Showing 114001 words to 117000 words out of 193749 words

Chapter 39 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4422

suna nan kusa da ke."

Yatsina baki tayi tace "Bana son kallo ne har na gama, na fi so idan na auna mutum sau ??aya to na gane yanayinshi."

?ago kai yayi ya kalleta ya dakata da ??inkin da yake yace "Allah ko?"

?aga masa gira tayi alamar e, hakan yasa shi sakar mata wani kallon da ta yi saurin kawar da dubanshi gareta, kallon Mubarak tayi ta ga shima aikin yake, dan haka ta kalli ??ayan dake zaune kan kujera yana yanka akan telar dake ??inkin )?aramar yarinya ne tace "Dan Allah Sani dan ??uba min ka gani, ai ka gane matar ko? So nake idan ya yi aka fa??amin to nayi daidai kenan."

"Uhum." Ya fa??a yana tasowa, yana zuwa gefenta ya tsaya yana dubawa sai kuma ya kalli Huzeifa "Ai kayan Sa'adatu ne?"

A hassale da bai san me ya sameshi ba yanzu idanunshi na kan kafa??ar da Saleema da ta Sani da suke neman ha??ewa yace "Ban sani ba, na ce ta duba kayan matar ta )?i, tun jiya da aka kawo kayan na ce ta rubuta kamar yadda muke ta )?i, ya zan mata? Rabu da ita ka ji."

Nuna masa wajen zamanshi yayi yace "Je ka ci gaba da aikinka malam, barni da ita."

Da mamaki da kuma )?ulluwa Saleema ta aje almakashin dan lokuta da dama yana yawan mata irin haka, kuma baya mata sai idan da maza a shagon, cike da sangarta da wauta tace "Shine zaka ??aga min murya haka? Me na yi da ya zama laifi a nan? To ka zo ka yi ??inkinka na fasa."

Juyawa tayi za ta fita ya mi)?e tsaye yace "Ke zo nan? Wa ye zai )?arasa miki aikin?"

Saida ta nunashi sannan tace "Kai mana malam alhudahuda." Murgu??a baki tayi za ta sake ficewa a raunane yace "Saleemahhhhh."

Sake juyowa tayi tace "Daina kiran sunana haka, kayar min da gaba kake malam."

Ficewa tayi a shagon ta )?etara titi ta shige gidansu, dama kuma haka ke faruwa duk sanda sukayi fa??a gidansu take zuwa ta ba Fareeda labari ita kuma tayi ta dariya. Yanzu ma da take fa??a har Mamansu dariya take tana girgiza kai, harkokin gabansu suka shiga ita da Fareeda har sukayi sallah azahar, suna cin abinci ya shigo gidan, tabbas saboda ita ya shigo, amma da ya ??ora idanunshi a kan fuskarta suna ta dariya ita da Fareeda sai ya rasa me zai yi kawai ya nufi inda Fareeda ke kiyon awakinta har sun hayayyafa, ya ??an jima tsaye ya koma ya fita.

Mamanshi na lura da shi ita dai ba ta ce komai ba, jim ka??an ya sake shigowa kai tsaye wajen Mamansu ya nufa ya dur)?usa, kayan da Saleema ta yanka ya mi)?o mata yana satar kallon Saleema yace "Mama kinga yankan da yarinyar can tayi? Ai yayi kyau ko?"

Dubawa Maman ta fara yi tace "In dai ita ce ta yanka ai ba sai na ?ata yawuna ba, ?bata *?bar baiwa ce*."

Murmushi yayi yace "Kuma kinga ma daidai da awon Sa'adatu ??in ne."

Saleema da ta fahimci ya zo su shirya ne kallon Maman tayi tace "Mama ki fa??a masa ya daina min tsawa a gaban mazan shago, sai yayi ta min bala'i kamar ina cizonshi."

Tintserewa sukayi da dariya shi kuma a )?agauce kamar su?ul da baka yace "Ita ma Mama ki fa??a mata ta daina yi wa kowa magana a shagon, sannan ta daina ??aga hijabinta idan tana aiki."

Zaro idanu Maman ta yi ta kalleshi da kyau sai kuma ta kalli Saleema ta saki murmushi, Saleema kuma cike da wauta da yarinta na mace tace "To ai zahi ke damuna, kuma fa Mama idan ya kunna fankar sai ya juyata gabanshi shi ka??ai, to haka Manzon Allah ya ce ne? Ya ce fa ka so wa ??an uwanka abinda kake so wa kanka."

Mi)?ewa yayi tsaye yace "To na ji zan dinga juya miki, amma idan kika )?ara ??aga hijabinki Allah sai na hana kowane gardi shiga shagon nan, ke kanki in kikayi wasa sai na zane jikinki da tsumagiya."

Da mamaki ta kalleshi baki wangale sai kuma ta ma)?ale kafa??a tace "Abinda ma na kusa daina zuwa, tunda ai na iya ko Mama?"

Ta )?arashe da kallon Mama, da sauri ya matsa kusanta kamar zai sunkyya sai kuma ya tsaya yana mata wani kallo kamar zaiyi kuka yace "Ba yanzu ba Saleema, har yanzu akwai yankan da ban koya miki ba, kinga ta so mu je muyi aikinmu."

Jinjina kai tayi ta cire hannunta, da sauri Fareeda dake ta kallonsu cike da sha'awa tace "Abincin fa? Ki gama ci tukuna."

Girgiza mata kai tayi tana saka takalminta tace "mNa )?oshi, tunda ya zo muka shirya ma na daina jin yunwar."

Dariya yayi ya wuce gaba ta bi bayanshi dan dama fanfon na soro, a nan ta wanke hannunta inda Mamansu ta bisu da kallo a ranta tana ayyana "Allah ya tabbatar mana idan alkairi ne tarrayarku, yarinya ce mai hankali da shiga rai."

Suna komawa shagon tsaye dukansu sukayi ya ??an nuna mata inda za ta gyara sannan ya koma ya zauna, tana gama yankan ta mi)?a mishi ita kuma ta ??auki yadin hijabin da ta siyo saboda wani yanka da take son koya na hijabi, tunda ta fara yankawa ya fara )?yal)?yala dariya yace mata "Ba fa haka nan ake yin shi ba, ki bari a koya miki mana?"

Girgiza masa kai tayi tace "Ka daina min dariya, ka min fatan nasara kawai."

Jinjina kai yayi yace "shikenan ai."

Saida ta gama yankawa ta hau telar da Mubarak ya tashi ta game abunta, tsaye tayi tana duba hijabin sai ta ga baiyi yadda ta ganshi jiya a jikin wata ba, tsaki tayi ta cillashi kan wata kujera dake sha)?e da kaya tace "Bai yi ba wallahi."

Ba tare da ya kalleta ba yace "Na fa??amiki ai, amma dake ba kya ji baki ji ba."


Cike da tabbaci tace "Gobe ma zan siyo na sake gwadawa."


Kallonta yayi yace "Asarar ku??i? Dan ba naki bane ko?"

Turo baki tayi tace "Ai na Mamata ne."

Jinjina kai yayi bai ce komai ba, hanyar fita ta kama tana fa??in "Malam sai anjima, zanyi sallah na wuce gida."

Da kallo ya bita har ta fita a shagon kamar ya ri)?e, dan wannan lokaci da yanayi shi ya fi komai yi masa da??i a rayuwarsa ta yanzu, saidai bai da ikon hanata tafiya gidansu tunda ba *mallakinshi* ba ce.



*Alhamdulillah.*
14/06/2022 ?? 12:41 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_38_




Ko da ta zo gida ta riski farin cikin da ya mantar da ita komai, ashe duk shirye shiryen nan mahaifinsu kujerar makka ya biya musu, kuma bai fa??a musu ba sai yau da zasu ??aga zuwa babban birnin Niamey saboda tafiyarsu gobe da asuba, dama kuma bai fa??a musu bane saboda tafiyar hali ce, ba lallai ta yiwu ba saboda yanayi, dan haka suka shiga shiri ba wanda ta samu damar fa??awa ko da ta waya, haka ta kwana cike da zumu??in asuba ta yi su tafi tare da mahaifinsu da ?ban uwanta.

Sai dai wajen Ardiya kwanan ba)?in ciki tayi, saboda ta ji banda Hadeeya sai ta tambaya me ye dalili? Ko tana gidan mijinta ai zai iya biya mata, shine fa yake gaya mata ai tuni ya tuntu?i mijin Hadeeya ya kuma shaida masa ciki ne da ita, da lokacin yana )?arami ne za'a iya zuwa da ita, amma yanzu cikinta ya shiga wata kusan na bakwai, rasa abinda ke mata da??i tayi, ta yi ta tunanin ta ya ma Hadeeya za ta mata haka? Shiyasa kenan lokacin bikin Safiya ta zo da wata uwar riga ta shadda har )?asa, Hameeda tayi tayi ta cire ta sha iska ta nuna a'a ta barta haka, Hadeeya ciki har wata bakwai amma ba ta sani ba? Kenan ita mahaukaciya ce? Ta tambayi kanta.

Tana ji tana gani asuba na yi Hameeda da Hamdeeya da Saleema suka kama hanya cike da musu fatan sa'a da zuwa lafiya a dawo lafiya.

Sai a hanyarsu ta tafiya ne Saleema ta samu ta sanar ma da Huzeifa, cike da murna ya mata fatan nasara tare da mata al)?awarin yi mata addu'a har ta je ta dawo.



______________



Bakin rantsatsen gyalenta ta kama ta share hawayen dake mata kwaranya ta sake duban Yayan na ta cikin muryar jimami da alhini tace "Yaya ka kirashi ya dawo, wata)?ila kai ya ji maganarka, har an fara jin )?amshin shekara amma har yau ce min yake zai dawo, na gaji da wannan halin na shi, ga fargaban rashin sanin me yake damunshi da kuma tunanin me yake aikatawa a can."

A nutse dattijon da ba laifi an girma sosai saidai ilimin addini da kuma bin dokikin Islama yasa jikinshi tamkar na wani ingarman doki ga fuskarshi da ke cike da haiba, hannu yasa ya ??an ja jelar farin rawanin dake kanshi ya mayar baya sannan ya sake zuba mata fararen idanunshi da suka fito tass a cikin babban farin gilashin na )?ara gani, cike da dattako yace "Ramlat, a kullum ina fa??a miki ki kwantar da hankalinki, sannan ki daina zubar da hawaye a kanshi, ranar da kika kirani a waya munyi magana dashi sosai kuma ta fahimta."

Gyaran murya yayi wanda manyanci ya kawo hakan sannan yace "Abinda ke damun mai sunan Baba ba )?aramar matsala bace da zamu fa??a mata kai tsaye ba, na nazarci lamarin sannan na yi duba da zahirin daya bayyana a gareni."

Shiru ya sake yi na wasu da)?i)?u kafin ya ??ora da "Ramlat, Babanmu ya kusa aure da izinin Allah, duk wani sihiri da sammu dake kanshi ya kusa rugujewa, sai dai wani akwai abu..."

Da sauri ta kalleshi tana )?ara gyara zamanta tace "Me ye Yaya? Yaushe? Da gaske ya kusa aure shima?"

Jinjina mata kai yayi yana lumshe idanu kafin ya kalleta yace "Ban san yaushe ne ba, saidai Allah ya nuna min shima zai yi aure kafin ya bar duniya, kinsan wani mafarkin ilhama ce ta faruwar wani abun, dayawa daga abubuwan dake faruwa damu ana nuna mana su a mafarki, saidai rashin sanin fassararsa yasa muke kasa sanin me ke shirin faruwa da mu?"

Da sigar )?aguwa da damuwa tace" Amma Yaya baka ka ce baka san ranar ba? Kenan har yanzu ba lokaci?"

A tausashe yayi murmushi ya gyara zaman babbar rigarsa yace" To me yasa zamuyi hanzari? Kin san me na gani kuwa Ramlat?"

Hannu ya mi)?a mata yace" Matso nan )?anwata, zo ki ji." Mi)?o masa hannunta tayi ta matsa kusa da shi tana kallonshi tare da ci gaba da share hawayenta, cike da son kwantar mata da hankali yace" A mafarkina na ga Abdus-samad hannayensa biyu ri)?e da wata farar kwalba, bayan ??an lokaci sai wannan kwalbar ta bu??e da kanta kawai ruwa suka dinga fitowa, ruwan na gama zubewa sai fuskarshi ta fa??a??a saboda murmushi, yayin da tsabar hasken annurin fuskarshi ya isa ya haska gidan nan da kewayenshi... Shin kin san me hakan yake nufi?"

A hankali ta girgiza masa kai tace" Ban sani ba Yaya."

Cike da sanin ilimin abun yace" Kwalbar na nufin matar da zai aura, ri)?on da ya ma kwalbar kuma alamu dake nuni yadda zai ri)?e matar da zai aura da kyautatawa kuma hannu bibbiyu, ruwan cikinta na nufin za ta haihu da shi, sai dai haihuwa nawa? Allahu a'alam, fitowar ruwan alamu na zata haife duk abinda zata ??auka a cikinta, farin cikin daya mamayeshi kuma bayan haka, alamu ne na girman soyayyar matar gareshi. Wannan ka??ai ya isa ya sakamu farin ciki, sannan muyi masa fatan alkairi, kar mu ce zamu gaggauto da lamarin, garin haka kwa?armu zata iya yin ruwa, amma mu barwa Allah komai, shi yasan me yake nufi da jinkirin na shi."

Sadda kai tayi tana share hawayen farin ciki, dan ita yana fa??in maganar nan hango komai take a idonta har ma ya faru, murmushin daya bayyana a fuskarta ne yasa shi fa??in" Ko ke fa, yanzu ki koma gida, ki ci gaba da masa addu'a, sannan kiyi ta addu'o'in dana baki, sannan ku yawaita sada)?a dan na fa??amiki ita mabu??in alkairi ce sannan mai cinye zunubai, sannan kamar yadda na fa??amiki sirrinki na ki ne, koda kishiyoyinki ba komai ne zaki zanta dasu ba a kai, haka ma *galadima* da su shamaki, idan akwai wanda zan ce miki zaki iya neman shawararsa a fadar nan, bai wuce liman da kuma )?anin margayi mai martaba ba, kin fahimta."

Kallonshi tayi da yanayi na tsoro tace" Yaya, sai kasa na ji ina tsoron kowa dake gidan nan, Yaya a ce rayuwa ba amana, ba wanda za ka iya tattauna matsalarka da shi, yanzu ya zanyi kenan? Idan fa mutanen dake kewaye dani sune musababbin shiga Abbana wannan halin fa?"

Murmushi ya mata irin na babba da yaro kanshi sadde )?asa, kamar ba zai ce mata komai ba sai kuma ya kalleta yace" Rayuwar kenan, kawai kiyi abinda na ce, sannan kada kiyi komai sai da shawarata."

Jinjina kai tayi tace" In sha Allah Yaya, nagode sosai, Allah )?ara girma da lafiya."

A tausashe yace" Ameen, ki kula da kanki." Jinjina kai ta sake yi ta mi)?e tana sake masa sallama, tana fita jakadiyarta da ta yarda da ita na zaune a ??aya falon, tasowa tayi da sauri ta rusuna tana mata barka da fitowa, gaba tayi ba tare da ta ce komai ba ita kuma ta rufa mata baya.

Saida suka koma gida ta zauna a ??akinta ita ka??ai ta sake ??aukar )?aramar wayarta ta kira lambar Saleema. Lokacin Saleema sun sauka a Jiddah ta gama waya da Mamanta kenan kiran ya shigo, cike da tunanin irin ku??in da za'a ja Saleema ta ??aga suka gaisa, ga mamakinta sarauniyar cewa tayi "Saleema, dama alfarma nake nema a wajenki, ko zan samu?"

Sosai ta ji mamakin sarauniya guda na neman alfarmarta, amsa mata tayi da ko me ye za ta yi, saida ta sauke numfashi tace "Dama ina so ne ki sakamu a addu'o'inki, sannan a islamiyarku ma ki ro)?a mana barar addu'a gurin sauran ??alibai da malamenku."

Da girmamawa tace "In sha Allah Ranki shi da??e addu'ata tana tare da ku, sannan zan isar da sa)?on ga malaminmu, sannan na yi al)?awarin ro)?a muku Allah a wajen da ya fi tsarki, in sha Allah komai zai daidaita."

Sai lokacin ne ta san a inda take, bata sake janta da wata hira ba sukayi sallama, hakan yasa Saleema mamakin wai me ke damun matar nan jama'a da kullum take cewa a sakata a addu'a? Ita ba alamar rashin lafiya, kuma dai ba matsala ce ta talauci ba, to kenan me ke damunta?

Cikin amincin Allah haka suka ??aura niyyar yin abinda ya kawosu sannan suka fara gabatar da ??aya daga cikin farillan da suka hau kawunansu sai dai banda Hamdeeya da ko balaga ba ta yi ba, wannan kwanakin sun kasance mafi daraja ga Saleema, baya ga kasanxewarsu ranakun da ta gabatar da aikinta, haka ma ranaku ne da suka kawo sha)?uwa tsakaninta da ?ban uwanta, dan kullum suna tare kuma komai tare suke yi, hatta waya da iyayensu mata da suka baro a waya ??aya suke yi, mahaifinsu dama tare suke haka ma wajen kwanansu ??aya sai dai shi yana ?angaren maza ne. Kwana tashi a wurin Allah ba wuya sai gashi sun kammala tsaf sun dawo )?asarsu ta haihuwa, duk wanda ya ji zuwansu bai yi )?asa a gwiwa ba wajen zuwa yi musu barka da zuwa da kuma brka da sauke farali.


*Sati ??aya* suka kwashe kafin yau dai Saleela ta shirya fita hannayenta ??auke da tsarabar da ta tanadarwa Fareeda da Mama da Mubarak da kula chief telor???i, drebansu ne ya kaita saidai a nan ya barta da cewa zai dawo ya ??auketa, haka ta shiga ciki ta zube musu kayan arzi)?in da ta kawo musu, ba ta jima a gidan ba ta fito tare da Fareeda suka shigo shagon, sai dai sun samu wata matashiyar budurwa zaune.

Da murmushi a fuska Saleema ta kalleshi tana )?arasawa kusa da shi tace "Yalla?ai barka."

Da mamakin ganinta dan bai san ta zo gidan ba ya kalleta da fara'a da tsantsar farin cikin daya kasa ?oyuwa yace "Haleema, ke ce? Yaushe kika zo gidan?"

Hararar wasa ta masa tace "Ba wani nan mana alhudahuda, kai dai kawai hankalinka na kan ??inki."

Dariya yayi ya nunota da yatsa yace "Zamu fara ko? Daga zuwanki?"

Dariya tayi ita ma wacce ta bayyanar da ha)?oran makkarta guda biyu tace "E mana, na yi kewarka *komai daga gareka ne*, shiyasa na kasa ha)?ura ma har na zo yau duk da ina son yin bacci."

Dariya yayi yana jin kanshi a sama, dan fa????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
shi gani yake yarinyar na matu)?ar sonshi kamar yadda yake ji a zuciyarshi game da ita, sai dai kafin yayi wata magana matashiyar nan ta mi)?e fuuuu! Ta fice a shagon, da harara Fareeda da ta bita dan yadda ba ta )?aunar Sharhasila haka bata son yan gidansu, Huzeifa kam ko kula da tsiyar yarinyar bai yi ba duk da kuwa Sharhasila ce ta turota kar?an makulli saboda ta jefar da nata wajen yawo, shine ta dawo gidan take neman makulli ta turo a kar?a kuma ya aiki Mubarak da motonshi kuma makullayen suna ha??e dana shago da gida da duka wani abu mai mahimmanci, zaman da take ma ya ce ta jira ka??an ne yanzu zai dawo.

Rashin zuwa dreban ??aukarta yasa ta zauna suka shiga ta?a hira sama sama. &?anwar Sharhasila kuma tana zuwa ta sameta )?ofar gida a mota tana jiran dawowarta, cike da son kunna wutar husuma tsakanin ma'aurata ta shiga labarta mata duk abinda ya faru a shagon, mamakinta bai wuce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login