Showing 105001 words to 108000 words out of 145392 words
Chapter 36 - NI ZAN LADABIH COMPLETE DOCUMENT By Sajida Nijar .txt
a cikin kicin din ta ringa dangwalar kazar nan da yajin dadawa tana ci, har wani lumshe ido take yi, a irin wannan lokacin babu abinda ya kai mata kazar nan dadi du duniya
Kwafa ta yi ta ce" Husaini harda kai a kin biyoni ko? To gashinan ina cin irin dahuwar da kake so ni kadai"
Tana gamawa ta kimtsa komai ta koma dakinta ta sake wanke bakinta taa kuma murza humurarta sannan ta hau saman gadon ta zauna tana zubawa waje daya ido
Samun kanta ta yi da yin kwafa kasa kasa ta ce" A me ka dauki kanka? Me kake tunani a kaina? Ko me kake tunani daidai nake da kai walahi!,ina nan gobe sai ka bani sakina malan!"
Ta jima tana fama da tunani da fadace fadace sannan ta koma saman gadon ta kwonta ta yi Adu'a ta yi shiru tana tunanin ta yaya zata iya yin barci a irin wannan lokacin , sam bata jin barcin walahi, gaba daya ranta a wani bace yake bata san dalili ba
Sai da karfe goma ta gota ya shigo dakin bayan ya kashe komai ya sadada a hankali saman gadon ya haye ta bayanta ya sanyo hannunsa a hankali wajen mararta yana dan shafawa
Matsawa ta yi tana son juyowa dan ta mike lokaci daya ta fashe da kuka
Da mamaki kasa kasa ya ce" Na shiga uku mai kuka ne shi kuma"
Tana kukan ta ce" Ka sakeni, ba dai nice abin wulakantawar ba ko?, Mema na maka a duniya da zafi ne wai? Haka kawai ka ringa sakani kuka , da me kake so na ji ne? Harda zaka yi magana kuma ka ki bani amsa a bayane , kuma ka min alamun zaka zabga min mari? Abdul yayarka ce fa ni idan ka mareni ina zaka kai abin kunya?, Ka sani sarai a duniya Hajia batada makiyi irina, bata so, ta taki Sa'a nima bana so, kaima baka so to ba shikenan ba? Babane zamu san yadda zamu bashi hakuri ya yafewa kowa idan yana so dan ya huce ya bani wani datijo mu je mu karata ko?"
A hankali ya sakata a jikinsa ya yi mata rumfa ya juyo da ita barin da yake ya sake riketa a jikinsa sosai yana jin yadda kanta ke sarawa ama rigima ta ki ta daina kukan
IA hankali ya ce" To ki yi hakuri kin ji?"
" Na yi hakuri fa kace fa, cewa fa ka yi na yi hakuri? Bayan kana kallona na dawo baka biyoni ka bani hakurin ba, ni kawai ba'a yi min adalci a gidan nan" ta kuma fada tana dago idannuwanta tana kallonsa
Shima tsai ya yi yana kallonta, har ga Allah tausayinta da son fashewa da dariyar rigimarta ke dawainiya da shi
Ajiyar zuciya ya sauke a sanyaye ya ce" Ni kam ban san me yasa yanzu kike da kuka ba Uman biyu, Haba auntynmu wai menene na kukan a ciki? To maganar ba mun san da zamanta ba me ya sa za'a ringa maimaitata?, Kuma ni babar damuwata Baban ne, shi nake jira na yiwa wayo ta yadda zai yarda ya yafe mana ko? Ko baki damu da fushin Baba mai shanunki bane?"
Aminaa ta dan kikifta ido tana ta jan ajiyar zuciya, a zuciyarta tana aauna furucinsa
Ya dora da fadin" Ranar da na ce masa soma kike a rabu cewa ya yi da kuwa ba shi ba mu gaba dayanmu ko a lahira"
Gabanta sai da ya fadi ta dago tana kallonsa da alamun maganar ta tsoratata
Abdul ya ce" Ni kuma da na ga haka sai nake ta son samo hanyar da zan yi masa wayo, baki gani ba ko yanzu da yace maza mu tafi gidanmu na kamo hannunki a gabansa? So nake yi idan ya zo abin kawai ya dangana ya dauka haka Allah ya hukunta ba tare da ya yi mana fushi ba Ko Uman biyu?"
Amina ta gyada kanta a hankali cike da tunanin maganar
Ta dago tana kallonsa ta ce" ABDUL kuma sai ya fita a harkar tamu?"
ABDUL ya gyada kansa ya ce" Sosaima, shi kam yana son hadin nan sosai bayan mu ba wani so muke yi ba"
A hankali ta ce" Hakane"
Abdul ya ce" Shi yasa nake so mu bi komai a hankali ta yadda zamu kai ga ci a hankali ko?, Kin ga akoy abubuwan da ya dace ace kin fara a matsayinki na ke, irin su fitar da taimakon gajiyayu, taimakawa marayu dai da sauransu ko?"
A hankali Amina ta ce" A matsayina na ni wa?"
ABDUL ya zubawa fuskarta ido, shinning din da bakinta ke yi idan tana kuka ya fi komai daukan hankalinsa
A hankali ya ce" Wai da a matsayinki na Matata ko?"
Fuskarsa har zuwa karshen karen hancinsa ta zubawa ido har sai da ya dan dage mata gira ta ankara ta dauke idannuwanta
A hankali ta ce" Kennan kafin mu rabun ka rabani da sana'ata?"
"Kece bakida hakuri, ba zan rabaki da nemanki ba, za'a fara yi maki gyaran baya ne a zuba maki kayan gyaran amaren.......gyaren nima ai na anfana da shi ko?" Ya idasa yana kane mata ido daya
Kunya ta sakata turo baki hadi da son juyawa
Riketa ya yi a yadda take kasa kasa ya ce" Amina, da gaske sai da na kusa suma fa......"
"Ya Allah" ta fada tana zuba masa ido
Murmushi ya yi ya dora da fadin" Takardunki na amsa a wajen Baba, zaki zana ko me kike so, amma........"
Da dan zumudi tana kallonsa ta ce" Amma me ABDUL?"
"Amma bana son maganar aiki Amina, bana son ki fita aiki ne, kin ga ai ga aikin nan a gida ko? Tunda na gida ne ni ba zan hannaki ba" ya fada yana sake kasheta da kallon da bata san me yasa bata sonsa ba
A ranta kuwa ayanawa take yi' Alhamdulilah, dama nima ai ba son sana'a a titi nake yi ba, kafin a rabu dai da sana'ata, kuma indai na zana jarabawar nan ai shikenan du wani tashin hankalinama ya ragu in sha Allah'
Da sauri ta saka hannunta tana damkar nasa jin ya shiga yin wani abin daban
Da matsananciyar kunya ta ce" Menene haka kuma?"
Fuska ya shagwabe ainun yana kallonta ya ce" Marata ke ciwo fa"
"To ni kuma me hadina da haka?" Ta fada muryarta na gargada, tsoro na fara kamata
Kasa kasa ya ce" Ba yi zan yi ba ai, kadan ne zan dan yi wani abin ko?"
"Ka ga babu wannan a tsakaninmu"
Amina ta fada idannuwanta na yin rauraurau
"Na sani aunty.........just wannan.....".........ya fada yana hade bakinsa da nata a hankali ya shiga kising dinta
Ya dan saki kadan yana sake hade jikinsa da nata ya ce" Kadan ne zan dan taba......"
..........."uman biyu dan kadan ne nake son yi.....mmmmmmmm ......mmmmmmmmmm"
A hankali ya ringa tareta a jikinsa, du yadda ta so kaucewa ya juyota ya tarota a jikinsa, a hankali ya ringa ribatarta, har ya zamto ta daina son kwace kanta ta ringa binsa da shanyayun idannuwanta da sukai mata wani irin nauyi
Irin yadda yake yi mata ya girmami tunaninta
Wani abin kamar ta kurma ihu ko zata ji sanyi sanyi, ama ta maze ta matse ta rike
Ba karamar dambe suka sha ba a lokacin da ya ringa lalubar wajen da ta sha dinki
Kiri kiri ta ce da shi tana iya barinsa da Allah tunda ya zo ne dan ya kasheta
Sai dai suna wannan Hali ya sameta da wayo har bata san lokacin da ya kai harshensa wajen ba
Ihun kam a yanzu fitowa ya yi
Kar ku yi mata muguwar fasara, ihu ne na tsoro da mamakin dan Adam
Bata taba tunanin ana haka ba gaskiya,
Bata taba sannin ana yin haka ba
A haukace ta so dagoshi tana zarro idannuwa , sai dai bai bata damar hakan ba a lokacin da ya danna harshensa a wajen da bata iya ambata
Shidewa ta yi, ta yi summan wucin gadi idannuwanta a bude tana kallon sama
A gaskiya idan haka ne abin sai a yi
Du irin nauyi da take ji gaba daya komai ya barta ta ringa sake sakin jikinta ma kanninta (🧐)
A haka ya sake neman hanyar nan a karro na biyu bayan ya yi addu'ar saduwa da iyali
Du yadda ya bita a hankali, ya ringa bin wajen a hankali, du yadda wajen ya jike sai da ya tausaya mata
Domin shi da kansa ya san a jigace take, a wahalce take
Shi da kansa ya san a wannan fannin ita din daliba ce wace ke karamin aji
Da tausayawa ya rungumeta a jikinsa yana dan bubuga bayanta
Ba kuka take yi ba, amma jan numfashi take yi tamkar mai cutar huka
Jikinta du ya yi laushi ba wani karfi a tatare da ita
Gashin kanta yake kallo domin gaba dayanta ta shige jikinsa ya yi mata rumfa da fafadan jikinsa
A hankali ya kara shafa bayanta yana lumshe idannuwansa
Muryarta cen ciki ta budi bakinta da kyar ta ce" ABDUL ka yagani ko?"
Idannuwansa ya bude yana kallonta, murmushi ya yi yana girgiza kansa ya ce" Aa fa, keda kika ce kara Abdul karra?"
Idannuwanta suka cika da kwallah ta sadda kanta tana fadin" Ka daina yi min sharri mana, yanzu ina zan kai wannan abin kunyar?"
Dariyarsa ya danne ya ce" To wama zai sani? Babu wanda zai sani ai balle har a miki wani kallon"
A zuciyarta ta ayana' Hakane kuma, amma da na shiga uku da kunyar jama'a '
Nanauyan barci ne ya yi awon gaba da ita, Barci mai tatare da gajiyar da ta sake kwasa da kukan da ta sha
Sai da ya ji jikinta ya sake Sosai sannan ya janye nasa jikin ya luluba mata zannin gadon yana kallonta
A hankali ya kai hannunsa wajen lebenta ya dan shafa yana kallon fuskar tata
A bayane kasa kasa sosai ya ce" Allah ya bani ikon gane cikinki, ta yadda zan tankwasa ki cikin ruwan sanyi......domin ba zan taba yi maki dole ba Amina'
Sai kuma ya yi murmushi yana kallon cikinta, abubuwan dake ransa da yawa a kan tunanin nan....uhum wata rigimar ko kansa zai iya dauka kuwa?, Yana da fargaba a cikin hakan.
______________________________________
Washe gari tunda safe aka kaita asibiti, Muhammat ne ya kaita , a cen ta tarar da Baba da biyu sun zo suma daga masallaci suka wuce
Fido ta farka daga barcin da ta sha ta dan taba hira jifa jifa da y'ar uwarta da Baba, Biyu kuwa tsakaninsu da ita ido ne, su basu wani shaku da ita ba, ita kuma sam bata jansu a jiki du irin masifar da Amina ke yi a kan hakan
...........SANNU a hankali , a kwana a tashi sai da Firdausi ta yi kwana hudu a asibiti sannan aka sake su
A ranar da zasu koma ita ta fito da ky din tsohon gidan da nufin idan sun je zata saka a je a siyowa fido dukkan abin bukata, sai ta ji Muhammat yace gida Oga yace a koma da su
Sunna zuwa gidan tare da su Baba ta samu kiransa a wayar falonta
Tana dagawa ya fada mata a bar Firdausi ta huta banda shan kai da hayaniya, a tabata ta ci wani abin......magana dai irin ta manya, tamkar wani baba a tsaren nan, sannan ya kashe
Dakin da Firdausi ke kallo kamar idannuwanta zasu fado ta juyo tana fadin" Baba wai nan dij kuwa nan dinnne dakina? Ko dai mun yi batan kai ne? Wannan daki haka ?"
Baba ta yi yar dariya tana gyara mata ringeshenta ta ce" Naki ne ke kam yar nan, Ai Allah sai ya karra daukaki a kan cin zalin nan na mijinki, kin ga dai gidan yayarki ne duka wannan"
Murmushi ta ringa yi ta ce"
Baba dagaske Nan din? anan auntyna take zaune? Ynz duk wannan Ni kadai?
Murmushi baba ta sakar mata tace ke kadai firdausi, ai ina ga ma idan bai miki ba za a iya canza miki
Murmushi ta kara saki tana sauke numfashi a hankali gyara tsayuwar babbar tayi tace bari naje na samo miki abinci ina zuwa
Da kallo tabi babar tana sake kallon iya kofar dakin kawai, ba komawa bana ta dawo da abinci ta aje a gefanta ta taimaka mata ta zauna da kyau sannan ta zuba mata ta ci ta koshi sbd babar na sake nuna mata mahimmancin koshin mata a hali da take ciki, tana ganawa ta dauke kwanukan zata fita tace toh ynz ki kwanta ki huta haka aka bani umarni
Jinjina kai tayi da farin ciki to baba Nagode sosai
Juyawa tayi ta fita ta sake rufi mata dakin ita kuma ta gyara ta kwanta tana lumshe idanun dan neman bacci ido rufe
Daga yanayin zaman nashi zaka san lallai yana girmama na sama dashi, qara gyara zama yayi yana murmushi yace toh shiyasa nace bari na kiraka naji dan naga shirun yayi yawa ita tana zaune haka kuma ko sau daya ban ga kazo ko dubata ba.
Shiru yayi kanshi sadde kasa yana mammatsa tafi kan hannayen shi da suka dauki sanyin Acn motan daya fito daga ciki kamar bazai yi magana ba sbd lkcn daya dauka bai ce komai ba yana nazari kan lamarin na risala da mamanta sam ya sarewa lamari ta tunda tayi mai wannan tereren a gani shi sam bai cancanci ta mai haka ba, hakan ma da tayi ba birgewa ba ce ita bata fi yar uwar ta sanin zafin jiki ta ba, yadda yaje mata haka yajewa yar uwarta, amma sai da ta sanarwa duniya abinda ya faru daga karshe mamanta ta wani zo ta kwashe ta suka bar gidan toh mai zai musu? Ya dinga zartar zuwa ganinta yana rawar jikin aka ta? Sam hakan baya daga cikin tsarin shi
Dan shiririn numfashi ya sauke kafin cikin natsuwa yace Abba Ni bansan da zuwa ta gida ba ban ce a tafi da ita ba shiyasa ma bani ba
Kallo mai dauke da mamaki ya bishi dashi jin abinda yace sai yaji kunya na don rufe shi na abinda matar shi tayi sam bai dauka ta dauko risala dan ra'ayin kanta ba hakan yasa shi ɗan sadda kan shi yace ah to shikenan ai ina ga tunda taji sauki ma zaka iya tafiya tare da ita ko?
Shiru yayi na wasu dakiku yana tunanin ya tafi da Itan ne? Samun gamshasshiyar amsa yasa shi jinjina kai alamar to amma bai ce komai ba, tashi yayi ya shiga dakin matar tashi inda anan risala tafi zamanta tunda tazo gidan
Yana shiga ya sameta zaune akan gado tana daddanna waya fuskanta cike da damuwar shareta da Abdul yayi, mayar da dubanshi yayi kan mamanta data fito daga bandakin kanta daure da karamin towel
Dantse kebenshi kawai na kasa yayi ya sake kallon risala da karar kofar ne ya sata kallon shi tace Abba sannu da zuwa
Fuskar shi a hade ba alamar wasa yace tashi ki bi mijinki yana nan falona.
Rarako idanu tayi da mamaki dama Abdul yazo gidan nan ne? Shine bata sani ba, manta kuma a sukwane nufoshi tana aje towel ɗin tace "A'a! Ban gane ba Abban Risla, ya za ka ce kawai ta tashi ta b..."
Irin arnen kallon daya jefo mata yasa ta ɗauke kanta tana harareen bango, Risala ya sake kallo a tsawace yace "Malama zaki tashi?"
Da sauri ta shiga kiciniyar saukowa daga kan gadon ta zuro ƙafafunta ƙasa, wajen kayanta ta nufa da Mamanta ta aje mata a nan ta zaro dogon hijabi ta saka akan dogon wandon dake jikinta da ƙaramar riga, jakar kayan nata ta ɗauka da sauri ta kama hanyar fita.
Ta cika iya cika tamkar za ta fashe tsabar hassala, saida Risala ta bar ɗakin sannan ta sake kallonshi da yanayin ɓacin rai tace "Abban Risla, a gaskiya ni baka kyauta min ba, ya za ka wani ɗauketa ka miƙa masa haka kamar wata yar tsana? Yaron nan kwanan Risala nawa amma ko sau ɗaya bai zo ya dubamu ba, shine daga zuwanshi za ka ce ta je kawai, kenan ma an bashi dama ya sake wulaƙantata?"
A matuƙar tsawace cike da ɓacin rai yace" Ya wulaƙantatan, ke yanzu dama ba shi ne ya ce ki ɗaukota ba shine kika taho da ita nan? Anya kuwa kina nemawa kanki mutumci da daraja a wajen mijin ƴarki? Me ye ya faru? Kasheta yayi ne da san an ɗaukota nan? Haka kawai ki dinga ja wa mutane zagi."
Da mamaki ta kalli fuskarshi tace" Ni ce ma zan ja maka zagin? Bayan duk abinda ka aikata, yanzu da ka ɗauketa ka miƙa masa ba salon ya rainata bane, me ya bata a matsayinta na budurwa? Yaron nan fa kusan halakata yayi da zuwa ɗaya..."
A tsawace yace" Ke shiru dallah! Da wani bakinki da bai san me yake faɗa ba, wa kika ga lamarin nan ya kashe ne? Ke ba ta haka kika sameta ba, to ki ji ni da kyau..."
Cike da gargaɗi ya shiga nunata da yatsa yace" Wallahi kika sake min irin haukan nan Allah ranki idan yayi dubu sai ya ɓace."
Juyawa yayi ya fice daga dakin ta bishi da kallo ita ma a hassale sosai ta jinjina kai irin za ka sani ɗin nan! Ita kula Risala shine ta tafi ɗin dan ya ce ta tafi ba ko wani gardama da jan aji, to ta ya ma Abdul ɗin nan zai darajtata ne da wannan rawar kan?
________________
Tunda ta fito kallo ɗaya ya mata ya ɗauke kanshi ya miƙe ya fice a falon ta bi bayanshi tana mai turo baki da jin ta ya zai mata haka? Ko fa waya ba sa yi tunda ta zo gidan nan bare kuma maganar zuwa dubata.
Abu ɗaya da ta ji daɗinshi shine karɓan jakar hannunta da yayi ya buɗe mata ƙofa ta shiga sannan a shige shi ma tare da aje jakar a tsakiyarsu.
Bai sake kallonta ba bare ya ce mata ƙala, ganin bai da niyyar yi mata magana yasa ta ɗan matsawa kusanshi kaɗan tare da ɗauke jakar ta ɗofata a kan cinyoyinta, a hankali ta zura hannunta na hagu ta sakalo a na shi hannun ta dora kanta a kafaɗarshi a sanyaye ta furta "Babbbb."
Tunda ta rike hannunshi yayi jim tare da tsayar da idanunshi yana kallon ƙeyar Muhamat dake masha Allah dagaa zaune ma za ka gane ba ƙarami bane.
Shigar da leɓenshi na ƙasa yayi cikin bakinshi ya ɗan ciza kadan sai kuma ya sake maida dubanshi kan wayarshi da yake dannawa bai kulata ba, tunkuɗo baki tayi gaba ta sake lafewa a kafadarshi ita ma bata