Showing 81001 words to 84000 words out of 145392 words
Chapter 28 - NI ZAN LADABIH COMPLETE DOCUMENT By Sajida Nijar .txt
yana lumshe mayatatun idannuwansa ya janyota jikinsa a hankali ya rungumeta yana kai hannun nasa a hankali yana lalubar jikinta da tunanin yadda zai yi ya samu dan rage wahalar da ta fi da kunno masa kai
A hankali ya dora hannun nasa a saman mamanta yana zagayawa da shi, inda Amina ta ja wani irin numfashi ta sauke hadi da saka hannunta ta rike nasa da karfi tana son hannashi abin nan
Da hannun nata a saman nasa ya ci gaba da yi a sanyaye yana sake zagaye shi,
Muryarta mai hade da dacin da take ji da kukan dake ta danno mata a hautsine ta ce" ABDUL?"
Cen ciki da kyar ya iya amsawa a takaice
Amina ta sake rike fuskarsa a hankali ta ce" Dan Allah ka barni haka, kai baka jin kunyata ne?"
Idannuwansa ya lumshe a hankali ya ce" bana ji"
Amina ta sake rike shi sosai ta ce" Baka jin kunyar tawa?"
ABDUL ya gyada mata kai yana sake lalubar abinda a hannunsa yana jin yadda ya fara taurara , watau tana amsar sakonsa ama tana turewa
A hankali ta ce" ABDUL ni fa yayarka ce?, Abdul babu soyaya a tsakanina da kai, kuma ka ga dinkine a jikina ko? Dan Allah ka tashi ka yi tafiyarka dakinka!"
A hankali ya juyar fa hannun nata yana kallon idannuwanta yaa janyo hannun nata a hankali har ya kaishi babar eriyar da ta gama cika ta tumbatsa wace ta hadasa mata samun dinki ya dora a saman wajen yana kallon yadda ta zavura, ta tsorata, ta janye hannunta, ya yi murmushi a hankali ya ce" Bafa yi zan yi ba Aunty, mamamaan zan sha , kuma sai ki rike min nan shima sosai ki dan murza min ....ki riken da kyau kin ji? Zaki min?"
π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§ni dai ba luwanaπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈ
*NZL PAGE3οΈβ£2οΈβ£*
Amina ta fashe da kuka tana kakauda kanta cike da matsananciyar kunya ta ce" Hasbunnalah, ya salam, ABDUL ka daina yi min abubuwan nan tamkar wata yar iska, bayan ni ba yar iska bace, ka dagani nace"
ABDUL ya tabe bakinsa ya sasauta sosai sannan ya dage ya janye rigar tata gaba daya yana danneta ta yadda ya san ba zata iya yin kokowar kwatar kanta ba ko dan radadin dake kasanta sannan ya sake hayewa jikinta a hankali ya ce" Na sani mana ke ba yar iska bace, abinda raminma dan tsugul ne........, Kin ga nima nan zan sha shikenan fa, idan kuwa ta kama kema ki yi abinnan kau......? Ya karashe yana dadage mata girarakinsa idonta cikin nasa
A hankali ta cire nataa duban domin bakinta ya mutu murus sai kallonsa take yi
Ido ta rintse da karfi tana dora hannunta a saman kansa a lokacin da ita da kanta bata san ta aikataa hakan ba , ta nemi mimikewa tana sakin dayan hannunta a saman gadon tana sake rintse ido hadi da sakin wata irin ajiyar zuciya dan guntun hawayenta ya shiga biyowa ta gefen idannuwanta
Tun tana turewa, har abin ya zo ya girmami tunaninta ta mance da wa take, a ina take, da kuma ciwon dake jikinta , ya zamto idan ya kai hannunsa ya shafa mararta sai ta yi kamar ta farke dinkin da kanta su koma ruwa, domin ita kadai ta san abinda take ji, radadin kansa daukewa ya yi gaba daya ta shiga ambaliyar niimar gyare gyaren da ta kwasa a jikinta wanda da kyar ya iya hanna kansa sake afkawa a koramar da wannan feshi ke fitowa
A rikice ya riketa a jikinsa ta zamto tamkar wata yar baby ya juyar da ita gaba daya saman bed din ya rukunkumeta sosai a jikinsa yana yin iya yinsa a tsakakanin cinyoyinta dan ya samu nutsuwa
Da kyar ya iya samun nutsuwar wanda a daidai lokacin sai da ya sake yi mata wata damka a rikice yana fitar da nishin da ya sake tsoratata ta sake rintse idannuwanta gam, domin nishi ne kamar na wani dankareren bajimin kato
A ya dawo nutsuwarsa ya kasa daga jikinta
Wannan ni'imtacicen kanshin dake shiga hancinsa bayan ya yi zufa itana ta yi zufa ke karra manar da shi a jikinta
Wannan dadadan laushi da santsi da fatar jikinta ke yi ya fi komai bashi mamaki da sake shafa fatar yana kallon yadda take sheki a cikin karamin hasken dakin
Muryarta cen ciki sosai ta furta " ABDUL........ ABDUL?"
A hankali ya iya amsawa da "ummm?"
Itama a hankalin ta ce" Ka dagani, bana iya numfashi da kyau"
Dan motsawa ya yi a jikinta kasa kasa ya ce" Wai da ban koshi bane Aunty"
Amina ta rintse idannuwanta a hankali ta ce" Kasheni kake son yi ne?"
ABDUL ya girgiza kansa bai bada amsa ba
Amina ta sake jan numfashi ta ce" Ka tashi to, ni bayi zan shiga fitsari nake ji!"
Ido ya sake lumshewa yana jin wani irin abu na sake ratsa sasan jikinsa
Juyo da ita ya yi a hankaki yana kallon lebenta dake ta kyali ya kashe girman idannuwansa cen ciki ya ce" Kin tabata fitsarin ne kike ji ko kuma dai wani abu ne a nan ya maki nauyi ya dane maki nan?"
Ya karashe yana nuna mararta a hankali yana shafawa
Da mamakin gannin ya gane ina ke damunta ta ce" Lah......, To ai fitsarine ko?"
ABDUL ya yi murmushi yana kallon fuskarta, a hankali ya ce" Aunty Amina ni shekarunki nawa?"
Amina ta wani maze irin an tabo filin da ta fi auki ta ce" Na kai talatin fa a kadan"
Murmushi ya yi ya kai hannunsa gaban goshinta yana shafa kwontacen gashin gaban goshinta, sai kuma ya rage muryarsa ya ce" To mu je mu yi fitsarin"
Amina ta kura masa ido, ita tunanin da take yi a mararsa kunya a anguwarsu bata hango wannan yaron ba, koda yake ba komai bata da kafiya dole zata sada masa, idan ya bata takardarta ba shikenan ba,
Samu ta yi ya dagata, cike da jin kunya ta ja zannin gadon ta rufe jikinta yaron nan na kallon dukan motsinta, ta juya tamkar kazar da kwai ya fashewa a ciki ta nufi bayin
Sai da ta bude ta shige ta karro ta juyi fuska a hade ta ce" Ka tashi ka bar min dakina walahi ka ji na fada mak............mmmmmmm"
Kit ta yi ta mako kofar tana zarro ido domin mikewa ya yi ya nufo kofar..
Samun kansa ya yi da tsayawa yana kallon kofar da ta maki, haka kuma kunnayensa na jiyo masa gungunninta
A hankali ya karasa ya dan tsaya a jikin kofar yana sake sauraron dan fadan da take yi irin na itafa bata son rainin wayo fa, karfa ya dauka ya samu damarta ne dan yana cin zalinta, ko abinda ya shiga tsakaninsu shi da ita ya dauka zakinta ya ci kuma ba zai kuma samun wannan dama ba, ita takardarta take so tun kafin ya jaza mata abin kunya a zageta a gari ace ta auri kanninta, in sha Allah ta je ta auri datijon da zai iya kula da ita
A hankali ya janye ya juya saman abinda ke shinfide a saman gadon ya zauna
Yan yatsunsa na kafa yake kallo da kuma tunanin abubuwan dake masa yawo a cen kasan zuciyarsa
Ta dauki lokaci sosai a ciki sannan ta fito ta sako rigar wanka mai ruwan pink mai haske ta daura igiyar rigar haka kadan a bayanta , sannan ta dan nado dan tawul fari kal a saman kanta
Tunda ta fito a wankan ta dan kalle shi sama sama ta dauke idannuwanta, domin irin zaman da ya yi gaba daya wani irin gida gida gida a jikinsa irin na gagararun samarin nan masu ji da karfi da kula da jiki, irin yanda cikinsa ya yi wani gida gida kuwa har sai da ta ringa dan satar kallonsa, kula da ta yi ita yake kallo ya sakata rasa sukunin sakewa ta yi abinda take so
Mikewa ya yi a hankali ya karaso inda take tsayen ya yi tsaye a bayanta, ya zamto sunna kallon junna ta madubi
A hankali ya ce" AMINA, anya kuwa zaki iya jure karar da kika yi kika yiwa Mai SHANU biyaya?, Idanma kin iya jure hakan, anya *zaki iya yi min Ladabihhh?* kuwa?..............ina nufin, zaki iya jure rayuwa da ni ba tare da kina jadada min kiyaya a bayane ba?"
Amina ta juyo tana kallonsa jikinta a sanyaye, kalmar jadada kiyayar da ya yi sai ta jita wata iri, ita ai bata jadada masa kiyaya ba, ita gaskiyar dake tare da ita take fada
A hankali ta ce" ABDUL, ba kiyaya nake jadada maka ba, hasalima ni din ba mai irin hakayan nan bace ba.........."
Ta yi shiru tana kallon kasa, a hankali ta sake dagowa dan har yanzu hucin numfashinsa take ji ta sauke idannuwanta a cikin nasa bayan ta dago dubanta kadan
A sanyaye ta ce" ABDUL shekarunka nawa a duniya?"
Abdul ya dan kashe lebensa na kasa da ya dan bushe masa kadan, bai ce da ita uffan ba, hasalima a yanzu haka ya kasa fita ne dan maganar nan tata sau hudu Kennan yana jinta daga bakinta,
Ba wai maganar ta tsaya masa a rai bane dan wani abu
Maganat ta yi tasiri a ransa ne dan shi yana jadada magana ne idan ya zamto ta zama babar damuwa a rayuwarsa, ko ta farin ciki yakan yita sama sama ne ya barta,
Gannin uman biyu tana neman saka damuwa a ranta ne abin ke dan son ya dame shi
Shima, bai tare da ita dan tunaninsa zama zaunewa da ita ba
Daga jiya zuwa yau ne ya yi tunanin ya dace ya zauna zaunewa da ita har mutuwa ta rabashi da ita, bale da Husain da hasan suka kireshi da DADY
Ya dace Uman biyu ta sani shima babu maganar soyayar ko dis a cikin zuciyarsa, ya dace ta yiwa kanta adalci ta daina wata shiriritar
Shi mutun ne cikin mutanen dake kamanta adalci ga duk wani wanda suke zaune tare,
Zama na yan sekwani ko na jimawa yakan kamanta zama da kai ne da ra'ayin kanka
Shi bai taba kamanta takurawa mutun a komai na rayuwa ba bale a ra'ayi irin na zaman aure
A yanzu, kafin ta fito maganar da ya yi ta kamantawa a zuciyarsa shine' Saki take so? Me yasa take son saki? Idan na saketa ina zata koma?, Ko dai na kauracewa shinfidarta? Shin mace idan namiji ya kauracewa shinfidarta ba a nan take shiga uku ba? Ko ita nata ra'ayin daban ne da na sauran mata? Shin shekara daya tak dake tsakanina da ita ne take aiki ko riketa da nake yi a hannuna na zuba mata madarar da mararta sai ta dauki nauyi da dumi na lokaci mai tsayi ne abin duba?, Shin ita ba zata duba dauka, sunna uwa uba tsarin hakitar da dubunta je wawura dominsu?, Me ya dace ace na yi mata ne? Bara ta fito na bata takardar tata, idan ya so sai ta samu kwonciyar hankali tunda na kula hakan na daga mata hankali'
Wadinnan sunne abubuwan da ya yi ta tunani har ta fito daga bayin ta wuce ta gabansa ta karasa gaban madunin ta shiga kimtsa kanta
A hankali ya dauko dubansa tun daga kafafuwanta da suka sha gyara irin na Alewa da ake yiwaa mata a dauke gashishikan kaffafuwansu da sauran sasan jikinsu, wasun harma da fuskarsu irin masu tarin gashin nan, Alewa wace ke daukewa sumul bata barin kuraje ko wani tanbo tanbo na gashi , sannan fatar ta dauki sheki kamar gashi bai taba tsirowa a wajen ba, irin yannayin hakitar kwaurinta zuwa gwuiwarta da batada mugun bakin da ya zarce na jikinta, bakinma kusan daya ne da sauran jikinta da nan, a hankali ya kai duban nasa kugunta sannan ya sake hauda duban nasa har zuwa kirjinta, sannan ya ajiye a saman fuskar da ake ikirarin an tsufa da ita yana kallon fuskar zuwa gashin kanta da ya dan leko daga tawul din nan baki sidik da shi
Yar yatsarsa ya kai wajen hancinsa a hankali ya dan murza gefen hancin sannan ya juya ya nufi hanyar fita ba tare da ya bata amsar tambayarta na son sannin shekarunsa ba
Da ido Amina ta rakashi tana jin kamar ba dadi haka,
Sai kuma ta ture ta juya ta ci gaba da shafa turarenta domin ta kwonta
Sai da ta cenza zannin gadon sannan ta kwonta tana ta turo baki na abinda ke zube a saman zannin gadon da jin haushin yaron nan
Asuba ta gari auntyn abdulπΆπ»ββοΈπΆπ»ββοΈπΆπ»ββοΈπ€£
*Yadda ake hada ALAWA ta cire gashi irin kwauri, cinya, da fuska*
Da farko anada bukatar
_*Siga Kofi daya*
*Rabin kofin na lemun tsami, lemun ki siyo ki matse kamar rabin kofi*
*Sai kuma rabin kofin na ruwa*
Da farko zaki kunna wuta kasa sosai sai ki kawo ruwan ki juye hadi da zuba sigan nan, ki kula wutar fa kasa sosai fa, sai ki zauna kina kula kina dan juyawa kadan ba sosai ba hat sai ya dawo maroon sigan, sai ki sauke a kasa ki zuba ruwan lemun nan ki juya su a hankali su hade jikinsu, zaki ga ya fara kauri sosai, sai ki kawo wani abin zubawa na kwalba, na kwalba, sai ki juye a ciki sai ki barshi ya kara hucewa kadan sai ki rufe, idan kin tashi anfani da shi zaki ciro ne, ki yi ta jansa , ki yi ta jansa sosai har sai ya kasance yana wani irin jayuwa sosai sai ki kawo ki fara anfani da shi wajen cire gashin ta hanyar Ιorawa kina ja , da zafi kadan ama kuma result din mai kyau neππππππ
__________________________________
Kiran da ta samu daga mahaifin Risalah ya saka barcin dake dan fuzgarta marar dadi sakinta
A hankali ta zauna saman gadon da ta kwana a dakin dake gidan aminiyarta watau Uma tana jin murjirya na neman hade mata jiki lokaci daya
Muryarta a sanyaye ta ce" Ka fada mata ina gidan Uma, ka barta ta zo Elhaji ba damuwa"
Tana gama wayar ta katse ta zurawa waje daya ido still jikinta na yi mata wani irin yam yam yam kamar ana bin jikin nata daya bayan daya ana zukar jinnin jikinta
*NZL PAGE3οΈβ£3οΈβ£*
Da kyar ta iya tashi ta shiga wanka jikinta a mace, babu karfi ko daya, damuwar dake ciciyar kirjinta ta kore komai, dama da kyar ta iya rintsa idannuwanta zuciyarta cike da mamakin ALKALI, yanzu alkali yana sane ance masa ta fita bata da kafiya zata je asibiti, ama shine babu abinda ya dame shi? Alkali har ta kwana a wani wajen bai nemeta ba? Tana gannin kiraye kirayen ABDUL ta ki dagawa , dan ta fara lura wannan abin harda yardarsa yake faruwa, ta fara yarda cewa ABDUL ne ke bada dama ana wulakantata
Suturar da ta fito da ita ta cenza , watau doguwar bak'ar abaya mai shegen kyau ta dauki mayafinta ta yafa sannan ta bude jakarta ta hannu ta shiga fesa turare tana tunanin abinda ya dace ta aikata
Batama san ta inda ya dace ace ta fara ba, ama ko menene zata fuskanceshi, ta yi kuka a jiya ta huce, a yanzu lokaci ne da ya dace ta fuskanci damuwarta
Karfe tara na yi da yan mintunna ta fito sakamakon kiranta da Hajia Uma ta zo ta yi cewar ta yi baki
Zama ta yi kamar yadda ta saba a kimtse, zama mai birgewa, kafafuwanta a hade, abayarta ta dan bazu kadan ta bi jikinta masha Allah, kanshin jikinta kuwa ya hade ko'ina domin tana fitowa kanshin turaran Channel gangariyarsa ya baje ko'ina ya hade ko'ina ya doke kowane da aka yi anfani da shi a wajen
Da kyar Hajia ta iya jurewa bayan Maman Risalar ta gaisheta ta amsa mata sannan ta sake hade bakinta da fuskarta tana kallon TV
Hajia Uma ta yi murmushi, domin ta kula kawar tata fa ta karra kankaro wulakanci, dan haka itace ta fara yin magana tana duban Maman Risala ta ce" Hajia ki yi mata bayani mana?"
Maman Risalar ta tabe bakinta kadan tana kallon yayarta da ta mintsineta, domin dama itace tace sai sun zo sun dauki wace ta isa da shi su je gidan ta ce" Hajia, dama jiya ne Risala ta yi kirana tana kuka take fada mun yadda suka yi da ABDUL, cewa wai sai ya yiwa yarinyar nan sati daya kamar wata budurwa wai ai itace uwar gida tunda an rigayi daura aurenta kafin ya yiwa Risala nata kwanakin, bayan a jiyan da kika ce a kai Risala ko wankan kirki bata yi ba aka kaita, shine kuma haka zai biyo baya?"
Hajia ta sasauta gilashin idannuwanta na karin karfin ganni tana kallon Maman Risala
Ita abin mamaki ya fara bata, sai kuma ta samu kanta da jin haushin lamarin
Da basarwa ta ce" Kina nufin, auren da aka daura yau kwana uku cif, ta tare jiya a jiyan ta fara kawo karar mijinta?"
maman Risala da yayarta suka kalli junna, sai yayar tata ta yi gagawar fadin" Aa hajia ba haka take nufi ba"
Hajia ta fuskanceta dan ta kuka itace uwar maganar ta ce" Yaya take nufi kennan?"
Mama Risala ta dubeta ta ce" Hajia, ya dace a yanzu idan akoy wani abu da ya shiga tsakani mu mayar da shi gefe mu fuskanci abinda ya dace ace mun fuskanta"
Hajia ta yi murmushi tana sauke kafarta dake saman dayar ta fuskanceta sosai, a hankalinta ta ce" Ke da kina tunanin akoy wani abu da zan rike a tsakanina fa ke Hajia?, No, bama ke ba, ko wanda ya girme maki ba zan iya hakan da shi ba.....dama cewa na yi than.........abinda kika ce kin shirya ni na jima a kai......"
Ta saje duban jus din da mai aikin Hajia Uma ta ajiye a gabanta da cofin kwalba mai kyau ta dauke kanta ta sake dubanta ta ce" Idan dabi'arta ce, ya dace ki kwabeta ,domin mijinta ne ai , kuma yanzu suka fara rayuwar, a duka lamarin itace a baya , ya dace ta daina kawo maki kararsa, bayan wannanma ai na wani abu zaki yi masa ba ko?"
Baki ta bude zata ba Hajia Amsa da sauri yayarta ta tareta tana murmushin yake ta ce" Haba dai Hajia, wa zai ce zai tarbi wannan aradun da kai? In ba shakikinsa ba a wannan zamani ai babu wanda zai yiwa mai kudi haye, hajia wasu masu kudin da