Showing 102001 words to 105000 words out of 137802 words
Chapter 35 - KURA DA FATAR AKUYA Book Complete .txt
hukunta shi babu abin da za ki yi mini bayan wannan, domin burina na ga an hukuntashi ta girbi abin da ya shuka."
"Mene ne amfanin ƙungiyar in har ban share miki hawaye ba? Karki manta da kamar wasa ƙungiyar ta kafu kuma da taimakon ku. 'Yancin mata.." Ta furta da ƙarfi tana ɗaga hannunta.
"Shine burinmu." Mujee ta ɗaga hannuntan tana faɗi da ƙarfi.
Murmushi mai kama da kuka suka fara tare da rungume juna lokaci guda memerories na shekaru suka fara dawo musu.
Ummu ta buɗe ƙofar ɗakin da Jannah take ciki ta shigo a ranta tana jimamin halin rayuwa da Mujee ta shiga.
"Jannah, don Allah ki tausaya wannan matar, ba ki ji halin ƙuncin da ta shiga ba." Sai ta fara ba ta labarin cikin tsananin tausayawa.
"Leave me alone with that story ni ko kaɗan ba ta burge ni, saboda ta yi ruwan munafukai, na tabbata labarin nan fabrications ne.
Miƙewa ta yi a zafafe ta fice ba tare da ta kalli inda take ba domin ta ci ka kafiya da rainin wayo.
Sakamakon strike da aka fara mom ta roƙi abar Ummu da Jannah har da Nahlin su ɗan yi mata hutu, wanda Jannah ta ji daɗin hakan domin ba ta gama ganin dad ba. Jin za su zauna Hajiya Baaba ta dire kan ba za ta tafi ba sai lokacin da za su tafi, wanda hakan ba ƙaramin daɗi ya yi ba mom ba.
A maimakon ta zauna a gidan ta basu lokacinta, amma sam inta fita tun safe sai dare take dawowa, kasancewar abubuwa sun yi mata yawa. Ga siyasa ga ƙungiyarta wanda dawowarta mutane sai zuwa suke sosai.
Duk iya ƙoƙarinta na son ta samu lokacin kanta ta zauna da mutanen gidan, amma abin ya ci tura! Saboda ko da safe ba sa ganinta kafin su tashi ta fice.
Ta san cewar hakan zai ƙara bakanta ranta, amma sai dai ba ta da wani zaɓi wanda ya wuce hakan.
Ta dawo gida da ciwon kai mai tsananin zafi sakamakon wunin yau a meetings ya ƙare.
A maimakon da ta sha maganin ta kwanta, amma sai ta miƙe tana jin yadda kanta yake sarawa tamkar zai rabu gida biyu.
Files biyu ta ɗauka ta nufi ɗakin Mujee, amma ba ta nan sai ta nufi kicin don tunaninta tana can.
"A Halee, yanzu nake son bada umurnin abin da za a girka na shigo mu na yi miki sai da safe.
"Ok, don't worry ni ma na dawo da ciwon kai na so nake na huta, but I have to give you this."
Karɓa ta yi ba tare da ta duba takaddun ba."Subuhanallahi! Am sorry Halee, but did you take meds? I know you don't like taking it."
"Zan sha saboda ya zamar mini dole, ina jin ciwon kan har kwanyata." Ta ce da fuskar da ke bayyana ba ta da lafiya.
"Sorry, wishing you quik recovery."
"Amin ta ba ta amsa." Tana cewa,"Ki duba takaddar mana ba ki abu kin riƙe kawai."
"Oh! Sorry ciwon kanki ya tada hankalina."
"Oh my God! Offer na aiki a ƙungiyarki?" Ta tambayeta cikin tsananin mamaki.
"Eh, ai kin cancanta Mujee, ko da can ai ke kika nuna bakya buƙatar zama a Arewa, wannan dalilin ya sa na haƙura. Sannan waɗannan takaddun na shedar karatunki ne, da na ƙoƙarta na samo miki su"
"Haka ne, ga shi yanzu rayuwa ta yi mini kamun kazar kuka na dawo." Ta faɗa sai hawaye suka wanke mata fuska sosai ta rungumeta cikin matuƙar farinciki.
"Haƙiƙa kin cika uwar marayu! Allah ya ci gaba da buɗa miki da haskaka rayuwarki, ya ba ki nasarar lashe zaɓe."
"Allah dai ya shige mana gaba. Bari na je na kwanta sosai kaina yake takura mini, gobe sai ki kasance cikin shiri tare zamu tafi. Ke ce Sakatariyar Hajiya Turai."
"Ma sha Allah."Ok, sai da safe Allah ya ƙara sauki."
Har ta nufi sashinta sai kuma ta dawo." Wai ni kam Mujee, har yanzu skills na ki na yin turaren wuta yanan?"
"Eh, ban manta komai ba, don ko a can na tambayi Kham na ci gaba ya nuna baya so."
"In sha Allahu zan yi miki transfer na kuɗi, sai ki je kasuwa ki siyo komai ki fara haɗawa. Zan yi magana a nemo miki shago da waɗanda za su zauna, zama babu sana'a ga 'ya mace akwai matsala. Mu tashi lafiya." Ta ce tare da saurin shigewa don ba ta son godiyar da za ta yi mata, ta barta baki buɗe tana share hawayen farinciki.
Washegari da safe bayan ta tashi saboda ciwon kan da har yanzu bai daina ba sai ba ta yi fitan sammako ba.
Bayan ta yi wanka ta saka doguwar riga ta fito falo don ta karya saboda tun da ta farka take jin yunwa.
Gabakiɗaya mutanen gidan suna falo sai Mujee da take kicin da masu aiki.
"Yauwa Halimatuu, ma za ki zo gida zan koma saboda sam ban ga amfanin zamana a gidanki ba. Sam ba ki da lokacin da za ki zauna mu yi hira, kar ki manta wata uwa duniya kika tafi na tsawon shekaru, amma tun da kika dawo bana tunananin mun yi zaman minti talatin dake. Kullum sai dai ki barmu da arnar da kika cika gidanki da su wai masu aiki, su yi ta mana yare."
Ƙarasowa ta yi ta zauna gefenta."Kiyi haƙuri Hajiya Baaba, na san ban kyauta ba, amma wallahi rashin lokaci ne. Ga shi ina son na tafi Ingila zan yi sati biyu acan."
"Ki bar suya? Allah ya kyauta kin san Allah gobe ina Zariya ba zan iya zaman kurame ba. Kullum gida tsit kamar an yi mutuwa gabaki ɗaya kin sa neman kuɗi a rayuwarki."
"Ba ki ga komai ba Hajiya Baaba, in dai mom ce, sam ba ta damu da kowa ba sai neman kuɗi. Ni dama saboda dad ɗina na zauna."Cewar Jannah.
"Ni kam tafiyata ya zama dole saboda na gaji da zama shiru, ai sai wata cuta ta kama haka kawai."
Ta ce tana harararta sannan ta ci gaba da cewa,
"Gobe na gaya miki zan tafi inya so ki tafi gaba da Ingila ba ta shafe ni ba."
"To Allah ya kaimu saboda ko na ce miki zan samu lokaci hakan ba zai yiwu ba, domin abubuwa sun sha mini kai, amma sai ki bari nan da kwana biyu, sai ki shiga kasuwa ku sayo komai. Su Jannah kuma in an janye yajin aikin sa dawo."
"Su yi ta zama zama ni dai ba zan iya ba. Na gaji da abincin arna, kuma na'urorin da kika sa a kicin tsoro suke bani. Gara na koma na rinƙa cin dabbu da fate da gauda. Ranar nan da na ce a yi mana dabbu wani iskancin dabbu aka yi har da su kayan ciki, gabakiɗaya bai yi kama da dabbu ba."
"Hmmm! Su Hajiya an saba da cimar wahala." Cewar Jannah tana dariya.
"Eh, na ji a haka na haifo masu kuɗi ba."
"Ki yi ta mana gorin 'ya'yanki masu kuɗi an gaya miki a tsiyace za mu rayu."
"Oh ban sani ba kuma yarinya ta yi mini rashin kunya yanzu zan huce haushin uwarta akanta."
Dariya ta yi sai kuma ta yi shiru ba ta ce koma ba don ta san tana iya sakar mata dundu.
"To maganar auren Jannah, ya kamata a saka rana ina komawa zan yi magana da Aby, duk yadda muka yi zan sanar muku."
Tsiri-tsiri suka yi da ido suna son amsawa, suna tsoron yadda Jannah ta yi musu wuri-wuri da ido, tana son jin me za su ce, wanda ya sa suka yi shiru sai kallon juna suke yi.
"Ikon Allah, ina magana kun yi banza da ni kuna zare ido sai kace kun yi ƙarya. Oh Allah ya kawo mu zamanin da uwa take haihuwar uwar gijiyarta. Tsoronta kuke yi kuka kasa magana? To ni bari na gaya mata don 'ya'yan da na haifa bana shakkarsu ballantana wata jika." Ta ce musu tana kallon Jannah da ta cika ta batse jin maganar har idanunta sun fara kawo ruwa.
"Maganar auren ki da Ajmal babu fashi don maganar sa rana muke yi."
"Ai wallahi ba ki isa ba don ba zan koma Zariya ba, kayana zan kwaso na sanya dad ya yi mini transfer na dawo Abuja."
"To shikenan, ma ji ma gani. In kika ji an sanya rana sai ki kashe kanki." Ta ce tare da shiga cikin ɗakinta.
"Dad, did you hear what she is saying? Impossible na ce bana sonsa ana dole ne?"
Kama hannunta ya yi tana kuka suka shiga cikin ɗakinsa ya kulle ƙofa tare da dawowa gefen gadon da take ya zauna.
"Kin san ya za mu yi ki kauce wa aurenan?"
"No dad, amma ko mai zai faru ba zan yadda na da auren nan ba, domin in ta matsa zan gudu."
"Subuhanallahi! Hakan ma ba zai faru ba. Kar ki manta in kika gudu ba mu da kowa ke kaɗai Allah ya bam.."
"To in kana son zamana ka sa ta janye maganar auren."Ta faɗa a zafaffe.
Miƙewa ya yi ya buɗe windo yana kallon waje sai kuma ya dawo ya zauna gefenta tare da kama hannunta.
"Kina jina Jannah, magana ta fahimta zamu yi, amma don Allah ki natsu ki yi mata kyakykyawar fahimta, saboda ta wannan hanyar kawai za mu samu mafita."
"Ok dad, am all ear." Ta ce cikin zaƙuwar son abin da zai ce.
"Na yi wa Hajiya Baaba laifuka da dama wanda bai cancanci ta yafe mini ba. Burina Allah ya kawo abin da zata buƙata na wanke laifin da na yi mata. Ki yi haƙuri ki amince da aurena, amma ba ina n.."
"No dad! There is no way, I can't accept that." Ta fisge hannunta tana kuka sai kuma ta faɗa jikinsa.
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 28-29*
*BOJUWA HERBAL'S*
*KAYAN CHAD ƘARSHE NE WAJEN GYARA MACE DOMIN ASALIN SAIWOWI NE NA ASALI WANDA BABU ALGUS KUMA BABU ILLAH GA LAFIYA*
*KI ZO KI GYARA, KI MAGANCE SANYIN DA YA BUSAR DA KE, KO YAKE SA KI FITAR DA ISKA TA GABA, KO RASHIN SON YIN MU'AMALAR AURE*
*GYARA GASKIYA NE SISTERS*
*KO KUNSAN DUKKAN MAGANIN DA YAKE SAUKAR DA NIIMA YA HADE MACE YAFI TASIRI IDAN AKA DAFA SHI?*
*KI TABBATAR KINA CIN KAZA, TATTABARU, DA AKE DAFAWA DA SAIWOWIN CHAD NA MUSAMMAN*
*A KARAN KANKI ZAKI JI SAUYI BARE KUMA...*😅
*080327733332*
*KU TUNTUBI SURAYYA DEE A WANNAN LAMBAR*.
*DAN SON ANNABI SAI KINSAN KIN SHIRYA ZA KI YI GYARA*.
*NA GODE*
*Contact*
*Bojuwa HERBAL'S*
*For all your kayan mata and maganin sanyi original for women of class*.
*08032773332 Whatsapp only.*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
"No dad! There is now way, I can't accept that." Ta fisge hannunta tana kuka sai kuma ta faɗa jikinsa.
"Am sorry Jannah, ki tsaya kiji abin da zan ce miki. Kin ga Ajmal baya son auren kuma yana da matarsa, babu abin da zai haɗaku na aure. Za ki zauna kiyi karatu har ki gama degree kina gama wa ni kuma zan ɗauke ki kije duk Ƙasar da kike so kiyi karatu. Kin ga saina fake akan ya ƙi kula ki ne a matsayin matarsa na raba auren, kuma dama ko addinin ya halasta haka."
"No, I don't think this your idea will work. Kuma ni bana son na auresa ko na kwana uku ne, domin yana da takura sam ba zan sake ba kuma Huzaifah ina tausayinsa domin yana sona."
"Zan ji da shi zan yi masa bayani yadda zai fahimta, kin ga kince zai tafi ƙaro karatunsa lokacin da kika gama sai ki bishi can kuyi rayuwarku."
Kuka ta ƙara fashewa da shi."Ina sonsa ba zan iya nisa da shi ba. Ba zan iya ɗaukar tsawon lokaci ba tare da na ji muryarshi ba. Ka bar wannan maganar dad, kai ka haife ni kuma kai kake da ikon zaɓa mini mijin da nake so ba Hajiya Baaba. Sam haɗa aurenmu ba wai ta yi don alkhairi bane, don kawai an fasa mata kai take son ɗaukar fansa. In har ba ka son ka rasa ni kawai ka hana aurennan."
"What can I do Jannnah? Hajiya Baaba ta dake kan aurena nan kuma bamu da zaɓin da ya wuce mu yarda, saboda kin fi sanin kowa halinta."
"Na san halinta amma ba zam bari ta cuci rayuwata ba. As I said it earlier on, I can't be as his wife, and I love Huzaifah he is my desired."
Shiru ya yi yana kallon ta domin ya rasa yadda zai yi ya shawo kanta ya santa da kafiya, amma dole ya yi duk hanyar da zai yi ya shawo kanta ta amince.
Marairaice fuska ya yi ya ƙara kama hannunta." Kina son mu rabu da mahaifiyarki ko? Domin mundin na ƙi amincewa da auren zai zama sai dai na zaɓi aurenki ko nawa."
"I don't bloody care! Let it be ko ya ya ne. Ni dai kar a aura mini shi, ai dama ba jin daɗin zama da 'yarta kake yi ba sai me don kun rabu."
Idanu ya zare jin abin da ta faɗa a ransa yana mamakin lallai ta yi nisa.
"To ni ina sonta kin san wahalar da na sha kafin na aureta.."
"Is ok dad, I understand much better." Ta fisge hannunta ta ruga da gudu ɗakinta ba tare da ta damu da kiran da yake mata.
Tana shiga ta faɗa kan gado ta ƙara sakin wani kukan ta ɗauko wayarta.
Numbobinsa ta danna ta kira wanda bugu ɗaya ana biyu ya ɗauka cikin farinciki, saboda abinci yake ci a dining amma ganin kiran ya miƙe ya ɗan matsa nesa da iyayensa.
"He my angel how doing? I call you but you didn't pick I wanna tell you that my family wants to see yours"
"Huzaifah na shiga uku Hajiya Baaba, za ta raba ni da kai, auren dole za ta yi mini da Ya Ajmal, wannan bagidajen."
"Innalillahi wa inna ilahir raju'un!" Aure kika ce Jannah?!" Sai kawai ya ji gwiwowinsa sun gaza ɗaukarsa.
Wayar ya saki ta faɗin ƙasa sai ya dafe ƙirjinsa.
"No, impossible even in my dreams domin ke tawa ce, babu wanda ya isa raba ni dake!"
"Subunallahi! Son what's wrong, are you alright ko mutuwa aka yi?" Ta jera masa tarin tambayoyi ganin lokaci guda ya canza daga kalar farincikin zuwa tashin hankali.
"Ka zo ka ɗauke ni mu gudu muje can waje muyi aure."
Mom ta ɗauki wayarsa da ya jefar a ƙasa daidai lokacin da take cewa haka.
Kashe wayar ta yi tare da kamo hannunsa."Please son, don't hurt yourself. Everthing will go right. Ka san waye mahaifinka babu abin da za ka nema ka rasa a duniyarnan, saboda ko balarabiya ka nuna kana so sai mun aira maka ita. "
Tsananin mamakin abin da ta furta yake mamakin domin ko kaɗan Hajiya Baaba ba ta nuna masa rashin so ba, a lokacin da suka je gidan kuma mai ya faru har take shirin yi mata auren wuri bayan tarin burikan da take da shi a rayuwarta.
"We have to go to her hause right now, saboda ba zan iya rayuwa ba in har babu ita. Ina sonta irin son da ban taɓa ma kowa ba, domin ita ɗin ta cancanci a sota, za ki gane haka in har kika ganta." Ya ce cikin hawaye tare da rungume dad ɗinsa da ya fito.
"Dad, za su raba ni da ita wallahi auren dole za su yi mata. Na shiga uku don in har na rasata ba zan iya aure ba."
"Mai ya faru Naja'atu, su wa za su yi mata auren dole?" Ya tambaye ta cikin sauri.
"I don't know, she just called him and informed him just now." Ta ba shi amsa tana yarfe hannunta.
"Ai ko babu wanda ya isa ya rabata da kai ka ji son ka kwantar da hankalinka. Ma za mu gama karyawa mu tafi gidan na su."
"I can't eat now. Ku gama ina jiranku lemme call her and know the address."
"Ok ." Suka masa masa tare da zama suka fara cin abincin, wanda kaɗan suka ci suka barshi ba don sun ƙoshi ba sai dai ganin yadda ya tada hankalinsa yana safa da marwa a gafensu, bayan ya kirata ta sanar ta yi masa kwatancen gidan.
A wannan lokacin suka ɗauki hanyar Abuja duk da tarin ayyukan dake gabansu, amma ba su kula ba saboda farincikinsa yafi musu komai.
Jannah da ta san da zuwansu kicin ta shiga ta ba da umurnin ayi musu abinci kala-kala, wanda ganin haka Hajiya Baaba ta tasata da tambaya, amma ko kallon banza ba ta yi mata ba ballantana ta sa ran za ta masa, wanda daga ƙarshe ta yi fushi ta ƙyaleta.
"Dad, going out? Iyayen su Huzaifah za su zo, they are on their way." Ta ce masa fuskarta a ɗaure ganin ya yi shirin fita.
Ya buɗe baki zai yi magana sai ta juya da sauri ta nufi ɗakinta ba tare da ta ce masa komai ba.
Jakarshi ya ije yana mamakin har ta gaya masa sun yo masa zuga ai shi babu ruwansa.
Ba su wani ɗauki tsawon lokaci ba suka iso garin Abuja, saboda shi yake tuƙin kuma ya ƙure maneji.
Ba su yi mamakin kyan gidan da tsarinsa ba domin sun san wace ce Halima uwa ba da mama.
A falo aka ije su wanda ko ruwa ba