Showing 186001 words to 189000 words out of 193749 words

Chapter 63 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4430

a nutse ita ma duk da ana gane tayi kuka tace" Hakane ranki shi da??e, )?anwata ce ba lafiya, amma yanzu jikin mahaifinmu ya fi tsananta kan nata."

Cike da kulawa ta amsa mata da" Subhanallah! Me ya sameshi?"

Danne kukanta tayi ta sadda kanta tace" Yankar jiki yayi ya fa??i, kuma likitocin sun ce a kaishi babbar asibitin Niamey nan da sa'a takwas, idan ba haka ba zai iya shiga doguwar suma."

Da nuna damuwa sosai tace "Subhanallah! Haka abun ke neman yin )?amari? To yanzu wane mataki kuka ??auka? Ko na ce me kuke shirin yi?"

A lasabce Saleema tace "Ranki shi da??e dole a jirgi ne za'a fitar dashi a kan lokaci, to kuma tsare tsaren da ??an tsauri ta yadd..."

A nutse ta katseta da "Uhum! Na gane, karki damu gimbiya Saleema, ni dama na kira ne dan mu gaisa akan jikin )?anwarki..."

Numfasawa tayi tace "Ba zai gagara ba, ku gama shirinku tsaf, akwai jiragen sojoji da suka fi sauri gurin bayar da taimakon gaggawa, nan da awa ??aya za'a ??auko mahaifinku in sha Allah."

Tsaye Saleema ta mi)?e tana hawaye tace "Alhamdulillah, nagode ranki shi da??e, ha)?i)?a..."

Da murmushi mai sauti ta katseta da "Ba wannan lokacin gimbiya, ke dai ku shirya tafiya kawai, sai anjima."

Tana aje wayar ta sauke nauyayyar ajiyar zuciyanta koma ta zauna tana lumshe idanu, dafa kafa??arta Safiya tayi tace "Ya dai?"

A hankali ta bu??e idanunta ta kalleta tace "Mama Hajia Balaraba ce, matar shugaban )?asarmu ta kirani."

A mugun zabure Ardiya dake zaune dirshen a )?asa ta zaburo tsaye tana fa??in "Da gaske? Hajia Balaraba fa?"

Kallonta Saleema tayi da rashin gane me take nufi tace "E, aunty ita."

Matsowa ta sake yi har tana neman ran)?wafawa durkushe tace "Ita ce ta kiraki? Dama kina da lambarta?"

Da mamaki duk suka kalleta Saleema tace "E, ita dai ta kirani."

"A ina kuka san juna?" Ta fa??a tana dur)?usawa gaban Saleema dan ita mamakin abun ne ke neman gagara ??aukar hankalinta, Hajia Balarabar da ta ji Iklima ma dake matar gwamna na kukan ta kasa samun kusanci da ita, har )?ungiya da Hajia Balarabar ta bu??e Iklima ke jagoranta sai ta hannun sakatariyarta suke magana, amma ita da Iklima baki da baki basu ta?a magana ba. Ganin kamar Ardiya maganar wayar ce a gabanta yasa ta kalli Hadeeya dake tsaye tana ma Ardiyar wani kallo mai kama da harara yasa ta cewa "Hadeeya, Hajia ta ce nan da awa ??aya za ta turo mana da jirgin sojoji ya ??auki Abba..."

Sai kula ta kalli Safiya da ita ma ke mamaki tace "Mama, ku fitar da wanda zasu tafi tare da Abba."

Hadeeya ce tayi saurin cewa "Aunty ba gaki ba, ku je tare mana."

A sanyaye ta girgiza kai tana murmushi tace "Hadeeya ba zan iya ba, kuma kinga ma nan ??in da na zo babu izininshi, Ummi ce ta ce na zo za ta fa??a mishi dan bana samunshi a waya."

Safiya ce tace "Gaskiya ne, ba ma za kunje ba ku, ni zan je tare da shi, a can kuma ba zamu rasa mai taimaka mana ba, tunda Yayan mahaifinku a can yake dama."

Karaf! Ardiya tace "A'a ni zanje, zan tafi tare da shi."

Kallonta sukayi kafin Safiya tace "Hamdeeyar fa dake kwance?"

Murmushi tayi tace "Ba gaki ba? Ke ma ai uwarta ce, nasan zaki kula da ita."

Jinjina kai Safiya tayi tace "Hakane, shikenan to Allah ya bashi lafiya."

Wayar Saleema ce tayi )?ara yar )?aramar, tana dubawa ta ga Abdus-samad ne, da sauri ta mi)?e irin na masu ciki take takawa da sauri ta nufi hanyar sauka daga matakalar, Ardiya na ganin haka ta ja Hadeeya gefe tana mata ra??a tace" Tsakani da Allah kina ganin gaskiya ta fa??a Hajia Balaraba ce ta kirata?"

Da mamaki Hadeeya ta kalleta tace" Kina ganin )?arya za ta yi? Ita fa ke musu ??inki tare da )?anwarta Mardiya."

Rarako idanu tayi tace" Tsakani da Allah? ?inki fa? Yanzu tun daga can suke turowa har nan?"

Wani kallo Hadeeya ta mata tace" Momma, ke baki san wacece Saleema ba a yanzu ko? Ba ki san irin alfarmar da ??inkin nan ke mata ba ko? Zaki gani to a gaba."

Jinjina kai Ardiya ta dinga yi tana tunanin ??inki fa? ?inki? Anya kuwa? To indai hakane ko ??inkin za ta zubawa Hamdeeya ku??i ta koya? Kai wace Hamdeeya kuma yanzu da ba ta san ma za ta rayu ba, ko dai ita za ta koya da kanta? Da wannan tunanin har ta tafi gida dan shiryawa da kuma ??auko abinda zasu bu)?ata a tafiyar tasu.




*Alhamdulillah.*
02/07/2022 ?? 10:42 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_59_




*Kwanansu biyu* da tafiya yau, Safiya na zaune tana yankawa Hamdeeya lemu ta kalleta cike da tausayawa, ta rame fuskarta duk ta fa??a sai farin fatt tamkar bata da jini, ajiyar zuciya ta sauke cikin nutsuwa da jan yaro a jiki tace "Autar mata, zamu iya yin magana dake?"

A hankali ta kalli Safiya da idanunta da sukayi fari sosai ta ??an ??aga mata kai alamar e, ci gaba tayi da yanka lemun tana ??orawa a faranti )?arami tace "Hamdeeya, me ya kaiki aikata wannan kuskuren? Garin yaya haka ta faru? Shin kuwa kinsan ke ??in macece mai daraja? Sannan shekarunki basu kai ??aukar wannan wa)?i'ar ba, sannan me yasa ba ki yi duba da ?ban uwanki ba? Har suka shiga gidan majazansu ba wacce haka ta faru da ita."

Juyar da kanta tayi tana kallon tagar dake kusa da gadon da take kwance a kai ba ta da alamar za ta yi magana, cikin nutsiwa Safiya ta ??ora da "&?addararki ce, bawa kuma baya wuce )?addararsa mai kyau ko marar kyau, ki tuba zuwa ga Allah zai yafe miki idan ya so, sannan ki guji sake aikata irin laifin da kika aikata, Hamdeeya alfasha ba kyau ga namiji ma bare mace, muninta ya fi fitowa )?arara idan mace ta aikata ta, kinga har yanzu ke yarinya ce, kina da damar sake rayuwarki ki kuma ingantata..."

Numfasawa tayi tace" Kinga yanzu dalilin abinda kika aikata mahaifinki na kwance, Alhamdulillah tunda jikinshi an ce da sauki sosai, ki misalta da a ce fa??uwar da mahaifinki yayi fa??uwa ce ta har abada, da ya za ki yi? Ga laifin zina, ga laifin kisan kai, sannan ga laifin zama silar rasuwar mahaifinki...sannan mu ma da mun kalleki da laifin da ke kika zama silar zubewar bangon da muke jingina.."

Wani irin kuka Hamdeeya ta fashe da shi tare da juyowa da sauri ta ??ora kanta a cinyar Safiya, hakan yasa Safiya aje farantin da wu)?ar ta shiga dadda?ata amma kuma ita ma kukan take, cikin kuka Hamdeeya ta fara fa??in" Aunty ya zanyi? Abba ne duk )?o)?arina sai ya nuna banyi ba saboda ban zo ta fari ba, wata rana da aka bamu sakamo na sake zuwa ta uku sai na ke ta kuka na fa??awa malaminmu cewa Abbana zai min fa??a, shine shi kuma malamin ya ce zai taimaka min amma sai na bashi hadin kai, ni aunty ban san komai ba a lokacin haka ya dinga min wasu abubuwa har ranar da ya min mai zafi, shine ya ce kar na fa??awa kowa."

Girgiza kai Safiya ta dinga yi tace" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Wannan wace irin boko ce? Bokon da za ta salwantar da mutumcin ?ba?banmu?"

Girgiza kai ta sake tace" Amma ya akayi kika zubar da cikin nan? Mamanki bata gane bane?"

Girgiza kai tayi tana shashe)?a tace" Ba ta gane ba, nima ban san ina da ba shine ya dinga min wasu tambayoyi har ya gane, shine ranar a makaranta ya bani magani ya ce na sha, tunda na sha na ji bana jin dadin jikina har na zo gida."

Hankalinta ne ya )?ara tashi, zuciyarta ta tunbatsa da ?acin rai, tabbas yau da gaban Ardiya take da sai ta kifeta da mari ba ko shakka, dan babu ta yadda za'a yi ta yarda ita uwa ce alhalin ?barta na ??auke da ciki ta kasa ganewa, ba wannan ne abun damuwar ba yadda ta dage ita za ta tafi tare da mijinsu alhalin ?barta na bu)?atar kulawarta, amma ba ta damu ba haka ta kwasa ta bisu saboda wani dalili na ta, dan ita ta san ba haka kawai za ta yarda ta tafi ba tunda ta ji tana ta ma Saleema wasu tambayoyi game da Hajia Balaraba.



_______________



Da sauri ta ??aga wayar tana washe baki da cewa "Hajiar Abbanta, kina lafiya?"

Daga wajen Saleema ta amsa da "Lafiya lau Aunty, ya jikin Abba?"

Saida ta kalli Alhaji Yusuf dake kwance yana kallon ??aya ?angaren suna magana )?asa )?asa da Yayanshi sannan tace "Mai jiki gashi nan dai, yanzu haka ma saida aka )?ara rubuta mana takrdar siyan magani, zan ma fita in siyo ne kika kira."

Da kulawa Saleema tace "Aunty jikin nashi da sau)?i dai ko?"

A sanyaye tace "To da sau)?i."

Daga ?angarenta tace "Shikenan aunty, to akwai ku??i hannunku ne na siyan maganin?"

Ta?e baki tayi tace "To, da dai zan je ne idan ma basu isa ba ko bashi ne su biyo mu kafin a samu, kinsan mahaifinki ba aje ku??i masu yawa yake a gida ba, dam..."

Jin za ta kawo mata wasu dogayen maganganun da ita ba su ne a gabanta ba yasa ta cewa "Ba damuwa aunty, zan aika yanzu a tura muku ta Amana sai ku cire ku siyi maganin."

Da fara'a sosai ta amsa da "To shikenan ?bar albarka, Allah ya saka da alkairi."

A sanyaye Saleema tace "Aunty dan Allah idan Abba ya tashi ki bani shi a waya."

"To in sha Allah." Ta fa??a tana kauda kanta daga dubansu, suna gama maganar wayar Hadeeya ta kira, ba jimawa ta ??aga cike da fa??a da masifa tace "Yanzu Hadeeya ni zaki rainawa hankali, ki ce za ki turo mana ku??i amma shiru har yanzu."

Cike da rashin taunawa tace "To ya zanyi dan Allah? Nima shine na ce ya bani kuma sai hanya hanya yake min, yanzu nan da )?yar na amshi jaka goma a hannunshi, gata nan zan tura muku amma har kin yi gajen ha)?uri."

Da mamaki Ardiya tace "Jaka goma?"

"E." Ta fa??a ita ma a dake, wawan tsaki tayi tana fita a ??akin kafin tace "Allah ya tsinewa jaka goma Hadeeya, ke dan buru'ubaki kin san nawa yarinyar nan Saleema ta turo ranar da muka zo garin nan? Jaka ??ari biyu da hamsin fa, a hakane yanzu na ce mata bamu da ku??i ta ce za ta sake aiko mana, to ita ta fi ku sanin hanyar kar?an kudi ne a hannun namiji? Ko abun cikin bujen da take ??aga masa ne ya fi naku mahimlanci?"

A hassale Hadeeya tace" Kinga Momma ni gaskiya kar ki sake ?ata min rai, ta ya zaki ha??amu da Saleema? Ita tana sana'arta kuma mijinta ma zai iya mata fiye da haka, mu kuma fa?"

Cike da masifa tace" Yanzu kun ga anfanin nema kenan? Can da ina matsa muku kar ku biyewa maza su dakusar daku a gida ai baku yarda ba, shikenan to ki ri)?e banzar jaka gomarki ba sai kin turo ba."

Tana gama fa??a ta kashe wayar ranta a ?ace sosai game da sha'anin yaran nata, haka fa tunda safe Hameeda ta ce ta turo ku??i a je a ??auko, cike da isa da )?asaita da jin na ta ?ba?ban ma sun taimakawa mahaifinsu ta tura ??an Yayan mijin nasu ya je ya ??auko dan ta ji da??in yayatawa Hameeda ce ta turo, abun takaici yana zuwa ya mi)?a mata jaka talatin, da fari ta ??auka yaron ne ya so cutarta shiyasa ta kira Hameedar ta tambayeta, e, shine abida ta fa??a mata kenan dai ita ta turo haka din, shine yanzu ita waccen za ta ce wai jaka goma? Goma )?aniyarta, ita da goman ma... ???iKe ni ki ban goman, haba! Almubazzara kawai.




*09:20 na dare*



Mi)?ewa Alhaji Rabilu yayi yace "To Yusuf ni zan wuce gida, sai da safe idan na dawo."

Cikin taushin murya Alhaji Yusuf yace "Yaya, ka jira ka??an mana Ardiya ta dawo sai ka tafi, ka ga ma lokacin shan maganina ya yi."

Kallon agogon hannunshi yayi yace "To ai dare ne ke yi, gashi kuma ban san a ina ta aje magungunan ba ni da na baka."

Juyawa yayi gefenshi yace "?azu dai na ga ta sakasu a waccen drower, ban sani ba ko suna ciki har yanzu."

Zagayawa yayi zai duba yana fa??in "Ban da ma abun Ardiya, ke da kike jinya ina ke ina fita wai gidan )?awarki, mtssss!"

Murmushi yayi mai ciwo tare da takaicin da ya san sanda aka yanke shawarar ha??oshi da ita ma shi kam da ya ce a'a ya gode. Ledar pharmacie ya ??auko tare da zazzage magungunan yace" Wane a ciki ne za ka sha yan..."
Sai kuma ya ??auke takardun recit na ku??i da ta aje a cikin ledar ya ri)?e da hannu ??aya, guda biyu ya nuna mishi ya ?alla ya bashi sannan ya mi)?o masa ruwa, zaune yayi kan kujera yana duba takardun ba wai da wata manufar ba, murmushi yayi tare da lankwashe takardun ya ??auki ledar maganin ya mayar dasu ciki. Hira suka ??an fara ta?awa sama sama, kamar daga sama ??an Alhaji Rabilu ya shigo ??akin, duk kallonshi sukayi a tare inda mahaifinshi da mamaki yace "Kai kuma yanzu a wannan lokacin? Ya ma aka yi suka barka ka shigo? Bayan lokacin rufe asibitin ya yi."

Wayarshi dake hannunshi ya mi)?o ma mahaifin na shi yace "Ce musu nayi kira ne na gaggawa daga fada kuma wanda za'a ba wayar yana ciki, Abba aunty Saleema ce ke son magana da kai."

Duba wayar ya yi ya ga yanzu ne kira ke shigowa, ??agawa yayi tare da sallama cike da dattako, da ladabi Saleema ta amsa suka gaisa sosai, kallonshi Alhaji Yusuf yayi da ya ji yace" Muna fa godiya sosai ?bata da )?o)?ari, Allah ya saka miki da alkairi, Allah ya baki masu miki kema."

A sanyaye ta amsa da" Ameen Abba, dama ina ta son magana da Abba ne naji jikinsu, amma aunty ta ce har yanzu jikin dai, shiyasa nake so muyi magana da kai na ji ko dai za'a fitar da shi ne waje."

Da mamaki ka??an a fuskarshi yace" Jikinshi da sau)?i sosai ?bata, ba bu)?atar ki ??aga hankalinki, mu dama muke tsammanin saki a kowane lokaci, jininsa kawai ke hawa yana sauka."

Cike da ladabi ta sake cewa" Abba to an siyo magungunan na ??azu ne?"

Yanzu kam mamaki ne sosai a fuskarshi yace" Magunguna kuma? Wasu sabi aka runuta?"

Ya tambaya yana tsare Alhaji Yusuf da idanu da shima yake kallonshi, ba tare da sanin komai ba tace" E Abba, ??azu ai munyi waya da aunty ta ce an rubuta magani sa ta je ta siyo shine na turo ku??in."

A sanyaye ya girgiza kai yace" Gaskiya ban san da wannan maganar ba, kuma tunda suka zo nan ni ke siyo magani, idan ba ni ba to cikin ?ban uwanki ne, bana jin ko ruwa mun ba Ardiya damar siyowa."

Kai tsaye ta fahimci me auntynta ta aikata, dan kar a kalleta da laifin yasa Saleema fa??in" Ohhh! Ayya, Abba na tuna ba fa aunty ba ce, su Mama ne mukayi waya dasu akan jikin Hamdeeya, amma... Abba?"

Murmushi yayi irin na babba da yaron ??in nan dan shi ya gane komai tunda har ya ga zahiri sannan yace" Na'am."

A shagwa?e tace" Abba ku bani Abba mu gaisa dan Allah, ni gani nake kawai wayo kuke mana kuna cewa lafiyarsa )?alau..."

Dariya yayi yace" To shikenan gashi, na san idan kin ji muryarshi za ki yarda ko?"

Tsittt! Sukayi sai sauraren numfashin juna kafin daga bisani tace" Abba ya jikinka?"

A sanyaye ya amsa da" Da sau)?i Hajiata."

Shiru ne ya )?ara biyo baya sai kuma tace" Allah ya baka lafiya Abba."

"Ameen." Ya fa??a yana sakin murmushi tare da mikawa Yayan nashi wayar shi kuma ya ??ora a kunne yace "Yanzu hankalinki ya kwanta?"

"Ummm!" Ta fa??a kamar mai son fashewa da kuka, sai kuma ta sake taisa muryarta tace "Abba ku kula da shi, duk abinda ake bu)?ata ku sanar mana."

Cike da )?aunar yarinyar da kuma tausaya mata yace "In sha Allah Hajiata, ki kula da kanki kema, Allah ya miki albarka."

"Ameen." Ta fa??a tana kashe wayar kuka na kwace mata tana jin ina ma Abbanta ne ke saka mata albarkar nan? Ganin ya kar?i wayarshi yasa ya fita yana cewa uban "Abba sai ka zo."

Saida ya ga ficewarshi sannan ya kalli Alhaji Yusuf yace "Ka godewa Allah Yusuf, Allah ya baka ?ba mace tamkar namiji dubu, wallahi ka yi sa'a a rayuwarka, yarinyar da ka tauye ta hanyoyi da dama, amma sai amon muryarta ya ke fitowa ta inda ba'a yi tsammani ba, ba wai dan Safiya tana ?bar uwarmu ba, amma ni dai gaskiya na fi ganin girmamawa ta ?ba?ba ga ubansu a idanun yarinyar nan, tana da hankali na jajirtaccen namiji, tana da hangen nesa irin na namiji mai shekaru, tana da sanin takamata na maza goma, Yusuf, ka godewa Allah wallahi, dan ba )?arya Allah ya maka babbar baiwa a rayuwarka."

Gyara zama yayi tare da kawar da kanshi daga kallon da Alhaji Yusuf ??in ke masa yace" Gaskiya nake fa??a maka, duba ka ga fa ta kasa yarda da abinda muke fa??a mata a kanka, burinta shine ta ji muryarka ka??ai hankalinta ya kwanta, ga irin ??awainiyar da take ta yi a kanka duk da kuwa cutarta ake, amma dake akan *mahaifinta* ne ta ji ta gani, kuma ta gane hakan a yanzu amma sai ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login