Showing 60001 words to 63000 words out of 193749 words

Chapter 21 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4405

muku, shagali ne ke kika ga zaki iya, ban hanaku ba kuma nayi )?o)?ari da na baku wannan ku??in ma, idan dole sai kuyi ki )?ara a na ki sai kuyi."

Cikin masifa ta ji muryar Ardiya na fa??in "Dama na san ba )?aunarmu kake ba, ai ??azu da ka shigo ba'a tambayeka, amma haka ka cire ku??i masu yawa ka bayar aka siyo lemu mai tsadar gaske aka dinga rabawa matsiyatan unguwa da dangi, shine yanzu shagalin da Hadeeya za ta ha??awa )?awayenta na murnar samun jarabawa sai ka ce baka da ku??i?"

Hannaye ya zuba aljihu yace" Abinda zan iya yi kenan, in ya miki kiyi, in baki so ki bani ku??i akwai abunda zan iya yi da su da wannan mahimmanci."

Tsaki ta ja masa tare da cewa" Da??inta dai ita wacce ake hura mana hanci dalilin bata da kwalin da Hadeeya take da."

Wani malalacin murmushi yayi yace" Hazalika ita ma Hadeeyar ba ta da abin da *gimbiya* take da."

Zaro idanu tayi da mamaki tace" Gimbiya kuma? Ta da)?i)?a...?"

Hannu ya ??aga da niyyar kifa mata mari, saidai ba ??abi'arsa bace duka mace, hakan yasa ya dakata ganin ta tsorata har ta rintse idanu, jinjina kai yayi yace" Ba ta da ilimin boko, amma tana da ilimin da kowane namiji ke neman samu a matar da zai yi rayuwa da ita, a halin da ake ciki yanzu zamu iya yin kafa??a da kafa??a da Saleema wajen arzi)?i, dan yanzu haka akwai takardar caki (check) na ku??i da bansan adadinsu ba a hannuna kuma na ta, baya ga sar)?o)?i masu darajar da ke baki ta?a sakawa ba ajiye a drower mahaifiyarta, dan haka ki iya bakinki akan uwata wallahi sai in ?ata miki rai."

Ficewa yayi ya barta nan tsaye, Saleema dake ban??akin saida ta ji Ardiya ta bar wurin ka??ai ta fito zuciyarta fess da tunanin dama haka Abbanta ke sonta? A kanta ne zai ?atawa Ardiya rai? Lallai yau rana ce ta musamman a gareta.



______________



Kamar zai yi kuka cikin tsananin ?acin rai ya kalleta yace "Mama, wallahi ba zan aureta ba sai dai ya kasheni, duba fa a kanta ne ya hanani ku??i ya hanani zuwa kamfani, ni yanzu ko sisi ban da a jikina, a hakane zai min auren bayan ya ha??ani da talauci."

Ita ma ranta nata a ?ace saboda ita ta ma fishi jin haushin Alhaji Auwal din ha??e da Saleema da take ganin duk ita ta ja musu wannan bala'i tace" Kai in za ka yi abin da ya ce ka yi, idan ba ka yi wallahi zai iya cireka a cikin ?ba?banshi, gabanka dai ranar ba irin ba)?ar maganar da bai fa??a min ba, ya kake so na yi? So ka ke ya sake ni saboda auren na ka?"

Turo baki yayi ya sake )?ura mata idanu da suka mishi jajir saboda yau bai samu ya busa abin da ya saka kanshi ba yace" Ni ba haka nake so ba, kawai ki masa magana ya sake min aljihuna, haba dan Allah."

Ajiyar zuciya ta sauke tace" Matsala ce ta ku??i ko?"

Kamar zai ha??eta da ranta ya hayayya)?o yana fa??in" E mana, na fa??a miki ko sisi ban da, ya barni ko kamfanin na je amma ya )?i."

Da sauri ta )?arasa gaban madubi ta ??auki )?aramar jakarta ta ciro ku??i ta zo ta mi)?a mishi tace" Kar?i, dan Allah Mu'awwaz ka kwantar da hankali, kar ka ce za ka matsawa mahaifin nan naka, ka yi abinda ya ke so ka ji, idan an aura maka ita dole ai ba za'a tilastaka zama da ita da farin ciki ba, ka ??an??ana mata ku??arta har sai ta gudu da )?afafunta."

Wani huci yayi yace" Mama ni ba na so ko numfashi na ha??a da ita ne, ta ya ma za'a aura min ?bar aikin gidan nan? Wannan ai zubar da aji ne."

A sanyaye ta sake cewa" Ka yi ha)?uri kai dai, ka ga fa ko ba komai mahaifinka zai yarda ka masa biyayya, hakan zai sa ya sakar maka duk harkokinka na da, amma ka ga ni ba zan ji da??i ba a ce Mu'az ne ka??ai ke kula da gidan gonarsa da kuma kamfaninsa ba, dan shalelena."

Figar ku??in yayi a hannunta yace" Shikenan to na ji."

Bai jira komai ba ya fice a ??akin dan hanzarta samo abinda zai washe masa )?wa)?walwarsa. Ganin haka ta ??auki wayarta dake bakin gado ta kira Ardiya dan ta tambayeta wai da gaske ne an saka ranar Mu'az da Saleema? In kuwa gaske ne za su ga )?as)?anci wallahi, dan babu ta yadda Saleema za ta ha??a ??anta aure da mai aikin gidanta sannan uta ta shigo gidan a matsayin sarakuwa, sam ba zai yiwu ba sai dai in bayan ranta.



______________


Irin takaicin da ya riski kanshi a ciki baya jin ya ta?a samun kanshi a ciki sai yau, tunda ya shigo shagon ma ya kaisa aiwatar da komai, gashi yana tsananin farin ciki a )?asan zuciyarshi na samun nasarar jarabawarshi, babban abun farin cikin shine ya fi sauran ??alibai haza)?a a lakarantarsu, sai dai ba)?in cikin Sharhasila ya dame farin cikinshi ya shanye. Kifa kanshi yayi a telar da ya hau da sunan ??inki amma bai yi komai ba, abun daa yke tunani shine ta ya Sharhasila za ta masa haka? Kwana hu??u ya rage bikinsu kawai ya samu labarin wai ta yi fa??a da wasu ?ban mata har an rufesu a magar)?ama, me yake damunta? Me take tun)?aho da shi?


Bammmm! Dukan da aka ma telar da ya kifa kanshi ne yasa shi ??agowa da mugun sauri har yana rintse idanu, Sharhasila ce gabanshi a wani irin mummunan yanayi, riga da wando ne jikinta da suka matseta sosai, sai wani banzan shara-sharan ??an kwali kalar farar rigar dake kanta, kanta da babu kitso butu-butu da shi.

Wata ajiyar zuciya ya sauke mai tattare da amon takaici ya dauke idonshi a kanta, ganin yanda ya kalleta ya ??auke kai yasa ta ri)?e )?ugu cike da masifa da bala'i da tayi gadonsu a wajen mahaifiyarta ta ??aga murya tamkar za ta fasa shagon tace "Da kai na ke malam, wane wane irin wula)?anci ne? Me yasa a kullum ka ke nuna min ba ka sona? Saboda kai fa na je hannun ?ban sanda, amma shine ko ka je ka dubani?"

Matasan samarin dake zama gefen shagon ne suka fara le)?owa ta tagar dake wurin kowa ya kasa kunne. Bai kulata ba sai mamakin yanda idan ranta ya ?ace musamman idan akan kishinshi ne ta ke komawa jahila, wannan )?walisar da yanga da taushi duk watsar da su take. Ganin dai har yanzu bai kulata ba yasa ta cire ??an kwalin ta ??aure )?ugu ta fara bubbuga telar tana fa??in "To bari ka ji Huzeifa, na rantse maka da Allahn da ya halicceni duk ?bar iskar da ta sake taran gabana tana fa??a min kyawun halinka ko na fuskarka, wallahi ka ji na rantse sai na huda cikin yarinya da wu)?a idan ya so a kasheni, kuma ka sani wallahi da an ??aura aurenmu ba kai ba sake ??inkin mata."

Kusan teburin dake sha)?e da atamfofi da aka yanka da wanda baya yanka ba ta )?arasa tare da watso kayan )?asa tana ci gaba da fa??in" Aikin banza aikin wofi, duk ?bar iskar da ta tashi kwartancinta sai ta zo kawo maka ??inki, kai ma dake ba zuciya gareka duk ka bi ka san awon jikin kowace mace, to wallahi ba zai yiwu ba kaji na fa??a maka."

&?anenshi da yana daga cikin masu le)?ensu ta kalla ta nuna da yatsa tace "Ka kuma kallona sai na tsiyaye maka idanunka, ai a gabanka yake cin amanata, amma ba ka masa magana."

Maida dubanta tayi ga Huzeifa da kanshi ke )?asa tace "Kuma ina jiranka anjima, kasan akwai abubuwa da dama da ya kamata mu shirya, saboda gobe zan shiga lalle."

Murgu??a masa baki tayi ta fice a shagon tana kwance ??aurin dan kwalin daga )?ugunta ta ??ora a kai ta shiga motarta ta bar wurin, dan dama daga ofishin take mahaifinta ya kar?o belinta, kai tsaye nan ta nufo dan bata ji da??in zuwa da baiyi ba ganinta, duba da a kanshi ta yi fa??a da wata )?awarta saboda tana ta ko??ashi da kyawawan halayenshi har tana ikrarin da zai so ta da ta amince da shi, shi ne fa ta rufeta da suka har da ??aukar wu)?a ta yanketa, dalilin haka aka kamasu duka, dan ita in dai akan Huzeifa ne babu wacce ba zata kashe ba.

Tana fita daga shagon ya jawo ??an )?aramin coffre dake gefenshi ya ??auka magani na ciwon kai ya sha, mi)?ewa yayi ba tarz da ya kula kowa ba ya )?etara titin ya shige gida ya kwanta ??akinshi, zuciyarsa raya masa abubuwa take masu yawa game da aurenshi da Sharhasila, tunanin irin zaman da zasuyi da ita yake? Shin rainashi ne tayi? Ko kuma damarsa ce ta samu dayawa? Da wannan tunanin har bacci ya ??aukeshi ba tare da jin da??in baccin ba.



*Bayan kwana biyar*


Duk da ba haka ya so ba, amma dai ya zama angon Nafissa, hatta da abokai duk wanda yayi gigin yi masa barka da ashar da ashariya suke rabuwa, idan a waya ne kuma ya daddana maka rabonka sannan ya kashe wayarshi, gidan gonar Baban abokinshi suka je ya yi kwancinshi kamar ya yi ta rusa kuka, mugunta kala-kala yake kitsawa wacce ya shirya tarban amaryar da ita wacce Alhaji Auwal ya ce dole su zauna gidan dai bai yarda da shi da mahaifiyarshi ba wacce tun da aka saka ranar ta daina ma kulashi sai kumbura take, gashi auren ??anta na fari guda amma ba wanda ta gayyata, idan ka ji a gari ka zo fuska a gimtse kuke rabuwa, ita ma dan shekarunta ne da ta ashar ??in zasu dinga rabuwa.

*Saleema* na gidansu Nafissa wanda shi ne zuwanta na farko, tunda ta shiga ta fahimci lallai Nafissa gaskiya ta fa??a game da halin da suke ciki, dan kuwa matar Babansu na ??aki ma tana bacci, gashi duk abinda aka kawo na auren ta danne saura sauran kuma dangin Babansu sun wawushe, yau kuma da aka ??aura mata aure ba wanda ke tare da ita daga ita sai )?annenta, sosai ta tausaya musu haka take zaune suna ta hira ita da Nafissa har bayan sallah la'asar.

Lura da babu wani abu da Nafissa ke yi da amaren yanzu ke yi yasa Saleema cewa "Wai ke ba ki wani shiri ne?"

A marairaice cikin amon murya mai rawar kuka tace "To Hajia Saleema ba sai ka na da ba, da me zan yi wani abu? Da )?yar fa na samu damar ??inki kala uku, duk ku??in da kayan sun raba a tsakaninsu."

Girgiza kai tayi cike da jimami tace "Matar nan akwai azzaluma."

Cikin kulawa tace "Kina da kayan da za ki saka ne anjima?"

Mi)?ewa tayi tace "Bari ki gansu." ?auko mata leshen tayi ta duba, ??inki yayi komai da komai, amma sai ta ??an kalleta da kyau tace "Amma rigar nan za ta isheki kuwa? Ai ni b???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ansan haka kike da )?iba ba."

Dariya Nafissa tayi tace "&?ibata fa ta gaba ce." Ta fa??a tana ??an kallon )?irjinta, Saleema ma da ta kalleta cewa tayi "Kin tabbata sun miki daidai?"

"E to, gaskiya ban gwada ba tunda aka kawo." Aje rigar Saleema tayi tace "To kinga ki ??auko duk abinda kika san zakiyi anfani da shi, ya kamata ki je ke ma a gyaraki."

Waro idanu tayi tace "Gyara kuma?"

Jinjina mata kai tayi, girgiza kai ita kuma tayi tace "Gaskiya bana da ku??..." Da yatsa ta nunata tace "Kar ma ki fara, kawai ki shirya mu tafi."

Jinjina kai tayi tace "Nagode Hajia."

Harara ta galla mata tace "Wai sau nawa zan fa??a miki ki daina kirana da Hajia?"

Dariya Nafissa tayi tace "To Aunty."

Nan ma wata harara ta watsa mata tace "Ke! Shekara ta fa sha takwas ne, kar ki ganni zabgegiya haka, yarinya ce ni har yanzu."

Nafissa da ke )?yal)?yala dariya ne tace "To ni kuma fa sha bakwai gareni yanzu, kinga kin girme ni."

Da mamakin sha bakwan da ta fa??a ta kalleta, sai kuma ta girgiza mata kai tace "A'a wallahi, sai dai in kin yarda ki kirani da )?awa?"

"&?awa?" Nafissa ta sake maimaitawa, cike da tabbaci ta mi)?e tsaye tace "E, kinga shirya mu tafi, ni zan yi alwala na yi sallah."

Farfajiyar )?aramin gidan na su ta fito bayan ta aje hijabinta ??akin su Nafissa, dur)?ushe take gaban bishiyar dake tsakar gidan tana alwala, wata rikitacciyar muryar shaye-shaye ta ji daga bayanta an ce "?wan mata kina lafiya?"

Juyowa tayi ta ganshi tsaye a bayanta sai layi yake da leda a hannu, harara ta wanka mishi ta juya ta ci gaba da alwalarta, bata san me ya faru ba saida ta ji muryar Nafissa ta taho da gudu tana fa??in "A'a Yaya dan Allah kar ka yi."

Mi)?ewa Saleema tayi ta sake juyawa, ta?arya ce a hannunshi da alama ita yayi niyyar doka ma, wani murmushi tayi tana girgiza kai sanda yake fa??in "Wace ?bar iska ce wannan? Ta shigo gidanmu ta harareni?"

Ri)?e ta?aryar Nafissa tayi tace "Ka yi ha)?uri dan Allah, )?awata ce Yaya."

Ta?e baki Saleema tayi ta kalli Nafissa tace "Da kin barshi ma kinji, dan ko ba komai akwai bu)?atar a canza mishi wurin kwana."

Matar Babansu na ??aki tana fitowa ta ji me Saleema ta fa??a, cike da hargagi irin na haurigan mata marasa ilimi da sanin ta-kamata a rayuwa tace "Ban gane a canza mishi wurin kwana ba? Uwarsa ce ke? Nan fa gidan ubanshi ne? Me kike nufi da maganarki?"

Rumgume hannaye Saleema tayi a )?irji ta kalleta dan dama haushinta take ji tace "Kna nufin da yayi kuskuren ta?ani da sai dai ya kwana gidan maza."

Nafissa ta kalla da yanayi na masifa da tijara tace "Ke dama iskancin na ki ya kai ki kawo mana marar kunyar yarinya har gida? ?war gidan uban wacece wannan ??in?"

Nafissa ha)?uri ta shiga basu Saleema kuma da jin haushin yanda Nafissa ke tsoronsu tace "Kuma wallahi ki ji tsoron Allah, wace riba za ki ci a zalintar marayu? Ke baki ta?a ji ko a tarihi wanda yayi zalinci naya gamawa da duniya lafiya ba? Ba wahalar ja miki aya ko hadisi, ilimin duniya ma ka??ai ya isheki, ki fa??a min wa kika ta?a ganin ya aikata aiki irin na ki kuma ya yi kyakyawan )?arshe? Da kike cutar da su na ki yaran shiriyarsu na hannunki? Kin san me gobe za ta yi? Yaran da kike cutama wata)?ila su ne za su agajeki, amma taron wannan gayyar ba zasu tsinana miki komai ba, dan su da kansu basu tsaya a kan )?afafuwansu da kyau ba."

Ra?asu tayi ta wuce za ta shige ??akin sai kuma ta juyo kalli matar Babansu Nafissa dake kallon )?afafun matashin saurayi na bugawa a jarida, amma shaye-shaye ya sa kullum a cikin layi da tanga??i yake, nunosu tayi da yatsa tace" Ki yi gaggawar dakatar da shi, dan ka??an ya rage ki fara tsintoshi a bola."

Shigewa tayi ??akin da gudu Nafissa ta bi bayanta tana sauke ajiyar zuciya, ita kuma daga tsaye ta sake kallon yaron ta dai tabbatar gaskiya ta fa??a, dan tunda ya fara shan sholishon nan kowane dare sai ta tsintoshi a )?ofar gida ko bakin titi, hakan na nufin kenan a bolar kawai ya rage, wawan tsaki ta ja ta shige ??akinta tana fa??in "Tsinannen albarka da bai san ciwon kanshi ba, ai sai ka ja ayi ta zagina a gari, shege asararren haihuwa."

_Wal'iyazu billah, ta ya shiriya za ta samu kenan a haka? Allah ka shirya mana yaranmu ka bamu ikon binsu da addu'a. AMEEN._

Suna idar da sallarsu Saleema ta kira Mamanta a waya, tana ??agawa Saleema tace" Mama kina gidan bikin ne?"

Murmushi Safiya tayi tace" Gidan biki ko gidan makoki?"

A tsorace Saleema tace" Makoki kuma Mama? Wani ne ya rasu?"

Dariya tayi tace" To kinga gidan shiru kamar dai yanda ya ke, uwar angon kanta gata can daga ita sai auntynku (Ardiya) a ??akin, nima gani nan ??akin sarakuwarki."

Murmushi Saleema tayi tace" Kai Mama, wai sarakuwata?"

" E mana."Ta fa??a da tabbaci, murmushi ta sake yi tace" Mama, dama ku??i nake so idan kina da ki bani, za mu je wajen mai kwaliyya ne tare da Nafissa."

Ajiyar zuciya Safiya ta sauke tace" Saleema, milyoyin ku??a??e fa gareki, amma kika ce ke sisi ba ki bu)?ata wai a ba mahaifinki, saboda dalilinshi kika samu duk abin da kika samu, yanzu ba gashi ba kina bu)?atar ku??i."

A marairaice tace" Mama, to dan Allah me zan yi da su idan na aje, amma Abba ba gashi ba yana ta siya mana abinci muna ci ba."

Girgiza kai Safiya tayi kamar suna kallon juna tace" Kuma aka fa??a miki da ku??inki yake ciyar damu? To kinga ki kirashi ya baki, ni dama ku??in da zan bayar gudumuwa ne na kar?o, kuma uwar angon sai kumburi take ta )?i kar?ar komai daga hannun kowa."

Da zumu??i Saleema tace" Yawwa Mama, to ki ranta min su, idan muka ha??u gida sai na kar?a wajen Abba na biyaki."

Murmushi tayi tace" To shikenan, ya za'ayi yanzu?"

Da zumu??i tace" Yawwa Mamana, zamu shigo adaidaita yanzu, idan muka zo saina shigo na kar?a."

Da haka suka aje wayar suka )?ara kimtsawa Nafissa ta ??auki duk abun bu)?ata sannan suka fita bayan Nafissa ta jadaddawa )?anwarta ta kula da ?ban uwansu zata dawo zuwa magriba.



*&?amshi )?amshi mata, ???ita ce wai tunda na shafa humrar nan yake ta shinshinata uwa mage, haka al'amarin yake dama, ba wani )?amshi da zai sake mishi da??i face na jikinki yer uwa, ke ma kina bu)?ata ne? To tuntu?eni a wannan lambar 94-98-56-52.*



_Ba iya humra kawai ba, akwai sabulu na gyaran fata, wanda ba zai sakaki haske bane kawai zai kwantar da yamutsatsar fata ne sannan ya taso da wata koma??a, ga kuma sabulu na toilet wanda yake magance )?ai)?ayin gaba, sannan ya dawo da ni'imar da ya ??auke da yardar Allah, haka kuma akwai mai na gyaran jiki musamman ga amarya, abubuwan ha??in babu mai cutarwa a ciki, dan dukansu abune da ko likitoci suna shawartar mata da anfani da su, irinsu *man zeitun*, *sabulun habba*, *magarya*, *zogale

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login