Showing 120001 words to 123000 words out of 193749 words

Chapter 41 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4383

ta je ta ga jaririya amma ba dama, hakan yasa zaman take jin shi tamkar ?bar kurkuku.



_______________



Iko da iko, ku??i da ku??i ne suka ha??u a shari'ar, hakan yasa da fari kowa ke gudanar da lamarin da izzar ji da kai da burin kare nashi, amma da Alhaji Auwal ya ga lamarin bun)?asa zaiyi sai ya shawarci Alhaji Yusuf ??in ya bashi ha)?uri, da wannan aka rufe matsalar aka sallami Sharhasila da tausayawar cikin dake jikinta ga kuma mijin da tayi dominshi ya saketa, saida ya sake jadadda musu su fita a harkar ?barsa kafin aka rufe wannan matsala saidai da shara??in idan Sharhasilar ta sake aikata wani abu to fa ba maganar gyara, dan ita ??in dama mai laifi ce dake yawan lahanta mutane, dan haka hukuma ba zata sake mata wani sassauci ba. Ai ko mahaifinta ya yarda da hakan, dan ya fara gajiya da iskancinta, ku??in da ya kashe dalilin case din nan Allah ka??ai ya san su, dan duk inda yaje yana neman kamun )?afa ku??i yake saki na mamaki tunda shi ma mahaifin yarinyar da yafi su gaskiya ba )?aramin )?wallo ba.

Daga zuwansu gida ta shirya ta ce ai wajen Huzeifa za ta je, mahaifiyarta kamar za ta mutu dan ba)?in ciki, ba sunan da bata kirata da shi ba na mayya marar zuciya, amma ta ce ta ji ta gani ai uban ??anta ne da yake cikinta. Ai kam ta yarda da abinda Mamanta ta nusar da ita, dan tana zuwa Mubarak yayi tsaye kan ba za ta ga Huzeifa ba wanda ke kwance ??akin Mama ba lafiya, da ta so yi mishi hargagi shine ya ??auki muciya ya rantse da Allah kan zai ci uwarta, kuma ga Mama zaune amma ba ta yi yun)?urin hanashi ba, uwa uba Fareeda dake ta jinjina kai alamar e ta yarda ya ci uwata, sai kawai ta fita tana sababin ai ba zasu rabata da shi ba tunda cikinshi ne jikinta, ko an )?i ko an so ita da Huzeifa sun zama ??aya.



*Rayuwa*, me ye ma rayuwar? Numfashi? Yau da gobe da jibi? Lokaci ko yanayi? Duka zata ??auki kowace ma'anar, dan kuwa a cikin kowane fitar numfashi na Saleema yanzu tare da gunjin kuka yake fita, inda yau da gobe suke )?ara cinye mata lokacinta suna riska yanayi mabambamta, daga zafi zuwa sanyi, daga sanyi damuna, komai nata ya tsaya cak yayin da duniyar ta mata juyin waina. A yanzun da take fuskantar rayuwa da hushin mahaifinta, sai duniya ta sake mata zafi har idan ta ??ora goshinta da sunan sujada take ro)?on Allah ya kawo mata miji na gari tayi aure ta bar gidan, dan ko yanzu alamu nunawa suke sai Hameeda ma tayi aure ta barta a gidan saboda samarin dake gosulo a kanta kullum, ita kuma bata ma fita ba bare ta samu, dama can kuma bata da farin jinin da samari suke tsayar da ita a titi.

Sannu sannu aka cinye shekaru har *uku* ba wani canji daga rayuwar Saleema, duk wani da ya shigo rayuwarta a )?an)?anin lokaci ya fita ya barta da tunanin baya, a shekaru biyun nan ta samu labarin haihuwar matar Huzeifa daga bakin Fareeda data canja layi bayan aurenta ta kirata, ita kanta Fareeda yanzu haka tana goye da yaronta, haka ma Huzeifa ya sake wani auren a )?aramin gidanshi da ya samu ya gina, kuma har yau Sharhasila tana zawarcin ya dawo da ita gidanta amma ya )?i, ta yi tarko da ??ansu dan ya maidata amma abun shiru, ya yarda )?addarar yaron nan ce ta )?addara masa aurenta, amma bayan haka baya ko tunanin sake rayuwa da Sharhasila. Haka ma Mu'az yayi aure shekara ??aya kenan da wata ?bar uwarsa ta wajen mahaifiya, ya rumgumi )?addara da kuma matarshi suna zaune lafiya, sai dai zancen mance Saleema bai taso ba, dan ita kanta matar ta san da zaman Saleema kuma tana kishi da ita a ?oye, dan ranar da ta nuna a zahiri saida ya kusa korata gidansu, wai a kan me zata yi kishi da wacce ma ta manta da shi? Sannan Saleema ita ce silar shiryuwarsa har ya zama mutum da ta gani ya birgeta ta aura, dan haka yanzu ta daina nunawa saidai a yi wasa da dariya har ta nuna masa tunda tana nan ba ta yi aure ba ka je ka aureta mana, sai ya girgiza kai yace "Hallacinta a gareni ya fi )?arfin na saka mata ta hanyar tilasta mata ko zuri'arta biyan bashina."

Mu'awwaz ma haka shi da Nafissa sun ??inke wuri ??aya a zahiri, yau lafiya ne gobe ba lafiya, yanzun nan suna shiri amma abu ka??an sai ya nuna zarginta yake ko ita ta nuna bata yarda da shi ba, amma a zahiri musamman gaban Gaishata sai Nafissa ta yi sanyi tamkar ba ita ba, amma a ba??ini tamkar zasu ci junansu ??anyu, a haka har ta )?ara samun wani cikin ta sake haihuwar mace, kuma har yau Gaishata ba ta )?aunarta kuma bata )?aunar yaran, hakanne yasa har yau wutar dake ruruwa a zuciyarta game da Saleema ba ta mutu ba, ta yi ta yi Mu'awwaz ya )?ara aure ya ce shi fa da )?uruciyarsa lalurar mata biyu ba zata kasheshi ba, dan haka duk sanda ta kalli Nafissa ko ?ba?banta saita zageta sannan ta zagi wacce ta zama silar auren.

A shekara ukun nan Papi ya rasu, ga haihuwar Khairat da ita ma da )?yar Abban Saleema ya barta ta je, yanzu haka wata uku kenan da akayi auren Hameeda wacce kammala jami'a, auren Hameeda bai ma Saleema ciwo ba, saidai ya sa ta zubar da hawaye, dan gaba da gaba dangin Abbansu suke nuna ita fa tayi nauyin )?afa da har yanzu ba ta yi aure ba, abinda ya sakata zubar da hawaye bai wuce ?bar uwar mahaifinta data kalleta ba tace "Kinga ba dan Mu'az ya riga *Lukman* fara soyayya da ke ba, ai da na masa hanyar aurenki."

A fakaice suke son nuna mata kamar soyayyar da sukayi da Mu'az da kuma rabuwarsu ne ya kawo mata jinkirin, a ganinsu an sanshi shiyasa kowa ya guje mata saboda ana ganin kamar ragowarsa ce, tayi kuka na ??an lokaci sai kuma ta sake mi)?a al'amuranta ga mai kowa mai komai.



*Ahalin Jiji*



Saida ta zauna )?asa kafin tace "Ina kwana Abba."

Saida ya kawar da kanshi sannan ya amsa da "Lafiya."

Jiki a sanyaye ta mi)?e za ta fita a ??akin, da harara Ardiya ta bita ta ta?e baki ta ayyana "Za'a tsufa a haka."

Har za ta fita Safiya ta turo Ahmad gaba tace "Je ki da shi ina zuwa."

Dawowa tayi Safiya na kallon fuskarta wacce a yanzu ta saba gani mai tattare da damuwa babu walwala ko ??aya, kama hannun Ahmad tayi yana rigimar sai ya je wajen Abbansu ya kar?i waya, hannu ya tara masa hakan yasa ta sakeshi ya tafi, ??aukarshi yayi ya ??ora a cinya Saleema kuma ta )?arasa fita, da satar kallo ya bita ganin Saleema gabanshi haka na matu)?ar ??aga masa hankali, ba wai dan tana da shekara *Ashirin da biyu* bane ba aure, a'a yadda )?annenta sukayi suka barta ne ya fi damunshi, kuma ita ba aiki ba sannan ba karatu ba, gata ita kuma da manyan )?asusuwa, hakan yasa a yanzu dai ita da Ardiya da Mahaifiyarta ba ka banbance ?ba da iyayenta, kafa??a da kafa??a suke.

Kallonsu yayi tare da maida hankalinshi kansu yace "Maganar Hadeeya ce dama, jiya sun zo nan ita da mijinta suna rigima, ita ta dage dole sai ta mori karatunta ta hanyar yin aikin gwamnati, shi kuma ya ce baya bu)?ata, amma za ta iya za?ar duk sana'ar da taga zata iya shi zai bata jarin, ta nuna sam bata so, shine na ce su bani lokaci zanyi shawara, ya kuke gani?"

Wani kallo Ardiya ta masa sama da )?asa cike da ganin ya )?as)?antasu tace" Yanzu matsalar gidan auren ?bata ka kasa a farantin gida kowa ya kwashi kasonshi?"

Sai kuma ta kalli Safiya cike da izgili tace" Ka jira ta fara aurar da ta ta ?bar mana, sannan ne za ta fahimci girman ha)?)?in da Zeid ??in ke neman takewa."

Malalacin murmushi Safiya tayi ba tare da ta kalleta ba tace" Kamar dama jira kike a yi magana ki fa??i abinda kika fa??a, ina ga bani na ce ya nemi shawarata, dan haka za ku iya ji da matsalarku, ban da lokacin wannan hayaniyar."

Yun)?urawa tayi za ta mi)?e yace" Ban gama magana ba, sannan kada wacce ta sake canza mana maudu'i."

Cike da masifa Ardiya tace" Nima ba lokacinku nake da ba, ?bar da tayi kwantai zan zauna ?ata lokacina a kanta? Alhamdulillah ?ba?bana biyu suna gidan mazajensu kuma sune )?asa da ita, ita kuma fa? Hahahahaha!"

Ta kece da wata dariya tace" Ita ba matar gida ba, ita ba matar waje ba, ba aikin fari bare na ba)?i sai zaman ??ak..."

A )?ufule da mugun hanzari ya mi)?e tare da yo wa kanta ya ??aga hannu kamar zai kifeta da mari, sai kuma ya dakata cak yana kallonta, a hassale yace" Kin ci albarkaci abu ??aya, amma kada ki sake aibata min ?ba."

Juyawa yayi yana kallon Ahmad dake wasarshi da waya yace" Ku tashi ku bani wuri."

Mi)?ewa duk sukayi suna hararar juna, suna fita falonsu Safiya ta kalleta tace" Aure nufi ne na Allah, sannan lokaci ne da shi tamkar rayuwa, ke baki isa ki hanata aure ba idan lokacinta yayi..."

&?yasta yatsunta tayi tace" Kuma ina mai tabbatar miki za ki sha mamakin wannan jinkirin na ta, dan ina ji a jikina alkairi zai zama in sha Allah."

Cike da izgilanci da rashin sanin gaibu ta bushe da dariya tana tafa hannaye tace" To madadin mamakin da zan sha ki ce min zata *auri sarkin garin nan mana*, kinga sai na kasance cikin wanda zasu dur)?usa gaishe da gimbiya... Hahahahahaha, wayyo Allah cikina."

Ta )?arashe da wata dariyar tare da barin Safiya a tsaye, saida ta shige wasu hawaye masu zafi suka kwaranyo mata, sosai taji zafin maganar ta Ardiya, gashi kuma Saleema ko saurayin ba ta da bare ta sa ran sanin wanda zai iya kasancewa mijinta, ita fa rashin aurenta yanzu bai dameta ba, to nawa ne ma shekara ashirin da biyu? A al'adar hausa ne sai a ga yarinya ta jima, amma ko anan larabawa wannan ba wani abu bane, hasalima idan baki kai talatin ko ka??an ga )?asa da haka ba kamar ma baki isa auren bane, sai wacce Allah ya so da rahama ne za ta yi shi da ashirin da sama... Addu'a ce ba zata daina yi mata ba, sannan ga tauyeta da akayi wajen hanata fita, idan fitar ta zma dole kuma sai ya ce su tafi tare ko kuma ya ce ta tafi da Ahmad, sam kamar dai bai yarda da Saleemar ba, ita kuma ta so yin magana amma magabatanta sun nuna mata rashin yin shi ya fi alkairi, ta zuba masa idanu ta ga iya gudun ruwansa.

A farfajiyar gidan ta zauna kusa da fanfon da wasu lokuta ma)?ota ke shigowa ??iban ruwa, a nutse sosai take sauraren ro)?on da Gimbiya ke sake yi mata karo na uku kenan tun ha??uwarsu, da za)?uwa da son jin me ye matsalar matar tace "Ranki shi da??e, ba wai zan shiga hurumin da ba nawa ba, amma zan so sanin matsalarku dan ta zama a ddu'ata ta musamman, tabbas Allah ya fimu sanin abinda ke ?oye a zu)?atanmu, sannan yana amsa addu'a idan muka ro)?e da ya biya mana bu)?atunmu na alkairi. Ranki shi da??e, wata)?ila abinda kuka nema a wajen ubangiji ba alkairi bane, shiyasa bai baku ba har yanzu ko kuma ya musanya muku shi da wani abun da yake alkairi a gareku, wata)?ika kun san abinda ya baku ??in ko kuma baku fahimta ba, misali lafiya, ita ka??ai da Allah baku ma alkairi ce kuma ya cancanci ku gode masa, duba da wasu suna kwance suna kashe zunzurutun ku??i dan a sama musu wannan lafiyar da Allah ya bamu a kyauta."

Cikin tausashiyar muryar kuka tace" ?wata, ai lafiyar ce take neman yi mana wasa, yarima Abdus-samad a sukurkurce bana gane kansa, kinga dai ana son na??ashi a matsayin sarkin mara??awa, amma abun ya gagara, sau uku ana daf da na??i sai ya gigice, ??ayan tunda ya bar garin bai kuma dawowa ba saida ya shekara biyu..."

Sautin kukanta ne yasa Saleema tashi tsaye tana jin ba da??i sosai sannan ta ??ora da" Ba mulkin nan ya fi damuna da ake son lalata min rayuwar yaro akan shi ba, sai yadda aka hanasa sakewa yayi aure kamar kowa, yana son yin auren kuma Allah ya hore mana abun yin auren ko da guda hu??u ce a lokaci ??aya, amma da za'a mishi maganar aure )?aramin mahaukaci yake dawo ya nemi illata kanshi ko yayi ikrarin ruguza wacce za'a aura masa ??in, wasu matan ma da kansu suke cewa basa son shi... Na rasa wannan wace irin jarabawa ce, mun yi addu'a, munyi sadaka mun yi aikin Hajd da azumi da tawasuli a gurin Allah akan lamarin nan, amma har yanzu shiru kike ji tamkar... Astagfirullah! Saleema yanzu haka Abdus-samad shekararshi talatin da biyar, amma ko auren fari baiyi ba )?anenshi har ya haifi yara biyu, )?annensa mata kuma ba'a ma magana."

Kukan matar shi yafi tsuma zuciyarta har ta fashe da kuka ita ma, sai gashi suna kokawa ba mai rarrashi wani, dan Saleema har ta fara hango kanta idan fa ita da ke mace t kwashe shekarun nan ba aure? Ya za ta yi? Sun fi minti uku suna kuka kafin Saleema ta fara sassautawa tana shan majina cikin dakusashiyar murya tace "Ranki shi da??e, kuyi ha)?uri, ku sani duk abun daya faru da bawa )?addararsa ce, ita kuma )?addarar nan an rubuta tun kafin halittar kowa, *al)?alamin* daya rubuta )?addarar tamu, da *allon kiyayewa* da aka rubuta )?addarar tamu, malamai kansu sun yi sa?ani kan wanene aka fara halitta, wannan ya nuna girman da )?addara take da shi da kuma anfaninta ga ??an adam, )?addara jarabawa ce, ita kuma jarabawa sai mai imani ka??ai Allah yake jarabta dan a gwada )?arfin imaninmu, a Al)?ur'ani ma Allah ya fa??a cewa dan kun ce kunyi imani sai mu barku hakanan ba jarabawa? Kenan rayuwar mumini cike da jarabawa masu da??i da akasin haka."

Numfasawa tayi tace" Ranki shi da??e, Allah maji ro)?on bayinsa ne, ku ro)?eshi da magiya da kuka a lokacin da kowa ke bacci, akwai tabbaci addu'arku ta kar?u a wannan lokacin, sannan kuyi ta da ya)?inin lallai yana jin ku kuma zai amsa muku, shi da kansa ne ya fa??a a Al)?ur'ani, _Idan bayina suka tambayeka game dani to ni ina kusa dasu, ina amsa ro)?on mai ro)?o yayin da ya ro)?eni, ya ce ku ro)?eni sannan kuyi imani dani domin su shiryu._, ranki shi da??e ku saka ya)?ininku akan ubangijinku, ya fi ku sanin me ke damunku, wata)?ila kuma jinkirin da zai zama alkairi a gareku ya muku, ina fatan Allah ya warware muku wannan matsalolin na ku, sannan zan sake magana da malaminmu su ci gaba da sakaku a addu'a, in sha Allah komai zai yi daidai, sannan nima..."

Shirun da tayi yasa Hajia Ramlat data kasa kunne tana sauraren yarinyar jikinta har tsuma yake tsigar jikinta na tashi tace" Ina jinki Saleema, ci gaba, hakan na sama min nutsuwa da jin addu'ata ta kar?u a wajen ubangijina, kamar yadda kika fa??a tayiwu an jinkirta mana ne saboda za'a bamu babban rabo ko ba'a nan ba, wata)?ila a gobe kiyama."

Da murmushi a fuskarta ta sadda kanta, kunya take ji ta fa??a mata wasu addu'o'i ta ce a dinga karanta masa a zam-zam, yadda ta nuna ana ta addu'a ta san an yi mishi, sai dai ita fa ya)?inta akan addu'o'in dabam yake, dan hadisi ne ingantacce daga bakin fiyayyen halitta, ta tabbata idan aka yi da gasgatawa za'a samu biyan bu)?ata, dan haka kar ta fa??a a ce an yi, sai kawai cikin ladabi tace "Ranki shi da??e, dama ruwan addu'a ne ban so ko kuna da bu)?ata ba?"

Da hanzari Hajia Ramlat tace "Saleema me zai hana? Kin kuwa san irin tashin hankalin da nake ciki game da wannan matsalar? Saleema ina so, ko da kina so a tura a kar?a ne saina tura, tunda kin ce ke ba kya fita."

Jinjina kai tayi tace "Shinkenan ranki shi da??e, a turo ??in."

Da farin ciki suka rabu inda Saleema ta koma ??aki da sauri, robobin zam-zam guda shida ta ??auko dan dama ita ma tana aiki dasu ta juyesu a kofi sannan ta ??auro alwala ta yi sallah raka'a biyu, daga amanar-rasul zuwa ayatul kursiy, suratul jin da fala)? da nas, duka saida ta karanta kafin ta shiga karanta addu'o'in da duk ta san an ce daga bakin fiyayuen halitta suke kuma suna magani, tana gamawa ta mi)?e ta ??auko wani kofin kwalba mai murfi ta juye ruwan a ciki ta ri)?e da hannaye biyu tana kallon kanta a madubi, lumshe idanu tayi fuskarta ??auke da murmushi tace "Na yi ne da sanin cewa ka ji ni, Allah kaine Allah, dan girman mulkinka, dan tsarkin zatinka, dan )?udura da buwayarka, Allah ka ??aukewa wannan bawa naka duka larurarshi, kai ne Allah, kuma kai kace mu ro)?eka zaka amsa mana, Ya Rahman, ya Jabbar, ya Mutakabbir, Ya Razza)?, ya &?ahhar, ya Hayyu, ya &?ayyum, ya Wahhab, Allah dan tsarkin sunayen nan naka na ??aukaka da isa, Allah ka biya mana bu)?atunmu na alkairi."

_"Ameeeen ya Hayyu ya Qayyum."_

Shigowar Hamdeeya ??akin ne yasa ta juyowa tace" Wai ki zo kin yi ba)?o."

"Uhum!" Ta fa????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
??a tana kama hanyar fita dan dama da hijabinta a jikinta, tana zuwa farfajiyar gidan ta samu dattijon da shigarshi ta sassau)?an yadi marar nauyi, gaisawa sukayi a mutumce da ladabi kafin ta mi)?a masa ledar ??auke mai kofunan tace "Gashi Baba, a bashi yasha da bismillah tare da mafi girman ya)?ini, sannan a shafa masa a jikinsa in sha Allah komai zai yaye, gobe ma a sake bashi yasha tare da shafa masa, haka har a masa na kwana ukun, idan an ga sauyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login