Showing 138001 words to 141000 words out of 193749 words

Chapter 47 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4401

sallah.

Kiran sallah asuba da aka fara a cikin gidan yasa shi sallamewa ya shiga wani ??akin, saleema na zaune ya fito da sassau)?an shirin doguwar riga fara tas har )?asa da dogon wando sai )?aramin na??in farin rawani da siririn glas, kallo ??aya ta masa ta sadda kanta )?asa, ??an gyaran murya yayi da yasa ta kalleshi, da idanu ya mata alamar ya fita sallah, a ladabce ta amsa da "A dawo lafiya, sannan a mana addu'a."

Tsayawa yayi ya kalleta, da sauri ita ma ta kalleshi da tunanin to ko ba haka ake masa sallama ba kuma? Ta fara shirin mi)?ewa yace "Me kike nema a duniya?"

Mi)?ewa tayi tsaye ta kalleshi tana fa??a??a murmushinta, hakan yasa shi hango fararen ha)?oranta da kuma ha)?oran makkarta guda biyu da suka mata kyau, cike da yarinta ta shiga rausaya jikinta tace "Idan ka ro)?awa kanka zama cikin farin ciki tare da samun ingantacciyar lafiya ma ya wadatar dani, sai kuma )?anena Ahmad Allah ya raya min shi, sai Mamana ita ma Allah ya dawwamar da farin ciki a rayuwarta."

Murmushi tayi ta ??aga kafa??a tace "Shikenan."

Sadda kanshi yayi yana murmushi, bai san me yarinyar ke nema a tare da shi ba da take neman tsaya masa a rai haka kawai daga fara zamansu daren jiya, ita kuma )?ura masa idanu tayi tana kallo duk da bata gane murmushi ne yake, gyara tsayuwarta tayi ta sake fa??in "A dawo lafiya."

Jinjina kai yayi alamar ameen, sannan ya shiga cira )?afafunshi zai fita, da kallo ta bishi har ya kusa fita tace "Kada ka manta da raka'atanil fijir, idan ka wayi gari bayan ka gabatar da ita, zaka kasance ??aya daga cikin bayin Allah da suka fi kowane mahaluki arzi)?i na tsakanin sama da )?asa."

Tana fa??a ta koma ta zauna ta fara tasbihi kafin a )?ara kiran sallah ita ma ta gabatar da na ta sallah, ya ??an jima tsaye yana kallonta kuma ta gane amma ta yi shiru kamar ba ta san yana tsaye ba, murmushi kawai yayi ya fita a ??akin ya rufo mata )?ofar.

*Baccin* da ya ??auketa akan sallaya yasa bata san da shiglwarshi ba, har ya wanke zanin gadon nan ya shanya a ban??aki ba ta san an yi ba, saida ya fito ya ??auki )?aramar wayarsa ya tura sa)?on za'a iya zuwa a tafi da ita ka??ai ya tasheta, alkyabbarta ta mayar jikinta kafin suka fito falo tare ta zauna shi kuma ya koma ??akin dan shiryawa.



______________



Wayar dake hannunta ya kalla da ??an ?acin rai dake damunshi tun jiya yace "Ban hanaki ??aga min waya ba? Me yasa ba kya ji?"

Da murmushi a fuskarta tace "Papan Safwan ba fa kira akayi ba, kawai ina kallon hotuna ne."

Da sauri ya tako ya figi wayar yana fa??in "Kada ki kuma ??aukar min waya daga yay, na fa??a miki."

Juyawa yayi a fusace ya )?arasa gaban gadon ya aje wayar ya shiga warware kayanshi zai saka sai gunguni yake, tsaf take )?are masa kallo tana murmushi, zai saka dogon wandonshi kenan tace "Tun jiya kake ta tsuma, kuma a sanina babu wanda ya ?ata maka rai a gidan nan."

A zabure tamkar zai cijeta yace "To sai a ka yi me? Ki )?yaleni mana na ji da abinda yake damuna."

"Me yake damunka?" Ta fa??a a sigar tsokana, a )?ufule yace "Ba komai."

Murmushi tayi mai )?ayatarwa ta mi)?e tsaye ta )?arasa kusanshi, )?o)?arin ??aure zariyar yake amma tamkar yana ??aura bindiga a jiki saboda yadda yake sauri da )?arfi, a hankali tasa hannayenta ta shiga ??aura masa shi kuma ya ??auke kai yana kallon )?ofar shigowa, tsurawa fuskarshi idanu tayi tace "Aurenta shine musababbin ?acin ranka, shiyasa ka goge hotonta guda ??aya daya rage maka."

Da sauri ya kalleta ya jaye jikinshi daga gareta yace "Ni ba wani abu mai kama da haka a zuciyata, kafin ta yi aure ai ni nayi, me yasa zan damu?"

Da sauri ita ma tace "Ka damu mana, tunda ita ce soyayyarka ta farko, kuma har yanzu tana ranka."

A mugun tsawace yace "Ki daina, ki daina tuna min abinda ya wuce, idan ba haka ba zaki ji ba da??i."

A gadarance tace "Sai me, na ji, gaskiya ce kuma dole na fa??a maka, bana so ne wannan ?acin ran ya jima tare da kai dan zai shiga ha)?)?ina sosai."

A hassale ya dam)?o hannayenta ya )?urawa fuskarta idanu da idonshi da sukayi jajir sun cika da hawaye yace "Ki daina matata, ki daina tuna min da abinda ya faru, bana so."

Tsatsareshi ta dinga yi da idanu amma ba tace komai ba, karyewar da zuciyarshi tayi ne yasa shi jawota da )?arfi ya rumgume a jikinshi hawaye na masa zarya a kumatu, cikin raunatacciyar murya yace" Ya zanyi na manta da ita? Ya zanyi dan Allah? Ina so na manta da ita a rayuwata tamkar bata ta?a shigowa cikinta ba, duk shekarun nan da aka ??auka ban ta?a yanke )?auna da cewa za ta zama tawa ba, amma jiya! Jiya ta zama ranar da dole na cire jin hakan daga zuciyata, ta min nisa yanzu, a da na ka ganta idan ana sabga a ahalin nan namu, amma yanzu ita *matar sarki* ce, har abada ba lalle na sake ganin fuskarta ba, saboda sarauniya ta fi )?arfin kallon ire-irenmu."

Sake )?am)?ameta yayi yace" Ki min addu'a, ki tayani da addu'a matata ta fita a zuciyata ta shafa min lafiya nayi rayuwata, na gaji da wannan wahalar."

Da sauri ta saka hannayenta tana shafa bayanshi saboda kukan daya )?wace mata itama, ta rasa gane wannan rayuwa, ba ta rasa komai a gidan Mu'az ba, hata da farin ciki da soyayya daidai gwargwado ta samu a gareshi, sai dai ta rasa samun gaba??aya zuciyarshi, kuma dama tun farko ya fa??a mata shi mutum ne da baida ?oyo, kai tsaye ya kan fadi abinda ke zuciyarshi ne, da ya maka )?arya ka ji da??i gwara ya fa??a maka gaskiya ka ji ??aci, ba ta ta?a jin kishin Saleema ba sai yau, dan ta san yana kallon hotonta a kowane dare, yana hirarta a kullum wata rana ma tare suke hirar, amma ba ta ta?a jin zafi irin na yau ba, duba da ita ma yanzu tana gidan na ta mijin har ta kwana ??aya ma.

Amma a halin da yake ciki yanzu nuna ?acin ranta ba shi zai gyara ba sai dai ya ?ata, dan a hassale yake yanzun da ?acin rai, a kuma yadda ta sanshi ta san hada kishin abinda yake so ya zama na wani, cikin muryar kuka take fadin "Shikenan Yaya Mu'az, kayi ha)?uri ka ji, *matar mutum* )?abarinsa, na tabbata Saleema da matarka ce da ka sameta, kayi ha)?uri dan Allah karka tsoratani da lamarinka."

?agowa yayi yana share fuskarshi yace "Shikenan na daina, karki ji tsoron komai, idan kikayi nesa dani ina zan sa kaina? Ni dama abinda ke ?ata min rai shine, Saleema fa ta manta dani rayuwarta kawai take tunda muka rabu, ina tabbatar miki a sati ??aya sai ta durmiya soyayyar sarkin nan namu a zuciyarta yadda zata hanashi sukuni shima, hakan a jininta yake indai za ta zauna da mutum na awa ??aya sai ya sota, idan kika ga wani na )?inta to wanda baya son gaskiya ne, gashi kuma yanzu har ta kwana ??aya a gidan, komai fa ya )?are, yanzu na can tana can a halin jigatuwa dan na san Saleema tsar..."

Idanun data zuba mishi da sauri yasa shi dakatawa daga abinda yake son fa??a na tausayin Saleemarshi data ha??u da gawurtaccen namiji jiya, ta?e baki kawai yayi ya juya ya ci gaba da saka kayanshi zuciyarshi na ci gaba da kawo masa irin wannan tunanin akan Saleema.




*PALACE ???i*



Kallon kayan gimbiya take tana )?arawa, zuciyarta wani tafarasa take tamkar zata fito waje, rainin hankalin Abdus-samad ??in nan nema yake ya kasheta, in ba dan ya rainata ba ai ita ma kamar uwarsa take, amma shine ya tura a kirata wai ta zo ta ga kayan da za'a kai gidansu tsinanniyar yarinyar da ita ta tabbata saida ta san yadda ta yi ta kwanta da shi daren jiya, duk da akwai ?angaren mahaifiyarshi tsakanin ?angarenshi da na ta, amma dake ba bacci tayi ba tana ta safa da marwa na tunanin abinda ke faruwa, saida kunnuwanta suka jiyo mata ihun yarinyar nan kfin a yan sakanni ta ji ihun tamkar na wanda aka rufewa baki ne. Gashi da ta shiga inda Saleemar take tare da jakadiya tana lindar mata jiki da garin musawul, yadda ta ga idanunta da kakkare jikinta da take, shine dan ya tabbatar mata da abinda take zargi ya ce ta zo ta gani, to ta gani kuma ta ji haushi sai me? In ma ba iskanci ba gudan kayan nan daga lefen zuwa kyautar da ya ce a bayar tamkar na wanda ya ratsa budurwa hu??u a dare ??aya, hada wani banzar makullin mota daya ??ora a kai wai ita ma a cikin kyautar take.

Ya)?e kawai tayi ta kalli gimbiyar Ramlat tace "Kayan sunyi, Allah yasa albarka."

Murmushi ta mata tace "Ameen, an gode."

Kallon hadimar da zasu tafi kan kayan tayi tace "Zaku iya tafiya, idan kun je ku mi)?a mana gaisuwarmu, in sha Allah zan zo na gansu nima."

A ladabce ta amsa kafin su mi)?e suna lailayar akwatunan da sauran kayayyakin na arzi)?i, kallon jakadiyar sarkin tayi wacce ta kawo sa)?on tana murmushi tace "Jakadiya, ki mi)?a godiyarmu ga sarki, sarauniya Saleema na godiya."

Amsawa tayi ita ma kafin ta fita a falon, gyara zama gimbiya Ramlat tayi tana murmushi a ?oye zuciyarta cike da matsanancin farin cikin da ita kanta bata san adadinshi ba, a yanzu dai kam babu abinda za ta ce da ubangiji sai godiya.




*Alhamdulillah.*
20/06/2022 ?? 22:07 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_45_




Wato kowane ??a da kalar nasa arzi)?in, yanzu kam ya fahimci haka duba da abubuwan da suka dinga faruwa da ya kamata a ce sun zamar masa darasi na rayuwa, alkairin duniya da jawo masa martaba yarinyar nan ce ta yi, yayin da wa??anda yake dauka nashi ne saboda bokonsu ya kasa samun ko da girmamawar da uba ya dace ya samu a wajen ?ba?bansa, yanzu da yake tsaye kan kayan da aka kawo daga fadar mai mara??awa, rabi na lefen ?barsa rabi kuma ko da ba'a fa??a masa ba shi yasan saboda ya samu ?barsa a yadda ya dace ne ya masa wannan kyautar karramawa, wanda bai ta?a samu daga mazan sauran ?ban uwan ba, su kan zo dai suyi godiya idan gari ya wayewa shila ya san dan al'ada ce ta zo da hakan.

Tsakin da Ardiya tayi ta mi)?e ne yasa shi kallonta ya ta?e baki yace "Mai ba)?in ciki saidai ya mutu, amma ko farawa baiyi ba, dan ba zaka san harkar ta girma ba ce sai randa *uwata ta haifi magajin masarauta*."

Dakatawa tayi ta kalleshi tace "Me kake nufi Alhaji? ?war ba)?in ciki ce ni?"

A da)?ile yace "Kin ji na fa??a? Na miki magana ne nan?"

Harara ta dallo masa tace "Wallahi ban ga abinda za ku samu dalilin Saleema ba na muku ba)?in ciki, yo ina abun yake?"

Murmushi yayi yace "Alhamdulillah kawai zan ce."

Girgiza kai tayi cike da takaici tace "Ni fa Alhaji na kasa gane maka, tun jiya kake wani wula)?antani, saboda ka yaudare ni ne? Ko dan ?barka ta auri sarki?"

Fashewa yayi da dariya yace "Yaudara? Yaudara fa kika ce? Ta me?"

A hassale tace "Nan fa ??akin muka gama magana da kai akan ??an ?bar uwata na sonta da aure, tsaf muka gama magana da kai, amma da ka tashi me kayi? Kawai sai muji aurenta, ai wannan ba halin babba na gari bane."

Cike da shegantaka yace "Ai kinsan an ce gaba da gabanta aljani ya taka wuta, idan ana babbar gwiwa wa ya fa??a miki ana jiyo )?aurin zomo? Sawun gwiwa ne ya take na ra)?umi Hajiata, shiyasa na ba wa ?bata ra)?umi a sahara, ba ??an tsako ba."

Ta cika ta cika sosai, tsabar hassala )?irjinta har wani sama ya fara yi, juyawa tayi idanunta na sako )?wallar takaici ta juya ta bar masa falon, dan dama ta zo ne kamar yadda suka bu)?aceta dan kar ta ce na zata ao ba a ce hassada take, amma a yanzu kam ta san mutanen nan sun mata nisan da ba fa za ta kamosu ba, a gaskiya lamarin nan bai mata ba kuma ji take tamkar ta kashesu ko ta huta.

Shigowar Safiya ??akin ta gama sallamar ba)?in da suka zo ganin kayan arzi)?in nan yasa shi sakin murmushi, da gaske gurfanawa yayi a gabanta sanda tayi zaune tana fa??in "Abban Hajia ka ga kayan ko?"

Tamkar wani bawa a gaban uwargijiyarsa haka ya rusuna gabanta cike da tsokana yana dariya yace "Na gani ranki shi da??e, uwa ga matar sarkin mara??awa, suruka ga mai mara??awa, Allah dai ya ja zamaninki Hajjajuuna."

Tintsirewa tayi da dariya ta kamo hannunshi tace "Abban Hajia, ashe haka ka uya fadanci kaima?"

Kallonta yayi yana murmushi yace "Tun fa tsohon sarki yana da rai muna kai masa caffa a gida, kinga dole mu iya, kuma jiya ma ai mun je muka kai wa sabon sarki gaisuwarmu, duk da dai ban sani ba, amma ni haka na dinga hura hanci a matsayina na surukin mai gado."

Dariya kawai Safiya take har ya koma kusanta ya zauna tana kallonshi tace" A gaskiya jiya ka ??aga min hankalina a gidan nan, gabadaya fa na yarda cewa wannan yaron ka aurata mata."

Murmushi yayi yana shafa gemunshi yace" Ni kaina har muka gama gaisawa da su ban san su wa ye ba, saida suka gabatar min da su sannan na fahimta, da suka zo min da lamarin nan rasa nutsuwata nayi, wai yarima Abdus-samad da mahaifiyarsa na ro)?on irina a wajena a basu auren *Haleematu*, baiyi dogon tunani ba na amince dan ban ga abun takaici a ciki ba."

A hankali ta kwantar da kanta a kafa??arshi tace" Yanzu tana can ta wayi gari a ba)?on wuri, sabuwar rayuwa da sabon wuri, na san jiya ta farka dan yin fitsari, amma ban san ya ta yi ba? Dan na san dai mai martaba ai ba zai rakata ban??aki ba."

Dariya yayi yana girgiza kai yace" Wannan ?bar taki da baiwarta ta kasanxe ta musamman, kar ki ji mamaki idan na ce miki sarkinmu yayi tsaye )?ofar ban??aki yauin da take ciki tana biyan bu)?atarta."

Dariya ita ma tayi tace" Haba dai Abban Hajia, kar ka zuzuta lamarin ?barka mana."

Dariya yayi shima yace" Da gaske nake miki Hajiata."

Cike da nisha??i suke zanta lamarin ?barsu da sabuwar rayuwar sa za ta tsinci kanta a ciki mai tattare da )?alubale da fitittinu, saidai su fi mata fatan farin ciki fiye da ba)?in cikin da zai iya ziyartarta wasu lokuta.



_______________



Yarinyar da ta turo a ??aukar mata yaron ya kalla fuskarshi a ha??e yace "Ke sakeshi."

Sakin hannunshi tayi tana kumburo baki ta juya ta fita a shagon, da harara ya bi yarinyar sannan ya kalli *Sudais* ??in yace "Koma ka zauna."

Zaune yayi yana kallon Baban na shi yana lasar alewar hannunshi, ba jimawa Mubarak dake hangen titi ya kalleshi yace "Yaya Huzeifa, gata nan fa ta zo da kanta."

Va tare daya kalleshi ba yace "Barta ta zo, yau za ta ga haukan da ya fi na ta."

Sharhasila na shigowa ba sallama ta kama hannun Sudais tace "Muje."

Wani mugun kallo ya watsa mata a )?ufule yace "Sakeshi Sharha, wallahi a ??ane nake yau kuma kanki zan huce kika min hauka, ba gidan uban da zai je."

Da mamaki ta kalleshi tace "Zagi fa ka yi Abban Sudais, lafiyarka kuwa?"

Mubarak ne yace "Ina fa lafiya, yarinyar da kikayi sanadin rabashi da ita ta aure mana sarki, ganinta ma yanzu wuya zai mana, kuma duk ke ce sila."

Nunashi tayi tace "Ka ga ba da kai nake magana ba, kuma na ji da??i da hakan ta faru, ka ga ai sai ya cire rai yanzu, dan inuwarta m..."

Mari ya wankawa fuskarta, marin da tun waccen lokacin ya so kifa mata shi amma bai samu dama ba, ya yanzun nan ya samu labari a wajen Fareeda da sukayi waya cewa ita sai yau ta samu damar zuwa gidansu Saleema, a nan ta ga kayan arzikin da aka turo daga fada, kuma ta zo tana neman yi masa hauka? A razane ta kalleshi dafe da kuncinta tace "Ka mareni?"

&?o)?arin fitowa daga tsakanin telar da kujerar yayi yana fa??in "Bari ma ki gani."

Tsaye tayi ba ta gusa ba shi kuma so yayi ta fice a shagon, amma saita saki hannun Sudais ta gyara tsayuwarta tace "Babu indazan je saidai ka kasheni, Huzeifa dan na nuna ina sonka ne kake wula)?antani, to wallahi ko kana so ko baka so sai ka maidani ??akina, idan ba haka ba na dinga hanaka kwanciyar hankali kenan, kuma kai baka isa ka ce wannan ba ??anmu bane ni da kai."

Da yatsa ya nunata yace" Mafarkinki kenan a kaina, shiyasa za ki )?are rayuwarki a gantali, ke kenan kullum yawon biki da aiki, an gaya miki kare ne ya cijeni da zan sake maidaki, da me kika )?areni a zamanmu na farko?"

Cikin kukan ba)?in ciki tace" Wallahi ka ji tsoron Allah, yanzu ni ce zaka ce ban )?are ka da komai ba?"

A harzu)?e yace" Na fa??a, )?arya nayi."

Kamo hannun Sudais yayi sannan yace" Wuce ki bar nan shagon."

Jinjina kai tayi tace" San fita, amma wallahi sai na dawo, kuma ??a dai ni na haifi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login