Showing 138001 words to 141000 words out of 228147 words

Chapter 47 - MAGE (Mai kwanciyar Daukar Rai) Book Complete Na Sajida complet.txt

13 May 2025

10378

fada masa kalmar cewa kar ya rabeta dan ta rabi wasu bama daya ba?

Fasa neman hada bakinsa da nata ya yi da karfi ya fincike wandon nata hade da pant din dake ciki
Ido ta rintse tana mamatse kafafuwanta a lokacin kuma ya samu damar janye bra dinta

Bai tsaya wani kuma kulata ba, ko binta a laluma ba, da sauro sauri yake dadamkar jikinta burinsa daya ne kawai ya samu nutsuwarsa

Abin ne ya gagara, a lokacin da ya gama bayanar da ita a gabansa ya yi dana sannin fitowa gareta, domin gaba daya neman makancewa da kuma kurumcewa yake

Hannunta na dama ya kama ya kai wajen da ya fi adabarsa duda har yanzu tawul dinsa na jikinsa ya dora da dan karfi ya danna a hankali idannuwansa rintse ya ce" ki kula min mana, ahin ba aikinki bane? Ki kula min mana?

Baki daya ji ta yi ta mutu daga zaune, gabanta ne ya kwonci kwonci ya fadi lokaci daya jikinta ya kwashi rawa

A rikice ta ce" kai ina ina wayo na shiga uku meye wannan? Wayo hannuna

Idannuwansa ya dan daga ya sauke saman kanta, baki daya bai taba yarda da yarinyar ta gama raina shi ba sai yau
Gannin idan ya hakura zata iya halaka shi a irin yanda farashinsa ke kara hauhawa sai kawai ya janye tawul dinsa ya duka da sauri wajen da take kwonce ya dora kansa cikin rawar jiki da son samun nutsuwar kansa ya shiga lamarin da ya sakata baki daya rikicewa

Fashewa ta yi da kuka a lokacin da take jin yana kai harshensa wajen nan,
Ji take fitsari take gaba daya jikinta ya gama birkicewa ya rikice tsoro ya gama halakata

Idannuwansa ya rintse yana jin juwa na dibansa

Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une me ke damuna haka wanda ban tana tsintar kaina a ciki ba? Ni ban taba shan wani abu ba, ban tana jin bukatuwa da son aiwatar da sex irin na yau ba, kuma sai da na kasance da ita?

Mikewa ya yi ya jirgata da kyau, a hankali wani hawaye mai zafi ya shiga cika kurmin idannuwansa
Fuskarsa daidai da tata, yana gannin tana hawaye
Kukan me kike? Zuciyarsa ke tambayarta ,
Kin cuce ni
Zuciyarsa ta ayana wanda hakan ya sakashi baiwa idannuwansa damar kara kadewa sosai sannan kwalar ta idasa cike su makil aman bai basu damar zubowa ba

Lebenta yake kallo kafin ya kai dubansa cikin idannuwanta

*Me na maki da zafi haka? Me ya sa kika wulakanta min kanki?* du yake bayanin nan a cikin zuciyarsa sannan idannuwansu sarke da junna

Abinda take ji mai d'an lema lema yana yawo tsakankannin kafafuwanta da cinyoyinta ne ta kai hannunta da sauri cike da tsoro tana turewa sannan a rikice tana dubansa ta furta" *ka rufa min asiri, ban shiryawa haka ba, idan har ka yarda ka yi haka ka kara sakani a cikin halin kunci, a yanzu wannan abin shi kadai ya yi min saura wanda nake son malakawa wanda ya dace, idan har ka kwace shi bayan tsanarka da ka saka min a zuciyata ina mai tabatar maka ka jazawa harta matanka, sai na ringa neman fitintinnun da hankalin kowa zai tashi a garinka*

Idannuwanta yake kallo, kalamanta na shiga kunnayensa ta wata fasara daban da wani haushi da wani d'aci, bayan halin da yake ciki ta k'ara wata gudunmuwar da ta saka shi cikin rawar jiki da mugun rufewar ido, lokaci d'aya ya yi watsi da k'yank'yami kaiwa ziyara gonar da yake hasashen wani ya noma. Lokaci d'aya yana kallon idanuwanta tana kallon nasa a saman babar kujerar dake ajiye a falonsa, kujerar alfarmar da yake kishingida lokuta da dama.

Karkashin talatainin dare, ta dirtsa faratunanta jikin damatsunan hannayensa ta kara kukuro manyan idannuwanta masu dauke da gashin gira da kwalin Kajal
Bakinta mai fitar da dadadan kamshi na huro kalamai a kan fuskarsa wanda ta dago kan nata da karfi ta mayar da karfi ta buga a saman kujerar lokaci daya cikin muryar kuka tana son matse kafafuwanta ta ce" *KAR KA YI, KAR KA BUDE MIN, BA NAKA BANE*..........

Tashi daya ya k'ara wara kafafuwanta kafin ya idasa bakin wajen da tsananin santsinsa da sulbinsa ke saka amarinsa sulubewa yana jin santsi da laushin wajen na kai duka a cikin kwakwaluwarsa.

Ganin wajen na wasa da hankalinsa ya k'ara daidaita yar hanyar dake rufe ruf cikin zuciyarsa ya karanta adu'ar saduwa da iyali kafin ya tura kansa da wani irin karfin da ya sakata k'wala k'ara mai matuk'ar k'arfi da ciwo sakamakon bak'on yanayi mai ciwo da tashin hankalin da ya ziyarcewa wanda hakan ya saka shi saurin bud'a idanuwansa ya sauke a kan fuskarta.

Gabansa ne ya shiga wani irin fad'uwa lokaci d'aya ya k'ara gyara zaman kansa a jikinta dan idasa tabatarwa.

A hankali abubuwa suka shiga kwonce masa, fuskarsa a kan nata, yana kallonta abubuwa na shiga kwakwalwarsa a bud'e
shi dai ba yau ya fara taraya da mace ba,
ya kai bambancin da zai iya gane macen dake vude da wace bata bude, kai harta wace ta haihu.

A hankali ya lumshe idanuwansa yana jin bugawar zuciyarsa ya had'u kala hud'u ne, na buk'atuwa, na abinda ya riska a wajen da bai taba tsamani ba, na irin kaikaita masa lamari da ake, da kuma irin duniyar da ya samu kansa a ciki.

Maida maganganunta gefe yayi a hankali ya ci gaba da wadatar da abinda ya je yi aman wannan karon hannunsa na hagu daidai goshinta yana yi yana share mata zufar dake zufa daga goshinta da kuma wace ke taruwa a kanta.

Mafarki ne wannan ko zahiri? Ko kuma dai wata matar ce a suffar Najeeba? In kuwa ita d'in dai ce, to lallai bai san sunan da zai iya kiran kanshi da shi ba, Najeeba! Ita ce yau ya shigeta kuma ya zama na farko, me hakan ke nufi? Me yasa ya dinga zarginta akan abinda bai da hujja akai ta bad'ini? Wane irin mutum ne shi? Ya Allah!

Gashi a kanta yau, zuwa wanda bai shirya masa ba, zuwan na k'eta da son dole saiya cutar da ita, amma ga dukkan alama shine zai cutu, me yasa ya wa yarinya haka? SHAHEED ka farka, tabbas wannan da kake wa kallon watsatsiya ita ce ta kawo maka abinda yafi komai daraja, duk abubuwan daka gani a game da ita kururuwar shed'an ce, duk abinda ido ke gani ne, kuma shiyasa hausawa suka ce *k'azantar da idonka bai gani ba tsafta ce*.

A hankali ya bud'i bakinsa jin irin ganimar dake zuba a wadace wada ke saka shi yawatawa duk da bak'on wajen daya ziyarta a matse yake aman a wadace santsin wajen ya saka shi kwacewar magana ta hanyar furta" *MASHA ALLAH, SUBAHANNALAH, LA'ILAHA ILALAH, YA RAB, YA RAB, YA RAB...",* Sai kuma ya sasauta muryarsa cen kasa ya furta *wayo ta rik'e ni , wayo dad'i....* (🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈 ni dai ba luwana wollah)

.....Bara dai na gudu, bara na gudu kar lamarin nan ya kaini furta kalmomin sunnayen da zan kasa lek'owa MAGE HAUSE.

Ya d'auki lokaci yana mai gabatar da wannan lamari a kan Najeeba, wace tun da ya fara take kukan bakin ciki, kukan takaici, kamar zata sike, tana neman suma ido rufe, burinta hukarta ta tashi a yau ta kasheta, kiri kiri take kallon mutumen da ya mata wankan janaba a bakin titi, wanda ya wulakantata yake jin haushinta kan laifin da bata sani ba, a yau kuma ya nuna mata karfi ya k'wace abinda take tutiya da shi du rayuwarta bayan ya k'wace mata aurenta na fari?

Kukanta ya kasa tsaiyawa har zuwa lokacin da ya sakar mata nauyinsa a saman kanta.

Tarin wahala take tana kara rik'e jikinta dan kar ta shak'i k'amshin jikinsa.

A hankali ya ringa sauke ajiyar zuciya kafin ya saka hannayensa ya k'ara rik'eta a jikinsa sannan ya d'an sasauta mata nauyin jikinsa idanuwansa lumshe yana mai jin yanda ake hauhawa da nutsuwa da farin ciki a k'asan zuciyarsa.

*"BATA JIN MAGANA, TANA TARA SAMARI, TANA SHIGAR BANZA, TANA CIKA DARE, TANA WASA DA MAZA, TANA DAMBE DA MATA, AMAN KUMA BA MAZINACIYA BACE*."

Wannan kalamai su ke yawo a k'asan zuciyarsa, sai dai wani abu da yanzun yake jin shi a game da yar yarinyar, wanda a ganinshi babban abun kunya ne ma tattauna hakan da zuciyarshi ma, abun kuwa ba komai bane face wata *kunyarta* da yake jin tana wani sauko mishi a gabb'an jiki, duk da bai tab'a furtawa kowa halayyarta da yake zargi ba, amma dai yau kam abun kunya ne gareshi, sai dai ko ya k'i ko ya so dole ya yarda *NAJEEBA MUTTAB ta bashi mamaki*, mamakin da zai iya kira da mad'aukakin mamaki.

Shi kad'ai ya sakarwa kansa b'oyayyan murmushi a k'asan zuciyarsa ya furta " *Lallai d'an hakin daka raina, shi ke tsokale maka ido."*

Bugu da k'ari yan magana sunce " *Raina kama...ka ga gayya."*

A hankali ya kai dubansa kan fuskarta , idannuwanta rintse, hawaye jage jage bakinta na rawa take furta kalamai kamar haka" *me ka yi? Ka shiga hakin HUZAIFANA, bayan shiga rayuwana ka shiga hakinna? Da wani ido zan kalli HUZAIFANA?*



*Mai damagaram yi ta kanka.*🏃‍♂️
[31/03 à 21:50] Sadjida: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻


*Na*


*SAJIDA*


💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝

☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_



44


Sai da ya rintse idanuwansa kamar ta doka masa wani irin abu mai nauyi a kansa haka maganganunta ke sauka a cikin kunnuwansa.

Murmushi ya samu ya saki a hankali kafin ya idasa dagata baki d'aya.

Dubanta yake, ko hannayenta bata iya d'agawa aman bakinta ya kasa mutuwa, tana fada masa maganganun da yake ji kamar zai kifa a irin wannan lokacin.

Abinda bai tab'a yi ba, abinda bai tab'a kulawa shi sultan SHAHEED ba, shine yau ya yi, du irin dattin dake tare da ita bai duba ba, haka ya mike ya d'aura tawul a kugunsa kafin ya cicibata a jikinsa, wata kyakyawar runguma ya bata ya nufi dakinsa da ita.

Sai da ya shige dakinsa da ita ya nufi wajen abin zama ya ajiyeta a karkace har idanuwanta na hadewa dan azabar da take ji sannan sai had'e jikinta take irin kar a gane mata jikin nan.

Murmushi ya kuma saki kafin ya nufi bayi.

Sai da ya tara ruwa masu zafi , sannan ya cire tawul dinsa.
Wanka ya fara yi dan tsaftace jikinsa ya cenza wani tawul din sannan ya fito cikin nutsuwa.

Dan tsayawa ya yi gannin ta sauko k'asa tana ta son mik'ewa.

A hankali ya k'arasa inda take ya kuma dan dukawa dan d'aukarta uwa wata yarinya k'arama.

Najeeba da idanuwanta ke bud'e ta kuma rufewa da sauri jikinta bai daina b'ari ba, muryarta a ciki ciki ta ce" dan Allah kar ka tab'a ni, ka barni zan iya da kaina."

Bai dai ce da ita komai ba daukanta ya yi ya nufi bayin da ita.

Kallon ruwan yake yana tunanin ciki zai sakata? Bai tab'a dan ya samu mace a budurwa ya gasata ba, bai taba dan ya wahalar da mace ya kula da gashe gashenta ba, yakan yi kokarin ya kirayi wani baba naki ya taimaka maki, aman yau sai yake jin me zai hana ya kwatanta?

A hankalo ya idasa ya rage tsayinsa kafin yake tsumbulata cikin ruwan.

Wani ihun ta saki tana ririk'e hannayensa had'i da k'irjinsa.

Tun jikinta na wani irin bari har ruwan ya idasa ratsata kafin take sasauta masa rik'on da ta yi masa
cike da muryar kuka ta ce" Ban tab'a jin kyamar rayuwata irin ta yau ba."

Idanuwansa ya lumshe yana sauraronta
Idonta ta bude da kuka da dan ihu ihu ta ce" ka daina kallona, ban san me na tsare maka a duniya da kake yiwa rayuwata katsalandan ba, ka sake ni na roke ka."

Idanuwansa dake kanta ya kara d'orawa a leb'unanta.

A hankali ya kai hannunsa cikin ruwan ya ji ya rage zafin, bude wajen gudadar ruwan ya yi ya tafi kafin ya kamo mesar ruwan ya kunna na ruwan zafin.

Sai da ya zuba a hannunsa ya ji tana iyawa sannan ya yi kasa da shi ya ci gaba da cika jakuzi d'in.

Ita kam kuma hade kanta ta yi da gwuiwarta, so take ta kukurma ashar kala daban daban aman ta kasa domin dai ashar dai yaya DAYABU ya hanna su yiwa ko k'annensu bale baba.
So take ta dago kanta ta fafad'a masa magangannu ta k'asa, kwata kwatama ya cika bayin baki daya ya gaje ko'ina ita ko numfashin kirki ta kasa.

A hankali ta ji ya ce" me yasa kike so na sake ki?"

Dago dubanta ta yi ta sauke kakausan kallo a kansa ta ce" Dan na tsani aurenka, bana son ka!"

Sai da ya sauke yar ajiyar zuciya kafin ya ce" toh fa, nima ai ba son naki nake ba kau?"

Kuturun kare, tabdijan, sai ta ji abin ya mata ciwo, yo ita tunda take anya wani namiji mai lafia ya tab'a furta mata baya sonta?
Sai da ta firfito idannuwanta ta budi baki a hasale ta ce" kan......

A sanyayen ya ce" ki rage k'arfin muryarki mana, kar ki fad'i wata muguwar maganar da zata saka na cenza shawarar k'yaleki a wannan daren."

Ido ta ringa binsa da shi, a sanyaye yake budar bakinsa ya yi magana, a sanyaye yake binta da wani sansayen kallo.

Shima ita d'in yake kallo, *bana son ka*, kalmar nan ta masa nauyi a cikin ransa, bai san dalili ba aman ta masa tsauri da yawa, yafa san cewar bata son nasa, ya kuma san wanda take so aman du idan ta kara jadada lamarin sai mamakin abin ya tokare makoshinsa.

Me ya yo zafi haka? Yau gashi zaune, a arha a irin lokacin nan ya zauna yana kallo ana furta masa ba'a sonsa? Idanuwansa ya kuma budewa a kanta, maganganu ya yi a lokacin da yake saduwa da ita, tabas ya kayatu da wani lamari mai girma wanda a kallon da yake mata a haka da ace zai iya kuma damkarta idan har zata masa shiru da kalaman tsana kuma zata iya d'auka, ba abinda zai hana shi mayar da ita doki daga nan har safe.

Hannayenta da ta hade ya saka shi tsayar da tunaninsa.

"Tunda kaima ba sona kake ba, tun fil'azal nake ganin k'iyayata a tatare da kai, nima inada wanda ke jirana, me zai hanna ka sawake min?"

Sai da ya aika mata da killer smile kafin ya ce" saboda bana so ran su Anmy ya b'ace, kin kuwa san irin yanda suka ringa rokon na kawar da kai a yarintarki?"

Kai? Kai? Kai? Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une ta fada tana mai fashewa da kuka.

Mik'ewa ya yi daga tsugunon da yake lura da ya yi ta fara kawo hankali yanzu so take ta nuna masa taken rashin kunya, so take ta hargitsa masa tunani, ao take ta hanna masa kyakyawan nazari bayan yana so ya kadaice kansa, so yake ya zauna ya yiwa kansa fada
So yake ya idasa baje lamarinta a rubuce ba a cikin kwonyarsa ba
So yake ya faro labarin daga tarihin rayuwarta
So yake ya gane, meye sirrinta? Me yasa ta ringa fade faden samari? Me yasa take nunawa duniya ita din wata aba ce da ya dace duniya ta kyamata? Me ya sa ta mayar da namiji wani abin da take iya takewa? Idannuwansa ya rintse a lokacin da ya zo fita kunnayensa suka jiyo masa muryarta sama sama tana fadin" walahi, sai ka sake ni! Koma me zai saka ka sake ni sai na aikata! Ba ance zina da kisa ke sakawa ku yi saki ba? Sai ka sake ni, ni bana son farin mutun mugu mai cinye kudin talakawa!

A irin juyowar da ya yi ya lura cewar a tunaninta har ya fice domin kanta cikin cinyoyinta ruwan dake diga sosai yana kara jikata.

Irin yanda bak'ar fatarta mai haske ke haske wajen da yanda ruwan ke hauhawa jikinta da irin tsugunninta ya sanyaya cije leben da ya yi da niyar karasawa ya dagota da wuyanta ya hadeta da garun bayin dakin nan ya bambance mata sokayen da take farfadawa magana da shi! Tabas shi mijinta ne, aman karyarta ta sha karya ya zamo bawa a daka, shi sarki yake a kowace fada yana fatan hakan ya dore har ya daina numfashi

A hankali ya dawo, wannan karron maimakun ya tsuguna sai ya dan dafa abin, a hankali ya ce" da ace zaki iya aikata zina, da kin aikata kin rabawa gayu domin kuwa sosai kin karci wuyan shashashai,
Dan numfasawa ya yi yana gannin yanda ta zabura irin ta tsoratan nan da jin muryarsa a kanta ya kai hannunsa a hankali wajen idannuwanta hakan ya sa ta rintse idon nata da karfi.
Murmushi ya yi ya ce" ko wani irin aure ke kan matar da na aura, zan so ta kiyaye abu guda, *had'a ni da wani* dan cije lebensa ya yi ya ce" ki gane, Allah ya killaceki dan zai malakawa wanda yake killatace! .......Sai da ya kara cije lebensa ya kara rage muryarsa ya furta" kuma ma ni bana iya k'yale mace ta ringa min magangannu haka *koda ina sonta*!"

Gashin idanuwanta ya ringa shafawa a hankali yana kallon kyakyawar fuskarta wace a yau ta idasa k'awatuwa a idannuwansa
A sanyaye ya ce" hakama da haram d'in zan ciyar da ke."

Kara matsawa ya yi ya kai harshensa mai dan dumi dumi hade da leb'unnansa ya mana mata kiss mai zafi kafin ya furta" *nima bana son bak'ar mace ai*"

Yana gama fad'a ya kara mikewa yana jin kansa har sarawa yake, shara'a yake irin mai rikicewar nan , aman ya fi magana da hannayensa da gangar jikinsa da, idannuwansa
haka kawai fitsarariyar yar nan ta wani saka shi maida mata martani kamar mace?

Har zai fita ya juyo ya ce" saura na dawo na kuma yi maki wankan Janabar idan har kika kara d'aukan lokaci!"

Baki ta saki ta raka bayansa da kallo, wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login