Showing 108001 words to 111000 words out of 193749 words

Chapter 37 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4400

ya ke, dan ko girkin amarya da aka yi na kwana biyu shi dai bai ji haka ba, da mamakin me ya samu Hadeeya wa kuma ya canzata ya nufi masafar, saidai daga bakin )?ofar ya tsaya cak! Yana kallon sarautar Allah, she??an la'ananne ba inda ya ja idanunshi sai kan )?ugunta, har hakan ya jefashi tunanin to "Wai kakarsu ta wajen uba ke da mazaunai haka?"

Shi dai ya ga hatta ?bar )?aramar nan Hamdeeya haka take da dan)?areren )?ugu, kuma abun fa kamar mataki mataki ne da ke aiki da shekaru, Saleema ta di Hadeeya, Hadeeya ta di Hameeda da dai saurensu, cije le?enshi yayi har yayi nasarar ha??e le?enshi a cikin bakinshi yana lashewa inda ya kai hannunshi na hagu kan hantsar wandonshi ya ri)?e yana hango wani abu daban da ba wanda zai iya hasasowa sai shi.

"Shhhhhhhh!" Wannan mummunar ??abi'a ta jan yaji da yayi yasa Saleema saurin juyowa a tsorace, dan tunda ta fara aikin Hadeeya ba ta le)?o wajen ba bare a yi zancen kama mata, ganinshi tsaye a gabanta sai wani mayen kallo yake mata yasa ta ha??e fuska tace "Hadeeyar ta na ??aki."

Ta )?arashe da wurga masa harara amma ba ta juya ba, ganin ya tsurawa )?irjinta idanu kamar wanda baya hayyacinshi yasa ta )?walawa Hadeeya kira, da sauri ya dawo hayyacinshi tare da juyawa yana kallon )?ofar yace "Sannu da aiki, ashe auntynmu ce."

Harara Saleela ta wanka masa a ranta ta ayyana "Auntyn uwarka ba, maye."

Ciki ya shiga Hadeeya ta bi bayanshi, gaba??aya ta gane me yanayinshi yake nufi, dan haka suna shiga a marairaice tace "Yayata ce, ba ka ce mata komai ba?"

Wani kallo ya mata yace "Wai ke me kika ??aukeni?"

Girgiza kai tayi tace "Ba komai."

Juyawa yayi zai shige ??akinsu sai kuma ya dawo da baya, yana zuwa yaja )?ugunta ya ha??a da na shi yayi niyyar kai bakinshi cikin nata, tsammm! Ya dakata tare da tureta gefe yace "Je kiyi wanka, ina jiranki."

?akinshi ya shige ita kuma ta bishi da kallo, ??an kakkawar da kanta tayi gefe tana so ta shinshino abinda ya ji da ya sa yace lata ta je ta yi wanka, sai kuma ta ta?e baki kawai ta nufi ??akinta dan ba damar cewa a'a, idan ma ta ce har gaban Saleemar zai tausheta kuma ya mi)?e ba ruwanshi shi kam.

*Har* Saleema ta gama aikin nan tas ta ??auki kwanukan da suka dace ta zuba abincin nan ba ta jin motsinsu, ita dai abun bai dameta ba amma har suka fara saka mata tunanin abinda ke faruwa a ??akin, dan kar ta zauna shiru sai kawai ta shiga kiciniyar share madafar da goge komai saida ta ga ta yi )?yalli, amma har lokacin shiru kuma gashi tana tsoron shiga ??akin, sai ta shiga share farfajiyar ma ta yi ta gyaran da ba'a sakata ba.

Ana kiran sallah magriba suka fito da wasu kayan a jikinsu ba na ??azu ba, Saleema ba ta kula da tsiyarsu ba sai alwala da tayi ta shiga ??akin ta kabbara sallah, har ta idar Hadeeya na zaune, tana idawa ta kalleta a gaggauce tace "Ba)?in da aka ce zasu zo da la'asar gashi magriba tayi."

Murmushi Hadeeya tayi tace "Ya fa??a min wai sai anjima."

Ta?e baki Saleema tayi tace "To ni dai na miki mai wuyar, kinga Mama cewa tayi kar na kai magriba, ga abincin nan sai ki )?arasa abinda ban yi ba."

Jakarta ta ??auka mai wayarta a ciki ta kama hanyar ficewa, da sauri ta mi)?e ta biyo bayanta tana fa??in "Ki tsaya ko abincin ki ci mana."

"Um um." Ta fa??a dan gaskiya sun gama )?ular da ita daga shirun da sukayi suka shareta tamkar wata banza a gida, duk da dai ta san akwai uzurin da zai iya kawo hakan, amma ai kawaici ma na da da??i, da sauri Hadeeya ta ri)?o hannunta tace "To dan Allah ki jira ya dawo sai ya kaiki gida, masallaci ya tafi."

Girgiza kai tayi tace "A'a ki barshi nagode." Ganin ba yadda zatayi da ita yasa ta fa??in "To dan Allah ki jirani, dan Allah."

Tsayawa tayi tana basarwa ranta duk a jagule, jim ka??an Hadeeya ta fito da ku??i a hannunta ta mi)?a mata, girgza mata kai tayi tace "Mama ta bani ku??i, ki barshi kawai nagode, ni dan Allah na zo na taimaka miki."

Game fuska Hadeeya tayi tace "Nima dan Allah na baki ba dan kin min aiki ba."

Sake girgiza kai tayi tace "A gaskiya ba zan iya kar?a, amma idan kin matsa gwara ma ki ??an ??eba min ??aya daga cikin abincin na kai wa Mama ta ga shaida."

Har zuciyarta ta ji da??in hakan, da sauri ta juya tace "To shikenan ina zuwa." Ba ta fi minti ??aya ba ta dawo da kwano ta zubo mata romon kayan cikin da ta ce su take bu)?ata, dan ita naman tsintsaye ba wajen kukanta bane (???ibaki da wayo ashe? Ba ki san da??i) abincin ka??ai ta amsa ban da ku??i ta mata sallama ta bar gidan.


Tunda Zeid ya dawo gidan gaba da gaba ya nuna mata bai ji da??in barin Saleema ta tafiyarta ba da tayi, ta nuna masa ba laifinta bane amma ya ce )?arya take, kawai kishinta ne na banza da wofi dan ta ga Saleema ta fita komai, ba)?in ciki uya ba)?in ciki ya kama Hadeeya, ta yi kuka kamar za ta mutu tare da kallon kanta a madubi ta ga da me Saleema ta fita? Le ye ya gani a jikin Saleema da zai fa??a mata haka? Kenan ?bar uwar ta ta ma bata tsira ba? Ya gama kalleta tas kenan, haushi sosai ya kamata tare da cin alhwashin duk aikin da zatayi sai dai ta yi abunta amma ba za ta nemi kowa taimako ba.



______________



Tana zaune ita ka??ai da littafinta a hannu tana karantawa lambar ??azu da safe ta sake kiranta, saida ta yi kamar za ta tsinke kafin ta ??aga bayan ta ga rashin dacewar )?in ??gawar, a ??an kakkauce suka gaisa kafin shiru ya biyo baya, sai kuma ya nisa yace "Me yasa kika kashe kiran ??azu?"

A sanyaye ita ma tace "Me yasa ka kirani?"

Ta?e baki yayi yace "Tambaya kan tambaya, hakan ??abi'arki ce?"

Da sauri tace "A'a malam, kayi ha)?uri."

A dake yace "Ki kirani da alhudahuda mana, ko kuma ki ce Huzeifi."

Murmushi ta saki ta sinne kai tace "Ka yi ha)?uri."

A nutse yace "Na kiraki ne dama dan na tambayeki, idan kina bu)?ata ki tsayar da lokaci Fareeda za ta je ta dinga koya miki ??inkin har gida."

Zabura tayi ta gyara zamanta, cike da rashin gasgatawa tace "Da gaske kake malam? Gida fa?"

Cike da tabbaci yace "E, na ji tana fa??a ba zaki samu damar zuwa nan ba."

"Ahhhhhhhhhh! Wayyo! Mama, Mama, Mama zo ki ji, Mama? Wayyo Allahana da??i." Duk ihun nan da take tana nufa hanyar fita daga ??akin, kamar yana gabanta ya dafe gaban goshinshi ya furta "Aouchhhh!"

Tsit! Tayi dan sai lokacin ta tuna waya fa take, a sanyaye tace "Ah, ka yi ha)?uri fa."

Cikin sigar zolaya yace "Bana tsammanin kunnena yana nan."

Dariya tayi sai kuma ta tsaya daga inda take tace "Malam, a gaskiya kana da kirki, ban ta?a tsammanin hqka daga gareka ba, nagode sosai da taimakon nan da za ka min, idan ka min haka ka cika min burinq na gidan duniya, nagode sosai."

Kamar ta tuna da wani abu kuma sai ta numfasa tace "Amma Abbana, ban san ta ya zan yi haka ba izininsa ba? Bana so na sake ?ata masa rai."

Da sauri kuma tace "Amma karka damu, ko gobe ma ta fara zuwa, tunda ai shi ya ce bani ba zuwa wajen koyon ??inki ne, kaga sai na koya kamar yadda na yi karatuna."

Kamar kuma wacce aka ragewa sauti sai ta sauke numfashi tace "Kashhh! Dan Allah ka tayani addu'a mahaifina ya fahimceni."

A sanyaye sosai Huzeifa daya kasa kunne yana saurarenta cike da tausayi yace "Ana samun irin haka dama a wajen iyayenmu, sau da dama iyayenmu suna ??aukar burikanmu a matsayin zubar mutumcinsu ko kuma )?as)?anci a garemu, da fari ki bi maganar mahaifinki, sai dai ki sani abinda kikayi na karatu yayi daidai, dan babu biyayya ga ababen halitta wajen sa?awa mahalicci, a nan kuma zamuyi duba da yadda kika ??auki burinki, da kuma yadda ake neman tauyeki, da fari idan mukayi duba da rayuwarki ta yanzu zamu iya cewa akwai cutarwa a ciki, kiyi ha)?uri idan baki ji da??in abinda na fa??a ba, amma hanaki zuwa makarantar boko, sannan an hanaki zuwa ta islamiyya tun tsawon lokaci, burin da kike da shi ma a hanaki fuskantarsa, anya kuwa hakan ba yana nufin ci gaban rayuwarki ne ba'a so ba? Idan kuma ana ganin ana yi ne dan martabarki, ina ganin babban gatan da za'a miki shine a barki da za?inki, *Saleemah*, rayuwarki taki ce, ke ya kamata ki tashi dan ingantata, idan baki mata komai da zai sa ta gyaru a yanzu ba, to fa bayan kin sake shiga hannun wani mai iko dake, ba lallai ki iya wata hwan?asawa ba, dan kusan duk maza tunaninmu iri ??aya ne. Da wannan nake shawartarki ki daure ki fara koyon ??inkin nan, idan Allah ya dafa miki watarana mahaifinki alfahari zaiyi da ke, ina tabbatar miki sai ya zubar da hawayen farin cikin ganinki a inda bai yi tsammani ba, kuma ta dalilin ??inki kika samu hakan."

A sanyaye sosai kamar mai ra??a ya sake cewa" Ki )?warara kanki, zamanki a gida ba karatu ba aiki shine babban tazgaron da zai ruguza rayuwarki, mahaifinki bai fahimci haka bane, idan kuma ya fahimta bai ??auki mataki bane kamar dai yadda mafi yawan lokuta iyayenmu su suke ??oramu a hanyar da bata ?illewa da tunaninsu ita cigabanmu."

A ??an da)?ile yace" Kiyi shawara da mahaifiyarki, sannan kiyi tunanin rayuwarki ta gaba."

Sosai maganganunshi suka ratsa Saleema, jiki a mace ta lumshe idanu tace" To, nagode sosai."

Da haka sukayi sallama, ba ta kuma ?oyewa mahaifiyarta ba saida ta sanar da ita komai, sai dai wannan karan abinda ya fito daga bakin Maman nata shine" To, Allah yasa alkairi, amma fa ki sani babu ruwana idan ta kwa?e, dan ni dai Allah na gani nayi iya )?o)?arina na hanaki amma kin )?i fahimta, ba zan hanaki ba dan wata)?ila anan abincinki yake, amma idan mahaifinki ya gane ba hannuna a ciki."

Daga wannan rana Saleema ta fara kar?an horo a hannun Fareeda na, ta kan zo sau uku a sati, ranar litinin, alhamis da kuma juma'a, duka ranaku ne da Fareeda ba ta zuwa islamiyya da rana, dake kuma Saleema ta )?ware a irin haka tamkar dai yadda ta samu karatunta na boko a ?oye, haka yanzu ma take koyon aikinta cike da zala)?a da son abun a ranta sa kuma za)?uwa, hakan ya sa Fareeda kullum da mamaki take komawa gida, dan yadda ta na nuna lata take hardacewa, da yadda yanka abu komai wuyarsa baya mata wahala sai take jinjina lamarin har tayi tunanin ko dai tana da aljanu a kanta ne da suke sakata )?warewa lokaci ??aya. Shi kanshi Huzeifa da take zuwa yana ??ora mata duk ranar lahadi mamakin take bashi, har wasu lokuta ya zuba mata idanu yana kallo, idan ta zo ko awa bata yi take komawa, dan kuwa )?arara Huzeifa ke nuna jin haushin kasancewarta a shagon sanda ke da kwai maza a ciki, sai ya yi ta ha??e rai yana harare harare, sau)?inta ??aya tana da saurin fahimta ba ta jimawa, sannan kullum da hijabinta take mai hannu wanda ko hannayenta ba sa fitowa waje.

*Yau* ma kamar sauran lahadin zuba mata idanu yayi da mamakin ya zata raina masa hankali haka? Irin fa yankan da shi kanshi bai fi watanni da koya a wajen wani babban ma??inki dake Kano take cewa ya koya mata, ban da rigila yaushe ta fara koyon da za ta jawo wannan babban aiki? Gyara tsayuwarsa yayi ya nunota da almakashin hannunshi yace "Kinga, idan ba koyon kika zo ba yau ki tafi gida kiyi bacci, ni ina da ayuka da dama."

Ba alamar wasa tace "Wallahi koyo na zo, ka koya min malam, idan na ga da wahala saina ha)?ura a gaba na koya."

A kausashe yace "Kinga ba zai yiwu ba, idan ?ata lokacin kike so muyi a shirme kinga kayan can, ??auki fara ha??emin su, anjima mai su za ta zo kar?a."

Cike da rigima ta rumgume hannaye tace "Ban iya taka tela ba."

Da wani kallon mamaki ya bita da tunanin yau bala'i take so su yi, kuma daidai yake da ita shi ma, banda haka taka tela fa shi dai a saninshi a wuni ??aya ta koya kuma ko ?bar gajiyar nan da wasu ke mita ma shi dai bai ji ta yi ba, kai a halin da ake ciki yanzu shi bai shakkar bata ??inki na ??aya daga cikin shahararrun matan dake kawo masa, a dai yanda zahirin ya nuna ya san yarinyar nan za ta iya, tunda yana bata yanka ta je da shi gida tayi ta kawo masa duk da masu sau)?i yake bata. Dade )?ugu yayi yace "Kinga, ina rabaki da tsokanata, dan Allah muyi abinda ke gabanmu."

Wani farrr ta masa da idanu ta murgu??a baki tace "Na ce fa ban iya ba, to ni baiwarka ce da zaka sani aikin nan? Bayan na ce ka koya min yanka ??inkin da ake yayi yanzu, sai ka ga mace ta sa riga duk tattarar tayi sama tamkar an saka mata )?afara gwanin sha'awa, shine zaka ce wai ba yanzu ba."

Da ma??aukakin mamaki ya nuna kanshi yace" Ke! Wai ni kike ma wannan kayan?"

Jujjuyawa ya fara yi yana neman abun awon da zai bata su fara koyon dan ya ga iya gudun ruwanta, ta ??auka abun bugu yake nema da gudu ta fita a shagon ta tsallaka titi da sassarfa ta shige gidansu tana )?yal)?yala dariya. Ri)?e ha?a yayi yana kallonta, sau kuma ya saki murmushi yana girgiza kai, wato ka samu macen da za ta san ita macen ce ma rahama ne, duk buhun ?acin ran da zai fito da shi daga gidan can inda aka ce lahadi ya zo shagon nan to an gama, dan tsaf yarinyar ke ??orashi ta hanyar hassalashi sannan daga )?arshe ta mayar da sakarai, yanzu nan na tafi kenan sai kuma ta tashi tafiya ta shigo ta masa sai anjima.


Da irin haka take ci gaba da )?ara )?warexa a abinda ta saka gaba, yanzu haka ta )?ulla )?awance da wayarta saboda dabarun da Huzeifa ya sake nuna mata, kullum cikin bibiyar rayuwar ma??inka take da kuma kallon sanfiri na salon ??inkuna daban daban, a haka har yanzu ta kan siyi atamfa dan ta ??inkawa kanta, kuma bata ta?a nunawa Huzeifa ya ce bai yi ba saidai ya )?arfafa mata gwiwa, idan tana son yin mai wahala ne wanda hannunta bai gama fa??awa ba sai ta zo shagon ta yanka gabanshi ya gyara mata wasu abubuwan, da haka har ranar ta matsawa Mamanta ta bata atamfarta ??aya a cikin wanda zatayi shigar biki ta kai shagon ta ??inke ta kawo mata. Tayi farin cikin ganin ??inki sosai da mamakin ita ta yi har da )?wala, dan duk da zaka iya ??an koyo yayi amma a lokacin da ta fara gaskiya dole a jinjina mata. Duk shagalin nan da aka yi Alhaji Yusuf bai da labari kamar sauran lokuta, dan kuwa lokacin da Fareeda ke zuwa gidan baya nan, ita kuma da take fita duk lahadi baya wani zarginta tunda satin na iya kamawa ya )?are bata fita ba sai lahadin kawai, wani lokacin kuma yana ma bacci za ta fita har ta dawo bai fito cikin iyalin ba bare ya san me ke faruwa, Hameeda ce hankalinshi ya fi karkata kanta dan ita ce ta fi yawan fita yawon biki da gidajen )?awayen, rashin yawo sosai ya taimaki Saleema daga kauda idanun mahaifinta a kanta har yanzun ta fara jiyo )?amshin cikar burinta.


*Bayan Wata Uku*



Tunda ta shigo ??akin asibitin take ha??e fuska da yatsina baki, kallon Alhaji Yusuf take kamar ta wanwaka masa mari, da alama ma ya tare asibitin ne shima, kwanansu biyu yau a asibiti Safiya na na)?uda, gashi yau aka ce za'a mata tiyata da yamma dan ciro abinda ke cikinta, dan kumburi tayi sosai da )?yar take motsa jikinta ma, tunda suka zo asibitin ita dai sau ??aya ma ta ganshi gidan shi ma a gaggauce. Yanzu haka gashi nan ba kunyar mutanen d????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ake ??akin yayi wani zama gaban Safiyar kamar mai ro)?onta gafara sai tattausa mata )?afafunta yake da suka zama sumtuma sumtuma, wato duk son ta haifa masa namiji ne ya kawo haka? To sai me? Ita ma ta na son cikin nan dan dai tana duba cikas ??in da yake kawo mata a aikinta ne, amma ko yanzu ta ga dama za ta iya samu ita ma.

Saleema da ta gama salla ne ta kalli auntyn nata tace "Aunty ina wuni."

Yatsina baki tayi tace "Lafiya, ya mai jikin?"

Da fara'a ta amsa da "Sau)?i."

Juyawa Alhaji Yusuf yayi ya kalleta yace "Saleema zo ki zuba wa mamanki abinci."

A wahalce Safiya dake ta kanta ta girgiza masa kai, bakinta ta motsa da )?yar tace "Um um, ba yanzu ba."

Kallonta yayi yace "Na'am."

Da )?yar muryar ta ta ke fita, dan haka da ta sake maimaitawa bai ji ba, ??agawa yayi ka??an ya kai kunnenshi kusan bakinta yace "Ban ji ba."

A wahalce tace "Ba yanzu ba." Da rashin jin da??i ya kalleta yace "Za ki ci anjima?"

?aga kai kawai tayi alamar e, harara Ardiya ta wurga masa ta mi)?e cike da jin haushi ta kalleshi tace "Alhaji zamu iya yin magana?"

Kallonta yayi sai kuma ya kalli Safiya, tashi tsaye yayi yana fa??in "Ina zuwa Maman biyu."

Fitaa tayi ya rufa mata baya yana jin shi fa takura masa take so ta yi, Allah Allah yake yammar nan tayi a yi aikin nan cikin nasara ya ga baiwar Allahn can ta samu lafiya, kai shi fa bai ma ta?a sanin haka yake son Safiya ba saida cikin nan ya canza mata halittarta gaba??aya, wani tausayinta ke ??awainiya da shi kullum, baya son gusawa nan da can sai ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login