Showing 96001 words to 99000 words out of 193749 words

Chapter 33 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4416

yi godiya ga Allah da Saleema ta zama lai suturta jikinta, ba dan haka ba da bai san ina fitinar surarta za ta tsaya ba. Tunda ya waiga damanshi da hagunshi ya ga wasu mazan abinda yake kallo shi suke kallo, sai dokin zuciya ya sukwaneshi zuwa birnin kishi, sai yake ganin akan me dan ubanninsu zasu )?ura mata idanu su ma? Bai san me ya aikata ba, haka bai san me ya rinjayeshi ba kamar yadda bai san me hakan zai janyo ba, shi dai kawai ya ganshi ya mi)?e tsaye ya tunkareta, a lokacin da ta rusuna dan aje cake ??in a tebur ??in dake gaban Hadeeya da Zeid cikin shiga ta alfarma, hannunta kawai ya ji ya dam)?a wanda hakan yasa ta saurin sakin cake ??in har tebur ??in yayi ?bar )?ara uta kuma ta ??ago a tsorace tana kallon wanda ya ri)?eta da wannan ??iban karan mahaukaciyar.



*Humra fara*
*Humra ba)?a*
*Sabulun gyaran fata* duka akwai ga mai bu)?ata.



*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:50 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_33_



Duk wurin tsit ya ??auka in banda wasu daga cikin ?ban matan dake rawa wanda basu kula ba, amma hatta Hameeda da ta fi kowa gullisuwar rawa saida ta tsaya tana kallonsu, Ardiya da )?awata kuma wara idanu sukayi dan kallon ikon Allah, sa'a ??aya a lokacin Safiya na ?angaren mahaifinsu Saleema tana gyara wurin dan ita ce da aiki, wannan hidimar kuma ba za ta hanata kula da sashen mijinta ba.

A zabure ta finciko hannunta sai dai ko alamar sakinta bai yi ba, jujjuyawa tayi gefe da gefe ta kalli yadda mutane ke kallonsu, kallon fuskarshi ta sake yi wanda duk firgicin da take ciki ta ga yau ??in ya mata kyau duk da ya )?ara ramewa, amma ya yi haske ga kuma manyan kayan da suka masa kyau, idanunta taf sukayi da )?walla ta marairaice yanayin da ta san yana bugashi a )?asa har ya safe mishi gwiyoyinshi, a hankali ta sake mitsika wuyan hannunta na ta dake jim cikin tattausa kuma faffa??an hannunshi tare da sanyaya murya tamkar mai ra??a tace "Yahyah, hannuna?"

Lumshe idanu yayi a hankali ya fara sassauta mata ri)?on har ya saki gaba??aya sai kuma ya matso daf da ita, shi fa sam ya manta da mutanen dake zagaye da su, dan haka cikin yanayin da shima ya san idan ya mata magana take saurarenshi har ta tausaya mishi, cike da kasala da gajiyawa ya karkace kai cikin muryar rarrashi yace "Baby, me yasa kika fito haka? Duba fa sai kallonki suke."

Da sauri ta jaye hannunta daya saki ta mayar bayanta ta kalleshi da yanayi na ?acin rai tace "Sai me? Ina ruwanka dani to? Ka damu dani ne dama?"

Juyawa tayi da sassarfa ta shiga takawa har ta fice a filin ta tunkari shiga falonsu, ashe yana biye da ita haka idanuwan mutane ma na biye da su da ma??aukakin mamaki har da Zeid da ya ji kamar ya )?urma ihu daga zaune ya zundumuwa Mu'az ??in zagi saboda kare masa bayan Saleema da ya fara shagala da kallo har yana ayyana "Kutumar uban can! Dama haka ?bar islamiyyar nan take?"

Amma saboda bu)?ulu sanin sai an kalli bayanta yasa Mu'az babakere da babbar rigarshi kamar mai gyarata yana sa?awa a kafa??a, hakan ya hana duk wani mai mugun nufi da kallon )?wa)?waf rasa damar sake ganin wannan al'ajabi. Saida ta zo daf da shi ya sake fa??in "Babyyyy."

Da sauri ta juyo dan bata tsammaci shine a bayanta, da mamakin rainin hankalinshi ta sake kallonshi cike da tsiwa tace "Me ye? Lafiya?"

A raunane tamkar wanda ke tsoronta yace "Magan nake so muyi."

"A kan me?" Ta fa??a da kallon tuhuma, sai kuma tayi alamar kamar ta tuna da wani abu tace "Oho! Na tuna, kana so ka ka ce min na yi ha)?uri ne akan abinda ya faru? Sannan ka ce na yafe maka ko? To ba komai, kamar yadda ka ganni na jima da mantawa da komai, hasalima har na samu wani mijin."

Shirin juyawa tayi za ta shige da sauri yace "Wallahi kina matsawa sai na ri)?o )?ugunki a wurin nan."

Take ta tsorata ta zazzaro idanu sai kuma ta kya?e fuska ta turo baki, da yanayin rashin wasa ya shiga )?arewa fuskarta kallo yace "Kin samu wani mijin? Ya kaini? Ko ya fini? To ina miki barka, ni magana nake so muyi da ke akan )?anwarki Hadeeya."

Duk da ta tausasa muryarta amma da yanayin jin haushi tace "Uhum! Ita kake so yanzu ko? To ai abokinka ya rigaka, ka ha)?ura kawai, dama Allah bai )?addara zaka zama suruki a wannan gidan ba."

Maganarta sosai ta basho dariya, amma sai ya murmusa yace "Ba akan wannan ba, akan mijin da za ta aura ne?"

Cike da rashin damuwa tace "Ka ga, shi ??in dai amininka ne da baka da kamarshi, haka ka fa??alin lokutan baya, dan haka ni dai yanzu banda wannan lokacin."

Har ta juya sai kuma ta juyo da sauri ta ha??e hannayenta alamar ro)?o tace "Yalla?ai Mu'az, nagode da karamcin da ka nuna min, ina maka godiya abisa ruguza min zuciya, nagode so...sa..i."

Maganarta ta )?arshe ta sakashi lumshe idanu dan cikin rawar murya tayi maganar alamar kuka na son )?wace mata, da kallo ya bi bayanta har ta ?acewa ganinshi, a sai?ance ya juya tare da kama hanyar fita dan komai ya fice masa a rai ba zai iya ci gaba da zama wurin ba.

Sosai jama'a suka taru dan shaida wannan ??aurin aure, duk rashin son sakewa na Saleema dole ta fita suna ta kai da kawo matsayinta na ?bar gidan kuma Yaya ga amarya Hadeeya, wanda dayawa daga cikin abokanan wasa dangin mahaifinta ke tsokanarta ita bata yi auren ba har )?anwarta ta rigata, hakan bai dameta sai dai ta murmusa dan bata san yadda ake yi da ?ban uba ba a wannan fannin. Hayaniya ce ta sake kaurewa sanda aka tabbatar aure ya ??auru, dan kuwa maza na ta shigowa suna wa iyayen amaryar barka da wannan arzi)?i.

Ardiya na zaune salon uwar amarya kenan, tabbas ba )?arya ta kece raini a xikin shigarta ta dakakkiyar shaddar zuma da uwar sar)?ar dake wuyanta tanfatsetsiya, Alhaji Yusuf ne ya shigo yana ta faman sa?a rigarshi, bai )?arasa saboda matan dake wurin ya kalleta yace "Hajajj, ki zo Yalla?ai ne ya shigo ki masa godiya na ??awainiyar da aka yi."

Ko da ta ji haka ta san gwamna yake nufi, mi)?ewa tayi da fara'a da tunanin wani arzi)?in ne ki kiranta, ba dan haka ba ta san zai yi wuya a ce ya shigo a irin wannan lokacin da ta san yana tare da masu tsaronshi saboda cunkuson da aka samu. Daf da zata isa inda Alhaji Yusuf ke tsaye yana jiran ta shigo ta )?ofar falonshi dan ya rufe Saleema ta fito daga ??akin Mamanta duk ta rumgumo lamukan da take ta rabawa mutane, dakatawa yaui daga shirin rufe )?ofar yace "Hajia."

Da sauri ta kalli inda ya kirata ??in dan ta san da ita yake ta amsa da "Na'am." Da kai ya mata alama yace "Ki zo ana son ganinki."

Da sauri ta jinjina kai alamar to tare da aube lemukan kan kujera ta kalli ??aya a cikin )?awayen Ardiya tace "Aunty Dan Allah ku rabama na kusanku ne basu samu ba."

Da kallo kawai matar ta bita dan ita ?bar mijin Ardiya mamaki take bata, Ardiya kuma juyowa tayi tana kallon Saleema har ta )?araso, mamakinta wa ke son ganinta kuma? Bayan gwamnan akwai wani a ??akin ne? Har ya rufe )?ofar bata daina mamaki da kuma tunanin nan ba.

Yadda falon ke shiru sai sanyayyan sanyin ac dake hurowa da wani fitinannen )?amshin turaren *Pattern* da ke dukan hancin duk wanda ya kusanto falon saboda yadda ya gauraye wurin, a sanyaye suka shiga takawa da nutsuwa da kuma sallama a bakunansu, jami'i ??aya ne a tsaye a gefenshi, inda yake zaune cikin wata dan)?areriyar shadda fara sol sai )?yalli take wacce ta sake fito da yarintarshi a fili.

Ga mamakin Ardiya inda Saleema take ta ga ya kalla yana murmushi da kuma amsa sallamar da sukayi, hakan yasa har saida ta sake juyawa ta ga wai Saleemar ce a nan ko kuwa? Wuri suka samu suka zauna Saleema na rufe )?afafunta da dogon hijabinta, kanta na sadde )?asa tana jin yadda matar Babanta dake ganin ita ce mace ta farko da ta sani wajen aji da shan )?amshi amma tana ta kwasar gaisuwa ka rantse ?bar maro)?a ce, jin haka ya tabbatar mata lallai kyautar da ya mata mai yawa ce wacce tafi yadda ta nunawa Mamanta.

Duk sai da ta gama godiyarta tas a ta)?aice ya amsa da "Ba komai, yi wa kaine, nima nagode."

Wannan amsar da ya bata yasa Alhaji Yusuf mi)?ewa ya kalli Ardiyar yace "Muje ko, dama zasu ??auki hanyar tafiya Niamey ne, shine na ce ya kamata su shigo dan ki masa godiya."

Murmushi ta saki ta mi)?e tana fa??in "Ai ko ka kyauta Alhaji, Allah ya kiyaye hanya, Allah ya tsare."

Sake amsawa yayi da "Ameen." Daga haka bai sake cewa komai ba, ita kuma kallon Saleema take da bata da niyyar tashi, hakan yasa ta fa??in "Babyn Abbanta, muje ko?"

Alhaji Yusuf ne yace "A'a, zasu yi magana ne."

Da mamaki ta kalleshi, sai kuma ta shanye mamakinta ta bi bayanshi, suna fita ya wuce ya fita ita kuma sai ta tsaya bakin )?ofar ta kasa kunenta sosai duk da mutane na shawagi, amma dole tana so ta ji me zai wakana tsakanin Saleema da gwamnan garin nan da za'a barshi daga shi sai ita a ke?e, me ye tsakaninsu haka?


A ciki kuma suna fita ??akin ya sake ??aukar shiru, jami'in nan na tsaye ba tare daya basu wuri ba ya kalli Saleema da kyau yana fa??a??a murmushi yace "Haleematu, ana ta hidima?"

Cike da kunya ta sadda kanta ta ??aga kai tare da cewa "Umm!"

A nutse ya sake fa??in "Kinga na sa a kiraki ko?"

Kai ta sake jinjinawa dan gaskuya kam tana son sanin me ke tsakaninsu da zai sa a kirata a irin wannan lokacin kuma har mahaifinsu ya fita ya barsu, nisawa ya sake ya gyara zamanshi ka??an yace "Haleematu, na san kina mamakin dalilin da yasa na yi haka, ba abun mamaki bane, na samu labarin an fasa aurenki, tun waccen lokacin na so yin magana da ke Allah bai nufa ba, Haleematu."

"Na'am." Ta amsa dan yadda ya kirata, ??orawa yayi da "Ke yarinya ce mai nutsuwa da tarbiya, ni kuma babba ne mai hankali da hangen nesa, Saleema kina birgeni, kuma kin fara birgeni ne tun ranar da na fara jin muryarki tun ma ban san wacece ke ba..."

Ajiyar zuciya ya sauke yace "Hameelatu *za ki aureni*?, zaki iya auren tsoho kamata? Za ki )?arfafa sunnar manzon Tsira ta hanyar auren wanda ya girmeki? Dan kuwa Annabin Rahama ya auri Nana Aisha tana da shekara shida, inda ta tare tana da shekara tara a duniya, a zance ma fi inganci an ce gaba??aya shekara goma sha takwas ta yi a duniya, ma'ana kamar shekarunki."

Shiru yayi, shiru irin na yana jiran ya ji me za ta ce, hakanne shiga hali ma fi ??imuwa da tayi a rayuwarta, jiran amsar wannan bu)?ata daga bakin babban mutum ta kowace fuska, a shekaru da matsayin da suka dame na ta tas suka shanye, saita samu kanta da rikicewa, ta kasa tsayar da tunaninta wuri ??aya ta shiga wala-wala da idanunta. Tsaf ya gama lura da hakan, musamman hannayenta dake cikin hijabi daya ga suna ta motsi, murmushi ya saki tare da sake tausasa murya yace "Haleematu, kada ki ??aga hankalinki, ki nutsu sannan kiyi tunani, ba ujila nake ba game da wannan lamari, ki bari hankalinki ya kwanta, bayan an gama bikin nan sai kiyi tunani ki kuma yi shawara da zuciyarki, idan kika yanke shawara sai ki sanar da ni."

?aga kanshi yayi ya kalli jami'in nan da kanshi ke kallon bango, hannu yasa aljihu ya mi)?o mishi katin gwamnan na musamman, kar?a yayi sannan ya mi)?e a hankali, hakan yasa ta kuma sadda kai sosai tana addu'ar ya fita ko ta samu ya sauke numfashi, dan magana ta gaskiya dattijon nan kasheta yake neman yi. &?arfarshi data tsaya gabanta duk da sanye take cikin ba)?ar safa yasa ta lumshe idanu dan )?amshin nan ya sake kusanto ta sosai, ba ta san sanda ya du)?a ya aje mata katin tare da ku??i ba yace "Ga katina nan sai ki kirani ko sau ??aya ne dan naga lambarki."

Mi)?ewa yayi tsaye da kyau yana kallon yadda duk ta takure, murmushi yayi tare da taka )?afarshi ??aya kan lallausan carpet ??in, tako uku yayi jami'in na gaba dan kula da gabanshi sai kuma ya tsaya, cike da fara'a da yanayi na zolaya ya juyo kanshi ka??an yace "Idan kuma baki kirani ba, to zan sa mahaifinki ya wankeki ya kawo min, kinga shikenan na sameki a sau)?i, amma idan a shirye kike da nuna min yarinta, to nima a shirye nake da kama layin gusulon )?ofar gidan nan dan ganin na lashe ya)?in za?en nasarar samunki."

Tana juyowa dan ganin wai da gaske shi ya yi maganar, sai kawai ya fice a ??akin ya barta da zulumi baki sake, kamar wacce aka daka ma tsawa aka ce ta fita haka ta tashi da mugun sauri ta ??auki katin ta fice a ??akin. Da sauri Ardiya ta bar jikin )?ofar ??auke da mamakin da Alhajin ya bata hannu bibbiyu, maza! Maza! Kawai take ambata, in ba takaici irin na namiji ba, ina abun so a jikin Saleema ga wanda yake da mata kamar Hajia *Iklima*? In ba rainin wayo na namiji ba ma da wani lokacin idan yayi abu ka kalleshi kawai, me ye ha??in gwamna da yarinya kamar Saleema? Shi fa a hakan gani yake yayi daidai, sam baya duba zubar ajin da rashin dacewar? Tabbas maganar nan Iklima za ta ji, ba ma zata ba kanta wahaa wajen fa??a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?wa uwar gidan ba, dan ba wani shiri suke sosai ba, amma Iklima? Ta san dole hankali ya tashi, uwa uba kuma idan suka ha??a )?arfi da )?arfe ita da Gaishata wajen )?arawa wutar fetur, tasan dole za'a babbake.



______________


Ba fa alamar wasa ya sake nunata da yatsa yace "In dai nine mijinki to ban yarda ki fita a gidan nan ba tare da Nafissa, idan kuma kin isa da kanki to bismillah."

Yana gama fa??a ya sa kai ya bar ??akin, da harara ta bishi dan har ga Allah ya )?ular da ita, to ita da ta riga ta gama shiryawa ita da Ummee, sai ya wani ce sai tare zasu tafi da )?azamar nan dan kawai ya zubar musu da mutumci, gashi ita tun safe ma da suka karya tare ba ta kuma sakata a idanu ba, a )?ufule ta fito daga ??akin ta nufi ??akinsu dan balbaleta da bala'i sannan ta sa ta shirya a hargitse su tafi ko babu kayane bai dameta ba.

*Nafissa* kuma tunda suka karya a daddafe ta dawo ??aki ta kwanta, yana shigowa ya ganta kwance ya ja tsaki tare da )?arasawa gaban gado ya jawo )?aramar drowa, ku??i ya ??iba tare da wasu takardu ya juya zai fita ba tare da ya kulata ba, a kasalance ta tashi zaune da )?yar tace "Yalla?ai."

A )?ufule ya juyo yace "Me ye?"

A raunane tace "Dama bana da lafiya, ko zan iya tafiya asibiti?"

Tsaki yayi ya yatsina fuska yace "Matsalarki ce, idan kinga dama ki je ko ki zauna ciwo ya kasheki, matsalata ??aya ce za ta ragu."

Ha??e abinda ya tokare mata ma)?oshi tayi ta murmusa kawai, fita yayi ya rufo ??akin, amma kamar wanda aka koro sai gashi ya dawo da sauri ko rufe )?ofar bai yi ba ya shiga binta da wani kallo yace" Ke, ban yarda da ke ba, shirya na kaiki da kaina, ta yiwu ma da wani ne zaki ha??u, in gaskiya ne muje na kaiki da kaina."

Girgiza masa kai tayi ta dakata daga shirinsauka a gadon tace" Ka daina fa??an haka ba kyau, wallahi babu wannan tunanin a tare da ni, kaima kuma ka sani."

Da mamaki ya nuna kanshi yace" Na sani? Ta ina na sani ??in? Kinga malama tashi ki shirya in za ki je, t ya zan san garada nawa kika ba kanki bayan ni?"

Wani malalacin murmushi tayi tace" Alhamdulillah, nagode ma Allah da ya zamana bayan kaine ba kafin kai ba."

Wani kallo ya mata yace" Me kike nufi?"

Sauka tayi a gadon tace" Ka fini sani."

&?wafa yayi yace" Laifi na ne da na sakar miki fuska, amma zaki gane kurenki."

Ta?e baki tayi cike da shakkarshi da ta rage a zuciyarta yanzun tace" Na gama gane kurena tunda na yarda na aureka, )?arshen hukuncinka kuma ka wannan ne... "

Ta fa??a tana nuna masa gado, sannan ta kalleshi tace" Game da hakan kuma a shirye nake, dan tun babu igiyarka a kaina nake kar?an wannan horon."

Hijabi da jaka ta ??auka suka fita a hanyar ma suna yadawa juna maganganu har suka isa asibiti.

Malamar asibitin da suka samu tunda ta tambayeta mijinta ne wannan? Ta kuma ce mata e, kawai ta bata ?bar roba dan tayi fitsari ta mata gwajin ciki, ba ?ata lokaci kam gwajin na farko ya bayyana sakamakon ciki na sati tara. A tare suka kalli junansu sanda take fa??a musu sakamakon, duka yanayin fuskarsu bai canza ba, sai dai kamar kowanensu na ??an mamaki ne da son gasgata abinda ta fa??a.

Jinjina kai yayi ya kalli likitar kawai ya mi)?e yace "An gode."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login