Showing 99001 words to 102000 words out of 193749 words

Chapter 34 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4406

Ya juya zai fita tace "Yalla?ai."

Dakatawa yayi ita kuma likitar tace "Akwai magungunan da ya kamata a siya mata."

Dawowa yayi ya tsaya amma fa fuskarshi a mugun ha??e, har ta gama rubutawa ta mi)?a mishi ya sake juyawa, da sauri Nafissa ta bi bayanshi dan ita kanta ba ta ce ga abunda take ji game da wannan sa)?o da aka isar mata ba, farin ciki ko akasin haka? Tana shiga mota ta rufe )?ofar cikin masifa da bala'i ya sha)?o wuyan hijabinta yace "Ke! Ni na ce miki ina son ciki? Na ta?a fa??amiki ina son haihuwa ne? Da )?uruciyar tawa za ki lalatani, to ba zai yiwu ba wallahi, cikin nan cireshi za'ayi kinji na fa??a miki, ban tashi haihuwa yanzu ba."

Da )?arfi ta )?wace kanta idanunta sun cika da hawaye tace" Ni ma an fa??a maka ina son cikin ne? A zubar ??in sai me? Wa ya yi asara? Kai ne wallahi, dan kana zubar min da ciki sakina zakayi na je na auri wanda ke son haihuwa, kai kuma wallahi a gantali zaka zubar da ?ba?ban da Allah ya )?addara maka samu."

Hannu ya sake kaiwa da niyyar sha)?o ta zille tana fa??in" Kada ka kuskura ka ta?ani wallahi."

Wani uban ran)?washi ya zuba mata a kai yana fa??in" ?war iskar banza, a ganinki akwai wanda zai aureki bayan kin gama ta zubar ??in? Ai ni ne wannan )?addarar ta fa??a ma, kuma da idonki zaki ga sanda zan sake aure na auri ?bar mutumci, ba ballagaza irinki ba."

Nunashi tayi da yatsa c ike jin zafin ran)?washin nan tace" Tir da kai wallahi, azzalumi mai lalata ?ba?ban mutane, kuma ka sake dukana ramawa zany..."

A haukace ya nuna kanshi yace" Ni ??in? Ke ni kike fa??ama haka?"

" An fa??a ka kasheni." Ta fa??a tana maida dubanta ga titi, jinjina kai yayi yace" Bari mu je gida za ki gane kurenki."

Cike da izgili tace" Akan gado ba, an fa??a maka ina tsoro ne? Mu je ??in mana, ni yanzu ba tsoronka na ke ba wallahi, dan baka yi )?warin da zaka firgitani ba."

Kallonta yayi irin kallo mai tafe da takaici da jin ta muzantashi, shi yanzu duk irin yadda yake ganin yana bada wuta, shine za ta fa??a masa wannan maganar? &?wafa yayi ya shiga tu)?i cike da son su isa gida ya nuna mata ita ba tsararshi ba ce.

Gaishata na tura )?ofar ??akinsu ta ji a kille, tsaki tayi tana ayyana " ?war kwaltar ko ina aka nufa kuma?"

Tana juyowa suna shigowa falon, yadda Mu'awwaz ke tafe da sauri ita tana baya ya nuna mata ranshi ?ace yake, tunkararsu tayi ta kalli Nafissa tace "Daga ina ke kuma da safen nan?"

Sinne kai tayi ba tace komai ba, a tsawace ta sake fa??in "Na ce daga ina kike? Gantalin aka je ko?"

Duk da a ladabce tayi maganar amma dai maganar ta mayar mata a shagu?e ta hanyar fa??in "Mama ai tare da shi muka je."

Da sauri ta kalli Mu'awwaz dake bu??e ??akinsu ko kula da tsiyarsu bai yi ba tace "Kai daga ina kuke?"

Cikin ?acin rai ya amsa da "Anguwa."

Takowa tayi kusanqhi tana fa??in "Anguwa bat d suna?"

Bai tankata ba har ya bu??e ??akin, zai shige kenan Gaishata ta finciko hijabin Nafissa da )?arfin da ya sa Nafissa sakin )?ara tana fa??in "Dan ubanki sai kin..."

Kafin ta )?arasa fa??in abinda tayi niyya, Mu'awwaz da jin )?ararta ya daki kunnuwanshi matu)?a, karon farko a rayuwarshi da ya ji mahaifiyarshi na neman kassarashi, na farko a tarihin rayuwarshi da ya ji mahaifiyarshi tamkar ta jawo tsokar zuciyarshi ne daga )?irjinshi, na farko kenan da ya ji wani abu mai kama da damuwa da wacce aka ta?a. Ba tare da saninme ya aikata ba, ga??anshi kawai suka sukwane zuwa garesu, bai tsaya wata-wata ba yayi caraf da kunkumin Nafissa ya tallabota jikinshi gaba??aya sannan ya kalli mahaifiyarshi da yanayin ?acin rai da rashin sanin girma da darajar uwa cikin ??aga murya yace "Wai Momma me ye haka dan Allah, cikine fa da ita, idan kika ji mata ciwo kuma fa?"

A razane Gaishata ta rarako idanu tana kallonshi, shi kuma ko a jikinshi sai ma sakin Nafissa da ya yi yana cije fuska ya sake nufa ??akin, a haukace Gaishata tace "Ciki?"

Sai kuma ta kalli Nafissa da kyau ta sake kallonshi sandaya juyo yana kallonta, dan shi ya ma manta nuna lata yake ba abunda ya ta?a shiga tsakaninsu tunda aka yi aure, amma sai ya basar kamar bai gane ba yace "E, ciki."

Da sauri ta taka gareshi tana neman sha)?o wuyan rigarshi, da sauri ya ja baya tarz da ??aga mata hannu yace "Momma rigata, karki ?ata min karin guga."

Cak! Ta tsaya saidai bata daina kallonshi a firgice ba, cike da ?acin rai da mamaki ta nuna mishi Nafissa dake tsaye ko a jikinta ita ma tace "Cikinka ne? Ko dai wani ya mata? Kai fa ka ce ba abinda ke ha??aka da ita?"

Wani sakaran murmushi ya mata yace "Haba dai Momma, na bi ??anyan naman dake waje ma bare gasasshe a cikin gida."

A gigice Gaishata ta nunashi da yatsa tace "Wallahi ba dan )?aunar da nake maka ba da na wanke fuskarka da mari."

Murmushi ya sakar mata ya juya ya shige ??akin yana fa??in "Ba zaki iya ba dai ne Momma."

Nafissa na ganin haka ta san kanta zata juya da sauri tabi bayanshi, tana kawowa daf da ita za ta shiga ciki ta tunku??ata sai da tayi kamar sa ta fa??i sannan tace "Banza ?bar talakawa, kin samu abinda kike so hankalinki ya kwanta, ke da waccen kidahumar Saleemar ka??ai kuka san gurin bokan da kuka kai min ??ana, da yardar Allah sai na rabaki da shi ko da zanyi yawo tsirara."

Nafissa data sinne kanta a ranta tace "Sai na ara miki zanen gadona ki yafa ba."

Gaishata kuma ??orawa tayi da "Maza ki shirya ki zo muje bikin nan, dan sihirinki har Alhaji bai bari ba, ya ce dole sai tare zamu je."

Cike da ladabi Nafissa tace "To Mama." A haukace Gaishata tace "Ki nemi uwarki can ba ni ba."

&?ala ba ta sake cewa ba ta shigewarta ??aki, tana shiga ta sameshi tsaye gaban madubi yana shan ruwa da kuma wani placket na magani da alama maganin ya sha, aje jakarta tayi ta cire hijabi da sauri ta nufi ban??aki dan shiryawa kar ta ?ata musu lokaci, ta gama cire kayanta kenan ta sakarwa kanta ruwa ta ji ya shigo ban??akin, bu??a idanunta tayi ganinshi babu komai a jikinshi yasa ta ja baya tace "Ya dai malam?"

Cike da sha)?iyanci ya kama dokinshi da hannu yana lailayawa???i yace "Ba ni ne ban da )?wari ba, yau za ki gane kurenki."

Duk da gabanta na fa??uwa dan ita wallahi ta fa??a ne kawai dan ta rama, amma fa Mu'awwaz hegen yaro ne da bata jin zata samu kamarshi, ya san duk wani karatun zahiri da ba??ini na mace, kamar yadda ya haddace sunnoni da farillai na kama lagon mace. Ba tare da tayi )?asa a gwiwa ba tace "Ka ga dai Mama ta ce na yi sauri za mu je wajen bikin nan ko, dan Allah ka )?yaleni yanzu ka bari har mu dawo."

Murmushin gefen la??a ya mata ya girgiza kai yace" Idan Momma ta gaji za ta tafiyarta, dga baya ni sai na kaiki."

Cabkota yayi ya ??amki wuyanta ya ??aga kanta ka??an, gaba??aya ya zura harshenshi cikin bakinta ya fara mata tsutsar da ta kasa aiwatar da komai, saida ya tabbatar ya fara kashe mata jiki ya cire bakinshi ya dur)?usa )?asanta duk da ruwan dake zuba, haka ya ware )?afarta ya shiga bata kulawa ta musamman. ???i _Kashhhhhh! Mu'awwaz ban yafe maka ba._

Gaishata tayi kamar za ta fashe dan ba)?in ciki, ta so ta je ta dinga bubbuga musu )?ofar, amma sai ita ta ji kunya ma dan ta san Mu'awwaz dai ba bacci yake a wannan lokacin ba, takaicin duniya haka ya isheta ita da Ummee har Ummee ta tafiyar, saida aka kwashe awa uku cir kafin ta fito a mugun jikkace, Gaishata ba tace musu komai ba musamman da ta ga Mu'awwaz na kallon Nafissa yana dariyar mugunta, har ta?ata yake yi gabanta sai kawai ta ga ya fi alkairi ta ja baki tayi shiru, fita sukayi tare da kanshi ya jasu zuwa gidan. A mota ma sai ya kalleta ya )?yal)?yale da dariya yace "Ya dai?"

Harara kawai take banka masa dan ita gaba??aya jikinta ne bata jin da??inshi, wata hikima ce ta ubangiji da ya sa har cikin jikinta ma ke tsaye a mahaifarta har yanzu, amma a jijjigar bala'in da ya gani da ya zube yanzun, dan kuwa zuwa na )?eta ya mata ba sassauci. Har suka isa gidan bai daina mata dariya ba, Gaishata data yi saurin fita tana tsaki ne ya ba Nafissa damar wulla masa harara tace "A ganinka bajinta ka yi? &?arfin maganin?"

Murmushi ya sake yi ya jinjina kai yace "Idan kin dwo anjima sai mu jaraba babu maganin mu gani."

Turo baki tayi ta jingina kanta a jikin kujera ta lumshe idanu, ta ??an jima haka kafin ta kai hannunta kan mararta tace "Ba lallai ya rayu, ciwo nake ji nan sosai, na san ma ka lalata min shi."

Da sauri tamkar wanda dama ??abi'arsa ce nuna mata damuwa ya ??ora hannunshi dake kan mararta cike da kulawa yace "Ke! Ba bakinki ba, zai rayu in s..."

Sai kuma yayi saurin ??auke hannunshi yana kawar da kai da nuna bai damu ba yace "Sai me? Sai ki samu wani ai."

Kallonshi tayi ta girgiza kai sannan ta zura hannu ta bu??e motar, kamar daga sama ta ji muryarshi a tausashe yace "Daga nan zan wuce siyo miki maganinki, zan kawo miki nan sai ki sha."

Juyowa tayi ta kalleshi sai kuma ta ta?e baki tace "Uhum!"

Har za ta fita ya sake fa??in "Ku??in bikin fa?"

Komawa tayi ta zauna tace "Na manta ai, kawo to."

Murmushi yayi ya sa hannu aljihu ya ciro ku??in ya )?idaya sannan ya mi)?a mata, da mamakin yawan ku??in ta kalleshi tace "Duka?"

Da idanu ya mata alamar e, ta?a baki tayi ta fita tare da rufo masa )?ofar, zagayawa tayi ta kama hanyar shiga gidan, jin bai tashi motar ba yasa ta tsayawa ta juyo, idanunshi na kanta kamar mai son ganin ta shiga sannan ya bar wurin, irin yadda ya tausasa kallonshi gareta yasa bata san sadda ta masa alama da idanu ba tace "Tafi mana."

Girgiza mata kai yayi sannan yace "Ki shiga."

Sa alamar tambaya tace "Ba ka yarda dani ba?"

Girgiza mata kai ya sake yi alamar a'a, murmushi ta saki wanda a tsawon zamansu ba ta ta?a kwatanta yi masa ba sannan ta ??aga masa hannu tace "Sai ka dawo."

Murmushi ya kuma sakar mata da ya masa kyau a fuska, juyawa tayi ta shige ciki tana sakin ?bar dariya ta ayyana "Me ke damunmu yau?"

Haka ta shige gidan inda hankalinta bai kwanta ba saida ta ga Saleema, ??akinsu Saleemar ta yada zango har ta samu ta ??an kwanta dan sosai bata jin da??in jikinta, Saleema kuma har tsokanarta take ko dai za ta sama musu baby ne? Murmushi kawai take ba ta ce mata e ko a'a ba, kamar yadda ya fa??a kam bai fi minti talatin ba ya dawo ya kawo mata maganin, kuma har ??akin su Saleema ya shiga ya kai mata, abunda ya tsayawa Nafissa a rai shine ruwa sa ya sa Saleema ta kawo masa ya bata da kanshi kafin ya tafi, ita kanta Saleema saida tayi mamaki dan tunda ta ha??a aurensu baya kulata, maganarshi da ita marar da??i ko kuma gatse, amma yau sai ta ga hada tausasa mata yake har suka gaisa irin gaisuwa sosai.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:50 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_34_




Biki ya yi biki in ji mawa)?i sarkin wa)?a, an yi hidima sosai mata ma su aji kowace ta nuna ta ta bajintar da wayewa, daga )?arshe dai dare na yi masu niyya suka shirya dan raka amarya ??akinta, Saleema ma ba'a barta a baya ba ta rufa musu baya dan rakiyar )?anwarta ??akin mijinta tana mai mata faran farin ciki da zaman lafiya, duk da dai wannan biki da aka yi ta ga abubuwan al'ajabi, a ciki kuwa har da yanzun da suke kan raka Hadeeya gidanta, kwalliyar da aka mata ta ban mamaki yasa aka hanata yin ko da )?walla na ba)?in cikin rabuwa da iyayenta, tana ji tana gani )?anwarta ta fita a gidan ba alamar jimami ko ba)?in ciki bare damuwa na za ta tafi ta riski wata sabuwar rayuwar.

_(Kwalliyar da ake ma amarenmu yanzu har da kunya take gushe mana, dan wannan kwalliyar take hana amarya zubar da hawaye dan kar ta ?ace, wanda a al'adance mun saba ganin amarya na kuka, muna yara har hakan ya kan zama abun alfaharinmu mu ga amarya na kuka za'a kaita ??akin miji, amma ban da amaren yanzu, )?o)?ari ma suke fuskarsu ta fito da kyau wajen ??aukar su hoto dan kar a ga muninsu, a cikin hotunan amarya guda goma bakwai idanunta na kallon camera ne, Allah ka shirya mana zuri'armu)_


Tunda Mu'az ya samu labari a wurin wani abokinsu cewa ai har da Saleema a gidan amarya ya tarkato duk abinda yake ya zo nan, duk inda ta gilma a )?ofar gidan Hadeeya yana biye da ita sai dai bai yarda ta ganshi ba yana la?e, ba komai ya sa shi zuwa ba sai sanin akwai abokansu dayawa ire-irenshi, dan haka ba ya fatan a sapu wanda zai tunkareta da ko da maganar banza a wurin, dan haka yake tsaye kan duka wani motsinta har saida ya ga an fara mayar da mutane gida, saida ya ga motar wanda ta shiga tare da wa??anda suka shiga motar ya samu nutsuwa ka??ai ya bar )?ofar gidan shi ma.


*A can* kuma sanda gidan yayi shiru sai ma'aikata dake ta gyaran gidan da wanke wanke, lokacin Ardiya da Gaishata suka shige ??aki tare da Hajia Iklima da ita fa duk ku??in nan na su take ganin ta fi su, ji take kamar a )?auye take a gidan nan, ta matsu ta tafi gida ta huta, amma Ardiya ta ri)?eta wai za su yi magana mai mahimmanci, yanzu haka fuskarta a yatsine take tana ta ma ??akin na Ardiya da ko a )?asar waje sai haka kallon wani kurkuku, ba dan nata ??akin ya di na Ardiya ba sai dan son nuna matsayinta ya fi na su.

Ardiya da ta maida hankalinta garesu gaba??aya ne tace "Hajia, kin san me na gani kuwa yau a gidan nan?"

Fuska a gatsine ta girgiza kai kawai alamar a'a, ??orawa tayi da "Hajia, wallahi da idanuna da kuannuwana na ji yalla?ai yana fa??awa wannan banzar ba)?auyar yarinyar wai yana sonta kula zai aureta, yau na ga abun mamaki."

Da rashin fahimta Hajia Iklima tace "Ban gane, wane yalla?an?"

Gaishata da ta samu labarin tun zuwanta ne tace "Mijinki mana, Alhaji Nasir, ni ai abun hauka ya so sa ni."

&?u)?)?ura musu idanu tayi tace "Ban gane ba? Wace yarinya ya ke so?"

Ardiya ce tace " ?war kishiyata mana, wannan marar ajin Saleema."

Wani mugun kallo ta aiki musu tace "Mijin na wa?"

Sai kuma ta feso iska a bakinta ta tashi tsaye ta ??auki jakarta tace "Sai anjima."

Da sauri duk suka tashi tsaye Ardiya na fa??in "Wallahi ranki shi da??e ba )?arya muke fa??a miki ba, ni da idanuna na gansu, da safe sanda ya shigo nan ina masa godiya na abun arzi)?i da ya turo mana, sai mahaifinta ya ce ita ma wai ana son ganinta, na yi mamaki sosai shine na la?e dan na ji me ke faruwa, qhine na ji yana cewa yana sonta da aure har ma ya bata katinshi ta kirashi."

Gyara tsayuwa tayi cike da jin kai tace" Kun gane, bana ha??a komai da mijina a rayuwata, kada ku jazawa yarinya bala'in da kafatanin danginta zasu shaida ta ja rigima da ni, idan kun san da wasa kuke tun wuri ki daina, dan ku kanku zan iya aje mutumcinku da nake gani gefe na shuka muku ta'asar da bakuyi tsammani ba, kun gane?"

Cike da jin da??in zantukanta Gaishata tace" Ba wasa ba ce Hajia, wallahi gaskiya muke fa??a miki."

Ha??e fuska tayi sosai tana huci tace" Kenan shiyasa ranar ya gayyaceta har gidanmu? Na yi mamakin yadda ya kar?i ba)?i a wannan lokacin kuma a gidanshi, abu ne da baya faruwa."

Sai kuma ta kallesu tace" Me yasa kuka gaya min? Ba ku san zan iya ??aukan kowane irin mataki ba?"

Murmushi Ardiya tayi tace" Mun sani, kuma dan ba ma so haka ta faru shiyasa muka sanar da ke, ki ??auki matakin da ya dace kawai."

Wani malalacin murmushi tayi tace" Kinsan da zan iya komai a kan mijina?"

Kallon juna sukayi Ardiya da Gaishata sai kuma Ardiya tace" Saleema yarinya ce mai tsoro da taka tsantsan, ina ga ma kashedi ya isheta ta fita harkar mijinki, musamman idan kika mata barazana da Mahaifiyarta."

A )?ufule, da sigar dabamci tace" Shikenan, zan ha??u da ita gobe, zan fara ganin me ye take da shi da bana da, kafin na kora mata kashedin."

Juyawa tayi rai ?ace ta fice a gidan Gaishata da Ardiya kuma suka fashe da dariya, Gaishata ce tace" Yar banzar yarinya, ba uta ta ha??ani da al)?a)?ai ba gashi nan har ta samu ciki tana shirin haifa min ba)?in jika, da yardar Allah ita ma ba za ta yi farin ciki a gidan aurenta b"

Dariya Ardiua tayi ta koma ta zauna tace "Ta ma fara samun wanda ya dace tukuna,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login