Showing 18001 words to 21000 words out of 193749 words

Chapter 7 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4372

da raini ko ?ata muku ba."

Mamar Ummee da take ganin kamar da ?barta Ummee ne take, dan ita bata ga aibun shigar su Hadeeya ba ma sam, cikin fushin da ta kasa ?oyewa ta kalli Saleema tace" Kinga ?ban mata ki yi abinda ya shafeki, bana son mutum mai shiga sabgar da babu ruwansa, ina aibun shigarsu a nan? Yaranki ne mu da za ki zaunar da mu kina mana wannan maganganun? Oho! Idan na fahimceki so ki ke ki ce mu ??in ba mu san abinda ya dace ba sai ke."

Dogon tsaki ta ja ta mi)?e tsaye tana ??aukar wayarta ta juya ta bar wurin, da kallo Alhaji Auwal ya bita kafin ya maido kallonshi kan Saleema da ba ta ji da??i ba tace" Abba dan Allah ka bata ha)?uri, ita dama gaskiya ??aci ne da ita, mafi alkairin mutane kuma shi ne wanda za'a fa??a ma gaskiya ya ??auka har ya yi anfani da ita."

Ajiyar zuciya ta sauke jiki a sanyaye ta mi)?e tsaye ta kallesu tace" A ci lafiya."

Juyawa ta yi za ta fita a falon Hajia Rabi tace" Ina kuma za ki je?"

Juyowa tayi da fara'a tace" Zan fita waje ne."

Jinjina kai Alhaji Auwal ya yi yace" To, amma ki kula da kanki."

?war dariya tayi tace" Ba )?ofar gida zan fita ba, iya farfajiya ne kawai."

A tare suka jinjina kai cike da jin )?aunar yarinyar, in har suka )?i abinda ta fa??a to ba su da wata hujja ta )?in ta, sannan ba ita su ka )?i ba sai gaskiyar da ta fa??a, dan haka ma suka ji ta birgesu duk da su ma ba su ga aibun shigar ta su ba sai yanzu ne da ta fa??a hotunan shigarsu ke dawo musu a kai, musamman ma ta Ummee da ta fi munana.


*Ta na* fita a hankali ta shiga ??an zagayawa ta na jin ina ma tana da waya da ta kira Mamanta, amma sai ta yanke shawarar idan Hadeeya ta dawo za ta kar?i ta ta sai ta kira dan su gaisa, saida ta kai )?arshen katangar da a saninta nan ??in bayan gida ne sai ta?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? dakata saboda akwai duhu wurin, juyawa ta yi da nufin )?arasawa wajen motoci da ta ga akwai haske ta ko ina. Sai dai kamar gizo kunnuwanta su ke jiyo mata abun da ya kayar mata da gaba duk da ba ta san me ye ba? Amma dai ta shiga zulumi da ??umbin mamakin wa ye haka? Me kuma ya same shi da yake irin haka? Alhalin daga ji muryar )?osasshen namiji ne.

Cikin san??a ta ??an fara le)?a kanta, ba ta ga komai ba sai dai ta ??an )?ara jin sautin kusa da ita, tako ta yi da bai wuce uku zuwa hu??u ba ta sake le)?awa dan a tsorace take. Da bala'in sauri ta rufe bakinta da tafin hannunta na hagu ta saki siririn numfashin da ya fitar da sauti kamar wacce ta sha yaji, gaba ??aya ta )?walalo idonta tsabar ka??uwar da ta yi na ganin wannan lamari, take jikinta ya ??auki rawa tamkar mazari, da mugun gudu zuciyarta ta shiga bugawa, dan a rayuwarta ba ta ta?a mummunan gani irin wannan ba na yau.

Tabbas ba ta tsiraicinsu ba saboda duhun da ke mamaye a wurin, sai dai hasken wata wanda dama ??aya ne a cikin dalilin da ya sa ubangiji ya saka mana shi dan ya haska mana abunda ya shigarana duhu a yanar idonmu, ta hakane ta gane su waye a wurin da kuma abinda suke aikatawa. Riskar yanayin da bai ta?a samu ba yasa su kansu suka tsorata sosai, yarinyar dur)?ushewa ta yi ita kanta jikinta ya ??auki ?ari, inda shi ma ya shiga kiciniyar saka wandonshi, jikinta na makyarkyata ta juya da sauri sosai ta tunkari komawa inda ta fito, tana jin ya biyota yana kiran "Sssaleema, Saleema dan Allah... Saleema dan Allah tsaya ki saurare ni, na ro)?eki S..."

Shigewar da ta yi falon da sauri ya sa dole ya ja birki ya tsaya ya na hangenta, ganin ta nufi sama alamar masaukinsu za ta shiga ya sa ya daki iska yana buga )?afarshi da mugun haushi ya furta" Shiiiit!"

Dafe kanshi ya yi ??aya hannun kuma ya ri)?e )?ugu ya na safa da marwa a )?ofar ??akin ya rasa me zai yi, juyowar da zaiyi yarinyar ta taho har yanzu jikinta ?ari yake duk ta rufe fuskarta da tsohon hijabinta alamar kuka take, saida ta zo kusa da shi ta dur)?usa cikin kuka tace "Dan Allah na ro)?eka ka ?bantani hakanan, na gaji da wannan rayuwar, yanzu haka ni da mhaifiyata da ?ban uwana muna samun abun da za mu ci dai-dai gwargwado."

A rikice Mu'awwaz ya zuba hannayenshi biyu cikin aljihu ya lalaba ya ciro ku??i, mi)?o mata yayi cikin tashin hankali yace" Kar?i, daga yau kar na sake ganinki gidan nan, ki tafi kar ki sake zuwa."

A razane ta ??ago ta kalleshi sannan ta kalli ku??in, a )?alla za ta iya jan jari da su, da haka za ta tsira daga sharrinshi, kar?a ta yi ta mi)?e tana fa??in" Nagode."

Juyawa ta yi za ta fice sai kuma ya canza shawara, da gudu ya tari gabanta yana fa??in" Kin ga! Gobe ma ki dawo, saboda nasan halin Abba da sa ido a kan komai, idan ya ji ba ki zo ba zai sa a bincika masa, ni kuma ina tsoron kar yarinyar can ta fa??a masa abinda ta gani."

&?asa ta yi da kanta alamar hukuncin nan bai mata ba, ita kam da ya barta ta tafiyarta shikenan, amma ita kanta kunya ba za ta barta ta zo gobe ba, cikin taushin murya ya sake fa??in" Dan Allah ki zo gobe kin ji, bana so Abba ya yi zargin wani abu aka miki."

Kallonshi ta sake yi irin kallon nan na da ke nuni ko dai wani abun za ka sake min? Kamar ya fahimci kallon kuwa sai yace" Na rantse miki da Allah ba abinda zan miki, wallahi haka ba za ta sake faruwa ba."

Fuska a gintse ta ??aga kai alamar to, sannan ta ra?ashi ta wuce ta bar gidan tana kuka na takaicin yanda ta rasa mutumcinta dan kawai ta ciyar da ahalinta, yanzu gashi dalilin haka ba ta san me zai faru ba a gaba.


*10:46* su Hadeeya suka dawo gidan, har sun fito daga motar Mu'az ya bi Hadeeya da wani kallo yace "&?anwata zo ki ji."

Juyowa tayi ta na sakar masa fari da ido ta dawo ta zauna, ganin bata rufe )?ofar ba yasa shi zura hannu ta gabanta kamar wanda zai ta?a mata )?irji ya rufe )?ofar yana kallonta yace "Sirri za mu yi."

Murmushi tayi ta sassauta murya tace "To Yayana ina jin ka."

Daf da ita ya matso sosai ya na wani kashe mata ido yace "Ki na da saurayi?"

?an jim ta yi kafin ta kalleshi ta na ??an lumshe idonta saboda kusancin ya yi yawa sosai tace "Ina da, amma..."

"Amma me? Kina nufin ki ce Yayan na ki ba zai samu shiga ba?" Yanda ya yi maganar ya na kamo hannunta yana matsawa ya sa ta kasa cewa komai sai rarraba ido take, sake matsowa ya yi har numfashinsu ya fara gyauraya sannan yace "Uhumm! Ina jin ki."

Dake hakan bai ta?a faruwa da ita ba, duk yanda take samun kusanci da namiji ba ya wuce ?bar gaisuwa da hannu ko dafa kafa??ar juna da dai irin haka, kaa cew komai ta yi, hakan yasa shi sake fa??in " *Deeya*."

A hankali ta ??an ??ago kanta da niyyar saka idonta cikin na shi ta fa??a masa wacece za ta )?i namiji kamar shi? Sai dai kafin ta gama ??agowar ya yi wuf da bakinta ya sumbata.

?uf! Hadeeya ta yi dan yau ta gamu da gamonta, zazzaro ido ta yi a tsorace sai dai ba ta yi yun)?urin dakatar da shi ba, a hankali ya raba bakinshi da na ta yana kallon yanayin da ya jefata alamar dai sabon shiga ce, sake kashe mata jiki yayi da fa??in "Ki na sona Deeya?"

Yanda ta yi kiskirim ta kasa motsawa ya sa shi sakin murmushi yace "Haba dai babbar yarinya, ya ki ke abu kamar ba ki waye ba, kar ki badani mana."

?war dariya yayi mai sauti ya jawo kanta gaba-??aya ya manna a )?irjinshi yana shafa kanta yace "Shikenan to )?anwata, yanzu ki shiga ciki gobe da safe sai ki fa??a min shawarar da ki ka yanke."

?agata ya yi daga jikinshi ya bu??e mata )?ofar, jiki a mace ta fita kamar wacce aka ma dukan tsiya, saida ya ga shigewarta ya jawo )?ofar ya rufe yana wani munafikin murmushi ta gefen la??a yana ayyana" Na san ma za ki amince, wannan tarkon ya fi )?arfin tsallakewarki, da sannu zan samu sabuwar babyn da za ta dinga ??ebe min kewa."

Dantse le??enshi yayi yana jinjina kai sannan ya ja motar ya bar gidan, dan yau kam ba ya jin a zai kwana a gidan, duk da ba mata yake nema ba, shi dai barshi da ?ban wasannin nan da mace, dan a zaman da ya yi )?asar waje ya koyi hakan, dan mutum ne mai )?yamar hakan kasancewarshi likitan da ya karanci mecece mace? Yana matu)?ar jin )?yamar shiga hurumin da ba na shi ba, amma Hadeeya ya ga yarinya ce ??anya shakaf, dan haka zai yi )?o)?arin yi mata wayo ya fara bu??e hanyar da kan shi kafin ya gama tantancewa ya samo matar da ta dace da tsari da zubin yanayinshi da kuma tunaninshi. Duk da ya ga ?wa?bar su Hadeeya ta ??azu (Saleema) ta na da irin )?irar da yake so, wato kakkauran jiki da kuma manyan mazaunai har ma da )?irji, ama zai fara tabbatarwa kanshi wani bai fara kai ko da hannunshi a kan kayan ba kafin ya sallama mata.

*Saida* tatabbatar su Hadeeya sun yi bacci sannan ta mi)?e daga kwancin da ta yi tana ta hango abunda idonta suka gane mata, ita a zahiri dai ba ta ta?a ganin kusancin mace da namiji fiye da haka ba bayan na matar Babansu da shi Baban na su sai yau, )?iri-)?iri Allah ya nuna mata Mu'awwaz da yarinyar da ba ta gama sanin me ye aikinta ba a gidan yana saduwa da ita a tsaye, a tsayen ma a jikin bango bayan ba matarsa ba ce. Alwala ta ??auro ta zo ta kabarta sallah kamar yanda ta wa mamanta al)?awarin za ta ci gaba da addu'a dan Allah ya bata nasara a kan jarabawar da sukayi, sau biyu kenan ta na rasa wannan jarabawar, idan ta sake fa??uwa yanzu Hadeeya kuma ta yi nasara ba ta san me Abbanta zai mata ba.

&?arfe 02:30 na dare ta samu ta canza kayanta ta saka riga da wando na bacci sakakki sannan ta nufi inda Hameeda take dan gadon ??aya Hadeeya ce da Ummee, ta kwanta kenan za ta ??an ja bargo saboda sanyin acn ??akin kawai ta ji an mur??a )?ofar alamar za'a shigo.

Zazzaro ido tayi mugun tsoro ya kamata da tunanin wa ye a wannan daren? Me ya zo ??akin ?ban matan a wannan lokacin? &?urawa )?ofar ido ta yi saida ta ga an bu??o da gaske dai ana shigowa ta matsa da sauri ta ha??e a jikin bayan gadon ta kai hannu ta ??an zungurar Hameeda dan ta tashi. Dake da kanta ta kashe wutar ??akin sai mai )?aramin haske, hakan yasa ya na shigowa suka ha??a ido, ai zabura ta yi tana neman durkowa a gadon tana fa??in "Kkk... Kai kuma? Malam..."

"Shiiiiiiii!" Ya ??ora yatsarshi a la??anshi alamar tayi shiru, ta kan Hameeda ta wuntsila ta sauka a gadon tana sake nunoshi da yatsa tace "Ka ga malam ka fita a nan, ni ban ga komai ba kuma ba wanda zan fa??a ma, idan ma kasheni ka zo yi to ka yi ha)?uri."

Takawa ya )?ara yi har ya kai daf da gadon cikin ra??a yace "Saleema ki zo dan Allah za mu yi magana, ba cutar da ke zan yi ba."

Da mamaki tace "Magana..." Da yatsa ya sake mata alamar "Shiiiii! Yi magana a hankali."

Sassauta murya tayi tace "Maganar me za mu yi a wannan lokacin? Ka ga ni ba zan saurareka ba, kawai ka fita a nan wallahi ko na maka ihu."

Da sauri ya dur)?usa )?asa yace "Dan Allah Saleema kar kiyi, ki zo muje mu yi magana, iya nan )?ofar ??akina saboda bana so mu tashesu."

&?ura masa ido tayi kamar mai nazari, amma sai yayi saurin katseta ta hanyar ha??e hannayenshi alamar ro)?o yace "Dan girman Allah Saleema?"

Da sauri ta ??aga masa hannu tace "Shikenan to na ji, ka daina ha??ani da ubangijina kan )?aramin abu."

Zagayowa tayi tace "Mu je to."

Da sauri ya mi)?e ya fita )?ofar ??akin ya tsaya, jim ka??an ta fito sam rikicewa ya sa ta manta ba ta fito da hijabi ba sai hular dake kanta kawai mu raga-raga irin ta bacci, sa'arta ??aya kayan a sake suke basu fito da surarta ba.

Tsayawa ta yi jikin bango ta na satar kallonshi, ita wallahi kunyar kallonshi ma take ji, amma shi da alama ba haka ba tunda har ya zo inda ta ke, ??an matsowa ya yi kusanta yace "Saleee.."

Ba ta bari ya )?arasa ba ta ja baya tace "Ka ga ka fa??a min komai daga nan."

Murmushi ya yi ya ??an )?arewa surarta kallo, to ai kayan da ke jikinta wanda bai san mace ba ne kawai ba zai fahimci irin kayan alatun da ke ?oye a cikin suturar ba, amma shi da ya gama sanin sirrin ya gama hango komai, cikin sakin fuska yace" Saleema, abunda kika gani ??azu na ke so ki manta dan Allah, sam ba abinda kike tunani bane, kuskure ne wallahi kula jiya ne ya fara faruwa, amma na miki al)?awarin ba zai sake faruwa ba, kuma dan Allah ki min al)?awarin ba za ki fa??a ma kowa ba?"

Wani kallo ta jefo masa da mamakin kalamansa tace" Kuskure? Mu'awwaz zina ka kira kuskure? Kasan kywa da Allah ma cewa ya yi karmu kusanceta bare har mu je ga inda take, kai ka je kusa da ita kuma ka abka, amma za ka ce kuskure?"

Girgiza kai tayi cike da takaici ta sake kallonshi tace"...



*Allah ya na tsare duk wanda ya kamalta kare kanshi daga aikata alfasha.*



*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:38 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_10_




Girgiza kai tayi cike da takaici ta sake kallonshi tace "Mu'awwaz abunda ka aikata zunubi ne babba, sai dai har yanzu kana da damar tuba a wajen Allah, game da ni kuma kar ka ??aga hankalinka, ba zan tona abinda Allah ma ya rufe ba, ni ma kuma ina so ya rufa min asiri duniyata da lahirata, na maka al)?awarin babu wanda zai ji wannan maganar, amma fa idan ka yi al)?awarin kai ma na farko kenan kuma na )?arshe."

Cike da yaudara yace" Na miki al)?awari Saleema, na farko kenan kuma na )?arshe, wallahi ba zan sake ba."

Jinjina kai tayi tace" Shikenan, Allah ya sa."

Ra?ashi tayi ta wuce tana fa??in" Sai da safe." Da kallo ya bi bayanta yana ??an taune le?enshi na )?asa, abunda zuciyarshi ke raya mishi shine" Lokacin da ka san wata a ranar ka ke ganin wata sabuwar halittar."

Murmusawa kawai yayi ya sauka daga matakalar ya kama hanyar ??akinshi da tunanin ba ma zai iya da Saleema ba, ba wai dan ta fi )?arfinshi ba, sai dan gani yake ko aura masa ita aka yi wannan za ta fi )?arfin iyawarshi saboda suffarta, amma kuma wani ?angare na zuciyar nuna masa yake zai iya tunda dai mace ce.



*Washe Gari*



Kamar daga sama ta ji ana sallame salla, a zabure ta tashi zaune ta na rarraba ido, dubanta ta kai ga agogo dan ganin lokaci, sai dai inda agogon take babu haske sosai bare ta fahimci, hannu ta kai ta ??auki wayar Hameeda ta duba, rufe baki tayi cike da rashin jin da??i tace "Kenan dai sallah ce aka idar?"

Da sauri ta aje wayar ta sauko a gadon tana dadda?a Hameeda, a )?ala sai da ta dadda?ata sau biyar kafin ta motsa tana fa??in "Ummm! Wai me ye?"

Da sauri tace "Ki tashi har an gama sallah."

Ta na gama fa??in haka ta nufi ban ??aki dan rabon da ta tuna ranar da ta rasa sallah irin haka har ta manta, ma fi yawan lokuta dama Mamanta ke tashinta daga bacci, sauran lokuta kuma ita ke tashi da kanta da taimakon wayar Mamanta, juyowa tayi ta kalli Hameeda da ta sake gyara kwanciyarta tace "Dan Allah ki tashi Hameeda, ki tashe su suma su yi sallah."

Shigewa ban-??akin ta yi ta gabatar da abinda za ta yi ta fito a gaggauce, yanda ta barta haka ta sameta, ganin za ta ?ata lokaci wajen tashinsu ita ta makara su su rasa yasa kawai ta canza kayanta ta kabarta sallarta, duk da farilla ce a kanta yanzu, amma saida ta fara yin raka'atanil fijir saboda ta ji fatawar da aka ce indai ka saba yin raka'a biyu kafin fitowar alfijir, to ba laifi idan wani dalili ya sa sallah ta kubce maka ka yi kafin ka yi ta farilla, har ta idar da sallata su Hadeeya ba su motsa ba, cike da takaici ta mi)?e ta koma ban-??akin ta ??auko )?aramar buta da ruwa a ciki, dan su ne ka??ai za su iya tashinsu, ta na zuwa kam ??aya bayan ??aya ta dinga watsa musu suna tashi a zabure kamar wa??anda aka firgita.

Cike da tsiwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login