Showing 228001 words to 228147 words out of 228147 words
Chapter 77 - MAGE (Mai kwanciyar Daukar Rai) Book Complete Na Sajida complet.txt
ZUMUNCI YA KIYAYE MIN KU AMEN*
Alfaharina
A duniyar yanar gizo ina alfahari da Allah ya hada ni da masoya, har suka kasance yan uwana
*BILKISSU KANAR, ND SAMIRA HARUN* Zan iya dukan mai yi maku cune da baki Allah wallahiπ
Daaukaci
DAUKACIN marurubuta na gaishe ku, na kuma gaishe ku, inai maku fatan alkhairi
Sako zuwa ga jama'a
MAGE ba na siyarwa bane, kyauta ne, idan kika biya kudi wani kato ya siyar maki kin yi kyauta neπ
Dan ALLAH du wanda na batawa a wannan labari ya yafe min, domin mutun nake dan adam ban fi kowa ba ban isa na kamo kowa baπππππππ
*Alhamdulilah SAJIDA CE YAR MUTAN NIGER*