Showing 90001 words to 93000 words out of 145392 words

Chapter 31 - NI ZAN LADABIH COMPLETE DOCUMENT By Sajida Nijar .txt

13 Dec 2024

8182

ba'a son raini


Murmushi ya yi yana tunano tsoron da ya gani karara tun a lokacin da ya daneta ta yi wuki wuki ido ya raina fata, baki ya fara mutuwa, aa dangane da Risala kuwa sai shanye girman idannuwanta take yi tana riko shi iya rikowa harma da kanta ta kai hannunta wata hajar ta shiga laluba da mulmula


Gaba daya sai ya ji dokin abin ya fara sare masa


Risala ba wai dan ta taba yi bane ko ta kware a harkar bane, irin abin nan ne na amaren zamani da ake koya masu wai iya kulawa da miji, ko su dadage su koyi abinsu a karance karancen da shekarunsu basu kai ba, su koyi jarabar da wata uwar macenma bata iya ba su zo sunna ta fama da shi har a ringa masu wani irin kallo bayan basu san abin ba
Irin yadda take fitar masa da harshe, harma ta cire yar rigarta ya zamto yan berayenta a fili sun yi kiri kiri ta kawo hannunsa ta dora tana murzawa a hankali hadi da sake bankaro masa kirji da kokarin cire pant dinta ya saka shi dan dakatawa yana kallonta...........................
Rashin sa'ar da ta takaa shine, shi dai ABDUL ba zai so ace yarinyar da ya dauko a matsayin budurwa ta zo masa da sabon salo irin wannan ba
Gaba daya gwuiwarsa ta sage, jikinsa ya yi sanyi yake kallon yadda Risala ta rikice, ko wata rikakiyar macen ba zata iya yin haka ba
Shi yasa ake cewa ki kasance mai kunya, ki rike kunyar nan domin ado ce, koda namijin irin masu son ki masu rawar disko ce tsirara ki bari idan an zama daya an zama jiki sai ki yi, ama a daren farko fisabililahi ki kamo abinda yake boyewa ki aniya laguda ai sai ki saka masa tsoronki a ransa


Dagowa Risala ta yi jin shirun ya yi yawa, du a kokarinta na son nuna masa kauna tsantsa wace ta zarce iyawar kishiyarta ta saka idannuwanta cikin nasa , sannan ta hade bakinsu ta ci gaba da gurnaninta cen ciki tamkar zata hadiye masa harshe


Ido ya rintse zuciyarsa na dokawa da karfi


Shi ba haka ya faru da shi da Uman biyu ba


Shi abinda ya faru tsakaninsu da Uman biyu har yanzu idan ya tuna shi kadai sai ya saki murmushi hadi da mahaukaciyar tsumamiyar mika, domin sai ya ji har tsigar jikinsa na tashi dan dadi da tsumuwa.........................., A lokacin da ya dora hannunta ta janye a zabure hadi da sallalami kuwa ji yake kamar ya mayar da abin kacete ya ringa kallo ba dare ba rana yana shan dariya,
Da ta fara yi masa magiyar kar ya hudata kuwa har tsakiyar kokon ransa yana jin abin..........., Bai san me yasa ba har zumudin son ya ga ta so abin yake, sai gashi ana nuna masa ana son abin , bai wani debe shi ya dada shi da kasa ba


Kasa kasa ya ce" Risala, bamu yi nafila ba fa....."


Risala dake ji gaba daya jikinta ya dume da kaikayi ta kawo kansa kusa da mamanta da ya yi jajajir dan so take yi ya yi romancing dinta tamkar a film din india, kuma ya riketa kamar idan tana kallon americain film


A hankali ta nufi bakinsa da shi tana fadin" Bb, plz sck me.............."


"Ya salam" ya fada a hankali yana lisafin duka kaf yannayinta


A hankali ya saka hannunsa ya janye dan guntun sket dinta, sannan ya ringa kallon tudun pant dinta shima ya janye shi a hankali yana kallon jikinta


Cike da son sake birgeshi ta kwonta tanaa gyara yannayinta, domin akoy wani serie da take kallo, wanda yan matan rikaku ke irin kwonciyar nan namijin ya kafa bakinsa......................
Ta sha mafarkin ita ake yiwa


Baban burinta ta samu haka, bale ta rike kanta ta bari ta ga haka ne daga Abdul dinta, ta ki yarda da namiji lalatace ko yar iskar macen da zata yi mata haka, ta yi hakuri du irin jarabar kalace kalacenta har ABDUL dinta ya yi mata, ta sani ne ta haukata shi da ta watsa masa kafafuwan nan
Bata san eh lalle ta haukatashi ta wata sigar daban ba
Du kallon da yake yi mata shi kadai ya san fasarar dake cikin zuciyarsa


Abinda ya rage a jikinsa ya janye ya sauka kasa daga saman kujerar ya dora gwuiwayinsa a kasa sannan ya kamo kafafuwanta ya juyota gana dayanta ta yadda zai ji dadin fuskantarta


Wajen da dan maiko maiko, ama du irin jagular da ya mata bai kai abinda ya lalubo a jikin Uman......a jikin Uman biyu ba.


A hankali ya matsota sosai sannan ya riko lamarinsa yana sake kallon yadda ta shirya, ko me take jirama oho
Saitata ya yi ya auna mata abinda take jira, ya auna mata abinda take masifa kansa, ya auna mata ABDUL dinsa, ya antaya a lokacin da bata san haka yake ba, ya nutse duda iyakarsa rabi a wajen da bata san haka zafin ya kai ba, domin idan tana taba kanta a gida ba haka take jin zafi ba, ya sake rike kugunta gannin ta dauke wuta hadi da son zaburowa daga kwoncen da take ya mayar da ita a hankali ya ce" Ki kula ba'a fara ba"
Sai kuma ya sake turawa da dan karfi da dan mugunta domin har ga Allah shi wannan rawar kan kwata kwata bai masa ba!


Ihu Risala ta saka tana sake son dagowa, sai dai ta makaro, du yadda ta so mayar da abin ba haka ta zata ba, ta makaro, bata san wa ke tare da ita ba, a tunaninta yadda zai yi maka magana a sanyin nan hakan take cenma, a tunaninta sai ta koya masa komai, a tunaninta ba zai iya da ita ba
Sai gashi daga fara hakarta ta shiga sanarwa duniya komai


Kuka take yi da ihu kamar yana kasheta, shi kuwa ya bata damar ramar da muryarta dan ta karra bambance aya da tsakuwa............
Haba, wannan rawar kai ta kayar masa da gaba ainun, ko ba komai ya san ta matsa da kale kalen abubuwan banza ne, uwa uba du yadda ya so ya samu satisfaction abu ya gagara, a dole ya sake bada hima dan samun nutsuwa, gaba daya ta gakabaitar da kanta da shi din kansa domin ta ki tsayawa sai hade kafa take tana ihun ta tuba kar ya kasheta


Tabas RISALA ta ga haza
Gaba daya sai da kalmar mai saka wando da arzunzumi ta fice mata a rai
Kuma ko aummar ta ki zuwa idonta biyu kamar zata mutu komai ta gwada harda jan numfashi ama abin ya gagara
Sai da ABDUL ya gama hora wajen da ba shine mai laifi ba sannan a jigace ya samu samun nutsuwa yana fitar da huci ya tsare jikinsa dan zafin da yake ji a ciki ya wuce misali


Ihu Risala ke yi, a bayan ya dagatanma, ihun da yanzu sam bama ya fita da kyau
Idannuwanta gam a runtse fadi take" Kuka ce min da dadi, Allah ya isaana tsakanina da ku, wayo Allahna bayana, wayo ya hadeni na shiga uku na lalace wayo ya hadeni"


Ido kawai ya tsura mata, ko a yanzu sai ya ji bayan tausayinta ya fara wani tunani daban
Gannin zai sake daukan lokaci tana masa wannan kururuwar ya mike, gashi sai a lokacin ya tuna a inda suke, duda abu ne mai wahalar gaske bako ya shigo kai tsaye ko ma'aikata in dai yana gidan, ama gudum bacin rana.....yarinyar ce take wani irin abu na gayata, gashi ya amsa gayatar kuma tana neman sakashi a uku


Bayan ya fito daga wankan ya dauko wayarsa yana sake jiyo kukanta daga bayi da fadin ita bata iya wanka ba, kuma karya tabata kar ya kasheta ya kirawo mata mamanta
Duba wayar ya yi, domin a tunaninsa zai tardo kura ne barkarai na wanda ya daurewa Uman biyu take abinda ta ga dama, sai ya ga ba kira ko daya a wayar, hakan ya saka shi tunanin ta yiwu a gaba ta kai karan, dan ya san fitar dai ba samun yinta zata yi ba, ya hanna hakan, in bama uman biyu da yarinta ba tana saka kaya a dame a jikinta haka ina take tunanin tafia? Ai yadda ta motsa yaro mai gani ya kasa motsawa tabas ya san zata motsa dubaj, ta yiwuma la'antacen dake dira mata kwadayin na hijabin nan yake, shi kam zai je da kansa yau bangaren hijaban Kampani da kansa ya duduba, shin haka suke kawo damamun hijabai ko dai Uman biyu ce a aune sosai?


Murmushi ya yi ya saka kayansa ya sake komawa bayin dan ya kula wani aikin ne ya sake barowa kansa, ga bakin nan ba dai tonon asiri ba, indai yau akoy mutane a kusa kusa ya tabata sun ji komai da komai.......to shi ai abin ne ya fi karfinsa, shi ya zata ai wannan bamkare bankare da gayata ta san abin ne shi yasa ya bata isashe yadda zata koshi, da ya san karambanu ne irin na yan matan zamani da ya barta da halinta ya bita a hankali




Amina, zaune take a falonta, ta cire hijabin dake jikinta , sannan ta cire riga da zanninta ta ba TV baya da wayarta yar latse tana jiran kiran Baba da tace mata tana gidan rasuwa zata yi kiranta, ta ci kuka har ta gode Allah


An dauki lokaci kusan minti arba'in domin baba bata fito daga gidan rasuwar ba sai da yan rakiya suka dawo aka yi Adu'a sannnan ta fito ta sa aka saka mata kati a tata wayar itama ta samu guu ta zauna ta kwalawa Uwar biyu kira tana fadin" Na'am kina jina uman biyu?"


Amina ta gyara zamanta ta sake fashewa da sabon kuka har tana murza idannuwanta


A rikice Baba ta ce" Allah ka sadani da gannin manzo ba dan halayana ba, ke kuwa me ya faru haka ne? Me aka yi miki da zafi Amina kike kukan nan haka? Ina biyun me ya faru ne ke kike kuka?"


Amina ta shiga magana har tana shasheka ta ce" Wai sai kace saarshi, sai kace wata y'arsa ko wata kanwarsa? Ni ? Ni Baba?"


Baba kam bata gane komai ba, ama ko menene ta san ba zai wuce mutumen nata ba, dan haka ta ce" Me ya faru kina magana kina shan kwana"


Amina ta ce" Yanzu fisabililahi, ya rasa wai wa zai ce zai yiwa tsakani da fita sai Ni?, An fada masa ni matar kulle ce? Ko mijin da zan yi zaman dindindin da shi ai ba maganar kulle bale shi?, Tsakani da Allah da Annabi ace wai ni Amina ya cewa ba'a zuwa? Yo ko biyu yanzu da suka girma ai yar shawara ce bake ni gotai gotai da ni?,"


Sai yanzu Baba ta gane inda maganar ta nufa, dan haka ta ce" ke in ba rashin ta ido ba ki fita ki je ina kuma bayan ko lafiyyar kirki bakida ita? Ina zaki je yau kwana bakwai da tarewa?"


Amina ta ce" Kin ga, maganar jarabawar nan ne aka sake ba talakawa dama, to talakawa mana wa'inda nasu samu sun ajiye a kan lokaci ba, shine na so in yi gagawa in zo gidanki in amshi ajiyar na je na dauki takarduna a gida na je na gyara ma gyarawa na ajiye sannan na siyo kayan wainar Baba, shine wai ya wani ce wai ba'a zuwa, kuma kin ga har yanzu Asma'u fa bata zo ba, a jiya na ji yana cewa bai yarda da aikina ba in ba million ake bani ba, kin ga kar ya min abinda ba shikenan ba ina zaman zamana ya rabani da nemana ya sakeni in shiga uku, dan idan ya watsar min da customa ina zan saka kaina ga y'ayana?"


'bakinki ya sari danyen kashi, Allah ya kiyaye ya sakeki, shashasha!' shine abinda Baba ke ayanawa a ranta
A fili kuwa ta ce"






*NZL PAGE3️⃣8️⃣*
















A fili kuwa Baba ta ce" Kin ga dago, komai gide dan a hankali ne, kina jina , ki kwontar da hankalinki Allah na tuba ai shi namiji a hankali ake binsa ba wai a yi masa gatsau ba, kuma min ga ki kula da bakinki fa, ko zama na wuni daya ne tunda aka daura maki shi mijinki yake, kar shiririta ta saka ki aikata aikin zunubi mai girma fa Amina, nu yanzu ki sanar min inda takardun suke sai naje na bude na dauko, sannan maganar waina zan kai nikan da kaina na hado maki komai na kawo ai da kudi a wajena sai mu ga yadda za'a yi, shi miji ko shekara ashirin ka bashi idan ka yi wasa fa sai ka kone Amina kin ji?"


Amina bata ce komai ba sai shasheka take yi


Baba ta ce" Ko kin fafada masa magana ne?"


Amina ta girgiza kanta ta ce" Aa ban masa ba a gaban yarinyar nan, ai da jiransa nake yi yana shigowa yiwa yara Adu'a kullun sai mu yita ta kare"


"Kada, ki daina yiwa yaron nan haye walahi, kin ga ki fa kiyayi lamarin wanda Allah ya nada ja gabanki, ki kuyayi bakin nan naki da sin girman tsiya ke dai na fada maki"


Amina ta sake turo baki sai maganarta take yi kasa kasa na jin haushi har suka yi salama da Baba ta mike ta nufi ciki dan ta tabata tunda Asma'u ta kai warhaka da wahala ta zo a yau, sosai take shake da haushin da bata san ko na menene ba, kiris take jira wani ya shiga harkarta ko waye ta yi masa abinda ba shikenan ba, domin ko abincin rana da aka kawo da ta bude ta ga kazi sunna nishi haka ta hau fadan cewa ta ga alama bakin cikin jikinta dan daidai ake yi a gidannan ko kuma an dauketa maiya nema oho, an wani dage ana kawo mata kaji ita ga wace bata saba ci ba ko? To a shafa mata lafiya da kazi ita malmala ta sani..........
Ta yi fadan kaji an kwashe an yo mata malmala ƴaƴanta sun dawo da magariba , sun sake komawa masalaci da abansu sun yi saklah sun dawo suka nufi wajen cin abinci dan sunna gama ci sai kwonciya, a lokacin ne kuma shimaa ya shigo dan baya so sai sun yi barci ya shigo domin irin lokacin yakan ji abubuwan da suka yi a wuni cikin hikima, da haka yake karra gane damuwar Hasan kuma yake kokarin kamanta yiwa tufkar hanci da Adu'a da komai, domin yaron a ransa yake cen ciki, ya fuskanci kwata kwata baya son harkar pression ne, duk wani abu da zai zamto damuwa a wajensa to fa rikitashi take yi, Hasan yanada ilimi fiye da tunanin mai karatu, wannan azalzalar ta amsar takardun jarabawar ke saka shi rikicewa, wani lokacin kuwa idan an daki wani yaron sai ya rikice , shi baya kuka ama kuma du abinda zai yi bafa daidai zai yishi ba


Sunna zama Amina ta fito cikin shiga ta riga da sket ta nufo wajen cin abincin sai karra cika kumatunta take yi ita a dole ba wani raini da take so a yau, kwata kwatama ita kunya yaron nan ke bata , wai ace shi haka aikinsa? Lalle ta kwashi kunya daidai gwargwado! ( To wane aikin a ciki amine?)


Cen wajen da ta ajiye kayan wainar Baba ta sake dubawa ta rufe da mayafi mai shara shara ta dawo wajen cin abincin dan zubar nata


Budewa ta yi ta dauki plate da nufin zubawa sai jin muryar Husaini ta yi yana fadin" Kai, tuwo kuma?"


Dan dakatawa ta yi ta dan kalle shi, sai kuma ta ci gana da zuba abincinta
Hasan ya ce" Tuwo Mama?, Ina mu ina tuwo?"


A zabure har gabanta na faduwa ta kai dubanta kan Hasan tana ajiye abin zuba miyar ta kama bakinta cike da madaukakin mamaki tanna kallonsa,sai kuma ta kalli tuwon ta sake kallonsa


"Bakwa son tuwo ne Boys?" Ya furta kasa kasa sosai cike da basarwa yana dubansu


Kusan hadewar baki suka yi daya na girgiza kansa, daya na fadin karara shi kam baya son tuwo


A hankali ya dago kansa ya fara kure lebenta da kallo wanda aka tabe ga dukkan alamu tak ake jira a yi kowace wace ya ce" Aunty, bama son tuwo fa"


Amina ta zuba masa ido na yaan sekwani, ta cire kai tana kyabtu taki cewa komai ta zuba nata ta zauna ta saka cokalintaa zata fara ci


A hankali ya rike cokalin yana sake dubanta ya ce" Aunty mu bama son tuwo muka ce"


Da haushi haushi Amina ta ce" Ka ga ka rabani da rikicin duniya, ka rabani da karyar ya'yan nan, ku yanzu in ba karya ba ina ku ina kib tuwo? Tuwon da a da sai mu neme shi mu rasa? Wai Hasan harda kai ko? Harda kai a karya ko?"


Ido ya zuba mata har ta dasa aya tana hararar biyu, wa'inda suka nemi zuba tuwon su ci dan harga Allah su sun fadi ra'ayinsu ne dan sun ga ai yanzu akoy komai na abinci
A hankali ya shigaa tunanin kalmar da ta fada ,cewa a da sai su nemi tuwon watarana su rasa a cikin zuciyarsa


Murmushi ya yi kasa sosai ya ce" Aunty, ki yi hakuri tunda bama so a sama mana ko kunnu ne mu sha, nima bana iya hadiye tuwo fa nauyi yake min kin ji?"


Abin al'ajabi da baya karewaa ta zubawa ido harda rafka tagumi tana kallonsu, sun mata tsuru ita suke kallo


Abincinta ta ajiye ta mike tana mita ta shige kicin ta rufo sai mita take yi


Murmushi Ya yi yana kallon Hasan da yace" Dady ka ga tunda tana so mu ci tuwon mu ci fa?"


Sake yin murmushi ya yi ya rurufe tuwon da shima sam bai yi masa ba domin ya yi duhu sosai wama ya san ko na bak'ar dawa ne aka tuka mata, ya tabataa ita ta bukaci hakan, bai cewa yaren komai ba duda irin tarin tambayoyin dake cen kasan zuciyarsa dankame na shin ita kadai ta ciyar da su, ta shayar da su, ta kula da komai nasu? Shin ina dangin mahaifinsu suke ne ? Domin nata dangin ya san komai a kai............ Ama ya san ba maganar da zai yi daa yaren bane, dan haka sai ya share suka ci gaba da dan zantawa kan maganar karatu


Abinda ta fi iyawa a wayewarta ta yi, watau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login