Showing 27001 words to 30000 words out of 193749 words

Chapter 10 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4373

mu ci na dare, wasu lokuta mu kan ci abinci kala uku ko biyu, baya ga kayan da??in da mahaifinmu zai siya mana, ban ta?a bu??a wurin ajiyar mahaifiyata ban samu kayan )?walam da ma)?uashe ba, ban san me ye yunwa ba a rayuwata... Ashe wasu na can suna fafutuka da abin da za su ci? Ashe wasu yara marayu na can na neman abin da za su rayu da shi? Ta ya na yi wannan kuskuren? Ta ya?"

Wani matsanancin kuka ta fashe da shi ta zube )?asa, hankali tashe Nafissa ta tsuguna ta na bata ha)?uri, sai Saleema ta bata tausayi sosai da jin cewa lallai wannan ta musamman ce a cikin ahalin nan, wai kukan nan a kan damuwarta ne? Kuka sosai Saleema ke yi kamar ranta zai fita har saida Nafissa ta tuna da muhimmin abu da take ta yi saurin fa??in "Hajia dan Allah ki daina kukan nan, kar ma su gidan su zo su ??auka wank abu na miki su koreni, dama tun jiya ya ce kar na sake zuwa, amma saboda ba ya so a zargeshi ya ce na zo yau, amma daga yau ba zan sake dawowa gidan nan ba, ni yanzu zan je na kaiwa Alhaji maganinshi lokacin shan shi ya yi."

A hankali Saleema ta ??ago kanta ta kalleta tace" Ba za ki daina aiki ba, za ki ci gaba da zuwa kamar kullum, Mu'awwaz kuma zai biya a kan abin da ya aikata, na miki al)?awarin )?wato mi ki ?bancinki."

Mi)?ewa sukayi a tare Nafissa na kallonta tace" A'a Hajia, kar ki sa kanki a ha??ari saboda ni, ki barshi shi da Allahn da ya halicceshi, ba ni ka??ai ya wa haka ba bare na fi kowa jin zafi, tun kafin ya fara nemana na ta?a kamashi da wata ?bar )?anwar Mamansa a ??akinshi, hakan halinshi ne, idan ki ka matsa za ki iya rasa na ki mutumcin ke ma."

Wani murmushi ta yi tace" Bai isa ba, Allah ne ya ce "Wanda ya dogara da shi to ya isheshi." Ta ya wani )?aramin alhaki kamar Mu'awwaz zai cutar da mu yanda ya ke so kuma ya kasa girban abin da ya shuka? Ba zai yiwu ba."

Jinjina kai Nafissa ta yi cike da jin )?aunar matashiyar lokaci ??aya tace" Hajia zan tafi na kai wa Alhaji maganinshi, zan dawo yanzu."

Da mamaki ta kalleta tace" Dama Alhaji bai da lafiya ne?"

Da sauri tace" A'a ba wannan Alhajin ba, mahaifin mai gidan."

Waro ido Saleema tayi tace" mahaifin mai gidan? Dama a gidan nan ya ke? Ko wane gidan ki ke zuwa kullum kai masa magani?"

Girgiza kai ta yi tana fara'a tace" A'a, a nan bayan gidan yake."

Jinjina kai Saleema tayi duk a tunaninta gidan tsohon a nan unguwar yake bayan gidan Alhaji Auwal, dan haka ma ta gyara fuskarta tace" Muje na rakaki."

Jinjina kai tayi ta bu??a wata drower ta ??auki magunan sannan suka fita a madafar tare. Yanda su ka barsu nan suka same su, sai dai su Hadeeya sun fito daga ??akin suna zaune kan kujera, ganin Hameeda da Hamdeeya sun sa Mu'awwaz tsakiya duk sun shige jikinshi suna kallo abu a waya, kuma kowa na kallonsu ba mai tunanin komai, ga amarya da hakan ma ya mata da??i a ganinta suna fahimtar junansu kenan.

A sukwane Saleema ta yi kansu, ta na zuwa duka hannayensu ta kamo ta jawosu da )?arfi ta watsar a gefe, hakan ya sa Hamdeeya fashewa da kuka ta tashi da gudu ta nufi Hajia Rabi, rai ?ace Saleema ta nunawa Hameeda yatsa tace "Ki yi nesa da shi, idan ba haka ba ranki zai ?ace."

Mi)?ewa Hameeda ta yi za ta yi magana sai kuma cikin hargagi Saleema tace "Wannan zaman ??a'a ne da kunya? Ki na mace kadarar da ta fi kowace kadara daraja ne za ki wani shige jikin wanda ba ki san halinsa ba, to ki kiyaye."

Wani dogon tsaki ta ja tare da wurgawa Mu'awwaz da ke kallonta baki sake harara sannan ta fice ko ta kan iyayen ba ta bi ba, wani salihin murmushi Mu'az ya saki tare da ??an girgiza kan shi ya mi)?e ya koma ??akinshi dan )?arasa shiryawa ya fuce aikin shi.

Amarya kuma da abun ya )?ona mata rai fiye da kima mi)?ewa ta yi ita ma ta kalli Mu'awwaz tace "Biyoni ??akina."

Jiki a mace ya mi)?e ya bi bayanta inda sauran suka bisu da kallo, ajiyar zuciya Alhaji Auwal ya sauke yana tunanin lamarin yarinyar nan da zuciyarshi ke neman raya mi shi ko dai *waliyiya* ce.

Suna shiga ??akin cikin ?acin rai ta kalleshi tace "Kai, kana son Hameeda ne?".

Mamaki tambayarta ta bashi sosai, sai ya ??auke kai cike da rashin ba wa abun mahimmanci ya zauna bakin gadonta yace "Wane irin so kuma?"

A hargitse tace "So dai so, so wanda ka sani."

Ta?e baki yayi yace "Ban ta?a jin haka ba, wata)?ila ko nan gaba."

Mi)?ewa ya yi zai bar ??akin tace "Dan ubanka magana na ke magana."

Tsayawa ya yi ya kalleta yace "Ina jinki."

Kallonshi tayi sosai ba tarz da damuwa da yanda ya ce kna jinki ba ??in kamar wata )?awarshi tace "Idan na sama maka aurenta za ka amince?"

Tsura mata ido ya yi yana mata kallon nan na nesa yace "Wai me ye matsalar? Auren me kuma ina zamana a haka? Shekarata nawa ne duka da za ki wani ce ki min aure?"

Da sauri ta matso ganin kamar ta na hassalashi ta dafa kafa??arshi cikin rarrashi tace "Haba yarona, kai ba ka ga Hameeda kyakyawa da ita ba, ga ta da wayewa da ilimi, ga sura mai kyau da iya kwalliya ga hasken fata kamar dai kai ??in."

Kashe masa ido ??aya tayi tace "Haba dai na wa, ka duba da kyau ka gani mana."

Shiru ya mata ya na sauke numfashi tare da tunanin abin da ta fa??a, samun kansa ya yi da murmushi sanda she??an ya raya masa "Hameeda ai kamar tuffa ce, ka yarda ka aureta ko dan ka yi ta gatsar abar ka duk sanda ka so."

Wata sahihiyar dariya ya saki ya kalli amarya yace "Shikenan to na amince."

Ya fa??i hakane dan auren Hameeda ba shi zai hanashi gudanar da rayuwarshi yanda ya so ba, wani irin da??i ne ya kasheta da fara'a tace "Yawwa ??an mamanshi, je ka yanzu bari na kira mahaifiyarta na fa??a mata."

Juyawa ya yi ya fice ta bishi da kallo musamman ma )?ugunshi dake ??auke da sa?ulallen wando irin na gayu. ?aukar wayar tayi ta dannawa Ardiya kira dan ta ji yanda za su )?arke.

*Wajen* Saleema kuma ganin sun zagaya ta inda jiya ta kama Nafissa da Mu'awwaz yasa ta fa??in "Wai a cikin gidan yake dama?"

"E, nan baya ??akinsu ya ke." Da mamaki ta sake kallonta sai kuma ta maida hankalinta kan )?ofar da Nafissa ta tura suka shiga ciki, mangaza (store) ne na ajiyar kayan abinci da sauran abun bu)?ata, kallo ta dinga yi har suka ratsa kayan Nafissa ta bubbuga wata )?ofa, daga ciki ta ji muryar dattijo da za ta iya kira da tsoho aka ce "Shigo."

Tura )?ofar Nafissa ta yi ta shiga da sallama, Saleema da al'ajabi da kuma tunani suka mamayeta a lokacin a )?asan ma)?oshi ta furta "Assalama alaikum."

Tun daga bakin )?ofa ta ke kallon ??akin, ba wani datti a ??akin dan aikin Nafissa ne kula da ??aki, sai dai yanayin da ta ga tsohon, bayan ga manyanci ga rashin isassar lafiya, sai ya ba ta tausayi lokaci ??aya. &?arasawa su ka yi Saleema ta tsuguna ta na kallon tsohon da ya rame sosai, maganin Nafissa ta bashi kamar yanda take bashi kullum, saida suka gama har za su fita Saleema ta kalli tsohon ta ??an ri)?e hannunshi tace "Baba, kana jin da??in zama a nan kai ka??ai kuwa? Sai na ga shiru ya yi yawa wurin."

Murmushi ya mata irin murmushin nan da ake ce ma na babba da yaro, girgiza kai ya yi alamar sam baya ji, amma kuma a bakinshi sai yace "Ina ji ?bata."

Ita ma murmushin ta mishi, dan ko ya fita shekaru zai iya ninketa ta bai-bai, ta ??an karance-karance wanda ta hakan za ta iya fahimtar sigar kowane kallo indai ta lura da kyau, jinjina kai ita ma tayi alamar shikenan kawai sannan ta saki hannunshi suka fita a ??akin. Suna hanyarsu ta shiga ta kalli Nafissa tace "Ta ya za su bar tsohon nan a bayan gida? Bayan gidan ma a ??akin ajiye kayan abinci? Haba dan Allah."

Cike da jimami ta girgiza kai tace "Ko da na zo gidan nan a nan na same shi, kuma ni na ke bashi magani kullum."

Daf da )?ofar shiga falon suka ha??e da shi, fa??uwar gabanta da kauce masa dan wuce a tare suka gudana, amma sai ya tsaya a hanyar bai da niyyar wucewa ko kauce musu, harara ta dalla masa ta juya da niyyar barin wurin gaba-??aya har ya tafi ta dawo, amma ta na juyawa ruff! Ya dam)?o hijabinta wanda hakan ya tilasta mata tsayawa ta juyo, takowa yayi ita ma ta shiga ja baya tana jan hijabinta da fa??in "Ka ga malam sake min hijabi."

Nafissa na ganin ya gusa a hanyar ta yi saurin shigewa ciki, ganin ya na biyota kuma ya )?i sakin hijabin yasa ta nuna ?acin ranta sosai a fuska tace "Sake min hijabi na ce." Ta fa??a tana fizge hijabin, )?wayar idonshi ta kalla ta nunashi da yatsarta manuniya da sigar garga??i da fushi tace "A rayuwata ban ta?a tsintar kaina a yanayi na fushi ba sai da na zo gidan nan, idan ka na son na ci gaba da girmamaka matsayinka na wanda ya fi ni shekaru, to ka kiyaye yi min watan-gaririya da mutumcina, dan kimata ba abar wasarka ba ce, idan kuma ka ci gaba to zan nuna mata abin da mahaifiyata ta ce na yi wa duk wanda ya kawo min wargi game da mutumcina... Ka fahimta?"

Kashedi ta ke masa! Garga??i mai lasisi ta ke buga masa! Amma wani farin ciki da da??i irin na bugawa a mujalla ya ke ziyartarshi a tsayen nan, tabbas ba kyakyawa ba ce kamar ?ban uwanta, amma rufaffen jikin nan da kamalar fuskarta, sun fi mi shi *lu'u lu'u* haske da she)?i. Tsintar kansa ya yi da sakin murmushi ya zuba hannayenshi a aljihun ??amammen wandonshi da ya dace da shi ya na ci gaba da kallonta, cikin sanyayyar muryar da bai san ya yi magana da ita ba yace "Na fa??a miki ina son ki, me ki ka ce?"

Wata harara ta wanka masa tace "Ni? Allah ya tsareni, me zan yi da kai?"

Murmushi ne ya su?uce masa tare da ??an sunkuyar da kan shi, yo in ba haukan yarinyar nan ba, shi ne za ta ce me za ta yi da shi? Ta dubeshi da kyau mana, ko ?bar uwarta Hadeeya ba ta fishi jar fata ba duk da ta na mace, a haka ma dawowarsa )?asar nan ne rana ta fara lalata masa fata, sannan ya na da ilimi da ku??i, to me take nema a jikin namiji? Da ba za ta samu a wurinsa ba.

Hijabin da ke jikinta ya nuna da yatsa yace "Me ya sa ba kya cire wannan abun ko dan ki huta?"

Murgu??a masa baki tayi tace "Saboda shi ne mutumcina."

Kallon tuhuma ya mata yace "Me ye mutumcin gaba-??aya?"

Cikin ido ta kalleshi tace "Shi ne kimata."

Ta?e baki yayi yace "Me ye ita kimar ke nufi?"

Numfashi ta feso ta )?an)?ance ido tace "A wajena kimata ita ce madogarata."

Da mamaki na fasahar harshen yarinyar yace "Madogara? Me ye ita kuma?"

Ba tare da shayin komai ba tace "A)?idata."

Tsareta ya yi da ido kamar ba zai yi magana, dan abun da ya fahimta ba za ta rasa abun fa??a ba, sai kuma ya numfasa yace "Me a)?idarki ke nufi?"

"Addinina." Ta fa??a kamar dama jira take ya sauke maganar ita ta ??auka, da mamakin amsarta ta )?arshe ya nunata daga sama har )?asa yace "Idan na fahimce ki dai-dai kina so ki ce ke karan-kan ki ke ce addinin?"

Da sauri ta girgiza kai tace "A'a, ba ni ba ce, nufina a nan shi ne, duk wani da yake amsa sunan musulmi, to ya kamata q na ganinshi gaba-??ayansa a ga musulunci, a tattare da musulunci kuma akwai, imani da tauhidi."

Girgiza kai yayi yana murmushi yace "Maganarki nan fasa min kai take, na fahimci wasu kalaman na ki amma ban gane wasu ba."

Rumgume hannayenta tayi a )?irji tace "Ka yi imani da Allah?"

Cike da tabbaci yace "Sosai ma, ko shirka ban ta?a kwatanta yi ba."

Kallon fuskarshi tayi da ??an jin ya birgeta ta wannan fannin sannan tace "Ka yi )?o)?arin tsayawa a kan wannan sai??arar, dan laifin shirka shi ne laifin da Ubangiji ba ya gafartawa mai yi idan har ya mutu bai daina ba, sannan ranar )?iyama idan har ba'a samu da-idai da )?wayar zarra na shirka a aikin bawa ba, sannan aka samu sallarsa cikakkiya, to akwai yiwuwar ya zama ??aya daga cikin wa??anda Allah zai saka aljanna da rahamarsa ba tare da hisabi ba."

Wani kallo ya aikawa fuskarta mai cike da birgewa yace" Sallah..." Sai kuma ya sauke numfashi ya ??an sosa )?eya yace" Zan yi )?o)?arin tsayar da ita a kan lokacinta, babu sallan da ke kubce min, matsalata ??aya wasu lokuta sai lokacinta ya kusa fita ko ma ya fita na ke gabatar da ita."

Waro ido tayi tace" Subhanallah! Kasan kuwa illar da ke cikin yin hakan?"

Cike da rashin sanin babban abu ya ke aikatawa yace " Ai ina yi ba wai ba na yi bane, kawai dai..."

Dakatar da shi tayi da cewa"...




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:40 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_13_




Dakatar da shi ta yi da cewa "Hakan ai babbar matsala ce, in har da gangan ka ke bari sallar sai lokacinta ya wuce, to ya za ka ji idan aka ba ka tabbaci wannan sallar da ka yi ba a kan lokacinta ba Allah ba ya kar?a?"

?an bu??a baki ya yi da yanayin mamakin nan sai kuma ya yi murmushi yace" Dan)?ari, da an samu matsala babba ai."

"Dan haka sai ka kiyaye." Jinjina mata kai yayi da fara'a yace "Zan kiyaye."

?an murmushin ya)?e ta mishi ta ra?a za ta wuce, da kallo ya bita yace "Nagode."

Juyowa ta yi tace "Akan me fa?"

Da murmushi a fuskarshi yace "A kan komai ma."

?aga girarenta tayi sama sannan ta yi shigewarta, sai da ya ga shigarta ka??ai ya kama gabanshi shi ma ya na jin yarinyar na )?ara shiga gaba-??aya zuciyarsa, ruhinsa da ma gangar jikinsa.


______________



Bayan sun gaisa sosai a tsanake ta fara da "&?awata, dama wata shawara na ke so mu yi da ke, ban sani ba ko za ki yi amanna da abin da na zo miki da shi."

Duk da ba gabanta take ba amma fuskarta a sake tace "Haba )?awata, ai tsakaninmu babu haka, ki fa??a ko ma menene ni na san zan amince, saboda ra'ayinmu na zuwa ??aya a mafi yawancin lokuta."

Numfasawa amarya tayi tace "Hakane, dama Mu'awwaz ne ya nuna sha'awarsa ta son auren Hameeda, shine na ce ya bari na fara tuntu?arki da maganar, dan na san burinki a kan yaran nan, ba yanzu ki ke so suyi aure ba har sai sun cimma wani matsayi na rayuwa, amma na ce ya bari yanda mukayi sai ya ji."

Wani da??i ne ya ziyarci Ardiya har saida ta dafe )?irjinta ta waina ido tamkar ta na gaban mijinta cike da farin ciki tace" Haba )?awata, wannan abun arziki har sai kin nemi shawarata? Kai tsaye fa kina iya turowa a nema masa aurenta, ai Mu'awwaz ??ana ne kamar yanda Hameeda ta ke ?barki, duk so na burina kuma in dai a kan ki ne ai zan iya ruguje shi, sannan fa karki manta Mu'awwaz yana da ilimi sannan ya san mahimmancin boko da ribar da ke cikinta, ina da tabbacin ba zai hana Hameeda ci gaba da karatunta ba."

Da farin ciki amarya tace"Tabbas haka ya ke )?awata, ai ko bai tsaya mata ba ni mai taimaka ma ta ce a kan karatunta har mu ga ta tsaya da )?afafunta, kuma na ji da??i sosai, hakan na nufin zumuncinmu zai ??ore ta hanyar sake zama surukan juna."

Da haka sukayi al)?awarin sanar da mazajen na su idan suka dawo sukayi sallama kowace ranta fess tamkar an mata bushara da aljanna, domin kuwa burikansu ne za su cika ta hanyar ha??a auren nan na *)?warya* ta bi *)?warya*. Ardiya a ganinta nasararta ce kuma sa'ar ?barta ce samun namiji kamar Mu'awwaz, matashi mai matasan shekaru, ga kazar-kazar da birgewa, ga shi kuma ??an babban gida, a ko ina Hameeda ba za ta ji kunyar nuna mijinta ba musamman a cikin )?awaye.

Tana kwance kan doguwar kujera ta gama waya da Mamanta tana ??an wasa da wayar Nafissa ta fito daga madafa ta tsuguna gaban Hajia Rabi tace "Hajia na idar, ki kawo sa)?on."

Fuskarta ba yabo ba fallasa ta jawo )?aramar jakarta a gefenta tace "Yawwa, har kin gama duka?"

"E." Ta fa??a a ladabce, ku??i Hajia ta fito da su ta bata tana fa??in "Yawwa gashi, kuma dan Allah ki yi sauri ki dawo, sannan ki shiga ??akina akwai rigata wacce aka kawo ranar da ta yi yawa a wuya, ki kai masa sai ya rage min ita."

"To Hajia." Ta fa??a tana mi)?ewa ta yi hanyar ??akin, jim ka??an ta fito hannunta ri)?e da leda, Saleema na ganin haka ta aje wayar ta tashi zaune tace "Mama zan iya zuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login