Showing 84001 words to 87000 words out of 193749 words

Chapter 29 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4411

a rikice murya a hahhar??e yace "Kkkika kkkuskura wani haukan...ya sakaki ganin tsiraicinta, sai na )?wa)?ule idanunki, karkkki ??auka da wasa nake, wallahi tallahi."


*Saleema* na shiga ciki ta ??auki ruwan a feidge qai ta nufi madafa dan ??aukar kofin da ya dace, ta shiga ta ??auko sai ta ??an tsaya ??aurayewa dake aje suke a drower kwanuka, mai aikinsu dake goge masafar tana shirin tafiya gida ce ta kalleta, dake ta san Mu'az ??in ya zo sai tace "Hajia,in tambayeki mana?"

Juyowa Saleema tayi tace "Uhum? Ina ji."

Dakatawa tayi da gugar da take tace "Aurenki da yaron nan, ha??in iyayenku ne ko auren soyayya ne?"

Da mamaki da kuma fara'a a fuskarta tace "Me yasa kika tambaya? Auren soyayya ne."

Ajiyar zuciya mai aikin ta sauke tace "Kiyi ha)?uri da abinda zan fa??a, wata)?ila ki ??auke a matsayin mai son rabaki da shi, amma Hajia ke yarinyar kirki ce, zan uya cewa kin fi kowa a gidan nan,..."

Saida ta sake nisawa sannan tace "Ki sake nazari a kan dacewarki da yaron nan, bai kyautu a ce kinsha wahalar gidan aure ne, kin bautawa ubangiji da dukkan )?arfi, sannan kina bauta masa ba wai dan haka al'adarku take ba ko kuma kin ga iyayenki na yi ba, kina yi dan kinsan ha)?)?in abun ne, a ganina ki )?ara sanin waye shi, dan gaskiya..."

Irin kallon da Saleema ke mata yasa ta ??an yin shiru, da ta ga ta )?yale kuma sai tace" Ci gaba mana."

Sinne kai tayi tace" A gaskiya ina zargin kamar akwai wata ala)?a tsakaninshi da )?anwarki Hadeeya, a gabana ranar na ji suna magana akan so da kuma wani abu da ni dai ban gane ba, amma dan Allah ki )?ara bincike akan shi, ban fa??a miki haka dan na rabaki da wanda kike so ba, sai dai zan so kiyi rayuwa a gidanki fiye da yadda mahaifiyarki take a gidan nan, duk irin matsalolin da mahaifiyarki ke fuskanta bata fuskantar matsalar wula)?anci da cin zarafi, a )?alla ki rayu fiye da ita."

Tana gama fa??a mata ta ci gaba da aikinta, rasa yanayin da ta shiga ta yi, a gaskiya wani yanayi take ji shi ba farin ciki ba haka kuma ba )?unci ba, sai kawai ta kalli mai aikin tace" Nagode miki."

Ficewa tayi daga madafar dan kai masa ruwan, tana isa ne ta sameshi tare da Hadeeya ya ci kwalarta tamkar wanda zasu dambatu da junansu, sakin gorar ruwan da kofin tagaran ??in tayi suka fa??i tare, inda kofin ya fashe tasss! A )?asa, da sauri ta tako garesu ganin bai yi niyyar sakin Hadeeyar ba, tabbas ta hango ?acin rai da tafasar zuci a tare da shi, kuma ta san koma me suka tattauna ba alkairi bane, hakan yasa ta shiga mawuyacin halin me ye ha??inshi da ita da har za ta kaisu ga haka ba.

Tana zuwa abinda bata ta?a kwatanta yi bane ta yi, wato ta ??ora hannayenta biyu kan duka hannayenshi ta ri)?e ta kalleshi da yanayi na sanyin murya da nutsuwa tace "...



*Dan Allah idan kuka ga ban amsa muku comment ba kar kuyi hushi, uzurirrika ne dayawa wallahi, ga sabgogin gabana ga kuma ??awainiyar gida, sannan ga burin faranta muku, idan na ce zan tsaya amsa comment ma lokaci na musamman yake bu)?ata, da hakan kuma zai fi a ??ora muku rubutun shafi na gaba, ???iko ya kuka gani? Amma ku sani wallahi duk wanda yayi comment ??inshi ina gani kuma ina karantawa, sannan shi yake sake bani )?arfin gwiwa, nagode muku mutane na.*




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:50 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_30_





Kallonshi tayi da yanayi na sanyin murya da nutsuwa tamkar ba abinda ke neman ??aga mata hankali tace "Dan Allah saketa, dan Allah?"

Saida ya kalli fuskarta sannan ya jaye hannayenshi a wuyan Hadeeya, da gudu ta juya ta barsu tsaye tana fashewa da kuka, kasa fuskantarta yayi bare ya kalleta, kanshi sadde )?asa yana ta rarraba idanu da alamar kunyar ha??a idanu yake da ita, murmushi tayi mai sautin da har saida ya jiyosa yayi saurin ??aga kai ya kalleta da mamaki, matsawa tayi kusanshi ta fuskanceshi da kyau tace " *Mu'az*, akwai wani tsakaninka da Hadeeya ko?"

Da yanayin rashin jin da??in amsar ya sake kallonta ya marairaice yace "Saleema ak..."

Da sauri ta katseshi da "Dan Allah, ka fa??a min gaskiya, Yaya Mu'az ban ta?a so ba sai a kanka, ba wanda ya ta?a ce min yana sona sai kai, ban ta?a samun wanda ya nuna min soyayya ba sama da kai..."

Rau-rau tayi da idanunta da suka cika da hawaye ta langa?ar da kanta da muryar kuka tace" Dan Allah ka fa??amin gaskiya, ka fa??amin abinda idan kunnuwana suka ji zuciyata ba zata tsaya ba."

Duk da kanshi fuskarta yake kallo amma idanunshi )?asa suke kallo, cikin rawar murya kamar sai fashe da kuka yace" Saleema laifina ne, na fa??a miki komai a kaina, bansan me ya shiga kaina ba a waccen lokacin, na dinga fa??awa Hadeeya ina sonta har na dinga ta?a jikinta, shine yanzu take cewa ita ma tana sona, bansan ya zanyi ba Saleema."

Lumshe idanunta tayi hawayen da suka taru suka ziraro mata, kallonshi tayi tace" Mu'az, ka min al)?awarin zaka daina fa, me yasa baka sona? Me yasa ba ka kishina?"

A gigice ya ??ago kamar wanda ta zagi iyayensa ya )?ura mata idanu, da sauri ya girgiza kai yana ??an matsowa kusa da ita yace" Na rantse da Allah Saleema ina sonki, wallahi kishinki yasa babu abinda zan shirya a bikin nan, Saleema dan ba'a son kowa ya ganki ma ni ka??ai zan shiga gidana, Saleema ni kaina wasu lokuta ina tunanin ta yadda zan rayu da ke da wannan kishin?"

Murmushin ya)?e tayi tace" Da kana so na Mu'az da baka sake ta?a kowace mace ba bayan ha??uwarmu, anya ka ta?a tuna cewa zina bashi ce?"

A rikice ya sake zuba mata idanu, girgiza kai tayi a hankali ta ??ora da" Ba hadisi bane da aka ce duk abinda kayi shi za'ayi maka, sai dai magana ce ta magabatanmu kuma sai tayi daidai da shari'a, tabbas abinda ka yi shi za'ayi maka, zina kuma bashi ce, idan har ka ci komai daran da??ewa sai ka biya, in ma kai da kanka ko kuma iyalinka, wannan iyalinka naka sun ha??a da *)?anwarka*, *Yayarka*, *Auntynka*, *Goggonka*, *matarka* ko kuma *?barka*."

&?ura masa idanu tayi sosai tace" Mu'az, ya za ka ji a ranka idan aka ce *ni ce* zan biya wannan bashin da ka ??auka? Wane hali za ka shiga idan aka ce *?barmu* da ba ta san hawa ba bare sauka ce za ta biya kuskuren mahaifinta na baya? Dole dai zamu biyashi, inma ta da??in rai ko ta fin )?arfi..."

Fashewa tayi da kuka mai tsuma zuciya matu)?a ta dur)?ushe tare da ha??e hannayenta alamar ro)?o tace" Dan Allah na ro)?eka ka dakata, ka daina kallon ?bar kowa da idon rashin ??a'a, na ji zan aureka a haka amma dan Allah ka daina."

?agowa tayi ta nuna kanta ta hanyar ??ora tafin hannunta kan )?irjinta tace" Na ji ni zan biya bashin, zan biya amma ba ?ba?banmu, dan Allah ka dakata haka."

"Ahhhhhhhh!" Ta saki )?arasa sakamakon ganin Mu'az ya timi a )?asa, a haukace ta rarrafa ta matsa kusanshi tana kallonshi kwance tamkar baya da rai, a gigice ta sake furta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un, Abba, Abba..."

Da gudu ta mi)?e ta nufi hanyar falon Abbansu, karo suka ci dan kiran da take masa ne ya sa shi fitowa a ru??e, a gigice ta shiga nuna masa inda ta baroshi tana fa??in "Abba Yaya Mu'az ne, Yaya Mu'az ya fa??i, ina ga fa suma yayi."

Da gudu gudu ya ra?ata ya wuce yana fa??in "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Me ya sameshi to? Dama bashi da lafiya ne?"

Da gudu ta biyo bayanshi, suna zuwa yanda ta barshi haka ta sameshi, jijjigashi ya fara yi amma shiru, )?walawa mai gadi kira yayi da gudu ya )?araso, ruwa da tunda ta ??auko ta saki )?asa ya dauko aka shafa mishi, saida aka shafa sau uku yayi wani )?a)?)?arfan numfashi, a hankali ya fara bu??a idanunshi har ya fara kallonsu ??aya bayan ??aya.

Murmushin dake kan fuskarta ya )?ara dubawa, sai kuma ya lumshe idanu yana sauraro maganganunta a kanshi, inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!!!

Da sauri ya yun)?ura ya tashi zaune yana sadda kanshi )?asa, )?o)?arin mi)?ewa yayi Abba ya ri)?eshi yace "Zauna, tayiwu jiri ne ya kwasheka fa."

Girgiza kai yayi a hankali yace "Abba zan je gida, bana jin da??i ne."

Mi)?ewa yayi tsaye ya kamashi yace "Muje to, sai na ajeka da kaina."

Girgiza kai yayi yace "A'a Abba da ka..." ?aga masa hannu yayi yace "Muje kawai."

Makulin motar Mu'az ??in ya kar?a ya nufi motar, Saleema dake binsu a baya kallon Mu'az ??in tayi cike da damuwa tace "Yaya Mu'az kana lafiya? Me yake maka ciwo? Ku je asibiti mana."

A kunyace ya girgiza mata kai kawai amma bai yarda sun ha??a ido ba, har ya shiga motar mahaifinta ya ja shi bai kalleta ba, hakan bai dameta ba a ganinta ciwon da ya sumar da shi ne, haka ta juyo ta dawo gidan ba tare da iyayensu matan sun san me ya faru na dan kowace na ??akinta, idan ana falo ne dama ake iya jin abinda ke faruwa waje shima idan bai yi nisa ba.

Ko da suka isa gidan a galabaice ya shiga dan wani mugun ciwon kai ne ya rufeshi ga kuma ciwon da jikinshi ya ??auka na fa??uwar da ya yi ba tare da ya shirya ba, da )?yar sukayi sallama da Abban Saleema ya shiga ciki, bai san ta ya ya koma na shi gidan ba dan bai jira ganin tafiyarsa ba. Kai tsaye ??akinshi ya wuce, Ummee da ta ga shigarshi ne ta sanarwa da Hajia Rabi.

A ??an )?an)?anin lokaci hankalin kowa ya dawo kan Mu'az, har Mu'awwaz da a lokacin yake ??aki ya balbale Nafissa da masifa kan ba zata )?ara ri)?e waya ba, dan shi sam hankalinshi baya kwantawa da duk wani motsinta, fitowa yayi shima ya shiga ??akin na Mu'az da kowa ke can ana ta fama yi masa sannu, sai Alhaji Auwal daya shigo bayan kiran da Alhaji Yusuf ??in ya masa ya fa??a masa abinda ya faru a gidan.

Idanunshi a rufe ya laluba yana son kama hannun mahaifiyarshi yana fa??in "Mama, Mama kina ina?"

Da sauri ta ri)?o hannayenshi tace "Gani, gani Mu'az, me kake so?"

A jigace yace "Bacci, bacci nake so nayi Mama dan na farka a mummunan mafarkin nan."

Cike da tausayawa da tunanin abinda ya sameshi haka tace "Mu'az ba mafarki kake yi ba, ka bu??a idanunka ka fa??a min me ya faru?"

Alhaji Auwal ne ya dafa kafa??arshi yace "Abokina, me ye matsalar?"

A hankali numfashinshi ya fara sauyawa alamar bacci na son ??aukarshi, dan haka ba wanda ya ce komai har saida suka tabbatar baccin ya ??aukeshi, cike da damuwa Alhaji Auwal yace "Me yake damunshi? Kin ji fa Alhaji Yusuf ne ya dawo dashi gidan nan."

Duk kallonshi sukayi kafin Hajia Rabi tace "To me ya sameshi?"

Ba tare da tauna harshenta ba Gaishata tace "Wata)?ila sihirin da mayyar nan ta mishi ne ya sakeshi."

A tare kowa dake wurin suka kalleta, da mamaki da kuma yanayi na ?acin rai Alhaji yace "Kamar ya? Kina lafiya kuwa?"

Ta?e baki tayi ta ??auke kanta ta mayar kan Nafissa da shigowarta kenan da yanayi na tashin hankali jin an ce Mu'az baya da lafiya, cike da )?an)?antawa da wula)?anci ta yatsina fuskarta tana kallon Nafissa tace "Malama lafiyar shigo mana nan?"

Sai kuma ta nuna mata )?ofa a sanyaye tace "Dallah fice a nan kinji."

Jiki a sanyaye Nafissa ta juya za ta fita, kallonta Hajia Rabi tayi tace "Ya za ki yi haka kema? Ita ma yanzu ai ?bar gida ce."

?auke kai tayi dan ba za ta yarda ta fa??a mata maganar da tayi kama da rashin kunya ba a gaban Alhaji, )?arasa fita Nafissa tayi ba tare da hakan ya dameta ba, dan in da sabo ta saba, a kwanakin nan da tayi matsayin suruka a gidan, babu wani abu da mahaifiyar mijinta ta mata da zai nuna mata za ta so ta, haka shi ma mijin abinda take fuskanta kenan a wajenshi, tsangwama, duka, hantara da kyara ga wula)?anci.

Saida ta fita ya kalli Mu'awwaz da ke tsaye hannayenshi har??e yace "Bi bayan matarka."

Saida ya kalli mahaifin nashi ya wani jijjiga kai irin an takurashi fa kafin ya juya ya fita da tunanin a kan Nafissa zai huce. Yana fita ya kalleta da yanayin zafi da garga??i yace "Kinga Gaishata, ina rabaki da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? shiga shirgin yarinyar nan, ita fa matar ??anki ce, ta ya zaki siyawa kanki raini a wurinta? Tunda kin ce ke ba da sonki aka aureta ba kuma ba kya )?aunarta, to ki zuba mata idanu mana ki kallesu, a ganinki dan kina hore masa a kunne a kanta bayn sun ke?e zai zuba mata idanu ne? Ke yake mayarwa shashasha wallahi."


Bata kulashi ba dan gaskiya bata san wula)?ancin nan da yake mata yanzu, ta kula ba sonta yake ba yanzu sai dai burin tozartata a gaban al'umma, dan haka da ya ga bata tankashi ba sai ya fice a ??akin ya barsu, Hajia Rabi ma da matsalar ??anta ce a gabanta da sauri ta bi bayanshi dan )?arasa jin abinda ya sameshi a can ??in.


*12:44* na dare ya farka da ambaton Allah a bakinshi, idanunshi da jikinshi sunyi mugun nauyi, da )?yar ya tashi zaune yana murza )?dyarshi da ta bugu sosai, lumshe idanu ya sake yi yana tuna abinda ya faru, tun daga kalamanta na farko ya dinga tunawa har kalominta da suka matu)?ar tsayar da bugun zuciyarshi saboda tashin hankali da firgicin sababi, bai ta?a jin ??imauta ba irin ta yau, bai ta?a fuskantar halin ha'ula'i na rayuwa ba sai jiya, maganganun nan na Saleema na )?arshe da ta ce _"Na ji zan biya bashin, zan biya amma ba ?ba?banmu ba, dan Allah ka dakata haka."_ Sun matu)?ar gigita tunaninshi.

Jawo hannunshi yayi dake kan )?eyarshi har ya sauko kan dokin wuyanshi, mugun nauyin da jikinshi yayi ne yasa shi sake komawa ya kwanta yana kallon sama, maganganun sosai suke masa yawo a kai, hakan yasa shi saka duka hannayenshi biyu ya dake kunnuwanshi yana rintse idanu sosai, ya jima a wannan yanayin har hawaye suka fara wanke masa kyakyawar fuskarsa, ba abinda yake iya furtawa sai "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Hasbunallahu wani'imal wakil!"

Su yake maimaitawa har saida dare ya sake tsalawa, kukan da ya ci idanu a rufe ne ya jawo bacci ya sake figarshi ba tare da ya shiga ba.


Ko awa ??aya baiyi ba a baccin nan ya farka a mugun tsorace tare da sakin )?ara, sai kuma yaui saurin kama bakinshi ganin lallai abinda ya gani a bacci ne ya ganshi ba'a zahiri ba, sam mantawa yayi da ciwon da jikinshi ke masa, firgigit ya sauko daga kan gadon duk ya rikice ya kalli kanshi a madubi yana duddduba jikinshi, sai kuma ya kalli fuskarshi, lallai abinda ka kwanta da tunaninshi ya kan iya zuwa maka a mafarki, gashi ??an gajeran baccinshi duk ya dameshi da munanan mafarkai. Juyawa yayi da sauri ya fita ??akin ba tare da ya duba lokaci ba bare ya san )?arfe nawa, saida ya fito falon daga yadda ya ga shiru ya tabbatar dare ya tsala, sai dai masifar da yake ciki ba zata barshi yayi ha)?urin zuwa safe ba.

?akin mahifiyarshi ya )?arasa yana bubbugawa, ya jima a tsaye kafin ya ji daga ciki tace "Waye?"

"Mu'az ne, ni ne Mama." Ya fa??a a )?agauce, da mamaki ta fara kiciniyar bu??e )?ofar tana fa??in "Mu'az, lafiya yanzu cikin dare?"

Tana bu??ewa ta kalleshi sosai tace "Jikin ne ya motsa?"

Kama hannunta yayi ya maida ita cikin ??akin hankali tashe tya zaunar da ita bakin gado, kallonshi take da yanayi na tsoro da mamaki, ba tarz daya dami da kallon da take masa ba yace "Mama, tambayarki nake so na yi, dan Allah Mama ki bani amsa karki ?oye min komai."

Girgiza masa kai tayi tace "Tambaya kuma Mu'az? Me zai hana ka bari har da safe to?"

A ru??e yace "A'a Mama ba zai yiwu ba, Mama rayuwata tana cikin garari wallahi, idan baki bani amsar nan ba zan kasa samun nutsuwa ne."

Irin kallo na tsanake ta mishi sannan tace "Ina jinka."

?aya hannun nata ya kamo yana ta murzawa yace "Mama, da gaske ne zina bashi ce? Idan ka yi da ?ba?ban wasu sai an yi da na ka kaima?"

&?an)?ance idanu tayi alamar mamaki sai kuma tace "Me yasa ka tambaya Mu'az?"

Girgiza kai yayi da alamar rashin gaskiya yace "Ba komai, kawai na tambaya ne."

Numfashi ta sauke tana kallon fuskarshi da kallo na tuhuma kafin tace "Haka dai aka cewa, kuma a yadda lamarin ke wakana, hakane, bashi ce."

Da sauri ya saki hannayenta ya dafe goshinshi yace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!"

Zunbur ya mi)?e tsaye ba tare da kuma waiwaye ba ya fice a falon, har mi)?ewa tayi tana kiran sunanshi amma bai ko juyo ba yadda ka san ma ba dashi take ba, yana fita )?ofar falon ya bu??e bai zame ko ina ba sai ?angaren Papi, dake dattijon a yanzu ba wani abu daya rage masa da ke masa da??i face yayi tsaye a cikin dare sa'ilin da kowa ke bacci shi yana ganawa da ubangiji, Mu'az na buga )?ofar sau ??aya ya ji kuma ya salamce dan tunanin farko da ya zo mishi shine wani ba lafiya, saidai yana zuwa bai bu??e ba kai tsaye saida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login