Showing 165001 words to 168000 words out of 193749 words

Chapter 56 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4408

hannu ??aya sannan ya sa ??aya hannun ya jaye rawaninsa daya rufe masa baki. Hakanne ya bayyanar da kamilallar fuskarshi dake da duhun fata da kyakyawan saje d?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
a ya mata )?awanya.

Tunda Safiya ta sadda kai har suka ??an fara gaisawa ba ta ??ago ba, Alhaji Yusuf kuma yana ??agawa har su ha??a idanu amma na ??an lokaci, Ardiya ma da fari kallonshi take sosai har zuciyarta ta fara ayyana mata "Aikin banza, ta yiwu ma tsoho aka aura mata amma ake ta mana )?aryar banza ita ta auri sarki."

Amma yanzu da ya fito da bakinshi hakan yasa fuskarshi fitowa taram, kula duk da alamu ya nuna ba yaro bane mai shekara ashirin da biyar zuwa talatin, sai ya zama a yanzu dai idanunta ba su ga wata makusa a tare da shi ba, tabbas ba)?i ne amma ba irin ba)?i )?irin ba, gashi kuma hutu da ya bayyana a fatar sai ya zama mai ??aukar hankali, sai ta sake jin ta raina kanta da za?in ?ba?banta. A dolenta ta sauke idanunta )?asa dan da suka ha??a idanu a bazatar nan saida kayan cikinta suka ka??a.




*Alhamdulillah.*
29/06/2022 ?? 15:29 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_53_




?agowa daga jinginar da yayi a kujerar yana kallon tebur ??in dake )?asa cikin sanyayyan murya da girmamawa ga wa??anda ke gabanshi yace "Dama jiya take fa??amin kunyi waya kuma kun ce za ku zo..."

Saida ya numfasa sannan yace "Shine na ce bari na fara zuwa na gabatar da kaina kafin ku zo, dan gaskiya ban ji da??i ba da ya zamana har wannan lokacin bamu san juna ba..."

Sadda kanshi ya sake yi yace "Ku gafarceni *iyayena*, hakan ya samo asali ne daga nauyin dake kaina."

Murmushi Alhaji Yusuf yayi cike da dattako yana )?ara kallon Abdus-samad ??in yana )?iyasta shekarunshi idan ma ya girmeshi fa ba dayawa bane sosai din nan da ya isa ya kirashi mahaifi, amma albarkacin auren ?barsa da yake yau gashi sarki sukutum ya kirashi da mahaifi? Kai gaskiya yau yana cike da farin ciki.

Safiya ma cike da dattako da dattijantaka ta )?ara sunkuyar da kanta tana murmushi tace "Ba komai wallahi, ai ina ga sai dai mu ba wasu labarin irin uzurirrikan dake gabanka, wannan zuwan ma da ka yi a yanzu da safen nan, ina ga ya wanke duka laifin da kake ganin kayi."

Fuskarshi ??auke da murmushi ya ??an kalli fuskar Safiyar yace "Nagode *Ummi*."

Alhaji Yusuf ma gyara zama yayi a sanyaye yace "Ai dake ni na sanka, dan tare da mu aka yi na??i, ita dai ce idan na ce ta je ta ga inda ?barta ke rayuwa sai ta nuna a'a ba za ta je ba kunya take ji."

Murmushi ya )?ara saki amma bai ce komai ba, shiru ya ??an ratsa ??akin kafin Alhaji Yusuf ya nuna masa Ardiya da har yanzu kanta ke sadde ta kasa ??agowa yace" Wannan ma mamanta ce, ita ta haifi wannan..."

Ya nuna Hadeeya da ita ma kanta ke )?asa tana wasa da abun sauraren dake hannunta tare da waya tana ta jujjuyasu, sai kuma ya numfasa yace" Dama zuwan da zamuyi tare da ita ne za mu je, dan ita tana son ganin Saleema sosai..."

Tare Ardiya da Safiya da kuma Saleema suka kalleshi jin abinda ya fa??a, amma da ya dakesu ya ci gaba da fa??in" Saboda akwai wani abu da ya taso ne, shiyasa muka so zuwa da kanmu dan mu nemi alfarma a gurinka yalla?ai."

Kallonshi Abdus-samad yayi ya ??an kya?e baki yace" *Abhina*, dan Allah ku kirani da sunana ko kuma ??anku, hakan zai sa na ji nima na ku ne baku wareni ba..."

Sai kuma ya sunkuyar da kanshi yace" Na zo ne dan mu gana da ku, mu saba da ku, mu yi nisha??i da iyayenmu sannan mu ci abinci kari tare..."

Sai kuma ya sake kallonshi yana marairaicewa yace" A gida ta rabani da Ummina, ko ganina ba ta yi idan tana gabanta, na zo nan da tabbacin nima zan )?wace na wa iyayen, dan Allah ku saki jiki dani ku ji tamkar ??anku ne da ya shekara ba tare da ku ba."

Kallonshi Saleema tayi tana turo baki shima kallonta yayi yana murmushi, Abba da ya ji da??in maganar sosai ya kalli Saleema ta wutsiyar idanu yace" In dai uwata ce ta saba shigewa zuciyoyin manyan mutanen da suka dace da halayenta na girma, amma wannan karan ta samu mahaifiya guda ne yayin da ta rasa biyu da kuma uba ??aya."

Le)?a fuskarshi Saleema tayi tace" Abba..."

Hararanta yayi yace" Me ye?" ?ora kanta tayi a kafa??ar Mamanta tana turo baki, a hankali Safiya ta ture kanta tace" Ban sanki ba, wacece ke?"

?agowa tayi ta yi takwaf takwaf da fuska kamar za ta fashe da kuka, sai kuma ta le)?a inda Ardiya take tana kallonsu wani hawa da sauka )?irjinta keyi tsabar takaici, kuma tana so ta tashi daga wurin a fusace ama tsoron kar wannan mai shegiyar bulalar ya ganta ta window ya zo ya zabga mata tunda ba kunya ne da su ba dogarawan, hakan yasa dole take zaune tana kallon wannan takaici da wareta da aka yi kamar wata bare. Kamar daga sama Saleema ta kya?e fuska tace mata " *Mama*."

?aga kai tayi ta kalli Saleema da mamaki, to ai tunda suke a rayuwa tsabar kowa harkanshi yake duka ?ba?ban kowa ba sa kiran ??aya matar da Mama sai dai aunty, hakan yasa da Saleema ta kirata yanzu sai ta ji abun har )?asan zuciyarta tare da jin kuma me ye haka? Kafin ta gama tunanin komai ta mi)?e ta zauna kusa da Ardiya tare da ??ora kanta a kan cinyarta tana fa??in "Mama ai ke ba zaki juya min baya ba ko?"

Sororo duk sukayi banda Abdus-samad da bai san gaban lamarin ba sai ma dariya da yayi yana ayyanawa a )?asan zuciyarsa lallai su sunyi sa'ar ha??a kawunansu, yo shi ko da wasa ya ta?a kwatanta yi wa ??aya daga cikin iyayensu haka idan ba wacce ta haifi ba? Ardiya da ta rasa yadda za ta yi murmushi ta )?a)?aro ta shafa kanta tace "Hakane ?bar gudaliyata, kowa ya juya miki baya amma ina tare da ke."

Gyaran murya Alhaji Yusuf yayi yana murmushi ya sake maida hankalinshi ga Abdus-samad yace "Amm... *??an arziki*, dama magana ce akan mijin yarinyar nan..."

Ya )?arashe da nuna Hadeeya data )?ara sadda kanta, shi ma ??an zuba mata idanu yayi da tunankn dama wannan tana da aure yanzu nan? Sai kuma ya ??auke idanunshi ya zuba kan yatsunshi da yake wasa da su yana sauraren Alhaji Yusuf na fa??in" Jiya da dare iyayenshi sun zo nan su ke fa??a mana abinda ya faru cewa..."

Saida ya gama bayaninsa tsaf Saleema ta kalli mahaifinta da rashin jin da??in wannan alfarma da ya nema, dan ita a nazarce ta kalli abun cewa suna kama )?afa da ita kasancewarta matarshi suke wannan ro)?on, idan yayi musu ba tare da ya yi niyyar hakan ba, kenan ya dubi ala)?arsu ne ya yi hakan kuma ba daidai bane, idan kuma bai yi ba ransu zai ?ace su ji kamar baya martaba dangantakarsu Wata)?ila fushinshi ya shafeta. Dan haka tayi saurin Mi)?ewa tsaye tana shirin cire alkyabbarta tace "Mama, an gama abinci ne? Yunwa fa nake ji, muje mu ci abinci ko?"

Duk idanu suka zuba mata musamman ma Ardiya da ta )?urawa cikin nata idanu da tunanin ba dai *cikin magajin masarautar take ??auke da shi ba*? A sanyaye Safiya da ita kunya ma ta kama gani ?bar da)?i)?iyar ?barta da ta sha hantara hannun mahaifinta ta zama wata babbar Hajia, a sati kusan uku kenan tayi wata kyakyawar )?iba ta )?ara haske da murjewa abunta, cikin sinne kai tace "Yana kan teburi."

Kama hannun Ardiya tayi ta mi)?ar da ita tsaye sannan ta nufo inda Abdus-samad yake zaune tana fa??in "Muj mu ci abinci daga baya ma tattauna."

Ganin yana shirin Mi)?ewa yasa Alhaji Yusuf Mi)?ewa yana fa??in "Hajiata har yanzu ba'a nutsu ba ashe."

Gaba sukayi wajen cin abinci inda Saleema ke tsaye kusa da shi har ya tashi, ??an sunkuyo kanshi yayi ya ra??a mata "Rufa min asiri ki maida babbar rigar nan, kinga na gaya miki kar muyi fa??a a cikin jama'a."

Ta?e baki tayi tace "A gidanmu za'a hanani sha)?at ne, duka iyayena."

Ta inda suka bi zasu wuce yasa ya ??auki alkyabbar ya mi)?o mata yace "Saka, ko wallahi mu tafi yanzu ba tare da an ci abincin ba."

Kar?an rigar tayi ta saka tana fa??in "Ni wallahi ina so na zo na wuni gidanmu."

Murmushi yayi yace "Saboda a can cizonki muke?"

Kashe mishi ido ??aya tayi tace "E mana."

Jinjina kai yayi ya bi bayanta suka nufi teburin dukkansu, a gaskiya za su iya cewa babbar sa'a suka taka da suke zaune tare da surukinsu kuma sarkinsu suna kari tare, duk da suna ji da sun san za su zo har haka ta faru? To fa da abincin sia dai su suyi daga masaukin ba)?i da ya fi kowane a garin nan dan muhimmin ba)?on da suke tare da shi. Shi kanshi cikin farin ciki yake, kuma dama yayi hakane dan gaskiya idan suka bar gidan bai kuma san ranar sa zai sake dawowa ba, duk da tunaninshi shine ya bar musu ?barsu ta wuni tare da su, amma shi ganinshi zai iya sake musu wahala nan gaba musamman ma mahaifiyarta da ya ga alama ba lallai ita ta dinga zuwa inda suke ba. Abun da ya fi komai saka nisha??i shine da ya zama kowa ya saje ana hira sama sama cike da annashuwa, ta b'angare ??aya kuma ya ji da??i matu)?a da ta datse musu zancensu, dan alfarmar da mahaifinta ya nema abu ne da ko yayi to ba yadda zai yi ne, ba kuma ya so ya fara hakan a yanzu, dan in har za'a dinga yi wa wasu alfarma saboda matsayinsu to mulkin babu armashi kenan, za'a wayi gari kowa ma alfarmar yake nema )?arshe kuma wanda ya dace a hukunta sai ya zo ba'a hukunta shi ba, hakan shi ya fi lalata kowace irin )?asa ce kuma.

Suna kammalawa Abbanta ne ya fara mi)?ewa ya nufi gaban madubin dake bayan kujerarshi yana kurkure baki ga )?aramin fanfon dake wurin, da sauri ita ma ta mi)?e ta matsa daf da shi cikin ra??a tace "Abba kar ku sake masa maganar nan dan Allah, nk zan masa bayani idan muka je gida."

Kallonta yayi da mamaki yace "Me yasa?"

Marairaicewa tayi tace "Dan Allah Abba?"

Ta?e baki yayi yace "Shikenan."

Murmushi tayi kafin suka dawo kusansu har ya mi)?e tsaye yana fa??awa Safiya "Ba komai Ummi, ta zauna tare da ku, da dare da kaina zan zo na ??auketa."

Sosai Safiya da Saleema suka ji da??i, duka rankayawa sukayi har falon kafin Saleema ta kalli Hadeeya tace "Hadeeya, jakadiya na )?ofar ??aki, ki fa??a musu sarki na fitowa."

Wani kallo Hadeeya ta mata saidai suna ha??a idanu sai ta jinjina kai ta juya tana kumburo baki ita ce ma za'a kai shaidawa hadiman sarki na fitowa? Lallai ma! Ai kam har bakin )?ofar falon suka yi tsaye cirko cirko suna kallon yadda jami'ai biyu dake ri)?e da bindigu manya suna ta kakkareshi da kuma dogarawa sai kirari suke ta mishi, sai dai banda Saleema da kallonshi ka??ai ya isar mata sa)?on kar ta fito mishi waje hakanan yasa tuni ta shige ??akin Mamanta ta fa??a kan gado tana lumshe idanu.



*Bayan Awa Uku*


Da sallama ta shigo ??akin Saleema dake kwance ruf da ciki Safiya na fa??in "Za ki sauke min )?afafun da kika ??aga sama ko sai ranki ya ?ace?"

Ajiye )?afafun tayi tare da turo baki saboda ganin yau Maman ta canza mata kowane motsi nata tana binshi da idanu da kuma lura sannan tana ta kaffa-kaffa da ita, wuri ta samu ta zauna tace "Aunty Saleema dama na zo muyi magana ne?"

Kallonta tayi, ko da ta ji ta ce aunty ta san bu)?ata ce da ita, dan haka ta tashi zaune ta maida hankalinta kanta tace "Ina jinki Hadeeya, me kike so?"

Da jin kunyar tambayar da ta mata ta sunkuyar da kanta, ganin tayi shiru Safiya ta mi)?e tace "Bari in baku wuri ko?"

Da sauri Hadeeya tace "A'a Aunty za ki iya zama."

Girgiza kai Safiya tayi tace "A'a, ke dai bari na baku wuri, magana ce ta yan uwa ai."

Ficewa tayi a ??akin lokacin Hadeeya ta )?ara kallon Saleema tace "Aunty, kin ji komai da Abba ya fa??a a gaban yalla?ai mijinki, amma ban ji ya ce komai ba, dan Allah aunty ki taimaka min ki masa magana ya sakoshi, kinga fa ina son komawa gidana kuma ga su *Saudat* a hannun kakaninsu suke sam ba sa jin da??in zaman can din ??in, dan Allah aunty ki taimaka min."

Zuba mata idanu tayi tana kallo na tsawon lokaci kafin ta girgiza kai tace" Ki yi ha)?uri Hadeeya, gaskiya ba zan iya hakan ba."

Marairaicewa tayi tace" Saboda me aunty? Ni fa )?anwarki ce, kina jin da??in ganina a gidan nan haka ni ba mai aure ba kuma ba bazawara ba."

A sanyaye ta girgiza mata kai tace" Bana jin da??i gaskiya, sai dai ba abinda zan iya yi miki Hadeeya."

Fashewa tayi da kuka ta tashi da gudu ta fita daga ??akin tana fa??in" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! ?an uwa ba zai iya taimaka maka ba?"

Da murmushi Saleema ta bita da kallo sannan ta ta?e baki ta sauko daga kan gadon ta nufi shiga ban??aki dan gabatar da abinda Mama ta sakata, shigarta kenan ta cire rigarta tana )?ara kallon lallen da Maman ta kwa?a na hausa da ruwa ruwa ta ji sallamar Ardiya, towel ta ??auka ta rufo a jikinta sannan ta fito tana amsa sallamar da cewa "Aunty."

Wani washe mata baki Ardiya tayi tana fa??in "Ranki shi da??e wanka ne ma za ki yi ko?"

Murmushi tayi ita ma tace "E Aunty, lafiya?"

Kallonta tayi a sanyaye tace "Saleema )?anwarki ce gata can tana ta kuka ta ce ta miki magana amma kin ce ba abinda za ki iya yi mata, shine na ce tsaya na zo na ji ko me yasa kika ce haka?"

Sai kuma ta kamo hannun Saleema ta )?arasa fito da ita daga ban??akin ta zaunar da ita bakin gado sannan ita ma ta zauna, ita fa bata so sai maganar Zeid ta kaisu ga zuwa fadar nan ne, dan haka take so a yi maganar tun nan gida a )?are, gashi ganin Hadeeya a gida kullum suna fa??a ita da Hamdeeya abun na bata haushi dan gani take Safiya dariya kawai take musu tana yama??i??i da su a gari, dan haka za ta sauko ta zubar da ajinta da wayewarta ta ro)?i wannan yarinyar a karon farko na rayuwarta.

Zaunawa tayi ita ma suna kallon juna cike da rarrashi tace "Saleema, kinga a gidan nan ke ce babba, kuma dukanmu muna saka rai ko bayan ba ranmu za ki iya tsayawa kan ?ban uwanki, ki yi ha)?uri ki manta da duk abinda ya faru, kinga ?bar uwarki tana ta zama gida haka ba da??i, idan kika masa magana na san tasirin da kike da shi a rayuwarsa zai sa ya mana wannan alfarmar, dan na fi ki sanin irin muhimmiyar rawar da mace ke takawa ga rayuwar da ta shafi mijinta."

Ajiyar zuciya Saleema ta sauke tace" Aunty, na san da haka nima kuma na san zai iya yi min komai idan na nema, sai dai ku gane inda matsalar take, aunty bana da hurumin shiga abinda ya shafi mulkinsa, wannan hukunci ne da ya zartar bai kamata ni ko wani nawa ba mu masa katsalandan a ciki, yin haka fa kai tsaye shine cin hancin da yake lalata mana al'umma..."

Numfasawa tayi tace" Aunty ba wai ba zan iya yi ma Hadeeya wannan alfarmar bane, zan fi kowa farin ciki a ce tana gidan mijinta kuma cikin farin ciki, sai dai gaskiya ba zan nemi alfarma a gurinsa wacce na san idan ya min ita to zai sa?a a)?idarsa tare da tauye kansa saboda jin naiyina dana ahalina ya mana ita ba, kuyi ha)?uri aunty idan na ?ata muku rai."

Ta )?asan idanu ta fara aika mata harara kafin ta saki murmushin ya)?e tace" Kin gane ?bata? Ba wai kai tsaye za ki masa maganar ba, ke fa mace ce mai kissa da )?walisa, idan kika so lamarin nan ta )?wayar idanunki kawai za ki aika masa da sa)?on abinda kike so ya isar miki, kuma fa ba wani babban laifi suka aikata ba, fa??a ne tsakanin mata su kuma suka shiga dan rabasu."

&?ara ri)?e hannunta tayi gam-gam tace" Dan Allah Saleema ki taimaka kinji kisa baki, kuma ke ma ai gimbiya ce kin isa yanke hukunci a masarautar nan."

Fuskarta ba yabo ba fallasa tace" Hakane aunty, amma fa ina da damar hukunci ne akan abinda nake da hurumi, ba wai yanke hukunci akan hukuncin sarkina ba, idan ni ce na yanke hukunci da fari zai iya yankewa a karo na biyu saboda ya isa ta kowane fanni, sarki ne shi kuma shugabana ne shi, amma ni kam ban da wannan damar gaskiya, kuyi ha)?uri aunty."

Ta )?asan idanu ta sake hararenta sannan ta mi)?e tsaye tace" Shikenan, na san ai da ciki ??aya kuka fito da kin sa an saki mijinta, da kuma ni na haifeki da ban isa na zauna a nan ina miki magiya amma ki kasa saurarta ba, nagode."

Da kallo ta bita har ta fice a ??akin sannan ta girgiza kai dan ta san dama ba zasu fahimceta ba bare har su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login