Showing 126001 words to 129000 words out of 193749 words

Chapter 43 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4391

ke yi masa laifi? Ko kuma dai ha)?urinsa a kaina ne ragagge?"

Cikin ?acin rai Safiya ta kalleta tace "Kiyi shiru kin ji ko, wannan karan ya ga yadda ake tawaye ganin idonsa, wallahi ba zai ??aura miki aure da wannan ??an iskan ba, kuma na tabbata Ardiya ce ta kawosa gareshi akan maganarki, dan haka ba zan ta?a yarda ba sai dai na bar gidan nan wallahi, haka kawai, ce masa akayi ba na)?udarki na yi ba? Ko dan ya ga ina ??auke ido akan abubuwa da dama?"

&?wafa tayi tana nufa wajen kayanta ta bu??e tana ciro kayayyakinta kamar mai shirin barin gari. Wayar Saleema dake kan gado ne ta shiga vibration, hakan yasa Saleema duba wayar, wacce ke kiranta ta fi )?arfin share kiran saboda girma da darajarta duk da tana halin damuwa da )?unci. Hakan yasa ta tashi zaune ta saita nutsuwarta ta ??aga kiran na gimbiya, saidai duk )?o)?arinta saida muryarta ta fallasa sirrin zuciyarta da kuma sheshe)?ar kukan da take.

Hankali tashe gimbiya Ramlat tace "Saleema, kamar kuka kikeyi ko?"

Shiru tayi sai ci gaba da shashe)?ar da take, cike da kulawa ta sake fa??in "Saleema, karki ??aga min hankali mana, ki fa??amin me ya sameki kike kuka?"

Siririn kuka ta sake fashewa da shi a sanyaye tana kallon Mamanta data shige ban??aki tace "Ranki shi da??e Abbana ne, Abbana ne ya..." Sai kuma ta sake fashewa da kuka, a rikice gimbiya Ramlat tace "Abbanki? Me Abbanki ya miki? Dukanki ya yi?"

Girgiza kai tayi kamar tana gabanta tace "A'a, ranki shi da??e Abbana ne ya daina so na, a da idan ya hukuntani komai tsananin hukuncin na kan ??aukeshi a matsayin horon uba zuwa ga ?barsa dan son cigaban rayuwarta, amma yau da yake shirin aurar dani ga wanda a gabana kuma a ??akin mahaifina yake )?o)?arin kunna sigari, kuma duk da na fa??a masa amma ya nuna bai damu ba, sai nake kokonto anya yana sona? Idan yana so na me yasa bai damu dani ba? Ya yake so na yi? Rashin aurena da wuri kamar ?ban uwana ba daga ni bane, Allah ne bai nufeni da yi ba kuma ni ban damu da hakan ba."

Cike da tausayi da tausasa murya yadda zata kwantar mata da hankali tace" Saleema, mahaifinki na sonki, sai dai wasu lokuta iyaye su kan za?a mana abinda ba ma so, kuma fa niyyarsu ba ta cutar damu bane, kiyi ha)?uri ki daina kukan nan Saleema, in sha Allah Abbanku ba zai aura miki wanda bai dace dake ba."

Jinjina kai tayi a sanyaye tace" Nagode ranki shi da??e." Amsa mata tayi da" Ba komai, sai anjima."

*Kallon* juna sukayi ita da yalla?ai *Suleiman* wato )?ani ga mahaifinsu Abdus-samad, cike da dattako da kulawa yace "Uwar mai gado lafiya? Kamar akwai damuwa ko?"

Jinjina masa kai tayi a nutse tace "Yarinyar da nake baka labari ce, wai mahaifinta zai aurar da ita ga wanda bata so."

?an kallonta yayi sosai yace "Subhanallah! A garin nan? A wannan zamanin? Ina ga ko ya kamata a kirashi fada dan bai makata mu bari a yi wannan zalincin ba."

&?a)?)?arfan numfashi ta sauke tace "A'a, ba haka zamuyi ba, za ka je gidan ka sameshi kai da liman."

Da maamkin rashin fahimtarta yace "Uwar mai gado, me zamu je muyi a can?"

Murmushi tayi sai kuma ta numfasa tace "Bari na kira Yaya muyi magana da shi."

Jinjina kai yayi cike da girmamawa ya bata damar kiran Sheikh Mukhtar ??in, kusan minti talatin suka ??auka kafin sheikh ??in ya )?araso gidan, shi da liman da sheikh tare da uwar mai gado sun jima suna tattaunawa kafin liman da Suleiman su ??auki hanyar zuwa gidan tare da dreban da yasan gidan. Sheikh kuma mi)?ewa yayi tsaye yace "Yanzu ina mai gadon?"

Dariya tayi tace "Tun asuba da ya dawo daga masallaci rabona da shi, amma fa yana lafiya, za ka iya zuwa ka gani Yaya, wallahi kamar ba shine jiya ke kwance ba."

Murmushi yayi yace "Alhamdulillah, zan je na sameshi yanzu, amma ki ji da kyau kar kowa ya ji maganar nan, hatta da abokanan zamanki ki barsu kawai su gani, sannan ??an-galadima kada ya san me ke faruwa sai bayan komai ya faru."

Kallon tsaii! Ta masa tace "Yaya, kada kowa ya ji? To taya kenan hakan zai faru?"

Ba alamar wasa yace mata "Hakan baya faruwa dole sai da taron mutane ne, mu bari abun ya faru in ya so koma me ye sai a yi."

Jinjina kai tayi tace "To Yaya, Allah ya bada sa'a, Allah yasa alkairi."

Lumshe idanu yayi yace "Ameen, kiyi ta yi masa addu'a, dan yau idan ya zauna kujerar nan ba zai tashi ba dole sai da rawani a kanshi."

Jinjina kai tayi ta bishi da kallo har ya fice a falon na ta ya bi ta )?ofar da zata sadashi da ??akin Abdus-samad ??in.


*A* gidansu Saleema kuma Ardiya na jin sanda mai gadi ya sanar da zuwan ba)?in ta fito da sauri tana le)?awa, murmushi ta saki na jin da??in ganin dangin mahaifin Kabil har sun iso, ajiyar zuciya ta sauke tace "Za ki shiga daula, amma za ki kwashi kashinki a hannu, dan duka ma ka??ai ya isheki, wanda zai shigo gida mankas ai ba zai san me zai aikata ba."

?war dariya ta sake yi ta dubi wayarta tare da danna lambobin Gaishata ta kirata, tana sanar da ita yadda komai ya faru tace" Duk da ban ji da??i ba da zata auri mai ku??i, amma muje ma a haka, wata)?ila lasisin zawarcinta zata kar?o ta dawo."

She)?ewa sukayi da dariya Ardiya tace" Baki ma san wani abu ba, tun jiya fa Mamanta basa magana da Abbanta akan maganar nan."

Cike da sha)?iyanci Gaishata tace" Kula shine kike zaune ke ka??ai a gidan babu gayyata? Kinga gani nan tafe, bari na fa??ama Alhaji abinda ke faruwa yanzu za mu je, kinsan me zanyi idan na zo?"

Da dariya Ardiya tace" Me za ki yi?"

" Gu??a mana, gidan amarya ba gu??a ai lami ne." Wata Dariyar suka sake she)?ewa da ita kafin suyi sallama da junansu. Zuwan ba)?in saida suka ??an jira ka??an Yayan Alhaji Yusuf da kuma )?annenshi guda biyu suka )?araso kafin su fara maganar abinda ya tarasu, har sun gama magana Alhaji Auwal ya zo da niyyar ya ji ba'asin da ya sa shi ba'a fa??a masa za'a zo maganar auren Baby ba? Dan shi har yau har gobe yana girmama yarinyar nan yana kuma )?aunarta tamkar ?ba?ban da ya haifa. Saidai da ya samu har an gama magana sai ya yi shiru kawai ya shiga kora musu addu'a na sa albarka.




*Alhamdulillah.*
20/06/2022 ?? 22:07 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_41_




Da mamaki ta kalli Hamdeeya tace "Tabarmi kuma? Me za'ayi da su?"

Turo baki yarinyar tayi cike da raini tace "Ni ban sani ba Momma, ki kawo kawai."

Ta?e baki tayi tace "Je kar?i makulli a hannun mai aiki ki bu??e mangaza ki ??auka."


Juyawa tayi a sukwane ta nufi inda ta fa??a matan, tasowa tayi ta fito daga falon ta tsaya a daidai farfajiya, abun mamaki shine babbar )?ofar gidan an hangemeta sai mutane ??ai ??ai dake shigowa gidan, wasu ma)?ota wasu kuma daga cikin ?ban uwa ne da abokan arzi)?i sai gaisawa suke a tsakaninsu, girgiza kai tayi ta koma ??akin tana tunanin me ye sai ya wani tara mutane haka? Ba fa ??aura auren bane, hayaniyar da take iya jiyo daga nan ne ta ??auke ??if bata jin komai, hakan yasa ta sake le)?awa ta tagar ??akinta, mai gadi ta gani tsaye shi da )?anin Alhaji Yusuf suna rarrabawa ba)?in abun sha, komawa tayi zaune kan gado ta ??auki wayarta ta fara kiran Kabil dan ta ji me ye shirinsu? Da wace manufar ya turosu gidan? Za'a bayar da komai da ake bu)?ata ne? Gaishata dake zaune ??akin tana ta latsa wayarta ne tace "Ki rabu dasu dan Allah, ko ma meye ai zaki ji?"

Girgiza mata kai tayi tace "Um um! Bari na ji me ake ciki." &?ara wayar ta dinga yi amma shiru ba'a ??agawa har ta tsinke, saida ta kira sau hu??u a na biyar ya ??aga.

Cikin muryar bacci da rashin sanin darajar ??an adam yace "Wai wane ??an iskan ne yake damuna ina bacci?"

Zaro idanu tayi sai kuma ta )?an)?ance idanu tace "Ni ce marar mutumci."

Wata sha)?iyar dariya yayi yace "Kai, auntyna? Allah dai ya ja zamaninki, kiyi ha)?uri aunty."

A hassale tace "Kai bana son iskanci, mutanen da ka turo me suka zo yi? Hada ku??in auren aka bayar ne? Kuma ni aunty ba ta ce min za'a kawo komai ba, munyi da ita kawai zasu zo tambaya ne idan aka amince zuwa gobe ma sai a kawo."

Da mamaki shi ma yace "Mutane kuma? Ni ai ban tura kowa ba, su waye kenan suka je?"

Tsaki tayi tace "Shashasha, kana bacci warhaka ta ya za ka san abinda ke faruwa? Yanzu haka farfajiyar gidan can tam)?am yake da mutane."

?an tsaki yayi yace "Aunty ba wanda aka tura, ko za'a tura saida izinina, ki dai sake bincikawa."

Da mamaki a fuskarta ta mi)?e tsaye ta sake komawa kusan tagar ta ??aga labule tana le)?awa tace "To su *wanene* kenan?"

*Da* wani mugun sauri wayar hannunta ta su?uce mata ba tare da saninta ba sanda mutane hu??un dake tsaye kan mutanen dake zaune akan tabarmi suka cera da wani irin ki??a na sautin sarewar daya kara??e gidan a )?an)?anin lokaci, busa ce irin ta gidan sarki mai mara??awa, busa suke kamar masu son tashin dabbobin dake bacci. Bata damu da wayar ba haka ta sake zura kanta tana hangen masu busar, da gudu Gaishata ta taso tana fa??in "Busar me a ke?"

Matsa mata tayi suka le)?a ta tagar, daga sama sama suka fara jin abun kafin ya fara shigo )?o)?unan kawunansu har suka fara fahimtar abinsa san-)?iran nan yake ??aga murya da iya )?arfinshi yana fa??in "Masha Allahu, Alhamdulillah, Allah ya kawomu lokaci ya riskemu, a wannan rana ta asabar da ta shiga tarihin masarautar mara??awa, aure ya ??auru tsakanin ??an sarki jikan sarki mahaifi ga sarki in sha Allah *sarki Abdus-samad Abdallah Wazir* uban marayu, gatan marar uwa, babanmu mai share kukanmu, Allah ya ja zamanin sabon sarki mai gadon mai mara??awa, tare da *?bar baiwa* yarinya mai )?ashin arzi)?i wacce ba ta duniyar sanda aka yi rabon tsiya, wato *sabuwar gimbiyarmu* uwa mabada mama amarya ga sarkinmu mai adalci *Haleematus-sadiya Yusuf Jiji*, aure ya ??auru akan sadaki ka??an domin samun albarkar aure."

Muguwar sarawa kanta yayi, ba ta da hawan jini a iya saninta, amma dai yau ta tabbatar ya kamata a nan takedan kuwa jiri ne ya ??ebeta ya kifar a )?asa har ta kaiwa Gaishata karon da ita ma tayi tangal tangal za ta fa??i, da sauri Gaishata ta dur)?usa tana kiran sunanta, idanunta a bu??e kuma tana )?yabtawa saidai kamar ba ta hayyacinta ba, tallabota Gaishata tayi ta tashi zaune suna kallon juna.

Har yau ba'a daina busar sarewar nan ba, inda hayaniya ta ??an )?aru har suke iya jiyo maganganun maza a falonsu, tagumi Gaishata ta buga ta jingina a bango tace "Wai me hakan yake nufi? Anya kuwa gaskiya ne?"

Wuri ??aya ta kafe da idanuwa tana kallo, sam bata hayyacinta bare ta san me take, a da)?ile tace "Gaskiya ne, gaskiya ne muka ji!"

Kallonta Gaishata tayi tace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Yanzu kenan duk wahalarmu ta tashi a banza? Ta auri wanda ya shallake tunaninmu kenan?"

A )?ufule Ardiya tace "Haka ya nuna, na ce haka ya nuna."

Zunbur ta tashi tsaye tana matse fuskarta saboda jikinta da yaji ya ??auki ciwon fa??uwar nan da tayi a )?asa, sa hanzari ta kama hanyar fita a falon hankali tashe, da sauri Gaishata ta bi bayanta har tana sakin gyalenta )?asa. A falon suka samu wasu daga cikin dangin mijin nasu suna ma Safiya barka wacce ita kanta zulumin hakan ne yasa ta bin kowa da idanu kawai, ita ma kamar a mafarki ta ji ana shelantawa ?barta Saleema ta auri sarki, sarki? Ba fa ??an sarki a ka ce ba, sarki gaba??aya?

Wuri Ardiya ta samu ta zauna saboda juyowa kanta da sukayi suna mata barka, murmushi nan ta saki mai kama da kuka gaya ta amsa da "Uhum! Barkanmu."

Shigowar Alhaji Yusuf ta saka ta zuba masa idanu da takaici kamar ta sha)?i wuyanshi ta kashe, yo ita zai yaudara haka? Ita zai ma rufa-rufa a rayuwar nan? Babbar rigarshi ya sa?a bakinshi har kunne ya )?arasa inda Safiya take, cikin ra??a yace" Uwar Hajia, yanzu an daina hushin? ?warki fa yanzu *gimbiyar mara??awa* ce."

Maganar nan ce ta sakata fashewa da kuka tare da tashi zunbur ta juya ta kalli gabas a daidai inda Ardiya da Gaishata ke zaune, sujadar godiya ta yi ga Allah tana yi tana kuka kafin ta ??aga hannayenta sama tace" Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah Alhamdulillah, nagode maka da wannan babbar ni'ima, Allah nagode maka da ka nunawa ma)?iya da mahassada )?arshensu."

Kamo kafa??unta Alhaji Yusuf yayi yana murmushi, Ardiya dake kallon Safiya idanunta a tsatsaye tamkar na mayyar da aka kama, wani gumi ya shiga wanke mata fuska tana kallon Safiyar kamar wacce aka firgita, cikin ra??a Alhaji Yusuf ya kalli Safiyar yace" Yanzu fa ?bar babbar mace ce, ki gana da ita na )?arshe, da sallah isha'i masu tafiya da ita zasu zo."

Kallon Ardiya yayi yace" Madame, dan Allah ki kula da komai, zan sa a kawo muku nama da za'ayi girki na musamman saboda ba)?i masu zuwa, mu zamu wuce fada ne yanzu dan kai gaisuwa ga sarki, kinsan yanzu aka yi na??in."

A )?ufule, a hassale, rai ?ace, cike da guguwar hassada da )?yashi ta rarako idanu tace" Ni ce m..." Sai kuma tayi shiru saboda duk mutanen falon uta suka kalla, bata so kuma a gane bata jin da??in lamarin nan ba, dan haka ta )?yale kawai ta sadda kanta har ya fita a falon tare da takewar bayan ?ban uwanshi.



______________



A matu)?ar rikice uwar-gidan tsaka ta zazzaro idanunta tana kallon kanta a madubin da wayar dake kunnenta tace "?an-galadima wannan wane irin abu ne? Me ye haka? Ya za'ayi na??i ba wanda ya sani sai kawai mu ji busar sarewar dake nuna mara??awa tayi sabon sarki?"

A matu)?ar gigice ya cire rawanin kanshi ya jefar cikin tashin hankali yace "Ranki shi da??e ba iya na??i akayi ba, harda fa aure aka ??aura masa, aure? Abdus-samad ??in?"

Ita ma maimaitawa tayi a razane da "Aure? Abdus-samad ??in? Amma ta ya haka... Wai kai kana ina duk haka ta faru?"

Wawan tsaki yayi sai kuma ya dafe gaban goshinshi dake sara mishi yace "Ranki shi da??e me ye abunyi yanzu? Ni fa malamin nan ya tabbatar min da babu ta yadda Abdus-samad zai yarda ya auri wata mace, ta ya yanzu za'a ??aura masa aure da wata? Wacece ma ita?"

A dake ta amsa da "Ni zan gano wacece ita, kai ka koma wajen malam ka sanar dashi abinda ke faruwa, idan zai yiwu kar ta shigo gidan, idan kuma har ta shigo to kar ta rayu, kuma a yi aiki da ilimi yadda babu wanda zai zargi mutuwar daga wani mahaluki ne."

Jinjina kai yayi a sanyaye yace" Angama ranki shi da??e."

Cike da siga ta mugunta ta sake sanyaya muryarta sosai tace" ?angaladima, kada ka yi sanya kan lamarin nan, mu fara ji da yarinyar da har aikinmu baiyi tasiri akanta ba wajen hanata amincewa aurensa, daga baya zan san ta inda zamu ?ullowa lamarin har mu cimma nasara, a wannan karan na maka al)?awarin zama sarki ko ta wane hali, dama na tsaya maka ne har aka baka ri)?on )?waryar mulkin nan saboda ina so ka ri)?eshi na wani lokaci har sanda ?ba?bana zasu kai munzalin, amma yanzu..."

Ta kalli kanta a madubi sannan tace" Ka yi abinda na ce kawai."

Jinjina kai yayi yace" Shikenan."

Da haka sukayi sallama ta aje wayar tare da )?ara gyara jikinta ta ??auki babbar alkyabbarta ta saka sannan ta fita a ??akin baccin na ta.

Abinda dama take gudu ne yake faruwa, dan kuwa mutane ta samu ??akin duk ba hayanuya suke ba, )?arara alamu suke nuna yanzu fa ta fisu matsayi kenan, tunda ??anta ne sarkin, gashi dai ta shigo amma hadimai ne suka iya gaisheta da wannan girman da take burin ganin ya ci gaba da wanzuwa har abada. Zaune tayi kusa da gimbiya Ramlat dake kar?an gaisuwar matan liman da suka shigo, ba su gama gaisawa ba wata hadimar ta shigo da girmamawa ta zube )?asa tace "Ranki shi da??e, yalla?ai gwamna ne da tawagarsu suke neman iso dan tayaki murna, mai martaba ne ya basu damar haka."

A sanyaye da sakin fuska tace "Ba matsala, za su iya shigowa."

Jakadiyarta ta kalla hakan yasa ta mi)?ewa tana fadawa matan. Dake nan cewa su zo ta nan, ta wata hanyar ta fitar da su daga falon Gimbiyar na kallon wannan ikon Allah yadda aka maidata kamar hoto.

Tana zaune suka shigo tana ganin irin gaisuwar da ake mata, sosai ta cika tamkar za ta fashe, sai dai tayi murmushin ya)?e kawai dan kar a ganeta, sai gashi sun kasa gaisawa a tsanake bare ta mata murna har ta san wacece yarinyar da ta kutso kai a daidai lokacin nan ta tayar musu da hankali, dole ta koma ?anga?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 renta ba tare da sanin haka ba, saidai ta yi niyya za ta sani dan kuwa da ita za aje daukarta dan ta ga yanayin gidansu, idan wanda za'a ma barazana ne da ku??i sai ta gani, idan kuma masu bu)?atar jan kunne ne sai ta ja musu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login