Showing 123001 words to 126000 words out of 193749 words

Chapter 42 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4419

sai a ci gaba in sha Allah."

Shi dai tunda gimbiya ta turo shi nan yake ganin yarinyar mai mahimmanci ce a garesu, dan haka ya kar?a da alamun rusunawa yace" An gama ranki shi da??e, Allah ya amince."

Murmushi ta masa tace" Ameen, a gaida ranki shi da??e." Juyawa tayi ta koma ciki shima ya fice, Ardiya na ganin ta taho ta fito daga bayan )?ofar da take le)?asu tana dariya, saida Saleema ta zo zata shige ta kalleta sama da )?asa tace" Yanzu kuma Saleema da tsofaffi kika koma soyayya? Lallai ta )?are miki."

&?ala ba ta ce mata ba ta wuce ciki kallo ??aya kawai ta mata, ita kuma ta?e baki tayi tana sake murmushi tace" Shi ma sai na tabbatar ba kowa bane, ko da yake ma daga ganin kayanshi ka san ba zai rasa zama wani tsohon ??an kasuwa ba."

*Ko da* ya kai dattijon nan Sheikh *Mukhtar* ya kar?a ya shiga har ??akin da yariman ke kwance yana bacci, dan tun jiya da suka yi maganar na??i ya dafe kai ya fa??i shi ba somamme ba kuma ba mai motsi ba. Yana kawowa a hankali ya zauna yana mi)?a mata yace "Mi)?o ??aya."

Bu??e ledar tayi ta fito da kofi ??aya ta bu??e murfin ta mi)?o masa, kifa masa yayi a baki yace "Yi bismillah."

Lumshe idanu yayi sannan ya furta bismillah a )?asan ma)?oshi, bashi ruwan yayi yana sha kamar wanda suka masa da??i, tas ya shanye sai ka??an da aka rage gimbiya ta shafe masa jikinshi da su har saman kanshi.

Ganin ya kwanta kamar zai yi bacci yasa Sheikh Mukhtar fa??in "Mu barshi ya kwanta, sau)?i na samu a cikin bacci."

Fita sukayi tana ta waiwayenshi, a falo suka samu )?aninshi zaune, gimbiya ce tace "Ka je ??akinshi ka zauna, idan yana bu)?atar wani abun sai ka masa."

Jinjina kai yayi ya mi)?e yana tattare alkyabbarsa ya shige ??akin. Wuri ya samu ya zauna shima ya buga tagumi yana kallon )?a)?)?arfan namijin da ciwo ke neman halakashi, ya ??auki awa ??aya zaune shi bai yi bacci ba sai sauraren tattausar )?ira'ar Sheikh Abdur-rahaman As-sudais dake tashi a ??aki, yana ta lumshe idanu kamar bacci na son ??aukarshi kawai ya ji kakkarin amai daga kan gadon.




*BAIWAR SALEEMA KENAN*



*Alhamdulillah.*
15/06/2022 ?? 11:51 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_40_



Hankali tashe suka shigo ??akin sanda ??aya daga cikin hadiman ta sanar da su, kallo ??aya Sheikh Mukhtar ya ma aman da yake ya san cutar da ta jima a jikinshi ce yake amayewa, amai ba)?i)?irin tamkar turirin wuta na tashin haya)?i, saida ya gama amai suka gyara mishi kwanciya aka tsaftace wurin. Da izinin Allah ko da dare ke yi Abdus-samad ya mi)?e kan )?afafunshi kamar ba shi ba.

Har zuwa lokacin Sheikh na gidan, a wannan lokacin da ya ga abun al'ajabi kallon Gimbiya yayi yace " *Wacece ita*?"

Tsaf ta fa??a masa dalilin da yasa ta san Saleema har zuwa yau ??in nan, jinjina kai yayi yace "Ya)?ini take da akan ubangijinta, kuma ya barrantar da ya)?ininta, wata)?ila ma ita ??in tana da *BAIRWATA* amma ita kanta bata sani ba, ki yi wani abu akan yarinyar nan Ramlat, ki yi wani abu a kai."

Da fara'a ta kalleshi cike da jin da??in har yau akwai wanda ke iya kiranta da sunanta kai tsaye ba Hajia ko ranki shi da??e da sauransu, jinjina kai tayi tace" Zuwa safe zan kirata na mata godiya."

Kallonta yayi ba alamar wasa yace" Ta fi )?arfin godiya ta fatar baki, ki darajta *Baiwar* da Allah ya mata, shekara nawa muka ??auka muna )?ulunboton duk abinda muka sani, ina ce har gaban ??akin Alla na je musamman na yi wa yaron nan addu'a? Amma me ya sauya? Lokaci ??aya ta bado ruwan addu'a yasha ya fara amayo cutar dake jikinshi."

Jinjina kai tayi cike da farin cikin abinda ke shirin faruwa da su tace "Za'a yi yadda ka ce Yaya, zuwa gobe da safen zan fara kiranta, daga bisani sai muje gidansu tare da kai idan komai ya lafa."

Da mamakin rashin fahimtar kalamanta yace "Zuwa gidansu kuma bai yi girma sosai ba?"

Girgiza kai tayi tace "Bai yi ba Yaya."

Jinjina kai yayi yace "Shikenan, zan biki sau da )?afa muje, duk abinda kika yi zan kalleki ne na kuma yi miki *ladabi*."

Dariya tayi da ta fito da kyawunta har da tsagarta ta barebare dake kan kumatunta da kuma gefen fuskarta sama da kunnuwa ka??an.



_______________



Suna zaune a )?ofar shiga falonsu it da Ahmad da Mamanta Ardiya ta fito daga falon ta nufi )?ofa hannunta ri)?e da waya, jim ka??an ta dawo tare da ba)?o yan biye da ita a baya suna ta hira da dariya, saida ta zo daf da su ta kalli Safiya, suma kamar dai sauran kishiyoyi ne, yau fa??a gobe a shirya, yanzu haka dake suna magana cike da raha ta nuna mata saurayin tace "Kinga ??an Yayata da nake baki labari, wanda yake zaune a Japan."

Da fara'a Safiya ta waro idanu tace "A'a masha Allah, mutan waje yaushe aka zo?"

Da harshenshi da baya fita sosai ya amsa da )?yar da cewa sati ??aya kenan, sama sama suka gaisa sai lokacin Saleema ta kalleshi tace "Ina wuni."

&?afafunta dake mi)?e masu duhu amma kuma tafin )?afar mai hasken nan ba sosai ba shima, saidai a wanke suke a gyare sai cikon naman dake nuna zasuyi laushi, ga zara zaran yatsunta da wannan ya fi wannan wannan ya fi waccen. Le??enshi na )?asa ya lashe dan abinda ya hango a )?afafun yasa jin jikinshi amsawa gaba??aya har ya ji yana mata sha'awar saka sar)?ar )?afa a )?afafun, bai iya amsawa ba dan lokacin daya ??aga kai ya kalli fuskarta da sigar amsawa, a kan )?irjinta dake bu??e ma'ana babu hijabi ya sauke dubanshi, sai kawai ya bi bayan Ardiya dake masa izinin ya shigo ciki.

Har ??akin baccinta ta saukeshi ta kawo masa abun sha kafin ta zauna suna ta?a hira a harshensu na buzanci da kuma sirkin faransanci da suke sakawa, shiru ya ??an ratsa na wasu da)?i)?u kafin yace "Aunty, wacece wannan a waje na gani?"

Yatsina fuska tayi tace "?war mai gidan ce, ga Mamanta nan ka gani har kun gaisa."

Bu??a idanu yayi yace "Wow! Amma dai akwai halitta a wurin nan, me yasa baku mata aure ba kamar su Hadeeya?"

Ta?e baki tayi tace "To ai mijin ne babu, idan ta samu za'a mata, yarinyar ce ta cika nauyin )?afa akan komai, hatta cikinta saida mahaifiyarta ta yi wata goma da shi kafin ta haife, haka ma a karatu ita ce baya, sannan ga ba)?in jini har yanzu babu saurayi."

Wani sakaran murmushi yayi yana ayyana" Ni kam na ga gurin hutuna, ba dai ba)?in jini ba sai dai rabona." A zahiri kuma cewa yayi" Ta samu mijin ai auntyna."

Da sauri ta kalleshi tace" Ban gane ba?"

?aga mata gira yayi irin na ?ban duniya ya kashe mata idanu ??aya yace" Ina sonta, zan aureta."

Rarako idanu tayi tana kallonshi da mamaki da jin haushin abinda ya fa??a mata, ta ya zata yarda Saleema ta auri *Kabil* bayan ta san waye shi kuma ??an waye? Daga Hadeeya dake auren marar mutuncin nan Zeid, har Hameeda dake auren ??an mataimakin gwamna, babu wanda ya kamo mahaifin Kabil a ku??i, kuma abun haushin ma su ??in jinin buzaye ne da suke kashe ku??i tamkar babu gobe, su in dai bu)?ata za ta biya to ku??i ba komai bane a wajensu. *Sai dai* kuma! Kabil ??an iska ne na )?arshe, dalilin da ya sa ma kenan ba ta so ha??ashi da ??aya daga cikin ?ba?banta ba, yadda labari ke ya??uwa a ahalinsu shine, a )?asar Japan giya yake sha uwa ruwa, mata kuma tamkar ??an taure haka yake, a jita-jitan da ta ji shine har cocaine yake ta?awa yanzu. Wannan dalilin yasa ta sakin fuskarta ta shiga doka murmushi tana fa??in "Abu mai sau)?i, ba dai kana sonta ba?"

?aga mata kai yayi alamar e, jinjina kai tayi tace "Idan ka aurenta can za ka tafi da ita?"

Murmushi yayi yace "Ba ta yadda zan yarda na bar dan)?waleliyar yarinyar nan a nan, da ita zan tafi can luna holewa."

Murmushi tayi cike da mugunta tace "Shikenan, ka jira yanzu lokacin dawowar Abbanta yayi sai na gabatar da kai, na san ba zai )?i ba."

Murmushi yayi yana lumshe idanu ya mata alamar to, mi)?ewa tayi tace "Muje na bu??e maka falonshi sai ka zauna acan ka jirashi."

Mi)?ewa yayi ya bi bayanta yana )?arewa )?ugunta kallo, sai kuma ya yi murmushi ya ??auke kanshi har suka shiga ??akin ya zauna inda ta nuna mishi, har ta juya za ta fita yace "Aunty, ki turo yarinyar ta kawo min ruwa."

Murmushi ta mishi sai kuma ta jinjina kai alamar to sannan ta fice. Tunda ta ce Saleema ta kai masa ruwa Safiya ta ji sam hakan bai mata ba, amma ba sa da sarar hana ?ba?bansu zuwa aiken juna, sai ba ta hanata ba ta ce mata" Ki saka hijabi, ki kuma shiga da sallama sannan kar ki tsaya komai."

Amsawa tayi ta ??auki hijabta saka sannan ta nufi ??akin da faranti ??auke da ruwa, a sanyaye ta furta "Assalama alaikum." Ta shiga ??akin, idanunta ne suka sauka kan hannayen Kabil dake )?o)?arin kunna sigari, ha??e fuska tayi ta ??auke idanunta har saida ta isa gabanshi ta sunkuya ta aje masa ruwan sannan ta ??ago, ba tare data kalleshi ba tace "Rashin girmamawa ne ka sha sigari anan, da zaka bari idan ka fita zai fi dacewa."

Ba ta jira me zai ce ba ta fice shi kuma ya bita da kallo dan tunda ta shigo da hijabin nan yake kallonta da ?acin rai dan ba haka ya so ba, tana fita Ardiya na shigowa da fara'a a fuskarta, tun kafin ta zauna yace" Aunty me ye haka? Ya za ta zo da hijabi? Da alama ma kamar na Mamanta ne ko."

Zaunawa tayi tace" To me ye na ka na damuwa? Ba aurenta za ka yi ba?"

Ha??e fuska yayi yace" Amma aunty ke da kinsan auren hausawa sai a saka lokacin aure wata shida ko biyar, ina ni zan iya jiranta har wannan lokacin? Bayan kin san komawa zanyi nan da sati ??aya."

Dariya tayi tace" Kwantar da hankalinka, ba dai kana so ba? To na maka al)?awari ba zaka koma )?asar nan ba saida yarinyar can."

Dariya yayi yace" Da gaske aunty?"

Cike da tabbaci tace" Kuma? Ina wasa da kai ne? Ka zuba idanu ka ga yadda za mu yi da mah..."

Shigowar Alhaji Yusuf ta )?ofar waje yasa su kallon )?ofar, shi kanshi mamaki ne ya rufe shi dan bai san da mutane a lokacin ba, sai kuma ranshi da ya ?ace ganin wani ba)?o da bai san shi ba, shi fa ba wai damuwar ya ganshi tare da matarshi bane, yadda dai yake zaune ??akinshi sirrinshi shine ya fi ?ata masa rai, a da)?ile ya )?araso sanda Ardiya ke fa??a masa ya shigo mana Kabil ne fa ??an Aunty Zinatu, lokacin ka??ai ya saki fuskarsa suka gaisa da ya ji yaron na gida ne. Sun jima suna ??an ta?a hira kafin daga bisani Ardiya ta dafashi cike da kissa tace "Alhaji, ka san me ya kawoshi gidan nan kuwa?"

"Sai kin fa??a." Ya fa??a yana kallon Kabil din dake ta sunne kai, ??orawa tayi da "Dama wai yaga hoton Saleema ne tun lokacin auren Hameeda dana tura masa, shine ya ji yana sonta amma kuma kunya ta hanashi fa??a, shine dai yau na ce ya zo ga ka gashi sai ya ji komai, tunda na ga Saleema ba saurayi gareta ba har yanzu."

Fa??a??a murmushi yayi yace" Masha Allah, wannan ai abun farin ciki ne, na ji da??i sosai."

&?ara shafoshi tayi tace" Ka amince kenan Alhajina?"

Murmushi ya mata yace" Me zai hana? Ba dai kin amince da shi ba?"

Da sauri tace" Sosai ma." jinjina kai yayi yace" Na san ba zaki za?a mata wanda bai dace da ita ba, san haka ba matsala, idan ta amince kawai sai a yi, Allah yasa alkairi."

Da sauri tace "Sai dai kuma Abban Hajia akwai wata ?bar matsala."

"Wace irin matsala?" Ya tambaya yana kallonta, cike da kissa tace "Ka ga fa sati biyu ne dama ya ??auka zaiyi, to kuma satinsa ??aya da zuwa, sannan idan ya tafi zai iya daukar shekara biyu da rabi kafin ya dawo, shine nake ro)?a masa alfarma idan ka lamunce ba sai an tsaya ?ata lokaci ba kawai a ??aura musu aure ko da ana jibi tafiyarsa ne, kaga zai samu damar yi mata viza don tafiya."

Shiru yayi na wasu da)?i)?u yana tunanin lamarin, kamar tasan me yake tunani tayi saurin katseshi da" Alhaji ka san mahaifinsa da mahaifiyarsa, yaron kirki ne Kabil kuma ga kyakyawar sana'ar da take shigo masa da milyoyin ku??i a matsayin riba, sannan kaga idan suka tafi can ma zai iya mayar da Saleema makaranta, wata)?ila ta fara fahimta a can, tunda ai tana da )?wa)?walwa tunda har ta haddace Al)?ur'ani a kanta."

Murmushi ya saki dan wannan magana uta ta bugashi a )?asa, jinjina kai yayi yace" Hakan ma yayi, wannan shawara ce mai kyau."

Kallonta yayi cikin idanu yace" Ban ta?a tunanin haka kike ma Saleema fatan alkairi ba."

Shagwa?e fuska tayi tana hararensa tace" Ko? Ai ko ban mata fatan alkairi matsayinta na ?bar kishiyata ba na mata matsayinta na Hajiar mijina."

Dariya sukayi kafin ya kalli Kabil da ya matsu ya bar wurin ko ya busa sigarinshi yace" Ba damuwa Kabil, idan ka je sai ka fa??awa iyayen na ka ko."

Jinjina kai yayi yace" Shikenan, sai dai Abbana baya gari, amma zan turo ?ban uwanshi."

Dariya Ardiya tayi tace" Hakane kam, ya tafi Spain kwana uku da suka wuce, ai Saleema tayi dace."

Murmushi kawai yayi kafin ya kalleta yace "Kawo min abinci." Mi)?ewa tayi da matsanancin farin ciki tunda ta samu abinda take so, kallon Kabil tayi tace "Muje ko."

Bayanta ya bi suka fita a ??akin. A loakcin bai ma ko da Safiya maganar ba sai washe gari da safe bayan Ardiya ta tabbatar masa ba)?i zasu zo neman auren Saleema, lokacin ne ya kirata ??akinshi tare da mahaifiyarta ya fa??a musu, ??aga kai Saleema tayi ta kalleshi a razane sai kuma ta kalli Safiya da ita ma ta kalleshi a matu)?ar gigice tace "Me? Shi Kabil ??in ne ya ce yana sonta?"

Sai kuma tayi irin na sani ??in nan tace "Ko kuma dai matar so ??in ce ta gabatar dashi gareka?"

A kausashe yace "Sofee kar ki min shirme, magana nake miki akan yaron da ta ce yana son Saleema, kuma zai turo magabatanshi yanzun nan, dan haka ki so ko kar ki so ni na amince kuma zan bada aurenta."

Cikin ??imuwa Saleema ta fashe da kuka tace "Abba kar ka aura min mutumin nan, Abba wallahi bai min bai ko ka??an, Abba ba mitumin kirki bane, da idanuna na ganshi jiya a ??akinka zai kunna sigari."

Tsaki yayi ya ??auke dubanshi yace "Sai me? Mutane dubu nawa ne suka shan sigari? Kuma ma shan ta ai ??abi'a ce."

Da sauri cikin matsanancin kuka tace "A'a Abba, wallahi ba ??abi'a bace ??orawa kai wahala ne irin na ??an adam, Allah da ya haliccemu hanya biyu ya nuna mana sannan ya bamu za?i, ??ayar idan muka bi za ta kaimu har aljanna, ??ayar kuma zata jamu ne zuwa wuta, ba addinin da yake kare rayuwa da mutumcin ??an adam kamar addinin musulunci, Abba ta ya addinin da ya ce haramun ne ??an uwa ya nunawa ??an uwansa makami da sunan wasa zai yarda wannan ??an adam ??in ya shigar da cuta a cikin cikinsa alhalin yana sane? Abba da ??abi'a ce hakan da kai kanka kana sha haka ma ni da Ummana, Dan Allah Abba kada ka aurar dani ga wannan mutumin, na maka al)?awarin fito d..."

Tsawa ya daka mata da ya sa tayi shiru yace" Shiru! Na tambayeki ne da zaki ??auke min wani fi'ili?"

Tsaye Safiya ta mi)?e a kausashe tana kallonshi a yanayin da bata ta?a masa ba tace" Ba zai yiwu ba, wallahi baka isa ka ma ?bata auren dole ba, da ake ganin ?bata na da nauyi akan komai kai ne sila, ba kuma zan yarda a sake tauye min ita ba, a wannan karan sai dai ko me zai faru ya faru."

Tsaye ya mi)?e shima yana kallonta da mamaki yace "Safiya ni kike ??agawa murya dan zan yi abinda ya dace akan ?bata?"

A hassale tace "An ??aga din ka yi abinda za ka yi, na gaji da wannan wula)?ancin Yusuf, na gaji! Haba!"

Juyawa tayi kan Saleema da kanta ke sadde tana ta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Hasbunallahu wa ni'imal wakil!"

A tsiyace ta kama hannunta da )?arfi suka kama hanyar barin falon, da kallo ya bisu suna daf da fita yace "Ki shirya Safiya, dan ba abinda zai hana auren nan, idan kinga ba'a yi ba saidai in na mutu, dan na gaji da kallonta a gidan nan tana ha??a kafa??a damu."

Juyowa tayi a mugun kausashe da ?acin rai tace "Za ko ka mutu, da ?bata bata dace da mashayi ba, yaron da ya wuce ta nan yana warin giya?"

Fuuuuu! Ta jata suka fice a ??akin sai dai bai ji akwai wani abu da zai saka shi canzawa ba game da lamarin nan, idan basu aurar da ita ba dafata zasuyi su ci? Dole ta yi aure ita tamkar ?ban uwanta.

*Suna* shiga ??aki Saleema ta fa??a kan gado ta sake fashewa d kuka tana fa??in "Mama me yasa Abba baya sona? Me yasa kullum Abba ni yake )?untatawa da hukuncinsa? Wai Mama ni ce kullum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login