Showing 75001 words to 78000 words out of 193749 words

Chapter 26 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4403

da)?i)?u kafin tace"Ai babu wata ?bar buru... Da za ta sake kallon mijina na )?yaleta, yadda na san shi ??in..."

Dizge wayar da aka yi daga kunnenta yasa ta mi)?ewa tsaye da sauri tana kallonshi, da fari bala'i ta so rufeshi da shi, amma da ta ga fuskarshi a matu)?ar ha??e ga tsantsar ?acin rai data hango shinfi??e a fuskarshi, sai ta ha??e na ta ?acin ran tace" Baby ya dai?"

&?wala wayar yayi kan gado ya jaye )?aramin towel ??in dake rataye a wuyanshi, a hssale sosai ya cikin ??aga murya yace" Sharha me ye haka? Wane wane irin dabbaci ne haka? Da girmanki da wayonki za ki zauna kina fa??awa )?awarki sirrina, ni? Ni za ki tonawa asiri?"

Rarraba idanu ta fara yi tana neman kare kanta da fa??in "Baby... Ba fa...haka...ba ka gan.."

"Kinga." Ya fa??a yana nunota da yatsa, cikin kakkasar murya ya ??ora da "Sharhasila kin jima kina min abubuwa na son ranki amma ina ??aga miki )?afa, bango ne bana so ki kaini da zai sa ki ga kalata, idan banzayen ??uminki zakiyi to kiyi iya kanki, amma wallahi kika kuma fa??awa wata )?awarki sirrina Sharhasila sai na miki haukan da ya fi na ki."

Zazzaro idanu tayi da mamakin yadda salihin mijinta ke neman riki??e mata ya zama wani abun tsoro, har )?asan zuciyarta ta ji wani abu mai kama da tsoronshi ya ??arsu tare da sassauta muryarta tace" Baby ka yi ha)?uri dan Allah ba zan sake ba."

Harara ya watsa mata ya ra?a ya )?arasa gaban madubi zai shafa mai, )?arasa tayi ta rumgumoshi ta baya tana fa??in" Na ce ka yi ha)?uri ko? Wallahi ba zan sake ba."

?an gajeran tsaki ya ja ya ?an?areta daga jikinshi, turo baki tayi ta fara bubbuga )?afafunta )?asa tace" A'a, na ce ka yi ha)?uri ko, ba zan sake ba Baby."

A ta)?aice ya amsa da" Na ji."

Da kallo ta dinga bin tattausan jikinshi da kallo, duk da ba ya da mur??a????iyar sura, amma a haka yake da zarrar da ya tsorata alwashin da ta ci a kanshi, hakan ya sa ta )?ara jinshi )?asan ranta, dan kuwa ta san mijinta namiji ne da za'a iya wawarsa, dan haka za ta yi iya )?o)?arinta wajen ganin ta ri)?e abunta hannu bibbiyu.

Har ya gama shiri zai fita fuskarshi a ha??e a take, sake bin bayanshi tayi ganin zai fice dan sake bashi ha)?uri, dan ita fa akwai abubuwa dayawa da take so ta ??orashi a kai, a yadda kuma ta ga take-takenshi ta san dole sai sun kai ruwa rana kafin ya dinga yin abinda take so, dan ko cikin kayan gara har da makullin mota mahaifinta ya bashi amma ya ce sam ba zai kar?a ba, yanzu haka gidan da suke ciki saida mahaifiyarshi ta sa baki sannan ya amince zai zauna, shi ma a haka ya yi al)?awarin harkar da ya saka gaba tana yin kyau zai canza musu gida.

Ri)?o hannunshi tayi kamar za ta fashe da kuka tace "Dan Allah ka yi hakuri ka saki ranka, haba Baby ha)?uri fa nake ta baka, ta ya kana ago za ka fita haka fuskarka a murtuke, ai sai ka sa a zageni a ce kamata mijinta ya fita ba farin ciki."

Numfashi ya dinga saukexa har guda uku kafin ya kalli fuskarta, a hankali ya tallabo fuskarta a manna mata sumbata a goshi kafin yace" Komai ya wuce, amma ki kiyaye dan Allah, hakan babu kyau, ki sani daga sanda zamu shigo ??akin nan ni da ke mu rufe, duk wani abu da zai faru a nan to shine sirri, ko da kuwa ?ata miki rai nayi idan kina da hankali zaki barshi a matsayin sirrinmu, bare kuma wannan lamari, ke ba kya tsoron ki fassarceni a wajen )?awayenki wata ta ji tana son aurena saboda wannan abu? Ni kuma kinga duk wacce za ta min tayin aurenta ba zan )?i ba tunda ke kika ja."

Takwaf takwaf tayi da fuska irin )?iris take jira ta fashe da kuka tace" Baby, ka daina ha??a kanka da wata, wallahi duk wacce ta kwatanta haka ko? Sai na zazzaga mata fetur na )?ona yarinya da ranta, Baby zan iya yin komai a kanka."

Ajiyar zuciya ya sauke ya girgiza mata kai yace" Sharhasila bana son zafafa kishin nan, mace kike kuma rayuwa marar tabbas ce, ba mu da ikon tafiyar da rayuwarmu yanda muke so, kamar yadda )?addararmu ba'a hannunmu take ba, bamu san me Allah ya hukunta mana a gaba ba, musulma ce ke Sharhasila wacce ta yi imani da )?adda mai kyau ko akasin haka, ki dinga sa wa zuciyarki ruwan sanyi, kin ji *tawa*?"

A sanyaye ta jinjina masa kai alamar to sannan tace" Baby yanzu tunda mun yi aure ka min al)?awarin zama nawa ni ka??ai mana."

Tsurawa fuskarta idanu yayi yana kallo tare da zurfafa tunani akan amsar da zai bata, murmushi ya mata dan kwantar da hankalinta ya rugumota sannan yace" Ina fata na ci gaba da zama naki ke ka??ai, kamar yanda a yanzu nima fatana bai wuce ki ci gaba da zama tawa ba, ina sonki amaryata."

Wani masifaffen farin ciki ne ya rufeta daya sata matseshi sosai tana sauke numfashi a hankali, a nutse kaikaita ya ??ora la??anshi daidai kunnenta na dama ya ra??a mata" Ki fa??a min sirrin nan mana na jiya da ya sa ni mantawa ni ??in ??an Mama *Hajara* ne?"

Cike da jin da??in lallai tarkonta ya kama kurciya ta zame daga jikinshi tana dariya, ri)?ota ya sake yi yace" Fa??a min mana."

"Um um." Ta fa??a tana ma)?ale kafa??a, ido cikin ido suka kalli juna yace "To fa??a min me kike so a matsayin tukuicin zumar da kika shayar dani?"

Saida ta sa hannu tana zagaya kyakyawan sajenshi kafin tace "Ni kai ka??ai kawai nake so mijina."

?ora bakinshi yayi a daidai la??anta sannan yace "Ni naki ne, idan kina so ma zan iya nuna miki yanzu, amma fa in kinsan za ki yi jarumta."

Zillewa tayi ta arta a guje za ta fita falo ya sake ri)?ota ya rufe ??akin, a hankali ya lula da ita kan gadon tare da sake kashe musu wuta. (da safiyar ma malam ba za'a huta ba?) ???i


_______________



Tamkar ??an damisa ya mirgina kan gadon ba tare da ya bu??a idanunshi ba ko ya yaye zanen rufar da ya hana kowace irin halitta mai ido duba izuwa jikinshi, sanin inda coffre ??in yake wanda ke ??auke da fitila mai )?aramin haske wanda sukan canza haske duk sakan ??aya daga shu??i zuwa yelow, fari zuwa kore, pink zuwa ja, wayarsa dake ta vibration ya lalubo sannan ya bu??a fararen idanunshi da bacci ya saku ??an kumbura ka??an daga )?asan idon da kuma launin ja ka??an. Ok ya danna kafin ya ??ora wayar a kunne yana tashi zaune a kasalance, magagi na bacci ne ya ha??u da sarauta, hakan yasa shi furta wata sanyayyar sallamar da ba lallai wanda ke gabanshi ma ba ya ji, amma a haka suka shiga gaisawa tamkar yadda yake gaisheta a zahiri da ladabi da girmamawa, saida suka gama gaisawa ne ta ??ora da "Babana, ina ka je? Ko sallama baka min ba."

Tafin hannu ya sa a fuskarshi yana shafawa a tausashe matu)?a yace "Mama ina Riyadh, zan dawo nan kusa."

Ajiyar zuciya ta sauke dan jo ba komai ta ji da??in in da ya je ??in, hakan zai sa ya du)?ufa ga ibada kamar yadda ya saba, numfasawa tayi sannan a harshenta na kanuri tace
"Baayi ayiyo don nya damejin?wuro gwulle mana nya maduwalan yaye banakkin , karunin min awo kuttu rotadi nyro kuttu gade de suudin (Babana me ye matsalarka? Ka fa??a min mana ko na tayaka da addu'a, barin matsala a ranka wata damuwar zai )?ara haifar maka)."

Shiru yayi na wasu da)?i)?u kamar wanda bai gane yaren ba, sai kuma ya ??auko filon dake gefenshi ya ??ora a cinyoyinshi yana ??an tausawa, cikin )?warewa a yaren mahaifiya da salo mai birgewa cikin sanyin murya yace "Maani nam kirmai maradawa yero klani afungna, maa bla,ada warata baniy yeya wa wazanah,sawiyaye wuro mana kirmaiyeya lorusa yeya sadin maa , karunyi tai dazi bannatin, karunyidi gwalgwaljin surodin kwannu huwata yairo fayin, hangalniye loktu diman tiini kwaljin, awo fal dima karuniy ro ishin, bladii luwukke kwalyin, ngai giyi maa roni tiini kwaljin yayro fayiin. ("Ummina, na hakura da masarautar mara??awa, Ummi garin nan da gadon mahaifina ba sa kaunata, duk sanda za'a min maganar mulki ko aure, raina ?aci ya ke matuka, sannan zuciyata ta dinga tafasa tamkar ana rura min wuta, hankalina kuma sai ya bar gangar jikina, abu daya ke zuwa min shine na gudu na yi nesa da kasar, idan ba haka kuma ji nake kamar raina zai bar jikina)."

Da yanayi na tashin hankali ta kirashi da sunan da ba kasafai ta cika fa??a ba tace" Abdus-Samad, kana cikin matsala irin wannan amma shi ne ka yi nesa dani? Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Ina tsoron magauta ne suka saka min kai a gaba."

A nutse ya ??auke matashindaga )?afafunshi ya yaye farin zanen daya rufe masa jiki ya zuro )?afafunshi a nutse, mi)?ewa yayi gaba??ayansa ya shiga takawa har gaban dogon madubin dake zagaye da rantsatsar kwalliya, kallon kanshi yake ta cikin madubi, irin tsayinshi da lafiyayyen jikin da Allah ya bashi ga kuma lafiya, zubin )?irarshi wacce idan ka ganshi a cikin kaya ba zaka ??auka yana da kwatankwacinta ba, cikin girmamawa yace "Maa, wa maduwalan bananee kla lorusayen, maa lorulan tai dazi muradiyi mbai wande danawuro yukkurukiyi maa wudi awo wa damejin mbay. ("Ummi ki tayani da addu'a, musamman ma aure, Ummi ina so na yi aure tun kafin na fada halaka, Ummi ina cikin matsala, kawai ki min addu'a)."

Da muryar da ta tabbatar masa kuka ta fashe da shi tace "Babana kana lafiya? Kana azumin kuwa?"

?an murmushin ya)?e yayi yace "Ummina, ai tunda na zo ma irin azumin Annabi Dawud nake."

Dogon numfashi ta ja tace "Ka dawo, ka dawo gida na sama maka magani, baka da lafiya mai gado."

Sadda kanshi yayi yace "Ummi, zan dawo, ki ??an )?ara min lokaci."

Cikin kuka tace "Shikenan, Allah ya baka lafiya, Allah ya rabaka da sharrin ma)?iya."

"Ahhhmeen." Ya fa??a a wani yanayi na jin kamar ya yi kuka shi ma dan bawa dai ba zai uya hango girman matsalar da yake ciki ba sai Allahnda ya jarabceshi kawai da larurar. Aje wayar ya yi kan gado bayan sun yi sallama, singlet ??in jiinshi ya cire ya aje kan gadon sannan ya nufi ban??aki dan watsa ruwa.




______________



Daga kan sallayar da ta sallame ba ta tashi ba saida ta dannawa Alhaji Auwal kira, ba jinkiri ya ??aga suka gaisa da sakin fuska da raha, tambayarta yayi da "Babyna lafiya dai ko?"

Cike da jin kunyar sunan da har yanzu yake kiranta ta shiga murza gaban goshinta tana fa??in "Abba, dama ??azu ne muka yi maganada Mama, shi ne ta ce na kira na fa??a maka kai za ka wa Abba magana."

Gaba??aya ya tattara hankalinshi ya bata yace "To, lafiya dai ko? Wani abun ne ya faru?"

?an gyara murya tayi tace "Abba dama ??inki ne nake son koya, shi ne Abba ya ce ba zan yi ba, kuma Abba...
"

Tun farkon labarin ta ??auko masa ma'ana tun daga yarinta, tana gama fa??a masa ya nisa cike da mamaki da ganin jahilci irin na Alhaji Yusuf, a ganinshi to me yake son nunawa duniya? Me yake so ta zama? Da yanayi na ?acin ran da ya fara shiga yace" Shikenan kar ki damu, zan masa magana kin ji, ki fara shirin zuwanki koyon abinda ranki ya ke so, zan yi maga'ada shi."

Jinjina kai tayi tace" Nagode Allah." &?it ta ji ya katse kiran, hakan bai dameta ba dan tafi ta'allak)?a hakan da zai kira Babanta ne, kuma kal hakane ya faru dan take ya kira Alhaji Yusuf ya ce yana son su ha??u, lokacin yana wata majalisarsu ta dattijai wacce musamman )?aramin gidan gona ne mai zaman kanshi, ai kam ba ?ata lokaci ya sameshi a can dan ya san wurin.




*Ga mai bu)?atar Humra ta tuntu?e, ga sau)?i ga da??i mata, sai an gwada a kan san na )?warai.*


*Ni Zan Ladabi* yer uwa garzayo ki biya na ki dan kuwa an gama free page, jin yadda auren wannan bayin Allah zai kasance sai kin biya na ki. ???0Sai kun zo masoyan asali.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:50 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_28_




Dake a )?ofar gidan ya samesu sai ya nemi da su shiga ciki zasu tattauna, ciki suka shiga suka zauna kan kujerun da suka )?awata wurin, Alhaji Yusuf zai sake gaishe da su dan can waje ba wata gaisuwar arziki sukayi tsakaninsu ba, sai kawai ya kalleshi da yanayi na mamaki da ?acin rai yace "Alhaji Yusuf me ye haka? Me yake damunka ne? Ya kake neman zama tamkar wanda bai ta?a shiga aji da sunan karatu ba, yanzu ?bar taka kake neman mayar da ita baiwar da ka siyo kasuwa? Yanzu *basirar ta ta* kake son dannewa kar ta fito da ita? Kada ka zama ??aya a cikin mutanen da suke ruguza burikan ?ba?bansu mana, me ye matsalar ??inki? Ina ce kayan dake jikinka wani ne ya baje tashi basirar, kafin ka bayar a ??inka maka ba kowane mutum dake tafiya kan titi ka mi)?awa ba, saida ka tabbatar da iyawar wanda ya maka ka yarda shi ??in )?wararre ne a wannan aikin, to yanzu idan muka ce zamu hana wasu koya, ya kenan ?ban baya zasuyi? Su yi yawo tsirara? Ko su dinga yafa tufafin hakanan ba sai sun zargeshi ba?"

Gyara zama yayi sosai yace" Kaga Alhaji Yusuf, hanata koyon abinda take so zalinci ne, sannan da ka ce ko aure tayi baka so Mu'az y taimaka mata, wannan kuma lalata mata rayuwarta ne gaba??aya, a sanin da na maka kana son mace mai dogaro da kai, kenan kai a wajenka duk wacce ba gwamnati take wa aiki ba banza ce? A ganika duk wacce ba wata babbar masana'anta take aiki ba to bata yi sa'ar rayuwarta ba? Kenan ya zama dole ta rayu yadda kake so, bayan kai kanka ba ka da ikon tsara ma kanka ta ka rayuwar, madadin hanata yin abinda take so, me zai hana ka tsaya mata tsayin daka wajen ganin ta cika burinta? Ba ka tunanin a dalilin ??inki ta je inda bamu ta?a tsammani ba?"

Numfasawa yayi yana ??an sassauta kaushin muryarsa yace" Alhaji Yusuf, dan Allah ka da ka hana yarinyar nan yin abind take so, yin hakan tamkar cirewa tsuntsuwa nan fikafikinta, ka ga kuwa har abada na ita ba tashi sama, ita ma ?barka ce ka yi tunani a kanta."

Yana gama fa??a ya mi)?e tare da ficewa daga ??akin ya barshi, Alhaji Yusuf da tunda ya ji inda ya dosa ya sadda kanshi )?asa, saida ya ji ya fita ya ??ago kanshi ya bi )?ofar da kallo, wani irin takaici da kunya ne suka kamashi, a rayuwarshi bai ta?a jin zafi da )?unci irin na yau ba, kenan fa )?ararshi ta kai? A matsayinshi na mahaifinta?


A mugun hassale ya tashi ya fito daga ??akin, bai bi ta kan wan??anda ke zaune ba ya shiga motarshi ya bar wurin ranshi in yayi dubu to duka a ?ace yake, tu)?i yake na garari da rufewar idanu, ya ??auki minti talatin kafin ya iso dan suna nesa sosai, a hakan ma wai dan yana gudu na bala'i wanda tsaikon cunkuso ka??ai ke dakatar dashi.


*Ta fito* daga madafa kenan ??auke da kwanon miyar taushen da ta yi, bakinta har kunne tsabar farin ciki, a ganinta yau mahaifinta zai amince da burinta, dan nuna murnarta ma yasa ta sarrafa masa wainar nan ta shinkafa da hannayenta da kuma yin miyar taushe wacce mahaifiyarta ta ga tana yi kuma ta fa??a mata yana sonta sosai. Tana kusa da isa teburin dan aje kwanon ba ta ji shogowar ba dan )?ofar ita ta bu??eta gaba??aya saboda tana yawan shiga da fita sanda take aikin, )?ofar kuma akwai ??an nauyi sai ka saka himma take bu??ewa, hakan yasa ba ta ankara da shigowarshi ba saida ta ji tako gaf da ita ne ta ??an kalli ?aren na ta na dama dan ganin waye?

Wani sardaunan mari da ya kifa mata ne yasa ta )?walla )?arar da take duk wanda ke gidan ya ji ga kuma fa??uwar kwanon miyar da wajen zubawar ma na musamman tayi ya fa??i )?asa miyar ta watse, zabura tayi ta ja baya sanda miyar ta zube ta sake waigawa dan ganin me ya samu mahaifin na ta? Amma da wani irin yanayi na mugunta ua dam)?i dun)?ulallen gashinta data tumke tsakiyar kai da ribom ya nemi janta zuwa ??akin mahaifiyarta. A razane sosai ta dur)?ushe ta ri)?e )?afarshi ta fashe da kuka tana fa??in "Abba, Abba...ka yi ha)?uri Dan Allah, Abba ban maka komai ba wallahi, ka yi ha)?uri Abba ka yafe min."

Sakin gashin na ta yayi ganin ta cije wuri ??aya, da ??aya hannunshi ya sake gaura mata mari daidai lokacin da mai aiki ta danno da gudu tare da Safiya da ta taho a hankali dan tana kiuaye jijjiga jikinta kamar yadda likita ya fa??a mata, ganin Saleema dur)?ushe yasa ta ??an ??ago )?afa ta shigo gaba??ayanta ta nufosu, amma kafin ta )?araso mijin na ta ya shiga ti)?ar Saleema da duka hannayenshi biyu yanda kasan mai film ne ya samu gur?aataccen boss ??in da ya kashe mishi duka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login