Showing 96001 words to 99000 words out of 145392 words

Chapter 33 - NI ZAN LADABIH COMPLETE DOCUMENT By Sajida Nijar .txt

13 Dec 2024

8169

baya shiga hurumin yan anguwa baya son tsegumi, wani tsegumin kuma, na nawa? Shi kulun kamar zai hadiyi zuciya dan bacin rai


Audu ya kama baki yana yar dariya da jan hakorinsa a bakinsa ya ce" Karan uwan nana kaya, gacin uwanan kayasa, ai da mun shiga uku, to ama ai da wahala a dangin Mudi a samu mai fara'ar wanann, Elhaji ko ba haka ba?"


ABDUL da komai suke fada ke karra dan tunzura jinnin jikinsa , da kara fahimtar wa kanwar matarsa ke aure, da son shiga gidan kai tsaye ke karra shigarsa ya rafka tagumi yana kallonsu har suka dasa Aya ya mike ya yi masu salama ya tsalako ya shiga kai kawo yana duban kofar yana tunanin ba zai iya motsawa ba sai ya ji daga bakin Uman biyu




A cikin gidan fido


Rungume Amina take da Firdausi tana magana hankalinta tashe tana fadin" Tun yaushe kike yashe a tsakar gidan nan haka Fido? Ina makotanki? Fido ina Mudi yake?"


Firdausi dake numfashi da kyar tana sake rike hannun yayarta muryarta cen ciki ta ce" Aunty, wayo Allahna Aunty mutuwa zan yi, Aunty mutuwa zan yi , bana iyawa na gajiya Aunty, dan Allah ki yafe min zan tafi nima na barki da nauyi a kanki Auntyna"


A zabure Amina ta mika hannunta jikin kofar dakin ta shiga bugawa da wani irin karfi tana fadin" Kai Mudi? Mudi? Mudi? Ga takalmanka nan kana jina ga takalmanka nan ka fito Mudi kana jina?"


Wani wawan tsaki ya ja ya taso daga kwoncen da yake yana son yin barci, domin daren nan kwana ta yi tana hailala da kiran Allah shi du ya zatama ba zata waye ba a irin yadda take haukan nan, ta saka makota sai binsa da kallo suke matayensu yan saka ido sun kai masu gulmar gidansa ko? To baki daya daidai yake da uban kowa, inda ubanda ya isa dan Allah ya fito ya fitar da Firdausi daga gidan nan ya gani! Iskancin banza iskancin wofi yanzu yayarta ta zo shine zata wani langwabe ita ga kwalba sarkin shari ko? To ya fisu iya iskanci, wa suke da shi da ya tsaya masu a duniya? Wai wani Amina ta yi aure ta auri mai kudi, ai ko kudin ta aura yana nan a yadda yake zata dawo ne zaman anguwar yana jiranta!




Da tataciyar fuskar rashin mutunci ya bankade labulen tsuman atampa roba robar dake kare kofar ya fito yana jan ido ya kalli Amina ya ce"




Mudi Ya fito yana jan ido ya kalli Amina ya ce" Gani,menene da kira haka kamar na bar duniyar?"


Amina ta yi masa kallon ka ji kaina, ta yi masa kallon tarin tarwatsewar da zuciyarta ke neman yi, wanda ya sakashi faduwar gaba da tsurata mata ido tamkar zai hadiyeta danya, muryarta na rawa ta ce" Ka dubi Allah, ka dubi girman Allah ka bani dama na fita da ita asibiti, duba ka ga halin da take ciki? Ka tausaya mana ka barmin ita na sadata da asibiti ka ji? Walahi na rantse maka ba zan bari namiji ya duba maka ita ba, kuma ko kwabo ba zan nema na maganinta ko abinda zata haifa ba, dan Allah yaya Mudi ka min rai ka barni na kai kanwata asibiti........" Ta idasa tana hade hannayenta da ta shafo ruwan da Firdausi ke zubarwa jikinta sai rawa yake tana malolowa tamkar tana fitar rai,


Da mamaki ya rike habarsa ya ce" Yau nine yayan? Yau zan yi maki rana ko Amina? Nine zaki kalla ki kiraya da yaya? Ai ki ci gaba da raininki da salon wulakancinki, kema sai na haramta maki shigowa gidana in ga ta tsiya da karyar zumuncin munafurci, kin ga ba inda za'a kaimin matata, a barta a nan idan lokacinta ne ya yi ai haka Allah ya nufa ko akoy dan iskan likitan da zai hannata mutuwa ne?"


Amina ta ringa kallonsa hawaye wani na korar wani


Wani irin nishi da Firdausi ta yi ta kakafe gaba dayanta ya saka Amina fashewa da matsanancin kuka ta mike tana ajiye Firdausi gefe ta yi waje da gudu tana ihun a taimaketa


Idannuwansu ne suka sarke, dama gaba daya hankalinsa ba wani a jikinsa yake ba yana kai kawo


Kafa daya ya daga zai nufeta sai gata ta rigayeshi zuwa
Tana zuwa ta fada jikinsa ta rukunkume shi tana sakin wani kukan muryarta a hade, a cakule tana fadin" Wai ba za'a kaita asibiti ba, nakuda take yi ABDUL, wayo Allahna ABDUL ka taimakeni, ita kadai ta rage min, ita kadai nakeda ita ABDUL "


Biyu har rige rigen fitowa daga cikin motar suke domin tun fitowarta da ihun kukanta suka saki wayar direba Muhamat da suke buga game da ita sunna kallon mamansu hankali tashe


Da kyar ya iya bambareta a jikinsa yana kallonta ya ce" Amina, ki nutsu mana Amina, me yasa ba za'a kaita asibiti ba? A ina take?"
Zuwa lokacin mazan dake tsalake su sun tsalako, haka mata na anguwa dake kusa du sun garzayo da yara, duda Amina na rukunkume ne a jikin ABDUL a yau ba wannan suke ganni ba, rashin mutuncin Mudi da son kashe baiwat Allahn yarinyar dake tare da shi ya fi komai bakanta masu, yaren ne dai ke zarro ido gannin baba da baba sun kama junna namiji da mace kuma, abin mamaki (🧐)




Amina ta yarfar da hannunta tana fadin" ABDUL, wai ba za'a kaita asibiti ba ABDUL, wai ya haramta mata zuwa asibiti da aurensa a kanta ABDUL, shin ya halata irin wannan abin kuwa ABDUL? ABDUL cewa ta yi wai mutuwa zata yi, Abdul da hannuna na rufe idannuwan Mamanmu, ba zan iya rufe na Firdausi ba tare da zuciyata ta buga ba Astghfrullah Abdul, dan Allah ka taimakeni ABDUL"


"Shuiiiiiiit, ya isa haka, ya isa....." Ya fada a hankali yana kallon kofar da hangen kamar mutun ne a tsaye yana hangensu


Biyu ya kama ya umarcesu kan su koma mota, sannan ya kama hannunta suka nufi gidan kansa tsaye , ba ko dar bale dari dari ko wani dan tsaye tsaye, jama'a kuwa suka nemi mara masa baya


Shi ya fara saka kansa zauren da salama a bakinsa ciki ciki yana janye da hannunta


Summa ne kadai Mudi bai yi ba a lokacin da ya ga mutumen dake rike da hannun Amina
Wannan shine mai kampanin da ya je neman aikin share share da gyaran filin wasan yara aka ce masa ya je ya yi jira idan an tashi kara ma'aikata a duba a ga cencentar wanda ya cencenta idan yanada rabo za'a neme shi


Wannan shine ABDUL RA'UF fa? Ko menene? Meye hadinsa da Amina?


Hannu ABDUL RA'UF ya mika masa ya sake yi masa salama


Kukan da Amina ke yi ya saka ABDUL RA'UF katse masa tasa salamar da ya kwasa wata doguwat salama yana fadin" Idan ba damuwa zamu je asibiti da ita"


Mudi ya wani gyara tsayuwa, halin wulakanci na bibiyarsa ya ce" Ai damuwar Elhaji mu a gidanmu har rantsuwa muke yiwa babanmu cewa matanmu ba su ba asibitin nan ta yahudawa, idan kuwa suka taka suka je a bakin aurensu"


ABDUL Ya sake fuskantarsa ya ce" Kana dai nufin idan har muka fita da ita zuwa asibiti ka saketa kennan?"


Mudi ya wani gyada kai shi ga azalumin karshen zamani, mace na kwonce a halin summa ciki na mata wani iri har ya daina motsi ama ya kafe kan akidar da bashida ilimi a cikinta dan tsabar duhun kai, da kafiya irin ta jahilci yana sake maimaita eh a kan bakansa yake


Ran ABDUL ya baci, bacewa irin mai tsananin nan, bai taba gannin marar tausayi da imani irin mutumen nan ba


Fita ya yi da wani irin sauri
Jim kadan ya dawo da litafi da takarda fara a samansa da byro ya mika masa yana fadin" Tabatar min da sheda,, dan samun ingantacen zawarci in sha Allah"


Ido Mudi ya wara a kansa, yana kallon takardar a hannun ABDUL, uwa uba yadda ABDUL din ya kere tsayinsa da cika fiye da shi, kana gannin Abdul ka ha rikaken dan dambe! sai ga direbansa da ya biyo baya, jikeken kato maji karfi wanda a da ya yi zaman yin fashi da makami , sanadiyar ABDUL din ya shiryu ya dawo yi masa aiki, shine direbansa ko tafiyar mota ta barin gari ne shi ke jansa, sunna tafe sunna shan hira kamar ba mai gida da yaron gidansa ba, ko salama bai yi ba ya dubi Mai gidansa yana fadin" Sir yaya dai, ta cije ne na kwonceta?".....da irin muryar nan ta dabamci, domin sai da ya matsar da jama'ar bakin kofar gidan ya ja masu kashen ba kyau leke sannan ya shigo


ABDUL ya girgiza kai yana duban Mudi da ya shiga zazaro ido ya shiga fadin" Aa, yaya haka a shigo min gida da karti fisabililahi bayan matata a yashe jiki a waje ? To wai da kake cewa na saketama a matsayinka na wa zaka iya amsar sakinta ne? Ina cewa ko daurin aurenta liman din anguwa ya bani tsabar batada da dangi bale kuma wai wani kato ya sakani sakinta?"


Ido Muhamat direban ABDUL ya zarro ya ce" Kai rasa kunya ne kai hala?, Dadi kasheni zan daki yaro yau, kai wannan din ai babanta ne, mijin hajia ne fa, miji kuwa Allah na tuba ai uba ne kau?"


ABDUL ya taka ya karasa gabansa, a kausashe ya ce" Ka san Allah, idan ka yi mana rashin da'a a nan sai mun gwada maka danyen kai sannan mu barka a kwonce, da kake fadin wanene dinta, nine jigon yayarta, hakan ya bani damar zama uba a gareta;"


ABDUL ya sake duban yadda Amina ke kife a kan Firdausi ya dafe goshinsa ya ci gaba da fadin" Baka sani bane a sakefa take tunda na sani ne abinda zai hannani sadata da asibiti daga nan raina ya bar gangar jikina, KE UMAN BIYU KI RUFEN BAKI KE KUWA!"
Ya daka tsawa yana kallon wajenta dan walahi sai wani katse masa fada take yi yana kora jawabi ,
Ya dora da fadin" Irinku sam baku cencenci auren mace ko wace iri bace, domin baku da da'a da kunya da adini, kuma rakakun da ake yi ana kyaleku ne ke baku kwarin gwuiwa, kunna fakewa da ku masu adini ne kunna cutar yayan mutane dake karkashinku, .....bara ka ga karshen gardi ya shigo maka gida"


Yana gama fada ya karasa inda Amina take ya kamata ya mikar da ita ya nuna mata hanyar fita a hankali ya ce" Yi shiru mana kema haba uman biyu, jeki mota ganinan"


Ta so jan maganar, sai dai gannin ABDUL din du ya rikide kamar ba shi ba sai huci yake yi ya sakata juyawa ta fita da sauri tana karra rufe bakinta da hanna kanta sake fashewa da kukan tana ambaton sunnan kanwarta da fadin Allah ya bata lafiya


Dukawa ABDUL ya yi ya cicibi Firdausi dake da mugun nauyi ga na ciki ga na sakewar jiki , ko hijabinta ba'a saka mata ba ya juya ya nufi fita da ita a hannunsa fuskar nan a hade


Da garaje Mudi ya nufo shi yana ihun fadin a ajiye masa matarsa, walahi idan aka fita nan kofa da ita ya saketa saki uku!


Dau Muhamat ya daukeshi da wani bahagumen mari a kan kunnensa wanda ya bada wani sauti *GAB* dan karkacewar amonsa da zazafan sautinsa sannan ya saka kafarsa daya ya shure shi yana nanade hannayen rigarsa ya ce" Kai baba, baka yardaba kennan da Sir yace zamu iya kasara maka jiki, kai in ba rashin kunya ba maza suka ce maka ubanta ke magana ai sai ka saurara, haba elhaji kai har namiji ne kana wulakanta gidan hutunka kana wani hobara kamar jaki? A waje ake dawa, a cikin gida kai nama ne yaro, domin idan ba su ba mu, ko kana iya take mai jela irinka dan uwanka ne bamu sani? Shege arne mai bakin ido ka wani furta saki shashasha to Allah ya tashi kafadunta ta sha madara ta murje ka zo kama kukan jini !" Ya karashe da babar muryarsa yana hararan Mudi dake kasa yana ihun an cire masa kunne, a fasa masa keya


Muhamat ya ce" Kai daina yin ihu mana kar na kwashe maka hakora oga na kusa baya son hayaniya walahi, shege sauran daba kai nan har mafarauci ne? Ai ko daba bama son sakarai irinka wawa dillah! Kai dana irin tawa matar ka samu wa bilahilazi kana daga hannu ta fara sharara maka marin kuma ba inda zaka kaita sai hakuri"


Labulen dakin ya bude dan a sanninsa ai da kayan haihuwa ake zuwa asibiti, sai dai gannin ba komai sai wani yankwamamen gado da abin shinfida a yakune ya saki labulen yana kara kallon dan tsakuraran gidan ya yi daria ya ce" Shege wai ba'a shigo masa gidansa, maza basa shigowa, akurkinka dai, dama yan iskan sun fi samun salihan bayi.......ka tashi ka yi wanka ka nemi na dare domin ka shiga uku ka saki y'ar Elhaji Wawa marar rabo!"


Mudi na ji yana ganni ya yi kittt da bakinsa har sai da Muhamat ya bar gidan sannan ya fashe da kukan dake cen cikin zuciyarsa mai dacin da ya jima yana yawo da shi a duniyarsa
Yayi nadama, ya yi dana sani fiye da a irga, da farko abinda ya so dauka yana zuwa ya cenza ra'ayi da ya ga fara, ya dauko farar ya gaza samun abinda yake so domin in dai bak'ar ta gilma ta gabansa to fa sai ya ji kamar zai fada mata, ya dawo ya saka kansa da kansa a ukuba bake wace suke tare, tun ba'a je ko'ina ba yana fatan ta mace ya dauki yar uwar su rayu abinsu ta dauki wani ciki, haka kuma du irin galazawa cikin bai karta ba saima karra kwari take yi, yanzu an wayi gari wai ta yi aure....aure? Ko uban wa take aure sai ta dawo hannunsa, fatansa fitar da aka yi da uwar nacin nan daga motar nan sai kabari!, Idan dai Fido ta kauce komai zai zo masa da sauki!
( 🤔 Na fara tsantsamta a kanka mahaukacin kare!)


Asibitin su Mansur aka wuce da ita direct


Sunna zuwa aka dorata saman gado na turi aka gurgurata aka wuce dakin emergency da ita


Biyu sun ci kuka suma har sun gode Allah domin mamansu kuka take yi ba ji ba gani


Muhamat ne ya bude ya fita da su balbalin asibitin yana kwontar masu da hankali da salon iya kwontar da hankakinsa




ABDUL dake zaune shadar jikinsa ta jike hannunsa rike da hannun Amina da ta bude ta so fita ya dawo da ita ya rufe yana kallonta tana kukanta ya kai dubansa wajen da Mansur ya zo rike da sabon file din da aka bude mata dan batada komai na gannin likita ya tsaya yana fuskantarsu ya ce" Cikinta nada matsala ne tun daukansa, gashi ba'a je asibiti ba, ba'a yi awo ba, ba'a yi allurori ba, bale likitoci su fuskanci matsalar cikin su tura su gannin baban likita, yanzu dai mun fara farfadota domin summa ne ta yi, matsalar abin cikin ne babu, kuma biyu ne....dole zamu yi mata aiki domin ba zata iya haifowa da kanta ba ta jigata sosai ba zata iya jure haihuwa da kanta ba"


"Wayo Allahna, innalilahi wa inna ilaihi rajune na shiga uku, biyu ne kuma babu? Wayo Allahna fidona aiki?" ABDUL ya dubeta yadda du ta zama wata irin akoke , sam ta ki saurarawa sai kuka take sha abinta, ya maida dubansa kan Mansur ya amshi file din yana dudubawa, sannan ya bashi ya ce" A yi dukkan abinda ya dace Allah ya fitar da ita Lafiya "


"Wayo ABDUL zan je na ganta" Amina ta fada tana sake fadawa jikinsa ta rukunkume shi tana barkewa da wani sabon kukan


"Ya Allah" ya furta, bai taba gannin mutun mai kukan uman biyu ba, a kusa kusan nan ko daya


A hankali ya dago fuskarta yana tsurawa cikin idannuwanta ido, hannayenta ya samu kansa da kamowa ya rike yana duban irin kallon kurular nan
Amina na cikin kuka ta ji hannunsa a cikin hijabinta ya saka cikin rigarta ya hauda cen wajen mamanta a hankali ya dan matsa, hakan ya sakata dauke kukanta tana yi masa kallo mai kama da harara ta ce" Meye haka mutane na cikin halin kaka naka yi kana taba masu nono?"


Sai da ta fadi nonon ta rintse ido, ita kam wannan yaro me yake son mayar da bakinta ne?


A hankali ya ce" Au, hakane kuma, Sorry uman biyu, ki yi shiru mana kema idan kina kukan ni du sai na ji kamar haka kike so na yi maki mana shi yasa na yi"


Kin yin magana ta yi ta kwontar da kanta a saman cinyarsa tana ta jan numfashi kuka na zo mata tana rike shi, dan ta kula kamar da gaske fa yake kau?


A hankali ya jinginar da bayansa ya kai hannunsa wajen hancinsa yana jin yadda zuciyarsa ke neman tarwatsewa da madaukakin abinda ya shigeta yanzu yanzu na abinda yake hasashe


A hankali ya kai hannunsa daga bayanta har zuwa wajen cikinta ya dora a hankali ya dan shafa a cikin zuciyarsa ya ayana ' YA ALLAH, Ya Arahaman, Ya rahim, ya razak......hasahena ne ko gaskiyar lamarin kennan?'


"Idan ta mutu fa?, Ance mutuwa ake yi a dakin tiyata"
Ta fada muryarta na rawa tana dagowa ta dube shi


A hankali ya saka hannunsa ya mayar da madubin motar mai duhun haske sannan ya janyota jikinsa gaba dayanta ya hade bakinsa da nata ya lumshe idannuwansa ya shiga kissing dinta a hankali yana lailayar lebenta da sake talabar kumatunta a hankali yana sake tarota jikinsa domin so take yi ta zile masa sai ruruko ido take ta gaza tsayawa waje daya a tsorace take sai wuwulga ido take yi kar aje ana kallonsu har ya samu ya cire mata hijabinta gaba daya ya kwontar da ita saman cinyarsa ya ja zif din rigarta daga baya ya sasauta rigar yana sake kallon mutanen nasa da kawunnansu du suka yi wiki wiki sunna kallonsa,


Hannunsa dake dan rawa ya kawo a hankali ya dora saman kan daya ya shiga mulmulawa a hankali yana dan matsa kan a hankali a hankali har ya ga ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login