Showing 174001 words to 177000 words out of 228147 words

Chapter 59 - MAGE (Mai kwanciyar Daukar Rai) Book Complete Na Sajida complet.txt

13 May 2025

10381

cikin tafukan hannayensa, a hankali ya kai wajen zuciyarsa ya dora yana kara cije lebensa na kasa

Sosai ta kara tsorata tana kallonsa da dan saurin magana ta ce" subahannalah, menene wannan bugawar da zuciyarka ke yi? BILKISSU zo kama min" ta karashe tana azamar mikewa tana kara tataba jikinsa

AMMI ta sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" Dukanta ka yi ne Shaheed? A summe fa take ka barta kwonce haka? Menene ya yi zafi haka Shaheed, dan Allah ka yi hakuri ka sasauta, NAJEEBA yarinya ce sannan ka san rigimarta a hankali du zata daina"

Idannuwansa da sukai masa mugun nauyi ya cire ya dora kanta, shimatt a kwonce take yar baby face dinta ta fito radau, AMMI na kokarin cire mata rigarta har sai da ta cire mata ita ta kai mata ita wajen cikinta hakan ya bayanar da bras din dake cikin rigar fara tas da lafafen cikinta Ammi na tofa mata adu'a bayan ta gama waya da likitan masarautar

Kuma lumshe idannuwansa ya yi, a hankali ya furta" UMANI,"
Sai kuma ya dan ja numfashi yana ta hucin zafin abinda yake ji a ransa ya dora da fadin" UMANI alkyabarta ta cire, Umani a gaban wani kato dake hadasa husumar, Umani sannan ta fito kofar shagonta a haka, kuma Umani police din nan ya kama damtsenta da hannayensa biyu, ya juyar da ita yake son rungume min ita a jikinsa, Umani ta ja DAYABU ya mari fuskarta mai daraja, ta daga muryarta mai daraja kowani banza ya saurara"
Sai kawai ya yi shiru idannuwansa rintse sosai sannan ya sada kansa kasa haka kuma bugun da zuciyarsa ke yi ba wani sasauci

Da sauri AMMI ta cire kanta a kansa ta sada dubanta itama,

UMMU ta cije lebenta na kasa irin yanda ranta ke baci da wannan lamari, a sanyaye ya kuma dagowa wannan karon har jijiyar gaban goshinsa harbawa take a kausashe ya ce" Na sha wahala Umani, Allah ne kawai ya kare min .........sai kuma ya yi shiru ya ki karasa abinda ya yi niyar fadan a hankali ya daki hannun UMMU ya mike tsaye ya kuma kai dubansa inda take

Wajen frij ya nufa da kansa ya dauko ruwa ya dawo
Budewa ya yi ya duka a hankali ya zuba ya shafa mata ruwan nan
Yana yin na biyu ta ja wani irin numfashi ta sauke, lokaci daya ta buda idannuwanta tana ta sauke ajiyar zuciya

A hankali ya kai dubansa wajen AMMI ya ce" Ammi, kar ki kira likita namiji kin ji? Ki kirawo mace"

NAJEEBA ce ta fashe da kuka muryarta na fita kasa kasa ta ce" AMMI, ni ku barni na je na rama Ammi yaya Dayabu ya mare ni ban masa komai ba, Ammi kuma ta zagemu haka kawai bamu yi mata komai ba"

Da wata irin murya mai nuni da daf ake da aiwatar da kowace irin hukunci UMMU ta ce" *NAJEEBA!*

DA sauri Najeeba ta dago, sai a lokacin ta ga SHAHEED, sannan ta ga UMMU

Ai kuwa da sauri ta ringa kokarin jan rigarta, irin ta rufe jikin nan nata, shi kuwa a tsaye yake kikam yana mai bin du wani take takenta da kallo, idannuwansa kuwa sam basu da dadin kallo a irin wannan yannayi

Lebensa na kasa dake datse a bakinsa ya kuma turawa bakin nasa yana mai binta da kallon nan da ta rigaya ta gama gane na tsana ne

Sai da ya lumshe idannuwansa a karo na uku sannan ya mika hannunsa daya ya damki hannun nata

Da hannun nata daya ya mikar da ita da wani irin janta ne ya yi
Bai tsaya kula daya cikinsu ba ya yi ciki da ita wanda hakan ya saka AMMI mikewa tana biye da su da sauri tana fadin" SHAHEED bani yarinyar nan mu koma bangarena, SHAHEED bani y'ata ka ji ko?"

Da sauri Ummu ta saka hannunta ta riko na AMMI, hakan ya sa ta juyo da sauri tana kallonta ta ce" Mariam kar ya dakar min yarinya cikani na karbota" (πŸ™„)

Ummu ta girgiza mata kai ta ce" mu tafi, idan ta kama ya saka belt ya zane jikin banza da bata da hankali aman walahi ba zaki hana shi hukunta marar kunya ba ehe!"

Da wani irin mamaki Zinaria ta mike tsaye, idannuwanta baki daya ta fitar waje dan tsabar mamaki ta kai dubanta kan amintaciyar baiwarta ta ce" kina nufin Mai Martaba da kansa ya shaida wannan fada?"

Ai kuwa ta kara gyada kanta ta ce" kwarai kuwa Allah ya taimake ki, babu sanarwa sai zagayen su jan gwarzo a wajen, Amintacen sarki ya shela karasowarsa, zuwa lokacin ita kuwa ta summe, na kaiki karshe shi ya dauketa ya juya da ita"

Jim ta yi jin wata magana kuma, hakan ya sa ta kankance idannuwanta ta ce" kikina nufin ba mari ya wanka mata ba ya yi umarnin a kwasheta koda a mace ne ba summa ba a watsata dakin horo?"

Jin muryar uwar dakin nata ta fara baci ya sakata dan dago dubanta, sai dai da sauri ta maida muryarta na dan rawa rawa ta ce" aaaaaaa, Allah ya ja da zamaninki uwar gida kuma amaryar mai damagaram, a irin yanda ransa ke bace fuzgarta ya yi ya jata da karfi ya juya da ita, na tabata zuwa yanzu ya gama gindaya mata jawabin horonta ya saka a shiryata dan zuwa dakin horo , aman na saka a tare min hanyar horon ahalin gida, idan har ta tabata za'a yi kurana a shaida min"

Katseta Zinaria ta yi tana fadin" maza tashi ki gano min, ina nan ina jiran dadadan maganar da zata sanyaya min"

Mikewa ta yi da saurin gaske ta tafi bayan ta kara yi mata kirari, ita kuwa ta koma ta hakimce tana sakin murmushi a fili

AMMI da UMMU tsuru sunna kallon bakuwar y'ar dake zaune a yannayi na takura, ba halin su bata wata kulawar da take da madaukakin girma hakan ya sa du suka tsura mata ido kawai

Wata gwaurywar ajiyar zuciya UMMU ta sauke a hankali ra kai dubanta wajen yan uwan dake shashekar kuka, dan kuwa fada dai na gidan duniya sun sha shi har kamar zata dake su

Maida dubanta ta yi wajen AMMI ta ga waje daya kawai take kallo, ta tabata a cikin zulumin Najeeba take, ita du ba wannan ba, tana cikin tunanin magangannun da suka yi ne da SHAHEED, me ke damunsa? Menene matsalarsa?

Ummu ta kuma kallon AMMI a karro na biyu, ta kai dubanta kan NUSAIBA
Dan murmushi ta yi a sanyaye ta ce" na amince da komawa dakina, idan da hali a gobe gobe"

Da wani irin sauri Ammi ta kallota, hakama su UMMUKULSUM dake cikin halin tashin hankali

Ammi ta ce" ki, kina nufin zaki auri yaya?"

Ummu ta yi murmushi a bayane ta gyada mata kai, ai kuwa zo ka ga irin yanda su Ummukulsum suka rukunkume AMMI sunna rizgar kukan farin ciki, wayo MAMA,

Ita kanta Ammi sai ta ringa jin wani farin ciki marar musaltuwa, a hankali ta mike ta nufi dakinta, tana da bukatar yin hawayen farin ciki, tabas ta godewa Allah da ya nuna mata wannan rana, ta tabata matar rufin asiri, arziki, hakin rayuwa kam bayan Ummu take, yau Allah ya yi wahalarsa ta zo karshe, dama ta sani idan har ta kaita makura zata shiga gidan ne in ya so sai su raba abinda bata so su raban

UMMU kanta irin farin cikin da yaren suka nuna sai ta ji wani irin abu mai girma a cikin zuciyarta, a hankali ta kamo hannun yar uwarsu dake kallonta ta janyi yarinyar ta hade da hannun su Ummulkhair, lalle Allah ya yi zata rayu, gata kuma tsaf kama da ubanta sai dai hasken fata , murmushi ta saki tana jin wani irin farin ciki mai girman gaske na ratsa zuciyarta

yana shiga dakin da ita rigar da take ta rikewa tana zaro ido ya dora hannayensa ya janyeta ja daya kasa

Ido ta idasa fitarwa a mugun tsorace, da sauri ta kankame jikinta gaba daya jikin nata ya kwashi rawa

Kanta a kasa dan matsananciyar kunyar tsayuwarta a gabansa a irin wannan shigar, bakinta na rawa cike da jin tsoron abinda zai mata a yanzun, dan kuwa ba zata taba manta ranar da ya fara kawo mata hari ba, wannan rana ta ajiyeta a wajen da ba zata iya hada komai da ita ba, kwarai ta ci azabar da ta kusan halakata sannan ta ga abinda ya kusan makantata,

Bakinta na rawa rawa ta ce" dan Allah kar ka yi min ka ji? Walahi na wahala, walahi tsoro nake ji sosai"

Ta sauke dubanta a kansa, gani ta yi idannuwansa kyam a kan gukunta dake kadawa sakamakon rawar da jikinta ke yi, ga kuma dan kukan jigidar dake dan tashi dan ko yaya ka motsa zasu shaida kansu ne

Kafafuwanta ta ringa matsewa tana son rike su dan su bar kukan

Bai bata amsa ba sai saka hannunsa da ya yi ya kuma cicibarta wanda hakan ya sakata zaro ido da tsoro da mamaki, domin na dazu bata san an yi ba a summe take

Bayi ya nufa da ita, cikin halin dakiya ya sabeta da soso da sabulu ba tare da ya cire mata kananun kayan da kiri kiri ya hanna kansa cirewar

Yana gamawa ya kuma nadota a tawul sannan ya tsayar da ita tsaye a tsakiyar dakin

A lokacin da ya saka hannayensa cikin tawul din ya ja pant dinta sai kawai ta hangame baki tamkar wace ta summa tama kasa furta koda A ce , sai jikinta da ya kara kwasar rawa ga wani zafi da jikin nata ke dauka na tsoro

Sai da ya cire mata shi a hannunsa ya zagaya bayanta a hankali ya ringa sabule bras dinta hakan ya sa ta kankame tana girgiza kai tana hadiyar wani wahalalan yawu hankalinta sam ba a jikinta ba ta ce" na roke ka, ka yi min rai bana so"

Idan ya tankata to lalle dakin ya tankata, a haka ya idansa zare mata ita itama ya rike a hannayen nasa

Idannuwansa dake da nauyi ya ringa nuna mata bed da su
Hakan ya sa ta matso daf da shi sosai ta saka hannayenta ta riko hannunsa ta kai dubanta saman bed din ta maido saman fuskarsa, kanta ta langwabe ta ce" eyah yayanmu, dan Allah bana son hawa saman gadon cen ka rufa min asiri *yaya SHAHEED* na yi tafiata wajen Ammi kaina ciwo yake, hakama hannuna ka ga yanda ya tsage kuwa? Idan na ce zan yi komai zai yi ta zubar da jinni ne"

Dan bakinta da take maganar kawai ya kurawa ido, shi bama fahimtar yarenta yake ba, a irin yanda yake jin kansa ne baya son yin wani kwakwaran abin da zai kara birkita masa lisafi, so yake ya kadaice ya huce, so yake kafin ya dauki kowani irin mataki ya huce sannan, baya son daukan mataki ransa bace ya zo ya yi dana sani, a hankali ya kai hannunsa wajen kugunta mai dauke da jigidar nan ya damki wajen da dan karfi hakan ya sa suka shaida sunna nan ta hanyar dan yi kara kadan sannan ya shiga tafia da ita a hankali wajen bed din







Asalamu alaikum gidan MageπŸ˜†,

Walahi ina ganninku, ina kuma biye da comment dinku, ku sani ina ji da ku ina kuma bin ku da adu'a, Alhamdulilah gashi na yau, fatan zaku karo min comment din ku zafafa,
Kufa yi hakuri, kun san harkallar funiyar sai a slow walahi i'm vry busy😌, zan fa yi shara yau aradu masu mana labe a gidan nan ehe☹️
[31/03 Γ  21:57] Sadjida: πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»


*Na*


*SAJIDA*


πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝

β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_



54


Tirjewa ta shiga yi, lokaci daya ta fashe masa da kukan da ya saka shi ja ya tsaya kansa kuwa ya sara masa

Da kyar ya kuma iya daga idannuwansa ya sauke saman fuskarta, irin yanda ta ririke tawul din nata da karfin gaske tana girgiza masa kai tana mamatse kafafuwa ya bi da kallo, a hankali ya furta" MENENE JEEBA?"

Najeeba ta turo bakinta ta shiga dan buga kafarta aman bata yi gigin sakin tawul din ba, a raunane ta ce" ni bana son zuwa cen din ne "

SHAHEED ya ringa bin irin yannayin bacin da ta yi magana, kamar wani mai son karantar bakon abin da bai taba gani ba haka ya zama sai bin fuskarta da yannatin jikinta kawai yake da kallo

Kuma fara janta ya yi, da wani irin sauri ta si kubcewa ta gudu gannin rikon na yanzu ya dan sasaura mata shi

Bata san daga ina ba, bata san a lokacin da ya damki dantsen hannunta ba ya juyota juyi daya ya kaita jikin bango ya hadeta
Irin buguwar da ta yi da dan karfi ya sakata rinrintse ido tare da jiran jin saukar gigitacen marin da ta tabata sai ta saki dan fitsarin dake mararta

A hankali ta ringa jin iska kadan na dan dukan fuskarta, bata iya buda idannuwan nata ba sai rawa rawa da suke na tana son budewa tsoron hakan ya hanna mata budewar

Yar yatsarsa mai bima babar yatsa ya saka a kwonce, tun daga tsiron gashin gaban goshinta ya ringa shafawa a hankali har ya sauko da yatsar tasa wanen da ta daure tawul irin daurin da ake yiwa magani tam a faidai kirjunta wato ta yi taho na taho ta hade su a nan
Yar yatsar tasa ya dora kan kukin ya ringa dan zagayawa

Baki daya ta kuma rinrintse idannuwan nata tana jiran jin tashin hankalin nan dake shirin faruwa da ita

A sanyaye cikin muryar da bata sanshi da ita ba ta ji ya ce" ke din yar kokowa ce?"

Da mamakinta buda idannuwanta jin kamar da sanyi ya yi mata magana, da sauri ta cire dubanta a cikin idannuwansa sakamakin irin yanda idannuwansa suke da ja sosai, kuma yake shanye su yanai mata kallon nan na tsana gashi kuma yana magana a hankali, me kennan? Oh irin ya yi mata sanya sanya ya kashe banza ko?

Habarta ya kamo a hankali ya dago dubanta sunna kallon junna, ya ce" bana son ina magana ba amsa JEEBA"

Najeeba ta hadiyi wani yawu a hankali mukutt, a ranta kuwa fadi take ka ji karuwanci ni NJAEEBA, a fili ta ce" aa,aa walahi ba yar kokowa bace ni "

Shaheed ya ce" karya ne Najeeba, ke ba yar kokowa ba aman kulun kike kokowa a waje? Yaushe ne shin zan huta da faduwar gaban hakan?"

A yanzu kam ta rasa da wace kalma zata bashi amsa, amsar kanta ce ta rasa me zata ce masa, sai kawai ta shiga jin jikinta na son yi mata rawar dari, kai ina haba ina, yaya tana jira ya gagaura mata mari ya nemi yi mata fyade na biyu sai ya wani tsaya yanai mata magana salo salo bayan ta san cewar idan ya samu hanyar kasheta tsaf sai dauke kanta ya huta?

SHAHEED ya kuma tsurawa fuskarta ido, kukan nan da ta ringa yi ba ko digon hawaye, ya Allah , yana cikin yannayi na damuwa , sone yake kawai ta je ta kwonta ya san da ya barta a kwonce aman kiri kiri tana saka shi yawan maganar da zai hadasa masa ciwon kai da tsatsauran tunani

"Ummm? NAJEEBA ki je ki kwonta kin ji?" Ya fada a karo na biyu yana kallonta

Da sauri ta saki tawul din ta kamo hannunsa da yake son kuma dorawa a kan fatarta bayan wahala hakan ke bata, sosai take jin wahalar hakan ko dan bata saba haka ba?, kuma wai SULTAN SHAHEED? tap, kai ta kuma girgiza masa a sanyaye ta ce" ka yi min rai na koma bangaren Ammi, shikenan sai kuma watarana ka ji SHAHEED? "

da wani madaukakin mamakin ya kuma kallon bakinta mai kama sunnansa kai tsaye, zai iya rantsewa ko yana yaro yarinyar nan bata gama idasa iya magana bama aman dan raini kai tsaye ita ke kiransa da sunna shaheed duda ba daidai ta iya sunnan ba aman kasancewar Marigayi mai martaba yakan kirayeshi ne da sunnansa kai tsaye, gashi ita din tun tana yar kankannuwarta AMMI keda nacin daukota sai ta koyi sunnan take fadi abinta, aman duda haka a gaskiya a yanzu ta bashi mamaki da take iya kiran sunnan kai tsaye hankali kwonce abinta

Dan girgiza kansa ya yi , muryarsa dai stil a sanyaye ya ce" ba zan iya ba, bama zan iya mayar da ke cen ba, kin ga ba yauba ita ke baki damar taka abinda bai dace ba, ba zan iya hada rigimar nan da wace ke kaina ba!"

"Wawawawani irin ba zan koma cen ba? Wayo na shiga uku ina zan zauna toh? In dai fada ne ba zan kuma ba ni dai ka barni na yi tafiata" ta karashe tana turo bakinta gaba, baki daya ita dai so take kawai ya barta ta yi tafiyarta hakanan

Boyayiyar ajiyar zuciya ya sauke, ya dan ja da baya yana kallonta, da idannuwansa ya nuna mata tana iya tafia

Ai kuwa sai da ta saki murmushi, irin ta ji dadin nan sannan ta rabo jikinta da jikin garun tana dan kallonsa ta raba shi ta fara tafia

Sai da ta kusan fita ta ji an fi sama da ita a dawo da ita ciki

Baki daya ta aniya son kwace kanta da yannayi na kokowa da tsoro aman an hanna mata wannan dama har sai da aka danganata da saman bed din nan,

Sansanyan kamshin da abin rufar ke yi ya cika hancinta, laushin gadon kuwa ya sakata dan nitsewa kafin ta nemi tashi da dan sauri

Bai bata damar nan ba ya kuma mayar da ita ya kwontar yana kallonta,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login