ummi ta mi)?e ita ma tana shirin shiga ta gansu sannan ta kwanta.

Da mamaki ta kalleta tace "Lafiya na ganki da hijabi haka?"

Ba alamar wani ??ar ??ar tace "Ummi, wani littafina ne nake ta nema ina son karantawa, shine nake so na duba a ??akina ko ??akinshi, ina tunanin a can na barshi."

Kallonta tayi sosai kamar mai son gano gaskiya, sai dai dake bata ga alamar inda inda a tare da ita ba ko rashin gaskiya sai ta jinjina kai tace" To amma kiyi sauri, kinga da )?ofar ce zan rufe."

"To Ummi." Ta fa??a tana kama hanyar fita dake sadata da na ta falon, har tayi nisa Ummi tace "Ina nan fa ina jiranki." Ta fa??a tana zama akan kujera, jinjina kai tayi ta fice a ??akin, murmushi Ummi tayi tana ayyana in dai har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login