Showing 123001 words to 126000 words out of 228147 words
Chapter 42 - MAGE (Mai kwanciyar Daukar Rai) Book Complete Na Sajida complet.txt
matayensa ke shiga, daga su sai dakinsa na baci
Ta jima tsugune kanta kasa tana jiran uban gidansu
Najeeba dake zaune saman kujerar da ta yiwa kanta masauki ta daga kanta cike da nutsuwa tana bin falon da kallo
Tabas bata taba gannin wajen da ya birgeta irin wajen nan ba
Tsarin falon nan ya sakata yin saranda cewar lalle sarkin Damagaram ba karamin mutun bane
Sanyin Ac din ya sakata yin lakwas tana sauraron yanda cikinta ya dan fara neman agaji domin a gaskiya yinwa take ji rabinta da abincin kirki har ta manta, sai kima mata abubuwa suke,
Dubanta ta maido wajen Jakadiya
Kanta a kasa tun gurfanar da ta yi,
Hakan ya bata mamaki tana dubanta ta ce" aman mama ki daga ki huta mana
Da sauri Jakadiya ta kara sada kanta ta shiga Fadin" ALLAH ya taimakeki ai ban gaji ba, Allah ya kara maki lafiya Gimbiyar Gimbiyoyi, sannunki da zama uwar gidan Mai damagaram
Murmushi Najeeba ta yi tana kara kallonta ta ce" to tashi ko tafi idan ya zo zan ce da shi kina gaishe shi
Jakadiya kam abin ya gama kasheta da mamaki, kai? Tana gaishe shi? Ita wa?
Kara sada kanta ta yi ta ringa neman afuwa da fadin ba sai an ce tana gaishe shi
Wannan lamari ya baiwa Najeeba Nishadi har kara kallonta take tana so lale lale sai ta dago kanta kamar wara wace take gaban sirikinta?
Ita dai Jakadiya cike take da tsoro da al'ajabin Najeebar, so take ta bata damar da zata kara gurfanawa aman Najeebar ta hanna
Najeeba ta kara sakin murmushi ta ce" ki tashi ko ki bata min rai fa? Na salame ki
Ai kuwa da sauri ta kara gurfanawa tana Allah ya huci zuciyarta, kafin ta mike ta yo waje da sauri
Najeeba ta zaro idannuwanta a fili ta furta" kai? To meye dan kin bata min ran? Lalle gifan sarauta na tare da wani lamari mai girma
Komawa ta yi ta kara zaunawa da kyau ta shiga tunanin rayuwa
Saloon dinta, yaya yake tafia?
Kudadenta ina aka kilace mata?
Kayan aikinta shin ana kular mata da su?
Domin fa, zata koma bakin aikinta, zata nemi kudinta kamar yanda ta fara, auren sarki ba zai hannata nema ba!
Kamar wasa zama ya sameta
Tun tana daga kanta tana kallon agogo har karfe dayan dare ya yi bata ga alamun kowa ba, bata ji motsin kowa ba
A hankali ta cire kafafuwanta daga cikin lalausan takalmin da aka saka mata na baci ta dora kafafuwan nata saman kujerar nan ta juya ta yi kwonce ta mike kafafuwan nata sannan ta sauke alkuabar daga jikinta baki daya dan ta ji dadin baci
A kasan ranta ta furta" ai da gannin jajayan idannuwan nan nasa na mashaya ne, mai yiwuwa an labe wani wajen ana aiki marar kyau
Kafadunta ta daga tana ayanna ta fi nono fari, sannan ita kuwa da ta mareni sai na fadawa Abih!
A hankali ta lumshe idannuwanta tana mai neman baci, baci take so ta yi ta huta, ta ajiye matsalolinta gefe zata waiwayesu ne daya bayan daya domin a yanda ta fahimci rayuwa zuwa yanzu idan ba ita da kanta zata daukarwa kanta mataki ba, to fa bata da wanda zata fadawa ya shige mata gaba
A hankali ta ringa lumshe idannuwanta tun tana cike da tunanin duniya da matsalolinta har ta fara gyangyadi
Cen cikin gyangyadinta ta ji wani ihu daya tak wanda ya sakata zabura a firgice har tana gurdewa ta fado daga saman kujerar da take kwonce
A tsorace ta kai dubanta wajen agogon dakin mai dauke da gilass
Karfe uku har da minti arba'in da bakwai, wato hudu dai ta kusa
A tsorace ta kara saurarawa dan jin shin ihun ta ji ko kuwa mafarki take cike da mamakin har ta yi bacin awa kusan uku?
Murya ce ta shiga kunnenta a galabaice ana furta" *wayo Allahna zan mutu, wayo na tuba ka sarara min haka, wayo dan Allah kar ka kara turawa zafi nake ji kar ka yaga ni biyu, innalilahi wa'ina ilaihi raj'une wahala*
A hankali ta kifta idannuwanta sukai mata dan luuuuuu sannan ta kuma budawa
Irin kalaman da kunnayenta suka kuma tsinto mata sune kamar haka" *ta fi karfina, wayo zan mutu wayo ni Allahna ka taimakeni Sarki*
Wani irin ras, hade da kamewar bayan kai ne ya sameta lokaci daya,
Mikewa ta yi tsaye ta juya wajen da ta fi jin magangannun na fitowa
Muryar kawarta ce, aminiyarta ce, wace take tamkar yar uwarta ce ke fitowa daga cikin dakin cen wanda ya fi kowane nuni da shine dakinsa
Irin magangannun dake fitowa ko mahaukaciya ce ita sun kai su nuna mata ga abinda ake nufi da su, aman sai zuciyarta ke karyatawa take ce mata" ke kuwa, yau din ai ranarki ne
Wata zuciyar ta furta" ranata kuma?
Wata ta bata amsa da cewar" kwarai , ai a gaban kowa aka tsayar da hakan, sannan har aka kawo ki dan karbar ranar taki
To ko dai an cenza ne basu sani ba suka kawo ni?
Kai ina, wani cenji?
Irin kalaman dake kara fitowa suka saka a hankali ta ringa jin hannayenta na yi mata rawa, gaban jikinta na kwasan rawar hakama zuciyarta na yi mata barazana da tarwatsewa
*WULAKANCI NE, HAKA GIDAN SARAUTA YAKE NE, KO KUWA IYAKANTARWA CE?*
a hankali tun tana jin kukan sama sama har ya ringa ragewa
Sam ko sannin cewa a tsaye take ko a zaune bata yi ba, abinda ta sani ita dai kunnayenta na jiyo mata abubuwan da zuciyarta ke bata fasara nan take
An kuma daukan wani lokacin a haka har ta daina jiyo kukan Nadia, da magiyarta
Tana nan tsaye har kunnayenta suka fara jiyo kiraye kirayen sallar farko
Kafafuwanta sam bata jin su a jikinta, abinda ta fi ji a yanzun shine irin yanda zuciyarta ta cinkushe da baki sannan idannuwanta suka rufe da zubar da hawayen da bata san sunna fitowa daga gurbin idannuwanta ba
Kofar take kallo
A lokacin da aka shiga dan kusur kusur din son bude kofar
Kara tsurawa kofar ido ta yi tana kallo har aka gama budewa
Bayan budewarma an dan dauki yan mintuna kafin fuskar ta fara bayannuwa a idannuwanta
Fuskar nan mai haske, mai walwali, mai dauke da kyakyawan saje, mai yalwatacen gashin gida da ido, mai dan fadi , mai dauke da dogon hanci mai dogon karan hanci, mai dauke da idannuwa masu zanen Kwalin Allah ne ta bayana a gabanta
A yanzun, tana tunanin cikin biyu daya, ko ta samu matsalar gani har amininta ya fara yi mata gizo a gidan aurenta, ko kuwa ta haukace, ko kuwa ta samu shanyewar barin jiki
Tun tana hangensa daga nesa, har kusancinsu ya kara tsananta har ya kasance ya bayana gashi gata face to face sunna kallon junnansu a daidai lokacin da ta tabata shi ne a gabanta a tsaye
Lebunnanta ne suka kwashi rawar da hannayenta ke yi a lokaci daya ta dago da yar yatsarta ta yi nuni a kansa
Ta jima tana barin lebe kafin da kyar ta samu kalaman su fito daga bakinta ta ce" *KAI? ME KAKE A GIDAN NAN? WA KE KUKA?*
fuskarta yake kallo tsai har cikin kyawawan idannuwanta masu dauke da eye ball masu shegen kyau da gashin idonta natural domin an cire mata karin sai nata da suke cike da baki sidik, sai lebunnanta dake rawa rawa tamkar ba nata ba da kalaman da suka fito daga bakinta
A zabure kamar an tunzurata ta daga kafarta da ta mata nauyi sannan ta dauki mujirya ta damko hannunsa na dama wanda hakan ya saka shi sada dubansa wajen da ta riko hannun nasa da nata hannun ta dago sosai tana kallonsa
Muryarta a yanzu ta hadu da kamar zata fashe da kuka ta ce" dan Allah, ka taimaka kar zuciyata ta tsaya, ka fada min abinda ya kawoka gidan nan, har dakin nan, har cikin dakin cen, sannan nake jin muryar aminiyata a ciki? *Kai din wanene?*
Da hannayenta bibiyu ne ta rike masa hannunsa guda, tuni jikinta ya dauki wani zafi na firgici da tashin hankali
Idannuwansa ya lumshe kafin ya vude yana kuma kallonta
Wannan karon a hankali ya ringa cenza kallon da idannuwansa ke mata masu laushi zuwa wanda ya saba yi mata
Kasancewar fuskar tasa take kallo, sannan cikin idannuwan nasa, a lokacin da idannuwansa suka rikide zuwa wanda ya jima yana binta da shi, wato kallon tsanar nan sai kawai mai rawani ya fado tar tar a kan hakan
A yanzun kam ba kanta aka soka ba, aa, guduma ce aka duma mata baki dayanta wanda hakan ya sakata yin luuuuuuu tana daukewa kamar injin da ya mutu a mota ana faman sai ya tashi
Tareta ya yi baki dayanta ta fada jikinsa, kamshin turaranta, santsin fatar jikinta da rigar nan wace ta yaye domin dama mai tsaga ce ta yi gefe da irin yanda gashin kanta ya yi luf luf a kan fatarta mai masifar kyau da tsari suka sauka baki daya a jikinsa a lokacin da bai shirya ba
A hankali ya yi kasa da ita saman tiles din dakin ya kasance tana saman hannunsa na dama, hannunsa na hagu kuwa ya kara talabeta da shi
Wani gurnanin kuka ta dan saki kafin ta furzar da iska tsai kuma idannuwansa take kallo
A hankali ta dago hannunta na dama baki daya jikinta na rawa ta kai kusa da fuskarsa
A hankali ta shafa fuskar dan kara tabatarwa idan wai shi din ne? Kafin ta saki wani dan marayan kuka tana jan numfashinta
Baki daya abubuwan da suka ringa faruwa tsakaninsu daki daki suka ringa fadowa cikin zuciyarta
A hankali ta kara shafa fuskarsa wace tuni idannuwansu sun yi ja haka kuma saman goshinsa ya fitar da wata jijiya wace bata san ko ta meye ba
Muryarta a cen ciki, idannuwanta na daukewa , zuciyarta na son yin karfin hali aman ta kasa ta kara damkar hannunsa a hankaki ta furta" *NA TSANE KA*!
Ban yaba jin tsanar mutun irin...........sai kawai hannun nata ya saki luuuuu ta dauke wuta
Fuskarta yake kall9 da wani irin kallo mai cike da son gane wani abu
Kamar wanda yake so ido rufe sai ya ga shinfidar fuskarta ya ga abinda aka hada aka yi fuskar tata
A hankali ya dago hannun nasa dake wajen cikinta ya kawo wajen fuskarta
A sanyaye ya shafa gefen fuskar tata still yana kallon fuskar tata, lokaci daya kuma gabansa ya tsananta faduwa kan abinda bai san dalili ba
A hankali ya ringa kara kusanta kusanci da fuskarsa da tata
Idannuwansa ya tsinci kansa da lumshewa kafin ya kai wani lamari mai girman da bai san me ya aike shi ba
Lebunansa ya dora saman nata masu dauke da man leben nan ( lips) din nan mai kanshi da zaki zaki da sulbi
Harshensa ne ya dan lashi abin lokaci daya kuma ya zabura ya mike bayan ya saketa ta idasa kwonci a wajen
Kafafuwansa ya mikar ya zauna a kasan shima, a hankali ya sada kansa kasa
Tabas ya yi wannan lamari dan ya hukuntata, hukuncinsa gareta kuwa shine ya nuna mata idan ka rike mutuncinka irin abinda kake gani a wajen mijinka, ya yi haka ne dan ta kara jin tsanar rayuwar da ta aikatawa kanta
Alkawari ya daukarwa kansa sai ya hukuntata a waje, sai gashi ta zama matarsa, hakan ya kara bashi bacin ran da yake son hukuntata
Sai abu na gaba ya san cewa daga an jima kadan za'a zo neman zanin kwananta, domin tun a jiya wace ta yi masa message din zata turo sai ya yi mamakin hakan dan kuwa zinaria ce, ya yi haka dan a kai zannin nan da gaske domin ya tabata ba haka kawai ta nemi dauka ba, ya san da sannin ita bata da shi a tare da ita shi ya sa ya amshi na Nadia bayan ya fada mata bukatarsa
Me ya sumar da ita? Me ya sa ta furta masa kalaman tsana?
Bai yi tunanin zata farka ba, so ya yi tana bacin nan ya kaita saman bed din ya maye gurbinta a cikin shaidar budurcin nan sai gashi ta farka, harma ta yi tsaye ta ga fuskarsa a yanzu lokacind a bai so ta gani da wuri wuri haka ba
Idannuwansa ya kara lumshewa ya mije tsaye
Haka kawai yake jin babu dadi a ransa, ba dan komai ba sai dan kasancewarsa mutun mai son fita hakin mutane
Kwarai ita din wata halita ce da ta masa katutu a kwonciyar hankalinsa, aman yana so ne ya gasata da kansa ba wai ta hanyar cin fuska haka ba!
Daukanta ya yi cimak a hankali ya nufi dakin da ita
Nadia dake baci saman kujerar da ya ajiyeta ya kai dubansa, ko kotsawa bata yi ba
Shinfide Najeeba ya yi saman shaidar budurcin Nadia sannan ya dauki Nadiar ya nufi dayan dakinsa da ita
Itama shinfideta ya yi ya kunna mata Ac, sannan ya janyi kofar ya rufe ya koma wajen da Najeeba take
Ya jima tsaye yana binta da kallo
Cen ya sauke ajiyar zuciya yana tabe bakinsa ya nufi dardumarwa ya dauka ya shinfida ya shiga gabatar da sallah
A lokacin da ya gama yana zaune yana jan carbi har kira ya shigo wayarsa
Mikewa ya yi ya dauko ya kuma kai dubansa wajen Najeeba, sarai ta farka, aman kuma idannuwanta rintse ne suke ba baci take ba, ta kasa katabus da jikinta ne zazabi ya rufeta, ga irin kunnan da ranta ke yi kamar zata mutu take ji
Wayar ya danna ya kara a kunnensa
Kar a min wannan al'adar SHAHEED,
Muryar Anmy ta doki kunnensa a hankali ta ci gaba da fadin" Jakadiya ce ta yi safiya wai daga bangaren ZINARIA an turota daukan zani? Ina jin ko ita ba'a yi mata daukan zanin nan ba bare yanzu ta saka a yiwa yarinya? Wannan abin sam bashi da wani tsari, a kan me za'a dauki zani a je ana yawo da shi? Jinnin yarinyata haka kawai har a je a yi mata wani asiri da shi? Bana so, kar a dauka, a bar min , kai Shaheed ka wanke min da kanka bisa amana
Wannan karon idannuwansa ya lumshe, domin ta buda nata idannuwan tana jin muryar Anmy dinta ras dan kuwa ba wani hatsaniya adakoy ba, sanyin safia ce, gashi sosai a kusa da ita yake yana binta da kallo
Anmy ta ce" kana ji na kuwa?
Idannuwansa ya sake budewa yana kallon Najeeba, ido cikin ido suka kalli junnansu wanda hakan ya haifar masu da faduwar gaba,
Da sauri ta cire dubanta a kansa, so take bakinta ya rage mata nauyi ta budi baki ta fada masa maganar dake cin zuciyarta
Lale ta yarda *ya tsane ta*, kamar yanda ya fada a kusan mota bai taba kyanar halita irinta ba,
A yau itama ta rantse sai bakinta ya furta masa irin girman tsanar da ta masa
Hannunta ne ya kai kan lema lema, hakan ya sa ta kai hannun ta shafo da kyau sannan ta dago hannun nata
A hankali ta ringa kallon abin, sai a nan kalaman Anmy suka fasara mata abinda take nufi
Kwonce ne take a saman saman lemar budurcin wata?
Sai da tsigar jikinta ta tashi kafin ta kwala karan da ya saka shi saurin katse kiran
Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une! Ta fada da karfinta tana janye jikinta cike da kyankyami da tashin hankali
Allah ya isana! Allah ya isana! Na tsaneka, na tsani Nadia, tabas ni Najeeba koda maza sun kare ba zan taba kallonka a matsayin wanda zan iya rayuwa da shi ba! Ka raba ni da masoyina, ka raba ni da du wani masoyina,, zaka sakeni ne na je na auri HUZAIFANA
Idannuwansa lumshe yake sauraron rashin da'ar da take masa
*HUZAIFANA*
Zaka sake ni ne
Idannuwansa ya buda a karo na ba adadi ya kuma kallonta
A hankali ya ja zif din rigarsa doguwa wace ya yi sallah da ita dan ya samu ya cire rigar cikin salama
Sama ya yi da rigar ya cireta baki daya daga jikinsa ya yar a nan kasa
Gajeran wando ne kwal a jikinsa baki mai rige cinyoyin nan
Hannunsa ya mika daya tak ya damkota kafin ya saka dayan ya daukota cimak ya saukota daga saman bed din, domin shima ba zai iya kuma anfani da bed din ba dan kazantar dake sama
Rigar jikinta fara da ta gogi abubuwan ya kama ya daga ta sama ya cire mata ita a lokacin da yake karasawa saman doguwar kujerar dakin
Baki daya ta zazaro idannuwanta tana kallonsa, daga shi sai wandon nan, gaba daya du wata halitar karfi da firgitarwa ta bayana a jikinsa
A hankali ya saka hannunsa daya ya mayar da ita kafin ya kama bra din dake jikinta da karfi ya cirata ta gaba hakan ya sa du suka fito a bayane
Kafarsa ya kuma sakawa ya mayar da ita sannan ya ringa son daidaita bugun zuciyarsa tamkar mai cutar athsma
Nonuwanta dake fili ya ringa kallo kafin ya kai dubansa saman fafadan kwonkwasonta da cikakun mazaunanta da shafafen cikinta
Yanzu a nan ne ta kai ta banzatar?
Idannuwansa suka rufe, hankalinsa ya tashi,
Magangannun ambasador, maganarta na ta je ta auri Huzaifanta du suka ringa yawo a kwonyarsa
Lokaci daya ya saka hannunsa wajen PANT dinta ya ja.......................
To madallah
Sai atinin kou?😌😌😌😌
[31/03 à 19:24] Sadjida: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*Na*
*SAJIDA*
💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝
☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
40
Hannunsa na dama ya saka ya janye dan siririn igiyar wandon da bashi da wani fadi sai wata igiya da ta rike shi
Sam baya risina dubansa ko kawar da idannuwansa a kan halitarta
Maimakun ya ji a ransa baya son kallon wani waje nata sai baki daya komai ya zame masa abin kallo
Yana dane da ita ne da kafafuwansa hakan ya saka yake kallon yanda take son karfi da yaji ta amshi kanta idannuwanta rintse tana ta kokowa
A hankali, sannan farkon budar bakinsa tun da aka fara shagulgulan nan a hankali ya ce" me yasa kike son kwace kanki bayan zan baki abinda kike so ne?
Najeeba idannuwanta rintse kawai suke, hawaye ne ke bin gefen