Showing 102001 words to 105000 words out of 193749 words

Chapter 35 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4390

ta ya Hadeeya ta auri wanda ko Mu'az bai kai da komai ba, sannan na yarda Saleema ta auri gwamnan garin nan? Ba na fa??awa Iklima bne dan ina sonta, dan ta ??aga hankalin kowa a fasa auren ya sa na yi haka, idan har ba ta samu mijin da bai kai Zeid ba to ba zan ta?a hutawa ba."



*Washe Gari*




&?arfe *05:14* Saleema ta fito da sauri za su tafi wajen damu tare da Nafissa, sosai doguwar rigar ankon atamfar ta mata kyau duk da hijabi ta ??ora wanda musamman ??inkashi tayi saboda ranar, har ta kai farfajiyar inda Nafissa ke jiranta Ardiya dake tsaye suna magana ita da ?bar uwarta tace "Saleema."

"Na'am." Ta fa??a tana juyowa, nuna mata falon tayi tace "Je ??akina ki ??auki turarukan Hadeeya na nan a kan gado ki tafi da su."

"To." Ta fa??a da sauri ta dawo ??akin tana rataya jakarta )?arama akan kafa??a, tana shiga ??akin mace biyar ta samu suna ta hira, a jumlace ta gaishesu da "Ina wuninku." Duk da wasu daga ciki sun gaisa tun sanda suka zo, amsawa sukayi )?asa )?asa har ta ra?a ta nufi kan gadon. Wata kakkauran mata mai )?iba ce ta mi)?e tsaye tana fa??in "Ku fito mu jira waje ko, Hajia Iklima amaryar gwamna Alhaji Nasir za ta yi magana da mai shirin aye gurbinta."

Dammm! Gaban Saleema ya fadi tayi saurin kallon matar dake hakimce kan gado tana latsa wayarta, saida ta ji jikinta ya ??auki rawa dan ba ta san ita ce matarsa ba, ??aukar ledar da ta ga kwalaben turaruka tayi ta shiga jerin matan dake fita har da Gaishata dake dariya tana fa??in "Amarya kuma uwar gida ba, ta gidan ma ya ta iya da ita?"

Bushewa sukayi da dariya har da tafa hannu suka fice, matar nan mai )?iba ce ta juyo za ta rufe )?ofar ta ga Saleema bayansu tana shirin fita, da hannu ??aya ta hanka??ota ta dawo ??akin tana fa??in "Ba ki ji an ce za ta yi magana da ke ba ne?"

Tangal-tangal tayi kamar za ta fa??i kafin ta tsaya kan )?afafunta, a hankali ta juyo ta kalli Hajia Iklima da har yanzu kamar ba ta san me ke faruwa ba, gyara tsayuwarta tayi tana ta kallon matar tana jira ta ji me za ta ce mata. Saida ta yi niyya da kanta ta sa )?afarta da babu takalme ta turo kujerar robar dake gefenta sannan ta mata alama da hannunta mai waya alamar ta zauna, jiki a sanyaye ta ja kujerar ta zauna tare da ??ora ledar turarukan a cinyoyinta tana ci gaba da kallonta. Numfashi ta sauke tare da ??aukar jakarta mai kyau da tsadar gaske ta saka wayarta a ciki sannan ta maida hankalinta kan Saleema, a nutse cike da aji da yatsina fuska tace "Saleema ko? Gundarin ba)?i ba kame-kame ba, ina so ki sani ni ba tsararki ba ce da zaki dinga kula min mijina, ban sani ba ko uwargina kika sani shiyasa kike tunanin kin isa ha??a shinfi??a da mijina, to ki sani ni ba lusarar mace ba ce, ki fita a harkar mijina, a hakan ma dan ina ganin darajar Ardiya ne yasa na miki kashedin nan, ba dan haka ba zan iya aikata komai a kanki kuma ba za'a san ni nayi ba bare wani ya ??aga maganar, kin fahimta?"

Gyara zamanta tayi ta nuna mata )?ofa tce" Za ki iya tafiya."

Jakarta ta sake ??auka ta ciro wayarta za ta ci gaba da dannawa, tashi Saleema tayi jikinta duk a mace ta kama hanyar fita, tana daf da fita ta ??aga kai ta kalleta tace" Da na ce zan iya aikata miki komai, ina nufin komai, daga ciki har da salwantar da rayuka, ki kiyaye."

Duk da a tsorace Saleema ta girgiza kai saida tace" Wa'iyazubillah! Da fari ina tunanin dalilin da gwamna zai sa ya ce yana sona, amma yanzu na fahimci dalilin, dole yana bu)?atar tsaftattaciyar soyayyar da ta nin)?aya a cikin tafarkin addinin islama. "

Sai kuma ta saki murmushi tace" Idan Allah yayi shine mijina bana jin akwai mahalukin da ya isa ya dakatar da hakan, amma ki sa ranki a inuwa, matashi ma mai jini a jika ya nemi aurena yanzu zai yi wuya na amince masa bare babban mutum irin wannan, na barki lafiya."

Tana fa??a ta juya ta fice bata jira ta jie za ta ce ba dan ta ga fuskrta da yanayin mamaki, dan batayi tsammani za ta fa??a mata haka ba, amma dai ta ji sanyi sanyi da ta ji alamu na nuna mata cewa ba lallai ta yarda da bu)?atar da mijin na su ya zo mata da ita ba.



*A gurguje*: a gajiye suka dawo gida sukayi wanka tarz da saka kayan bacci suka kwanta, kallonta Safiya tayi tace "Yau dai ki je ??akinku mana, mahaifinki mita yake wai ina rabaki da ?ban uwanki."

Kallonta tayi daga kwance tace "Mama yau kuma? Yaushe rabona da kwana ??akin? Kayana fa duk suna nan."

Tashi tayi zaune ta kalli mahaifiyarta da kyau ganin yadda take gurgurar goro saboda zuciyarta dake tashi, a tsanake ta shiga fa??a mata abinda ya faru jiya tsakaninta da gwamna da kula haukan da matarsa ta mata. Da mamakin wannan lamari Safiya tace" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Iklimar? Da wayonta?"

Ta?e baki Saleema tayi tace" Mama ba wannan ba, ni fa ba son mijinta na ke ba, ta ma daina wahalar da kanta a kaina, dan bai min ba."

Kallonta tayi da mamaki tace" Kina nufin ba kya sonshi?"

?aga kai tayi alamar e, numfashi ta sauke tace" Kin fa??awa Abbanki?"

A ??an tsorace tace" Mama, shine nake tunanin kar Abba ya zo bai ji da??i, ki masa bayani da kanki."

Jinjina kai tayi tace" Shikenan, zan fa??amasa."

Murmushi tayi tace" Yawwa Mama."

Komawa tayi ta kwanta tana fa??in" Mama yau dai kar ki tasheni fitsari, dan ban sha ruwa ba."

Harara ta dalla mata tace" Ai tashin da kike min ne na tsana a rayuwa, a ce idan kina son zuwa ?an??akin sai kin tasheni na rakaki? Shiyasa idan na farka kafin ki tasheni ni nake tashinki."

Dariya kawai Saleema ke )?yal)?yalawa tana fa??in" To Mama cikin daren sai na je ni ka??ai? Gwara ina ganin mutum a kusana ya fi."

Ta?e baki tayi tace" Na ga mijin da zai juri wannan shiriritar, namijin ne yana bacci zai tashi dan rakaki fitsari?"

Murmushin gefen la??a tayi ta kalleta tace" Zai yi mama, zan sameshi, mai ha)?uri tamkar Yaya Mu'az."

Kallonta tayi tace" Da alama dai Mu'az ??in nan ba zaki manta da shi ba duk da abinda ya miki."

A sanyaye tace" Mama ta ya zan manta lokaci ??aya? Da sannu zan manta da shi da suk wani abu da ya koyar da ni shi."

Da sauri ta gyara kwanciyarta tace" Yawwa Mama, kuma kin gani, jiya hirarmu da gwamna saida na )?aru da wani abu dangane da shekarun Nana Aisha (R. A), yana da ilimi, ga dattako, ga kirki kuma kyakyawa kamar ba tsoho ba."

Ta )?arashe tana fashewa da dariya, duka Safiya ta kai mata tana fa??in" Ke rufe min baki, marar kunya kawai."

Dariya ta dinga yi har ta ji bacci na son ??aukarta, zaune tayi tsakiyar gadon ta ??aga hannayenta ta shiga karanta addu'o'inta na tsarin jiki kafin ta shafe jikinta ta kalli mamanta tace" Mama cin goron ya isa, ki kurkure bakinki sannan ki ui addu'a mu kwanta."

"To." Ta fa??a tana mi)?ewa ta shiga ban??aki, dan da wuya darzn da zai zo ya shu??e Saleema ba ta tunatar da ita addu' a kafin ta kwanta ba, ko da kuwa a ??akin mahaifinta za ta kwana ranar, dan haka ?bar ta zamar mata tamkar )?awa sannan abokiyar hira da shawara, kuma tana jin da??in yadda ita kanta ta ??auketa )?awa.

Wannan karan dai ya goyi da bayan ra'ayin nata ??ari bisa ??ari, tunda Safiya ta shaida masa yadda sukayi da matar gwamnar ya ji gaskiya shi ma hankalinshi bai kwanta ba, dan gaskiya abinda zai ta?a masa lafiyar ?ba baya son shi ko kusa, da haka ya saka Alhaji Auwal gaba wajen yi wa gwamnan bayani yadda zai fahimta, kuma ba su ?oye masa komai ba, da haka dai suka rufe babinshi can su )?arata shi da matarsa, idan ya ga dama ya ??auki mataki ko ya )?yaleta ruwansu.



*Bayan Wata ??aya*


Cikin sanyayyar murya aka furta "Jarumi ka fito?"

Gabanta ne ya mugun fa??i har ta rarako idanu tana kafe )?ofar ban??akin da idanu, a haukace tace "Jarumin uban wa? Wacece ke? Me ya ha??aki da mijina?"

Dogon tsakin da ya kara??e kunnuwanta budurwar ta saki tare da yanke kiran, a gigice ta kalli wayar sannan ta kalli )?ofar da aka bu??o ta ban??aki, kafin ya karaso gareta ta isa gunshi ta nuna masa wayar tace" Wace ?bar iskace ta kiraka a waya take kiranka da jarumi?"

Cike da wofantarwa ya kar?i wayar yana gyara towel ??inshi da hannu ??aya yace" Ban sani ba, me ya kaiki ta?amin waya?"

A haukace ta sake tarz gabanshi tace" Na ta?a ??in, wacece ke kiranka har cikin gida? Tukuna ma ina zaka je?"

A fusace ya wanke fuskarta da marin da ya sakata kifawa kan gadon ta fashe da kuka mai sautin gaske, aje wayar yayi gefenta ya nunata da yatsa yace" Ke har kin isa ki tsareni kina min wannan tambayar iskancin? Ni nake aurenki ko ke kike aurena? Fita zan yi kuma baki isa ki hanani ba."

Wajen kayanshi ya nufa ita kuma ta mi)?e da gudu ta fito a ??akin tana kuka, hakan yasa Hadeeya ta riga Zeid fita a gidan ta zo gidansu dan sanar wa da mahaifiyarta abinda ya mata.


A ta)?aice kwananta biyu gidan, da gangan Zeid ya yi banza da ita bai waiwayeta ba, saida kwanan gidan shi ka??ai ya gundireshi, kuma ba damar kawo wata dan mahaifinsa ya saka wanda zai saka masa idanu a kan hakan, dole ya jawo wani abokinshi suka zo biko.

*Tunda* suka shigo Saleema ta basu wuri dan ta fahimci magana zasuyi, dan kwanan Hadeeya biyu a gidan ta lura da Ardiya da ke yawan fusata, dan ranar da Hadeeya ta zo ma sosai ta dinga jin bala'inta daga ??akinta inda kukan Hadeeya ya kara??e gidan, gashi kuma Abbansu baya gari bare ya shiga mganar, dan haka Ardiya ita ce ta tarbesu madadin mahaifinsu.

Cike da gajiyawa da surutun matar Zeid ya sunkuyar da kanshi yana ayyana "Jaraba, ba dai surutu ba."

Abokin na shi kuma lalla?ata yake shi ma har kansa ya fara ciwo, wai sai wani daddagewa take a kan me zai marar mata ?ba? Jaka ce ta kai masa? To kar a sake? Kuma kada ya saki ya wula)?anta mata ?ba ta hanyar ha??ata da wasu a waje, da )?yar dai wannan mita ta mutu ta ce zasu iya tafiya gobe ta turata ta koma da masu rakata, da haka aka samu wannan wutar ta mutu. Sai dai abunda bata sani ba wannan ne Hadeeyar ta fa??a da ya kai ga ta?a lafiyar jikinta, amma kira a wayarsa na ?ban mata ya fi a )?irga wanda take kamawa, baya ga lokacin tana amarya ?ban matan da suka dinga zuwa da sunan danginsa ne, amma daga )?arshe ta gane basu da wata ala)?a ta jini kawar )?arya ce, ga matsalarshi ta cika daren sababi, wani lokaci yana shigowa sai sallah subah, ranar da ya zauna gidan kuma wuni cur yake da waya a hannu yana kakkauce mata, ko gilmawa ta zo yi ta bayanshi sai ya ?oye waya dan baya son ta ga abinda ya ke a wayar.



*In dai da comment to da aiki.*



*Alhamdulillah.*
13/06/2022 ?? 17:25 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_35_




Gaba??aya hankalin Alhaji Yusuf ya koma kan wannan ciki na Safiya, tunda cikin ya wuce wata biyar suka sake du)?ufa da addu'a da kum sakawa ana tayasu, yanzu gashi cikin ikon ubangiji har ya shiga wata na bakwai, hakan ba )?aramin da??i ya masa ba, yara an koma makaranta amma har yau bai ce komai game da komawar Saleema makaranta ba, dan haka ita ma ba ta ce za ta koma ba ta zuba masa idanu. Yanzu haka shirin aikin Hadj yake, dan haka ma yake ta kwatantawa Saleema cewa ta kula da Mamanta, kar ta bari ta yi aikin komai a gidan nan, Safiya tun tana jin da??in hakan har ta fara tqarguwa, dan gani take kamar idanun kowa a kanta suke, saboda rawar )?afarshi tayi yawa, tamkar fa wanda bai ta?a samun haihuwar ba yake yi, dan haka fatanta bai wuce Allah ya sauketa lafiya ba, dan kuwa ita ka??ai ta san irin laukayin da take sha a kan wannan ciki, ko dan ta jima bata samu bane? Ko kuma dan yanzun ta fi sanin ciwon kanta da zafin jikinta? Ba kamar haihuwar Saleema da akayi da )?uruciya sosai ba, wanda hakanne ma yasa ita da ita tamkar )?awaye, bare ma da ita ??in ta zama marar jiki sosai, sai suka zama tamkar wasu ?ban tsara.


Kusan komai zai faru a rayuwa to da dalilin faruwarshi, Saleema ta ha)?ura da maganar ??inki tunda har ta sha dukan mutuwa a kan shi, dan haka ta tattara komai ta watsar ta manta da duk wani wanda zai zama sanadin koyonta ??inki, sai dai akwai abinda shine yake sonka ba kaine kake sonshi ba, wani abun za?i ne a wajen ubangijinka babu yadda zakayi ka barshi ko shi ya barka, idan ka fara dole ka kai gaci, idan kuma ba ka fara ba dole ka fara ko baka so _(tamkar dai ni da rubutu ya )?i barina???i)_. Jiya mahaifinta ya tafi, kamar jiran tafiyarsa ake kuma sai Mamanta ta shiga mur)?ususun ciwon ciki, hakan ne yasa ita da mai aiki suka kaita asibitin da take zuwa, bayan saka mata ruwa da wasu allurai aka ba Saleema takardar magani ta je ta siyo, ta samu wasu tun a pharmacy dake cikin asibitin, sai )?waya ??aya ne ta rasa aka ce ta tafi kasuwa tsohuwa za ta samu wajen babban mai maganin nan, ba ta tsaya komai ba ta fito ita da dreba dake waje wanda Alhaji Yusuf ya ce ya tsaya wuri ??aya kar ya kuskura ya bar wurin nan dan ya ji me ake ciki suka nufi kasuwar.

Kamar yadda kullum shagon yake cike da mutane sai an kama layi, haka ita ma ta bi sahu duk da maza ne a gabanta, rabon ha??uwa da Fareeda yasa ta juyowa jin sallamar mace a shagon, sua ha??a idanu duk alamun mamaki da kuma farin ciki ya bayyana tare da su, da farik ciki Saleema tace "Fareeda, ke ce?"

Turo baki Fareeda tayi tace "E mana, baki so ganina ba ko?"

Zaro idanu tayi tace "Haba ke kuwa, ya zaki ce haka? Kinsan farin cikin da na yi da na ganki?"

?auke kai Fareeda tayi tace "Ban yarda ba, bayan kin manta da ni."

Murmushi Saleema tayi ta sunkuyar da kai dan magana ta gaskiya kam ta manta, hatta da lamba?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? rta sai yanzu ne da ta ganta ta tuna cewa ta kar?a kuma tana wayarta, amma ba ta ta?a jaraba kiranta ba ko dan a gaisa ma. Dan ta kawar da ita daga zancen yasa ta kalleta tace "Amma me kike yi a nan?"

Da alamar jimami tace "Wallahi Mama ce ba lafiya, shine na biyo siya mata magani."

Da yanayin tashin hankali da kulawa tace "Subhanallah! Ke ma? Nima Mamata ce ba lafiya, amma ya jikin Maman?"

Murmushi tayi tace "Jikin Mama sau)?i, ke fa? Ya jikin..."

Tun bata )?arasa ba tace "Da sau)?i ita ma sosai."

Da ladabi Fareeda tace "Allah yasa kaffara ne."

Kafin ta ce ameen wanda ke kusa da ita ya gusa hakan yasa ta matsawa ta shiga shagon, ba ?ata lokaci aka mi)?o mata maganin ta biya, Fareeda ma na fa??in wanda ta zo nema aka ??auko mata, tana mi)?a ku??in Saleema tace "Ka cire a cikin nan kawai."

Jinjina mata kai yayi ba tare da ya ce uffan ba ya cire Fareeda kuma na ta godiya, tare suka fito ganin Fareeda za ta tare adaidaita sahu yasa ta tilasta mata shiga motarsu suka tafi tare, saida suka aje Fareeda a gida za ta fita tace" Ki bani lambarki?"

Dariya Saleema tayi tace" Ai ina da lambarki, zan kiraki."

Girgiza kai Fareeda tayi da yanayi na rigimammuyar auta tace" A'a, ni dai ki bani da kaina, na san ma ba kirana za ki yi ba."

Dariya Saleema ta sake yi ta kar?i wayar ta saka mata lambarta sannan sukayi sallama ta ce ta gaishe da mai jiki.

Wannan shi yayi dalilin sake ha??uwar Saleema da Fareeda, har yau suke waya da ita bayan gaisuwa Fareeda ke tambayarta "?war uwa kika ce kina son koyon ??inki, amma shiru ban sake ji daga gareki ba, lafiya ko?"

Murmushi kawai Saleema tayi tana ci gaba da matsawa mamanta )?afafunta da suka kumbura tace "Lafiya lau."

Murmushi Fareeda ma tayi tace "Yayana yayi gaskiya, dama ya fa??amin ?ba?ban masu ku??i ba wahala suke ba, tun kafin su mallaki hankulansu iyayensu sun gama musu tanadin kyakyawar rayuwarsu ta gaba, jira kawai ake su girma su ci a nutse."

Wani murmushin ya)?e Saleema tayi tana kallon fuskar Safiya da bacci ya ??auke tace" Ba haka bane."

Cike da zolaya Fareeda tace" To yane in ba haka ba? Aure za ki yi?"

Da sauri Saleema tace" A'a ina! Ai ko saurayin ma bana da shi."

A nutse ta gyara zamanta tace" Kin gane? A ranar da mukayi magana da ke, bayan kwana ka??an na fa??awa mahaifina, sai dai..."

Duk abinda ya faru ta fa??a mata dan ta lura za ta mata gurguwar fahimta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login