Showing 144001 words to 145392 words out of 145392 words
Chapter 49 - NI ZAN LADABIH COMPLETE DOCUMENT By Sajida Nijar .txt
da ido yayi yana jin yadda zuciyarsa ke qara hawa sama saman sama, lebensa ya cije ya juya ya dauki wayar office din ya danna lambobin bangaren suturu ya bada umarnin irin abinda yake da bukata sannan ya zauna yana mata kallan Ni zaki yiwa ba dadi.
Amina tayi tsuru tsuru har aka zo da kayan ya mike ya tare chan kofa ya amsa ya dawo ya mika mata yace chanja kayan nan mu tafi, sai ynx ta fara gane laifin ta, bata yi masa gardama ba ta karba ta cire abayar yana zaune yana kallonta ta chanja doguwar riga da hijab na Turkiya Masu kauri da rufe jiki sannan ta dauki abin nikaf din su mai dan haske ta kade tana murmushi ta kai daidai fuskar ta tace kasan gaggawa sam bata da wani amfani, ina gaggawa ne na fito a haka ko yara ban leka ba.
Kai ya gyada yana kallonta saida taga tsaf ya dauki hularsa ya dora a kansa sannan ya kamo hannunta ya juya suka cigaba da tafia, har suka sauko ana gaishe shi, shi kuwa duk inda yaga taron maza sai ya kauce da ita har suka karaso inda muhammat ya gyara mota yana jiran karasowar su, motar ta shiga tana abban amna ya za a yi da motar hajia, daka bari na tura na bi bayanku mu koma gidan hajiyar ko?
Yanzu ma shiru yayi mata ya janyo ta jikinsa ya kwantar a gefen kafafarsa muhammat yaja suka tafi, gidansu aka nufa dasu kuma bata ankara ba sai da aka tsaya ta miko mata hannu sannan, ido ta zuba masa tace me kuma ya kawo mu nan yau,? Bai dai ce mata komai ba sai da ya fitar da ita ya nufi bangaren ta da ita.
Hindatu ya samu tana tsaye a kofar rike da keys a hannunta da sauri ta bude tana sake tsungun nawa tana gaishe su, Amina har da tambayarta gida da ce mata tana zuwa shi kuwa bai ce mata komai ba har suka shige, dakin ta direct ya nufa da ita yana sake kallonta Ita kuwa dan dari dari take dashi a dan tsorace tace abban amna kasan fa nayi arba'in ba na bar su amna a gida ko nono ban basu ba mu tafi su sha Kaji. Dan murmushi yayi yana kallonta yace umman amna kiji tsoran Allah rabon ki da biƙi tun satin dana dawo amma na kyale ki tunda ynz yawo kike san koya shikenan ai"" Amina tace toh me kake nufi? Saman bed din ta ya tura ta da hannu daya ta fada da baya baya ta dangi da sauri tana cire nikaf din tana kallonsa. Murmushi yayi yace ina nufin Allah sa ki samu ciki yNz dama amna ai kinsan ba bamu su zasu yi ba, jira suke a yaye su a ynz ma da ba a yaye su ba ai kinga ba namu bane balle,....ai kin dawo gidanki hajia
Amina ta zaro ido tana mike wa tsaye tana cewa haba dai, haba dai mu da ba fitsararru ba, kaga nifa cewa aka yi baka da lfy shine naje ganinka kuma sai aji wata magana ta ɓillo? Murmushi yayi yana kama hijabinta yana janye shi gaba dayan shi sannan ya kama zip din rigar ya sauke shi kasa gaba dayanshi da sauri ya tare ta ya hanata boye mishi abinda yake san kallo yana murmushi ya dora hannun shi a kai ya dan matsa kadan kasa kasa yace fitsara kuma ta nawa ai su ji suke tun a gabansa zaki fara zubar da dan yawu dan su a tunanin su tun a gaban su na jima da danne ki fa umman biyu muga abin cikin wandon nan? dan Allah mu gani
Ido ta rufe tana kife kanta a saman kirjin shi zuciyar ta na dokawa abin tsira shine bata da alamun zata kiya bata jima a ranta ba wai zata iya kiyawar kawai gaba daya ma sai ta samu kanta da daukakuwar rashin kunyarta. Finkewa suka yi tamkar zasu hadiye juna, haukata shine kawai bata yi ba dakin nan har Allah ta godewa da basu zo da yara ba kuma ba kowa a bangaren nan domin lamura kam sun kankama sai gyaran Allah.
Bayan komai ya kafa har sun tsaftace jikin su suna kwance a kan kujera tana lumshe ido tace Wai dagaske kake mun dawo? Wlh baba kadai ya ishe mu a garin nan. Murmushi yayi a hankali yace ba Kya tausaya min ne? Kenan kinsan nayi kara sosai ynz kuma har an fara tunanin taba min zaman lfy ta, dubi a yadda hajia ta barki kis fito fa, Amina ta dan dago tana kallonsa tace da rufata fa da sututata fa, kasan ai na lullube jikina abban amna. Kai ya gyada a hankali yace nafi jin dadi idan kina gefe na shi wankan nan na malam bahaushe nima na daukaka ta tunda na barki kinje kinyi satittika Ni kam ya isa hakanan
Amina tayi murmushi a sanyaye dai dan ta lallaba shi tace toh ka bari na koma sai mu dawo da yaran ko? Abdul yayi murmushi ya sake juyawa da ita kan kujerar yana kallan fuskarta yace muhammat ya tafi fa minti waya da baba da kika shiga wanka tuni na kashe bakin.......yana chan yana fadan a ba yaro matarsa ai yay ladabihhhhhhhhh umman biyu kenan kina san nayi LADABIHHHHH ko? Ynz muyi maganar shirye shiryen auren fido Nan da kwana bakwai kinsan lkc naja sannan mijin fido yace gidan cen na kan kwana zata shiga.
Da mamaki da kuma farin ciki Amina tace wai gidan chan da kuka yi iri daya? Gira ya daga mata dariya tayi ta dago ta manna mai kiss a lebe tace ngd Abban 4 shima murmushi yayi ya cigaba da lalubarta.
Wannan itace soyayyar dake wakana tsaftatacciya a gidan abdul, yan wanka sun dawo lfy saidai sun mugun shakuwa da hajia har ya zamto Hassan da Hussaini sun fi so a tattara su su tafi su da su amna da Ammar su wuni a wajen hajia domin gata irin na kakanni suna samu kowa abinda yake so yake yi ba dan a gidan su babu ba, no soyayyar kakanni ce da suka tsinta a sama ya zamo farin ciki da kwanciyar hankali a gare su.
Risala na Tata kalar rayuwar itama ynz ta rage kwasar karamin abu ta maida shi babba, watau ta rage daukar bacin rai fuuuuuu domin tayi yafi a kirga bata kuma ga amfanin shi ba kuma rashin haihuwarsa da kansa ya dauke ta suka asibiti aka gane qari ne ya haddasa haka ynz haka tana kan daukar maganin da likita ya tabbatar idan ta gama shan shi zata iya daukar ciki domin bai yi girman da za a yanke ba.
Itama tana nata kasuwancin a cikin gidan ta kaya take kawo wa manya manyan masu tsada na manyan Mata, mata na zuwa suna dauka tana badawa har da sari, mahaifiyarta kuwa na kula dana shafin gyaran jikinta.
Mu'amalarta da Amina ba za a Kirata perfect ba, amma kuma ba cuta ba cutarwa, tunda Amina taja girmanta take shagalinta tana gabatar da rayuwarta da adalci a kangin kanta sannan da abokiyar zamanta kodan sama .a mijin kwanciyar hankali a cikin gidan sa, tana kula da yan yaranta, kanwarta kan leko su sha hirar su wani sa'in su wuni tare, idan fita ta kama su su kan yi ta a mota daya, ga itama nata wajen gyaran jiki dake qara haɓaka domin gyara suke ba ji ba gani harda baba lauratu Kan zo ayi gyaran a gargajiyance abin sai godiyar Allah sai ya zamana kishi na fadsce fadace ba shine a gaban su ba, suna kishi Dan kishi amma sun fi bada karfi a irin kishin nan na yan gayu da kuma wayo
Abinda bazai sauku ba shine ita risala na daukar kanta yar masu dashi Amina kuma na rayuwarsa ne akan babu wanda ya halicce ta balle ya wulakanta ta idan da zumunci za a gaisa idan babu kuma tayi GIRMAN DA BAZATA KULA YARINYA karama ba, tsakanin su magana ce ta LAFDABIHHHHH, a duk duniya ma mutun daya ta girma amma ta gwammace ta aje girman dan UBA ne shi, GARKUWA ne shi, ABOKI ne shi, YAYA ne shi, MASOYI ne shi, shi din DANGINTA ne, RAYUWARTA ne......... Takan sune shi tayi murmushi idan yana mata tsiya ta sadda kanta ta furta kalma kamar haka NI ZAN LADABIHHHHHHHH ABBAN 4
ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAH
Alhamdulillah
Daga alkalamin
Sajida