Showing 132001 words to 135000 words out of 193749 words

Chapter 45 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4404

yanayi na tausayi, tsoro, da firgicin da yake zagaye ga talakawansa wanda hakan ke kassara nutsuwarshi da farin cikinsa, to kinga a nan dole ki zama mai nutsuwa, hankali, da sanin ta kamata, dan kuwa ke ce zaki zama mai shanye damuwarsa, akwai yiwuwar a gabanki ya zama tamkar yaron goye, idan baki lalla?ashi ba sai ya ?aude har a kan kujerarsa ma, ki zamar masa kwanciyar hankalin cikin gida, yadda ko yana zaune a kujerarsa damuwa ta sakoshi a gaba da gajiya, ya zama ke ce kawai za ki zo masa a tunani a wannan lokacin, hakan kuma ba zai faru ba sai kin kasance mai tsafta, mai girmamashi da tausasawa a gareshi."

Kasko dattijuwar ta ??auka tana hura huta tana ci gaba da fa??a mata" Ki zama mai *ladabi* ?bata, idan ya ce yi, to kiyi indai bai sa?a umarnin Allah ba, idan kuma ya umarceki akan wani abu ne da bai dace ba sakamakon ??aukar zafi irin na maza wasu lokutan, to a lokacin kada ki ce a'a ba haka ba, ki bishi da angama ranka shi da??e, ki fara )?o)?arin sama masa nutsuwa, idan kin tabbatar hankalinsa ya kwanta sai ki nuna masa hukuncin da ya yanke akwai tsauri a cikinsa, idan kuma ya zama mai kawo miki damuwar da ta shafeshi, kada kiyi )?asa a gwiwa wajen bayar da hankalinki kanshi, ki nutsu sosai ki bashi hankalinki tamkar baki ta?a bawa wani abu mahimmanci ba sai lokacin, hakan zai bashi zummar fa??a miki damuwarsa, idan ya fa??a kuma ki kasance mai bin labarin daki-daki har ki fuskanci irin shawarar da za ki bashi game da lamarin, kinga kenan anan akwai bu)?atar ki zama mai hangen nesa da kuma kaifin )?wa)?walwa."

Tana kallo ta yaye karpet ??in dake bayan )?ofar ??akin sai ka rame mai zurfi ya bayyana, kujerar tsugunno ta aza mata sannan ta kamota ta zaunar kan kujerar, kwa?in da tayi na garin musawul ha??e da turare na ruwa ta fara shafe mata jikinta da shi, sosai take murza mata shi a jiki har tana rintse idanu, bayan ta aza kaskon da sanyayyan )?amshi ya fara tasowa tare da haya)?i ka??an ka??an yadda ba zai cutar da ita ba, tana zaunawa ta kawo bargo mai nauyi ta rufe mata jiki dashi ruf sai iya fuskarta kawai.

A ka??an ta yi minti ashirin kafin ta tayar da ita suka nufi ban??aki kuma har lokacin shawarwari take bata yadda zata fuskanci sabuwar rayuwarta, wani wankan ta sake yi da sabulun da aka ha??a da zallan mayuka da basa saka haske sai gyara jiki ga kuma garin magarya da kuma man zeitun da sauran mayuka. Maclean da brush ta bata bayan ta ida wanka ta wanka bakinta sosai sannan ta fito.

Tun ruwan jikinta basu tsane duka ba ta bata wani ha??a????iyar farar humra da aka wa la)?abi da *Deeja* (akwai fa humrar nan mata, sai ki jaraba za ki gane) ta shafe jikinta har saida ta umarceta ta ??aga towel ??in ta shafe duka cinyoyinta zuwa mararta da kuma ??uwawunta, wata irin lallausar doguwar rigar bacci har )?asa ta ??auko mata kalar pink, pant ??in rigar ta fara bata ta saka sannan ta saka riga wacce ta mata ??as a jiki, sunkuyawa tayi ta aje mata wasu sau)?a)?)?in silifas masu taushi sosai kalar pink ta saka, kwalli ta mi)?a mata tace "Shafa."

Kar?a tayi ta kalli madubi ta shafa sannan ta bata farin man le?e shima ta shafa, rufaffiyar alkyabba mai taushin gaske ta saka mata ta sake rufe mata kanta da rigar, zaunar da ita tayi bakin gado ta nufi )?aramar fridge ??in dake falo, tana zuwa ta bu??e sanyayyar tattaciyar masarar shanu ta bata tace "Shanye duka."

Da ta kar?a ba dan ta shanye bane dan bata da ra'ayin komai, amma tana kifa kai sanyin madarar nan ya dinga ratsata sai kuwa ta shanye tas ta mi)?a mata robar, )?aramin kofin tasar dake hannunta da cokali )?arami ta cikashi da zuma ta debo ta nufi bakinta da shi, bu??a bakin tayi tare da sake yin bismillah ta kar?a, ta sake ??ebowa za ta kai bakinta aka )?wan)?wasa )?ofar ??akin. Sadda kai Saleema tayi san ta fara ??aukar darasin matar, ita kuma ta aje tasar ta nufi )?ofar, saleema ta dai hangi hadimar suna magana )?us)?us, dawowa tayi ba tare da ta rufe ??akin ta tallabo Saleema tace "Ranki shi da??e an zo tafiya da ke."

Kallon fuskar Saleema tayi tana mata murmushi tace "Zaku je tare da ita, jakadiyar sarki ce, ki kasance mai ha)?uri, kada ki zama mai raki."

Saleema ba ta ce komai ba ita dai tana kallo har aka mi)?a bakin alkyabbarta ga ??aya jakadiyar ta shiga janta tamkar makauniya.


Gaf da )?ofar shiga ??akin baccin ta dakata a sanyaye tace" Sarauniyata, bakin tafiyata dake iya nan ne, bani da hurumin wucewa ciki, ki shiga ciki."

A hankali Saleema ta ??aga kanta ta juya ka??an ta kalli falon a ?ban sakanni, ya fi )?arfin ta faslta kyawunshi a ??an kallon nan na da)?i)?u, irin )?amshin da falon ke fitarwa ya fi tsaya mata a rai har take jin anya kuwa duk )?amshin nan da jikinta ke yi ba sai ta gaza gamsar da ma'abocin ??akin ba? Ganin har yanzu jakadiyar na inda ta rusuna yasa ta kama hannun )?ofar ta mur??a a nutse sannan ta zura )?afarta da yau tsabar darzar sa suka gani har sukayi wani taushin alhaki, saida ta shige gaba??aya ta maida )?ofar ta rufe sannan jakadiyar ta bar wurin.

Tsaye take wuri ??aya tana )?arewa ??akin baccin kallo, tun daga gaban madubin dake sha)?e da mayuka da turaruka kala kala, zuwa kan kyakyawar drower kaya kan ha??a????en gadon Hunkar da ya )?awata ??akin, ga wani sabon )?amshin da yayi daban da na falon, nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke tare da matsawa )?a??an ta zauna kan kujera tana ci gaba da kallon ko ina, wanene shi? Ya zai kasance gareni? Mai tausasawa? Ko mai kausasawa? Ya Allah.

Ta fa??a tana dafe gaban goshinta tana lumshe idanu, ta gaji matu)?a yau da wannan al'amari, kanta har yanzu yana mata ciwon lamarin daya ba)?unceta, hakan yasa ta )?ara gyara zamanta ta mi)?ar da )?afafunta ba tare data cire silifas ??in )?afarta ba ta buga tagumi tana ta lumshe idanu saboda sanyin dake ratsata ya gama kashe mata jiki bacci ke neman ??aukarta.

Baccin da ya fara fizgarta ne yasa ta bu??a idanunta da sauri da kuma )?arfi sakamakon )?ofar da aka rufe, )?ofar a gabanta take can gefen gado, hakan ya bata damar ganin mai shigowar da kyau, ido cikin ido suka kalli junansu, kowane fuskar da yanayin dake nuna tsantsar mamakin ganin ??anuwansa, duk da bata ga alamu da ya nuna mata ban??aki bane, ama kuma ya fito jikinshi sanye da doguwar farar riga tas tas tamkar madara, saisanyayyan )?amshin turarenshi na Brand 69 ya fara kai mata karo a hanci.

A hankali ta gyara zamanta har ta mi)?e tsaye fuskarta ba ta daina mamakin ganinshi da tunanin ko dai shine mijin nata? Mutumin da ke fama da ciwon )?afafu ko tafiya baya yi da kyau? Mutumin da idan ma wani tsautsayi yasa ta tuna da shi take kiranshi da sunan da ya dace da shi saboda kwalliyar data ta?a ganinshi cikinta da kuma takonsa na ??ai??aya, tuna haka da wannan tunanin a ranta yasa da sigar mamaki da kuma ??an tsoron da ta ji na ganinshi tace "Kaiii! *?AWISU* Kai ne?"


???i _Wato Saleema ta )?ware a wajen sakawa kowa sunan da ya dace da shi, mai mara??awar namu? Huzeifa Alhudahuda, Mu'az Akhu, sarkinmu kuma shine ?awisu?_ ba ruwana, ki fanshi kanki. ???iKwate ga sabuwar majinyaci nan, a bata gado a asibitin da aka kwantar da )?awata Aminatu.




*Alhamdulillah.*
20/06/2022 ?? 22:07 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_43_




Rashin sanin waye shi har yanzu da kuma tunanin kar dai a ce shine sarkin yasa ta sauri rufe bakinta ta sadda kanta )?asa tana wala-wala da idanunta alamar rashin gaskiya, cike da kunya take wasa da yatsun hannayenta tana ci gaba da jujjuya idanu.

Tsaye yake cak! Wuri ??aya yana kallon fuskarta, )?yallin da fuskarta ya ga tana yi ne yake bashi mamaki, ba dan kar ya zuzuta dayawa ba sai ya ce tamkar *jaririn wata* yake kallo, idan baiyi ?atan lissafi ba kenan wannan marar kunyar da bata iya gaishe da manya ba ce Ummi ta aura masa? Gashi yanzu ta sake tabbatar masa hada fitsara ma ta iya, yarinyar da ta gaisheshi da *Barka dai*! Hmmmm!

Da wani masifaffen yanayin da)?ilewa ya shiga takowa gabanta, hakan ya haddasa mata faduwar gaba tare da kowane takonshi ??aya mai kama dana gajiyayyar mai tsohon ciki, tuni ta kuma sadda kanta ta rintse idanu ta gama yanke )?auna da kifeta zaiyi da mari sannan ya mata hargagin kan me za ta shigo masa nan ??in da har yanzu ba ta san ??akin waye ba. Saida ya zo kusa da ita kawai ya ra?ata ya fita a ??akin, wawuyar ajiyar zuciya ta sauke tare da kmawa kan kujerar ta zauna tana fa??in "Wallahi dole na iya bakina, wannan idan ya mareni sai na ga taurari."

Sai kuma ta ta?e baki tace "Hmmm! Kamar wata mace yayi ta abu da sanyi."

Sai kuma ta yatsina fuska tace "Ba kazar-kazar irin na maza, sam *baka min ba*."

Ba jimawa aka sake shigowa, wannan karan ba ta motsa ba saida ta kalli mai shigowar ta )?asan idanu, tashin hankali! Zaune yayi bakin gadon yana fuskantarta hannunshi ri)?e da sallaya, sa'a ??aya suna ??an nesa ka??an sai )?amshin dake jikinsu daya gauraya ??an wurin kowa na sha)?ar na ??an uwansa. Kamar almara yasa hannu ??aya ya kama )?afar kujerar da take zaune ya jawota gabanshi, rarako idanu tayi a ranta tace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Shi kuma kalar nasa ciwon kenan?"

Daf da daf suke a yanzu, gwiwarta ta dama har ta na gugar tashi gwiwar, muskutawa tayi ta gyara zamanta sosai tana )?amewa wuri ??aya numfashinta na fita da sauri. Idanunshi na kan fuskarta cikin amon rikitacciyar muryarshi da mamakin yadda ya samu kusanci da macen da ba muharramarsa ba amma baya jin komai a jikinshi, a da)?ile a mugun rarrabe kowane harafi yace " *Me...su...nanki?*"

A cikin ranta take mamakin rainin hankalin nan har ta ayyana. "Wuni ??aya muna matsayin ma'aurata amma bai san sunana ba? Lallai ma."

Sai kuma wata zuciyar ta raya mata "To shi me sunanshi?" Oho! Kema baki sani ba kenan? A raunane cikin rawar murya kamar a ce ass ta zuba a guje tace "Saleema."

Ba tare daya daina tsareta da idanu ba yaace "Na gasken?"

Kanta )?asa sosai tace "Haleematus-sadiya."

A )?asan ma)?oshi har amon na fita da yanayi na )?a)?)?arfan namijin da muryarsa ta nuna haka saboda wasu ruwa ruwa dake fita a muryar yace "Shekararki nawa?"

Saida ta ??an saka yatsarta manuniya a bakinta sannan tace "Ashirin...da."

Ta nuna masa yatsu biyu ma'ana ashirin da biyu, ta?e baki yayi yace "Kin iya karatu?"

Da mamakn tambayar cikin nutsuwa tace "Wane a ciki?"

Mamakin yarinyar yake sosai, dan ta fahimceshi da kyau yasa shi kai hannunshi ya tallabo ha?arta ya tilasta mata kallon fuskarshi amma ba ta kalli )?wayar idanunshi da ta ga ya ranba??a musu kwalli, fuskarshi a ha??e da yanayin kowane lokaci fa zai iya hassala yace "Wane kika iya ke?"

Sakin ha?arta yayi da sauri ta sake dasa kanta )?asa idanunta har sun cika taf da hawaye muryarta na ??aukar ?ari sosai tace "Na...um..na...wan...ka."

Kuka ne ya )?wace mata ta ja tattausan alkyabbarta ta rufe fuskarta tana ??an sheshe)?ar kuka, da ma??aukakin mamakin dama hakan mata suke? Ya kalleta da kyau yace "Wane abu aka miki na kuka?"

Sai kuma yayi saurin fa??in "Kina da alwala?"

Da sauri ta ??aga masa kai, dan haka ya mi)?e yana warware sallayar yace "Ta so."

Mi)?ewa tayi daga yadda ta gani ya tabbatar mata da abinda yake nufi, ganin tana daidaita alkyabbarta yasa shi takawa a nutse ya sake bu??a )?ofar da ya fito da fari, tsaye tana tana ta share hawaye tana ayyana "Kenan dai shi ne mijin nawa?"

Fitowarshi tasa ta sake nutsuwa har ya mi)?o mata farin hijabin da ya ??auko a ??akinta, cikin dubara ta cire alkyabbar ta saka hijabin sannan ta tsaya bayanshi suka gabatar da sallah raka'a biyu, basu jima ba suka idar ya gyara zamanshi ya juyo yana tan)?washe )?afafu yana kallon )?asa, sun ??auki minti biyar a haka kafin ya mi)?a hannunshi na dama alamar ta ??ora hannunta akan na shi, da mamaki ta kalleshi da tunanin me yake nufi kuma?

Da idanu ya sake isar mata da abinda yake nufi, saida ta dinga dun)?ule hannun nata na dama tana bu??ewa da wara yatsun kafin ta shigo kusanto da hannun har ta ??ora akan na shi, rintse idanu tayi shi kuma ya )?urawa hannun nata idanu, tabbas bai ji komai ba da ta ??ora, a da kuma da kuskure hannunshi zai ta?a na wata macen sai ya ji tamkar ya ta?a wutar da za ta )?onashi, da sha'awa za ta bijiro masa idonshi kuma su kalli wata mace ko da a tv ne, sai ya ji ranshi ya ?ace ya ji tsanar wacce yake kallo ??in matu)?a da kuma ??aukewar sha'awar, amma abun mamaki da al'ajabi a tare da wannan shine, yanzu da ta ??ora hannunta a na shi sai sha'awar ta bijiro masa har zuciyarshi na raya masa wannan fa halalinka ce.

A hankali ya kai hannunshi kan fuskarta har yayi nasarar ri)?e goshinta, )?ara rintse idanunta tayi tana jin jikinta na neman ??aukar rawa, harafin s kawai take jin yana fita daga bakinshi har ya janye hannunshi ya kalleta yadda duk ta tsorata, ta?e baki yayi a ayyana " *Me zan tsinta a jikin jaririya kamar wannan?*"

?auke kanshi yayi daga dubanta yace "Je ki kwanta."

Bu??a idanu tayi a hankali ta ??an saci kallonshi, har ta yun)?ura zata tashi sai kuma ta koma ta zauna cikin tattausan muryarta tace "Zan iya tambaya?"

A ?oye ya amsa da "Uhum!" Saida ta ??ago ta kalli fuskarshi, ha??a idanu da sukayi yasa shi jin wata arniyar kasala saboda kwallin dake idanunta ya kama sosai, kuma tubarkallah idanun suna da girma, hakan yasa ya ga kamar mai neman ??aukar hankalinshi da fitina, ita kam ba ta kawar da dubanta ba saida tace "Ban...san sunan...ka yalla?ai, kuma...bana so na ji ga bakin kowa sai..."

Irin kallon daya mata na kamar yana hango wani abu a jikinta yasa ta yin shiru ta sadda kanta )?asa, murmushi kawai ya saki tare da mi)?ewa tsaye ya shiga taka lallausan )?afafunshi ya shige ??akin nan na ??azu dan shi kam bai san me zai ce mata ba, ya daga zuwanta za ta nemi ??ora masa hawan jini? In ba ita a waye zai masa ma wannan tambayar a cikin gidan nan? Hmmmm!

Tunda ta bishi da kallo har ya shige ta mi)?e tana ta?e baki tace "Ni da ka tambayi sunana fa?"

Ta jima zaune ganin dai ba ta da wani abu da take yi ta tashi ta )?arasa gaban sofar dake ??akin, saida ta daidaita zamanta ta mi)?e )?afafu kafin ta kwanta ??aga hannayenta ta shiga karanta addu'o'in bacci ta kwanta tana du)?u)?unewa cikin hijabinta. Ba ta ??auki minti biyar ba bacci ya ??auketa dan yau tun asuba da ta farka ba ta kuma rintsa idonta da sunan bacci ba.

Ya jima ciki kafin ya fito ba tunanin komai a ransa, ganinta kwance kan kujera yasa shi ta?e baki kafin ya fita ta ??aya )?ofar, )?arasawarshi ke da wuya ya kama labulen dake jikin )?ofar dan ya gyarashi ganin kamar an ??an jayeshi ta yadda ana iya hango cikin ??akin, )?arasawa yayi ya ja labulen ya gyara ya juya da niyyar nufa wajen )?ofa ya ji )?arar fa??uwar makulli wanda kuma ba makulli ??aya bane da alamar sun fi uku, juyowa yayi da mamaki ya kalli tagar, da ??an sauri ya ??ago )?afafu ya sake dawowa ya yaye labulen. Inuwar da ya gani ta mutum an gilma ta corridor dake sadashi da ??akin mahaifiyarshi yasa shi mamaki da tambayar kanshi waye? Me ake a nan a wannan lokacin? Da sauri ya nufi ??akin baccin nashi yana shiga ko kallon inda Saleema take bai yi ba ya ??auki wayarshi )?arama ya danna kiran lambar Ummi.

A gigice gimbiya Ramlat na ganin kiran wani tunani daban zuciyarta ta kitsa mata, duba da yaronta sabon shiga ne a harkar ke?ewa da mace, sai ta yi zaton ko ya halaka ?bar mutane kuma ya rasa yadda zaiyi, a hanzarce ta ??aga tana tashi zaune ta furta "Mai gado, lafiya?"

A nutse duk da hankalinshi ba kwance yake ba na son sanin waye ya shiga ?angarenta yace "Ummi, kun rufe )?ofarku?"

Da mamakin tambayar tace "E an rufe, me yasa ka tambaya? Kana bu)?atar wani abu ne?"

A sanyaye yace "A'a, Ummi..." Sai kuma yayi shiru, da sauri tace "Ina jinka mai gado."

A ta)?aice yace "Ki kula da kanki Ummina." Da sigar mamaki tace "Lafiya? Ba ka yi bacci ba har yanzu?"

Numfashi ya sake saukewa yana ta le)?a tagogin dake falon yace "Ummi mutum na gani a ?angare, ban san waye ba, kuma ban san me yasa na ga kamar ana min le)?e ba."

Shiru tayi tana salati a ranta, bayan wasu da)?i)?u tace "Ka yi abinda ya dace mai gado, yau ranarka ce kuma ranar tashin hankalin ma)?iyanka, idan har tunanina ya yi daidai ba zai wuce ana son????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? sanin ko za ka iya wani kata?us ba daya kasance kana tare da mace, ka kula da kanka mai gado, Saleema yarinyar kirki ce,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login